Showing 87001 words to 90000 words out of 250912 words
ce, "lalata tarbiyya na nawa kuma? Ai
tunda ta saka ƙafa ta bar ƙasar ta, zancen tarbiyya ya ƙare. Ni ta saka ni a tsaka mai wuya, ko me zan cewa Baffa yanzu oho."
Sai kuma ya
ɗ
an gya
ɗ
a kai ya ce, "babu amfanin tsayuwa a nan, tunda dai bata nan ta je duk inda zata je. Allah ya kiyaye hanya"
ya fa
ɗ
a yana bar wajan.
Saleem ya kalli Safeera ya ce, "ƙawar ki bata kyauta ba Safeera, abinda ta aikata bai kamata ba ko ka
ɗ
an. Hakan bai yi daidai da tarbiyyar ta ba ko kusa."
Safeera bata ce komai ba dan ba yarda zasu yi ba, gwara ta yi shiru da b
akinta tunda zargin Islaha suke yi, kome zata fa
ɗ
a musu ba amincewa zasu yi ba. Safeerata kalle sa ta ce, "bara na shiga ciki, zamu ha
ɗ
u zuwa gobe ina sha Allah." Ya
ɗ
aga mata kai ta juya ta shiga gidan a sanyaye.
Safeera a sanyaye ta koma gidan, ta t
arar da Rukayya ta shirya ta fito zata tafi makaranta ta ce, "Adda ina ta neman Umma ta whatsapp bana samu, ya kamata ace zuwa yanzu mun ji yadda ta sauka ko?."
Safeera ta ce, "in kin dawo sai mu neme ta, sai kin dawo."
Ruƙayya ta fita ita kuma islaha
ta tsaya tana tunanin abinda ya kamata ta yi, dole ta ajjiye aikinta ko dan saboda Baba, bazata so ya dinga dawowa daga wajen neman halak babu abinci ba.
Sannan ga ƙannenta, in suka dawo daga makaranta waye zai dinga basu abinci? A ina zasu dinga zama tu
nda zata rufe gidan ta tafi da key
ɗ
in? Ta sauke numfashi ta shiga
ɗ
aki tana tunanin mafita a cikin lamarin, dan mahaifinta da ƴan uwanta suna buƙatar zaman ta a gidan ko dan saboda abinci.
Mama suna tsaye ita da Hajiya Karima suna jin voice note
ɗ
in Labiba na jiya.
Mama ta yi dariyar jin da
ɗ
i da farin ciki ta ce, "kai amma na ji da
ɗ
i, ke daga jin muryar Labiba kin san tana cikin farin ciki mai yawa wallahi."
Hajiya Karima ta ce, "ita da take tamu kenan, ki duba tun da muka ajjiyewa ƴar riƙon ca
n taku saƙo, amma har yanzy bata duba ba balle ta bamu amsa ba. Kuma Oga Musa ya ce mana gidan da aka kaita gida
ɗ
aya ne ya raba su da Labiba, Maimuna aka kai Madina su suna Jeddah. Mai yarinyar nan take nufi damu?."
Mama ta ce, "kar ki damu, na san halin
ta zata yi magana. In bata yi magana ba ai daidai mu ke da ita, tunda har ta riga ta bar ƙasar nan ta tafi a ƙarƙashin mu ai duk ahinda muke so kuma sai ta yi."
Karima ta ce, "yarinyar nan ba a gane gabanta fa, ƴar iskan kanta ce."
Mama ta yi dariya ta
ce, "kar ki wani damu, zamu yi magana da ita. Ai wannan ba abin damuwa bane, tunda har ta tafi ai iskanci da iyayi ya ƙare."
"Kuma Alhaji Musa ya ce zasu iya ƙarawa Islaha ku
ɗ
i, dan yace mai gidan yana da kirki sosai, in ga in aka ƙara gaba ta kaimu."
