Showing 186001 words to 189000 words out of 250912 words

Chapter 63 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1675

hankalina ya kwanta

, kunnena ya daina ji min baƙaƙen maganganu irin na Mama. Daga dawo ta yau na fara fuskantar ƙalubalen da na bari. Ya zan yi da Mama? Me na yi mata bata sona?."

Safeera ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Ina jinta, duk abinda ta fa

ɗ

a na ji, amma bata isa ta han

a abinda Allah ya nufa ba."

Islaha ta yi shiru bata ce komai, Safeera ta gama yi mata abinda zata yi sannan ta kalle ta ta ce, "zan koma gida, zan bar ki ki sake hutawa. Amma gobe ki tabbatar sai kin ƙarasa bani labari."

Islaha ta kalle ta ta ce, "Gobe

za kiraka ni opharnge, ina da buƙatar yin bincike akan inda Zainab ta tafi."

"Allah ya kaimu. Aiki fa?."

"Ba gobe zan koma ba, sai na huta." Safeera ta

ɗ

aga kai ta yi mata sallama ta fita.

Ya ku ke ganin rantsuwar Mama? Zata karye ko baza ta karye ba?

.....

_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.

🙏🏻😭

_

Nana Haleema.

[7/21, 12:05 PM] KRBBK: RDB2P73

Nana haleema.

Washe gari Islaha bata bari sun ha

ɗ

u dasu Mama ba ta ba

r gidan ko karyawa bata yi ba. Islaha da Safeera suka ha

ɗ

u suka tafi gidan marayu kamar yadda ta ce.

Tun da suka je gate take gaisawa da da ita har ciki gidan. Office

ɗ

in Mama suka je, aka ce ta fita bata nan, hakan ya saka Islaha ta tsaya ta rasa abinda

zata yi.

Tana na tsaye sai ga

ɗ

aya daga cikin ma'aikatan gidan, ganin Islaha a tsaye sai ta ce, "ƴata Islaha."

Islaha ta kalli matar, sai ta yi dariya ta ce, "Baba Tabawa, ina kwana."

Baba Tabawa ta ce, "Yaushe ki ka dawo? Ance min da bakya nan."

"

Jiya na dawo Baba Tabawa, na zo neman Zainab ne."

Baba Tabawa ta ce, "Zainab dai ta ki?."

"Ita fa, nazo ina neman ta ance bata nan, kuma naga Mama bata nan."

Baba Tabawa ta girgiza kai ta ce, "ai Zainab ta kwana biyu bata nan, an nemi inda take an rasa

, har maganar an kai gaban hukuma amma babu ita babu labarinta."

Islaha ta sauke numfashi cikin wani irin yanayi ta ce, "Don Allah Baba Tabawa babu wanda suka yi magana da ita kafin ta bar gidan nan?."

Baba ta girgiza kai ta ce, "gaskiya ba mu yi magan

a ba, amma...." Sai ta yi shiru, ta kalli Islaha ta ce, "ku zo mu je."

A hankali suke bin bayanta, suna tafiya Islaha tana gaisawa da wa

ɗ

anda suka sani har ta ja su kitchen inda Baba Tabawa take aiki.

Baba tabawa ta ce, "Na jawo ku nan ne saboda akwai s

aƙon Zainab da ta bawa Yafindo, Yafindo ta fa

ɗ

a min ta ce ta bata saƙo ta ce mata don Allah duk ranar da ki ka dawo ta ba ki."

Islaha da zumu

ɗ

i ta ce, "bara na je wajan Yafindon na same, ba Yafindon kitchen

ɗ

in nan ba?."

Baba Tabawa ta yi saurin riƙo h

annun Islaha ta ce, "Islaha tsaya."

Islaha ta tsaya tana kallon Baba cikin wani irim yanayi. Baba ta ce, "Yafindo bata nan, ta je ƙauyensu."

Islaha ta dafe kai ta ce, "Kuma bata ba ki saƙon ki ajjiye ba?."

