Showing 93001 words to 96000 words out of 250912 words
tsaye a haka a gabanta ba, ko mijinta da suka kwashe shekaru sama da ashirin da wani abun bata ta
ɓ
a iya tsayawa ta kalle sa muraran babu suttura, haihuwar uwa da uba ba, saboda kunya mai t
sanani. Yau ga wani wanda ba muharamin ta ba, tsaye a gabanta babu suttura ko ka
ɗ
an a jikinsa yana yi mata murmushi, yana nuna mata jikintsa ta sigar iskanci.
😂
Ta dafe ƙirji dan har lokacin ƙirjinta bai daina bugawa, ta jingina da ƙofa hawaye yana cigaba
da sauka daga idanunta cikin tsananin
ɗ
aci da tashin hankali. Da tana da damar goge abinda ta gani daga ƙwaƙwalwar ta da ta goge, da ta rufe ido shi take kallo a idanunta.
Tana jinsa a kusa da ƙofar ban
ɗ
akin yana bugawa yana yi mata magana cikin yarensa,
bata jin me yake fa
ɗ
a amma ta san ba kalaman kirki yake fa
ɗ
a ba.
Umma hawayenta ya ƙaru, ta rufe bakinta da hannunta cikin wani irin yanayi da tashin hankali. Bata san ta zame ta zauna a wajan ba, bata san lokacin da ta
ɗ
auka a wajan ba ta dai san ta ji
ma a wajen a zaune tana kuka.
Ni dai Umma ta bani dariya
🤣🤣
Nana Haleema✍
🏻
❤
️
[7/3, 2:04 PM] KRBBK: RDB2P35
Nana Haleema
Sai da ta gaji da kanta sannan ta miƙe a sanyaye ta bu
ɗ
e ƙofar, ta fito tana leƙowa kamar munafuka, ganin ba ya
ɗ
akin ya saka ta y
i ajiyar zuciya tana takowa a hankali ta fito tsakiyar
ɗ
akin.
Har lokacin abinda ta gani bai daina yi mata gizo ba, har lokacin abinda ta gani da idanunta bai daina yi mata yawo a kanta ba. Ta rufe ido ta bu
ɗ
e tana kallon daidai inda ta gan shi a tsaye d
a abinda yake nuna mata.
Tsoron gidan ya mamaye mata zuciya, a haka ta bu
ɗ
e ƙofar ta fito tana leƙe cikin ru
ɗ
ewa. A sanyaye take takawa ta koma kitchen ta fara wanke kwanukan a tsorace.
Ƙ
arar rufe ƙofar kitchen
ɗ
in ta ji, ta waigo a hankali ta gansa a
yanayi irin na
ɗ
azu, yanayin yanzu har ya fi na
ɗ
azu muni, kuma yana tsaye ƙyam yana kallon ta.
Umma ta ƙwalla ƙara ta gudu daga wajan tana kuka, ya biyo ta yana kallon ta yana murmushi yana yi mata magana cikin larabci.
Ƴ
ar tsere suka shiga yi a kitch
en
ɗ
in, tana gudu yana binta yana maganar da bata san me yake fa
ɗ
a ba, gashi babu wata suttura da ta suturta jikinsa, ita kuma firgici da tashin hankalinta ninkuwa suke yi.
Ba ta yi tsammani ta ji ya cafko hannunta, ya ha
ɗ
a ta da jikinsa yana cigaba da yi
mata murmushi kamar zai yi mata kiss.
Umma ta yi dogon salati ta gigice, ta ja jikinta da ƙarfi ta fizge, ta fita daga kitchen
ɗ
in a guje ta afka
ɗ
aki ta rufe ƙofar tana kuka mai sauti.
Jikinta karkarwa yake yi, ta rasa abinda ya kamata ta yi sai kuka d
a take yi kamar ranta zai bar gangar jikinta.
Lokaci
ɗ
aya zazza
ɓ
i ya rufe ta ruf, ta kashe ac ta hau kan gado ta rufe jikinta tana cigaba da zubar hawaye.
