Showing 174001 words to 177000 words out of 250912 words
/>
ɗ
in Abuja?."
Ya kalle ta ya ce, "Zai kai riyal dubu
ɗ
aya da wani abun, kin ga lokacin umrah ne yanzu, ana ta shigowa dole
ticket ya yi tsada. Amma za ki samu, musamman in ki ka nemi jirgin saudia."
Ta gya
ɗ
a kai ta ce, "in zan siya a ina zan je na siya?."
Alhaji Musa ya bu
ɗ
e baki ya ce, "wai da gaske ki ke?."
Ta sauke numfashi ta ce, "da gaske nake."
Ya gya
ɗ
a kai ya ce,
"ni kuwa na ba ki shawara mana Islaha?.."
Ta sake ha
ɗ
e rai ta ce, "ina ji."
"Me zai hana baza ki je umrah ba, tunda visa ki bata ƙare ba, kuma kina da ku
ɗ
i. Ki je ki yi umra sannan sai ki koma gida."
Ta
ɗ
an jim alamun tunani sannan ta ce, "ni dai ka
amsa min kawai."
"Kamfaninsu kawai za ki je, daga nan in ki ka tambaya za a kai ki."
Bata jira mai zai ce ba ta ce, "na gode" ta fa
ɗ
a tana juyawa ta koma ciki.
Tun kafin ya fita ya kira Mama a waya, tana
ɗ
auka ta ce, "Alhajin Allah, tunda na ga kiran k
a na san ta samu."
Ya gya
ɗ
a kai ya ce, "ta samu kuwa. Wacce yarinya ki ka samu mai zafin hannu haka?."
Mama ta ce, "kamar ya kenan?."
"Cikin ƴan matan da aka kawo mana, wacece wannan mai sa'a haka?."
Mama ta ti dariya ta ce, "ai ƴata ce ta cikina."
Ya gyara tsayuwa ya ce, "ke ki ka haife ta?."
"Eh mana."
"Amma za ki bari ta yi mana asarar dukiya? Tana matsayin ƴarki za ki bari ta dawo gida duk da maƙudan ku
ɗ
in da take samu?."
Mama da mamaki sosai ta ce, "ta dawo gida kuma, Yaushe kenan?."
"Ga
shi ina fa
ɗ
a miki, kin ganni a tsaye a gidan da take aiki, ta kira ni ta bani ku
ɗ
in da aka kashe wajan kawo ta. Kin gansu riyal dubu takwas, naira miliyan uku ta
ɗ
auko ta bani. Yarinyar nan babu wani
ɗ
ar ta lissafa ta bani, kuma tana zancen zata siyi ticke
t ta dawo gida, in ki ka bari hakan ya faru ba ki kyauta mana ba Zulai."
Mama cikin firgici ta ce, "ban sani ba, kuma da muka yi waya
ɗ
azu bata fa
ɗ
a min ba."
"To maza maza ki kira ta, ta canja sahwarar dawowa gidan nan. A cikin wata biyu da kwanaki ta ha
ɗ
a wa
ɗ
annan ku
ɗ
in, ina ga an sake kwana biyu?."
"Yanzun nan ma kuwa alhajin Allah, yanzu zan kira ta."
"Ki yi maza ki kira ta" yana fa
ɗ
a ya yanke wayar.
Islaha kuwa da ta shiga sai ta fara tunani, sai take ji ko dai ta shiga makka ta yi umran ne kamar y
adda ya fa
ɗ
a mata? Tunda gashi tana ƙasar kuma ba wani ku
ɗ
i zata kashe ba, an ce babu nisa daga Jeedah zuwa Makka.
Ta sauke numfashi a bayyne ta ce, "To amma hotel fa? Zan je na dinga zama a masallaci ne?."
