Showing 228001 words to 231000 words out of 250912 words

Chapter 77 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1741

/>
Ya

ɗ

an kalle ta cikin mamaki abinda ta ce ya ce, "su za ki je su ba ki ku

ɗ

in?."

Ta girgiza kai ta ce, “ka amsa

min Hamma Sadik."

Ya ce, "Suna dashi mana, meye miliyan hamsin a wajansu?."

Ta yi shiru na wani lokacin, ta rufe ido ta bu

ɗ

e tana furzar da iska. Ta kasa magana, ita kanta bata son furta abinda zata ce, amma kuma ya zamar mata dole ta yi, dan ita ka

ɗ

a

i ce hanyar da zata bi dan kar

ɓ

o Hamma, akan Hamma zata iya ba da ranta.

Ta sake rufe ido ta bu

ɗ

e, ta kalle shi ta ce, "Ai daman na fa

ɗ

a mu ku batun aurena da suka zo nema, kuma shi wanda za a aura min

ɗ

in da kansa ya kawo maganar auren contract na wata b

iyar…..”

Ta dakata tana ji zuciyarta tana bugawa, ta ja numfashi da ƙarfi ta ce, “Zan kar

ɓ

i auren contract

ɗ

in da ya yi min tayi, zai aureni saboda mahaifinsa, ni kuma zan auresa inda zai bani ku

ɗ

in fansar Hamma!."

Sadik ya bita da kallo ganin kamar bata

cikin hankalinta ne ya saka ta ke wannan maganar. Ya tausasa murya ya ce, "ki

ɗ

an samu waje ki zauna Islaha, kamar ba nutse ki ke ba."

Ta ce, "a nutse nake, ina fa

ɗ

a ma ka ne kar na je na yi a bayan idonka daga baya kai da Hamma ku dinga ganin laifina h

ar ku dinga zargina da mummunan abu, shiyasa na sanar da kai abinda zan yi. Ba wai shawara nake nema ba, na fa

ɗ

a maka ne dan ka sani, na riga na gama yanke hukunci a zuciyara. Zan amince na yi auren, shi kuma ya bani ku

ɗ

in da za a kar

ɓ

o Hamma. Bayan wata b

iyar in muka rabu, sai na dawo na auri Hamma."

Sadik dai kallon ta yake yi dan har lokacin bai yarda a nutse take ba. Ya ce, "wannan maganar bata da ma'ana Islaha, kina musulma ina ke ina auren yarjejeniya?. Kuma shi mahaukacin ina ne da zai

ɗ

auki ku

ɗ

i ma

su yawan wa

ɗ

anan ya ba ki dan kawai ki aure sa?."

Ta kalle sa ta ce, "kai ka ce min a wajansu miliyan Hamsin ba komai bane."

"Dan na ce haka ai ba hakan yana nufin zai yu bane, kawai dan za ki auresa sai ya ba ki wa

ɗ

annan ku

ɗ

in?. Islaha ki nutsu don Al

lah."

"A fa

ɗ

a maka a nutse nake, kuma haka na yanke, kuma hakan zan yi. Bazan bar ran Hamma ya salwatanta a banza ba, tunda dai auren ba mai

ɗ

orewa bane zan jure saboda Hamma. Na riga na yanke hukunci akan zan yi

ɗ

in, ina fa

ɗ

a maka ne dan ka zama shaida k

oda Hamma zai dawo ya ce ban kyauta masa ba. Ka zama shaida, na yi ne saboda shi, kuma zan dawo gare shi ba tare da komai ya same ni ba."

Sadik ya ce, "Islaha wannan ba shawara mai kyau bace, akan me za ki yi irin wannnan auren kamar a Kdrama ko american

series?....."

"Akan Hamma zan yi, kana ganin yadda suke dukansa, kana ganin yadda Hamma ya rame kamar ba shi ba, kana ganin yadda Hamma ya koma kamar wanda ya shekara yana ciwo. A kansa zan sadaukar da kaina balle auren wata biyar."

