Showing 225001 words to 228000 words out of 250912 words

Chapter 76 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1669

/>
an ta ce, "Shine aka wayi gari ta bar gida, daga baya sai ta tura mana hotunan

ɗ

aurin aurenta da mijin. Amma ita mijin ta

ɗ

an Kano ne ba nan ba, mun nemi ta dawo bata dawo ba, kuma bata fa

ɗ

a mana inda ta

ke ba. Tun muna samunta a waya har muka daina, mu neme ta ko ina bamu samu ba. Gashi bamu san mijinta da ahlinsa ba balle mu neme ta. Shekarun da yawa, dan ba a jima da haihuwar ka ba aka yi hakan.

Rehaan ya

ɗ

an yi shiru sannan ya ce, "in tana da rai za a

ganta wani lokacin, in bata da rai kuma Allah ya nuna mana ahlinta in ta bari."

Ya riƙe hannun Mama da Mamy ya ce, "ku cigaba da addu'a, Allah zai bayyana ta."

Sanah ta shafa kansa ta ce, "Allah ya sa." Ya

ɗ

an yi murmushi kawai.

Sanah ta ce, "ashe da

kai za a ha

ɗ

a ayi auren."

Ya

ɗ

an sauke kai ƙasa kafin ya ce, "Mama bana so kowa ya san da maganar nan, zan bi umarnin Abba ne ba dan ina so ba."

Sanah ta

ɗ

aga kai tana shafa kansa ta ce, "Allah ya cigaba da

ɗ

aukaka ka." Suka amsa da amin kafin ya yi m

usu sallama ya tafi bayan ya ci abinci.

Da daddare Baffa ya kira Islaha akan maganarsu, Islaha ta shiga da sallama ta zuna akan carpet.

Ya kalle ta ya ce, "Islaha mun yi magana ranar nan ba ki ce min komai ba, ni kuma ina jiran amsar ki na ke yi."

Isla

ha ta kalli Baffa ta ce, "Baffa wacce magana kenan?."

"Akan auren ki da

ɗ

an AbdulAziz Yola, ranar juma'a suke son

ɗ

aura auren."

Ta sunkuyar da kai ta ce, "Baffa don Allah ka daina fa

ɗ

ar maganar nan, in wani laifi na yi maka ka ke so ka aurar dani ga wani

n Hamma don Allah ka yi haƙuri ka yafe min. Baffa in kuma shine ya yi maka laifi har ka ke so ka aurar ga waninsa don Allah ka yafe masa, amma ka daina fa

ɗ

ar maganar auren don Allah."

Baffa ya

ɗ

an yi shiru yana kallon ta sai ya yi sauke ajiyar zuciya ya c

e, "Islaha Saheer ba ya nan, babu lallai ya dawo, ni a jikina nake jin Saheer ya tafi kenan, sai dai mu yi masa fatan Allah ya sa ya cika da imani."

Islaha ta

ɗ

ago kai ta kalli Baffa hawaye ya sakko daga idonta, ta girgiza kai ta ce, "Baffa Hamma bazai m

utu ba, ka daina fa

ɗ

a don Allah."

Baffa ya ce, "Islaha kalle ni."

Ta

ɗ

ago a hankali ta kalle sa sai ta sauke kai ƙasa saboda biyayya bata son kallon idanunsa.

Baffa ya ce, "A wanne matsayi ki ka

ɗ

auke ni a duniya?."

Muryar ta tana cracking ta ce, "a

matsayin mahaifina, ban san waye ya haife ni ba, kai nake kallo a matsayin mahaifi wanda ya kawo ni duniya."

Baffa ya ji da

ɗ

in amsar ta sannan ya ce, "To ki yarda bazan yi miki za

ɓ

i wanda zai cutar dake ba. Na fi kowa ƙaunar auren ki da Saheer, na fi kow

a son ki auri Saheer saboda yadda nake son tarbiyyar ki, ina ƙwa

ɗ

ayin ki amsa sunan ƴata kuma matar

ɗ

ana, in ƙwa

ɗ

ayin na samu iri daga jinin ki. Islaha tunda ki ka ji na janye kalamaina akan auren, tunda ki ka ji na ce ga wani ba Saheer ba, kin san ina da

hujja mai ƙarfi akan hakan. Ko kina ganin zan cuce ki ne?."