_Kuma in ki ka je da ku
ɗ
in Rehaan ki ka je, gw
ara ki bari Allah ya kawo ki daga baya._
Ta runtse ido jin shawarar zuciyarta, ta dafe kai dan Allah ya sani Alhaji Musa ya saka mata kwa
ɗ
ayin hakan, amma kuma zuciyarta gaskiya take fa
ɗ
a mata, da ku
ɗ
in Rehaan zata je Umra, ita kuma bata so.
Ta zauna ta
na sauke numfashi, ta dafe kai cikin rashin mafita. Gashi bata so a san zata dawo balle ta kira Safeera ta yi shawara ta je umrar ko kar ta je, bata so kowa ya san da zuwanta sai dai kawai su ganta.
Cikin tunani ta kwanta, tana tunanin zuwa umrah da ku
ɗ
i
n Rehaan. Sai tunanin zagin da ya yi mata, da cikin Labiba da kuma Zainab. A haka ta kwanta ba dan tana jin baccin ba.
Mama kuwa tana kashe wayar ta kira Labiba, Labiba tana zaune ita da Aysha, ta ga kiran Mama. Ta
ɗ
an lumshe ido ta ce, "Mama ce."
A
ysha ta ce, "Allah ya sa ba yarinyar nan ce ta fa
ɗ
awa Mama abinda ya faru ba."
Labiba ta girgiza kai ta ce, "Islaha baza ta fa
ɗ
a mata ba, sai dai in wani abun ne."
Ta
ɗ
auki wayar ta saka a kunne ta ce, "Mama ina yini."
Mama ta ce, "lafiya. Ya na ji m
aganar ki kamar mara lafiya?."
Labiba ta ce, "mura nake fama da ita."
Mama ta ce, "Na ji maganar wai za ki dawo gida, akan me?."
Labiba da mamaki ta ce, "zan dawo gida kuma? In ji wa?."
Mama ta ce, "ban gane in ji wa ba, ba yanzu Ale Musa ya bar waj
an ki ba?."
Labiba ta ce, "ni bai zo inda nake ba, rabon da na gan sa tun ranar ya zo ya kar
ɓ
i ku
ɗ
in nan."
Mama ta ce, "Yanzu muka gama waya dashi fa, ya ce min har riyar dubu takwas ki ka bashi, wai kin gama biyan kamfani ku
ɗ
in da suka kashe miki."
L
abiba ta ce, "Kuma ni ya ce miki?."
"to wacece ƴata in ba ke ba?."
"Ki ka sani ko Islaha yake nufi?."
Mama ta yi
ɗ
if tunawa da hakan da Islaha, dan ko ka
ɗ
an bata yi tunanin ta ba. Labiba ta ce, "Itace ma, ko tantama bana yi Islaha ce."
Mama ta ce, "I
slaha! A ina zata samu ku
ɗ
i kamar wannan? Ko kin ha
ɗ
a ta da mai gidan naki ne?."
"aa Mama, ni bai sake yi min maganar ta ba ma, dan a cikin kwanakin nan ma baya nan ya yi tafiya, bai jimawa da dawowa ba."
Mama ta ce, "ta
ɓɗ
ijam! A ina yarinyar nan ta sam
u ku
ɗ
i irin wanann? Kin ji yadda yake fa
ɗ
a min ku
ɗ
in da ta samu?."
Labiba ta ce, "Mama in ta so babu abinda bazata samu a nan ba. Nima dan kina yi min addu'a, da yanzu na fi haka."
"Lallai yarinyar nan tantiriya ce, ki ce yawon ta zubar
ɗ
inta kawai take
yi."
Labiba bata ce komai ba, Mama ta ce, "Na yi mamaki wallahi."
Labiba ta ce, "Mama kaina ciwo yake, sai anjima" ta fa
ɗ
a tana kashe wayar.
Nana Haleema.
[7/20, 10:26 AM] KRBBK: RDB2P68
Nana Haleema.
Bayan Labiba ta kashe wayar Aysha ta kalli Labib
a ta ce, "Lafiya dai?."
