Showing 162001 words to 165000 words out of 250912 words

Chapter 55 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1677

/>
ɗ

aya j

i nake kamar a warware auren nan, bazan iya zama da aure a kaina ba."

"auren Baban?."

Islaha ta bu

ɗ

e ido tana miƙewa zaune ta ce, "Wanne Baba kuma?."

Safeera ta ce, "ke akan auren wa ki ke magana?."

Islaha ta ce, "Shekaran jiya Baffa ya kira ni, ya c

e za a

ɗ

aura aurena da hamma a yau, dan

ɗ

azu ma ya kira ni akan hakan, yana ta shirin tafiya masallaci za a

ɗ

aura. Shine gaba

ɗ

aya jikina ya yi sanyi, ko ke na kasa fa

ɗ

awa maganar

ɗ

aurin auren."

Safeera ta ce, "tab

ɗ

i! Wai da sai dai na ji an

ɗ

aura auren ki

? Na rantse da Allah sai na yi miki abinda ba ki ta

ɓ

a tunani ba."

"Wallahi ni nauyi maganar ta yi min, sai nake ji gaba

ɗ

aya bana son a yi aurensa yanzu, bana murna da auren gaba

ɗ

aya."

"Auren Hamman ne bakya so ko son Hamman ki ka daina?."

"Ina da wanda

zan so in ba shi bane? Ina son Hamma sosai, kawai dai aurensa a yanzu ne bana so."

Safeera ta ce, "Yanzu an

ɗ

aura auren?."

"Ban sani ba wallahi, amma tabbas yau za a

ɗ

aura sai dai in an fasa."

"to meyaasa za a yi auren yanzu?."

"ina zan sani? Baffa ne

ya yanke hukunci."

Safeera ta yi dariyar shaƙiyanci ta ce, "ki ce amarya ce da kanta, tunda an sakko daga masallaci na san kin zama matar aure."

Islaha ta ce, "hmm Safeera kenan. Baba ya auri Mamansu Kausar ko?."

"Wallahi fa, an

ɗ

aura auren."

"Ke kam

ar bakya ta ya Umma kishi."

"Kishin me zan ta ya ta? Ba fa matar Baba bace."

"Amma Maman kausar aminiyar Umma ce, komai tare suke yi. Dan kawai Umma bata nan sai ta aurar mata mijinta maye gurbinta?. Ni fa haushin ki nake ji akan hakan, sai rawar kai ki

ke yi."

Safeera ta yi dariya, dan ta san halin Islaha da kishi, in itace a matsayinta baza ta yi ba. Safeera ta ce, "Wallahi ni ko a jikina, murna nake yi Baba ya samu sabuwar matar da in na tafi aiki ƙannena suna makaranta zata kula dashi yadda ya kamata

. Kuma dan ba ki san irin kyautatawar da ta dinga yi mana bane, mahaifiyarmu ta ajjiye mu ta bar ƙasa, ita kuma ta kamo hannunmu ta riƙe. Ai wallahi ta cancanci Baba ya aure ta, ko Umma tana nan ta cancanci su yi zaman kishi, balle bata nan, kuma ba a san

ranar da zata dawo ba."

Islaha ta ce, "Allah ya sanya alkhairi."

Ta amsa da amin kafin ta ce, "bara na kira Sadik na ji in an

ɗ

aura na ki, yadda zan dawo na tsokane ki son raina" ta fa

ɗ

a tana kashe wayar Islaha ta bi wayar da kallo cikin wani irin yanay

i.

Tana idar da Sallah Sahir ya kira ta, ta

ɗ

auka cikin fa

ɗ

uwar gaba, amma yadda ta ji maganarsa a sanyaye ya saka ta ce, "Hamma ya dai?."

Ya ce, "kin ji shiru ko? Baba ne ya ce a dakata da

ɗ

aura auren sai kin dawo. Gaba

ɗ

aya raina a

ɓ

ace yake a akan hak

an."

