Showing 51001 words to 54000 words out of 250912 words

Chapter 18 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1679

ta ce, "yes, gwara ki kwantar da hankalin ki ki daina wannan maganar, ki yi addu'a Allah ya warware wannan chakwakiyar.."

"Amma nima a ya

nzu bana goyan bayan bincike akan case

ɗ

in na, tunda lamarin ba daga inda muke tunani ya zo ba, ba daga wajan cutarwa ya zo ba, kinga da sauƙi. Ko ni bazan so a yiwa sunan ki tambari da Islaha

ɓ

arauniyar dala ba."

Islaha ta sake fashewa da kuka cikin tak

aici da ƙunar zuciya, danasani da ra

ɗ

a

ɗ

i. Tabbas sai ta biya sa ku

ɗ

in sa, duk hanyar da zata bi zata bi dan ganin ta biya bashin nan, baza ta bar bashi akanta ba.

Safeera ta yi dariya ta ce, "To meye na kukan? Ko kin ƙi, ko kin so, sunan ki Islaha

ɓ

araumi

yar dala."

Islaha ta sake fashewa da kukan takaici, Safeera ta yi dariya sosai ta ce, "Kar ki damu, komai zai wuce. Daman ance masu ku

ɗ

in nan da daloli suke yawo, yanzu an daina riƙe naira sai daloli." Islaha bata ce komai ba saboda takaici, tunanin ta

ɗ

a

ya a ina zata samu ku

ɗ

insa ta biya shi? Dan gaskiya baza ta bar bashi a kanta ba, dole ta sauke nauyin da ya hau kanta.

Har dare suna tare da Safeera, a lokacin Mama da Labiba da Hanan suka dawo gida.

Islaha da suke cikin

ɗ

aki suka fito suka yi mata san

nu da zuwa, Mama ta amsa tana fa

ɗ

in, "Asibiti kamar na kafurai, wai ba a zama jinya ma'aikatan ne suke jinyar mara lafiya." Islaha da Safeera suka koma

ɗ

aki basu tanka ba.

Sai da suka shiga sannan Safeera ta ce, "Asibitin Mr Ray

ɗ

in nan akwai abin mamaki

, komai irin na turawa yake yi. Kin san asibitin turawa ne ba a ajjiye mai jinya, nurses ne suke jinyar marasa lafiya."

Ita dai Islaha bata ce komai ba tana zaune ta yi shiru. Ba Mr Ray ne a gabanta ba, ku

ɗ

in wanda bata sani ba shine a gabanta.

Safeera

ta girgiza kai ta ce, "yaushe zaki dawo aiki?."

A sanyaye ta ce, "Gobe in Allah ya yarda."

"Na jira ki kenan?."

"Eh, zan zo mu tafi."

"Allah ya kaimu. Ni zan wuce." Islaha ta miƙe ta rako ta har bakin gate jikinta a sanyaye.

Safeera zata yi magana H

amma ya shiga gidan, bai ce musu komai ba ya wuce ya shiga ciki. Islaha ta bi sa da kallo har ya wuce, sannan ta kalli Safeera ta ce, "fushi yake yi Safeera, ban san me zan fa

ɗ

a masa ba."

Safeera ta ce, "ki bashi haƙuri kawai."

"Bazai haƙura cikin sauƙi

ba wallahi, sai yaji dalilina, kuma kin san bazan fa

ɗ

a ba."

"Ki gwada."

Ta sauke numfashi sannan ta ce, "ki gaida Umma." Safeera ta

ɗ

aga kai ta fita daga gidan ita kuma ta koma ciki a sanyaye.

Da ta koma abinci ta tarar suna ci, bata ce komai ba ta wu

ce ciki ta zauna ta zabga tagumi, ta rasa abinda yake yi mata da

ɗ

i. Har lokacin bata yarda sata tayi masa ba, ita aro ta

ɗ

auka. Dole ta bisa ku

ɗ

insa, dan ta san nauyin bashi akan mutane.

Nana Haleema.