"bata bani ba Islaha, ita kanta wannan magana

r cewa yi kar na fa

ɗ

awa kowa, kema kawai na fa

ɗ

a miki ne. Dan ba mu yi tunanin dawowar ki nan kusa ba, shiyasa itama ta tafi ƙauye."

Islaha ta ce, "Ina ne ƙauyen na su?."

Ta girgiza kai ta ce, "ba a cikin garin nan take ba gaba

ɗ

aya." Islaha ta yi ajiyar

zuciya mai ƙarfi, ta jingina da bango ta yi shiru bata ce komai ba.

"Amma ta fa

ɗ

a min a yadda Zainab ta bar gidan nan akwai matsala a tare da ita."

Islaha ta girgiza kai ta ce, "Ina Hafsa da Fadwa?."

Ta girgiza kai ta ce, "wa

ɗ

nanan sun zama ƴan kansu

, sai abinda suka ga dama suke yi a gidan nan, kuma da yake sun samu goyan baya babu abinda ake yi musu. Fadwa itace shugaba, duk abinda suke yi a ƙarƙashin Fadwa suke yi."

Islaha ta kalli Baba Tabawa ta ce, "na gode Baba, zan dinga shigowa akai akai, dan

na duba ko Yafindon ta dawo."

Ta girgiza kai ta ce, "Duk da dai tana jimawa in ta tafi, amma na san zata dawo nan kusa." Islaha ta gyaa kai suka fita daga gidan.

Suna fitowa Islaha ta ga motar Saleem a ajjiye tana jiransu, Islaha ta kalli Safeera, Saf

eera ta ce, "Ni ce na kira sa." Bata ce komai ba suka shiga motar.

Suna shiga Salewm ya ce, "Hajiyan Jedda, sai ki ka dawo babu labari ko?."

Ta

ɗ

an yi murmushi ta ce, "Dawowar ce ta zo a haka, amma na so na fa

ɗ

a mu ku Allah bai yi ba."

"Ba wani nan,

kin tafi kwatsam babu labari, kin dawo babu labari."

Ta

ɗ

an yi murmushi dan bata cikin yanayin wasa, suka gaisa ya ce, "ina fatan komai ya zama normal ko?."

Ta

ɗ

aga kai ta ce, "Alhamdu lillah!."

"Haka ake so. Ina zamu je?."

Islaha ta ce, "Safeera wa

jan wankin kai zani, kaina ya dame ni."

Safeera ta ce, "mu je sai ayi mana."

Tunda suka fara tafiya bata ce komai ba, ta yi shiru tana tunanin halin da ta jefa Zainab a ciki. Safeera ce ta waiwayo ta kalle ta ta ce, "Yanzu ya ki ke ganin za a yi?."

Is

laha ta kalle ta sannan ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Ban sani ba, amma da zan san garin su Yafindo zan je ko dan ta bani saƙon da Zainab ta bata ta bani, hankalina ya kasa kwanciya, zuciyata tana fa

ɗ

a min akwai wani abun da yake faruwa."

Safeera ta ce, "g

askiya dai akwai, sai dai fatan Allah ya kiyaye."

Ta yi shiru kawai ta kwantar da kanta, tana ganin Safeera da Saleem sun kalli junansu suna kallon ta, ita dai ta lumshe ido bata ce komai ba tana tunani. Saleema wajan wankin kan ya sauke su ya tafi.

Ba

su jima sosai ba su fito, kai tsaye ta ce su wuce office

ɗ

in Barr Suraj.

Shima ya yi mamakin ganinta sosai, ta ƙi bashi damar yi mata tambayar yaushe ta dawo ta ce, "Hamma Suraj ba a ga Zainab ba, tun bayan wannan recording

ɗ

in ba a kuma ganinta ba."

B

arr ya ce, "dole hukuma za a saka a cikin case

ɗ

in nan, ki bar komai a hannuna, zan kai maganar gaban ƴan sanda, za su san abinda za a yi."

