Showing 39001 words to 42000 words out of 250912 words

Chapter 14 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1722

fita.

Mamy ta kalle sa a lokacin ya ce, "gobe zan yi tiy

ata Mamy, sannan a daren zan tafi Jeddah."

Riyya ta ce, "Jeddah!"

Ya kalle ta ya

ɗ

aga kai alamun eh. Riyya ta ce, "Hamma why are you always traveling? We don't get enough time to spend with you. We really need you in our family. Daga Uk sai Jedda, kull

um baka nan."

Ya kalle ta ganin cikin yanayin damuwa take maganar, hakan ya tabbatar masa har zuciyar ta take yi ba wasa take yi ba. Ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Riyya akan aiki, zan je wani asibiti for three months contract."

Riyya ta yi fushi ta miƙe t

saye ta ce, "meyasa ko yaushe kana kan aiki? Meyasa baza ka tsaya a nan ba? meyasa lallai sai ka je can?."

Ya riƙo hannunta ta zauna ya ce, "calm down Riyya, ba abin

ɗ

aga hankali bane." Idonta ya ciko da ƙwalla ta ce, "Muna son ka dinga zama a kusa damu,

muna so mu dinga hira da kai. Kai ka

ɗ

ai ne Yayanmu, su Hamma Sameer yayansu su Janan ne, kaine namu. Don Allah ka dinga zama a kusa damu, ka ji?."

Rehaan ya kalli fuskar ta cikin damuwa ya ce, "ko yaushe muna tare, kar ki damu."

Riyya ta miƙe ta tafi

ɗ

a

ki bata sake kula shi ba, ya bita da kallo cikin damuwa. Gaba

ɗ

aya ahlin Mamy babu wanda yake si yaga

ɗ

aya yana fushi, sun fi so kowa ya kanace cikin farin ciki da walwala. Ba dan aiki ne zai kai shi Jeddah ba, tsaf zai iya fasa zuwa saboda fushin da Riyya

ta yi, sun san darajar kansu, suna ƙaunar junansu, suna yiwa juna abinda

ɗ

aya yake so.

Mamy ta kalle shi ta ce, "su ma ƴan uwanka basa son zaman ƙasar wajen nan da ka ke yi, balle kuma ni mahaifiyar ka. Duk dani wani lokacin nafi son zaman ka a can

ɗ

in,

kafi zama lafiya kana sakewa fiye da zama a nan

ɗ

in."

Ya yi shiru bai ce komai ba, dan baza su fahimta ba. Ita Mamy ta san baya son zaman ƙasar gaba

ɗ

aya, takura yake yi kuma baya sakewa, shiyasa da aka kawo masa contract

ɗ

in ma ya kar

ɓ

a kawai, dan baya so

n abinda zai ha

ɗ

a shi da zama a nigeria ko ka

ɗ

an. In haka akwai ne Abba baya bari ya zauna, amma in aiki yake yi bai cika takura masa akan ya dawo ba.

Mamy ta sake kallonsa ta ce, "Banisha tana son zama tare da kai, kaga da kana da aure sai ku je tare ku

dawo."

Bai ce komai ba dan bai san amsar da zai fa

ɗ

awa Mamy a wannan maganar ba. Kamar ta fi kowa sanin bashi da aure, kuma bai yi niyar yi a nan kusa ba.

Mamy a tausashe ta ce, "meyasa baza ka yi aure ba?."

Ya kalli Mamy cike da gajiya da maganar ya c

e, "Aure Mamy! Na auri wa?."

"Why Ikram?."

Ya

ɗ

an bu

ɗ

e ido cikin mamaki ya ce, "ikram!."

"eh ita. Tana sonka, kuma zaka iya aurenta, dan kaf cikin cousins

ɗ

inka babu kamar gidansu Jafar. Suna sonka tsakani da Allah, ba dan wani abu da ka ke daahi ba. K

uma Ikram tana da kirki da hankali, zan yi farin cikin kar

ɓ

arta as my daugher inlaw."

