Showing 72001 words to 75000 words out of 250912 words
kallo Mamy ta ce, "Na sani Mummy, ina so na koyawa kaina hakan amma na kasa. Yana kallona kamar yadda yake kallon Riyya, yana kallona kamar Janan da Banisha, nasan bazai ta
ɓ
a kallon a wani matsayi
in ba wannan ba. Amma ni kuma ina sonsa Mummy, ina ƙaunarsa sosai, kuma aurensa nake mafarkin yi.”
"Kin san baya kallon ki a matsayin wacce zai aura meyasa ki ka fara yi masa irin wannan soyayyar? Ko dan kin ga yana sakar miki fuska?. Kar ki manta kaf co
usins
ɗ
insa da ƴan gidan nan ka
ɗ
ai yake shiri, kuma ki tuna in ba ke ba babu wacce in ta kira shi kai tsaye zai
ɗ
auka. Kin san Rehaan ba ƙaramin mutum bane, yana cikin matasan da suke da ku
ɗ
i a garin nan. Anya ba ki yi gangancin fara sonsa ba?."
Ta goge i
donta da suka jiƙe da hawaye ta ce, "Mummy ni ba dan ku
ɗ
insa nake sonsa ba, ko bashi da komai zan rayu dashi."
"Na sani Ikram, soyayya da ki ka fara yi masa itace illar. Koda Rehaan zai so ki kakarsa baza ta ta
ɓ
a yarda ya aure ki ba, kin san yadda aka sha
wahala da ita kafin ta yarda da auren Jafar da Juwariyya. Inda Rehaan zai yarda dake a matsayin matarsa muna daga cikin mutane na farko da zasu so hakan, bani da matsala da Nadira, na san zata yi farin ciki sosai, mahaifinsa ma zai yi murna da hakan. Amma
Kakarsa bazata ta
ɓ
a yarda, saboda ba ita ta haifi mahaifin ki ba. Kin san kishi take yi da ƴaƴan kishiyoyinta kamar me.”
"Mummy ni duk ban damu da wannan ba, indai har zai yarda dani shikenan. Sai ya
ɗ
auke ni mu koma Uk da zama, ba lallai sai na zauna a
nan ba."
"Ki dage da addu'a kawai, amma bana tunanin Rehaan zai amince ya kar
ɓ
e ki matsayin matarsa."
Cikin kuka Ikram ta ce, "Mumny ki daina yi min baki, wallahi ina son Rehaan so mai yawa, in na rasa shi ban san halin da zan shiga ba.”
Mummy ta shafa
kanta ta ce, "ba baki nake yi miki ba, na san halinsa ne kawai. Kar ki ga Yayan ki zai auri ƙanwarsa ki ji a ranki kema zai iya auren ki, kowa yana da ra'ayin sa. Rehaan bashi da ra'ayin auren ƴan uwansa, nasan kema kin san da haka. Kafin ke an yi irin ki
da yawa amma bai kar
ɓ
a ba.”
"Mummy ai da shima Hamma Jafar
ɗ
in haka yake fa
ɗ
a, amma yanzu Riyya zai aura."
"Na fa
ɗ
a miki shi daban da Rehaan, abinda zai yi Rehaan bazai yi ba. Ki cigaba da addu'a, in Allah ya amince komai zai wuce."
Ikram ta kwantar da
kanta a kafadar Mummy tana kuka sosai ta ce, "Amma ina sonsa Mummy, wallahi zan iya cutuwa in ban aure sa ba."
Mummy ta shafa kanta ta ce,"shiyasa na ce ki ta addu'a."
"Mummy ki fa
ɗ
awa Mamy, ko zata saka shi ya so ni, tunda yana son abinda Mamy take so.
”
"Ikram! Ke bakya fatan ya so ki dan kansa sai an saka shi?."
"Ni ko bazai kula ni ba, indai zan amsa sunan matar shi hakan ya yi min."
