Showing 102001 words to 105000 words out of 250912 words
tafi
ya. Mama ce ta...."
Mama ta katse sa cikin fa
ɗ
a ta ce, "na rantse da Allah in ka sake ambatar Maman nan sai na tsinke ka da mari, ka ji min yaro da wulaƙanci. Ni na
ɗ
auki Islaha na kai ta, ba itace ta zo ta same ni ta ce na kai ta ba?. Lokacin da na so t
a je ba ƙi ta yi ba? Kuma ina zaune ta kawo min fasko ta ce min gashi ta yi in da dama na saka ta tafi a cikin wanda zasu tafi a kwanakin. Dan ka raina ni sai ka dinga cewa ninna saka ta? Ta ƙarfi na jata na kai ta ko kuma sakawa na yi aka
ɗ
auke ta aka kai
ta?."
Baffa ya
ɗ
an ja numfashi ya ce, "Ya isa haka, ki daina yi min ihu a kaina."
"Ji na yi yana neman
ɗ
ora min laifi, dan Islaha ta bar ƙasar nan ta hannuna sai ya zama ni na kaita?. Ban san ta yi ba, ban ce zo mu je ba, ta je ta yi fasko ta kawo min t
a ce na kai ta. Ni kuma a lokacin kanfanin mu yana buƙatar mace irinta, dan na
ɗ
auke ta sai ya zama laifina?. Meye nawa? Me na yi da za a ce ni ce na kai ta?. Dan kawai akuyata ta yi kuka kan waccen tsintacciyar?."
Baffa ya nuna mata ƙofa ya ce, "jeki in
baza kinyi shiru ba."
Ta yi shiru tana
ɗ
auke kai ya kalle ta ya ce, "baki da adalci, baki san karamci ba, ba ki san saka alkhairi ga alkhairi ba, ba ki san mai ƙaunar ki ba, ba ki san wanda ya kamata ki so ko kar ki so ba."
Ya
ɗ
an yi shiru saboda ciwon
da yake ji sannan ya ce, "yarinyar nan itace ta dinga fa
ɗ
i tashi akan rashin lafiyata, abinda ta yi ƴaƴan da ki ka haifa da cikin ki basu yi ba. Ita kuwa sai dai ace na riƙe islaha na wani lokaci, amma bazan amsa sunan mahaifi a gare ta ba, dan bani na ha
ife ta ba. Su kuwa kaf
ɗ
insu ni na haife, basu da wani mahaifi sai ni
ɗ
in. In na kwanta na mutu su aka yiwa mutuwa, domin su suka rasa mahaifi, daman ita Islaha marainiya ce a haka ta tashi, su kuwa in na mutu su aka yiwa mutuwa ba ita ba. Yarinyar nan ta
ba da duk wani ƙarfinta da ku
ɗ
in ta akan ciwona, ta ru
ɗ
e ta fita daga hankalin ta saboda kawai bani da lafiya."
Ya yi shiru yana kallon Mamq na wani lokaci kafin ya ce, "Kuma a haka kina nuna mata ƙiyayya, amma ita bata nuna miki ƙiyayya akan wanda ki ke
aure ba. Ta sadaukar da ku
ɗ
inta da lafiyar ta da lokacinta saboda ni, ni kuma ke nake aure...."
Ya girgisa kai ya ce, "Islaha bata cancani wannan abun daga wajan ki ba, ko bakya kallon ta a matsayin wacce zata auri
ɗ
anki zaki iya kallon ta a matsayin mar
ainiya wacce bata da iyaye. Kuma ƙarya aka yi ba ke ki ka kaita ƙasar wajen ba? Sau nawa kina so ki kaita, bani nake hanawa ba?. Da yake kin ga bani da lafiya ban san me aka yi ba gashi kin kai ta ai. Wa za a ce in na ke ba? Ba dole ace kece ki ka kai ta?.
"
Mama ta sassauta murya ba kamar
ɗ
azu ba ta ce, "Ni fa ban saka Islaha ba, itace ta kawo kan ta."
"wajan wa ta kawo kanta?."
"Wajena."
"Waye ya kai ta?."
"Ni za a ce na zama sila."
Baffa ya ce, "gashi kin amsa da kan ki. Ba na fa
ɗ
a miki indai ina d
a rai yarana baza su wannan aikin ba? Meyasa ki ka yi dan kin ga ina kwance?."
Mama ta wani kalle sa ta ce, "Islaha ce fa."
Baffa ya dafe kai jin duk jawabin da ya gama yi mata a banza, gashi tana maimaita masa Islaha ce ai ba ƴarsa bace.