Ta girgiza kai tana hawaye, ta kasa magana sai hawayen da yake sakko mata, kalaman Baffa hr jininta take jinsu.

Baffa ya ce, "To ki saka a ranki ina guje miki fa

ɗ

awa inda za ki sha wahala ne shi

yasa na za

ɓ

i wani na bar Saheer. A matsayina na uba a gare ki, bazan so na ga za ki fa

ɗ

a wuta na ƙyale ki ba, duk yadda zan yi zan riƙe hannun ki na tabbatar kin wuce ba tare da wutar ta ta

ɓ

a ki ba."

Islaha ta yi shiru bata ce komai ba tana goge hawaye ta

kasa magana kwata-kwata.

Baffa ya ce, "Ki yi haƙuri, na san kina son Saheer, kuma kina burin mallakar Saheer a matsayin mijinki. Kuma na san abin zai zo miki bazata, amma nan gaba za ki gane abinda nake hango miki a yanzu. A yanzu bazan amince da auren

ki da Saheer ba, ko da yana nan bazan yarda ya aure ki ba balle kuma baya nan. Masu garkuwa da mutanen nan in suka kama kashewa suke yi, ni jikina yana bani bazasu ta

ɓ

a sakin Saheer ba. Shiyasa nake so ki amince da abinda na zo miki dashi, dan ni na ari ba

kin ki na ci albasa, na sanar da su kin amince."

Iskaha ra fashe da kuka mai sauti ta rarrafa ta riƙe ƙafar Baffa ta ce, "Baffa Hamma ba ya nan, an sace Hamma, an yi garkuwa dashi ana neman ku

ɗ

in fansa. Don Allah Baffa ka bar maganar nan, ni bazan iya aur

en wani in ba Hamma ba, bazan iya yin aure Hamma ba ya nan ba, ko da yana nan bazan iya kallon wani namiji a matsayin mijina ba in ba shi ba. Don Allah Baffa ka daina fa

ɗ

ar za ka aurar dani ga wani, don Allah ka bar maganar nan, tana saka min bugun zuciya.

"

Baffa ya bita da kallo ganin yadda take kuka da zuciya da jikinta, sai ta ba shi tausayi mai tsanani, amma duk da haka ba ya tunanin a ransa zai amince ta auri Saheer.

Ya shafa kanta ya ce, "Shikenan, ki yi shiru ki bar kuka. Na ji na bar maganar sai

Hamman ki ya bayyana. Ki daina kuka." Ta kifa kanta a guiwar Baffa tana kuka sosai.

Ya yi shiru ya ƙyaleta tana kukan, sai da ta gaji dan kanta sannan ta

ɗ

ago ta goge idonta, ta kalle sa ta ce, "Na gode Baffa."

Ya yi murmushi ya ce, "tashi ki je." Ta m

iƙe a hankali ta fita daga

ɗ

akin.

Baffa ya sauke numfashi ya ce, "A haka za a yi auren, bazan zuba ido rayuwarta ta lalace ba. Zuwa nan gaba zata saba, in bata so nan gaba zata so, in bata gane ba nan gaba zata gane” Baffa ya fa

ɗ

a yana kallon Inda Islaha

ta bi, dan bazai ta

ɓ

a bari ta auri Saheer ba, duk hanyar da ya san zai bi dan ku

ɓ

utar da Islaha daga auren Saheer zai yi, bazai ta

ɓ

a bari rayuwarta ta lalace ba.

Nana Haleema

[7/28, 12:20 PM] KRBBK: RDB2P90

Nana Haleema.

"Ki gudu Sudaisa, kina da damar

da za ki gudu yanzu, ki tafi bana so wani ya yi nasarar amsa sunan mijin ki."

Sudaisa tana kuka ta ce, "bazan iya ba, bazan iya tafiya na bar ka ba."

