Showing 24001 words to 27000 words out of 250912 words

Chapter 9 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1673

/>
ɗ

auko ta dan cutarwa ba."

Jafar ya ce, "wallahi zan fa

ɗ

awa Mamy,

ɗ

azu dai ban fa

ɗ

a mata ba, amma in na tabbatar baka ƙyale ta ba wallahi sai na fa

ɗ

a mata. Tunda baka jin maga

na, in ita ta yi maka magana zaka ji ai" yana gama fa

ɗ

ar hakan ya kashe wayar.

Ya bi wayar da kallo yana ta

ɓ

e baki ya ajjiye ta a gefe yana rufe ido.

Tunda suka taho wajansa da Shams gabanta yake fa

ɗ

uwa, girman gidan ma tsoro yake bata, bata tsaya tana

kallo ba dan ba kallo ne a gabanta ba.

A hankali take tafiya har suka ƙarasa babbar ƙofar, Shams ya nuna mata ya ce, "in ki ka shiga yana falo a zaune."

Ta

ɗ

aga kai ta ce, "na gode."

Bai amsa ba ya juya ya fita, ita kuma ta ƙarasa wajan ƙofar a hankal

i.

Ƙ

ofar a bu

ɗ

e take, ta tura a hankali sanyi da ƙhamshin turarensa da ya gauraye waje

ɗ

aya ya daki hancinta, ta

ɗ

an lumshe ido dan ƙhamshin ya yi mata da

ɗ

i, kuma sanyin bai yi yiwa yanayinta yawa ba.

Slowly ta shiga da sallama, tana sake gyara mayafint

a dan gani take kamar tsirara ake kallonta.

Ya amsa sallamar a iya la

ɓɓ

ansa dan bai bari ta ji ba, ta ƙaraso a hankali ta tsaya daga gefe tana ƙarewa falon kallo.

Dakatawa ta yi daga kallon falon, ta kalle sa ganin ya canja shiga ba ta

ɗ

azu bace, yanzu

baƙar riga ce a jikinsa mai dogon hannu, sai baƙin jeans da baƙin slippers. Gashin kansa a sake, ya saka har wuyansa.

Ta

ɗ

auke kai daga kallonsa, ta

ɗ

an sauke numfashi tana tattaro nutsuwar ta gudun kar ya raina ta, ta sauke numfashi tana kallonsa.

Ta d

aure ta ce, "Ban san sunan ka ba, amma don Allah ka barni na tafi ina da abu mai mahimmaci wanda ban yi ba. Ban ga amfanin

ɗ

auko ni ka ajjiye ni a nan ba, iyayena suna can suna ta nemana cikin tashin hankali. Ban san me nayi maka ba, ban san me na aikata m

aka ba, ka bar ni na tafi gaban iyayena. Babana bashi da lafiya, za a yi masa dashen ƙoda, ka bari na je a gama ya samu lafiya sai ka sake aikawa a

ɗ

auko maka ni."

A hankali take maganar babu rashin kunya ko tsiwa kamar yadda ta saba, shi kuma jira yake y

a ji tace ya yi haƙuri, amma shegen taurin kai ya saka taƙi fa

ɗ

a. Tana cewa yi haƙuri ko minti goma baza ta sake yi a gidan ba zai saka a mayar da ita, in kuma bata fa

ɗ

a ba wallahi ta zo gidan kenan.

Ya

ɗ

ago ya kalle ta ya ga kanta a sunkuye tana wasa da

abin hannunta kamar wata mutuniyar kirki, ta wani nutsu kamar ba ita ba:

A hankali ya bu

ɗ

e baki kamar baya son magana  ya ce, "So......you can't say sorry for your mistake?."

Anya Islaha zata ce sorry

ɗ

in nan?

🤣🤣🤣

Nana Haleema.

[6/18, 10:05 AM] KRBBK:

RDB2P09

Nana Haleema.