[6/24, 11:32 AM] KRBBK: RDB2P19

Nana Haleema.

Rehaan

yana tsaye sun gama sallama da Abba ya shiga wajan Mamy, ya tsaya yana jiran fitowarta dan bazai shiga

ɗ

aki ba, in ya shiga zama zai yi. A lokacin ta fito ta bi shi da kallo ta ce, "Baby sai Jeddah?."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "in sha Allah Mamy."

Mamy ta yi

murmuahi ta ce, "Allah ya kiyaye hanya."

"Amin Mamy. Ina suke?."

Kafin Mamy ta ba shi amsa ƙannensa suka fito, suka ƙaraso wajansa ya riƙe hannun Banisha ya ce, "i promise zan turo a

ɗ

auke ki, ki zo ki yi one week ki dawo."

Ta yi murmushi ta ce, "Oka

y, Safe trip my love."

Ya yi pecking goshinta ya ce, "thank you my love."

Ya kalli Riyya da ta sunkuyar da kai ya ce, "are you Okay?."

Mamy ta ce, "wai tayi maka milk cincin ne, tana tsoron kar ta baka ka sake cin poison."

Ya

ɗ

an murmusa ya ce, "com

'on Riyya, kawo min kawai."

Ta juya a sanyaye ta kawo masa, ya bu

ɗ

e ya

ɗ

auki

ɗ

aya ya ci sannan ya ce, "ki kai wa Shams ki ce ya saka min a cikin box."

Ta kar

ɓ

a ya ce, "thank you Riyya."

"Zamu yi kewar ka."

"Nima zan yi kewar ku."

Ya ƙarasa ya rungum

e Mamy ya ce, "Mamy sai na dawo."

Ta shafa kansa ta ce, "Allah ya kiyaye min kai Babyn Mamy, Allah ya baka nasara a duk inda ka ke."

"Amin Mamy" ya fa

ɗ

a yana raba kansa da ita ya fito zuwa inda motarsa take.

A lokacin Mamy ta ce, "ka yiwa sauran iyay

en ka sallama ne?."

Ya

ɗ

an yi shiru alamun bai yi ba, Mamy ta ce, "bai kamata ba, ka je ka yi musu sallama."

Ya

ɗ

aga kai ya riƙe hannun Banisha, Riyya tana bayansa suka nufi bangaren Mama.

Ita da babban

ɗ

anta suka same ta, sai Sameer da Janna da suke

zaune. Ya shiga da sallama suka amsa, ya ƙarasa ya ce, "Mama zan tafi Jeddah."

Ba yabo ba fallasa ta ce, "a dawo lafiya." Ya

ɗ

aga kai ta kalli babban yayyansu ya ce, "Sai anjima Hamma."

Ya kalle sa ya ce, "Allah ya kiyaye Rehaan."

"Amin."

Ya kalli S

ameer da ya wani ha

ɗ

e rai kamar bai san shi ba, sai bai ce masa komai ba ya kalli Janan da ta ha

ɗ

e rai ta kawar da kai.

Ya san fushi take yi dan bata san zai yi tafiya ba, ya

ɗ

an saki fuska ka

ɗ

an ya ce, "Little Jan zan tafi?."

Sai a lokacin ta kalle sa

, kafin ta yi magana ya ce, "i'm sorry, zo mu je mota." Bata musa ba ta miƙe suka fita tare. Mama ta buga ƙwafa tana gya

ɗ

a kai ta ce, "ayi dai mu gani."

Ɓ

angaren Umma suka shiga suka tarar tana gyarawa Salman farcensa. Yana ganin Rehaan ya zabura zai gudu

, ta buga masa tsawa ta ce, "koma ka zauna malam, uban ka ne shi da ka ke rawar jiki in ka gan shi?."

Rehaan shi kansa sai da ya tsorata da tsawar da ta yi, bai ce komai ba ya yi mata sallama ya fita zuwa wajan amarya Abba.  Bai jima a wajan ta ba ya daw

o ya shiga wajan Daada, Allah ya taimake sa ya samu bacci take yu. A bakin mota suka yi sallama da ƙannensa ya shiga mota suka nufi airport.

