Showing 189001 words to 192000 words out of 250912 words

Chapter 64 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1734

duk sai suka waiwayo

suna kallon ta. Mama ta ƙasaro da zafin nawa ta janye Saheer daga kusa da ita.

Ta kalli Islaha ta ce, "rungumarsa za ki yi? Na ce rungumarsa za ki yi ko sumbatarsa za ki yi?. Kin je kin saba bin maza, kin

ɗ

an

ɗ

ana fulani kin

ɗ

an

ɗ

ana larabawa, dole ki zo j

i cigaba da lalata min yaro. Yaarinyar da ta gama lalacewa a ƙasar waje, in ban da masifa da bala'i me zata yi min a gidana?."

Saheer da yake ji kamar ya yi kuka saboda kalaman Mama, a sanyaye  ya ce, "Mama ki bari don Allah."

Ta harare sa ta ce, "dalla

h can yi min shiru, mara zuciya da kishin kai. Me za ka yi da wannan ragowar? Me za ka yi da wannan watsatstsiyar wacce ta gama raba kanta a ƙasar waje?. A cikin wata biyu ta ha

ɗ

a ku

ɗ

in da aka kai ta ta biya, sannan ta siyi ticket ta dawo gida kuma harda t

saraba. Daman Labiba ta fa

ɗ

a min, gida gidan larabawa take shiga, wannan ya

ɗ

auka wannan ya ajjiye."

Islaha hawaye ya sakko daga idonta ta ce, "Wallahi Mama ni ba yawon....." ta kai mata mari Islaha ta yi saurin komawa bayan Saheer tana kuka.

Mama ta nu

na ta da yatsa ta ce, "sai na tsinke ki da mari. Ni ki ke fa

ɗ

awa haka, ni ki ke kallon idona ina fa

ɗ

a kina musawa?. In ba watsewar ba fa

ɗ

a min me ki ka yi?."

Bata ce komai ba sai kukan da take yi kawai, kuka mai tsuma zuciya, kukan da yake fita da wani i

rin sauti mai tayar da hankali.

Mama ta jawo ta daga bayansa ta ce, "bar jikinsa ko na fasa miki ba ki. Ni dai an cuce ni, an kawo min tsintacciyar mage, an ha

ɗ

a ni da mugun iri."

Saheer ya ce, "Mama don Allah ki bari, ki daina fa

ɗ

ar hakan babu da

ɗ

in ji

."

Ta harare sa ta ce, "ga ka gata nan, sai ayi auren na gani" ta fa

ɗ

a tana barin wajan.

Ya kalli Islaha da take kuka sosai, ya kasa yi mata magana ganin yadda take jan nunfashi hawaye yana sakkowa daga idonta.

Cikin sanyi jiki ya ce, "Ki yi haƙuri,

je ki

ɗ

aki ki zauna na kawo miki abincin, ki daina kuka kar ki sarƙe.”

Bata shiga

ɗ

akin ba, ta

ɗ

auki mayafinta da ta ajjiye a wajan ta fita daga falon a guje.

Da sauri ya bita yana kiran sunanta, ta tsaya ya ce, "kar ki fita Islaha, ki jira ni na kawo m

iki abinci."

Ta ja numfashi ta ce, "na...na ƙoshi" ta fa

ɗ

a muryar tana cracking saboda kuka.

Ya ce, "sai kin ci, shiga

ɓ

angaren Baffa na kawo miki."

Ta ƙi motsawa daga inda take, ya ƙaraso kusa da ita ya ce, "ki je ki zauna ki jira ni."

A lokacin Baf

fa ya shigo gidan ya ƙaraso ya ce, "Saheer me ya same ta take kuka haka?."

Saheer ya kalli Baffa ya ce, "Baffa Mama ce."

Baffa ya sauke nunfashi ya ce, "wani abu ne ya faru?."

"Ka san halin Mama Baffa, kalamai marasa da

ɗ

i ta dinga fa

ɗ

a mata, shine ta

ɗ

auko mayafi zata fita."