Ya sake kallon Mamy yana girgiza kai ya ce, "i'm not interesting."

Mamy ta dafa kafa

ɗ

arsa ta ce, "Why? Meye aibu dan ka auri Ikram?."

"Mamy a matsayin Riyya nake kall

on ta, bazan iya kallonta a matsayin matata ba. Infact duk wata cousin sistera

ɗ

ina bazan iya kallonsu a matsayin matan aure ba, ƴan uwa ne kawai. Yadda babu aure tsakanina da Riyya ko Banisha, suma babu. Bazan iya kallon cousin sister as my wife ba."

Mam

y ta girgiza ta ce, "Haka Jafar ma ya dinga cewa, amma yanzu saura few days bikinsa da Riyya. Zaka iya auren Ikram kaima, kamar yadda zai auri Riyya."

Ya girgiza kai ya ce, "shi ya ga zai iya Mamy, amma ni bazan iya ba. Dan zai auri Riyya ba hakan yana n

ufin zan auri Ikram ba."

"Amma ka san Ikram tana sonka ko?."

"Na sani, nima ina sonta as my sister, soyayyar da nake yiwa Riyya nake yi mata, ba wacce zan aura ba."

Mamy ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Zuwa yanzu ya kamata ace ka yi aure."

Ya kalli Mamy y

a ce, "ba kin ce zaki za

ɓ

a min mata ba? Na baki dama kawai, ko wacece indai tayi miki nima tayi min, amma ban da cousins."

Mamy ta girgiza kai tana

ɗ

an murmushi ta ce, "Ga Ikram nan na fa

ɗ

a maka, itace za

ɓ

ina."

"Mamy ban dasu."

"To ai gidan nan baza su

yarda da za

ɓ

ina ba, kuma kakarka ta za

ɓ

a maka matar aure."

"Wannan matar tana da mental issue fa, babu wata mata da zan aura daga wajanta Mamy. Ko an aura min sai na warware" ya fa

ɗ

a yana miƙewa tsaye.

Mamy ta miƙe tana dariya ta ce, "Kai da Kakarka, wa

llahi babu ruwana, baza ka jawo a dinga ce min ni na zuga ka ba."

Ya

ɗ

an girgiza kai yana

ɗ

aukar wayarsa ya ce, "matar aure indai ba daga wajan ki ba, bazan kar

ɓ

a ba.....Zan kwanta Mamy."

"Okay Baby. Kwana biyu baka yin azumi litinin da alhamis, meyasa?

."

Ya

ɗ

an shafa kansa ya ce, "Zan yi, sai na je Jeddah."

"Yauwa, bana so ka daina, shine garkuwar da yake kare ka."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "In sha Allah" ya fa

ɗ

a yana fita daga apartment

ɗ

in ta bida sa kallon ƙauna da soyayya.

Gab da zai shiga apartm

ent

ɗ

insa ya hango Salman yana tahowa inda yake, ya tsaya cak duk da wajan akwai rana amma haka ya tsaya yana kallonsa har ya ƙaraso. Yana ƙarasowa Salman ya ce, "Kai na

ɗ

aukowa."

Ya fa

ɗ

a yana miƙa masa roba ta natural tamarind drink. Rehaan ya kar

ɓ

a yan

a murmuahi ya ce, "na gode sosai."

Shima murmushi ya yi yana kallonsa. Rehaan ya shiga ciki sai ya ga shima ya biyo bayansa. Bai hanasa ba ya bari ya ƙarasa shigowa sannan ya kulle ƙofar. Suna shiga falon aka fata ƙwanƙwasa ƙofar, Rehaan ya dawo da baya

ya bu

ɗ

e ƙofar ya ga Umma ce.

Ya

ɗ

an kalle ta a taƙaice ya ce, "ina yini."

Umma ta harare sa tana tsaki ta ce, "Sai yau ka san ya na yini?..." ta kalli Salman ta ce, "Salman fito" ta fa

ɗ

a tana shiga falon tana kallon Salman.