Ta kasa baccin kuma ta kasa mantawa da abinda ya faru, jikinta ya cigaba da karkarwa na tsahon lo
kaci tana a haka. Tana ji ana kiran sallah amma baza ta iya tashi ba, a haka har aka idar ta fara jiyo hayaniyar yaran gidan alamun sun dawo.
Dukan ƙofar ake yi da ƙarfi tana jin muryar masifaffaiyar matar gidan tana magana ita dai ta kasa motsawa, tana c
ikin bargo zazza
ɓ
i ya rufar mata a jikinta.
Can anjima ta ji muryar Shafa tana cewa, "Maimuna taso ki bu
ɗ
e, Shafa ce."
Jin hakan ya saka Umma ta diro daga gadon ta zo ta bu
ɗ
e cikin rawar jiki. Hajiya Shafa tana shigowa Umma ta kulle ƙofa a firgice.
H
ajiya Shafa ta bita da kallo ta ce, "Lafiya? Me ya same ki ki ke wannan rawar jikin?."
Umma bata ce komai ba saboda tashin hankali, Hajiya Shafa ta ce, "wai meye haka ki ke yi? Kin kama kin rufe ƙofa kamar gidan ki, suna ta buga miki ƙofa kin ƙi bu
ɗ
ewa,
shine suka je suka nemo ni aka ce na zo nayi miki magana. Kar ki haifar mana da matsala fa, kar ki aikata abinda za a
ɗ
aure ki a ƙasar nan wallahi."
Umma ta kasa cewa komai sai rawar jiki kawai take yi, ta kasa bu
ɗ
e baki ta ce komai. Hajiya Shafa cikin t
sawa ta ce, "ki yi magana mana, meye wannan na rawar jikin?."
Umma tana jan numfashi ta ce, "ni dai a canja min gidan aiki, bana son gidan nan, don girman Allah a canja min gida ko a mayar dani Nigeria."
Ta bita da kallo ta ce, "ban gane ba, ban gane a
canja miki waje ba. Meye ya faru?."
Umma ta ce, "nidai bazan iya ba, a canja min gida don girman Allah, bazan iya zama a gidan nan ba, wallahi bazan iya ba. Gida zan tafi, bazan iya zama a nan ba."
Hajiya Shafa ta bi Umma da harara ta ce, "to uban meye
ya saka baza ki zauna ba? Ki yi min bayani yadda zan fahimta, meye ya faru?."
"Mai gidan nan nake gani tsirara yana shigowa, har bina kitchen yake yi babu komai a jikinsa, yana jawo ni jikinsa yana ta
ɓ
a ƙirjina, yana ƙoƙarin sumbatata. Ni dai bazan iya b
a, a canja mim waje, bazan iya zama a nan ba wallahi" ta fa
ɗ
a jikinta yana rawa, jikinta yana karkarwa.
Hajiya Shafa ta ja tsaki ta ce, "wani abun ya yi miki?."
"Na fa
ɗ
a miki ya ta
ɓ
a min jiki."
"Ina nufin komai ya faru?."
"Allah ya kiyaye, Allah ya yi
min tsari da wannan sa
ɓ
on."
Hajiya Shafa ta ce, "Tunda komai bai faru ba meye na
ɗ
aga hankali? Dan yana shigowa tsirara ai ba wani abun ya yi miki ba, jikinsa ne ko?."
Umma ta kalle ta ta ce, "babu komai a jikinsa fa, sannan dambe mu ka dinga yi dashi,
yana bina ina guduwa."
Hajiya Shafa ya ce, "sai me? Ai bai yi miki komai ba ko?."
Umma ta yi sak tana kallonta cikin sabon yanayi, jikinta yana yin sanyi ta kasa cewa komai.
Hajiya Shafa ta ce, "bana son ƙauyanci Maimuna, ki daina wannan shirmen kama
r wata ƙaramar yarinya. Yau ki ka saba ganin namiji babu kaya ko me?."
Umma dai ta kasa magana sai kallo kawai take binta dashi, dan ta kulle mata baki, bakin ya rufe ruf ta kasa magana.
Hajiya Shafa ta ja tsaki ta ce, "ki nutsu, daga yin kwana
ɗ
aya har
sun fara yi min complain a kan ki, ki nutsu in ba haka ba zaki kore ki wallahi."
Umma ta ce, "ni dama zasu kore ni
ɗ
in."
"A kore ki
ɗ
in mana meye ya dame ni? In aka kore ki sai ki san inda zaki zauna, nan ba Nigeria bace da zaki je ki kama hayar gida ka
ra zube. Sannan ku
ɗ
in da aka kashe miki aka kawo ki sai kin biya, wallahi ko sisi baza a yafe miki ba, in ba haka ba hukuma ta raba ku. Kuma in ki ka bar gidan nan ki ka aikata wani abu mara kyau aka kama ki wallahi baza ki tsira ba. In zaki nutsu ki nutsu
, nan ba a Nigeria ki ke ba, uban ki zasu ci wallahi."
Umma ta dafe kai muryar ta tana rawa ta ce, "yanzu haka zan cigaba da zama? Ga aiki kamar jaka, daga jiya zuwa yau aikin da nayi ban san adadinsa ba. Ni dama a iya aiki abin zai tsaya da sauƙi, zan ju
re na cigaba da yi tunda ni na kawo kaina. Amma wannan lamari ya girmi aikin da wahalar sa, namiji magidanci kamar wannan yana yawo a gabana babu kaya ai dole hankalina ya tashi. In ya fa
ɗ
o min cikin dare fa?."
"Kema sai ki fa
ɗ
a masa, sai meye?Ai ba yau
ki ka fara ha
ɗ
uwa da namiji ba."
Umma ta zuba mata ido kawai bata ce komai ba, dan har wani zafi take ji a jikinta, zazza
ɓ
in da ya rufe ta gaba
ɗ
aya ya sauka saboda tashin hankali. Har gumi take ji yana tsatstsafo mata, maganar Hajiya Shafa ta fi
ɗ
aga ma
ta hankali.
Hajiya Shafa ta ce, "ki dakatar da wannan shirmen, ki saki jiki ki yi aiki. Tunda ki ka zo baza ki samu ƴanci ba sai kin gama biyan bashin ku
ɗ
in da yake kan ki, yanzu a ƙarƙashin kamfani ki ke, dole ki nutsu. Zan kira Alhaji Musan, zan fa
ɗ
a m
asa ya yiwa wa
ɗ
anda suka yi miki hanya magana, bazan
ɗ
auki wannan shirmen ba wallahi, na gaji da kawo ƙara."
Umma dai bata ce komai ba dan an kulle nata baki. Hajiya Shafa yi tsaki ta ce, "ki fito ki yi musu aiki, ki daina wanna
ɗ
ari
ɗ
arin, ba jin yaren k
i suke yi ba. In kina
ɗ
arare jiki zasu zargi baki da gaskiya, in suka yi miki wani abun ke ki ka jiyo" ta fa
ɗ
a tana yin gaba.
Umma dai tana tsaye kamar an dasa ta a wajan cikin tashin hankali, Hajiya Shafa ta juyo ta ce, "ki zo mu je."
Umma ta tako a h
ankali ta biyo bayanta cikin yanayi na ru
ɗ
ewa da tashin hankali.
••••••••
Mamy tana zaune tana waya da yan ƙasar su, bayan ta gama wayar Abba ya kira ta ya ce ta zo yana neman ta. Mamy tq miƙe ta nufi apartment
ɗ
insa ta same sa a zaune.
Ta ƙarasa ta za
una ta ce, "gani Abba."
Ya sauke ajiyar zuciya ya ce, "Daada ce."
Mamy ta
ɗ
an murmusa ta ce, "akan maganar Rehaan ko?."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "ta ya ki ka canka?."
Ta yi murmushi ta ce, "indai har aka ce Daada to tabbas na san maganar Rehaan ce. Me ya
faru?."
Ya yi murmushi sannan ya ce, "akan auren sa da yarinyar can ne, ta matsa a kai sosai ma kuwa. Dan yau ta ce min ko ta mutu na tabbatar ya auri yarinyar, hakan shine zai saka ta kwanta a kabarinta lafiya."
Mamy ta ce, "ikon Allah! Wai a ina ta sa
n yarinyar nan haka?."
Ya girgiza kai ya ce, "Ke dai ki bar girma Nadira, Daada ta girma shekaru sun ja, shiyasa take fama da rigima kala kala."
Mamy ta ce, "to yanzu kun yi magana da iyayen yarinyar ne?."
"Na fa
ɗ
a min ance mai riƙonta yana kwance a a
sibiti, da wa zan yi magana?."
"To sai ka fa
ɗ
a mata hakan ko?."
"Na fa
ɗ
a mata, ta sake maimaita min ko bata da rai na tabbatar an yi auren nan. Tana son yarinyar, kuma ita take so Rehaan ya aura. Ko yau ta mutu, gobe a
ɗ
aura musu aure."
Mamy ta yi murm
ushi ta ce, "To me zamu ce tunda Daada ce ta yanke? Sai mu yi fatan Allah ya sa ta gari ce."
Abba ya ce, "Amin ya rabbi. Zan saka a yi min bincike mai ƙarfi a kanta.”
Mamy ta ce, "ni wallahi Ikram nake yi masa sha'awar aure, yarinyar tana da hankali sos
ai, kuma ni na lura kamar itama tana son shi."
Abba ya yi dariya ya ce, "za a ki saka a maimaita Juwairiyya da Jafar kenan. Ke kin san yadda aka kai ruwa rana akan auren nan, yanzu in aka sako maganar Ikram da Rehaan ai babu zaman lafiya."
Mamu ta ce, "
Inda zai amince
ɗ
in da sauƙi, yadda ta amince dana Riyya shima zata amince."
Ya yi murmushi ya ce, "indai har Rehaan
ɗ
in zai amince da Ikram
ɗ
in sai ya aure su duka, Ikram itace tamu, mun san halinta ta san namu. Ita kuwa wannan bamu san daga ina take ba
."
Mamy ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki tana jin takaici a ranta ta ce, "ni tun kafin tazo ma bana sonta, sam bata yi min."
Abba ya
ɗ
an bu
ɗ
e ido ya ce, "akan me? Yarinyar da baki santa ba zaki ce baki so bata yi yi miki ba?."
Ta yi shiru bata ce komai ba, Abba ya gi
rgiza kai ya ce, "Saboda Rehaan baya so ko?."
Mamy ta kalle sa ya ce, "Na san halin ki ai, duk abinda yake so shi ki ke so, abinda baya so kema bakya so. Kefa koda kina son abu, da ya kushe sai ya fita daga ranki. In kuma bakya so, shi kuma yana so sai ki
so kema."
Ta
ɗ
an yi murmushi dan tasan haka
ɗ
in ne, ko me Rehaan yake so tana so, in baya so bata so.
Abba ya ce, "yanzu dai kin san dole nayi abinda mahaifiyata take so ko?."
Ta girgiza kai ta ce, "gaskiya ne."
"To ki ba da ha
ɗ
in kai akan auren nan,
na fahimci Daada da gaske take, babu wasa ko rikicin tsufa. Ki yi haƙuri."
Mamy ta girgiza kai bata ce komai ba, amma ko kusa bata son auren nan, haka kawai yarinyar bata yi mata ba, bata santa bata ta
ɓ
a ganinta ba, amma tana jin ƙinta a ranta, saboda t
ana ganin ta silarta za a yiwa
ɗ
an da ta fi so a duniya dole, bata ta
ɓ
a yiwa
ɗ
anta dole akan komai ba, amma akanta za a yi masa dole. Wannan dalilin ne ya saka Islaha bata yi mata ba.