"Za ki iya, ki tafi Sudaisa."

"A'a, bazan iya tafiya ba bar ka ba."

Kafin Sudais ya yi magana aka damƙ

o wuyansa ana jansa a ƙasa, Sudaisa ta bi yo bayansu tana kuka ta tarar an ajjiye sa a gaban Ar

ɗ

o da yake zaune.

Aka nuna maaa Sudais ya ce, "Shawara yake bawa amaryar Black akan ta gudu."

Ar

ɗ

o ya kalli Sudaisa ya kalle ta, bai ce komai ba sai ƙarar sau

tin bingida suka ji, Sudais ya fa

ɗ

i a ƙasa alamun shi aka harba, ita kuma ta zube a ƙasa a sume.

Ar

ɗ

o ya kalli kowa na wajen ya ce, "Na jima ina tausayinsa, amma shi ba ya tausayin kansa. Ƙarshen mara jin magana kenan, duk wanda ya bawa wani shawarar guda

wa ƙarshensa kenan."

Ya kalli Sudaisa sa take a sume ya ce, "Ina

ɗ

ayan nan da nake ganin su a tare? A je a zo dashi."

A lokacin aka je aka

ɗ

auko Saheer, ganin gawar Sudais bai san ya fara kuka ba, ga Sudaisa a ƙasa a sume. Hankalinsa ya tashi sosai, ya d

uƙa akan guiwarsa yana kuka. Ar

ɗ

o ya ce, "Matar Black ta suma saboda rashin

ɗ

an uwanta, na ga kuna shiri da ita, ka rarrashe ta."

Aka zuba mata ruwa ta farfa

ɗ

o, ta gigice ta miƙe ta yi wajensa tana girgiza shi, ganin da gaske ya mutu sai ta sake suma. Sai

da ta suma sau hu

ɗ

u tana farfa

ɗ

owa, kafin ta koma kamar mahaukaciya, ko magana bata iya yi, saboda alfarmar Sudaisa sirikin black ne aka binne shi da kayana jikinsa ba a cillar dashi ba.

Sudaisa ta zamarwa Saheer kaya, ko yauahe tana kusa dashi bata iya

magana, bata cin abinci bata shan ruwa sai kallo kawai. Har lokacin Black bai dawo ba, kuma Ar

ɗ

o ya ƙyale ta akan nufinsa. Shi kansa Saheer ya ji mutuwar Sudais, ya yi kuka sosai, yana tuna amanar da ya bar masa.

Har washe gari Sudaisa tana cikin wanann y

anayin, ana bawa Saheer damar rarrashinta amma ta ƙi ko magana bata yi. Saheer ya yi iya yinsa amma ya kasa taimaka mata, dole ya haƙura yana yi mata addu'a.

A ranar suka yiwa kowa duka, sannan suka

ɗ

auki  video suka turawa ƴan uwan kowa dan su ga halin d

a suke ciki.

•••••••

Sadik da Baffa suna zaune suna tattaunawa akan ku

ɗ

in fansar Saheer, suna ƙoƙarin nemo mafita akan abinda yake damunsu. A lokacin Mama da Hanan suka shigo har Islaha.

Kamar jira ake yi su ahigo sai ga kiran waya ya shigo wayar Baffa.

Baffa ya kalli wayar gabansa ya fa

ɗ

i, ya kalli Sadik ya ce, "sune fa."

Kowa sai da ƙrijinsa ya buga saboda ba a san da abinda suka zo ba, Baffa ya

ɗ

auka ya saka a amsa kuwa ya ce, "Assalamu alaikum."

"Wa'alaiki salam. Yauwa na ce ƴan uwan Saheer ne ko?

."

Baffa ya ce, "su ne."

"Mun turo mu ku video, ku bu

ɗ

e" ya fa

ɗ

a yana kashe wayar.

Sadik ya kunna wayarsa sai ya ga shi nan suka tura video, ya kunna musu suka ga yadda ake dukan Saheer da bulalai ga hannunsa a

ɗ

aure. Suka dinga kuka, hankalin kowa ya

sake tashi.