Baffa ya ce, "Islaha mu je falona ki zauna, kai ina zaka je?."

Saheer ya ce, "abinci zan kawo mata, ta ce yunwa take ji."

Baffa ya ce, "jeka ka kawo mata, Islaha mu je ciki."

Bazata iya yiwa Baffa musu ba, ta kar

ɓ

i ledar han

nunsa suka cigaba da tafiya a hankali shi kuma ya fita.

Suna shiga Baffa ya ce, "Zauna Islaha." Ta zauna a kan carpet ya zauna a kan kujera.

Ya ce, "ki cigaba da haƙuri kin ji, ki cigaba da

ɗ

auke kai ƙiris nake jira na

ɗ

aura auren ku. Amma bara Saheer

ɗ

in ya zo mu san abinda za a yi." Ta yi shiru tana goge hawaye, Baffa ya dinga rarrashinta cikin kalamai na kwantar da hankali.

A lokacin Saheer ya shigo da sallama, suka amsa ya ƙaraso ya zauna ya miƙa mata ledar abincin ya ce, "ga abincin nan."

Ta ja

ledar kusa da ita amma bata bu

ɗ

e ba, Baffa ya ce, "ki ci abincin ki, ina zuwa" ya fa

ɗ

a yana tashi ya shiga

ɗ

aki dan ya bata dama ta ci.

Saheer ya bita da kallo, a sanyaye ya ce, "Islaha ki ci."

Ta bu

ɗ

e ledar ta ga fried rice ce da chicken, ta sauke num

fashi ta fara ci a hankali dan da gaske yunwa take ji. Harda ruwa da lemo a ledar, ta sha ruwan ta rufe ragowar abincin.

A lokacin Baffa ya dawo ya zauna, Saheer ya ajjiye masa tasa ledar abincin da ya siyo masa a kusa dashi.

Baffa ya kalli Saheer ya ce

, "Ina so

ɗ

aurin auren ku kar ya wuce nan da sati

ɗ

aya, ka shirya?."

Cikin ƙarfin guiwa ya

ɗ

aga kai alamun eh, sai kuma ya ce, "Baffa ina jin tsoron furuncin Mama."

Baffa ya ce, "ka bar ni da ita, kar ka damu da wannan furucin nata, babu abinda Allah

zai yi maka."

Baffa ya kalli Islsha ya ce, "Ƴata Islaha kin amince da auren ku nan da kwana sha hu

ɗ

u?."

Islaha sake saukar da kanta ƙasa bata ce komai ba, Baffa ya ce, "Kar ki ji kunya, na san kema kin gaji da takura da zagi da tsangwar da Zulaiha take

yi miki sun ishe ki. Bana so ki dinga jin kamar dan ba ki da iyaye ne ya saka ake yi miki haka, bana so ki ji na gaza a matsayina na uba a gare ki. Ina so ki samu farin ciki da kwanciyar hankalin da nake so ki samu, ina so ki samu walwala da nutsuwa kamar

kowa. Shiyasa nake so a yi auren yanzu, amma sai kin amince."

Islaha ta sake sauke kai ƙasa ta kasa cewa komai, Baffa ya ce, "ki amsa."

Kanta yana ƙasa ta ce, "Duk abinda ka yanke daidai ne."

"A'a, fa

ɗ

a min ra'ayin ki."

"na ba ka za

ɓ

i Baffa."

"sai ki

n za

ɓ

a."

Ta kasa

ɗ

ago ido ta kalle sa ta ce, "na amince Baffa."

Baffa ya murmusa ya ce, "ki fara ƙananun shirye-shirye, daman ya ce min an gama ha

ɗ

a lefen ki, ginin gidansa shima ya zo ƙarshe. Kai ko ba a gama ba, na yarda ku kama haya ku zauna, nan ga

ba sai ku tare a gidan na ku."

Islaha dai kanta yana ƙasa, Saheer ne yake murmushin jin da

ɗ

i, amma in ya tuna da Mama sai gabansa ya fa

ɗ

i.