Motarsa tana fita, wani da yake tsaye a estate

ɗ

in gidan ya

ɗ

auki waya ya ce, "Motar Rehaan ta fito, kun tabbatar

an kwance burkin motar?."

Ya yi shiru alamun ana basa amsa sannan ya ce, "Dakyau, bana so ransa ko lafiya sa ta tsira a wannan lokaci, a tabbatar da ya rasa

ɗ

aya daga cikin wa

ɗ

annan."

Ya kashe wayar ya yi shiru yana kallon indai motar Rehaan ta bi. In

ba mutuwa Rehaan ya yi hankalin sa bazai ta

ɓ

a kwanciya ba.

    Rehaan basu yi nisa ba ya ji an tsayar da motar, ya bu

ɗ

e ido ya ce, "ya dai?."

Shams da yake gaban motar ya ce, "Sir burkin naji yana rawa, shiyasa aka samu aka tsaya a nan.."

"Kamar ya ken

an?."

"Bamu san ya aka yi hakan ya faru ba, amma yanzu zan yi waya a kawo mota."

"Alright" ya fa

ɗ

a a hankali yana lunshe idonsa.

Ba jimawa aka kawo wata motar, suka canja mota suka wuce airport tsaye.

Washe gari da safe Islaha da wuri ta shirya dan tan

a so taje wajan aiki, bayan ta shirya tana falo ta gama shan tea Saheer ya shigo da sallama.

Islaha ta amsa sallamar tana kallonsa, sannan ta ce, "ina kwana Hamma."

Saheer daƙyar ya ce, "Lafiya. Ina Mama?."

"Bata fito ba."

"In ta fito ki fa

ɗ

a mata n

a tafi wajan Baffa."

"To. Amma wajen aiki zan tafi, nima babu lallai mu ha

ɗ

u."

"Okay" ya furta yana ya fita.

Haka ta gama abinda zata yi a sanyaye, ta fito tana kallon ƙofar gidan cikin tunani. Motar da suka shiga jiya ta gani, bata ƙarasa wajan motar

ba, sai da ta kira Safeera take fa

ɗ

a mata ita ta wuce.

Horn ta ji yana yi mata, ta kalli wajan kafin ta ƙarasa a hankali dan ta san shine ta bu

ɗ

e ta shiga suka tafi. Ta kalle sa taga ya ha

ɗ

e rai kamar ba Hammanta mai yawan murmushi ba, ko kallon inda tak

e ba yayi balle ta saka ran zai yi mata magana.

"Kina fama da kanki ki ka saka wannan turaren mai ƙarfi, kin kyauta."  Ta kalle sa jin abinda ya ce sai ta yi shiru bata ce komai ba.

Sai da suka tsaya Islaha ta kalle shi taga glass

ɗ

in gabansa yake kall

o alamun ta fita babu abinda zai ce mata. Islaha a sanyaye ta ce, "Hamma!."

Ya yi mata banza kamar bai ji ba, cikin shagwa

ɓ

a ta ce, "Hamma ka yi haƙuri, ka daina fushi dani don Allah." Tsaki taji ya yi bai ce komai ba, ta sake kallonsa ta ce, "Hamma don

Allah."

Ya kalle ta ya ce, "bani da mahimmanci a rayuwarki ne kawai, dan haka ki fita ki bani waje."

"ka yi haƙuri" ta fa

ɗ

a hawaye yana sakko mata.

Bata son fushin Hamma ko ka

ɗ

an, matuƙar ya yi fushi da ita to tabbas ta

ɓ

ata masa rai da yawa, baya iya

fushi da ita sai abin ya ƙure sosai.

Jin tana kuka sai ya sauke ajiyar zuciya, ya

ɗ

an tausasa murya ya ce, "in baki fa

ɗ

a min dalilin ki na son a kashe case

ɗ

in nan ba bazan saurare ki ba, Islaha."

