Showing 192001 words to 195000 words out of 250912 words

Chapter 65 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1660

ka kasa bi ka zama kamar Rehaan. Hannunka kamar rariya, da an ba ka ku

ɗ

i da sun ƙare. Haba, ƙannenka wanne irin abun duniya ne basu dashi?."

Hamma Zayyad ya

ɗ

an ta

ɓ

e baki ya ce, "To Mama zan canja Allah ya yi ni ne?.

"

Ta ja dogon tsaki, ta cize le

ɓ

e tana buga ƙwafa. Auren nan na Rehan shine target

ɗ

inta, shiyasa ta

ɓ

uya ta yi shiru tana jira ayi sannan ta cigaba da aiwatar da abubuwan da suke gabanta, dan wallahi bazata bar Rehaan lafiya ba, sai ta la'anta rayuwarsa

ta

ɗ

ai

ɗ

aice

••••••

Islaha bata bar

ɓ

angaren Baffa ba sai goma na dare, Baffa ya riƙe hannuta da kansa ya kai ta har

ɗ

aki ya sannan fito. Mama bata ce komai ba dan ta daina

ɗ

aga jiyoyin wuya, ta ƙarƙashin ƙasa zata yi maganin Islaha.

Ita dai I

slaha kwanciya ta yi tana tunanin rayuwarta, haka zata yi zaman aure da mijin da babarsa bata ƙaunarta? Anya zata samu farin cikin da take fatan samu a aurensa? Anya zata samu kwanciyar hankali da nutsuwar da take fatan samu?.

Hamma yana sonta, zai bata

kulawa irin wacce bata yi hasashe ba. Amma babarsa bata so, duk da ba da Babarsa zata zauna ba amma ita ta haife sa. Tun tana fa

ɗ

a masa aibunta baya yarda, wata ran zai yarda, wata ran za a samu akasin da zata yi abinda zai ce daman Mama ta ce.

Ta girgiza

kai Zainab ta fa

ɗ

o mata a rai, ta miƙe ta kira Suraj a waya amma bai

ɗ

auka ba, ta koma ta kwanta tana tunanin mafita a rayuwarta.

Washe gari da safe bata ji motsin Mama ba, daman bata cika yi mata karanbani ta shiga

ɗ

akinta ba sai dole.

Gidan babu kowa

alamun Hanan ma bata nan, ta shiga kitchen ta sha tea, dan ya yi safiya baza ta iya cin komai ba sai rana ta fito sosai. Tea

ɗ

in kawai ta sha, ta shirya ta fito da niyar tafiya aiki.

Tana fitowa suka ha

ɗ

u da Saheer, suna ha

ɗ

a ido ta

ɗ

an yi ajiyar zuciya

sannan ta ce, "Ina kwana." Bai amsa ba sai kallon ta da yake yi sannan ya ce, "kin ci abinci?."

Ta girgiza kai ta ce, "Ya yi safiya da yawa, zan ci in anjima."

"Ina za ki je da safe haka?."

"wajan aiki zan je."

"Yanzu?." Ta

ɗ

aga masa kai alamun eh.

Ya ce, "Ya yi wuri yanzu, na san ba ki da aiki a wannan lokacin. Mu je ki raka ni wani waje, daga nan sai na kai ki." Bata ce komai ba suka fito, bai rufe gidan ba dan Baffa yana ciki.

Tunda suka shiga motar ta lura da yanayinsa ya canja, ya ha

ɗ

e rai s

osai kuma ko kallonta ba ya yi. Ta ce, "Hamma motar wajen Sadik

ɗ

in ce?."

Kai kawai ya

ɗ

aga mata bai ce komai ba, ta yi shiru bata sake kula shi ba. Sun fi mintina goma a haka, shi bai kunna motar ba kuma bai fita ba.

Ya juyo ya kalle ta ya ce, "Sai na

ganki kwatsam, har shekara

ɗ

ayan ta yi?."