Mummy ta yi dariya tana girgiza kai cike da tausayin Ikram ta ce, "Lallai kin yi nisa. Kar ki damu komai zai wuce in
sha Allah, ki tashi muje ki ci abinci."
“Mummy ki fa
ɗ
awa Mamyn.”
“Zan fa
ɗ
a mata in sha Allah, zamu tattauna akan hakan.”
Zata yi magana Mummy ta ce, "kar ki ce komai, ki tashi muje muci abinci kawai." Ta goge hawayenta suka fito tare da Mummy.
•••••••
Basu isa Abuja ba sai bayan sallar i'sha, kai tsaye aiport aka wuce dasu basu tsaya hutawa ko wani abun ba.
Bayan sun fito daga mota, kowa a gajiye yake saboda zama, gashi babu batun hutu wani sabon zaman ne a gabansu. Mama ta kalle su ta ce, "t
o zamu rabu daga nan, yanzu wanda zai tafi daku zai zo. Da zarar kun isa ku kira mu a waya, ban da sa
ɓ
a alƙawari."
Labiba ce ta ce, "To Mama. Anty Karima sai mun yi waya" ta fa
ɗ
a ciki
ɗ
auki da zumu
ɗ
i.
Hajiya Karima ta kalli Islaha da tunda suka taso bat
a ce komai ba, gwara da suka tsaya a gidan Mai ta sauka ta yi sallah, daga nan bata sake cewa komai ba.
Hajiya Karima ta ce, "ba fa haka za ki je kina ha
ɗ
e musu rai ba, tunda mu ka taho ban ji kin ce komai ba, ya kamata dai ki san irin abubuwan da zaki y
i in kin je can. Aiki zaki yi musu su biya ki, dole ki saki jikin ki."
Islaha ta
ɗ
auke kai bata ce komai ba, ita sallar magrib da i'sha take so ta yi, ba wannan surutan banzan ne a gabanta ba.
Hajiya Karima ta kalli Umma da take duk ta damu kanta kamar w
acce aka yiwa dole a tafiyar ta ce, "kar wani abu ya dame ki fa, mutuwar aure ai ba kan ki farau ba, kuma ba kan ki ƙarau ba. Kar ki wani damu wallahi, ki je ki ha
ɗ
o kan ƴan canjin ki, ki dawo a cigaba da zama. Sai me dan ya sake ki? In ki ka samu ku
ɗ
in ki
ba sai ki yi wani auren ba?."
Umma cikin rauni ta ce, "Aure kuma?."
"To wuce auren ki ka yi? Nawa ki ke?."
Mama ta ce, "mata ne da
ɗ
orawa kansu fitina walllahi, ni ban ga abin
ɗ
aga hankali dan ya sake ki ba. Kina da yarinyar da zata kula da ƙannenta ba
, shikenan an huta ba. In ni ce ita, wallahi a saudian zan
ɗ
aura aure, dan na nuna masa baya gabana. In ka nunawa namiji ka damu dan ya sake ka ba ƙaramin raini bane, komai ace saboda ƴaƴa, na rasa lokacin da mata zasu waye su daina kallo ƴaƴa su kama gaba
nsu.”
Umma dai ta kasa magana,
ɗ
auki da zumu
ɗ
in da take yi gaba
ɗ
aya ya kau daga zuciyarta, da tana da iko a lokacin tabbas da ta koma gidan mijinta ta cigaba da zama ita da yaranta, amma lokaci ya ƙure.
"Salamu Alaikum. Hajiya Karima da Hajiya Zulai bark
an ku da zuwa."
Ganin wanda ya yi maganar sai suka washe baki, cike da girmamawa Mama ta ce, "Barka dai, mun same ku lafiya?."
Ya yi murmushi ya ce, "Lafiya lau. Ya hanya?."
"Hanya alhadu lillah."
"Wa
ɗ
annan ne?."
Mama da Karima harda saurin ha
ɗ
a ba
ki wajan cewa, "Eh sune."