Labiba ta ce, "yarinyar nan da muka ha
ɗ
u ranar nan, wacce ta raka ni asibiti. Wai itace zata koma nigeria, har ta gama biyan ku
ɗ
in da aka kawo ta."
Aysha ta bu
ɗ
e ido ta ce, "a cikin wata biyu har ta biya ku
ɗ
in shekara guda?."
Ta
ɗ
aga kai Aysha ta ce, "lallai yarinyar tantiriya ce, ki ce har ta fi mu iya harka."
Labiba ta ce, "ni ba wannan ba. Aysha tsoro nake ji, kar na sake yin ciki."
Aysha ta ce, "me zai kai ki sake yin ciki kuma? Wancan
ɗ
in ma kuskure aka samu, amma yanz
u ai na san baza ki sake bari ki yi ciki ba."
Labiba ta ce, "ta ya kenan? Mutumin nan ba ya barina na huta, ni wallahi gaba
ɗ
aya na fara gajiya."
Aysha ta ce, "kin gaji da ku
ɗ
in?."
Ta
ɗ
ago ido ta kalle ta ta ce, "Ba haka bane, kawai ban ji da
ɗ
i da na
yi ciki ya zube ba."
"Au so ki ka yi ki haife sa?."
"A'a."
"To ai murna za ki yi da ya fita da kansa, ba ke ki ka zubar dashi ba ai."
Labiba ta yi shiru bata ce komai ba. Aysha ta ce, "kin ga."
Ta fa
ɗ
a tana nuna mata wasu pills a hannunta. Labiba t
a kalle ta ta ce, "na meye?."
"Hana
ɗ
aukar ciki, babu ruwan ki da fargabar za ki sake yin ciki nan gaba."
Labiba ta zubawa maganin ido sannan ta ce, "ni bazan sha magani ba."
Aysha ta ce, "meyasa baza ki sha ba? Kina so ki dinga
ɗ
aukar ciki ne?."
"Ban
a so, amma bazan iya shan maganin tsarin iyali ba. Kar na lalata mahaifata tun ban yi aure ba."
Sai ta bawa Aysha dariya, ta yi dariya son ranta sannan ta ajjiye mata maganin ta ce, "yadda ki ka gani, gashi nan in kin ga za ki sha daidai ne, in baza ki s
ha ba ma duk
ɗ
aya." Ta miƙe ta fita daga
ɗ
akin ta bar Labiba cikin tunani.
Washe gari Maleek da matarsa suka dawo, bayan sun huta suna zaune, su Islaha gama gabatar musu da abinci. Bayan sun kammala Islaha ta zauna ta ce, "ina da maganar da zan yi."
Maleek ya ce, "ina jin ki."
Ta sauke numfashi ta ce, "ina so zan bar aikin nan, zan koma nigeria."
Maryam ta ce, "Meyasa za ki koma?."
Islaha ta ce, "ina da wani abu da zan je na yi a can, zamana a nan ya ƙare."
Maleek ya ce, "Kin tabbatar babu ab
inda aka yi miki?."
Ta
ɗ
aga kai alamun eh. Maleek ya ce, "yaushe za ki tafi?."
"Cikin satin nan."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "shikenan, in za ki tafi ki fa
ɗ
a min zan nemar miki ticket."
Ta yi murmushi tare da godiya ta tashi ta koma
ɗ
aki. Duk sai ta ke jin
babu da
ɗ
i a ranta, amma komawar gidan ya fi mata alkhairi akan zaman.
Da yamma ta je Mall ta
ɗ
an yiwa mutane masu mahimmaci a gare ta tsaraba madaidaiciya ba mai yawa ba, tana ta shirin tafiya gida a hankali har lokacin babu wanda ta fa
ɗ
awa.
Bayan ta d
awo tana shirya kayan Mama ta kira ta, ta
ɗ
auka kafin ta yi magana Mama ta ce, "har kin samu dama da saken da za ki biya ku
ɗ
i gaba
ɗ
aya baki fa
ɗ
a min ba ko?."
