Showing 105001 words to 108000 words out of 250912 words

Chapter 36 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1745

ta

ɓ

e baki ya ce, "Wallahi ya sake ta, ya fa

ɗ

a mata sai babu igiyar aurensa a kanta san

nan zata tafi, kuma ta tafi

ɗ

in shi kuma ya sake ta."

"Innalillahi! Me Mama ta saka ta aikata ne haka?."

Saheer ya ce, "lamarin Mama sai addu'a kawai, amma abim yana yi min ciwo sosai. Ta raba aure guda saboda wani banzan aikin da ba duniya zaka je ka s

amo ba."

Adda ta ce, "ban da abin Umma meye na tafiya? Da girmanta da komai don Allah." Bai ce komai ba ya fita daga gidan ita kuma ta shiga cikim gidan.

******

     Safeera a gaggauce ta shiga gida, tana shiga ta tarar da Gwaggonsu ƙanwar Baba tana gid

an.

Ta yi murmushi ta ce, "Gwaggo ina yini."

Ta yi murmushi ta ce, "lafiya lau ƴar jarida. Ya na ga ki a firgice haka?."

Safeera ta ce, "Baba yana azumin tsakiyar wata, zan dama masa kunu, ya ce min baya jin da

ɗ

in na Ruƙayya, shiyasa nake saur" ta fa

ɗ

a yana ajjiye mayafinta.

Ruƙayya ta ce, "Adda ai Maman su Kausar ta aikowa da Baba kunu, gashi nan na kai masa

ɗ

akinsa."

Safeera ta ji da

ɗ

i a ranta ta ce, "da gaske?."

"Wallahi da gaske, harda da ƙwai ta soya masa. Kuma daman na yi masa fanke mara sug

ar irin wanda yake so."

Safeera ta zauna tana ajiyar zuciya ta ce, "kai amma na ji da

ɗ

i sossi, a gagaguce na dawo wallahi saboda aikin Baba."

Gwaggo ta ce, "ai ya fa

ɗ

a min zancen ƙawar Babar ku, tana da kirki sosai, bata jima da fita daga nan ba."

Saf

eera ta yi murmushi ta ce, "tana da kirki sosai Gwaggo, baki ga yadda take yi mana ba wallahi, tana kula damu sosai kamar sun ha

ɗ

a jini da Umma."

"Ta kyauta, haka ake son ƙawa ko aboki su kasance na gari. Tunda ita uwar taku ta watsar daku ta tafi gantali

ita ta sani." Basu ce komai ba suka yi shiru.

Gwaggo ta ce, "Baban na ku nake jira ya dawo mu gaisa sai na wuce gida."

Suna nan zauna suna ta hira sai ga Mama Atika ta shigo da sallama. Suka gaisa da Gwaggo cikin sakin fuska, ta miƙawa a Gwaggo kwano

ta ce, "Tuwon alkama nayi, shine na miki."

Gwaggo ta kar

ɓ

a ta ce, "kai amma na gode sosai Atika, Allah ya bar zumunci."

"Amin Gwaggo."

"Da haka ake samun ƙawaye masu kula da yaran ƙawayensu da an more wallahi, ke kam kin yi dace abin ki." Ta yi murmushi

bata ce komai ba, a lokacin Baba ya shigo.

Har ƙasa Atika ta zube tana gaishe sa, ya amsa da sakin fuska ya ce, "Ya hidima Atika?."

"Alhamdu lillah, ai babu komai."

"Allah ya saka da alkhairi." Ta amsa da amin tana murmushi.

Gwaggo ta ce, "ka ga ka

ɓ

akin arzuƙin da aka aiko min dashi, tuwon alkama da miyar ku

ɓ

ewa harda man shanu. Bayan ta aiko maka da kunun bu

ɗ

a baki, har su doya da ƙwai."

Baba ya cika da mamaki, wannan dafe-dafen abincin da Mama Atika take yi ya yi yawa, ya ce, "Atika kar na

ɗ

ora m

iki nauyi fa, hidimar nan ta yi yawa. Iya saurraren yaran da ki ke yi ma ya isa, dan Allah ki daina hidimar dafe dafen nan."