Ya
ɗ
an yi sh
iru na wani lokaci, ya
ɗ
an sauke numfashi ya ce, "wato ita ba ƴata ba ce ba ko?."
Ta yi shiru bata amsa ba, Baffa ya kalli Saheer ya ce, "meyasa ban san maganar ba?."
"Nima ban sani ba Baffa, sai bayan ta tafi aka fa
ɗ
a min. Cewa aka yi kar a fa
ɗ
a min, k
uma ba ita bace ka
ɗ
ai ba ce, harda Labiba da babar Safeera ƙawar Islaha
ɗ
in."
Baffa ya sauke numfashi ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Harda Labiba?." Saheer ya
ɗ
aga kai bai ce komai ba.
Baffa ya zubawa Mama ido ya kasa cewa komai, ta ƙi ka
llonsa ta
ɗ
auke kai bata ce komai ba tana ji yana kallon ta.
Baffa ya ce, "Harda Labiba ki ka kai?."
Ta ce, "To ai na ji na ta ita ka ke yi ba ai, ta ƴat riƙo ka ke yi tunda ita ka fara tambaya."
Baffa ya lumshe ido ya bu
ɗ
e ya ce, "Yanzu sai da ki ka
kai Labiba ƙasar waje aiki? Me ta nema ta rasa a gidan nan, me ki ka nema ki ka rasa a gidan nan da zaki saka ta fita daga ƙasarta zuwa wata ƙasa aiki?."
Mama ta yi shiru bata ce komai ba, Baffa ya ce, "duk kashedin da na dinga yi miki akan hakan sai da
ki ka aikata?."
A sanyaye Adda ta ce, "Ka yi haƙuri Baaffa, ka ga baka da lafiya. A bar maganar don Allah, in ka warware sai a samu mafita in sha Allah."
Baffa ya ce, "wacce mafitar kenan? Ta
ɗ
auki ƴan mata har biyu ta kai wata ƙasar da basu da kowa ki
ce a bar maganar? Ban san inda suke ba, ban san a hannunwa suke ba, ban san a inda suke kwana ba. A wajen kirki suke ko a wajen na banza duk bamu sani ba. Kuma ki ce na kwantar da hankalina?."
Saheer ya ce, "kayi haƙuri ka bar maganar Baffa, zamu yi maga
na daga baya in sha Allah."
"Ta ya zan bar maganar? Ƴaƴana ƴan mata suna wata ƙasar da ba tamu ba, ku dinga cewa na kwantar da hankalina? Ƴaƴana har biyu kuma ƴan mata da basu ta
ɓ
a aure ba, an
ɗ
auke su an kai su wani waje ba tare da na sani ba. An yi amfa
ni da rashin lafiyata an yi abinda bana so. Yanzu da raina da lafiyata ace yaran nan basa nan? Don Allah ya ake so a dinga kallona a garin nan?."
Saheer a sanyaye ya ce, "duk da haka ka yi haƙuri Baffa, ya riga ya faru sai mu yi haƙuri."
"Dan baka san i
rin maganar da za a dinga fa
ɗ
a a kaina ba. Mu fa fulani ne, fulani ne gaba da baya. Fitar wannan maganar babban abin kunya ne a gare ni da dangina. Ace ƴaƴana mata guda biyu sun bar ƙasar nan sun tafi aiki a gidan larabawa, ba fa wajen Yola suka tafi ba, b
a wani garin suka tafi ba Saheer, wata ƙasar suka tafi ban sani ba. Saheer in ban damu ba me zan yi?."
"Baffa likita ya garga
ɗ
e mu akan gujewa abinda zai saka jinin ka ya hau, ka ga iya wannan maganar zata iya jawowa jinin ka ya hau. Don Allah don Allah k
a bar maganar, ni zan san abinda zan yi in sha Allah."
Baffa ya kalli Mama da bata ce komai ba ya ce, "yadda ki ka
ɗ
auke su ki ka kai su ki saka a dawo min dasu, in ba haka ba kuma zan yi miki abidna baki ta
ɓ
a tunani ba."
Adda ta ce, "babu batun dawowa
Baffa, dole sai sun zauna sun biya ku
ɗ
in da aka kashe aka kai su. Ka san kuma Mama itama aiki kan aiki take yi, ba wai itace shugaba, tana da na sama da ita. Ƴar sallamar da ake bata in ta samo matan bata taka karya ta yi ta karya ba. Dole sai sun biya ku
ɗ
in da aka kai su sannan zasu samu ƴancin da zasu dawo."