Islaha ta

ɗ

an murmusa, daman ta san dalilin

ɓ

ata ran nasa kenan, babu inda zata raka shi kawai maganar yake so su yi shiyasa ya saka ta shiga mota.

Islaha ta ce, "bata yi ba."

"Bani labari, ya aka yi na ganki

a nan bayan na san zaman ki a can bai isa kin tara wa

ɗ

anan ku

ɗ

in ba."

Ta sunkuyar da kai ƙasa ta ce, "Hamma...."

Ya yi saurin dakatar da ita ya ce, "kar ki

ɓ

oye min komai, in na same ki da

ɓ

oye min wani abu kamar yadda ki ka dinga yi a baya zamu yi fa

ɗ

a mai muni."

Ta girgiza kai ta ce, "bazan

ɓ

oye maka komai ba, in sha Allah."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "ina jin ki."

Ta yi shiru kamar baza ta yi magana ba, dan bata san da wacce fuska zai

ɗ

auki maganar ta ba, ita kanta jin maganar take kamar wasan yara bal

le kuma shi. Ta sanyaya murya ta ce, "kamar yadda na fa

ɗ

a maka ina samun kyautar ku

ɗ

i a gidan aiki, to a haka na tara ku

ɗ

in."

Ya sake kallon ta ya ce, "cikin wata biyun ki ka tara miliyoyin nan?."

Ta girgiza kai ta ce, "ba wannan ba, wanda na siyo ticke

t na dawo gida nake nufi."

"Okay, wa

ɗ

ancan fa?."

Ta sake kallon sa ta ga ita yake kallo, sai ta daure saboda kar ya zarge ta ta ce, "Mun ha

ɗ

u da Jafar ne, wanda muka ta

ɓ

a ha

ɗ

uwa dashi a Diamond hotel, lokacin da na je neman Rehaan Yola zamu yi interview

. Shine ya ce min na dawo gida aikin bai dace dani ba, shi zai biya Rehaan ku

ɗ

insa."

Saheer ya tsaya yana kallon ta jin wata magana mara kan gado, ta sako wasu mutane da bai san da su a cikin labarin ba. Ya ce, "Me ya kawo Jafar cikin maganar nan kuma? Ya

aka yi ya san da batun ku

ɗ

in?. Sannan me ya kawo Rehaan Yola a ciki?."

Islaha ta

ɗ

an shiru sannan ta ce, "Shi wanda ya sace ni

ɗ

in, ashe shine Rehaan Yola ban sani ba, kuma..."

Saheer ya dakatar da ita ya ce, "ban gane ba, kamar ya shine Rehaan Yola,

Rehaan Yola dai wanda na sani ki ke nufi?."

"Shi

ɗ

in dai Hamma. Shine ya

ɗ

auke saboda mun ha

ɗ

u sau biyu na yi masa rashin kunya, sannan gidansa ne gidan da nake zuwa yin aiki a Jeddah. A nan muka ha

ɗ

u da Jafar, ya yi bincike a kaina ya san wacece ni, shin

e ya ce aikin bai dace dani ba, ni kuma na fa

ɗ

a masa dalilin zuwana Jeddah, shine ya ce na dawo gida zai biyasa ku

ɗ

insa. Shine kawai na dawo."

Saheer ya ce, "lokacin da kina Jeddah, kin ce min matar gidan ce ta ke yi miki kyautar ku

ɗ

i saboda tana da kirki

, yanzu kuma kin ce Rehaan ne. Meye gaskiyar maganar?."

"Ƙarya na yi maka a wancan lokacin, bana so ka yi min fa

ɗ

a kace ina zuwa wani gidan ne shiyasa na ce maka haka. Amma shi ko aure bashi dashi."

Ya zuba mata ido kawai yana kallon ta, ita kuma ta ƙi k

allonsa ta kawar da kai gefe tana jira ta ji amsar da zai bata.

