Showing 144001 words to 147000 words out of 250912 words

Chapter 49 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1744

ta riki

ɗ

e ta zama ƴar uwa, ko Suraj aboki kuma Yayanta wanda ya taimake ta tun tana ƙarama, ko Saleem da ya zama

ɗ

an uwa a gare ta? Wa zata

ɗ

auka ta yi cycling sunansa a matsayin munafuki?.

Ni kaina ban san waye n

a

ɗ

auka waye na bari ba

🤔

Nana Haleema.

[7/14, 2:53 PM] KRBBK: RDB2P55

Nana Haleema.

Islaha haka ta kasa komawa bacci, sai tunanin halin da Zainab take ciki take yi. Ji take kamar ta yi tsuntsuwa ta ganta a nigeria, zaman ya gama isar ta, ta gaji tana bu

ƙ

atar komawa gida. A haka ta kwana cikin tunani, haka ta tashi kanta ya yi nauyi ta rasa me zata yi. Tana idar da sallar asuba ta kira Saheer amma bai

ɗ

auka ba, sai a lokacin ta tuna ashe fa su asuba bata yi ba.

A hankali ta ji ana buga ƙofar, ta miƙe ta

bu

ɗ

e suka ha

ɗ

a ido da Maleek da Maryam. Maryam ta shiga ciki tana kallon ta, Islaha ta ce, "good morning madam."

Maryam ta riƙe fusksr Islaha ta ce, "you look so stressed, i hope you are feeling well?."

Islaha ta

ɗ

aga kai ya ce, "Ahamdu lillah! I'm fe

eling better. Good morning" ta fa

ɗ

a  tana kallon Maleek da yake kallon ta.

Ya

ɗ

an murmusa ya ce, "Ya jikin ki?."

"Alhamdu lillah."

"Ma sha Allah. Ki kwanta ki huta, kar ki damu kan ki." Ta

ɗ

an yi murmushi suka fita dan ta san bacci zasu je su yi, dan ta

na jin su tana jinsu sai uku na dare suka dawo daga yawo.

Ita kam kasa baccin ta yi gaba

ɗ

aya, tunani kawai take yi cikin rashin mafita da rashin sanin abinda ya kamata ta yi. Ta jima a haka, sai ga Sunaira ta kawo mata breakfast har cikin

ɗ

aki, tana murmu

shi ta kar

ɓ

a ta yi mata godiya ta koma. Tea ta sha, sai kuma arabian rice

ɗ

in ta burge ta, ta

ɗ

an ci ka

ɗ

an sannan ta sha maganinta ta koma ta cigaba da tunani mara

ɓ

ullewa.

A haka ta miƙe ta yi wanka ta

ɗ

an kwanta ta yi bacci, zuwa sha biyu na rana ta far

ka, a lokacin ta ga kiran Hamma dana Safeera da na Suraj.

Hamma ta fara kira, yana

ɗ

auka ta ce, "Hamma an samu Zainab

ɗ

in?."

Ya ce, "ba a same ta ba islaha, amma ana bincikawa."

Zata fara yi masa kuka ya katse ta ya ce, "Allah in ki ka yi kuka zan ƙi

nemo ta

ɗ

in, baki da lafiya fa, in wani abun ya same ki fa?."

Islaha ta goge ido ta ce, "na damu ne."

"Ai na fa

ɗ

a miki zan yi ƙoƙari ko? Ko ba ki yarda dani ba?."

"Na yarda."

"To ki kwantar da hankalin ki, saboda wannan maganar zan koma nigeria, in n

a zauna a nan bamu san inda lamarin zai je ba, tunda ke bakya nan gwara na koma kafin abin ya yi nisa."

Ta yi ajiyar zuciya jin zai koma gida saboda haka ta ce, "To Hamma, Ina kwana."

Ya

ɗ

an murmusa ya ce, "Matar Hamma, sai yanzu za ki gaishe ni?....."