"Ko yaushe sai ka ce na bar komai a hannunka, amma in na bari

ɗ

in bana ganin wani cigaba. Kwana nawa da tafiyata, n

a bar maka komai

ɗ

in, amma ni ban ga wani cigaba ba har yanzu."

"Islaha baza ki gane ba, wannan case

ɗ

in ba ƙaramin case bane, ba a yi masa shigar sauri, dole sai an bi a hankali."

"Yanzu daga gidan nake, kuma an tabbatar min da bata nan, sannan akwai sa

ƙ

on da ta bayar a bani, wacce aka bawa

ɗ

in bata nan."

"Wa aka bawa?."

"Za ka iya gane Yafindo, wacce take aiki a kitchen?.."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "na gane ta sosai ma, Ina ta je?."

"Wai ta je ƙauye, kuma ashe ba a garin nan take ba."

Ya tallafi ha

ɓ

ar

sa ya ce, "Amma zan so a same ta, ba mu san me ta bayar ba. Kar ki damu, tunda har ta bawa wani saƙo abin ya zo da sauƙi, za a san abinda zamu yi. Ina tare dake ko yaushe, zan san duk hanyar da zan bi na nemo Yafindo."

Islaha ta ce, "na gode, zamu yi mag

ana anjima" ya amsa yana miƙewa suka fita.

Suna fitowa Safeera ta ce, "Islaha da kin sani ba ki fa

ɗ

awa Barr maganar saƙon nan ba, kar a sake samun matsala irin wancan."

Ta kalli Safeera ta ce, "Duk da abinda ya faru ni bana zargin ko

ɗ

aya a cikin ku, Ham

ma ya fa

ɗ

a min na dinga

ɓ

oye sirrin da na samo, amma bazan iya ba, dan aikin ya fi ƙarfina ni ka

ɗ

ai. Ko waye yake da hannu a maganar nan, Allah zai bayyana shi da gaggawa."

"Haka ne, Allah ya ba da sa a."

"Amin."

Islaha haka ta dinga jan Safeera yawo, d

aga nan su je nan kuma duk akan

ɓ

atan Zainab, sai da suka yi azahar sannan suka wuce gida.

A cikin napep

ɗ

in ma ta yi shiru tana tunani, Safeera ta ce, "ki ta addu'a lamarin nan, in sha Allah komai zai dawo daidai."

Ta gya

ɗ

a kai ta ce, "ban san me zanc

ewa Hamma akan dawowa ta ba, in na fa

ɗ

a masa maganar Mr Rehaan Yola kina ganin zai amince?."

Safeera ta ce, "gaskiya babu lallai, kuma zai iya jin shakku a ransa. Amma kar ki

ɓ

oye masa, kin ga kin

ɓ

oye masa batun

ɗ

auke ki da tafiyar ki, kuma ya ji haushi

sosai kawai dan yana sonki ne yake mantawa. Yanzu kar ki

ɓ

oye masa, ki fa

ɗ

a masa gaskiya ko da zai ji haushi."

"Zai ji haushi kam, sai dan kawai fa

ɗ

a masa

ɗ

in shine mafita. Ni kaina ina neman hanyar da zan fara yi masa bayani, shiyasa har yanzu ko waya

ban yi dashi ba, dan ban san me zance ba."

"Dole ki damu ai, amma in ki ka fa

ɗ

a masa irin abinda ki ka fa

ɗ

a min zai ji kamar kin raina masa hankali, in ki ka canja maganar kuma daga baya ya san asalin gaskiyar bazai ji da

ɗ

i ba. Dole ki fa

ɗ

a masa, tunda da

man kin ce masa neman ku

ɗ

in biyan bashi ne ya kai ki. Abinda zai tambaye ki ta ya ki ka samu ku

ɗ

in a wannan lokacin, dan ko aikin gwamnati ki ke yi a can baza ki ha

ɗ

a wannan ku

ɗ

in a albashin wata biyu ba. Sai dai ki fa

ɗ

a masa

ɗ

in zai fi."

