Showing 198001 words to 201000 words out of 250912 words

Chapter 67 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1742

yana ji kamar Allah ya kawo masa mafita lamarinsa, ya na ji kamar Allah ne ya aiko da haske dan ya haska duhun da ya mamaye shi gaba

ɗ

aya.

Baffa ya gyara zama yana murmushi ya ce, "Islaha dai ba a yi mata miji ba, da dai

ɗ

an wajena Saheer zai aure ta, amma mahaifiyarsa ta nuna bata so, ta ce akwai wacce ta za

ɓ

a masa ita zai aura, to maganar Saheer ta wuce, dan ya haƙura ma tuni. Ba a yiwa Islaha miji ba, za a iya shiga neman auren ta."

Alhaji Rufa'i ya yi murmushi ya ce,

"Amma na ji da

ɗ

i sosai, dan ni kaina na yaba da halayen Islaha sosai, shiyasa yana fa

ɗ

a min na ce bazan yi ƙasa a guiwa ba, sai na zo da kaina mun yi magana."

Baffa ya yi murmushi ya ce, "Gaskiya dai Islaha ba daga nan ba, ba dan ta kasance tawa nake yabo

nta ba, amma wani lokacin ina ji ina ma ni ne na haifi Islaha."

Alhaji Rufa'i ya ce, "dan ka yabe ta ai baka yi laifi ba, baka ji ance yabon gwani ya zama dole ba?."

Suka yi murmushi a tare Alhaji Rufa'i ya ce, "Zan sanar da kai saƙonsa, sannan za a tu

ro yaro dan su daidaita kansu. Za ka iya bincike akan ahlin gidan gaba

ɗ

aya, dan a tabbatar da ingancin auren. In Allah ya sa sun daidaita dashi shikenan, in kuma ta ce bata so babu lallai babu dole."

Baffa ya ce, "Waye bai san gidan Alhaji AbdulAziz ba? A

i ba

ɓ

oyayyen mutum bane, da halayensa dana ƴaƴansa duk basa su

ɓ

uya ba. Zan yi magana da Islahan, in ta amince zan kira ka na fa

ɗ

a maka, in bata amince ba ma zan sanar da kai. Ka san yaran yanzu, ba kasafai suke amincewa da irin wannan ha

ɗ

in ba, ni kuma b

ana so na yi mata dole dan ta kasance ba ni na haife ta ba."

Alhaji Rufa'i ya ji da

ɗ

in kalaman Baffa ya ce, "wannan gaskiya ne. Ka fa

ɗ

a mata zai zo su ga juna, ta

ɓ

angarensa daman mahaifinsa ya bawa za

ɓ

in fitar masa da mata, ka ga ita ake jira a yanzu."

"In Allah ya yarda zamu yi magana da ita, ta tafi aiki da yanzu zan kira ta."

"Babu komai, ayi abun a nutse. Muna da saura kwanaki a gaba. Allah ya tabbatar mana da alkhairi."

Baffa ya amsa da amin, ya raka shi har ƙofar gida sannan ya dawo.

Baffa ya

sauke nunfashi yana jin da

ɗ

i a ransa, domin mafita Allah ya kawo masa a lokacin da yake tsaka da nemanta. Ya ji da

ɗ

i da Saheer baya nan, yana fatan kar ya dawo har sai an

ɗ

aura auren Islaha da wannan yaron da ko sunansa bai sani ba. Mama sai ta jiƙa Sahee

r ta shanye, Allah ya

ɗ

aga Islaha ya kai ta babban gida, inda rayuwarta zata yi haske, inda zata yi farin ciki ta samu cigaban rayuwa.

(me ya canja Baffa ne?

😱🤔

).

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku y

i comments a kan ko wanne episode.

🙏🏻😭

_

Nana Haleema.

[7/23, 12:11 PM] KRBBK: RDB2P78

Nana Haleema.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.