"Islaha ke za ki aur

ar da kanki? Ko za ki cewa Baffa auren jarjeniya za ki yi saboda Saheer?. Ba Kdrama bane, ki nutsu ki fahimci a Yola ki ke."

Ta kalle sa ta ce, "ka

ɗ

auka Kdrama

ɗ

in ne kawai, ka

ɗ

auka film ka ke kallo kuma ni ce jarumar ciki. Baffa ya amince da auren, za

n ce masa na amince ba tare da ya san ƙudurina ba. In dai har zai bani ku

ɗ

in fansar Hamma zan yi, Hamma Sadik!."

"To shi waye wanda za ki aura

ɗ

in? A cikin ƴaƴan Abdul Aziz Yola wanne za ki aura har da ki ke ganin zai ba ki miliyan hamsin lokaci

ɗ

aya?."

Islaha ta

ɗ

an ja numfashi sannan ta lumshe ido ta ce,..

Nana Haleema.

[7/28, 12:20 PM] KRBBK: RDB2P91

Nana Haleema.

Ganin ya zuba mata ido yana jira ya ji sunan da zata fa

ɗ

a sai ta

ɗ

an

ɗ

auke kai zuciyarta tana fa

ɗ

a mata ba yanzu ba, kar ta fa

ɗ

a masa sunan

ko waye sai ta ce, "fa

ɗ

ar bata da wani amfani, na fa

ɗ

a maka ƙudurina dan ka zama shaida, zan yi abinda nake ganin shine daidai."

Sadik ya ce, "Kar ki dakusa rayuwarki, ki jira mu ga abinda Allah zai yi."

Ta

ɗ

an murmusa ta ce, "akan Hamma zan iya yin ko

mai, ba dakusar da rayuwata ba, in rasa rayuwata ne zan iya yi indai a kansa ne. Bazan iya jira ba, zan jarraba wannan

ɗ

in, in ya yu daman haka nake fata, in bai yu ba sai na gwada wani." Ganin ya shiru ya kasa magana, sai ta koma da baya ta koma cikin gi

dan da sauri.

Tunda ta koma take kai kawo a

ɗ

aki,

ɓ

angare

ɗ

aya na zuciyarta yana fa

ɗ

a mata abinda zata yi ba daidai bane,

ɗ

aya

ɓ

angaren ya fa

ɗ

a mata hakan shine daidai, in ba ta aikata ba a ina za a samu ku

ɗ

in da za a kar

ɓ

o Hamma?.

Ta kawar da tunanin k

ar ta aikata, ta ƙarasa jakar ta ta bu

ɗ

e, ta

ɗ

auki biro da takarda ta zauna tana rubutu a kai.

Bayan ta gama rubutawa ta karanta yadda ya kamata, ta ajjiye takardar tana ajiyar zuciya a hankali a hankali. Kamar lokacin da zata tafi Jeddah, haka wannan lo

kacin ma ko ka

ɗ

an ta ƙi bawa zuciyarta damar da zata ce tunaninta ba daidai bane, ta dage akan ƙudurinta, ta dage akan abinda take kai shine daidai, ta ƙi amincewa da ba kan daidai take ba.

Haka ta gama zamanta a

ɗ

akin, sannan ta kwana a kan gadon ta yi s

hiru tana tunanin halin da suka ga Hamma a ciki. Sai kuma ta miƙe ta yi alwala ta zo ta tayar da sallah raka'a biyu, bayan ta idar ta karanta addu'ar da annabi ya koyar damu domin neman za

ɓ

in Allah, ta nemi za

ɓ

in Allah akan abinda ya zama alkhairi sannan t

a kwanta.

Washe gari tana tashi wanka ta yi a gaggauce, ta saka hijjab ta

ɗ

auki handbag

ɗ

inta ta fita da sauri ta fita. Da farko gidan tv ta fara zuwa, ta

ɗ

an jima a can sannan ta tafi asibiti. A can ma ta

ɗ

an jima sannan ta fito ta dawo gidansu Safeera

ta kira Saleem a waya.