Ta

ɗ

an yi murmushin da ya ji sautinsa, amma ya san murmushin bai kai zuciya ba, ta yi ne kawai dan ya ji da

ɗ

i.

Saheer ya ce, "lafiya lau, ya jikin ki?."

"Da sauƙi sosai, na ji da

ɗ

in maganin."

"Haka ake so. Allah ya ƙara lafiya."

"Amin Hamma."

"Zamu

yi magana anjima." Ta gya

ɗ

a kai sannan ya kashe wayar.

Sai ta

ɗ

an samu nutsuwa, jin Hamma zai koma Nigeria a nemo Zainab sai ta ji da

ɗ

i sosai, ta san in sha Allah rayuwar Zainab baza ta salwanta ba.

Sai a lokacin ta samu ƙarfin guiwar iya zuwa gidan R

ehaan, ta miƙe ba tare da ta saka uniform ba, ta yafa mayafi a kanta tana kallon kanta. Atamfa ce a jikinta mai kyau, rigar bata kamata ba amma bata yi mata yawa ba, daidai jikinta, irin mai tsaga a gefen nan, an

ɗ

an yi nata adon stones a waya, sai dogon h

annu da ya zo har tsintsiyar hannunta.

Ita kanta ta san ta ƙara haske a zamanta na Jeddah, fatarta kamar madubi saboda

ɗ

aukar ido da santsi.

A bayyane ta ce, "ina zaune waje

ɗ

aya dole na yi haske." Ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukar wayarta, ta fita daga gidan zuwa g

idan Rehaan.

Yau a falon downstairs ta tarar dasu duka biyun a zaune, abinda bata ta

ɓ

a gani ba, bata ta

ɓ

a ganinsa a ƙasa a zaune ba, ko yaushe yana upstairs.

Babu da wanda bata ha

ɗ

a ido dashi a cikinsu ba, ta

ɗ

auke kanta ta sunkutar da kai ƙasa ta ƙaras

a ciki ta ce, "Good morning."

Jafar ya wani kalle ta ya ce, "morning! Yanzu safiya ce?."

Ta

ɗ

an yi shiru bata ce komai ba ya ce, "haka housemaid suke zuwa aiki sai lokacin da suka ga dama?."

Ta

ɗ

an sauke nunfashi ta ce, "bani da lafiya ne, shiyasa ha

kan."

Rehaan ya

ɗ

ago ya kalle ta jin wai bata da lafiya, kai tsaye suka ha

ɗ

a ido, sai ta ga ya sake yi mata wani haske mai

ɗ

aukar ido, gashi ya rage gashin kansa, ya dawo da iya wuyansa, kuma an datse shi ya zama daidai babu inda ya fi wani tsayi.

Shi k

allon ta yake yi jin ƙaryar da ta zabgawa Jafar, wai bata da lafiya bayan ya ganta jiya da Ubaid yana ja mata kunatu tana dariya. Sai kuma ya yi tunanin ina ruwansa, ya ta

ɓ

e baki ya

ɗ

auke kai bai ce mata komai ba.

Jafar ya ce, "Okay." Daga haka ya yi shir

u bai ce komai ba.

Ita dai ta ga ji da tsayuwa ganin duk sun share ta sai ta kasa motsawa, bata son yin abinda zasu dizga ta dan ba

ɗ

auka zata yi ba, gwara ta cigaba da tsayuwar.

Jafar ya

ɗ

ago kai ya kalle ta ya ce, "ki je ki yi aikin ki, ki samar mana

da wani abu mai da

ɗ

i."

Ta

ɗ

an

ɗ

aga kai ta ce, "Okay."

Rehaan ya miƙe tsaye, ya kalli Jazy ya ce, "Ta samar maka dai, ni kam bana so" ya fa

ɗ

a yana

ɗ

aukar wayar sa ya hau sama bai sake kallon ta ba. Islaha ta bi sa da kallo, dan da fulfulde ya yi maganar

, tana ta mamaki dan ita bata

ɗ

auka yana ji ba.

