Showing 141001 words to 144000 words out of 250912 words
dan daga yadda suka ba da hankali su a kai ba za ka san ba ƙaramin abu bane.
Sai da aka gama jin muryar tass, aka juyo ana kallon juna, kowa da abinda yake tunani. Babba
n cikin su ya kalli Mama, ta
ɗ
an tsorata ta ce, "ya ku ke kallona kuma, laifina ne?."
Wanda yake zaune a gefe ya ce, "in ba laifin ki ba laifin waye? Ace yarinya ƙarama har ta samu damar yi miki recording kina yi mata irin wannan maganar? Yanzu ba dan ya
zo hannunmu ba ya kenan?."
Mama a ki
ɗ
ime ta ce, "ban yi tunanin tana da wannan wayon ba, kuma wallahi Islaha ce ta saka ta."
"Komai ki ce Islaha, komai Islaha. Ita wacece da baza a
ɗ
auki mataki a kanta ba? Haka zamu zuba ido ta
ɓ
ata mana gari?."
Mama t
a kalle sa ta ce, "babu yadda ban yi ba, har sace ta na saka a yi, amma yarinyar nan duk abinda na ha
ɗ
a mata kaucewa take yi."
Ɗ
aya daga ciki ya ce, "Zainab ce a gabanmu yanzu ba Islaha ba. Me ya kamata a yi? Na tabbatar akwai masu recoding
ɗ
in nan da yaw
a, ba a san iya adadin mitanen da aka turawa dan su ajjiye ba. Tunda har bincike Islaha take yi baza a bar recording
ɗ
in a wajen mutum
ɗ
aya ba, za su rarraba shi inda ba a yi tunani ba, ko da ya
ɓ
ace daga wajen
ɗ
aya,
ɗ
aya yana dashi."
Mama ta ce, "wa zata
turawa in ba Islahan ba, ita ce dai kawai. Yarinyar nan har hotunan Hafsa ta
ɗ
auka a hotel, ba dan Allah ya kiyaye ba da yanzu muna prison."
"Kina prison dai, wa za a
ɗ
aure in ba ke ba? Ke ce uwa a gidan, kuma ke ce ki ke fito mana da yaran nan, ke gwamn
ati zata kama ba mu ba" Ɗaya daga ciki shima ya fa
ɗ
a yana kallonta.
Mama ta dafe kai cikin takaici da tashin hankali ta ce, "wai ni Zainab zata yiwa recording, ni zata nemi tonawa asiri?. Na rantse da Allah bazan bar yarinyar nan ba, sai na yi mata abind
a nata ta
ɓ
a tunani ba. Ni zata na
ɗ
a a waya? Ni zata wulaƙanta?."
Baban cikinsu ya ce, "kawai ku yanke shawara, me ya kamata ace an yi?."
"A
ɓ
atar da yarinyar kawai, dan zaman ta ba ƙaramin bazarana zai zamar mana ba. Ita kanta ma shaida ce, ko babu wannn
a muryar shiada ce mai girma. Magana ake ta gidan nan na gwamnati ne, ko ya ya gwamnati ta san da maganar nan ba za a tsaya neman wata hujja mai ƙarfi ba, ko Zainab
ɗ
in ce ka
ɗ
ai ta ba da shaida shikenan mun gama yawo. Tunda an kasa mallake ta har ta amince
da ƙudurin mu, kawai a san yadda za a yi da ita."
Mama sai jikinta ya
ɗ
an yi sanyi jin ana zancen za a kashe Zainab, murya a sanyaye ta ce, "a kashe ta kenan?."
Wanda ya yi maganar ya wara hannu ya ce, "meye amfaninta? A kashe ta kawai, itama ta ƙasar
wajen in ta dawo a yi maganinta, a kashe su duka su biyun ai basu ƙarfin kisan ba. Saboda rai biyu zamu haƙura da aikin mu ne?."