Ya bisu da kallo yana nuna Islaha da Labiba ya ce, "kai amma wa
ɗ
anan sun yi, zasu yi daidai da gidajen da ake nema. Gaskiya kun yi aiki mai kyau, daga gani baza a sha wahala dasu ba wajan turanci."
Mama cikin son gwaninta ta ce,
"ita fa wannan ƴar jarida ce, babu wanda bai santa a Yola ba. Kaima na san zaka iya saninta, tunda yanzu a waya ake sanin mutane."
Hajiya Karima ta cafke ta ce, "ai indai
ɓ
angaren turanci ne an bar mata kayanta."
Ya yi dariya yana girgiza kai ya ce, "ƙ
warai ina ganin fuskarta a waya. Irinsu ake so, wanda za a iya magana dasu da turanci. Dan gidan da za a kai ta likita ne, yana jin turanci sosai, ba lallai sai ta iya larabci ba......" ya
ɗ
an kalli Umma ya ce, "Amma wannan zata iya kuwa?." Ya fa
ɗ
a yana nu
na Umma.
Hajiya Karima ta ce, "Me zai hana Oga?."
"Da gani babba ce, babu lallai a samu wani yare akan harshen ta. Kun san yanzu gidajen aikin nan basa
ɗ
aukar wa
ɗ
anda basa jin larabci ko turanci, kuma daga ganin wannan bata jin ko
ɗ
aya. Dama dai kamar w
a
ɗ
annan
ɗ
in ne, an fi buƙatarsu."
Mama ta ce, "lah itama ta iya turancin ai, kawai dai yaran sun fita ne. Amma babu abinda baza ta yi ba."
Ya gya
ɗ
a kai yana kallon Umma dan shi bata yi masa ba, yafi so a kawo yara kamar su Islaha, baya so aje ta zamar
masa kaya, ai ta yawo da ita ba a samu abinda ake so ba.
Ya kalle su yana
ɗ
aga kai ya ce, "Sun san komai dai ko? Sun san tsari da kason kamfani?."
Mama ta ce, "sun sani, duk mun yi musu bayani yadda ya kamata. Mun fa
ɗ
a musu albashi za a kasa gida uku,
mu
ɗ
auki biyu su
ɗ
auki
ɗ
aya. Duk na karanta musu."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "dakyau!. Ban da sata, gulma da komai duk kun fa
ɗ
a musu?."
"Duk sun sani, mun tabbatar baza su yi aikata ba."
"Yanzu jirgin na su ya sauka, mu je a auna kayan kafin a fara boading. K
u yi sallama, dan baza su bar ku shiga ba. Zulai bani takardun nan.”
Mama ta miƙa masa, kafin ta ta kalli Labiba ta rungume ta ta ce,"Saduwar alhairi
ɗ
iya ta gari, Allah ya kiyaye ya bada nasara. Kin san garga
ɗ
ina, ban da zubar da mutunci."
Ta yi fari da
ido ta ce, "zan yi kewar ki Mama."
Mama ta ce, "nima haka."
Ta kalli Islaha ta ce, "Islaha sai an dawo, Hajiya Maimuna saduwar alkhairi."
Duk suka yi musabaha kafin su fara tafiya ciki a hankali, Labiba ce ka
ɗ
ai take murna amma Islaha da Umma kamar
kazar da ƙwai ya fashewa a ciki a haka haka suka ciki.
Basu sha wani wahala ba dan ba kaya ne sosai a ciki ba, aka gama auna kayan aka basu tag aka tafi boarding room. A nan Islaha ta ga akwai ban
ɗ
aki, bata yi duhun kai ba ta yi alwala ta yi sallolin da s
uke kanta.
Ganin tayi ya saka Umma ma ta yi, suka dawo suka yi jugum suna kallon jirgi ta glass
ɗ
in da yake gabansu.
Basu jima ba aka fara shiga jirgi, wanda yake tare da su ya ce, "mu je."
Ba musu suka miƙe a sanyaye suka fita daga wajan suna takaw
a kamar basa so. Labiba ce take ta video da selfie, su kuwa a hankali suke takawa cikin wani yanayi.