Ta sauke numfash

i bata ce komai ba suka cigaba da tafiya, a daidai ƙofar gidan ta hango sa a tsaye cikin jallabiyya baƙa, Sadik yana kan mota a zaune shi kuma ya jingina da motar suna magana.

Gaban Islaha ya fa

ɗ

i ta ce, "Safeera Hamma ya dawo."

Safeera ta kalli wajan

ta gan shi a tsaye, ta kalli Islaha ta ce, "ki nutsu, kar ya ga kamar kin tsorota ya yi tunanin wani abun."

Daga can nesa suka sauka daga napep

ɗ

in, Islaha ta biya ku

ɗ

in suka nufi wajan su Hamma ƙirjinta yana bugawa sosai.

A hankali suke nufar inda suke

a nutse, Islaha ta sunkuyar da kai har suka kusa ƙaraso daf dasu. Sadik ne ya fara gano ta, ya bu

ɗ

e baki cikin mamaki da

ɗ

aure kai ya ce, "A'a, wa nake gani kamar Islaha?...itace ko gizo take yi min?."

Fa

ɗ

ar Islaha da ya yi sai ya ja hankalin Saheer ya

kalli wajan da yake kallo, Saheer ya yi arba da bugun zuciyarsa, sai tsayar da idonsa a kanta yana kallon ta, kanta a ƙasa tana ƙarasowa har suka cin musu.

Suna ƙarasowa ta ce, "barkan ku da yamma."

Saheer ya kasa magana sai kallon ta da yake yi, zuciyar

sa tana bugawa, yana so ya tantance da gaske itace ko gizo take yi masa.

Sadik ne ya diro daga kan mota ya ce, "Islaha ke ce ko kuma ƴan biyun ki ce?."

Ta yi dariya ta ce, "Ni ce Hamma Sadik."

Ya kalli Saheer da ya zuba mata ido kamar zai cinye ta, sa

i kuma ya ƙaraso inda yake yana kallon ta, muryarsa a tausashe ya ce, "Matar Hamma?" Ya fa

ɗ

a da sigar tambaya yana nuna da yatsa.

Islaha ƙirjinta ya buga, jin muryar masoyinta har tsakiyar kanta, ga kewar ganinsa da take addabar zuciyarta. Ta

ɗ

ago ido a h

ankali ta kalli idonsa, sai ta sauke kai ƙasa ta ce, "Na'am, mijin matar Hamma."

"Oh my god! Ke ce da gaske? Na kasa yarda fa."

Ta

ɗ

an yi dariya ta ce, "Ni ce fa Hamma."

Saheer ji yake kamar ya jawo hannunta ya rungume ta, sai ya tuna a ƙofar gida suk

e bazai iya aikata hakan ba. Amma yana so ya ji ta a jikinsa ko zai tabbatar itace ko kuma ba ita bace. Ya riƙo hannunta yana kallon bracelet

ɗ

in daya bata ya ce, "Yaushe ki ka dawo?."

Ta sukar da idanunta ƙasa ta ce, "Jiya na dawo Hamma."

Ya wara ido y

a ce, "har jiya? Kuma shine ban sani ba?."

Ta

ɗ

an kalle sa tana zame hannunta daga cikin nasa ta ce, "Mamaki nake so na baka."

Ya bita da kallon da ya mamaki ita kuma ta kalli Sadik ta ce, "Hamma Sadik ka gama mamakin ko da saura?."

Ya yi ƴar dariya

ya ce, "Na tabbatar Islaha. Kuma ki ka sauka tun jiya babu labari?."

"Sai dare na nutsu, kuma da safe ina tashi na fita."

Sadik ya kalli Safeera ya ce, "laifin ki ne, da ba ki fa

ɗ

a mana aminiyar ki ta dawo ba."

Ta yi dariya ta ce, "Wallahi nima ganinta

kawai na yi, babu labari babu sanarwa."

Sadik ya ce, "Ma sha Allah! Tunda ta dawo lafiya ai haka mu ke fata. Gashi nan kam Jeddah ta kar

ɓ

e ta."