Suka tafa da Mama ta ce, "ke da yarinyar nan zata saki jiki ta nemi ku
ɗ
i a ƙasar nan, zata yi saurin samu a hannun kar
ɓ
uwa a wajen mutanen ƙasar wallahi. Kin san kalar ta mai
ɗ
aukar hankali ce, su da suka saba ganin farare ƙal ƙal kalar Islaha zata yi saur
in
ɗ
aukar hankalinsu."
"Za ta yi fa, ba dai ta je ba? Ki jira dai mu gani, na tabbatar tana daga cikin wa
ɗ
anda zasu maƙale su ƙi dawowa." Suka sake tafawa cikin nisha
ɗ
i mai yawa dan suna cikin farin ciki mai yawa.
Mama ta kalli wayarta da ake ta kira, ta
ta
ɓ
e baki ta ce, "Saheer ne fa, da alama ya samu labarin bata nan, shine yake kirana zai fara yi min ƴar murya kamar ni ce uwar Islahan."
Karima ta ce, "Ki
ɗ
auka, baki san me zai ce ba."
"Allah akan Islaha ne, bara kuma ki ji."
Ta fa
ɗ
a tana
ɗ
auka suka
gaisa sannan ya ce, "Mama da gaske Islaha ta tafi wata ƙasar aiki?."
Mama ta kalli Karima alamun kin ji ko, sai ta yi ƴar dariya ta ce, "ta tafi Saheer, tana can gidan wani balarabe, dan an ce ko aure ma bashi dashi. Tun a kallon farko ta burge sa har ya
amince ya
ɗ
auke ta. Ka san budurwar taka ba dai
ɗ
aukar ido ba, yanzu zata burge namiji ya
ɗ
auke ta ko bai yi niya ba"
Saheer ya ji zafi a ransa, kishi yana mamaye masa zuciya, haushin Islaha ya mamaye masa zuciya, ya daure ya kawar da fushin ya ce, "Mama
meyasa za ki tura islaha don Allah?."
"kai malam dakata, Islahan yarinyar goye ce da zan
ɗ
auke ta na tura ta ba tare da amincewar ta ba? Sau nawa ina yi mata tayi tana guduwa, sau nawa ina cewa tazo tana watsa min ƙasa a ido?. Wannan ma da kanta ta same
ni tace tana da buƙatar tafiyar nan. Ina ruwana dan ta nema na kai ta? Ko wuta Islaha tace min tana son shiga, da hannuna zan riƙe hannunta mu je ta shiga na dawo. Ko kana so ka ce min ta ƙarfi na
ɗ
auke ta ana kai ta?."
"Mama wai harda Labiba, yanzu Mama
hakan daidai ne? Dan sun nuna suna so kawai sai a basu dama su yi ahinda suka ga dama?."
"Ka ga malam bana son surutan banza, ka dakata da wannan maganar. Tafiya dai an riga an yi ta, babu dawowar su a yanzu."
"In sha Allah sai na dawo da Islaha, ina da
wowa gida Islaha zata fara shirin dawowa gida itama."
Mama ta yi tsaki ta ce, "sai ka dawo da ita ai" ta fa
ɗ
a tana yanke wayar.
Ta kalli Karima ta ce, "Yaro bai san wuta ba sai ya taka, shi a tunaninsa dawowar Islaha yanzu zai yu? Bai san sai ta gama biy
an ku
ɗ
in da aka kaita ba, sannan take da ƴancin yin duk abinda ta ga dama?."
Karima ta ce, "ki ka sani ko duk zai biya? Yadda yake magana cikin gadarar nan na san zai iya biyan kamfani ku
ɗ
insu ya dawo da ita."
"ina ya ga ku
ɗ
in?."
"Ki ka sani?."
"Ai k
o yana dasu wallahi bazai biya ba, sai ta biya da kanta, ai ba a banza ta hau jirgi ta bar ƙasar ba." Karima ta yi dariya suka cigaba da tattaunawa akan batun.
[7/2, 10:41 AM] KRBBK: RDB2P33
Nana Haleema.