Islaha maimakon ta bata amsa sai ta ce, "Ina yini Mama?."
"ai da ban yini ba da ba ki ji mi ba.
Waye ya ce ki ce za ki dawo gida ba tare da na sani ba?."
"Mama na gama abinda ya kawo ni, dawowa gidan...."
"Me ki ka gama da ya kai ki? Me ki ka gama da ya kai ki ƙasar?. Yawon watsewar ki ka gama?."
"Mama ni bana yawon watsewa, wa
ɗ
anda suke yi dai s
una yi, amma ni babu."
"Kan uba! Ni ki ke fa
ɗ
awa wannan maganar?."
Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, dan ranta a
ɓ
ace yake sosai.
Mama ta ce, "in ba wayon banzan ba a ki ka samu wa
ɗ
annan ku
ɗ
a
ɗ
en masu yawa? Ale Musa ya fa
ɗ
a min duk abinda yake faruw
a, ya fa
ɗ
a min duk abinda ki ka bashi da abinda ki ka ce masa."
"Ni gida zan dawo."
"to ki nemi wani gidan, gidana ba gidan ubanki bane balle ki ce za ki dawo ki zauna. Ki san inda za li samu ki zauna, amma ba dai zama a gidana ba wallahi."
Islaha tana
sane ta kashe wayar, dan in ta cigaba da jin maganar Mama zata iya zaginta bata san ta yi ba.
Rehaan yana zaune hankalinsa gaba
ɗ
aya yana kan aiki, ya yi busy sosai, yana ta aiki ko motsin kirki ba ya yi. Gaba
ɗ
aya abin ya yi masa yawa, ya samu saƙo d
aga kamfaninsa na Englaand, ya samu saƙo daga asibiti, ya samu daga mall da sauran kasuwancinsa.
Ya cillar da wayar jin kansa ya
ɗ
au chaji, ya hargitsa gashin kansa yana ji kiran waya yana shigowa amma bai iya
ɗ
auka ba, dan bai san me zai ce ba. Dan lokac
in rufe ko ina ya kusa, dan ayi lissafi a fitar da zakka.
"Ya dai Mr Busy" Jafar ya fa
ɗ
a yana zama a kusa dashi.
Ray ya
ɗ
ago ya kalle sa yana lumshe ido, sai kuma ya ce, "Uk, yaushe zaka koma?."
Jazy ya ta
ɓ
e baki ka
ɗ
an ya ce, "Sai bayan aurena, na ga
ma tattara komai nawa na can yana gida, ni da sake zuwa wata ƙasar sai na je honeymoon."
Ray ya ce, "ka taimaka ka je don Allah, abubuwa sun yi yawa a can."
Ya girgiza kai ya ce, "meye amfanin Alex? Na ga shine yake riƙe da komai a can ko?."
"amma ba k
amar kana can ba, ban san me zan ce ba."
Jazy ya ce, "Daga nan ka wuce can, dan ni dai bazan shiga ba gaskiya, ni da Uk sai zamu tafi da Riyya."
Ray ya sauke numfaahi mai tsaho bai ce komai ba. Jazy ya ce, "lokacin lissafin ka ya yi."
A fisace ya ce,
"ba shiyasa na ce ka je ba, dame zan ji? Da wa
ɗ
anda suke Yola, ko dana Uk?."
"Ka tuna da partnership
ɗ
in kamfanin nan na France, shima zai shiga lissafi."
Ray ya ji kamar ya shaƙo wayan Jazy ya matse sai ya daina numfashi, amma sai ya daure ya shafa ka
nsa yana girgiza kai cikin takaici. Ya san yana cikin yanayi na caku
ɗ
ewar tunani, amma ya dinga tuna masa da abinda ya manta dashi, yana sane yake tsokanarsa, dan kawai ya fusata shi.
Jazy ya murmusa ya ce, "My billionaire, yanzu dai ka zama mai saurin fu
sata, da ba haka ka ke ba wallahi. Yanzu da an yi magana sai fa
ɗ
a, ka dinga sassautawa kan ka."