A lokacin suka sake kiran wayar, Baffa ya

ɗ

auka ya ji sun ce, "Mun ga kamar bakwa son

ɗ

an ku, in bakwa sonsa sai mu kashe sa."

"Muna sonsa, ku

ɗ

in ne suka yi yawa."

"Daman mun fa

ɗ

a mu ku yau za mu kira mu fa

ɗ

a mu ku inda za ku kai mana ku

ɗ

i,

an gama ha

ɗ

a ky

ɗ

in?."

Baffa a sanyaye ya ce, "Ba a ha

ɗ

a ba, kamar yadda muka yi magana da ku bamu da halin wa

ɗ

anan ku

ɗ

in da ku ka ambata. Mun nemi inda za mu samu ku

ɗ

in mun rasa, har gidan da mu ka ciki mun saka a kasuwa amma har yanzu ba a tayawa."

"B

akwa son ganin yaron ku kenan?."

"Muna so, amma muna neman alfarmar a rage mana ku

ɗ

in, baza mu iya biya ba."

"Mun rage miliyan ashirin, za ku ba da miliyan tamanin ranar alhamis. Kun amsa za ku kawo ko mu kashe shi?."

Baffa ya ce, "wallahi su ma ba mu

da hanyar su."

"To ai shikenan, za mu kashe shi mu ƙona gawarsa...." Sai ya dakata ya ce, "ku zo min dashi."

Baffa ya ce, "ku yi haƙuri, kar ku kashe shi don Allah."

"naga kun

ɗ

auki abin wasa ne ai, bara ku ji daga bakinsa. Kai zo ka yi magana da yan

gidan ku, ka fa

ɗ

a musu mutane nawa mu ka kashe a gaban idanuna."

Saheer saboda wahala da tashin hankalin da yake gani, da damuwa rauni da yunwa, ru

ɗ

ewar mutuwar Sudais, tashin hankali da damuwar da ƙanwar Sudais ta shiga, cikim gajiya da sanyin jiki ya c

e, "Baffa na san ba ku da hanyar wannan ku

ɗ

in da suka fa

ɗ

a, na san babu inda za a same su. Kar ku tayar da hankalin ku, kawai ku bari su kashe ni

ɗ

in daman lokacina ne....." dakata ya yi da magana saboda bindigar da suka buga masa a kai. Saheer ya yi ƙara

wacce ta ratsa kunnensu gaba

ɗ

aya.

Ar

ɗ

o ya ce, "Mu za ka yiwa wannan maganar? Sai mu kar

ɓ

i ku

ɗ

in kuma mu kashe ka, kuma mun kaahe banza da wofi."

Ar

ɗ

o ya ce, "Ba ku ga irin dukan da mu ka yi masa ba ko?."

Baffa murya tana rawa ya ce, "Mun gani."

"Kuma h

ar yanzu ku kasa ha

ɗ

a miliyan tamanin?."

"Ba mu da ina zamu samu."

Ar

ɗ

o ya ce, "Shikenan, mun dawo hamsin, daga nan ba za mu sake rage mu ku komai ba. Za ku kawo ku

ɗ

in ko mu kashe sa, baza mu ƙara mu ki lokaci ba, in dai ba a kawo ku

ɗ

in nan ba zamu kashe

shi. Ba mu

ɗ

auko shi dan mu dinga ciyar dashi a banza ba, da kun ba da ku

ɗ

i da yanzu ya dawo.”

Baffa zai yi magana Islaha ta firgita ta fizge wayar daga hannunsa, jikinta yana rawa, muryarta tana rawa, hannunta yana karkarwa ta ce, "Kar ku kashe sa, za m

u kawo mu ku in sha Allah. Kar ku kashe Hamma, ku ƙyalesa zan nemo ku

ɗ

in na kawo."

Ya yi dariya ya ce, "Yauwa Yarinya, ke ka

ɗ

ai ki ke son

ɗ

an uwan nan na ki. Za mu sake kiran ku." Ya fa

ɗ

a yana yanke wayar.