Ta yi

ɓ

oyayyiyar ajiyar zuciya, yanayinta ta ya canja zuwa na jin da

ɗ

i ta ce, "meyasa ya ce haka?."

"Wai gaggawar me ake yi, a jira ki dawo."

"To ai shikenan, Allah ya sa zamu gani."

"Amin. Amma ni ba haka naso ba gaskiya."

"Wataƙila yanzu in aka



ɗ

aura bazai zama alkhairi ba."

"Haka ne."

Islaha ta ce, "Hamma ya batun Zainab?."

"Bana so na fa

ɗ

a miki ki tayar da hankalin ki, shiyasa na yi shiru."

"Bazan tayar ba, ka fa

ɗ

a min don Allah."

"Ba a ga Zainab ba, duk inda nake tunanin zan ganta ban ga

nta ba. Har gidan ƴan uwanku na gidan na je aka ce bata je ba, har Barr na tambaya ya ce shi ya jima bai ga Zainab ba."

Ta yi shiru bata ce komai ba, ya san ta daman zara damu sosai akan hakan, sai ya tausasa murya ya ce, "amma ki yi haƙuri, kafin na ko

ma zan sake dubawa, in sha Allah rayuwar Zainab zata salwanta ba, Allah zai yi riƙo da hannunta, zai kare ta a duk inda take."

"Allah ya shiga tsakanina da wanda ya zama munafuki a tare dani" ta fa

ɗ

a hawaye yana sakko mata.

Ya tausasa murya cikin rarras

hi ya ce, "ki yi haƙuri, in sha Allah zan nemo miki ita."

"Hamma in wani abun ya same ta ni ce sila, Allah bazai yafe min ba."

"Ki yi haƙuri, Allah ya gani ya san taimako ki ke yi, ko dan hakan bazai bari ki wulaƙanta ba."

Kuka take yi masa sosai yana

rarrashinta, sai da ya ji ta

ɗ

an nutsu sannan ya ƙyale ta. Abin ya ha

ɗ

ar mata, ga jin da

ɗ

in an fasa

ɗ

aura aure ga tunanin Zainab.

Daƙyar ta iya miƙewa, ta wanke fuskar ta ta fito tana kallon kanta, kallo

ɗ

aya za ka yiwa idanunta ka san ta yi kuka. Ta

ɗ

a

uki facaemask ta saka, ta saka hijjab ta fita zuwa gidan Rehaan.

Tana shiga falon gabanta ya fa

ɗ

i, dan yana zaune shi da wani bature yana nuna masa abu a file shi kuma yana gani. Tana ƙarasa shiga falon Baturen ya tashi da file

ɗ

in ya fita.

Sai ta ji zu

ciyarta ta yi nauyi sosai, haka kawai take ji kamar tana jin nauyinsa akan abinda ta dinga yi, ta lumshe ido ta bu

ɗ

e ta kalle sa ta ga kamar bai ganta ba ta ce, "Good day."

Ya

ɗ

ago ido ya kalle ta, ta yi saurin kawar da kai tana mamakin wannan fa

ɗ

uwar gab

an da take yawan ji indai zasu ha

ɗ

a ido.

Ya miƙe tsaye ya har

ɗ

e a hannu a ƙirji yana kallon ta, ya

ɗ

an riƙe kai ya ce, "ohhh my god, na gaji sosai."

Ta kalle sa ta ƙasan ido, ta turo baki gaba tana hararasa ta ce, "rago kawai, shi komai ya gaji."

Bata

fa

ɗ

a yadda zai ji ba, ita ka

ɗ

ai take maganarta. Rehaan ya ji ta, ya yi kamar zai yi magana sai kuma ya

ɗ

auke kai ya ta

ɓ

e baki ya

ɗ

auki wayarsa zai bar wajan.

Daƙyar ta iya bu

ɗ

e baki ta ce, "kana buƙatar wani abu ne?."