Saheer ya kalli Baffa a hankali yace, "Baffa ina jin tsoron Mama."

Baffa ya ce, "ka kwantar da hankalin ka, babu

abinda zai faru, zata yi haukata ta gama."

Baffa ya kalli Islaha ya ce, "na yi miki alƙawarin baza ki sake sati biyu a gidan nan ba, za ki je inda za ki samu ƴancin rayuwa yadda ki ke so."

Ita dai bata

ɗ

ago ba ta dai yi murmushi, tana jin ƙaunar Baffa

tana shiga zuciyarta sosai. Baffa ya ce, "ki yi zaman ki a nan, zan je na yi sallah na dawo" ya fa

ɗ

a yaa  miƙewa ya fita.

Saheer ya ce, "to ya fita, sai

ɗ

ago ki kalle ni mu yi magana."

Ta

ɗ

ago a hankali tana kallonsa, Ssheer ya

ɗ

aga mata girarsa sama y

a ce, "To ya dai ƴan mata, kin shirya?."

Sai ta yi murmushi ta kuma sunkuyar da kanta bata ce komai. Ya yi murmushi shima sannan ya miƙe ya ce, "zan je na yi sallar magrib."

Itama ta miƙe ta ce, "nima sallar zan yi, amma bana son komawa can."

"Na raka

ki

ɗ

akina ki yi alwalar?."

Ta girgiza kai alamun a'a ta ce, "Kar Mama ta ganni. Bara na yi da ruwan nan, ya ishe ni" ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukar ruwan suka fito tare.

Mama tunda ta shiga

ɗ

aki take waya ta ce, "Karima abubuwa suna neman lalace min, wannan yari

nyar da ta je ta dawo maganar auren nan tana sake tasowa fa, ni kuma wallahi bazan  bar Saheer ya aure ta ba."

Karima ta ce, "wata maganar ce ta taso kuma?."

"Za dai ta taso, dan yanzu haka tana

ɓ

angaren Baffa ya sakata a gaba yana rarrashi. Ni dai taim

ako bai yi min rana ba wallahi, na

ɗ

aukowa kaina abinda ya fi ƙarfina."

"Ai na fa

ɗ

a miki, tun yarinyar bata kai haka ba nake ja miki kunne akan zamanta a gidan ki, amma ba ki

ɗ

auki mataki ba, yanzu gashi nan kina ji kina gani zata aure miki

ɗ

a bayan ta

gama yawace yawancen ta."

"Bata isa ba wallahi, sai dai ayi ragas, mutuwar kasko."

"Lallai ma, ke da

ɗ

an cikin ki ki ke fatan ayi ragas? Ai babu batun ragas, ke ce mai nassra kawai."

"Yanzu meye abin yi? Ni ko meye zan yi akan Islaha, in kashe ta za a

yi a kashe, in haukata za a yi a haukata. Duk abinda za a yi ayi, indai zata fasa auren Saheer."

Karima ta ce, "Ku

ɗ

i za ki fito dasu, mu je mu bi hanyar da Saheer

ɗ

in da kansa zai ce bazai aure ta ba."

Mama ta ce, "yaushe za a yi hakan?."

"Gobe ma in

kin shirya mu wuce, na fa

ɗ

a miki wannan kurarin babu abinda zai yi, tsaf za a yi auren nan ba ki sani ba wallahi. Dan haka mu je a yiwa tufkar hanci tun bata warware ba."

Mama ta ce, "ƙarfe nawa goben?."

"Ki fito da sassafe, dan cikin ƙauye zamu shiga

. Fulani ne mu, akwai wanda ya kai mu surkulle da iya shige shige ne?. Zan yi miki maganin Islaha wallahi, sai dai wata mai irin sunanta, amma ba dai Saheer ya aure ta ba."