Saleem

ɗ

auka ta ce, "Hamma Saleem don Allah email address

ɗ

in Jafar za ka bani."

Daga can

ɓ

angaren ya ce, "Wanne Jafar?."

"Wanda mu ka gani a diamond hotel, lokacin da mu ke neman Rehaan Yola."

"Okay, bara na duba in na gan shi

zan turo miki. Amma yana jimawa jafin ya bu

ɗ

e mail, sai a kwashe sati

ɗ

aya bai amsa ba."

"Na gode" tana fa

ɗ

a ta kashe wayar.

Safeera ta ce, "kin ce za mu yi magana kuma kin yi shiru, wani abun ne ya sake faruwa?."

Ta kalle Safeera sannan ta ce, "Jiya s

un ce in ba a ba da ku

ɗ

in fansar Hamma za sa kashe sa, har video suka turo suna dukansa."

Safeera cikin damuwa da sanyin jiki ta ce, "Wa

ɗ

nanan mutane Allah ya shiga tsakaninmu dasu......"

"Amin."

"Yanzu ya ake ciki, An samu ku

ɗ

in?."

"Ba a samu ba. Amm

a ni zan samo."

Safeera ta ce, "ban gane ba, a ina za ki samu miliyan

ɗ

ari?."

"Sun rage hamsin, miliyan hamsin ne yanzu."

"Ina za ki samo wa

ɗ

anan ku

ɗ

in?.

Islaha ta yi shiru bata amsa ba, dan bata san da wacce fuska zata fahimta ba, kuma ta san halin

Safeera in ta fa

ɗ

a mata zata dinga kushewa, ta dinga yi mata wa'azi ita kuma bata so.

Safeera ta ce, "ko saudian za ki sake komawa ki ha

ɗ

o ku

ɗ

in?."

Ta girgiza kai alamun a'a, sannan ta goge idanunta ta ce, "contract marriage zan kar

ɓ

a, zai aure ni sabo

da iyayensa, ni kuma zan auresa dan ya bani ku

ɗ

in fansar Hamma."

Safeera ta bu

ɗ

e baki saboda mamakita ce, "Ban gane ba, yi min bayani yadda zan kwashe."

Islaha ta rufe ido ta ce, "Shi wanda Baffa ya ce zan aura, dashi zan yi auren yarjejeniya."

"Islaha

kina da abin mamaki, ko na ce kina da abin dariya wallahi. Kwana biyu kalaman ki kamar na wa

ɗ

anda suke acting, yadda ki ke yin komai kamar rubuta miki aka yi ki ka karanta ki ke acting a kai."

"Shiyasa bana son fa

ɗ

a miki, dan na san baza ki bani goyan ba

ya ba."

"Akan me zan ba ki goyan baya akan abinda bai kamata ba? Auren yarjejeniya ki ke cewa za ki yi fa."

Islaha yi magana saƙon Saleem ya shigo wyar ta,

ɗ

auki wayar bata cewa Safeera komai ba, ta bu

ɗ

e saƙon ta yi copy

ɗ

in email address

ɗ

in Jafar, ta j

e mail

ɗ

inta ta paste ta fara rubuta masa message.

Sai da ta gama ta tura sannan ta kalli Safeera ta ce, "Abinda na fa

ɗ

a miki shi zan yi, zan je wajensa mu yi magana, in dai ya amince zai bani wannan ku

ɗ

in ni kuma zan aure sa na

ɗ

an lokaci ka

ɗ

an, daga ba

ya sai mu rabu na dawo na auri Hamma."

Safeera da take kallon Islaha ta ce, "ban gane ba Islaha, wai aurensa za ki yi dan ya ba ki ku

ɗ

i, sannan daga baya ya sake ki ki dawo ki auri Saheer?." Ta

ɗ

aga kai alamun eh tana kallon ta.