Sai ya tsaya ba tare da ya juyo b

a, sai kuma ya juyo ya dawo da baya, ya saka hannu aljihu ya

ɗ

auko ku

ɗ

i ya ajjiye a gefen kujera kusa da ita, ya

ɗ

an fara tafiya da baya sannan ya ce, "no need, you can go" ya fa

ɗ

a yana bar mata wajan ya hau sama.

Ta bi sa da harara ta ce, "Ɗan rainin ha

nkali, kar ka so

ɗ

in, da na san haka ne ai da ban fito na zo inda ka ke ba. Dan ka kasance Rehaan yola babu ruwana wallahi, baza ka yi min na ƙyale ka ba."

Ta kalli ku

ɗ

in ta ga riyal

ɗ

ari biyar biyar da yawa, ta harari ku

ɗ

in ta ce, "ba dan ina son ku

ɗ

in

ba wallahi bazan

ɗ

auka ba, kawai dan amfani dasu ya zama min dole, ko dan na biya su Mama ku

ɗ

in da suka kawo ni na wuce gida" ta fa

ɗ

a tana

ɗ

aukar ku

ɗ

in tana kallonsu.

Ko bata lisssfa ba ta san da yawa, dan gani take kamar sun fi wa

ɗ

ancan yawa. Ta yi ajiy

ar zuciya tana kallon ku

ɗ

in tana tunanin aikin me take yi masa da yake bata wa

ɗ

annan uban ku

ɗ

in?.

Sai kuma ta ta

ɓ

e baki, a bayyane ta ce, "ba sata na yi ba, ba kyauta ya bani ba, ba roƙonsa na yi ba, aiki na yi masa kuma ya biya ni, haƙƙina ne, kuma halak



ɗ

ina ya bani" ta fa

ɗ

a tana saka ku

ɗ

in aljihun rigarta ta fita daga gidan tana takawa a hankali.

After two days...

Nana Haleema.

[7/17, 7:20 PM] KRBBK: RDB2P63

Nana Haleema.

Suna zaune a falon Maleek suna fa

ɗ

a musu zai yi tafiya shi da matarsa. Islaha t

ana zaune ta yi shiru bata ce komai ba, sai da ya gama sannan ta

ɗ

aga kai ta ce, "zan iya fa

ɗ

ar wani abu?."

Maryam ta ce, "za ki iya."

Islaha ta ce, "ina so na je Madina na yi kwana biyu, amma ban san ta inda zan fara ba."

Maleek ya kalle ta ya ce, "

Is okay, duk lokacin da za ki je sai ku je da Sunaira ki yi ticket

ɗ

in train ki je."

Islaha ya yi murmushin jin da

ɗ

i ta ce, "na gode."

Ya kalli Sunaira ya ce, "Ku je da ita station ta siyi ticket duk lokacin da zata tafi." Sunaira ya amsa ya bawa Sunair

a ku

ɗ

in ticket

ɗ

in. Ita dai Islaha godiya take yi dan ba ƙaramin da

ɗ

i ta ji ba. Basu jima ba suka tafi aka bar gidan a hannunsu.

Daman kwana biyu ba zuwa gidan Rehaan take yi ba, rabon ta da zuwa tun washe garin da ya bata ku

ɗ

i, daga nan Maleek ya ce mata

ya yi tafiya baya nan.

A washe garin ranar ta siyi jaka ta baya, irinta ta ƙaramar tafiya, ta saka doguwar riga guda

ɗ

aya a ciki, ta saka kayan amfani in za ka iya kwana dasu, ta goya jakar ta fito zasu je statiom

ɗ

in kamar yadda ya fa

ɗ

a.

A hanyar su

ta tafiya Islaha ta ce, "Sunaira ina na ne unguwar Khadiyya a Madina, ya zan yi?."

Sunaira ta yi mata typing kamar ko yaushe, Islaha ta dub ta ga ta ce, "in kin sauka ki tari mota ki fa

ɗ

a musu, zasu kai ki ko ina ne. In kuma za ki je masallaci, kawai ki c

ewa masu mota haram zasu kai ki."