Kamar a sama haka ta ji maganar, ta

ɗ

ago da sauri ta kalle sa sai ta ga kamar ba shine ya yi maganar ba, dan tunda ya sato ta bai ta

ɓ

a yi mata magana ba sai yanzu.

Da ta ji yadda ya furta maganar da english sai ta tabbatar da ba b

ahaushe bane, dan ko ka

ɗ

an turancin sa bai yi kama da irin na wanda ya koya ba, kana jin yadda english

ɗ

in yake fita ka dan yaren sa ne, kuma british english yake yi.

Ta

ɗ

an kalle sa kallon up and down, da ta tabbatar baya jin hausa, sai ta ta

ɓ

e baki ta c

e, "Ji shi don Allah, wai jira yake na bashi haƙuri daman? To me na yi masa da zan basa haƙuri?" Ta fa

ɗ

a ƙasa-ƙasa cike da mamaki ba tare da ta san ya ji ba.

Rehaan ya

ɗ

an

ɗ

ago ya kalle ta suka ha

ɗ

a ido, ta

ɗ

auke ido dan ba ji yake yi ba. Ta mayar da ida

nunta gefw ta ce, "ji shi yana kallona, kamar ji me nake fa

ɗ

a. Ni dai bazan ba da haƙuri ba, sai dai ya kashe ni."

Rehaan ya girgiza kansa yana mamakin wannan yarinya mai kama da aljanu, ya

ɗ

auke kai bai ce komai ba.

Ta ce, "Ni ban yi laifin da zan bad

a haƙuri ba, kaine ka yi min laifukan da zaka bani haƙuri ba ni ba. Ka zuba min tea a hotel, ka kalle ni ka share kamar baka sanni ba. Ka fasa min wayata a asibiti, amma ka share ko sannu baka ce min ba, yanzu kuma ka sato ni ka kawo ni nan, kuma duk jira

ka ke na baka haƙuri?. Lallai sannu Malam bature...Ko zan iya sanin sunanka?" Ta fa

ɗ

a tana kallonsa.

Bai motsa ba baice mata komai ba, ta

ɗ

an girgiza kai zata yi magana aka kira wayar sa. Ya kalli wayar sai ya

ɗ

auke kai bai

ɗ

auka ba ta cigaba da rining ha

r ta katse.

Islaha ta ce, "kai! Daman waya tana aiki a gidan nan? Kenan ni aka kashewa services?" Ta fa

ɗ

a a hankali tana kallo wayarsa da waya ta kuma shigowa.

Wayarta ta gani a ajjiye a akan table, ta kalle sa ta ga kamar ya manta da ita a wajen a zaun

e, harda lumshe idanunsa kamar mai jin bacci.

Islaha ta ce, "bawan Allah baka ce komai ba, ka bar ni na tafi yanzu, duk abinda ka ke ji dashi a kaina daga baya sai mu tattauna."

Bai kalle ta ba dan bazai sake yi mata magana ba, ko me zata ce ya gama da

ita, shi dai bazai yi magana ba. Ya miƙe zaune sosai yana sauke ƙafa daga kan table ya

ɗ

auki wayarsa yana dannawa.

Hawaye ya sakko daga idon Islaha, ta tsani wulaƙanci a rayuwarta, musamman ta yi magana an jita kuma a share, yana daga cikin abinda yake t

unzurata sosai, yanzu zata fusata ta birkice ta hau bala'i. Ta bi sa da kallo zuciyar ta tana tafasa sosai ta ce, "ka kashe ni mana kawai ka huta."

Bai ko kalle ta ba ya cigaba da abinda yake yi, sai daga baya ya kalle ta, ya ga ta zuba masa ido, ƙiris t

ake jira ta shaƙe shi saboda takaici. Bai ce komai ba ya miƙe ya hau sama ya bar mata wajan bai sake kallon inda take ba.

Isaha ta bisa da kallo bata motsa daga inda take ba, yana

ɓ

acewa ta ƙarasa ta

ɗ

auki wayarta ta danna taga tana yadda take, ta kalli

saman wayarta amma har lokacin no services.