A hankali ta ji ana tashinta daga bacci, Islaha ta
bu
ɗ
e iso a sanyaye ta kalli Sunaira da take tsaye a kanta tana murmushi. Sai a lokacin Islaha ta tuna a inda take, ta bi
ɗ
akin da kallo sannan ya miƙe zaune a lokacin take jin ana ta kiran sallar asuba.
Ta kalli Sunaiha ganin har ta shirya cikin uniform
, Islaha ta miƙe tsaye tana
ɗ
an murmushi, kafin Suhaira ta yi typing a waya ta bata.
"Barka da Safiya Islaha, lokacin sallah ya yi, sannan lokacin ha
ɗ
a breakfast ya yi."
Islaha ta gya
ɗ
a tana murmushi ta shiga ban
ɗ
aki tana tafiya kamar bata so.
A sanyay
e ta yi wanka ta fito ta saka uniform sannan ta tayar da sallah, tana idarwa ta fito ta tarar da Sunaira tana ta aiki itama ta shiga tana taya ta.
A lokacin suka gama ha
ɗ
a lafiyayyen tea, suka ha
ɗ
a simple breakfast kamar yadda aka saba da taimakon Sunair
a.
Suka jera a dining a lokacin ƙarfe bakwai na safe, suna tsaye a jikin dining
ɗ
in ya sakko daga sama yana amsa waya cikin shirin fita aiki.
Sai da ya zauna sannan ta ji Sunaira ta gaishe sa cikin harshen larabci, itama ta gaishe sa cikim english.
M
aimakon ta ji ya amsa kamar yadda ya yiwa Sunaira, sai ta ga ya kalle ta sannan ya ce, "morning, Islaha...Right?." Ya fa
ɗ
a yana kallon ta da sigar tambaya.
Ta
ɗ
an yi murmushi tana gya
ɗ
a kanta, tana mamakinsa na kallonta har yana maimaita sunanta. Bai ce
komai ba Sunaira ta yi serving
ɗ
insa sanann suka bar wajan.
Kitchen suka koma a lokacin Sunaira ta fara karyawa, ita dai Islaha tana tsaye dan lokacin ya yi wuri da yawa, baza ta iya cin komai a lokacin ba, tafi so sai rana ta fito.
Tashin motarsa suka
ji alamun ya fita, Sunaira ta fito itama ta fito, suka kwaahe kayan da ya gama suka shiga aka wanke aka ajjiye.
Sunaira ta yiwa Islaha typing ta bata dan ta karanta, Islsha ta kar
ɓ
a ta ga ta ce, "Ki je bedroom
ɗ
insa ki gyara."
Islaha ta kalle ta Sunai
ra, sai ta rubuta da turanci ta mayar dashi arabic ta bata. Sunaira ta karanta sannan suka fita ta raka ta har bedroom
ɗ
in ita kuma ta koma.
Islaha ta sauke numfashi ta shiga
ɗ
akin tana kallon
ɗ
akin hotonsa da wata balarabiya da yaro ta gani, ta ƙarasa
tana kallon hoton ganin matar kyakykawa ga yaronsu mai kyau.
Ta
ɗ
auke kai a bayyane ta ce, "Ko ya Hamma yake? Na san zuwa yanzu ya ji labarin abinda yake faruwa. Na san zai ji babu da
ɗ
i, zai yi min hukunci mai tsauri" ta fa
ɗ
a tana kallon bedroom
ɗ
in.
A
sanyaye ta gyara
ɗ
akin, ta bu
ɗ
e bathroom shima ta gyara sannan ta fito a lokacin Sunaira ta shigo.
Ta kalle ta taga ta bu
ɗ
e wani waje ta
ɗ
auko kaya masu yawa sosai. Ta yiwa Islaha alama da ta taho, ta bi bayanta suka tafi laundry room ta bawa Ilsaha alam
un ta wanke.
Islaha cike da mamaki ta ce, "kutumelecy, wankin ma ni zan yiwa wani ƙato?."