Kitchen ta wuce bayan ya bi shi da harara, ta shiga ta ja kujera ta zauna dam bata san me zata dafawa Jazy ba.

A lokacin Jafar ya shigo da sallama, ta amsa tana kallon sa, ya

ɗ

an tsaya daga gefen ta ya nuna

mata screen

ɗ

in wayarsa ya ce, "Are you?."

Islaha ta kalli wayar, ta ga content

ɗ

inta na farko da ta yi magana akan zuwa hotel, wanda ya fi samun views da

ɗ

aukaka sama da ko wanne. Ta kalle sa ta ga ita yake kallo, sai ta

ɗ

aga kai ta ce, "Eh ni ce."

Ya



ɗ

an ta

ɓ

e baki yana

ɗ

an girgiza kai ya ce, "Islaha Muhammad Madibbo, right?."

Ganin ba ita yake kallo ba sai ta ce, "Haka ne."

"A jounlist, working in toran giwa channel.  You are from Adamawa state?" Ya fa

ɗ

a yana kallon ta.

Ta

ɗ

aga kai ta ce, "Eh."

Ya

ɗ

an girgiza kai ya ce, "so fulani is your tribe?." Nan ma ta

ɗ

aga kai alamun eh.

Ya

ɗ

an zuba mata ido yana nazarinta, sai ya ga ta bu

ɗ

e baki zata yi magana amma ta fasa. Jazy cikin yaren hausa ya ce, "fa

ɗ

i, ina jin ki."

Islaha ta ce, "Watannin da s

uka gabata, a cikin Diamond hotel, an kawo maka katin gayyatar Mr Rehaan Yola for interview. Miss Islaha."

Ya

ɗ

an zuba mata ido alamun yana tunawa, sai ya

ɗ

an

ɗ

age gira yana

ɗ

aga kai ya ce, "Yes na tuna. Ke ce Miss Islaha da ta bani katin gayyatar Rehaan

a Diamond hotel?." Ta

ɗ

aga kai alamun itace tana kallonsa.

Ya

ɗ

an jingina da kitchen island ya har

ɗ

e hanunsa a ƙirji ya ce, "neman Rehaan Yola ne ya kawo ki Jeddah kenan?."

Ta

ɗ

an bu

ɗ

e ido ka

ɗ

an ta ce, "No, i'm here for a job."

"A job!"

Ya maimaita

yana kallon ta, kafin ya miƙe tsaye sosai ya dafa kitchen island

ɗ

in yana kallon ta ya ce, "which job?."

Islaha ta

ɗ

an lumshe ido ta ce, "it's my personal issue Mr Jafar."

Ya

ɗ

an

ɗ

age kafa

ɗ

a alamun bai damu ba, sai ya ce, "Kin ha

ɗ

u da Rehaan

ɗ

in akan ha

kan?."

Ta girgiza kai ta ce, "Ni ban ha

ɗ

u dashi ba, ba da kai muka yi alƙawari akan zaka neme ni in lokaci ya yi ba, ko ka manta?."

Ya girgiza kai ya ce, "Fuskar ki na manta, ba alƙawarin ba. Amma kin ta

ɓ

a ganin Rehaan? Ina tunin kafin yanzu kin ta

ɓ

a g

anin Rehaan Yola?."

Ta girgiza kai alamun  ta ce, "ban ta

ɓ

a ganinsa ba had yanzu."

Ya

ɗ

an bu

ɗ

e ido yana binta da kallo cikin mamaki, dan ya san raina masa hankali kawai take yi. Ya

ɗ

an girgiza kai ya ce, "Wow!." Sai kuma ya

ɗ

an murmusa ya fita bai ce ko

mai ba.

Jazy yana fita daga kitchen

ɗ

in sama ya hau har

ɗ

akin Rehaan, ya same shi a tsaye yana amsa waya.

Sai da ya gama wayar sannan Jazy ya ce, "a ina ka san housemaid

ɗ

in na da take zuwa gidan nan?."