Ita dai murnushi take yi sannan ta ce, "Babu komai Baban Safeera, duk an zama

ɗ

aya. Kuma ina dashi ne shiyasa nake yi, da babu da

bazan yi ba." Baba

ya ce, "duk da haka dai ki

ɗ

an rage, kar hidimar ta yi yawa." Bata ce komai ba sai murmushi da take yi.

Mama Atika kalli Gwaggo ta ce, "Gwaggo zan koma, na bar Kausar ita ka

ɗ

ai."

Gwaggo ta yi murmuahi ta ce, "To Atika, Allah ya sak

a da alkhairi." Ta amsa da min ta miƙe ta fita daga gidan.

Baba suka gaisa da Gwaggo kafin ya shiga ciki ya yi alwala ya fito ya je masallaci, bayan an idar ya dawo ya shiga

ɗ

akinsa yana cin abinci.

Ba jimawa Gwaggo ta shiga ta same sa ya gama cin abinc

in yana zaune. Gwaggo ta zauna ta ce, "har ka gama bu

ɗ

e bakin?."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "Na gama Gwaggo, yanzu zaki wuce?."

"eh yanzu zan wuce, jira nake

ɗ

an wajan naka ya zo ya

ɗ

auke ni. Amma kafin nan ina da wata magana."

Baba ya ce, "ina jin ki Gwaggo.

"

"Matar ka ta watsar da ƴaƴanta ta tafi yawon gantali, zaman yaran nan su ka

ɗ

ai in baka nan akwai damuwa tunda ba namiji ne a gidan ba. Kuma ana so duk inda ƙarami yake ya kasance akwai babba a tare dashi."

"Gwaggo kullum da tunanin nan nake kwana nake

tashi, yanzu haka nan da sati biyu zan yi tafiya, amma ban san ya zan yi ba. Ina ta tunanin ko na tura su Katsina sai na tuna da aikin Safeera da makaratar su Rukayya, sai na yi tunanin gidan ki sai kuma na ga kar hiidmar ta yi miki yawa. Na dai rasa inda

zan aika su."

Gwaggo ta ce, "ai yawon dangi ba nasu bane, duk inda zasu je barin nan ne."

"To zan bar su su ka

ɗ

ai a gidan nan ne Gwgago?."

"Aure zaka yi kawai, tunda kana  da gida da halin riƙe mace ai, meye laifi dan ka yi?."

Baba ya

ɗ

an miƙe zaune

sosai ya ce, "Gwaggo aure fa?."

Gwaggo ta ce, "Auren fa, ko akwai haramci ne?."

"Babu gwaggo. Amma sai na ga auren ya yi wuri, har yaushe Maimuna ta tafi d zan yi aure? Sai mutane su ga kamar daman jira nake ta tafi na yi aure ai."

"To sai me? Duk abin

da mutane zasu ce su ce mana, na ga dai kai ka san matsalar da ka ke ciki ko? Kuma maganinta zaka yi, in zaka biyewa maganar mutane ko baka yi ba sai an yi maganar."

"Haka ne. To ni Gwaggo yanzu in na

ɗ

auko batun aure wa zan aura?."

Gwaggo ta ce, "Ga ma

tar nan Atika, meye laifinta?. Ka san halinta ta san naka, ga gidanta da take zaune ga gidanka. Meye aibu dan ka aure ta ka ha

ɗ

a da ƴar ta ka riƙe?."

Baba ya zubawa Gwaggo ido har ya gama kafin ya murmusa ya ce, "Gwaggo Atika ƙawar Maimuna ce fa, ƙawar t

a ce wacce zan kira ta da aminiya, ko nace nace ta zama ƴar uwa."