Baffa ya yi shiru ya dafe kansa cikim yanayin da bai san meye ba.
Saheer ya ce, "Don Allah Baffa ka yi haƙuri, a bar magnar don Allah."
Baffa bai ce komai ba Mama ta miƙe ta fita, Baffa ya bita
da kallo kafin ya kalli Saheer ya ce, "wani abu nake dubawa akan mahaifiyar ku, wani abu kawai nake kallo shiyasa duk abinda take yi min nake ƙyalewa. Amma naga ta kasa ganewa, tana neman ta kai ni bango na kasa
ɗ
auke kai na yi abinda zuciyata take fa
ɗ
a mi
n nayi."
A tare suka ha
ɗ
a baki suka ce, "Ka yi haƙuri Baffa."
Baffa ya ce, "Kun yi magana da Islaha? Dan na san Labiba bazata neme ku ba."
Adda ta ce, "
ɗ
azu ma mun yi magana da ita, ta tabbatar min da bata da wata matsala ta samu gida na kirki. Na din
ga yi mata fa
ɗ
a akan meyasa ta tafi, sai ta ce na tambayi Saheer dalilinta na tafiya, wallahi ba a son ranta ta tafi ba. Kuma ta ce na baka haƙuri, tasan ta yi maka laifi mai girma."
Baffa ta kalli Saheer ya ce, "Fa
ɗ
a min dalilin."
Adda ta kalli Saheer
ya yi mata alama da ta yi shiru kar ya fa
ɗ
a, Adda ta ce, "ai bamu yi maganar dashi ba, yanzu zan tambaye sa in sha Allah. Ka huta Baffa, bara mu je, Saheer mu je" ta fa
ɗ
a tana miƙewa, shima ya miƙe suka fita suka bar Baffa cikin tunanin da ya kasa barin zu
ciyarsa.
Ya sauke numfashi cikin wani irin yanayi, ko ka
ɗ
an bai ji da
ɗ
in maganar nan ba, zuciyarsa zafi take yi akan hakan. Amma bai ga laifin Islaha ba, dan ya yarda da ita, ya tabbatar akwai dalilin tafiyar ta.
Nana Haleema.
[7/3, 5:36 PM] KRBBK: RDB2
P38
Nana Haleema.
Adda suna fitowa ta tsayar da Saheer ta ce, "Fa
ɗ
a min wacce matsala ce ta kai Islaha tafiya aiki Jeeda, bayan ni da kai mun san ta tsani aikin nan?."
Ya
ɗ
an sauke numfashi cikin takaicin hakan ya ce, "nima ban sanar mata ba, ki tambaye
ta."
Adda ta ce, "ka fa
ɗ
a min Saheer, na san ka san komai."
"Raina min hankali kawai take yi, ta aikata wani abu a
ɓ
oye sannan ta tafi ban sani ba. Lokacin da aka sace ta, ta fa
ɗ
a min komai akan sace
ɗ
in da aka yi, tun lokacin zuciyata take rawa. Nayi-
nayi ta fa
ɗ
a min dalilin ta na so a rufe case
ɗ
in
ɗ
auke ta
ɗ
in taƙi. Kwatsam sai na ji ta tafi Saudia, bayan ta tafi sai nake jin labarin ashe itace ta biya ku
ɗ
in aikin Baffa gaba
ɗ
aya. Ta ya hankalina zai
ɗ
auki maganar nan? Ya ki ke so na kalli Islaha a wa
nnan maganar?."
Adda da mamaki ta ce, "kamar ya ita ta biya ku
ɗ
in aiki?."
"Kamar yadda ki ka ji. A lokacin ƙin fa
ɗ
a min ta yi, sai yanzu Safeera take cewa wai
ɗ
auko ku
ɗ
in ta yi a gidan da aka
ɗ
auke ta. Just imagine, wacce aka sace ita ita a
ɗ
auko ku
ɗ
i? S
ace
ɗ
in da aka yi da
ɗ
i ne da shi kenan, tunda har ta iya gani ta
ɗ
auka."
Adda ta ce, "to waye ya sace ta
ɗ
in?."
Ta
ɗ
age kafa
ɗ
a ya ce, "shima taƙi fa
ɗ
a, sai ta ce wai bature ne baya jin yaren mu. Ya
ɗ
auke ta har na tsahon kwanaki, ya ajjiye ta a gidansa
yana bata abinci mai kyau tana kwana a ac, ya rabu da ita ba tare da ya riƙe ko hannunta ba. