Showing 126001 words to 129000 words out of 250912 words

Chapter 43 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1685

You're just my schoolmate, stop

this drama and leave Jeddah now!"

"I'm not going anywhere!" Ta fa

ɗ

a da ƙarfi tana tsallke tea

ɗ

in sa ya zube ta wuce.

Islaha ta bi Ray da kallo dan bata ta

ɓ

a ji ya yi doguwar magana haka ba, gabanta ya fa

ɗ

i tana tunanin daman wai ba matarsa ba ce ba ko

me?.

Ya kalli Islaha da take kallonsa ya ce, "go down." Bata motsa ba kallonsa take yi dan yadda yake magana cikin fa

ɗ

a ya bata mamaki sosai.

Ya bu

ɗ

e idanunsa a kanta ya ce, "Ba ki ji me nace miki ba?."

Islaha ta wani kalle sa jin da hausa ya yi maga

na, kuma hausar ta fita alamun ba koya yake yi ba ya iya, suna ha

ɗ

a ido ya nuna mata stairs ya ce, "na ce ki sauka!"

Ya fa

ɗ

a yana kallon ta, wanda hakan ya saka numfashinta ya tsaya cak, ta bu

ɗ

e ido tana kallonsa cike da mamakin yaren da ya yi magana.

Rehaan yana jin ku duk rashin m din da kk yi masa

🤣🤣🤣

[7/9, 11:24 AM] KRBBK: RDB2P47

Nana Haleema.

Islaha ta tsaya cak tana kallonsa cikin mamakin da ya kusa kashe ta. Ta kasa matsawa daga inda take, ta tsaya cak ta zuba masa ido jin yana magana da yare

n da take tunanin ba ya ji.

Gaba

ɗ

aya bata

ɗ

auka yana jin fulatanci ba balle hausa, kwata kwata bai yi kama dasu ba balle ta yi tunanin ya iya. A hankali ta

ɗ

auke ido sdaga kansa, jikinta ya yi sanyi tana tuna irin maganar da ta dinga fa

ɗ

a masa tun daga k

an zaman Yola har nan

ɗ

in.

Riƙo hannunta ta ji ya yi ya ya jawo ta baya, sannan ta kalle sa ta ga yana nuna mata pieces

ɗ

in mug

ɗ

in da suke ƙasa, Islaha ta kalli wajen dan da tuni ta taka.

Ya matsa daga wajan ya ce, "ki kawo min coffee." Ta gya

ɗ

a kai t

a sauka a sanyaye cikin yanayin sanyin jiki.

Tana shiga kitchen

ɗ

in ta tsaya tana mamaki, a bayyane ta ce, "daman yana jin yaren da nake ji? Wallahi na

ɗ

auka bature ne kwata kwata ba ya jin fulatanci balle hausa. Gaskiya na kwafsa, ashe daman share ni ka

wai yake yi, ya

ɗ

auke ni kamar mahaukaciya. Sai na ji kunya" ta fa

ɗ

a tana dafe kai kafin ta

ɗ

ora ta yi making black coffee kamar yadda ya ce.

Da ta gama ta hau saman bata same sa a falon ba, ta ƙarasa

ɗ

akin ta

ɗ

an yi knocking ka

ɗ

an ta ji ya ce, "yes."

T

a tura a hankali ta gansa a zaune yana danna waya, ta ƙarasa ta ajjiye masa coffee

ɗ

in. Bai kalle ta ba sai wayarsa da yake dannawa, dan ya rasa meyasa indai zai kalle ta to maganar Ubaid yake tunawa, wani lokacin har image

ɗ

in su yake gani a idonsa, bai s

an meyasa ya damu haka ba, bai san meyasa in ya kalle ta yake jin haushi in ya tuna yarinyar Ubaid ce ba, mata nawa ya sani wanda Ubaid yake mu'amala dasu ba ya damuwa? Amma ita bai san dalilin da ya saka yake jin haushi ba, ko dan ƴar nigeria ce kuma ƴar

yola oho, shiyasa ya yanke shawarar daina kallon ta.

Ta juya zata koma ya ce, "serve." Ta dawo ta zuba tana hararar sa ƙasa ƙasa, bai ma san tana yi ba ta ajjiye ta juya ta fita.

Inda glass

ɗ

in nan ya fashe ta ƙarasa, ta

ɗ

auki machine

ɗ

in falon ta kwash

e glass

ɗ

in, ta goge tea

ɗ

in da ya zube. Har zata bar wajan sai ta dinga jiyo kukan Alma daga room

ɗ

in da yake wajen. Har zata wuce

ɗ

akin sai ta dawo, dan ƙofar bata rufe da kyau ba.

Islaha ta ji tana cewa, "Wata housemaid ce ta zubar da tea

ɗ

in da na sa

ka maganin, ba laifina bane, ban san ya zube ba."

Sai Alma ta yi shiru sannna ta ce, "but in anjima ka

ɗ

an zan zuba masa powder, i promise, tognight he will be mine, sannan zan

ɗ

auki video komai zan tura maka."

Alma ta ce, "na gode, da dama ta ƙarshe" ta

fa

ɗ

a tana sauke wayar.

Jikin Islaha a sanyaye ta bar wajan a hankali ta sauka downstairs tana tunani, ta zauna a kan dining ta yi shiru tana tuna abinda Alma ta ce.

A bayyane ta ce, "video take so ta yi masa ko kuma turancin ne ban fahimta ba?."

Ta

sake yin shiru kafin ta ce, "i promise, tonight he will be mine....." ta

ɗ

an sake tafiya tunani sannan ta ce, "Kenan mai zata sake ba shi? Na ji

ɗ

azu yana cewa bazai aure ta ba, kenan ita tana so ya aure ta shi kuma ya ƙi."

Ta

ɗ

an daki kanta, tunawa bafa

Hamma bane baturen da ya sace ta ne. Ta girgiza kai tana ta

ɓ

e baki ta ce, "ina ruwana? Su kashe kansu mana, tare na gansu." Tana gama fa

ɗ

a ta miƙe ta shiga kitchen, amma sai ta kasa yin komai tana tuna abinda Alma ta ce.

Gashi dai ta gama abinda zata yi

amma sai ta kasa barin gidan, har aka yi sallar la'asar tana kitchen a zaune tana duba yadda video ta yake ta trending ana ta zuba likes da comments.

A hankali ta miƙe tana sauke numfashi ta ce, "Islaha ina ruwan ki ne? Duk abinda zata yi masa me ya dame

ki?."

Ta sake jan numfashi ta ce, "duk fa abinda ya faru cewa za a yi ni ce, gwara na je na hana kafin a

ɗ

ora min sharri."

Da wannan tunanin ta koma upstairs

ɗ

in, daidai lokacin da Alma ta wuce daga hanyar

ɗ

akinsa tana murna tana cewa, "Yes ya shaƙa, za

n jira wasu mintina" ta fa

ɗ

a yana shiga bedroom.

Jin hakan sai gaban Islaha ya fa

ɗ

i, ta bu

ɗ

e ido ta ce, "na shiga uku, ba dai ta kashe shi ba, ni fa da wuri nake burin barin ƙasar nan, ban shirya zaman prison ba wallahi." Da sauri Islaha ta ƙarasa

ɗ

akins

a, ta same sa ya dafe kai da duka hannu biyu ya rufe ido ruf.

Miƙewa ya yi ta ga yana layi kamar zai fa

ɗ

i, daƙyar ya kai kansa gado ya kalli Islaha yana ganin ta guda biyu ya kasa banbance wacece, ya sake runtse iso ya ce, "Subahanallah!."

Islaha ta yi

sak tana kallonsa ta ce, "ashe fa ya san Allah."

Ya kwanta da baya jin kansa yana barazanar watsewa,wani irin bacci ya ji yana fizgarsa idonsa sai rufewa yake yi, shi kuma ba ya son yin baccin amma ya kasa rinjayar maganin. A hakali idonsa ya rufe ruf d

ogon bacci ya

ɗ

auke sa.

Islaha ta bisa da kallo ganin baƙin gashinsa a baje a kan gadon idanunsa a rufe, ta

ɗ

an ja baya dan bata san abinda ya kamata ta yi ba.

A lokacin Alma ta shigo, Islaha tana daga gefe bata ganta ba.Ganinsa a haka sai ta yi dariya

ta ce, "I am certain this moment is mine. I will have you, my love, nothing can stop me. And I will make sure to record every second of it" ta fa

ɗ

a tana fara cire rigar jikinta, ya rage daga ita sai bra, ta sai ta wayar ta ajjiye daidai inda zata

ɗ

auki ko

mai da komai, har da light ta kunna yadda komai zai tafi yadda ya kamata, ta girgiza gashinta tana ƙarasa inda yake tana murmushi.

Islaha da take nesa da ita gabanta ya fa

ɗ

i, ta wara ido waje ganin ana niyar yin BF a gabanta. Ta runtse ido ta fito daga i

nda take, Alma da take niyar fara unbotton rigarsa ta kalli Islaha ta ce, "what are you doing here? Go out!."

Islaha bata ce mata komai ba ta ƙarasa ta

ɗ

auki wayar da ta ajjiye, Alma ta ƙaraso a guje amma kafin ta cimmata Islaha ta goge videon da ta fara



ɗ

auka. Alma ta zo zata ƙwace wayar Islaha ta riƙe da ƙarfi, ita kanta bata san tana da ƙarfin iya riƙe Alma ba sai a lokacin, ta haska wayar a fuskar Alma ta cire face id, ta goge videon daga deleted

recent

ɗ

in wayar.