🙏🏻😭

_

••••••••

Abba yana

zaune a gaban Daada yana fa

ɗ

a mata yadda aka yi. Daada yi gu

ɗ

a cikin murna, ta yi hamdala sannan ta ce, "An yi nasara a matakin farko da ya kasance ba a yi mata miji ba. Yanzu sai jiran amincewarta, in Allah ya yarda zata amince da auren nan." Abba ya yi

murmushi kawai bai ce komai ba.

Daada ta ce, "An fa

ɗ

a musu bikin bazai wuce kwana sha uku ba dai ko?."

"An fa

ɗ

a Daada, shiyasa mai riƙonta ya ce bazai yanke hukunci ba sai ya yi magana da ita, sanann sai ta ga Rehaan

ɗ

in ta tabbatar zata aure sa. Dan ba

a fa

ɗ

a musu sunansa ba, na saka an

ɓ

oye ne dan mu gwada yanayin su, kuma gashi ya bamu mamaki ya amince."

Ta washe baki ta ce, "Ai daga ganin laraba ka san da juma'arta, ni na san yarinyar nan ta samu tarbiyya mai inganci wallahi. Yau kwana zan yi akan s

allaya ina fa

ɗ

awa Allah, sai Ishlaya ta shigo ahlina sannan hankalina zai kwanta."

Abba bau ce komai ba, amma yana jin da

ɗ

i in ya ga Daada tana farin ciki. Daada ta ce, "a je a cigaba da shiri kamar yadda ya kamata." Ya amsa yana tashi ya fita.

Yana fit

owa suka ha

ɗ

u da Jafar zai shuga wajan Daada. Jaazy ya duƙa har ƙasa ya gaishe da Abba, Abba yana murmushi ya ce, "Ango ka dawo ashe?."

Jazy cikin da kunya da girmamawa ya ce, "Na dawo Abba."

Abba ya ce, "Jeka ku gaisa da Daadan ka zo ina neman ka."

Jazy ya amsa da to, Abba ya fita shi kuma ya shiga wajan Daada. Bai wani jima a wajenta ba, dan ba fuska yake samu a wajanta ba, kawai ya shiga ne dan Mamy tana cewa ya shiga, amma da bazai je ba.

Yana fitowa ya shiga

ɓ

angaren Abba ya same shi a zaune a k

an kujera. Shi kuma ya zauna a akan carpet yana jiran Abba ya yi magana.

Abba ya ce, "Jafar ina

ɗ

an uwan naka? Yaushe zai dawo?."

Jazy ya

ɗ

an murmusa ya ce, "ya ce min nan da jibi in sha Allah zai shigo, daƙyar na saka zai zo ma, ya ce shi ba sai ya zo

ba."

Abba ya murmusa yana gya

ɗ

a kai ya ce, "Baturen bafulatani kenan, jini uku ne yake yawo a jikinsa. Ga jinin fulani, ga na indiyawa, ga jinin turawa tunda a burtaniya can ya girma, dole a samu iyayi kala kala a tare dashi."

Jazy ya yi dariya sosai am

ma bai ce komai ba. Abba ya ce, "Ai kuwa zuwa ya zamar masa dole, dan tare za a ha

ɗ

a aurenku da kai dashi, kamar yadda Daada ta ce."

Da mamaki Jafar ya kalli Abba ya ce, "Tare kuma Abba?."

Abba ya ce, "Tare kuwa Jafar, dan har an yi magana da dangin yar

inyar da Daada ta nace a kai, amma sun ce sai sun yi magana da ƴarsu in ta amince. Hmmm a ganinka akwai wacce zata ƙi wannan tayin ne?."

Jafar ya ce, "gaskiya babu Abba."

"Ka ga shima aurensa ya zo kenan."

Jafar ya ce, "Amma Abba wacece yarinyar? An

yi bincike mai kyau a kanta?. Kar a biyewa Daada a yi abinda za a yi danasani, wacce zata zama natar Rehaan dole a tsaurara bincike a kanta, musamman irin wannan auren."