Islaha ta gya

ɗ

a kai tana murmushi, a haka suka si yi ticket Sunaira, ta bata da sauran ku

ɗ

in da zata siyi na dawowa. Sai da Islaha ta shiga train sannan Sunaira ta koma.

Islaha kallon jirgin kawai take yi, dan ticket

ɗ

i

n first class aka siya mata, gashi nan kamar jigin sama saboda kyau. Babu jimawa jirgin ya fara gudu dasu a ciki.

Tana zaune da facemask a fuskar ta tana ta kalle kalle, wani abun ta yi video wani abun ta ajjiye wayar. Awa

ɗ

aya da wani abun suka

ɗ

auka su

na gudu, kafin ta ji sanarwa sun iso station

ɗ

in Madina.

Suna fita ta ga inda mutane suke bi, da yawa matafiya ne wa

ɗ

anda suka shigo ƙasar, ita dai su take bi har aka fito inda motoci suke, ta samu taxi ta fa

ɗ

i sunan da Umma ta ke, ya fa

ɗ

a mata ku

ɗ

in da z

ata biya ta shiga suka tafi. Sai da suka zo sannan ta bashi location

ɗ

in da Umma ta tura mata, ai kuwa har ƙofar gidan da Umma take ya kai ta.

Islaha ta bi gidan da kallo, gidan babba ne babu laifi, ta fita daga motar ta bashi ku

ɗ

insa ta ƙarasa. Gate

ɗ

in

bashi da tsayi, sannan lock

ɗ

in yana saman gate

ɗ

in kana saka hannu zaka cire. A hankali ta cire, ta taka a nutse ta ƙarasa wajan ƙofar tana danna door bell. Ba jimawa aka bu

ɗ

e, ana bu

ɗ

ewa suka ha

ɗ

a ido da Umma da take tsaye sanye da ƙaramin Hijjab.

Umma

ta bu

ɗ

e ido cikin tsananin mamaki ta ce, "Islaha ke ce?."

Islaha ta

ɗ

aga kai tana murmushi ta ce, "Ni ce Umma."

Umma ta ji wani irin da

ɗ

i yana mamaye mata zuciyarta, ta rungume Islaha tana ji kamar ƴarta Safeera ya gani. Daman kuma duk wanda ba ya ƙasa

r sa in ya ga wanda ya sani sai ya ji kamar ya yi me saboda murna, Umma ta gigice tana jin da

ɗ

i kamar ta mayar da Islaha ciki.

"Me ki ke yi a nan! Baza ki dawo ciki ba!?." Muryar matar gidan ya ratsa su cikin yaren ta, zuwa lokacin Umma tana fahimtar wani

abun a arabic sosai.

Ta saki Islaha tana cewa, "Wannan masifaffiyar mata, Islaha mu je Allah ya sa ta bari ki zauma."

Tare suka shiga falon, ta yi kan Umma kamar zata dake ta tana masifa da arabic. Umma ta bata haƙuri da larabci, ita kuma ta nuna Islah

a tana tambayar wacece.

Islaha ta bi matar da kallo, ganin ta yar ƙarama da ita bata da jiki, kuma a haife ma ta san Umma ta haife ta, amma ji yadda take yi mata wannan masifa har da ƙoƙarin duka.

A lokacin bababr ƴar gidan ta zo wajan, Umma ta ce, "Is

laha ki yi mata bayani da turanci, ki mata ke ƴata ce, kin zo ki ganni ki koma."

Islaha ta kalli yarinyar ta ce, "Mamana ce, na zo na ganta na koma."

Yarinyar ta ta

ɓ

e baki ta ce, "to ai kin ganta ko? Sai ki koma gida."

Islaha ta ha

ɗ

e rai ta ce, "Ba ya

nzu ba, ina so mu gaisa kafin na koma."

Yarinyar ta fa

ɗ

awa babarta abinda Islaha ta ce, sai kuwa ta fara zazzaga bala'i da larabci.