Gwaggo ta ja tsaki ta ce, "ko uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya suke ƙarewar ƙawance, in baban su

ɗ

aya uwa

ɗ

aya tunda babu Maimuna zaka iya auren ta, balle wani ƙawance, abu indai ba haramun bane shikenan

. Yadda take kula da yaranka na tabbata zaka samu kwanciyar hankali a auren ta, mai son naka ai ba abin wasa bane ba."

Baba ya yi murmushi ya ce, "Gwaggo ni gaskiya babu batun aure a gabana balle har na yi tunanin zan iya auren Atika."

Gwaggo ta ce, "ya

kamata ka kawo sa kuwa, dan bazan zuba ido kana barin ƴan mata su ka

ɗ

ai a gida ba. In aka fahimci baka nan hauro musu fa?. In kuwa da babba idanunsa  ma makami ne babba."

Baba ya girgiza kai dan ya san gaskiya ta fa

ɗ

a, ya ce, "zan san abinda zan yi in s

ha Allah, komai zai yi daidai Gwaggo."

"Daidaita komai kawai ka auri Atika, ai ba aibu a lamarin."

"Ikon Allah! Gwaggo ita an fa

ɗ

a miki zata iya aure na ne hala?."

"Ka gwada ka gani, zan iya rantse maka akan zata amince. An ce tafi shekara sha biyar tan

a zawarci, wallahi kana yi mata tayi zata amsa. Ai kai ba irin wanda za a ƙi bane, ta san yanayin yadda ka ke tsayawa akan iyalanka ai."

Ya girgiza kai ya ce, "Shikenan gwaggo, zan yi tunani zan kuma yi addu'a."

Gwaggo ta ce, "ko kai fa, haka zaka ce d

aman. Allah ya sanya mana alkhairi" ta fa

ɗ

a tana miƙewa shima ya miƙe.

Sai da ya raka ta har waje

ɗ

anta ya zo ya

ɗ

auke ta a mota ta tafi.

Ya bi motar da kallo yana murmushi, yana tunanin maganar Gwaggo yana ganin kamar ba abu ne da zai yu ba.

*JEEDAH.

.*

Slowly take tafiya kamar bata so, hannunta riƙe da ledar Nahdi pharmacy ta shiga gidan Maleek ta wuce

ɗ

akin da yake nata ta cire hijjab

ɗ

in jikinta.

Ta bu

ɗ

e ledar ta ciro pad da panadol da pack

ɗ

in facemask da ta siya. Ta sha panadol

ɗ

in ta zauna

a gefen gado ta dafe kai dan yanayin ta babu da

ɗ

i as usuall.

Kwana biyu Maleek ya yi tafiya, aikin ya

ɗ

an ragu sai gidan Rehaan da take shiga, kuma har lokacin bata ta

ɓ

a ganin mai gidan ba.

Yanzu ma can take niyar zuwa amma bata jin da

ɗ

in jikinta, a wa

nnan yanayin ba kasafai ta cika son zama cikin jama'a ba, dan yanayinta ko yaushe zai iya canjawa ta fara yiwa mutane fa

ɗ

a. Gashi tana ƙasar da ba nigeria ba, kar ta je ta aikata abinda zai zamar mata matsala.

Tana jin kanta cikin ka

ɗ

aici, sai ta ji tana

buƙatar rarrashi ba tare da an yi mata komai ba.

Ta jima a zaune a haka, kafin ta miƙe ta shiga ban

ɗ

aki ta saka pad

ɗ

in ta fito tana jan numfashi daƙyar. Ta ji da

ɗ

in maganin da ta sha, amma duk da haka tana jin ciwo sosai.

Hijjab

ɗ

in ta saka aka turo ƙo

far aka shigo, Sunaira ta gani suka yi maganar bebayen da suka saba. Islaha ta ce mata zata shiga gidan da take zuwa, daga nan ta jawo ƙafa slowly tana takawa a hankali zuwa gidan.

Magriba ta yi lokacin, duhu ya yi amma ko ina haske kamar dare bai yi ba.

Tana shiga motar cleaners tana fita, ta bisu da kallo ta ce, "ko meyesa bazai

ɗ

auko chef daga wani wajan ba oho, ba dan ku

ɗ

i nake nema ba da me zai kai ni aiki kamar wata baiwa?."