Ta goge hawayenta bata ce komai ba, ya kalle ta ya ce, "

za ki jefa min zargi a zuciyata, zan ga kamar da gagan ki ka gudu daman ba sace ki aka yi ba. Shai

ɗ

an yana fa

ɗ

a min abubuwa marasa kyau akan hakan, na ƙi bada damar da zan

ɗ

arsa zargina a kan ki, amma in ki ka cigaba da

ɓ

oye

ɓ

oyen nan zan zarge ki Islaha!.

"

"Wallahi Hamma ban san komai a kai ba, ban san shi ba balle na ha

ɗ

a baki dashi ya sace ni, kuma ni ban aikata komai ba."

"Nima ban ce kin aikata wani abu ba, amma in kika cigaba da

ɓ

oye

ɓ

oyen nan zuciyata zata amince kin yi, ko meye ya

ɗ

arsu a raina za

n amince kin aikata!."

"Hamma!."

"Islaha."

"Hammana!."

"Islahaaa!" Ya fa

ɗ

a yana jan sunan yana kallonta.

Ta girgiza kai tana langwa

ɓ

ar da kai, cikin sanyi ta ce, "Hammana!."

Ya zuba mata ido na wani lokaci kafin ya ce, "Matar Hamma."

Ta lumshe ido

hawaye yana cigaba da zuba daga idonta. Ta bu

ɗ

e ido ta kalle shi ta ga shima ita yake kallo, ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Ka bani dukkan yardar ka, wallahi bazan ta

ɓ

a cin amanar ka ba."

Ya ta

ɓ

e baki yace, "kina san dawo a dawo bara bana kenan, indai baki

fa

ɗ

a min dalilin ki ba bazan kar

ɓ

a. Zuciyata zata fa

ɗ

a min akwai wani abu mara kyau da ki ke

ɓ

oyewa."

"Ina da dalili."

"Am all ears."

"Ka yi min alƙawari zaka saurare ni."

"Ina jin ki."

"Zan fa

ɗ

a maka dalilina, amma ka bani kwana biyu don Allah."

Ya zuba mata idanu yana kallonta cikin mamaki, da gaske zuciyarsa ta fara

ɗ

arsa masa abubuwa marasa kyau, da ya yi tunanin raping

ɗ

inta suka yi, amma yadda take

ɓ

oyewa sai ya ga ba lamarin rape bane, abin ya girmi haka a tunaninsa.

Saheer zai yi magana ta

tare shi da sauri ta ce, "don Allah ka yi min wannan alfarmar."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "Allah ya kaimu. Jeki wajan aikinki." Ta ƙi fita, sai da ta tabbatar ya daina fushin sannan ta shiga.

Tun daga gate take gaisawa da mutane har ciki, haka aka cika table

ɗ

inta ana gaisawa tana murmushi tana amsa gaisuwa da addu'a.

Bayan mutanen sun watse Safeera da Muslim suks ƙaraso wajan ta, Muslim ya ce, "Islaha ashe mai keken nan ƙoƙarin watsa miki acid ya yi?."

Ta

ɗ

aga kai alamun eh, Muslim ya ce, "amma bashi da ki

rki, nan yazo ya same ni fa ya ce yaga lokacin da aka sace ki, yana so ya ba da shaida ashe shima mugu ne."

Safeera ta ce, "mugun gaske ma kam."

"Kuma wallahi ya gudu, an nemesa an rasa."

Ita dai bata ce komai ba sai kiran Zainab da ya shigo wayar ta,

ta

ɗ

auka take sanar da ita su ha

ɗ

u a asibiti dan fita zata yi bata da aiki. Bata jima sosai ba suka fita ita da Safeera zuwa asibiti wajan Baffa.

A can suka tarar da Umman Safeera ita da Mama suna tattaunawa akan abinda ya shafe su. Suka gaisa da Islaha

daga nan suka wuce wajan Baffa dan ance sun farka.

Da suka shiga Baffa idonsa biyu amma yana cikin ra

ɗ

a

ɗ

i, dan a lokacin yankan yake yi masa ciwo sosai, kana ganinsa ka san yana cikin yanayi na zafi da ciwo. Dan haka basu jima a ciki ba, suka koma wajan

Kawu suka tarar yana bacci.