Salman ya ƙi kallon ta ya

ce, "a nan zan zauna." Ta yi tsaki ta shiga ciki ta riƙo hannunsa ta ce, "ina magana kana da

ɗ

a gyara zama, dallah ta so."

Salman ya ƙi tasowa ya fizge hannunsa ya yi bayan Rehaan yana neman ya cece sa. Shi kuma ya rasa ya zai yi, sai ya kalli Umman a san

yaye ya ce, "Umma ki bar shi a nan

ɗ

in."

Umma ko kulasa bata yi ba sai da ta riƙo hannun

ɗ

anta sannan ta ce, "na bar shi ka cigaba da yi masa kallon mahaukaci ko? Har ka samu damar cewa zaka kai shi asibiti, kai ga mai ku

ɗ

i ko...?" Ta ƙarasa fa

ɗ

a tana ha

rarar sa.

Ta kalli Salman ta ce, "Mu je" ta fa

ɗ

a tana jan hannunsa da ƙarfi suka fita daga falon.Ya yi ajiyar zuciya yana kallonsu har suka fita daga wajan gaba

ɗ

aya. Zai kulle ƙofar kenan ya ga kiran Abba yana zuwa wayarsa, ya

ɗ

auka da sallaama, Abba ya

amsa ya ce, "ka same ni a falo" daga haka ya kashe wayar.

Rehaan ya

ɗ

an yi jim, kafin ya mayar da wayar aljihu yana ji kamar ya yi kuka, dan bai san me Abba zai ce masa ba. Babu yadda ta iya haka ya fito daga falon ya nufi wajan Abba.

A falo ya samu Abb

a da Mama a zaune, ya shiga da sallama suka amsa ya zauna, ya

ɗ

an kalli Mama ya ce, "ina yini."

Ta wani kalle sa kallon rainin wayo ta ce, "daman ina so na yi maka magana, wato nuna mana ka ke yi Nadira ce ka

ɗ

ai babar ka, mu ba iyayenka bane. Kwanan ka n

awa baka gidan nan, da ka dawo ba sai ka shiga wajan kowa ka gaishe ta ba? Sai yanzu da ka ganni da Abba shine zaka wani ce ina yini? Gaisuwar ma sai a kan hanya za a yi?."

Shi dai ya yi shiru bai ce komai ba, sai Abba ne ya ce, "baka kyauta ba Rehaan."

Ya yi ƙasa da kansa bai yi magana ba, dan bai san me zai ce ba. Abba ya ce, "akan maganar matar da Daada ta za

ɓ

a maka ne, na nemi unguwarsu kuma na ji labari akan iyayenta. Abinda ya dakatar dani an ce min mahaifinta yana asibiti bashi da lafiya, shine ma

ganar ta dakata, da yanzu sai dai ka ji an tsayar da lokacin auren."

Rehaan ya kalli Abba cikin wani yanayi, Abba ya

ɗ

aga masa kai ya ce, "Ka cigaba da shiri kawai, ku cigaba da shirye-shiryen auren ku kai da Jafar. In kana Jeddah zaka ji labarin an saka

ranar aure, kar kace ban fa

ɗ

a maka ba. Ka fara shirye-shirye dan tare zaku angwance da Jafar......" ya fa

ɗ

a yana kallonsa kamar yadda shima yake kallon Abban.

Another banger

🔥😂😂😂

Nana Haleema.

[6/23, 11:47 AM] KRBBK: RDB2P15

Nanahaleema.

Rehaan ya

ɗ

a

go yana kallon Abba jin abinda yake fa

ɗ

a, ransa ya

ɓ

aci sosai, yana ji a ransa ko me zai faru bazai ta

ɓ

a auren za

ɓ

in Daada ba sai dai ko meye ya faru.

Rehaan ya kalli Abba ya ce, "Abba ban santa ba fa."

Abba ya

ɗ

aga kai ya ce, "Na san baka santa ba, amm

a kafin auren ai zaka santa."