Mama ta sauke numfashi cikin jin da

ɗ

i ta ce, "Allah ya kaimu goben, zamu yi waya"

ta fa

ɗ

a tana kashe wayar tana tunani. A bayyane ta ce, "Akan ta auri Saheer wallahi gwara na sabauta ta, gwara ta nemi hankalinta ta rasa."

•••••••••

Abba yana zaune yana amsa waya, Mamy tana gefensa a zaune tana jin duk abinda yake fa

ɗ

a.

Abba y

a ce, "Sunan mutumin Mustapaha Maddibo, ka san shi?."

Daga can

ɓ

angaren ya ce, "Sani kai, yanzu haka tare zamu shiga masallaci."

Abba ya ce, "Yauwa, zan iya wakiltaka in babu damuwa."

"Haba dai, fa

ɗ

i kawai babu damuwa."

"so nake a same shi akan magan

ar yarinyar da yake riƙo, a tuntu

ɓ

e shi in ba a yi mata miji ba zan bawa

ɗ

aya daga cikin yaran nan aurenta."

"Islaha ka ke nufi?."

"Eh kamar haka sunan yake."

"Ai kuwa kowa waye ya yi dacen yarinya mai kirki da hankali. Yarinyar tana da hankali da nuts

uwa sosai, dan ta fi yaran da ya haifa tarbiyya da sanin darajar na gaba. Ina ta ya wanda za ka kar

ɓ

awar auren ta murna, dan ya samu macen kirki."

Abba ya yi murmuahi cikin jin da

ɗ

i sannan ya ce, "sai ka saka na ji da

ɗ

i da ka ke yabonta. Wallahi Daada ce

ta matsa akan sai Rehaan ya aure ta, daga yarinyar ta ganta a hanya ta taimake ta shikenan wai ita Rehaan zai aura. Nayi-nayi a bar batun auren nan amma Daada ta ƙi. Ka san in abu ya ha

ɗ

u da girma, sai ana yi ana lalla

ɓ

awa a rabu lafiya."

"Rehaan da kans

a? Kai lallai Islaha ta ta ki sa'a. La la la! Ashe babbar giwar ce da kanta."

"Wallahi shine. Ta dole Daada take son ha

ɗ

a auren nan."

"Kar ka hana, ka ba da goyan baya baka san me Allah ya

ɓ

oye a ciki ba, ka saka a yi ta addu'a, sai ka ga hakan ya zama a

lkhairi."

"Shiyasa na ji da

ɗ

i da na ji kana yabonta wallahi. Ka san ya rayuwar Rehaan take, ta ko ina kawo masa suka ake yi."

"Na sani wallahi, ai duk wanda kaga ya

ɗ

aukaka ka kalle sa kawai, ba ka san ƙalubalen da ya fuskanta ba. Amma yarinyar tana da

hankali da nutsuwar da zan ce maka baza ta auri Rehaan dan ku

ɗ

insa ba wallahi."

Abba ya ce, "Duk da haka Alhaji Rufa'i, ni so nake kar su san sunan Rehaan, ka je musu a matsayin ban fa

ɗ

a maka sunan wanda nake so na ha

ɗ

a ba, kawai tambaya ce in babu miji z

a a yi magana."

Alhaji Rufa'i ya ce, "Hakan ma shawara ce. In Allah ya yarda gobe zan same shi, duk abinda ake ciki zan kira ka."

Abba ya ce, "na gode Alhaji Rufa'i." Daga nan suka yi sallama ya kashe wayar.

Abba ya kalli Mamy da ta yi shiru ya ce, "Ki

n ji dai, yarinyar ana ta yabonta. Ban ta

ɓ

a jin wanda ya fa

ɗ

i aibunta ba tunda na fara sakawa ayi bincike a kanta."

Mamy cikin ko in kula ta ce, "Allah ya kyauta kawai, amma ni kam bana son auren nan wallahi."

"Uwa ce ke, ki yi masa addu'a da fatan alkh

airi, ki yi fatan Allah ya sa ta zamar masa alkhairi."