Abin ya bata mamaki, ganin shi gashi har waya tana shigowa wayarsa amma ita wayarta babu services. Inda ya tashi ta kalla, ta ga rafar dala

ɗ

ari ne guda biyu a ajjiye, ta

ɗ

auke kai ta nemi waje ta zauna dan baza

ta fita ba, so take ayi ta ta ƙare kawai, in zai barta ta tafi ya barta, in bazai barta ba ya fa

ɗ

a mata me yake nema da ita,

Shi kuwa yana hawa sama Shams ya kira a waya, yana

ɗ

auka ya ce, "Da gaske tana da mara lafiya?."

Shams ya ce, "yes Sir. Wanda ya

ke riƙon ta za a yiwa dashen ƙoda."

"Meyasa baka fa

ɗ

a min ba?."

Shams ya yi shiru dan bai san me zai ce ba, lokacin da ya yi niyar fa

ɗ

a masa shine ya dakatar dashi daga fa

ɗ

ar, amma a yanzu ya san halin ogan nasu bazai ta

ɓ

a kar

ɓ

ar uzurinsa ba.

Rehaan y

a ce, "Is okay " daga haka ya kashe wayar ya zubawa madubi ido yana kallon kansa kamar mai son gano wani abun.

So yake ya ajjiye ta tayi shekara

ɗ

aya a gidan bata je ko ina ba, so yake ya nuna mata waye shi ta tabbatar yana da ikon da zai iya

ɓ

atar da ita

daga duniyar babu abinda aka isa ayi masa.

So yake ya saka ta saduda, bakin tsiwar ya mutu, so yake ta zube tana bashi haƙuri tana roƙan ya haƙura ya fitar da ita daga gidan. Bai

ɗ

auko ta don ya azabtar da ita ba, ko dan ya yi mata wani abun ba. Kawai i

ko yake so ya nuna mata, ta san waye shi.

Ya sauke nunfashi yana kallon kansa, saboda mara lafiyar da aka ce dole zai yi haƙuri ya ƙyale ta, tunda har aka ce babanta ne, kuma yana da matsalar kidney ba abin wasa babe, babbar damuwa ce da ya kamata ya haƙu

ra ya janye ƙudurinsa. Ya san da

ɗ

in iyaye, ya san ya ake ji in basu da lafiya. Ba dan ta isa ba, sai dan girma da darajar iyaye, in ba dan haka ba sai ta shekara a gidan ko compound baza ta fito ba, sai ya nuna mata iko da matsayin da yake dashi.

Ya yi t

saki a bayyane ya ce, "amma bata bani haƙuri ba, sannan...." Sai ya yi shiru yana cigaba da kallon kansa kamar mai son gano wani abun a fuskarsa ko jikinsa.

Ya furzar da iska a bayyane, ya lumshe ido ya bu

ɗ

e, ya shafa gashin kansa yana

ɗ

an girgiza kai ya

ce, "is okay Rehaan, stop this drama please, allow her to go, saboda lafiyar babanta. Allow her Rehaan."

Ya fa

ɗ

a yana rarrashin kansa, dan so yake ya nuna mata shima babban mai taurin kai ne da kafiya, duk rashin jinta ya fita, ba ita ka

ɗ

ai ta iya tauri

n kai ba, shima ya iya, ba ita ce mara kunya ba, shima ya iya. So yake kawai ta tabbatar ba kowa ake

ɗ

agawa murya a kwana lafiya ba, shiyasa yake rarrashin kansa akan ya barta ta tafi, rashin lafiya tana gaba da ƙudurinsa.

Bakin gado ya koma ya zauna, ya

ɗ

auki wayarsa ya shiga camera falon da aka ajjiye ta yana ganin lokacin da suka yi magana da Shams da abinda take fa

ɗ

a masa. Ya ajjiye wayar ya rufe ido yana fatan bacci ya

ɗ

auke shi, amma da ya rufe ido sai ya tuna da ita, zuciyarsa tana fa

ɗ

a masa yanzu i

n ya bari ta tafi ta yiwa banza kenan. Ya ja numfashi da ƙarfi, ya sake rufe ido ya rasa abinda ya kamata ya yi.