"An yi sosai Jafar, yanayin yadda Rehaan yake dole ayi bincike kafin ayi auren. Na yi

bincike da kaina kuma na saka anyi, babu wanda ya bu

ɗ

e baki ya fa

ɗ

i aibun yarinyar. Duk wanda zai bu

ɗ

e baki yabonta yake yi, kowa in zai yabe ta zai ce tana da kirki da hankali. Kuma marainiya ce gaba da baya, a gidan marayu ma ta tashi har ta girma. Daga

baya ne ta dawo gidan su wanda ya yi adopting

ɗ

inta, da shi zai aure ta amma ance mahaifiyarsa bata so an haƙura. Duk da ance gidan da take babu wata tarbiyyar kirki, matar da take riƙonta tana harkar kai yara ƙasar waje aikin gidajen larabawa, amma duk d

a haka ana yabon halinta fiye da na yaran da ya haifa. Wajen aikinsu, mutanen unguwa, gidan marayun da ta tashi duk na bincika, kuma alhamdu lillah!."

Jafar ya gya

ɗ

a kai sannan ya ce, "ma sha Allah! Wacece Abba?."

Abba ya ce, "Sunanta Islaha Maddibo, ƙa

ramar ƴar jarida ce a wata ƙaramar gidan tv, ban riƙe gidan tv ba gaskiya, amma yarinyar ta

ɗ

aukaka a idanun mutane, musamman matasa.

Jafar ya zaro ido ƙirjinsa yana bugawa ya ce, "Islaha Abba!."

Abba ya kalle sa ya ce, "haka aka ce sunanta. Ka santa ne

?."

Jafar ya ce, "Na santa Abba, na ta

ɓ

a ganinta a wani waje, har muka yi magana tana so na kawo mata Rehaan su yi interview."

Abba ya

ɗ

an girgiza kai yana murmushi ya ce, "to itace."

Jafar ya girgiza kai yana mamakin ikon Allah, yana mamakin wannan k

wa

ɗ

o da chakwakiya, yana hango yadda abin zai kasance, yana hango rigimar da Rehaan zai yi akan wannan abun. Lallai Allah Allah ne, in ba Allah waye zai ha

ɗ

a Islaha da Rehaan a matsayin mata da miji?."

Jazy ya ce, "itace wacce Daada take ta magana daman a

kanta?."

Abba ya ce, "Wallahi itace, yarinya kamar ta yiwa uwata asiri, gaba

ɗ

aya hankalinta ya tashi a kanta. Kuma babban abin mamakin har yanzu yarinyar bata san da maganar auren ba, bata san za a yi aura mata wani daga gidan nan ba, balle kuma ta san

Rehaan zata aura."

Jafar ya ce, "Ikon Allah!."

Abba ya ce, "me ka sani a game da ita?."

"Babu laifi Abba, ana yabonta sosai. Amma zan saka a yi bincike na musamman, in na ga wani abu mara kyau ko lokacin auren ya yi za a san yadda za a yi a fasa. Dan g

askiya bazai yu a yi auren mutum kamar Rehaan da wacce ba a san halinta sosai ba, zan tsaurara bincike mai kyau, in aka samu akasin alkhairi za a fasa."

Abba ya cr, "hakan yana da kyau, ka saka a bincika yadda ya kamata, bana so ayi abinda za a zo ana dan

asani."

Jafar ya ce, "Gaskiya ne kuwa."

Abba ya ce, "amma kar ka fa

ɗ

a masa sai ya dawo, na san halinsa, ana fa

ɗ

a masa ya fasa zuwa."

Jafar ya yi dariya yana hango dramar da za a kwasa dashi, musamman da ya kasance Islaha ce. Ya ce, "Bazan fa

ɗ

a masa

ba in sha Allah." Suka yi sallama Jafar ya shiga wajan Mamy.

Da Banisha suka ha

ɗ

u a falon Mamy, ya yi murmushi hancinta kamar yadda Rehaan yake yi mata ya ce, "Kiddo ina Mamy?."