Rehaan ya ce, "Abba na fa

ɗ

a maka bana ra'ayin auren nan, meyasa zaka biyewa Daada don Allah?."

"Saboda uwata ce Rehaan, dole na biye mata nayi abinda take so."

"Wanne irin aure ne wannan? Ban san yarinya ba, itama bata sann

i ba, ace za a aura min ita?. Kuma kowa ana basa dama ya kawo wacce yake so amma ni meyasa za a yi min haka?."

"Sai haƙuri, hakan za a yi Rehaan." Ya sauke numfashi bai ce komai ba zuciyarsa cike da jin haushi da takaici mai yawa.

Mama cike da makirci ta

ce, "gaskiya dai Abba a duba lamarin nan, a bashi dama kamar yadda ake bawa ko wannen su dama ya kawo wacce yake so."

Rehaan ya kalle ta ya ce, "ki fa

ɗ

a masa please, bana son auren nan, meyasa ake so dole sai an yi min?."

Abba ya ce, "Rehaan gwara ka

so auren nan, dan yin sa babu fashi, gwara ka daina ja kawai."

Ya

ɗ

an shafa kansa bai ce komai ba, Abba ya ce, "tashi ka je, na san lokacin yin baccin ka ne yanzu. Zamu ƙarasa maganar in ka farka."

Ya gya

ɗ

a kai ya miƙe ya fita yana ji kamar yaje ya shaƙ

e Daada ta mutu kowa ma ya huta, saboda haushinta ko gaishe ta bazai je ba ya yi shigewar sa apartment

ɗ

insa.

       ******

Cikin lokaci ka

ɗ

an labarin ganin Islaha ya zaga ko ina, ana ta yi mata addu'ar barka da dawowa da fatan Allah ya kiyaye gaba. Ita

kuwa tana gida, tunda Saheer ya rakata

ɗ

aki take baccin gajiya da baccin da ya taru a idonta. Dan ko da Safeera basu yi magana ba, ganin tana jin bacci ya saka ta ƙyale ta.

Sai bayan sallar magrib ta farka, ta yi wanka ta yi sallah ta fito falon babu kowa

alamun duk basa nan. Tana gab da shiga kitchen Saheer ya shigo da sallama, ta amsa ya bita da kallo ganin kanta babu

ɗ

ankwali, gashinta ya sauka har baya, sannan gashin ya yi tudu daga sama, kamar wacce ta hargitsa shi da hannunta.

"Da daren nan ki ke ya

wo haka?."

Ta

ɗ

an yi murmushi ta ce, "abinci nake so na ci, sai na kira ka mu je asibiti."

Ya bita da kallo kafin ya tako inda take ya ce, "ki je ki saka

ɗ

ankwali sai kizo ga abinci na siyo miki."

Ta

ɗ

aga kai ta juya ya bi dogon gashinta da kallo, ta

sauke numfashi, yana jin shauƙi in ya tuna nan da lokaci ka

ɗ

an ba gashinta ka

ɗ

ai ba, ita kanta nan gaba mallakinsa ce.

Ba jimawa ta dawo ta

ɗ

aura

ɗ

ankwali ta zauna ya bata pack

ɗ

in abinci, ta kar

ɓ

a ta ga fried rice ce da chicken, an zuba mata sauce mai a

lbasa sai ƙhamshi take yi. Ta

ɗ

auki disposable spoon ta

ɗ

ebi ta fara ci.

Yadda bakinta yake moving

ɗ

aukar hankalinsa yake yi, bakinta yana daga cikin abinda yake

ɗ

aukar hankalinsa akan fuskarta. Bata san yana kallon ta ba abinci take ci, sai daga baya ta



ɗ

ago suka ha

ɗ

a ido. Sai yaji kamar ta watsa masa wuta, yadda ta

ɗ

ago

ɗ

in ya saka ya ji sabuwar soyayyar ta a zuciyarsa.

Islaha ta ce, "Hamma baza ka ci ba?."

Ya lumshe ido ya bu

ɗ

e ya ce, "na ƙoshi, ke na siyawa."