Babban ciki ya ce, "gaskiya ne wannan, abinda ka fa
ɗ
a shi ya kamata ayi. A
ɓ
atar da yarinyar nan daga garin nan, in hakan bai
yu ba a kashe ta!. Itama mai goya mata bayan, a wannan lokacin bana son kuskure, a tabbatar an yi maganinta!."
Mama a sanyaye ta ce, "kisa ya yi tsuri boss, a bani dama na san abinda zan yi."
Cikin fa
ɗ
a ya ce, "sau nawa ana ba ki damar? Dama nawa aka b
a ki ki ke wasa da ita?. Nan aka ba ki kwangilar sace yarinyar, nan ashe ba ke ki ka
ɗ
auka ta ba. Yanzu kuma kina so a sake ba ki dama dan ki
ɗ
auki mataki?...."
Ta yi shiru bata ce komai ba ya ce, "Na gama baki dama, a wannan karon da kaina zan
ɗ
auki mata
ki, ai ba fin ƙarfina suka yi ba. Ke kin san muna yin komai saboda idanun mutane, amma yanzu bazan sake saurare ki ba. Kisa shine daidai da Zainab, dole mu tabbatar ta daina numfashi!."
Nana Haleema.
[7/13, 12:11 PM] KRBBK: RDB2P54
Nana Haleema.
Mama ta
kalle sa a sanyaye ta ce, "Tuba nake, amma a wannan karan baza a same ni da kuskure ba."
"Me za ki yi mata?."
"Daji zan aika ta kawai, yadda baza a yi zargin wani abu akan gidan ba."
"Kina nufin ta haukace kenan?."
"Ƙwarai."
Ɗ
aya daga ciki ya ce, "i
n wata ran ta samu lafiya ta dawo daidai fa?."
Ta kalle shi ta ce, "ban da aikin wajen wanda zan je, in ya yi aiki tamkar rubutu akan dutse ne. Wallahi sai ta haukace."
Duk suka yi shiru Mama ta ce, "a bani wannan damar don Allah, bazan ba ku kunya ba
in Allah ya amince. Kisa ya yi tsauri, ba mu san wa ta turawa recording
ɗ
in ba, in aka kashe ta za a yi zargin mu ne. Amma in ta haukace, ta shiga daji, shikenan mun huta."
Boss ya ce, "me ku ka ce?."
Suka ce, "duk abinda ka ce boss."
Ya kalli Mama ya
ce, "An baki dama, amma in aka samu matsala..." kafin ya ƙarasaa ta ce, "wallahi babu matsala a harkar nan, ku bar komai a hannuna."
Cikin gamsuwa aka amince da shawarar haukata Zainab, suka cigaba da tattaunawa akan yanayin tsarin aikinsu, kafin kowa y
a watse.
Mama tana barin wajan kai tsaye wajan bokan ta wuce. Ta yi bayani yadda ya kamata, sannan ta saka a yi aikin da zai
ɓ
atar da hankalin Islaha daga kan su, ta manta da duk abinda yake faruwa ta yi harkokin ta, shi ya bata abinda ya kamata ta yi san
nan ta koma orphange.
Tana shiga aka kira wayarta, ta
ɗ
auka ta ce, "na gama komai, zuwa gobe za ku ji labari mai kyau. Zainab baza ta shura ba, tunda ta fitar da recording
ɗ
in muryata ai ta shiga uku. Ku bar komai a hannuna, zan
ɓ
atar da ita wallahi. In
kuma nata haukace ba, zamu kashe ta!."
Zainab da ta ji komai, gabanta ya fa
ɗ
i ta bar wajan da sauri. Hannunta yana rawa ta kira wayar islaha amma sai larabci ake yi mata. Jikinta yana karkarwa ta yi mata voice note tana hawaye, tana gamawa ta
ɗ
auki ku
ɗ
i a
jakarta ta fita a guje.