Ta ce, "Uncle Jazy Mamy tana apartment

ɗ

in Hamma Rehaan."

Ya riƙe hannun

ta ya ce, "zo ki raka ni."

Tare suka je har part

ɗ

insa, ya hau sama ya tarar da Mamy a zaune a falon Rehaan na sama, Mamy ta dafe kai ga Riyya tana rarrashinta.

Ya shiga da sallama ta

ɗ

ago ta kalle sa ta ce, "Jafar ƙaraso, ƙaraso ka ga abubuwan da na s

amu a ƙasan gadon

ɗ

an uwanka."

Gaban Jafar ya fa

ɗ

i, ya ƙarasa yana kallon layoyin da suke ajjiye akan center table. Ya kalli Riyya da take kuka, ya kalli Mamy dan itama kukan take yi.

Ya sanyaya murya ya ce, "A

ɗ

akinsa aka samu wannan Mamy?."

Riyya ce

ta ce, "Eh! Mun zo yi masa gyara, shine Mamy ta samo wannan."

Ya kalli layoyin ya sake kallon Riyya ya ce, "Samo ashana da reza yanzun nan, ki taho da plate." Ta

ɗ

aga kai ta

ɗ

auko ta kawo masa.

Ya

ɗ

auki layoyin bayan ya kira sunan Allah, ya farke ya z

aro takardar ciki, bai tsaya karantawa ba ya saka musu wuta akan plate

ɗ

in suka ƙone, yana ƙonawa yana karanta Auzubika bi kalmatillahil tammaat min sharri ma kalaƙ.

A kan idonsa suka ƙone ƙurmus ya

ɗ

auki tokar, ya shiga ban

ɗ

aki ya zuba a masai ya yi flus

hing. Ya fito yana kallon Mamy, cikin son kwantar mata da hankali ya ce, "Koma meye Mamy ya koma kansu in sha Allah, don Allah ki daina kuka."

Kamar jira take ta sake fashewa da kuka ta ce, "Jafar kashe Rehaan suke so su yi ne?."

Ya sauke numfashi ya c

e, "waye yake shigowa nan?."

Riyya ta ce, "Babu kowa, ni ce ka

ɗ

ai nake zuwa, wani lokacin sai Janan ko Ikram."

Ya gya

ɗ

a kai ya ce, "Kar ku damu, za a yi maganin koma waye. Mamy ki daina kuka."

Ta share hawayenta tana sauke numfashi ta ce, "Na daina Ja

far. Ka samu labarin aurensa ko?."

"Yanzu Abba yake fa

ɗ

a min, zan ƙara bincike a kan yarinyar in Allah ya yarda."

"Wai Rehaan za a yiwa irin wannan aure, Rehaan

ɗ

in da nake tanadin aurensa, shi za a yiwa wannan wulaƙantaccen auren da ko matar bai sani ba

."

"Sai haƙuri Mamy."

Ta girgiza kai bata ce komai ba, sai kuma ta tashi ta sauka daga saman ta barsu a saman.

Ya kalli Riyya da take ta hawaye ya ce, "Meye na kukan kuma?."

Ta ce, "ni ka

ɗ

ai fa nake shigowa, an zuba masa pioson a drink

ɗ

in da na bash

i, sannan yanzu ga kayan asiri a

ɗ

akin da ni ka

ɗ

ai nake zuwa. Ba dole na yi kuka ba."

Ya

ɗ

ago fuskar ta ya ce, "Kina tunanin za a ce ke ki ka saka masa ne?."

Ta bu

ɗ

e baki zata yi magana ya

ɗ

ora yatsansa a kan lips

ɗ

inta ya ce, "kar ki ce komai, wannan b

a tunani ne mai kyau ba."

Ta cire hannunsa sannan ta ce, "to meyasa suke so su kashe mana shi, kowa a gidan nan ba sauraren mu yake yi ba, laifin mu ne dan mun zo a jinin Mamy?. Shi ka

ɗ

ai ne Yayanmu, sauran Yayyem ƙannensu ne, meyasa zasu kashe mana shi?