Rehaan ya kalle sa ya ce, "Gidan Ubaid."

Jafar

ya ce, "ka san ƴar Nigeria ce, kuma ƴar Yola?."

Ya

ɗ

an juyo ya kalle sa sannan ya ce, "me ya dame ni da sanin hakan?."

Jafar ya ce, "Ya kamata ya dame ka, a yadda ka ke ya kamata ka dinga tantance wa

ɗ

anda zasu ra

ɓ

e ka. Dan a biyata ku

ɗ

i daga Nigeria, t

a zo Jeddah ta fara aiki a gidan Ubaid, daga baya ta shigo nan abu ne mai sauƙin faruwa. Za a iya ha

ɗ

a baki da ita a cutar da kai."

Ray ya

ɗ

an sauke numfashi bai ce komai ba. Jazy ya ce, "Lokacin da ka shiga Nigeria ka sauka a diamond hotel, itace ƴar jar

idar dana fa

ɗ

a maka mun yi magana da ita, har na yi mata alƙawarin itace zata hira da kai. Me ya baro ta daga garinsu duk da aikin da take dashi mai kyau?. Sannan ta zo Jidda ta fara aiki a kusa da gidan ka, sannan daga baya ta fara yi maka aiki......"

Ja

zy ya yi shiru yana girgiza hannunsa, ya gya

ɗ

a kai ya ce, "Akwai alamar tambaya akan yarinyar nan, zuciyarta bata amince da ita ba..." sai ya yi shiru, ya shiga video da ta yi, ya yi screenshot fuskar ta, ya tura ya ba da umarnin bincike a kan Islaha a tak

e.

Rehaan shi kansa ya

ɗ

an ji wani iri, musamamn da ya tuna itace dai wacce ya sace, ya tafi tunanin  meyasa ta shiga rayuwarsa har haka?.

Ya kalli Jazy ya ce, "Sannan itace yarinyar da na

ɗ

auke ta, har ka dinga cewa in ban sake ta ba zaka fa

ɗ

awa Mamy."



Jazy ya zaro ido waje ya ce, "what! Kana nufin itace?."

"Itace."

Jazy ya furzar da iska, ya tafi tunani sannan ya ce, "da farko ta fara ha

ɗ

uwa da kai a diamond hotel, ta zubar maka da tea har ta fa

ɗ

a maka magana, kafin ta ha

ɗ

u dani. Daga baya ta ha

ɗ

u

dani ta ce tana so ta yi hira da kai. Daga nan ka sace ta, sannan sai gata a Jeddah a kusa da gidan ka tana aiki, sai kuma gata a gidan ka a matsayin housemaid....."

Ya girgiza kai ya ce, "Ban yarda da ita ba, in ta aikata wani abu mara kyau wallahi i wil

l have her arrested" ya fa

ɗ

a zai fita sai kuma ya fasa ya ce, "bara na ƙyale ta. Amma ta san kaine Rehaan Yola?." Ya

ɗ

age kafa

ɗ

a alamun oho, Jazy ya fita daga

ɗ

akin ya koma wajan Islaha.

A zaune ya same ta kamar yadda ya bar ta, sallamar sa ya saka ta kal

le sa, ya gyara tsayuwa ya ce, "Miss bani labarin a inda ki ka san me gidan nan."

Ta

ɗ

an kalle sa jin wata tambaya ta rainin hankali ta ce, "Mr Jafar meyasa ka ke yi min wannan tambayar?."

Maimakon ya amsa sai ya ce, "ina jinki."

Ta

ɗ

an yi tsaki ka

ɗ

a

n ta ce, "ni ban san shi ba, a diamond hotel na fara ganinsa, daga nan na gansa a Nadira hospital and medical center, daga nan ya sace ni, daga nan na gansa a gidan nan. Shine kawai."

Ya girgiza kai ya ce, "me ki ka yi masa har ya sace ki?."