•••••••
Islaha bacci ne ya
ɗ
auke tunda dare ya yi, bata farka ba sai sha biyu na dare, tana miƙewa zaune wayar ta ta jawo tana dubawa. Da voice note
ɗ
in Zainab ta fara karo, ta bu
ɗ
e tana sauraran abinda take fa
ɗ
a. Bata
san ta miƙe tsaye ba, a firgice ta tsaya akan ƙafarta jikinta yana rawa sosai.
"Innallahi wa'inna ilaihir raji'un!."
Shine abinda take maimaitawa cikin ki
ɗ
ima da tashin hankali, jikinta har rawa yake yi, kanta yana sarawa saboda tashin hankali.
Zagay
e
ɗ
akin take yi, duk da akwai sanyin ac amma gumi tsatstsafo mata yake yi cikin tashin hankali da tsananin firgici mai yawa.
Ta kira lambar Zainab amma bata shiga, ta yi mata voice note amma babu alamun datar ta a kunne take. Ta
ɗ
ora hannu a kanta ta fas
he da kukan damuwa da rashin sanin abinda zata yi.
Sai kuma ta zabura ta kira lambar Safeera, daga can
ɓ
angaren Safeera ta gama shirin kwanciya kenan tunda suma dare ya yi.
Ganin kiran Islaha sai ta murmusa, daman tana da niyar kiran ta bata labarin aur
en Baffa da Atika.
Tana
ɗ
auka Islaha cikin kuka ta ce, "Safeera na shiga uku, zasu kashe Zainab Safeera. Ki taimaka min ki je ki gano ta, ki taimaka ki je gidan ki ga in tana nan!. In zainab ta rasa ranta ta silata bazan yafewa kaina ba."
Hankalin Safee
ra ya tashi ta ce, "Ban gane zasu kashe ta ba, su waye zasu kashe ta
ɗ
in?. Ki nutsu, ki yi min bayani yadda zan gane."
"Safeera ki fara zuwa ki gano min in tana nan, bazan ta
ɓ
a samun nutsuwa ba indai ba lafiyar Zainab na ji ba."
"Goma na dare ta wuce Saf
eera, Baba bazai barni na fita ba. Kuma ko da na je kin san a rufe gida gate, baza a bar ni na shiga ba. Ki kira ƴan uwanki na gidan ki ji in tana ciki mana."
Islaha ta sake fashewa da kuka ta ce, "Bata nan, An ce min ta bar gidan Safeera!. Ina zan saka r
aina in wani abun ya samu Zainab?."
Saferra jin yadda Islaha take kuka sosai sai hankalinta ya sake tashi sosai, ta ru
ɗ
e itama, cikin taushin murya ta ce, "ki fa
ɗ
a min me ya faru?."
"Komai ma ya faru, na lalata rayuwar Zainab, tunda ni na bata shawarar
ta dinga yi min recording tana turo min, da ban saka ta yi ba da bata yi ba, da ba a yi ƙoƙarin kashe ta ba. Ina zan saka raina in aka cutar da ita ta silar hakan?." Safeera zata yi magana Islaha ta kashe wayar tana kuka sosai.
Ta nemi number Saheer ta ki
ra sa, bai
ɗ
auka ba ta ajjiye wayar ta cigaba da kuka mai tsuma zuciya. Tashin hankalin ta bata ƙasar balle ta je ta
ɗ
auke Zainab, damuwar ta ta yi nisa da Zainab balle ta kai mata
ɗ
auki.
Babu jimawa Saheer ya kira ta, tana
ɗ
auka ta sake saka masa kukan d
a yake jin sautinsa sosai.
Shiru ya yi mata bai ce komai ba, yana jin yadda take sauke numfashi tana fitar da kuka mai sauti. Ya san in ya ce zai yi magana bazata ji sa ba, gwara ya yi shiru ta gama kukan sai su yi magana.
A hankali ya ji tana sauke nun
fashi alamun kukan ya tsaya ya ce, "ki nutsu, kar ki jawo numfashin ki ya sarƙe. Kin san ba cikakkiyar lafiya ce dake ba."
A hankali take sauke numfashi kafin ta ce, "Hamma!."