Safeera ta zaro ido waj

e ta ce, "na shiga uku, Islaha me ki ke fa

ɗ

a ne haka? Wannan wacce irin magana ki ke yi kamar ta masu ta

ɓ

in hankali?. Contract marrige a addinin mu, kuma a al'adar mu ta fulani? Sunnar Annabin za ku gina akan bayan wasu kwanaki za ku rabu?."

"Dallah malam

a ki daina

ɗ

aga min murya, na san duk abinda nake yi, kuma auren gaske za a yi tunda Baffa ya sani. Ba wa'azi na ce ki yi ba, na riga na yanke hukunci, ko me za ki ce ba sauraren ki zan yi ba."

"Dan Baffa ya sani ai ba akan hanyar kirki ku ka gina auren b

a. Kuma ke yanzu akan Saheer sai ki yi wannan kwamachalar? In ya fito ya ji kin yi aure nufin ki zai ji da

ɗ

i ne?."

"Akansa zan yi, in ma abinda ya fi kwamachala ne indai akan Hamma ne zan aikata. Kuma ko da ya fito

ɗ

in ma ba wani abun damuwa bane, dan ba

jimawa aure zai yi ba ya watse, ni kuma na dawo na auri Hamma."

Safeera ta bita da kallon bata da hankali, amma sai bata yi magana a kai ba ta ce, "Shi kuma kawai sai ya

ɗ

auki wa

ɗ

annan ku

ɗ

i ya ba ki dan ki aure sa? Mahaukaci ne shi ko yana shaye-shaye?.

”

Islaha ta ce, "ban sani ba, amma na san yana da ku

ɗ

in da zai bani. In ya bani fine, in bai bani ba za a yi soke yarjejeniya."

"Okay, mu yi tunani akan bai baki

ɗ

in ba, a ina za ki samu ku

ɗ

in fansar?."

Islaha ta

ɗ

aga kai ta kalle Safeera sai ta girgiz

a kai ta ce, "bani da hanyar da zan samu, balle ma a jikina nake jin zai bani."

Safeera ta ce, "saboda kawai zai aure ki sai ya

ɗ

auki wa

ɗ

nanan ku

ɗ

in ya ba ki? Ke ga ƴar gold ko ƴar diamond da azurfa ko?. Miliyan hamsin fa ba dubu hamsin ba."

"Ba ƴar di

amond ba ce, amma zan gwada na gani. A rashin ta yi ake barin arha, abinda ka ke ganin bazai faru ba in ka gwada sai ka ga ya faru."

"Shi wanda ki ke magana akan zai ba ki ku

ɗ

in, waye shi?."

Ta

ɗ

aga ido ta kalle Safeera, kamar zata fa

ɗ

a mata sai kuma ta

ce, "ƙaryata ni za ki yi in na fa

ɗ

a miki."

Safeera ta ce, "fa

ɗ

i ina jin ki."

Islaha ta ce, "ki jira komai ya tafi yadda nake so, zan

ɗ

auke ki muje tare dan ki gani da idon ki. Amma yanzu....." bata ƙarasa maganar ba wayarta ta fara ƙara, ta duba ta ga

sabuwar lamba ce sai ta

ɗ

auka ta saka a kunne.

Jafar ya ce, "Miss Islaha."

Jin hakan sai ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Mr Jafar, Ina yini."

"Lafiya. Na ga mail

ɗ

in ki, kuma sai na ga kin yi dropping digit

ɗ

in ki sai na kira."

"Thank god! Gaskiya ni ma

i sa a ce, an fa

ɗ

a min kana jimawa jafin ka bu

ɗ

e mail. Amma ni within ten minutes ka bu

ɗ

e har ka kira ni."

Bai ce komai ba ta ji dai ya yi murmushi ta ce, "Allah yasa ban takura ka ba, dan Ina son magana da kai ne."

"Kar ki damu, Am all ears."

Ta

ɗ

an

sauke numfashi ta ce, "ina so na ha

ɗ

u da

ɗ

an uwanka akan wannan maganar."