Islaha kamar mayya ta ƙi barin falon, tana zaune akan kujera, daga ƙarshe ta zame ta zauna a ƙasa ta kwantar da kanta akan kujerar tana ru

fe ido cikin tunani kala kala da ya tokare mata zuciya.

Ta yi alwashin babu inda zata je, a wajan zata zauna sai da in ya dawo ya saka a kashe ta, ta gaji da rainin hankalinsa.

******

"Yauwa Malam Sadik. Tun

ɗ

azu nake neman ku. Na ga sanarwa an s

ace Islaha?" Dr Isma'il ya fa

ɗ

a yana kallon Sadik cikin damuwa.

Sadik ya ce, "Wallahi an sace ta, mun yi iya abinda zamu yi ba a ganta ba. An yi cigiya a inda aka san tana zuwa ba a same ta ba. Daga ƙarshe wani mai napep yazo ya ce a gabansa aka

ɗ

auke ta.

"

"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Kuma an kai repost wajen ƴan sanda?."

"An kai Dr. A gaban ƴan sandan ake fa

ɗ

ar an ga lokacin da aka sace ta. Ana ta bincike a kan hakan."

"Allah ya bayyanata cikim aminci, Allah ya sa ba garkuwa aka yi da ita ba."

"Amin ya Allah."

Dr ya ce, "Akan maganar aikin mahaifin ku ne."

Sadik gabansa ya fa

ɗ

i, amma bai nuna ba ya ce, "Ina ji Dr."

"ya kamata a ha

ɗ

a ku

ɗ

in aikin nan a kawo, sai ku

ɗ

i yazo sannan zamu saka file

ɗ

in ku a layin wa

ɗ

anda za a yiwa aiki. Duk da na

fa

ɗ

awa wanda muke saka ran zai yi aikin, kuma ya amsa zai yi

ɗ

in. Shine mai asibitin gaba

ɗ

aya, na fa

ɗ

a masa zancen aikin ya ce na tuna masa ranar lahadi. Aikin mahaifin ku shine ka

ɗ

ai dashen ƙoda da za a yi a ranar, dan haka dole ya kasance an shirya komai

yadda ta kamata. Inda ku

ɗ

in a hannun ku aje a biya yanzu, in aka biya zasu tura file

ɗ

in, in ya ga komai ya tafi yadda ya kamata sai ya fi mayar da hankali akan aikin."

Sadik ya ja numfashi ya ce, "zuwa yaushe kenan?."

"Gobe ko jibi, ya kasance an biya

ku

ɗ

in. In aka biya ku

ɗ

in ma kafin ranar, in ya san da maganar za a iya yin aikin a wuce wajen."

Sadik ya gya

ɗ

a kai ya ce, "in sha Allah za mu san abinda ya kamata mu yi, za a ha

ɗ

a ku

ɗ

in kafin lokacin."

Dr ya ce, "Haka ya kamata ayi. In ka biya ku

ɗ

in ka f

a

ɗ

a min, duk da zasu tura min amma ka fa

ɗ

a min ta yarda zan sanar da Dr

ɗ

in."

"Shikenan Dr, na gode" ya fa

ɗ

a yana miƙewa ya fito jikinsa a sanyaye.

Yana ƙarasowa reception ya ga su Mama suna jiran ya ƙaraso. Ya ƙarasa suke ya ce, "Akan maganar ku

ɗ

in aiki

n ne Adda, an ce ana so a biya ku

ɗ

in daga gobe zuwa jibi. Kuma ni wallahi tunda Islaha ta

ɓ

ace hankalina ya rabu biyu, har yanzu bazan ce ga abinda aka samu ba."

Adda ta ce, "ai dole hankali ya rabu biyu, ga aiki ga kuma

ɓ

atan Islaha. Yanzu ya zamu yi?."