Jin yadda ta kira sa ya saka ya ce, "Na'am, ya aka yi?."
Ta lumshe ido ya
bu
ɗ
e, a sanyaye ta ce, "Hamma Zainab!."
"Me ya samu Zainab
ɗ
in?."
"Za su kashe ta Hamma."
"Kisa kuma! Su waye?."
"Su Maman orphage."
"Mafarki ki ka yi akan hakan?."
Hawaye ta sakko mata ta ce, "wayar nan da muke yi mafarki ce?."
Ya ce, "Aa, a gaske
ne."
"To da gaske ne abinda na fa
ɗ
a maka, za su kashe Zainab Hamma."
Saheer cikin rashin fahimta ya ce, "da gaske ne me? Ki yi min bayani yadda zan gane. Ki nutsu, sai ki fa
ɗ
a min abinda ya faru."
"Hamma sun samu recording
ɗ
in da Zainab ta turo min ha
r na tura maka na ce ka ajjiye min, saboda shi zasu kashe Zainab saboda ta na
ɗ
i muryar Mama ta turo min."
Saheer ya ce, "su waye suka samu recording
ɗ
in?."
"Maman orphanage."
"ya aka yi ki ka san sun samu har zasu kashe ta?."
Hawaye ya sake sakko mat
a ta ce, "Zainab
ɗ
in ce ta fa
ɗ
a min, kuma an tabbatar bata cikin gidan yanzu, na saka a n duba an ce bata nan."
Saheer ya ce, "Islaha anya ba mafarki ki ka yi ba? Ba fa film mu ke kallo ba, zahiri ne." Islaha sai ta yanke wayar, ta tura masa voice note
ɗ
in Zainab.
Sai da ta tabbatar ya gama ji sannan ta kira sa, ya ki
ɗ
ime ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Yaushe ta tura miki?."
Islaaha ta ce, "tun
ɗ
azu, ban gani ba sai yanzu dana farka daga bacci. Hamma in wani abun ya samu Zainab mutuwa zan
yi, ni na saka ta ta dinga yi min recording ko yaushe, ni na saka Zainab ta dinga tura min duk abinda ya faru. In suka yi mata wani abun bazan yafewa kaina ba, ko meye ya same ta ni ce sila, Hammaaaaaaaa!" Ta ja sunan cikin heart breaking, muryarta tana c
racking cikin tashin hankali.
"Kwantar da hankalin ki, in Allah ya yarda babu abinda zai same ta. Yanzu zan saka Sadik ta je ya sanar da hukuma halin da ake ciki, zan saka a baza neman ta ko za a dace a ganta. Kar ki damu, ki kwanar da hankalin ki, zan yi
komai kamar kina ƙasar, kin ji?."
Ta girgiza kamar yana gabanta ta ce, "bana so hukuma ta shiga maganar nan tun yanzu, na fi so na gama tattara komai sannan hukuma ta sani."
"Shikenan, zamu bayar da cigiyarta. Amma na tambaye ki."
Kafin ya yi tambayar
ta ce, "Ya aka yi aka san ta yi recording
ɗ
in, har aka san ta turo min ko?."
Saheer ya ce, "haka zan tambaya. Ya aka yi suka san da recordong
ɗ
in a wajan ki?."
Ta ce, "ban sani ba Hamma, wallahi ban sani ba......" ta fa
ɗ
a tana kuka, sai kuma ta ce, "Ka
ga kenan lokacin da aka goge hotunan Hafsa shima masaniya suka samu a akan hakan, shine aka saka wani a cikin office
ɗ
in su Safeera ya goge."
Saheer ya
ɗ
an yi shiru yana tunani sannan ya ce, "bayan ni, waye ya san da recording
ɗ
in a wajan ki?."
Islah
a ta ce, "kamar dai hotunan Hafsa, daga kai sai Safeera, ta ce min ta fa
ɗ
awa Saleem har ta tura masa saboda gudun
ɓ
ata, sai Brr Suraj."