Sun kwashe minitina ashirin a haka kafin ya ce, "Wanne series ne, waye ya ya yi directing film

ɗ

in?. Na san dai labari da tsarwa na ki ne, to waye ya ba da umarni?."

Ta juyo suka ha

ɗ

a ido j

in abinda ya ce, ya

ɗ

aga mata kai ya ce, "a wacce channle ake haskawa nima na gani, ko a youtube ne?."

Islaha ta sauke numfashi jin bai yarda ba, ta lumshe ido ta ce, "Hamma da gaske nake fa."

"Nima da gasken nake ai, ki fa

ɗ

a min sunan series

ɗ

in na je

na kalla. Ko sunansa rainin hankalin Islaha?."

"Hamma...!"

Ya dakatar da ita ya ce, "Ni za ki mayar ƙaramin yaro Islaha, ni za ki zauna kina rainawa hankali dan kin ga ina

ɗ

aukar ko wacce damuwa daga wajen ki?."

Islaha ta ce, "Da gaske nake Hamma."

"Da

farko kin ce min ba ki san wanda ya sace ki ba, kin ce ba

ɗ

an ƙasar nan bane ba, aka yi ta fama dake akan ki ba da wata hujja da za a iya gano waye ki ka ƙi fa

ɗ

a. Yanzu sai Rehaan Yola ya shigo cikin wasan kwaikwayon ki, sai ga Jafar ma ya shigo cikin was

an dan a yi acting

ɗ

in dashi. Da yake kin mayar da Rehaan abokin wasan ki ko, An fa

ɗ

a miki ƙaramin mutum ne shi?. Ko kina fa

ɗ

a sunansa ne dan na ji a raina ai kina tare da mai ku

ɗ

i bara in bar magana? Ko kina fa

ɗ

a min Rehaan ne dan na ji a raina baza ki yi

min ƙarya dashi ba?."

Islaha zata sake magana ya hanata ya ce, "indai wannan shashancin za ki cigaba da fa

ɗ

in min bana son ji, ki riƙe kalamanki kawai. Gwara ki fito fili ki fa

ɗ

a ki ce Hamma bazan fa

ɗ

a maka ba, ya fi min daidai akan ki dinga raina min ha

nkali kamar wani sa'anki."

Islaha ta ce, "Wallahi da gaske nake, bazan yi maka ƙarya ba."

Ya kalle ta ya

ɗ

auke kai sannan ya ce, "Da dai bakya yin rantsuwa akan ƙarya, amma yanzu kin fara. Ke da bakin ki kin ce ƙarya ki ka yi min dan kar na yi miki fa

ɗ

a, wannan ma dan lin yi min ƙarya ba yau aka fara ba."

Islaha sai ta yi shiru dan bata san me zata ce masa ba kuma, tunda har ya yi tunanin ta rantse a kan ƙarya gwara kawai ta yi shiru da bakinta zai fi alkhairi.

Ta yi shiru shima ya yi shiru, ya zubawa

ƙaramin titin masu ido ita kuma tana wasa da jakarta bata sake ce masa komai. Baza ta sake cewa komai ba tunda ya yace tana rantsuwa a kan ƙarya a je a hakan, gwara ta yi shiru kar ta yi masa rashin kunya tazo tana danasani daga baya.

Shi kuwa tunanin w

annan rainin hankalin nata kawai yake yi, ji yake ba a ta

ɓ

a raina masa hankali a duniya kamar yadda Islaha ta yi masa ba, ji yake ba a ta

ɓ

a yi raina masa wayo da wulaƙanci kamar abinda ta yi a lokacin ba.

Zuciyarsa ta fara

ɗ

arsa masa abubuwa kala kala a

kanta, ya fara zargin kalaman Sadik dana Mama gaskiya ne, tunda gashi ta saka shi a gaba tana raina masa hankali kamar wani yaro

ɗ

an shekara

ɗ

aya.