."

A ya zauna a kusa da ita ya rungume ta yana pitting bayanta a hankali ya ce, "ki daina kuka, koma meye ai ya wuce, tunda na ƙona da sunan Allah."

Ta kwantar da kanta a ƙirjinsa tana kuka sosai yana rarrashinta. Sai da ya ji ta daina sannan ya

ɗ

ago t

a, ya yi pecking goshinta ya ce, "ki bar kuka, babu abinda zai samu Rehaan in sha Allah, babu wanda ya isa ya yi masa abinda Allah bai yi ba. Ki cigaba da ta ya shi da addu'a, ba wai yana kyautata miki kawai ki ji da

ɗ

i ba, ki dinga dagewa da yi masa addu'a

kin ji?."

Ta

ɗ

aga kai alamun to, ya share mata hawaye ya ce, "Ko ke fa. Yanzu kin gama gyara masa

ɗ

akin?."

"Na gama."

"Me za ki yi yanzu?."

"Zan je na wajan wata vendor ne, zan ga wasu samples

ɗ

inta."

"Meyasa baza ta kawo miki ba sai kin je?."

"Ai

akwai inda zan je."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "Mu je na raka ki." Bata ƙi ba suka sakko daga saman, ta shiga wajan Mamy shima bai bi ta kan matan gidan ba suka fita.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi c

omments a kan ko wanne episode.

🙏🏻😭

_

Nana Haleema.

[7/23, 12:11 PM] KRBBK: RDB2P79

Nana Haleema.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ki yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.

🙏🏻😭

_

••••••••••

Mama tana

zaune a gaban Daada tana jira ta idar da sallah dan ta idar mata da abinda yake zuciyarta.

Daada tana idarwa ta kalle ta ta ce, "Saddiƙa lafiya?."

Ta yi murmushi ta ce, "Ga dambun nama."

Daada ta kar

ɓ

a ta ajjiye a gefe ta ce, "Na gode da hidima."

Ta

yi murmushi ta ce, "sai wata magana da nake tafe da ita, ban san ta ya za ki kar

ɓ

e ta ba."

Daada ta ce, "ina sauraren ki, ko ya take fa

ɗ

a min kawai."

Mama ta sauke numfashi ta ce, "Akan auren nan na Rehaan ne. Daman tambaya zan yi, in ana

ɗ

aura auren a

ina zai tare da matarsa?."

Daada ta yi dariya ta ce, "Gidajen da Rehaan yake dasu har sai ance a ina zai zauna? Ko mata goma zai aura yana da gidan da ai ajjiye su."

Baƙin ciki ya mamaye zuciyar Mama, amma bata nuna ba ta ce, "gaskiya ne. Amma ni a sha

wara ta mai zai hana bazai yi zamanasa a gida nan ba,

ɓ

angarensa har mata hu

ɗ

u zai ajjiye. Kaf gidan nan daga

ɓ

angaren Abbansa sai

ɓ

angarensa ne masu sama, kin ga akwai wajan ajjiye mata a nan."

"Meye amfanin hakan? Yana da gidaje mai zai yi a nan?."

"Am

fanin hakan kin ga ba son auren nan yake yi ba, in ya tare a wani gidan Allah ka

ɗ

ai yasan wulaƙancin da zai yiwa yarinyar nan. Ba a san yadda zasu dinga zama ba, kuma zai iya tsallake ta ya bar ƙasar babu wanda ya sani. Hakan kuma zai ta

ɓ

a ƙimar ki da ƙima

r gidan nan sosai, dan wulaƙanta mutum ba halinmu bane. Kuma ga maƙiyan da ya tara, in ya bar yarinyar nan ita ka

ɗ

ai a wa

ɗ

annan tanƙama tanƙaman gidan za a iya cutar da ita. In kuma tana gidan kin ga akwai idonmu, wani wulaƙancin na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login