Lokacin da suka shiga jirgi ganin abun suke yi kamar a mafarki. A econamic class suke, kujeru hu
ɗ
u ne, Islaha ce a ciki har ta tana kallon Window. Sai Umm
a a kusa da ita, sai Labiba sannan shi.
Duk sun yi shiru babu wnada yake magana, Islaha ta kunna data ta turawa Safeera cewa sun shiga jirgi.
Ba jimawa aka rufe jirgi, aka fara yi musu bayanin da komai da komai na mintina ashirin, daga nan aka kunna ji
rgi ya fara juyawa a hankali. Islaha ta runtse ido lokacin da jirgin ya fara gudu, ta riƙe hannun kujerar lokacin da ya
ɗ
aga ya lula zuwa sararin samaniya, tana ji kamar jirgin ya
ɗ
aga da duk wani burinta na duniya…..
Safe flight mutanen Saudia
🙌🏻
❤
️
[6/3
0, 9:54 AM] KRBBK: RDB2P28
Nana Haleema.
Safeera tunda ta koma gida take kuka, ƴan uwan Umma suna tayi mata waya suke yi amma ta ƙi
ɗ
auka, a ganinta babu amfanin
ɗ
aukar tunda dai Umma ta riga ta tafi.
Tana tsaka da wannan tunanin ƙanenta suka dawo, Ruka
yya ta shigo a hankali ta ce, "Adda Safeera baki da lafiya ki ke kuka?." Jin muryar ƙanwata ya sake karya zuciyar Safeera, ta cigaba da kuka babu ƙaƙƙautawa.
Yaran duk suka zageye ta suna kallo, Ruƙayya ta ce, "Adda ki daina kuka, naga Umma bata nan, bara
na fa
ɗ
awa Baba baki da lafiya" ta fa
ɗ
a tana miƙewa ta fita.
Babu jimawa suka dawo da Baba, ya tsaya daga bakin ƙofa yana kallon ta cikin tausayawa sa karayar zuciya ya ce, "Safeera!."
Jin muryar Baba ya saka ta
ɗ
ago fuskarta ta yi kaca-kaca da hawaye.
Baba ya bita da kallo ya ce, "ki bar wannan kukan, ki yi haƙuri ki tashi ki rarrashin ƴan uwanki. Ke ce uwa a gare su a yanzu, shigar ki damuwa zai dame su. Ki daure ji kawar da duk abinda yake damun ki, ki zama jaruma ko dan saboda su."
Rukayya cikim
mamaki ta ce, "Baba Umma bata nan ne?."
Ya kalle ta ya
ɗ
aga kai ya ce, "Umman ku tayi tafiya, kuma zata jima bata dawo ba."
Humaira mai biye mata ta ce, "Katsina ta tafi Baba?."
Ya girgiza kai ya ce, "Umman ku ta
ɗ
an yi nisa da ku, zata kwana biyu ba
ta nan. Ku kwantar da hankalin ku, zaku dinga waya da ita in sha Allah."
Rukayya gabanta ya fa
ɗ
i, dan sai take ji kamar Umman mutuwa ta yi ta ce, "Baba ina ta je?."
Ya kalle ta a tausashe ya ce, "kar ki damu, zo ki dafa muku abinci dan ko girki ba a yi
ba. In akwai abinda babu ki fa
ɗ
a min sai a siyo."
Rukayya ta fito a hankali ƙannenta suka biyo bayanta cikin damuwa mai tsanani.
Baba ya kalli Safeera bayan sun fita ya ce, "ki bar wannan kukan kar ki jawowa kan ki ciwo, kukan ki bazai saka babar ki ta
dawo ba tunda ta yi niya sai ta yi. Ki kwantar da hankalin ki, babu abinda zai faru in Allah ya yarda. Tafiyar ta babu abinda zata rage daga cikin farin cikin gidan nan, dan ta tafi ba hakan yana nufin mun daina walwala da farin ciki ba, zamu cigaba da yin
komai kamar yadda muka saba in sha Allah. In kina zama a haka ya ƙannen ki zazu kasance? Ke kin samu sallama da ita, su kuwa basu san ma zata tafi ba sai yanzu."