••••••••
Mama tana tsaye a
ɗ
aki riƙe da waya ta ce, "ina jin
ki, ya ake ciki yanzu?."
Daga wayar aka ce, "an tabbatar min da yarinyar nan ta tafi ƙasar waje aiki, kin ga tayi daidai da wacce mu ke nema."
"Aikin gwamnati ko na kamfani?."
"Aikin gidan turwa mana. Aikin da ake lalata rayuwar mata, shi nake nufi."
Mama ta bu
ɗ
e ido ta ce, "da gaske ki ke?."
"Wallahi da gaske nake. An tabbatar min da yarinyar bata ji, tana
ɗ
an ta
ɓ
a abubuwan zamani. Dan gidan da take zaune ma babu tarbiyya, ana yiwa mai riƙonta take da woman leader. Ƴaƴanta ne jarinta, sune suke fita
su kwana a waje su kawo mata ku
ɗ
i, kuma itama a gidan take."
Mama ta ƙyalƙyale da dariya ta ce, "ina zuwa."
Ta fa
ɗ
a tana kashe wayar, bata
ɓ
ata lokaci ba ta kira lambar malam, suna gaisawa ta ce, "Malam akan batun auren Rehaan da yarinyar nan, ina so a
yi aikin da ko ba yaso sai an yi auren nan ta ƙarfi da yaji."
Malam ya ce, "kar ki samu damuwa. Ki
ɗ
auka kamar an yi wannan aikin an gama, in kin ga ya tsallake auren to zai iya tsallake mutuwarsa."
Da
ɗ
i ya mamaye zuciyar Mama, cikim farin ciki da jin
da
ɗ
i ta ce, "yauwa Malam, yarinyar tayi daidai da ra'ayina, tayi daidai da wacce nake nema. A taimaka ayi aikin nan Malam, in ba a yi auren ba hankalina bazai ta
ɓ
a kwanciya ba."
Malam ya ce, "kar ki damu Hajiya Saddiƙa, wannan ƙaramin abu ne, kawai ki
ɗ
au
ka an gama. Dan wallahi sai an yi auren nan, auren nan babu fashi."
Mama ta ce, "zan turo da abin sakada a rabawa almajirai, sannan akwai naka ka yi cefane." Daga haka suka yi sallama ta kashe wayar.
Mama cikin farin ciki ta ce, "dakyau! Kai wannan lamar
i ya yi min da
ɗ
i, bana so Rehaan ya auri mace ta gari domin hakan ma amfaninmu ne. Dole na tabbatar da auren nan ya yu, ko koda zai mutu akan ba ya so sai dai ya mutu, amma auren nan kamar an yi sa an gama!!" ta fa
ɗ
a cikin nisha
ɗ
i, dan ita ka
ɗ
ai ta san amf
anin da hakan zai yi mata.
Mu je zuwa.
💃🏻
[7/3, 2:05 PM] KRBBK: RDB2P36
Nana Haleema.
Kamar yadda Umma ta fa
ɗ
awa Atika bata yi ƙasa a guiwa ba ta shirya ta nufi gidan. Da sallama ta shiga suka amsa suna kallon ta cikin sakin fuska.
Safeera ta ce, "sa
nnu da zuwa Mama Atika." Atika ta murmusa ta zauna ta ce, "Yauwa Safeera, ya gida ya ƙannen naki?."
Saferra ta ce, "Lafiya lau. Ina Kausar?."
"Tana gida, ta ce na gaishe ki."
"Ina amsawa."
Atika ta ce, "Mun yi waya da da Umman ku, ta ce ta kira ki bak
i
ɗ
auka ba, shiyasa ta ce nazo na ga lafiya."
Rukayya da ƙannenta suka ha
ɗ
a baki suka ce, "Mama Atika don Allah ki kira mana ita."
Atika ta murmusa ta ce, "to bara na gwada, kun san yanayim ƙasar da take sai a hankali" ta fa
ɗ
a tana
ɗ
aukar wayar ta kira
wayar Umma amma ba a
ɗ
auka ba.
Ta kalle su ta ce,