Islaha cikin kakkausar murya ta ce,

"get out, before i call the police."

Ta bi Islaha da kallo ta ce, "who are you?."

"I said get out!."

Jin an kira police ya saka Alma kar

ɓ

ar wayarta ta

ɗ

auki rigarta ta fita daga

ɗ

akin. Islaha ta dafe kai ta ce, "ban yarda da gaske ana yiwa namiji fya

ɗ

e

ba sai yau, ji wannan motsatstsiyar don Allah." Sai kuma ta kalle sa da yake kwance ido a rufe yana bacci.

Ta harare sa ta ce, "wallahi ba dan kai na yi ba, zuciyar musulunci ce ta saka na yi. Kuma ka burge ni ne, yadda ta dage akan ka ya nuna min baka s

auraren ta......" sai kuma ta sake jan tsaki ta ce, "Ji sa don Allah, ya wani ba je yana bacci. Mtsw! Ragon maza kawai."

Islaha falon ta koma ta zauna, a kan idonta Alma ta sauka da jaka da sauri ita dai bata ce mata komai ba.

Islaha ta yi shiru tana tu

na abinda ya faru kamar a mafarki, ta sake kallon

ɗ

akin da yake ta

ɗ

auke kai ta yi shiruu. Tana tana zaman jin da

ɗ

in a wajen har ta gaji, ta yi sabon content duk dan ta rage lokaci amma babu wani cigaba. Har aka yi i'sha tana gidan, sai bayan takwas ma dar

e sannan ta miƙe ta sauka ta fita daga gidan gaba

ɗ

aya. Ita kanta bata san me ya zaunar da ita ba, ta san dai ta zauna saboda kar Alma ta dawo, kar ta yi masa wani abun a ce itace.

      ••••••

Maman orphage ta bi zainab da kallo da take zaune kanta a su

nkuye ta ce, "Zainab ni ban ga abin

ɗ

aga hankali a nan ba, matar nan tana so ki je ki

ɗ

an zauna mata kafin ki dawo, kuma kitso zaki yi mata ita da yaranta; to meyasa bakya son zuwa?."

Zainab ta kalle ta ta ce, "Mama ni bana son zuwa, na fi son zama a nan

kawai."

Ta miƙe ta ƙaraso ta dafa kafa

ɗ

arta ta ce, "A nan me ki ke samu? In kin fita sana'ar me ki ke samu? Sana'ar kitson da baya wuce a baki

ɗ

ari biyu, ƙarshen kyautar a baki

ɗ

ari biyar, hajiyar gaske ce zata baki dubu

ɗ

aya. Ta ya za ki tallafi rayuwar

ki da wannan ku

ɗ

in da bai wuce na purewater ba?. Bakya ganin ƴan uwan ki yadda suke jin da

ɗ

i? Bakya sha'awar kema wata ran ace kece kamar su?. Manyan makarantu suke yi, ga wayoyi masu kyau da tsada a hannunsu. Meyasa baza ki amince kema ki samo na ki arzu

ƙ

in ba?."

"Mama in na je aikin me zan yi musu da zasu bani ku

ɗ

in?."

"sana'ar ki mana, da ita zaki samu arzuƙi."

"To Mama zan duba na gani."

Ta bita da kallo kamar ta tsinka mata mari, amma da yake lalla

ɓ

a ta take yi sai ta ce, "tunanin me zaki yi? Ni

ce fa uwar ki, ba ki da wacce za ki yi shawara da ita kamar ni."

Zainab ta ce, "zan nemi Adda Islaha."

"Komai sai kin yi magana da Islaha? Ina ki ka ga Islahan da za ki yi shawara da ita?. Tana can ƙasar waje aiki, ta tafi ta tallafawa rayuwar ta tana c

an tana neman ku

ɗ

in ta, ke ta

ɗ

ora ki akan aƙidar da ba itace a ranta ba. Waccee Islaha a wajan ki? A nan gidan ku ka ha

ɗ

u kawai, kuma gidan ya raba ku. Ke tana hana ki taimakom rayuwar ki ne , ita kuma tana taimakon ta ta rayuwar!." Ta fa

ɗ

a a fusace tana

kallon Zainab.

Zainab ta yi shiru bata ce komai ba. Mama ta ja tsaki ta ce, "jeki ciki." Zainab ta miƙe ta fita ita kuma ta da ki table ta ce, "Ban san me matar nan ta gani a tare da Zainab da ta dage a kanta haka ba. Yarinyar nan zata iya saka min ciwon

kai" ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukar waya.

"Yarinyar nan Zainab taƙi ba da ha

ɗ

in kai fa, ni tsoro nake ji kar maganar nan ta fita wallahi."

"Har yanzu?."