Umma ta kalli Islaha ta ce, "ki yi haƙuri, haka suke da wannan tashin hankalin wallahi, gaba

ɗ

aya ru

ɗ

a ni suke yi, na ras

a ya zan yi."

Islaha ta ce, "ke zan bawa haƙuri Umma, na zo na jawo miki fa

ɗ

a."

"Wannan ma ka

ɗ

an ki ka gani, shekaean jiya wannan budurwar marina ta yi."

Islaha ta zaro ido ta ce, "Mari Umma?."

Umma ta ce, "Mari Islaha, mu je na kai ki

ɗ

aki kafin na

gama aiki."

Islshs ta ce, "mu je na ta ya ki."

"Aa, mu je ki huta dai."

"Zan ta ya ki Umma."

Suna tsaye suna kallon su, kamar yadda basa jin me su Umma suke fa

ɗ

a haka suma basa jin me suke fa

ɗ

a, amma kowa ya san maganar juna suke yi.

Zasu wuce kitc

hen matar gidan ta tare hanya ta hana Islaha wucewa, Islaha ta ce, "ki je Umma, zan jira a nan."

Umma ba dan ta so ba ta wuce kitchen, su kuma suka bar wajan ana bin Islaha da kallo kamar sun ga wata dabba a gidan zoo.

Ita ba ta su take yi ba, tunanin

yadda Umma ta rame kawai take yi, gashi dai da hijjab a jikinta amma ta ga ramar da ta yi, ramar ta yi yawa sosai. Ta

ɗ

an jima a zaune kafin su bar wajen, Islaha ganin basa nan sai ta bi Umma, ta same ta a tsaye a gaban kayan wanke wanke tana wankewa, ga g

irki a kan stove.

Islaha ta ce, "Umma kawo na yi miki wannan, ki ƙarasa girki."

Umma ta kalle ta ta ce, "kar ki damu, na saba da ha

ɗ

a aiki."

Islaha jikin ta ya yi sanyi ta ce, "Tunda na zo zan ta ya ki Umma."

"A'a Islaha, daga Jeddah ki ka zo, baza k

i yi aiki ba."

"ai ba a mota na zo ba, jirgin ƙasa na hau."

"Duk da haka, ki huta."

Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, sai ji ana kiran sallah, ta kalli Umma ta ce, "Zan yi Sallah Umma."

Umma ta tsame hannunta ta ce, "mu je na raka ki

ɗ

akin sallar."



Suna fitowa suka tarar da matar gidan da yaran gidan suna tsaye suna jiran su, Islaha ta

ɗ

aure fuska tana bin su da kallo dan hauka hauka zata yi musu, baza ta bari su latsa ta ba wallahi. Suna wucewa Umma ta ce, "Ikon Allah, na yi mamaki da basu rufe m

u da duka ba."

Islaha ta ce, "hauka za ki dinga yi musu Umma, in ki ka zuba musu ido raina ki zasu yi. In ni ce a gidan nan da yanzu na gyara musu zama Umma, sai dai na ƙare a gidan yari.”

Umma ta cire hijjab jikinta ta ce, "ga hijjab ki yi sallar, ni ba

ni da lokaci yanzu, sai zuwa anjima."

Islaha ta ce, "mayafina ma zai yi sallah. Amma Umma na ga kin rame sosai, rashin lafiya ki ka yi haka?."

Umma ta

ɗ

n murmusa ta ce, "na yi ciwon dai na warke, sannan...." Ihun matar gidan da ta ji  ya saka ta ce, "za

n dawo Islaha, ki yi haƙuri ban ba ko ruwa ba, ina zuwa" ta fa

ɗ

a tana fita ita dai Iskaha ta bita da kallo ganin duk ta firgice.

A nan ta yi alwala ta shiga wajan ta yi sallah, bayan ta idar tana zaune tana jiran Umma amma shiru babu labarinta.

Islaha

ta miƙe ta fito ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login