Jafar ya ce, "Gaskiya a yanzu ban san inda yake ba, amma na san yana cikin garin nan."

Islaha ta ce, "Ina so na ha

ɗ

u dashi akan auren yarjejeniyar sa ya ce."

Ya

ɗ

an yi murmushi

ya ce, "kina ina yanzu?."

"Ina gida."

"Okay, zan turo a

ɗ

auke ki sai a kai ki inda za ki same sa."

"Thank you. Amma don Allah ina so ka kasance a wajen, ina so na ganka a tare dashi

"Miss gaskiya am not availabe, beside an fara events

ɗ

in bikina, bani

da wani time yadda ya kamata."

Islaha ta ce, "Don Allah."

Ya

ɗ

an yi shiru sannan ya ce, "Okay." Ta yi godiya ya kashe wayar.

Ta kalli Safeera da take kallon ta ta ce, "Ki shirya mu je tare, za ki ganawar idanunki waye shi ba sai na fa

ɗ

a miki ba."

Sa

feera ta kasa cewa komai, dan tunda ta yi waya da Jafar sai tunanin ta ya tafi Rehaan ne, tunda ta san sunan mahaifinsa ta fa

ɗ

a masu lokacin da ta ce an zo neman aurenta.

Safeera doguwar rigar da Islaha ta bata ta

ta saka, jim ka

ɗ

an aka kira ta a waya aka

ce an zo

ɗ

aukar ta suka fita.

Farar mota suka gani a ajjiye a ƙofar gidan tana jiransu, suka ƙarasa wajan driver ya ce, "Islaha ko?."

Ta

ɗ

aga kai ya ce, "Mr Jafar."

Bata ce komai ba suka shiga motar suka tafi ƙirjinta yana bugawa da gaggawa.

Gidan

da ya saka aka kai ta nan ta ga an sake shiga, Safeera dai kallon Islaha kawai take yi har motar ta tsaya. Driver ya ce, "bismillah."

Suka fito a hankali ya nuna musu hanyar da zasu bi suka wuce suna tafiya kamar basa so.

Gab da zasu shjga falon Safeer

a ta riƙe Islaha ta ce, "Islaha kar ki yake hukunci cikin gaggawa, kar mu zo mu yi danasani nan gaba. Ke kan ki kin san kina da gaggawa akan komai, ki tsaya mu nutsu kar mu yi abinda zai cutar damu."

Islaha ta cire hannun Safeera daga riƙon da ta yi mata

ta ce, "Tunda mu ka zo nan magana ta ƙare, tunda na yi niya sai na yi, indai akan Hamma ne zan yi ko wacce gaggawa ce. Akan wani daban ma na yi gaggawa na tafi Jeddah balle Hamma? Ki zo mu je kawai."

Safeera ta

ɗ

aga mata kai suka shiga falon da sallama. F

alon babu kowa, amma akwai haske sosai. Suka tsaye suna kalle-kalle ba su san inda zasu bi ba, Driver da ya kawo su ya leƙo ya ce, "ku shiga waccan ƙofar, Mr Jafar yana ciki." Suka shiga ciki da sallama, Jafar da yake kallon ƙofar ya amsa yana kallonsu.

I

slaha ta

ɗ

an yi murmushi ta ce, "Thank you mr Jafar." Ya nuna mata wajen zama sannan ya ce, "Your welcome, Miss Islaha da ƙawar ta Miss Safeera." Safeera cikin mamaki ta kalle sa, sai ta kalli Islaha ta ga bata ji wani mamaki dan ya fa

ɗ

i sunanta ba.

Duk

ba su lura da Rehaan a kwance akan kujera ba, dan ya kifa littafi akan fuskarsa, ya yi shiru yana jinsu kawai bazai miƙe bane shiyasa ya yi kamar bai ji ba, bai motsa bama balle su gane idanunsa biyu.

Islaha idanunta ya kai kansa, ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login