Ta kalle sa ta ce, "ya na ji voice

ɗ

in

ka ya canja, meya faru?."

Ya kalli idonta kafin ya yi murmushi bai ce komai ba. Ya

ɗ

an sauke ajiyar zuciya ya ce, "ya kika kasance a cikin kwanakin da ki ka

ɓ

ace? Wacce irin rayuwa ki ka yi?."

Gabanta ya fa

ɗ

i sosai, ta kalle sa a hankali bayan ta

ɗ

auki

ruwa a cikin ledar da ya kawo mata, ta sha sannan ta ce, "kullum sai na yi kuka."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "na san zaki yi Islaha.....Ana kiran sallah, zan je na yi sallah, in na dawo sai mu tafi ko?."

Ta

ɗ

aga kai ta ce, "to." Bai ce komai ba ya miƙe ya fita,

itama bata jima tana cin abincin ba ta miƙe ta shiga

ɗ

aki. Ta jima da gama shiryawa sannan ya yi mata waya ya ce ta zo su tafi, ta fita ta gan shi a mota a zaune ta shiga ta ce, "wannan motar fa Hamma? Na ga bata Hamma Sadik bace."

Ya fara jan motar sa

nnan ya ce, "da

ɗ

ina dake baki da duhun kai, kina da tambaya akan abinda baki sani ba. Indai kika ga canji sai kin yi magana."

Ta yi dariya ka

ɗ

an, shi kuma ya ce, "sabuwar da Sadik ya siya ce, da ni zan siya to saboda aikin Baffa ya saka nace masa na fasa.

Yanzun ma ya ce na riƙe, ni kuma bana son bashi. Daman da ba a samu ku

ɗ

in aikin Baffa ba, da ita za a siyar. Daman niyata muyi aure da sabuwar mota, sabuwar amarya, sabon gida, sabuwar mota."

Ta

ɗ

an yi murmushi ta ce, "Gaskiya Hamma Sadik yana da kirki w

allahi, ya

ɗ

auki matsalar gidanmu kamar na gidansu. Haka sake son aboki na gari."

"Na san kema zaki iya yiwa Safeera fiye da abinda ya yi ko?."

"Wallahi zan iya." Ya murmusa bai ce komaai ba suka cigaba da tafi.

Suna shiga asibitin yana ajjiye motar ta

bu

ɗ

e ta fito tana kallon asibitin da haske ya haskaka ko ina kamar dare ba.

Zata shiga ciki kenan wata yarinya ta ƙaraso wajan a guje ta riƙe islaha ta ce, "Lah Mummy ga Islaha, da gaske an ganta

ɗ

in." Islaha ta riƙe yarinya tana murmushi, ta kalli inda

take magana da Mumny

ɗ

in, ta ƙaraso ta miƙawa Islaha hannu suka gaisa ta ce, "Wallahi ke ce

ɗ

in kam. Barka da fitowa, Allah ya kiyaye gaba."

Islaha ta murmusa, ganin matar bata fi mate

ɗ

inta ba ta ce, "Amin ya rabbi, na gode." 

Ta kalli yarinyar ta ce,

"ya sunan ki?."

"Islam."

Kafin ta yi magana babar yarinyar ta ce, "yarinyar fan

ɗ

inki ce sosai, indai ke ki ka gabatar da shiri sai ta kalla har ta haddace roting

ɗ

inki. Da ta samu labarin

ɓ

atan ki kuka ta dinga yi, sai

ɗ

azu da ta ga ance an ganki take

ta murna."

Islaha ta sake fa

ɗ

a

ɗ

a murmushinta ta riƙe hannun Islam da bata fi six years ba, ta ce, "Allah Sarki Islam, ina sonki nima sosai, kina sona?."

Ta

ɗ

aga kai ta ce, "ina sonki Adda Islaha."

Islaha ta kalli babar ta ce, "Ku bani number ki ina s

o mu cigaba da gaisawa da Islam, wata ran zan gayyace ki kizo mu yi show tare. Zaki zo?."

Ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login