Ya yi ajiyar xuciya bai ce komai ba, sun jima a haka kowa ya yi shiru babu wanda ya sake magana a cikinsu. S

ai daga baya ya ja motar suka tafi wajan aikin bai sake yi mata magana ba.

A bakin gate

ɗ

in ma'aikatar ya tsaya baice mata komai ba, ta

ɗ

auki handbag

ɗ

inta sannan ta kalle shi, kamar kar ta yi magana sai kuma ta ce, "in na yi ƙarya da sunan Ray wacce rib

a zan samu Hamma? Wanne irin amfani hakan zai yi min da zan rasa da wanda zan yi maka ƙarya sai shi?. Amma tunda kana jin abinda na fa

ɗ

a maka a matsayin ƙarya shikenan, har kana cewa ina rantsuwa akan ƙarya. Duk tunanin da zuciyarka ta baka a kaina ka yard

a hakan ne, kar ka tilasta zuciyarka ta amince da gaskiya na fa

ɗ

a, ka yi amfani da yardar ka ya fi" ta fa

ɗ

a tana fita daga motar har lokacin bai ce mata komai ba.

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku y

i comments a kan ko wanne episode.

🙏🏻😭

_

Nana Haleema.

[7/22, 10:14 AM] KRBBK: RDB2P76

Nana Haleeema.

Sai da ya ga ta shiga wajan aikin sanann ya ja tsaki, a bayyane ya ce, "Islaha ƴar rainin hankali ce, ni zata saka a gaba tana bugawa kamar ball dan ta

raina ni? Da farko an sace ta, ta biya ku

ɗ

in aikin baffa, ta saka aka kulle case, ta tafi Jeddah, ta yi min ƙaryar wata mace ce take bata ku

ɗ

i, yanzu ta dawo tana kallon idona tana fa

ɗ

a min wai Mr Rehaan ne. Mtsww!"ya fa

ɗ

a yana jan motar ya bar wajan.

Ya

na barin wajan da Sadik suka ha

ɗ

u, Sadik ya shiga motar ya zauna ya ce, "Ya dai na ganka da

ɓ

acin rai a safiyar nan, bayan jiya kace min akwai labari?."

Saheer ya kalle shi ya ce, "kalli fuskata Sadik, na yi kama da shashasha?."

Da mamaki ya ce, "ban g

ane ba, me ya faru?."

Saheer ya ce, "yarinyar nan Islaha ce take neman mayar dani mahaukaci."

Sadik ya yi yar dariya ya ce, "sai yanzu ka sani kenan....Hmmm me ya faru?."

"Na tambaye ta akan ya aka yi ta dawo gida bayan bata gama abinda ta je yi ba, a

ina ta samu ku

ɗ

i, ka san me ta ce?."

"Sai ka fa

ɗ

a."

"Wai Rehaan Yola shine ya sace ta, kuma dashi ta ha

ɗ

u a can, Jafar ya biya mata ku

ɗ

in kuma ya ce ta dawo gida."

Sadik ya ce, "ban gane ba, wanne Reheen Yola

ɗ

in?."

"Wanda ka sani, wanda ta je hotel y

in interview dashi kwanaki. Wai da shi ta ha

ɗ

u dashi a can, daga nan suka ha

ɗ

u asibiti, ya sace ta, ta sace masa ku

ɗ

i, ta je Jedda suka ha

ɗ

u......." Sai ya ja dogon tsaki yana dukan motar, ya dafe kai ya ce, "Islaha ta mayar dani mahaukaci gaba

ɗ

aya."

Sad

ik ya ce, "bayan mahaukaci ta mayar da kai sakarai wanda bai san abinda yake yi ba. Ta rasa da wanda zata yi ƙarya sai da Ray? Kuma duk wannan shirmen da ta lissafa ta ce duk da shi ya fau? Ta rasa wanda zata ƙullawa sharri sai shi?."

"Hmm!" Ya fa

ɗ

a yana

jan numfashi kawai bai ce komai ba dan bai san abinda zai ce ba.