Ta amsa da amin kafin ta ce, "Amma yadda ya bani za

ɓ

i zan za

ɓ

a masa wacce ta dace da rayuwarsa, zan za

ɓ

a masa wacce zai samu farin ciki daga gare ta."

Abba ya murmusa ya ce, "Nadira! Mu fa fulani

muna da kara, amma ku indiyawan nan ba ku da kara akan yaranku. Nuna min ki ke yi Rehaan fa

ɗ

an ki ne, ni kin cire ni kin ajjiye a gefe."

Ta

ɗ

an yi murmushi ta ce, "Bazan yi karar da zata cutar min da

ɗ

a ba, ba zan yi abinda zai ji ban kyauta masa ba. Ina

so ya samu farin cikin da ya rasa, ina so ya zama ya fi jin da

ɗ

in zaman gidan nan akan ko ina. Ka duba, saura sati biyu bikin Jafar, amma saboda ba ya son zuwa ba ya maganar dawowa."

Ya yi murnushi ya ce, "zai dawo ne, tsakaninsa da Jafar ai ba a shiga.

Kuma dole ya dawo shima ya angwance."

"haka za a yi bikin ba wani shiri? Yanzu an ce nan da sati biyu, ko shirin kayan amarya da ake kaiwa ba a yi ba."

"Kar ki wani damu, wannan duk mai sauƙi ne. Mu jira mu ji mana, in an yi mata miji fa shikenan an hut

a."

Mamy ta murmusa tana fatan Allah ya sa an yiwa Islaha miji a ku

ɓ

utar da

ɗ

anta daga aurenta, dan Allah ya sani bata son auren, dan an fi ƙarfinta ne kawai.

REHAAN KO SAHEER?

💃🏻🔥

Nana Haleema

[7/22, 10:14 AM] KRBBK: RDB2P75

Nana Haleema.

_Don girm

an Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.

🙏🏻😭

_

Sameer ya kalli Mamansu ya ce, "Mama wai meyasa ki ke so auren nan ya yu har haka?."

Mama ta kalle sa ta ce, "yaro yaro ne, yuwar

auren nan na Rehaan yana daga cikin cikar birina a gidan nan, shiyasa zan iya bin ko wacce hanya dan ganin na tabbatar da auren nan?."

Sameer ya ce, "ta ya zai zama cikin burin ki? Ban gane ba, ki yi min bayani."

Mama ta murmusa sannan ta ce, "ka zuba

ido ka sha kallo, amma babu wanda ya isa ya hana auren nan yuwa matuƙar ina da rai. Ku je ku cigaba da shirin auren kawai."

A lokacin Hamma Zayyad ya shigo, ya zauna a kan kujera ya ce, "Mama ashe wai bikin Riyya saura sati biyu?."

Sameer ya ce, "

Abba bai fa

ɗ

a maka ba?."

Ya girgiza kai ya ce, "ban sani ba, yanzu nake ji a bakin masu gadi."

Mama ta kalli

ɗ

an nata tana ji kamar ta juya sama ta dawo ƙasa, da tana da iko da yanzu ta ƙwace

ɗ

aukaka Rehaan ta bawa

ɗ

anta, shine babba amma ya zama kamar

shine ƙarami saboda bashi da ku

ɗ

in da Rehaan yake dashi. Ba wai ku

ɗ

i ne bashi dashi ba, yana da ku

ɗ

i kamar sauran ƴan gidan, kawai Rehaan ya fita zakka a cikinsu. Ita kuma kallon talakawa take yi musu saboda Rehaan, shiyasa take baƙin ciki da hakan sosai.

Ta girgiza kai cike da takaici ta ce, "Kaima dai ban da abin ka, meye abin damuwa dan za a yi bikin ka Riyya baka sani ba?."

"Ba damuwa na yi ba, sai meye san an yi ban sani ba. Kawai babu da

ɗ

i ne Mama."

"Kar ka ji da

ɗ

i. Duk ba kai ka jawo ba? Ga hanya

r yin ku

ɗ

i da shahara nan da yawa amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login