"Rukyya zargi take yi kamar babar ta ku mutuwa tayi aka
ɓ
oye musu. Sai kin saki jiki kina wa
lwala sannan suma zasu sake, in kina a cikin damuwa suma zasu shiga damuwa. Ke ce babba, duk halin da suka ganki a ciki suma a ciki zasu kasance.
Safeera ta goge hawayenta ta ce, "To Baba."
"Mun yi waya da mutanen Katsina, sun ce suna ta yi miki waya bak
ya
ɗ
aukar wayar. Ki
ɗ
auka ku yi magana, rashin
ɗ
aukar wayar zai dame su sosai. Ko kin
ɗ
auka ko baki
ɗ
auka ba Maimuna ta tafi, gwara ki
ɗ
auka ku yi magana dasu."
Safeera ta kuma
ɗ
aga kai ta ce, "zan
ɗ
auka Baba."
Baba ya ce, "Yauwa. Ki fito wajan ƴam uwa
nki ku dafa abinci ku ci, ba sai kun ajjiye min nawa ba, bana jin yunwa. In akwai abinda za a siya sai ki fa
ɗ
a min."
Hawaye ya sake sakko mata, ya bita da kallo ya ce, "ki daina kuka, ki
ɗ
auka kamar taje Katsina ta dawo ne, kin ji?." Ta
ɗ
aga kai alamun
to Baba ya juya ya fita.
Sai da ta jima a zaune sannan ta fito, ta tarar har sun gama jollop
ɗ
in taliya sai ƙhamshi take yi.
Rukayya ta bita da kallo ta ce, "Adda mun gama, kizo ki ci."
Ta girgiza kai tana zama a kan kujera ta ce, "bana ci Ruky, ku ci
kawai."
Rukayya ta yi sak tana kallon ta, cikin sanyin jiki ta ce, "Adda don Allah me ya faru?."
Safeera ta lumshe ido ta bu
ɗ
e ta ce, "Babu komai, ku ci abinci kawai." Rukayya ta zauna suna ci a tray
ɗ
aya, basu jima da fara ci ba Safeera ta miƙe ta sh
iga
ɗ
aki.
Rukayya ma ta tsame hannunta bi bayanta, ta same ta a tsaye a
ɗ
aki ta ce, "Adda don Allah ki fa
ɗ
a min abinda yake faruwa, ki taimaka min ki sanar dani hankalina ya kasa kwanciya wallahi."
Safeera ta kalle ta ta ce, "Rukayya Umma ta tafi saudia
aiki, ta bar gidan nan bamu san ranar dawowar ta ba."
Rukayya ta ce, "Yanzu sai da Umma ta tafi?."
Safeera ta
ɗ
aga kai ta ce, "Ta tafi Ruky. Ki je ku cigaba da cin abincin saboda su Aysha."
Rahma jikinta a sanyaye kafin ta ce, "To wa ta bari wanda za
i dinga kula da Baba?."
Safeera ta ce, "Umma bata yi wannan tunani ba ta tafi. Mu kwantar da hankalin mu, tunda Baba yana nan komai zai zo mana da sauƙi."
"To Adda ta ya hankalin mu zai kwanta kina nan kina nan kuka? In baki kwantar da hankalin ki ba mu
ma hankalin mu bazai ta
ɓ
a kwanciya ba."
Safeera ta yi ajiyar zuciya ta ce, "kaina ne yake ciwo, magani zan sha zuwa anjima zan dawo mu zauna mu yi hira."
"to Adda, Allah ya ƙara lafiya" ta fa
ɗ
a tana fita a sanyaye.
Ba jimawa ta dawo, ta kalli Safeer
a ta ce, "Adda Abba na Katsina yana son magana dake."
Safeera ta bu
ɗ
e iso ta yi mata alama da ta ce bacci take yi. Rukkya ta juya ta fita Safira