"yanzu ta bar nan, na

ɗ

auka rashin Islaha zai saka ta

ɗ

an shiga hankalinta, sai na ga sake

ɓ

otsarewa ma take yi

. Bana so maganar nan ta fita, dan haka a ƙyale zainab kawai."

"Baza a ƙyale ta ba, za a samu mafitar da zata amince ko bata so."

"Kar ta jawo mana matsala fa."

"zan san abinda zan yi."

Ta kashe wayar tana tsaki ta ce, "Wannan shegiyar Islahan ta zam

ar min damuwa wallahi."

Zainab tana fita daga office

ɗ

in fita ta yi ta nufi gidan su Safeera. Da sallama ta shiga tsakar gidan ta samu Safeera a zaune tana shan tea.

Nana Haleema.

[7/9, 11:24 AM] KRBBK: RDB2P48

Nana Haleema

Ganin Zainab sai ta yi murmu

shi ta ce, "Zainab sannun ki da zuwa."

Zainab ta yi murmushi ta ce, "Yauwa Adda Safeera, ina yini?."

Safeera ta miƙe ta ce, "mu shiga ciki sai mu gaisa."

Suka shiga falo Safeera ta ce, "

ɗ

azu Islaha take yi min maganar ki, tana cewa kin zo kuwa."

Zain

ab cikin damuwa da ruani ta ce, "Yaushe zata dawo Adda?."

Safeera ta ce, "wallahi ban san rana ba, amma ta kusa in sha Allah."

Ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Ina cikin damuwa ne Adda Safeera, an takura min akan dole sai na je wani gida wai na yi aiki, gab

a

ɗ

aya ban yarda da matar ba, gani nake kamar akwai wata manufar da ake so a tura ni. Mama tana fa

ɗ

a min zan samu ku

ɗ

i, zan samu abubuwan mure rayuwa a can. Ni na ga ji, komai sake lalalcewa yake yi. Ina jin tsoron kar a kaini inda za a lalata ni, gaba

ɗ

aya

zuciya ta bata amincewa da gidan."

Safeera ta yi shiru kafin ta ce, "kun ta

ɓ

a magana da Islaha akan haka?."

"Mun yi, har take fa

ɗ

a in ance na je gidan na amince na je, sai na yi mata waya. Kinga yanzu bata nan, shiyasa hankalina bai kwanta da na je

ɗ

in b

a."

Safeera ta girgiza kai ta ce, "Bata ce ki yi magana da Barr Suraj ba?."

"Bata ce ba. Amma na yi recording maganar mu da Mama ta yau, zan tura miki sai ki tura mata. Ni bana samun ta a waya."

"Eh ta whatsapp za ki dinga kiran ta, za ki same ta."

Za

inab ta ce, "akwai masu saka min ido sosai, gwara na tura miki sai ki tura mata zai fi."

Safeera ta ce, "shikenan turo min, nima in kim turo sai ki yi delete for me saboda gudun kuskure."

Zainab ta tura mata a lokacin, sannan ta ce, "don Allah ki fa

ɗ

a

mata ta dawo, itace garkuwa a gare ni."

Safeera ta ce, "Itama ke ce a ranta, ko yaushe cikin maganar ki take, na tabbatar zata dawo ke dan ke Zainab. Ki cigaba da yi mata addu'a, Allah ya bata abinda ta je nema."

"Amin Adda Safeera, ki gaishe ta."

"Saf

eera ta

ɗ

aga kai daga nan Zainab ta yi mata sallama ta tafi.

Safeera ta yi ajiyar zuciya, sai yanzu take sake tabbatar da zargin Islaha gaskiya ne, amma a cikin wa

ɗ

anda suke zagaye da Islaha akwai munafakin su Maman, waye ko wace shine basu sani ba.

   

    ••••••

"Kar ki ce min komai Alma, na ba ki yarda da amana amma kin kasa yin komai. Na jima ina biyan ki ku

ɗ

i amma kin kasa yi min abinda nake so. Daga yau na yi canceling duk wani abu da yake tsakanina dake, bazan sake ba ki aiki akan Ray ba."

Alma

murya tana rawa ta ce, "i try my best, wata housemaid ce ta ce ta kira min ƴam sanda, shiyasa na dawo amma ba wai dan ina son haka ba. Ka sake bani dama ta ƙarshe."

"Lokacin ki ya ƙare, ki goge number ta, ki goge duk maganar da muka yi dake."

Jin ya ka

she wayar hankalin Alma ya tashi, ba ƙaramin ku

ɗ

i take samu da mutumin nan ba, yanzu da ya daina bata aiki ta shiga uku.

A bayyane ta ce, "this housemaid! Sai na yi maganinta, sai na kashe ta, sai na tabbatar na yi mata abinda ba a ta

ɓ

a yi mata irinsa ba

."

Ta girgiza kai ta ce, "zan koya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login