Sunaira ta yi murmushi alamun bata ji abinda Islaha ta ce ba, Islaha ta kar
ɓ
a suka kunna washine machine aka wanke su. Lokacin da ta gama ta kalli kayan ganin duk
basu fita ba, ta yi tsaki ta wanke inda bai fita ba da hannu, ta yi drying kayan sannan ta goge.
A falo suka ha
ɗ
u da Sunaira ta yi mata murmushi, Islaha ta
ɗ
an yi yaƙe sannan ta wuce
ɗ
akin ta tsaya tana kallon closet
ɗ
insa.
Ta ta
ɓ
e baki ta bu
ɗ
e ta saka
kayan ta fito dan ta gaji da wannan azabar, daga girki sai shara da wanki. Ta manta rabon da ta yi wanki, tunda ta baro gidan marayu Hamma ya shagwa
ɓ
ata, wanki indai ba na undies ba bata yi. Shi yake biya a wanke a goge mata, a kawo mata ta ajjiye sai dai
ta saka kawai. Amma daga zuwan ta ta fara yiwa wani ƙato wanki, ga kayan duk sun yi dau
ɗ
a kamar ƙaramin yaro.
Ganin Sunaira a zaune ya saka itama ta zauna, sai kuma ta tashi ta ha
ɗ
a tea ta sha ta
ɗ
auki wayarta tana duba messgaes.
Gabanta ya fa
ɗ
i ganin m
essages
ɗ
in Saheer har guda biyar sun shigo a jere.
Ta zubawa saƙon ido amma ta kasa bu
ɗ
ewa balle ta ga abinda ya ce, ta kalli ƙasan sunansa ta ga saƙonn Adda, sai na Maman su Safeera, sannan na Safeera harda Saleem da Sadik.
Na safeera ta fara bu
ɗ
ewa
ta ga vn ne na sakan talatin, ta bu
ɗ
e ta ji Safeera ta ce, "Islaha ya ki ke, ina ta kiran wayar ki kiran baya zuwa. Ina fatan komai lafiya lau. Hamma ya san kin tafi, ransa ya
ɓ
aci sosai. Ban ta
ɓ
a jin rauni a muryarsa kamar yadda naji ba, yace min baki kya
uta masa ba, kin karya masa zuciya."
Islaha ta sauke numfashi cikin damuwa, ta lumshe ido tana tuna tazarar da take tsakaninta da Hamma, ta san yana can ransa a
ɓ
ace, gashi bata nan bata san lokacin da zata koma ba balle ta bashi haƙuri.
Ta bu
ɗ
e ido ta k
ira Safeera ta audio call amma baya yi, ta kalli Sunaira ta ga tana waya, sai kuma ta tuna itafa ƴar ƙasar ce.
Sunaira tana kashe wayar, sai Islaha ta shiga google ta yi english to arabaic ta miƙawa Sunaira dan ta karanta. Sunaira ta kar
ɓ
a ta karanta san
nan ta yi murmushi, ta yiwa Islaha downloading botim, ta koma google ta yi mata rubutu ta sake bata.
Islaha ta kalla ta ga ta ce, "Ki fa
ɗ
awa wanda zaku yi waya, ya
ɗ
auko botim ya bu
ɗ
e sai ku yi waya."
Islaha ta gya
ɗ
a, ta yiwa Safeera voicenote ta fa
ɗ
a m
ata, ba jimawa sai ga message
ɗ
in Safeera tace mata ta bu
ɗ
e. Islaha ta shiga app
ɗ
in ta kira Safeera, sai gashi tana ringing har Safeera ta
ɗ
auka.
"Islaha ya ki ke?."
Isalaha jin muryar Safeera ya saka ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Safeera har yanzu baki
da lafiya? Muryar ki bata yi daidai ba."
"Gani nan dai kawai, ko aiki ban je ba. Ina fatan komai normal ko?."
"Eh to kusan hakan. Gidan da nake babban gida ne sosai, kuma mai gidan balarabe ne. Allah ya taimake ni akwai wata balarabiya itama tana aikin
, tana da kirki sosai, itace take
ɗ
an nuna min wasu abubuwa. Sai dai aikin na su babu hutu, komai kai zaka yi musu. Abin takaicin ma wai har wanki."