Kiran Safeera aka yi a waya ta tsaya tana amsawa, ita kuma ta koma wajan su Umma da Mama. Daga can gefe ta hangosu a tsaye Umma tana miƙawa Mama wata baƙar leda, sai ta matsa kusa dasu dan ta ji me za a ce, bata sani ba ko aka

n tafiyar Umma ne, tana so ta ji dan ta sanar da Safeera su yiwa tufkar hanci.

Umma ta ce, "fasko ne kamar yadda ki ka ce, gashi nan nayi komai, visa za a buga min na tafi."

Mama ta kar

ɓ

a ta ce, "kin tabbatar zaki iya? Kar sai na yi asarar ku

ɗ

i an yi vis

a da ticket ki ce baza ki je ba."

"Mai zai hana ni zuwa? Wallahi zuwa babu fashi sai dai in bani da rai."

Mama ta saka a aljihun doguwar roga ta ce, "tunda akwai gidan aikin a ƙasa ko yaushe za a iya cewa ki fito. Visa ba wahala take yi yanzu ba, dan ha

ka ki zama cikin shiri. Na karanta miki tsarin ko?."

"Na haddace tsaf a kaina."

"Kar a same ki da sa

ɓ

a wani abun. Gidan aikin ki duk wata a ku

ɗ

in najeria naira rubu

ɗ

ari biyar za a baki. Ɗari uku ta kamfani

ɗ

ari biyu naki."

"na amince da wannan."

Mama

ta girgiza kai ta ce, "tare zaku tafi da Labiba, yadda Babanta yake kwance a nan tsaf zata je ta samo mana abin arzuƙi. Itama ta yi komai, lokaci kawai ake jira."

Umma ta ce, "godiya mu ke woman leader."

"Ko kefa, yanzu ki ka fito a mace, da kun zauna

namiji yana sarrafa ku bayan ba wata tsiyar ku ke samu ba a wajensa ba?. Ƙarshen cika bakin namiji fa saki ne, to sai meye dan ya sake ki? Mtsww! A kan ki aka fara saki ko a kan ki za a gama?."

Mama hango ƙawarta na ƙarasowa, sai ta kalli Umma ta ce, "Jek

i kawai Maimuna, za mu yi magana kawai." Umma ta fita a lokacin ta ƙaraso wajan.

Tana zuwa ta ce, "komai ya kankama kenan ko?."

Mama ta ce, "an sanu biyu, Labiba da babar Safeera."

"Na ta

ɓ

a ki da alkhairi, an kuma samun wani gidan a Jeddah. Albashinsa

har ya fi na gidan da Labiba zata je wallahi. Dan a wata

ɗ

aya miliyan

ɗ

aya da rabi zasu bayar, ban da alkhairin yau da kullum."

Mama ta zaro ido ta ce, "wayyo Allah, anya bani zan shirya mu tafi ba?."

Ta girgiza kai ta ce, "yarinya suke nema, mai jin t

uranci, mara ƙiba, mai son aiki. In zai yu a samu  mai kyau, ƴar gayu dan basa son ƙazama."

Mama cike da zumu

ɗ

i ta ce, "a ina zamu samu wacce zamu tura musu?."

"Hanan baza ta je ba?."

"Bana tunanin Hanan zata je, dan tana samu a nan sosai. Baza su tafi

su biyu ba, saboda babansu."

"Kin ga da ƴar rikon nan ta ki zata yarda itace daidai da abinda aka lissafa, yadda take da shegen iyayin nan da wuri zata yi saurin shiga."

Mama ta ta

ɓ

e baki ta ce, "kar ma ki

ɓ

ata min rai, mu koma ciki mu cigaba da magana

."

Islaha ganin suna tahowa tayi saurin komwa baya, ta yi shiru tana lisssafi a zuciyar ta. Miliyan

ɗ

aya da rabi za a bayar duk wata, hakan yana nufin zata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login