"Zan kira Saheer na fa

ɗ

a masa, ka kawo ku

ɗ

in da ya tara a ha

ɗ

a a ga abinda za a yi. Daman ni da Islaha muka ce zamu kar

ɓ

i loan a bank, to bamu kai ga kar

ɓ

ar bashin ba aka neme ta aka rasa."

Mama ta ce, "ba kace za a ba da jinginar gida ba?."

"Wallahi Ma

ma an rasa wanda zai kar

ɓ

a ya bamu ku

ɗ

in. Abin ne sai a hankali, mutane babu yarda a lamarinsu. Amma zamu yi magana da mai gidan mu ni da Saheer, ko gidan ne ya kar

ɓ

a ya bamu ku

ɗ

in, tunda har aka fara haka gwara ayi aikin a huta kawai."

Adda ta ce, "Ta ya

miliyoyin ku

ɗ

i zasu fito a wanann lokacin?."

"Mu cigaba da addu'a Allah zai dafa mana."

Mama ta ce, "Duk da haka Sadik, sai mun nema sannan Allah zai dafa mana. Baza mu zauna mu na

ɗ

e ƙafa mu ce Allah ya kawo mana wannan ku

ɗ

in ba, dole sai mun fita mu ne

ma."

Sadik ya yi ajiyar zuciya, sun kasa gane ru

ɗ

anin da yake ciki ya ce, "In Allah ya yarda za a san yadda za a yi, tunda muka shigo nan ai baza mu fita ba, iya ku

ɗ

in wankin ƙodar da ake yi masa ma zaman kansa yake yi, dole mu biya su kafin mu tafi." Suk

a yi shiru kowa yana tunani, ya bar wajen ya tafi wajen Saleeem da yake yi masa waya.

Yana zuwa ya same shi a compound

ɗ

in asibitin, ya ƙarasa ya ce, "Saleem ya ake ciki akan maganar Islaha?."

Saleem ya ce, "Wallahi babu wani update, har yanzu shiru, bab

u wanda ya kira ni a waya yace an ga mai kama da ita balle ita. Zuciyata tana fa

ɗ

a min anya ba yan garkuwa da mutane ne suka

ɗ

auke ta ba?."

"Wallahi tunanina kenan nima, bana so na gasgata ne. Ga Baffa, ana neman ku

ɗ

in aikinsa daga nan zuwa gobe. Daman Is

lahan ce mai taimakmin akan neman ku

ɗ

in, gashi ta

ɓ

ace bamu san inda take ba. Abin ya yi min yawa, na rasa wanne irin tunani zan yi. Mama ta kira ni, Adda ta kira ni, dangin Baffa su kira ni, Saheer ya kira ni, gaba

ɗ

aya na ru

ɗ

e."

"Gaskiya ne, kana cikin

ru

ɗ

ani mai yawa. Allah dai ya bayyana mana Islaaha, ya ba da ikon samo ku

ɗ

in nan."

"Amin. Amma tun farko mun san asibitin nan ya fi ƙarfin mu, ƙarfin zuciya da karanbani ne ya saka muka kai har yanzu a cikinsa."

Saleem ya ce, "to ya za a yi? Haka Allah y

a rubuta zai faru."

Wayar Sadik ta fara ƙara, ya

ɗ

auko wayar ta ga baƙuwar lamba ce, a yanayin da suke ciki na jiran waya ko yaushe baya ƙin

ɗ

auka, ya

ɗ

auka ya saka a speaker ya ce, "Hello."

Daga cikin wayar aka ce, "Muna magana da Sadik, abokin Saheer,

saurayin Islaha?."

Gabansa ya fa

ɗ

i sosai, ya kalli Saleem da yake sauraren wayar ya ce, "eh ni ne."

"Islaha tana hannun mu, mu ne muka

ɗ

auke ta."

Gaban Sadik ya fa

ɗ

i matuƙa, cikin wani irin yanayi ya ha

ɗɗ

iye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login