Ta yi tunanin zai yi fa
ɗ
a akan Suraj kamar yadda ya saba, amma sai ta ji bai ce komai ba ya yi shiru kafin ya ce, "loka
cin hotonan Hafsa ma iya mu haka muka sani ko?."
Kamar tana gabansa ta
ɗ
aga kai ta ce, "A daren kai da Suraj ku ka sani, washe gari Safeera da Saleem suka sani. Ko mintina ashirin ba a yi da saninsu ba aka rasa hotunan."
Saheer ya ce, "Yanzu kuma gashi
recording ya fita, ta silar sa har ana ƙoƙarin cutar da Zainab."
Ya sauke numfashi yana ya ce, "Islaha!."
"Na'am!."
A sanyaye ta amsa ya ce, "a tsakanin ni, Suraj, Safeera, Saleem akwai munafuki a cikin lamarin ki. Akwai wanda yake da hannu a cikin la
marin nan, zai nuna yana tare dake amma a bayan idonki yana tare dasu. Tabbas akwai suspect a tsakanin mu."
Islsha ta dafe kai cikin tsananin damuwa, ta kasa furta komai, dan tabbas maganar Saheer gaskiya ce.
Saheer ya katse mata tunani ya ce, "ya zama
dole ki nemo waye munafukin a cikin mu, kafin nan ki daina fa
ɗ
a mana komai akan abinda ya shafi binciken ki. Ki dinga ajjiyewa a wajan ki, kar ki yarda da kowa, ki yarda da kan ki. Ko ni
ɗ
in kar ki yarda dani, kar ki yarda da Safeera, balle Suraj. Ki nutsu
, ki cigaba da abinda ki ke yi ke ka
ɗ
ai, ko da kin dawo ki daina fa
ɗ
awa kowa damuwar ki."
Islaha a sanyaye ta ce, "amma ni bana zargin kowa Hamma, wallahi bana zargin kowa a cikin ku."
"Hmm! Ba ki san mutum bane, ni
ɗ
in nan da ki ke gani wataƙila sai ya
zama ni ne mai fitar da dukkan sirrin ki. Safeera da ku ke tare ko yaushe zata iya zama itace, Suraj da ki ke kallo a matsayin Yayan ki shima zai iya zama shine munafukin ki. Balle Saleem, da ya kasance abokin aikin ki kawai...."
Ya ja numfashi ya ce, "K
i yarda da zuciyar ki, ko me za ki samu ki daina fa
ɗ
a, in ba haka ba baza a ta
ɓ
a bari ki yi achieving mafarkin ki ba. Kuma za a cigaba da cutar da irinsu Zainab
ɗ
in. Kar ki sanar da kowa sai kin tabbatar komai ya kammala. Tunda har aka fara haka zargin ki
a kan gidan nan gaskiya ne, wanda yake aikata laifi shine yake ƙoƙarin kawar da duk wani abun da zai kawo masa cikas. In ki ka cigaba da fa
ɗ
a mana za ki dinga cilla rayuwar mutane a ha
ɗ
ari, tunda bamu san waye suspect
ɗ
in a cikin mu ba."
Ta ja numfashi ta
sauke ta yi shiru dan bata da bakin magana. Shima ya yi shiru, dan ya san tana cikin ru
ɗ
ani mai yawa. Sai daga baya ta ce, "ina son dawowa nigeria Hamma, na gaji da zaman nan, zan dawo gida."
"Dawowa gida ba na ki bane, dole sai kin ƙarasa abinda ki ka
fara."
"Bazan iya cigaba da zama ba, zan dawo Hamma!" Ta fa
ɗ
a tana kashe wayar, ta kwanta a kan tiles tana tunani.
Waye abin zargi, wa zata zarga a cikin mutane hu
ɗ
u bayan duk duniya babu wa
ɗ
anda ta yarda dasu kamar su hu
ɗ
un?.
Saheer masoyinta kuma mij
inta na gobe, ko aminiyarta Safeera wacce