Ta miƙe ts

aye ta ce, "Wannan shi zaka tambaya, nima ban sani ba."

"Ha

ɗ

uwar ku a hotel kafin ki ha

ɗ

u dani, me ya ha

ɗ

a ku?."

Ta

ɗ

an dafe kai cikin ƙosawa ta ce, "why me? Ka je ka tambaye sa mana, lallai sai ni?."

Ya zuba mata ido ganin ko nauyinsa bata ji ta fara

yi masa rashin kunya. Islaha ta juya ta ce, "na fa

ɗ

a maka iya abinda na sani, meyasa zaka takura min da tambaya?" Ta fa

ɗ

a zata wuce sa ya riƙe gefen mayafinta.

[7/14, 2:53 PM] KRBBK: RDB2P56

Nana Haleema.

Islaha ta mayafinta ta juyo ta ce, "Mr Jafar me k

a ke so nace maka? Ƙarya ka ke so na yi maka?."

Ya zuba mata ido yana sake karantar yanayinta ya ce, "kin ha

ɗ

u dashi a hotel, kin ha

ɗ

u dashi a asibiti, ya sace ki, sannan ya ƙyale ki. Sai kuma ga ki a Jeddah, kin fara aiki a kusa da gidan nan, daga baya

kin fara a nan. Meyasa rayuwar ki take ha

ɗ

uwa da ta sa har haka?."

"Bani na halicci kaina ba balle na sani, Kuma wannan ai ba yin kaina bane, yin Allah ne. Ni kaina inda ina da dama, ko wanda ya san shi ma bazan nuna na sani ba balle shi da kansa. Hanya b

azan so ta ha

ɗ

a ni da wani nasa ba, balle shi

ɗ

in."

Ya

ɗ

an murmusa yana kallon idanunta ya ce, "Miss Islaha in na gano wani abu akasin haka a kan ki, wallahi i will have you arristed."

Da mamaki ta ce, "akasin abinda na fa

ɗ

a, au har ni zan tsaya na yi m

aka ƙarya akan mutumin da ban san shi ba? Kawai sai na yi maka ƙarya dan na burge ka, ko dan ka bar ni na cigaba da aiki a gidan nan?....."

Ya yi shiru bai ce komai ba, ta cigaba ta ce, "Ni ban ce zan saka a kama shi ba sai kaine zaka ce zaka saka a kama

ni saboda shi? Kai ga mai aboki, ni da sace ya sace banza kenan, tunda shi mai ku

ɗ

i ne ni kuma talaka ce. Ban san shi ba, ban san ko sunansa ba, kuma bani da buƙatar na sani. Aikina a gidan nan ma wani dalili ne kawai ya saka nake yi, in ba da dan dalilin

ba da ban zo ƙasar nan ba balle har na zo gidan nan. Kuma ina so ka sani, shine dalilin, shine dalilin da ya saka na zo ƙasar Jeddah. Dan haka ni nake da bakin da zan ce ya shiga rayuwata, ba shi ba."

Jazy dai ya yi shiru yana kallonta ganin yadda take yi

masa tsiwa cikin rashin tsoro.

Ta ce, "inda na yi niyar cutar dashi da baka zo ka same sa lafiya ba, tunda har in na dafa na bashi yana ci, da yanzu sai dai ka ji labarin mutuwarsa. In da ina niyar cutar dashi da ban taimake sa daga wajan wata ƙo

ɗ

a

ɗɗ

iya

r baturiya ba, da na bari ta aikata ƙudurinta na jefi tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya. Wallahi bai kai na baro ƙasata da iyalaina na zo nan saboda shi ba, ko biyana za a yi na bibiyi rayuwarsa bai kai wanda zan tsaya na

ɓ

ata lokacina na bibiye sa ba. Babu wanda

nake jin haushi a duniya kamar shi

ɗ

in, ina so ka fa

ɗ

a masa, bai isa na zo dan na cuce sa ba wallahi, bai kai matsayin da zan riƙe sa a rai har na cuce sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login