Sai da ta yi typing lock code

ɗ

in ƙofar sannan ta tsaya tana jira ƙofar ta

yi ƙara sannan ta bu

ɗ

e, ta yi tsaki ta ce, "Aikin banza, gida kamar gidan tuba duk an bi an rufe sa da lambobi."

Sautin lock

ɗ

in ta ji alamun ta bu

ɗ

e, ta shiga falon yana nan yadda yake kamar kullum babu kowa.

Haka kawai ta ji falon yana bata haushi, t

a yi tsaki tana hararar falon ta ce, "aikin banza, kullum baya nan, ni ga ƴar aiki sai dai na yi masa aiki na ajjiye, yana can yana hutawa ina gaban stove zafi yana tafasa ni."

Islaha ta taka a hankali zuwa inda kitchen

ɗ

in yake. Ta kunna hasken ta ga kom

ai yana inda yake ko cup

ɗ

in da sha tea babu.

Ta kama ƙugu ta ce, "wai yana cin abinda nake dafawa ma kuwa ko wahalar banza nake yi?." Sai kuma ta sake yin tsaki ta ƙarasa ta ha

ɗ

a komai na tea ta

ɗ

ora akan stove ta kunna.

Ta rasa me zata dafa ranar, duk

ranta a

ɓ

ace yake bata san me ya kamata ta yi ba. Loades fries nw ya zo ranta, hakan ya saka ta

ɗ

auko irish potatoes irin na ƙasar manya manya, babu wahalar peeling sannan ga auki. Guda uku kacal ta gyara ta yanka yadda ake soya dankalin turawa.

A lokac

in ta ji marar ta tana

ɗ

aurewa, idanunta ya ciko da hawaye, ta fara kuka mai sauti ita ka

ɗ

ai tana yi tana share hawayenta. A haka ta soya ta ajjiye, ta bu

ɗ

e fridge ta

ɗ

auko chicken breast ta yanka ƙananu ta saka spices ta zuba a fan ta

ɗ

ora akan stove

ɗ

in

.

Ta koma gefe tana jan numfashi tana jin yadda take flowing a hankali. A hankali ta ƙarasa ta kwashe kazar, ta bu

ɗ

e fridge

ɗ

in ta

ɗ

auko mayonnaise ta zuba a ƙaramin bowl, ta zuba ketchup a kai, ta

ɗ

auki lemon ta zuba ka

ɗ

an, ta saka chili powder da magg

i ta yi mixing a ha

ɗ

e.

Casrool ta

ɗ

auka mara girma sososai, ta zuba dankalin a ƙasa sannan ta kawo wannan kaza ta zuba a sama, ta zuba cheese, sannan ta zuba cream

ɗ

in da ta ha

ɗ

a ta sake zuba cheese. Ta

ɗ

auka ta saka a cikin oven, mintina ka

ɗ

an ta cire t

a kalla ta ga loaded fries

ɗ

in ya yi kyau sosai.

Dafa kitchen island ta yi tana jan numfashi mai ƙarfi, bata daina kuka ba har lokacin, dan ita ka

ɗ

ai ta san irin abinda yake ji a jikinta. Bu

ɗ

e murya ta yi tana kuka mai matuƙar sauti dan ta san babu kowa a

gidan, tana kiran sunan Hamma da Safeera.

A lokacin Rehaan ya shigo gidan, yana bu

ɗ

e falon ya ji sautin kuka har tsakiyar kansa. Gabansa ya fa

ɗ

i lokaci

ɗ

aya, ya fara tunanin waye a gidan yake kuka haka?. A hankali ya ajjiye wayarsa akan table ya shiga c

iki a hankali ya nufar inda yake jin kukan.

A tsaye ya ganta ta juya baya ta riƙe kitchen island ƙam jikinta yana rawa. Kallo

ɗ

aya ya yi mata ya gane itace housemaid

ɗ

in, uniform

ɗ

in jikinta sun tabbatar masa da wacece.