"To ya za a yi, Allah ya taimaka."
"Amin. Hamma ya yi miki waya ko?."
"Sadik ne ya fara zuwa, sannan ya
kira Saheer
ɗ
in, ransa ya
ɓ
aci sosai, bai ji da
ɗ
i ba. Ya ce min ƙawata ta yi abinda bai yi zato ba, ƙawata ta karya masa zuciya. Gaskiya bai ji da
ɗ
i ba, a muryarsa ka
ɗ
ai zaka fahimci ya ji ciwo sosai."
"Na san hakan zai faru, na ga messages
ɗ
insa bazan
iya bu
ɗ
ewa ba, dan ban san me zan ce masa."
"Saleem da Sadik ma ransu ya
ɓ
aci sosai. Sadik yana ta masifa, shi wai wallahi bai yarda dake ba. Shi kamar zargin ki yake yi, wai komai ke ki ka shirya."
"Shi tun farkon abin nan abai yarda dani ba, gani yake
kamar kaina na bayar aka bani ku
ɗ
in aikin Baffa. Bai san ina da hankali ba, kawai sai na lalata rayuwata?."
"wallahi
ɗ
azu ma ya fa
ɗ
a, yana ta cewa wai kin bayar an baki, Sai da Saheer ya taka masa burki akan hakan."
"Hmmm na fisu tsanar aikin nan walla
hi."
"Ki samu ku yi magana da Hamma ko zai ji da
ɗ
i, dan gaskiya bai ji da
ɗ
in wannan hukuncin nan naki ba."
"Sai ya huce, yanzu in na kira shi bazai fahimce ni ba, sai zuwa jibi sannan zan kira sa, yanzu yana dokin fushi bazai ji me zan ce masa ba."
Saf
eera bata ce komai ba, Islaha ta ce, "baki ce min ina Umma ba, ko kun yi waya?."
Safeera ta ce, "hmm to me zan ce? Abinda yake so ne fa Islaha, dan ta tafi neman ku
ɗ
inta ni neman ta
ɗ
in me zan yi kuma?."
"Duk da haka Bestie, Uwa ce fa, ko babu komai zak
i so ki ji ya ta sauka ko?."
"tafiya ta yi ta bar mu, ta za
ɓ
i yiwa larabawa bauta akan gidan auren ta. Yau ko aiki ban je ba, ina gida ban san waye zai dinga kula da gidan in bana nan ba. Ina tunanin ma aikin kawai zan ajjiye saboda dafawa Baba abinci. K
in ga tafiyar ita ta yiwa kyau, tambayar ta
ɗ
in me zan yi."
"Umma tana Madina, ni ina jeddah ni da Labiba. Amma zan kira ta in sha Allah."
Safeera ta ce, "Bestie zamu yi magana anjima" ta fa
ɗ
a tana yanke wayar, Islaha ta bi wayar da kallo tana sauke num
fashi tana kallon message
ɗ
in Hmmanta amma ta kasa bu
ɗ
ewa.
••••••••
Yana zaune yana kallon screen
ɗ
in laptop
ɗ
insa, murmushi yake yi yana kallon kyakykyawar budurwa wacce kallo
ɗ
aya zaka yi mata ka san bahaushiya bace.
Kana ganinta ka san bata jin haus
a ko fulatanci, dan ko ka
ɗ
an bata yi kama da ruwa biyu ba, ita ruwa
ɗ
aya ce. Ta saki gashinta har baya tana ta dariya tana kallon Rehaan. Fatima kenan, ƴar autar su Mamy kuma age mate
ɗ
in Rehaan. Sun saba da Rehaan sosai, ya kan
ɓ
ata awa
ɗ
aya suna hira da
Fatima, ta zama kamar ƙawarsa, baya kallon ta a matsayin ƙanwar Mamy.
Ya
ɗ
an ta
ɓ
e baki yana kallon ta ya ce, "ni babu wani aure da zan yi."
Ta yi dariya ta ce, "Mamy ta