Ya sake yin dariya sannan ya ce, "Haka za ka yi haƙuri, ai daman masu ku
ɗ
i irin ka kullum a haka suke, ba sa samun lokacin kansu yadda ya kamata. Kullum sune t
unani, lissafi da chajawar kai. Kai ka gode Allah, abubuwa suna zuwar maka da sauƙi, baka cika rasa lokacin kan ka ba."
Ray ya yi masa banza, yana ji ana yi masa waya bai amsa ba. Jaxy ya ce, "ni na san wannan shekarar ma sai dai ka kimanta kawai ka fitar
. Ribar da ta shigo kamfaninka wannan shekarar ta fi ta last year...."
"Hmm dole ƴan uwanka su dinga cewa ka yi ƙanƙanta da samun irin wannan ku
ɗ
in, gaba
ɗ
ayanka nawa ka ke? Amma kana da abinda ko Abba sai dai ya kalle ka. Yana da kyau ace ka yi aure, ka f
asai ka
ɗ
ora matarka akan wani abun daban, yadda za ka dinga samun sauƙin wasu abubuwan."
Ray jin Jazy ya koma maganar hankali sai sauke numfashi ya ce, "Alhamdu lillah!. Amma fa is not easy, kwana biyu gaba
ɗ
aya kaina a rufe yake. Na shiga Dubai, daga na
shiga Madina na dawo nan. Ni shiyasa nake sso ka yi auren ka tafi da Riyya can, sai ta taimaka min da wani abun."
Jazy ya kalle shi yana harararsa ya ce, "baza ka wahalar min da mata ba."
Ya harare sa sai kuma ya ja tsaki ya ce, "dole ta yi, min, bazai
yu kai ba ka yi min ba, ita ka ce baza ta yi ba."
Ya yi dariya ya ce, "ina da abin yi ai, ba a ƙasan ka nake ba."
"Na fitar da ku
ɗ
i ina so na bawa mutanen gidan mu, amma bana son ƙaramar magana."
Jazy ya yi dariya ya ce, "ka san sai sun yi kuwa, ƴan
gidan nan naku ko ruwa za ka fa
ɗ
a sai sun ce ka zuba musu ƙasa. Amma kar ka fasa, ka yi
ɗ
in kaine a gaba gaba dasu." Ya girgiza kai bai ce komai ba.
Jazy ya ce, "Bilal ya ce min ana ta sadaka da abinci. Na ce da
ɗ
ina sa Rehaan Mamy akwai hankali ka
ɗ
an." Y
a
ɗ
an yi murmushi kawai bai ce komai ba.
Jafar ya ce, "Yauwa, ina housemaid
ɗ
in nan ta ka? Tana zuwa kuwa?."
Nan da nan annurin fuskar Rehaan ya gushe, ya
ɗ
auere fuska bai ce komai ba.
Jafar ya ce, "ina so na ganta ne."
Ya
ɗ
ago suka ha
ɗ
a ido, Jazy y
a ce, "Ya na ga ka
ɓ
ata rai, dan na ce ina so na ganta shine na ha
ɗ
e rai haka?."
Ya sake tamke fuska ya ce, "ban ta
ɓ
a jin tsanar ko wacce halitta kamar yadda nake jin tsanarta ba. Ko ka
ɗ
an bana so na tuna na ta
ɓ
a ganinta."
Jazy ya zaro ido cike da mamak
i, dan tunda yake da Rehaan bai ta
ɓ
a ji ya ce masa ga wani ko wata da ya tsana ba, ko a film in suna kallo ba ya cewa ya tsani wani actor ko actress balle kuma a zahiri.
Jafar da ya cika da mamaki ya ce, "Meyasa? Me ta yi maka haka da ka tsane ta?."
Ya
yi tsaki bai ce komai ba, yana jin tsanarta tana sake shiga jikinsa. Jazy ya ce, "kuma wallahi tana