Ta yi murmushi ta kalli Saheer da ya rungume hannunsa a ƙirji yana kallon ta ta ce, "zan shiga ciki Hamma."

Ya

ɗ

afa mata kai ta juya zata shiga, Sadik ya ce, "sai na zo na kar

ɓ

i tsarabata." Ta yi yar dariya kawai bata ce komai ba.

Safeera ta ce, "na shiga gida Islaha, zan shigo da daddare mu ƙarasa maganar mu." Ta

ɗ

aga mata kai ta shiga cikin gida.

Sadik ya

daki kafa

ɗ

ar Saheer ya ce, "Saheer wallahi ƙasar Saudia ta kar

ɓ

e Islaha fa, anya wani minister bazai yi maka overtaking akan yarinyar nan ba?."

Saheer ya hararesa  ya ce, "ko kunya ba ka ji, kana yabon kyaun matata a gaban idona."

Ya yi yar dariya ya

ce, "Amma ya aka yi ta dawo da gaggawa haka? Ba ta yi wata uku ba fa."

Saheer ya ce, "Nima na yi mamaki sosai, kuma ban ji Mama ta ce min Labiba ta dawo ba. Amma bara na shiga na tambaye ta, dan gaskiya ina da tambayoyin da zan yi mata."

Sadik ya ce, "N

i na wuce, gobe ƙarfe nawa zaka koma?."

"sai dare zan tafi."

"Allah ya kaimu" ya fa

ɗ

a yana shiga mota ya tafi shi kuma ya shiga gidan.

Gidan babu kowa da Mama bata nan, Baffa ma ba ya nan sai Islaha ka

ɗ

ai a tsaye tana tunanin abinda zata ci.

Jin motsi

n Hammanta sai ta juyo ta kalle sa ta ga ita yake bi da kallo, irin kallon kewa da ƙauna da kuma shauƙi.

Islaha ta

ɗ

an turo baki ta ce, "Yunwa nake ji, kuma ni bazan iya girki ba."

Saheer ya zo kusa da ita yana kallon idanunta, sai ta sauke ido ƙasa ya

ce, "me za ki ci?."

Bata

ɗ

ago ba ta ce, "komai ma zan ci."

Ya sauke numfashi ya ce, "Islaha!."

Bata

ɗ

ago ta kalle shi ba, Saheer ya ce, "

ɗ

ago mana."

Ta

ɗ

ago a hankali ta kalle sa, ya ce, "ina jin kewar ki a zuciyar ki, kin yi min bazatar da ba ki t

a

ɓ

a yi min irinta ba."

Ta yi murmushi bata ce masa komai ba, shi kuma ya

ɗ

aga kai ya ce, "bara na samo miki abinci, na san kin saba da abinci mai da

ɗ

i ko?."

Ta yi dariya ta ce, "ni komai ma zan ci."

"To ki jira ni."

Ta yi murmushi tana kallonsa, h

ar zai tafi sai ya kasa daure abinda yake yawo a jininsa, ya dawo da baya, ya riƙe fuskar ta ya ce, "Ina ji kamar na rungume ki, ina jin kewar ki da yawa, ganin ki ka

ɗ

ai bai gamsar dani ba, ina so na ji ki a jikina. Shiyasa na so kafin ki dawo an

ɗ

aura aur

en mu, yadda zan nuna miki adadin kewar ki da na yi."

Islaha ta sake sunkuyar da kai ƙasa bata ce komai ba. Saheer ya yi ƙasa da murya yana kallon ta ya ce, "in rungume ki?."

Islaha ta ƙi kallonsa, sai wasa da take yi da hannunta amma ita kanta ta yi mur

nar ganinsa sosai ta jin da

ɗ

in ha

ɗ

uwarsu.

"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Me ki ka saka shi gida kina yi masa ku ka

ɗ

ai a gida babu kowa?.”

Nana Haleema.

[7/21, 12:06 PM] KRBBK: RDB2P74

Nana Haleema.

Jin muryar Mama cikin amo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login