Islaha ta cillar da wayar, jikinta yana rawa k

amar wacce aka jonawa wutar lantarki, ta rasa inda zata saka kanta, ta rasa me zata yi ta ji da

ɗ

i, sai kai kawo take tana tunanin mafita.

Muryar ta tana sarƙewa, numfashin ta yana barazanar barin jikinta, yana sarƙe mata maganar da take kan harshenta.

Ta

kalli Baffa a wannan yanayi ta ce, "Baffa zan nemo ku

ɗ

in, zan yi komai saboda Hamma, zan je na nemo miliyan hamsin a duk inda take a kai  musu, in dai za su saki Hamma, zan nemo."

Baffa ya riƙe kafa

ɗ

unta ya ce, "ba ki da hanyar Islaha, ba naira dubu hams

in aka ce ba, ba dubu

ɗ

ari biyar aka ce ba, ba miliyan biyar aka ce ba, miliyin hamsin suka ce. Miliyan

ɗ

ay

ɗ

ay sau hamsin. Islaha ba ki da hanyar da za ki samu wa

ɗ

anan ku

ɗ

in, ki kar

ɓ

i ƙaddara ki cigaba da yi masa addu'a, in yana da sauran kwana a duniya A

llah ya ku

ɓ

utar dashi, in kuma babu Allah ya sa ƙarshen wahalarsa kenan."

"Bazan iya ba Baffa, zan nemo ku

ɗ

i ne a ko ina suke, na yarda zan yi ko meye indai zan samu ku

ɗ

in. Bazan iya bari rayuwar Hamma ta salwanta ba, bazan iya zuba ido Hamma yana cikin w

ani hali na ƙyalesa ba, bazan iya ganin Hamma yana neman taimako na

ɗ

auke kaina ba......"

Ta girgiza kai tana ja da baya tana kallonsu tana hawaye duk a lokaci

ɗ

aya ta ce, "Zan nemo miliyan hamsin, ko raina ne zan bayar indai shi zai dawo" ta fa

ɗ

a tana f

ita daga falon da sauri.

Baffa ya kalli Sadik ya ce, "Sadik ka bi bayana don Allah, kar bari ta je ko ina, ka dawo da ita."

Da sauri ya bi bayanta ya samu zata fita daga gidan, ya yi sauri ya cimma ya ce, "ina za ki je?."

Muryarta tana rawa tana kuka m

ai tsanani ta ce, "zan je na samo ku

ɗ

in ne."

"A ina za ki samu? Ba ki da hanyar da za ki samu wannan ku

ɗ

in."

Sai ta sake fashe masa da sabon kuka ta ce, "haka zan bar Hamma kenan a kashe sa a banza? Haka zan bari Hamma yana neman taimako na ƙyalesa? Hak

a zan bari suna dukan Hamma na kasa yin komai?. Meye amfanina a duniya in ban sadaukar da farin cikina akansa ba, meye amfanina a duniya in ban fito da Hamma daga cikin halin da yake ciki ba?. Ni bazan iya ƙyale Hamma a wanann yanayin ba, babu amfanin zama

na a duniya bayan na kasa taimaka masa, wallahi bazan iya ba" ta fa

ɗ

a tana rufe fuskar ta da hannunta, ta durƙushe a wajen tana kuka sosai.

Sadik ya ce, "haƙuri za ki yi, babu abinda za ki iya a kan hakan."

Bata ce komai ba sai kuka, sai da ta ga ji san

nan ta miƙe zunbur ta kalle shi ta ce, "ina da mafita, ban sani ba ko za ka bani goyan baya akan abinda zan fa

ɗ

a maka."

Ya kalle ta ya ce, "in dai hanyar bata sa

ɓ

awa Allah ba ce zan amince, ina jin ki."

Ta ja numfashi mai tsaho ta sauke shi a hankali,

ta rufe ido tana tunanin yadda zai

ɗ

auki maganar, ta bu

ɗ

e iso ta ce, "Ahlin gidan AbdulAziz Yola suna da ku

ɗ

in da za su bani miliyan hamsin?."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login