Sadik ya ce, "wannan maganar bata da kan gado balle makama, da sunan wani zauna gari banza ta fa

ɗ

a ma sai a yarda, amma sunan wanda ta kira ba abin wasa bane. A ina zata ga Rehaan ma, mutum

in da ko yaushe yana Uk? Ko da ma shi

ɗ

in ne, ace bata ta

ɓ

a ganin hotonsa ba balle ace har ya sace ta bata san shi bane?. Islaha fa ƴar jarida ce, kuma ƴar social media ce, duk wanda yake hawa kafafen ya

ɗ

a labarai ƙarya yake yi ya ce bai san Rehaan Yola ba

. To akan me ma zai zubar da class

ɗ

insa ya

ɗ

auke Islaha fisabinillahi?."

Saheer dai bai ce komai ba, dan gani yake Islaha ta gama katantanwa da hankalinsa gaba

ɗ

aya.

Sadik ya kuma cewa, "Allah ya kyauta kawai, amma akwai wani abun a ƙasa. Ina jin ka, me

ye labari mai da

ɗ

in?."

Saheer muryarsa a shaƙe ya ce, "share kawai, zuwa anjima zan wuce in sha Allah, komai normal ko?."

Sadik ya ce, "komai ya yi normal, sai mun ha

ɗ

u" ya fa

ɗ

a yana fita daga motar shi kuma ya ja motar ya tafi.

Islaha tunda ta shig

a ake ta murnar ganinta, Chairman har office

ɗ

inta ya shiga yana ta murnar ganinta, ya zauna ya ce, "Malama Islaha, saukar yaushe?."

Ta yi dariya ta ce, "Shekaran jiya."

Da

ɗ

i ya mamaye ransa ya ce, "ni da ake ta cewa ga Islaha na

ɗ

auka wata muka samu d

aban ba ke ba, sai na yi tunanin kaf gidan nan ke ka

ɗ

ai ce mai irin wannan sunan, ashe ke

ɗ

in ce dai."

"Ni ce Chairman."

"Barka da sauka Islaha."

"Yauwa Chairman."

"Amma dai an dawo kenan ko? Baza ki sake guduwa ki bar mu ba? Allah in za ki sake sai da

i ki nanna

ɗ

e toron giuwa ki tafi da ita, dan baza mu zuba ido ki saka mu watse ba."

Ta yi dariya ta ce, "na dawo in sha Allah, babu inda zan sake zuwa, muna nan tare."

Ya sauke numfashi ya ce, "har na ji da

ɗ

i wallahi, da na san kina nan ai da ke za ki

yi labaran ƙarfe shida. Amma akwai na sha biyun rana ai, Allah ya nuna mna."

Ta yi murmushi ta ce, "Amin Chairman."

"Ki gode Allah Islaha, kina da sa a sosai a rayuwar ki. Kina daga inda ki ke ma

ɗ

aukakar bata bar ki ba, wannan

ɗ

an content

ɗ

in da ki ke

yi ya sake farfa

ɗ

o damu daga doguwar suman da muka afka da bakya nan."

Ta yi dariya bata ce komai ba, Chairman ya ce, "yau yau

ɗ

in nan za a fara ganin ki, akwai labarin wasanni da za a gabatar kai tsaye, tashi ki hau camera."

Ta

ɗ

an bu

ɗ

e ido ta ce, "Ai

kin Jamila da Muslim ne fa."

"Yau kema za ki

ɗ

ana, ni na san za ki iya. Taso maza maza."

"Chairman fa

ɗ

ar sunan ƴan ball

ɗ

in nan wani lokacin yana bani wahala, kar na kwafsa fa."

Ya kalle ta ya ce, "Sai dai in wata Islahan, ba dai ke ba, mu je." Ta dole

y saka ta gabatar da shirin ba dan tana so ba.

Da yake shirin live ne a radio da tv da kafafen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login