"Are you Okay?."

Rehaan ya furt

a a tausashe yana kallonta, dan daga ganin yanayinta bata da lafiya.

Islaha ta firgita jin magana a bayanta, kuma ta san babu kowa a gidan sai ita ka

ɗ

ai. Firgtar da ta yi, sai tsantsin tiles da

ɓ

awon dankali guda biyu da suke a ƙasa, suka ja ta da ƙarfi,

ta yi gaba zata fa

ɗ

i da fuskar ta, Rehaan ya yi hanzarin ƙarasawa ciki, ya taro ta ta fa

ɗ

o ƙirjinsa gaba

ɗ

ayanta......

An ha

ɗ

u fa❤

️

‍

🔥

Nana Haleema✍

🏻

[7/6, 9:35 AM] KRBBK: RDB2P39

Nana haleema.

_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da lit

tafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments

ɗ

in ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link

ɗ

in ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode

ɗ

in baya, shima ku yi like da comment sabod

a Allah._ https://youtu.be/POak37bdMTE?si=dU33KLoRcvufRf7S

……

Kanta yana kwance a kirjinsa, jikinta ya saki gaba

ɗ

aya, sai ƙhamshin turarensa da yake shiga hancinta yana ratsa kanta da zuciyar ta a hankali.

Rehaan sai da ya yi da gaske ya rike ta, yadda

ta fa

ɗ

o jikinsa gaba

ɗ

aya sai da ya kusa fa

ɗ

uwa, dan bai

ɗ

auka jikinta zai saki haka ba, sai ya ji ta sakar masa jiki tana kwantar da kanta a ƙirjinsa.

Hannunsa

ɗ

aya yana waist dinta, ya zagaya dashi har cikinta ya rike ta yana kallon gashin kanta da yake

baƙi sosai, ga kitson da ta yiwa kanta, irin na fulanin daji guda biyu kacal.

Ya

ɗ

ago ta yana kallon fuskarta, amma idanunta a rufe yake sai hawaye da yake sauka a hankali, ya

ɗ

an zubawa fuskar ta ido na wani lokaci, sai kuma ya

ɗ

auke kansa daga kallonta.

Daga yanayin uniform

ɗ

in jikinta ya san itace housemaid

ɗ

in da Ubaid yace masa ya turo, ya riƙe fuskarta yana

ɗ

an jijigawa.

Camly ya ce, "can you hear me? What's wrong with you?."

Islsha tana jinsa amma tana buƙatar kwanciya a halin da take ciki, tana j

in muryarsa da ƙhamshinsa har cikin zuciyarta, amma kuma ta kasa bu

ɗ

e ido ta ga waye.

Har lokacin yana riƙe da ita sai dai ya raba ta da jikinsa, bai kuma magana yin ba ya riƙo ta a yana sake riƙe hannunta suna takawa a hankali suka fito falon, ya zaunar

da ita yana kallon yadda take kuka har lokacin.

Coat

ɗ

in jikinsa ya cire, ya kwance necktie ya cire, ya rage bottuns

ɗ

in saman rigar. Ya cire tucked in ya koma kitchen, ya dauƙo ruwa mai madaidaicin sanyi ya ƙaraso ya miƙa mata ya ce, "take it."

A hankal

i ta fara bu

ɗ

e ido tana kallon abinda ya miƙo mata, bata gani sosai yadda ya kamata, amma tana ganin mutum a tsaye yana miƙa mata ruwa amma baza ta ce waye ba.

Ta kar

ɓ

i ruwan ta sha ta ajjiye, ya bar wajan ya ƙarasa ya

ɗ

auko panadol ya dawo ya bata guda

ɗ

aya, dan ya ga alama tana cikin rada

ɗ

i, yana kula da yadda ta riƙe kanta yasan tana buƙatar pain reliever.

A hankali ta kar

ɓ

a ta sha ta koma ta jingina da kujera, gaba

ɗ

aya ƙhamshin falon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login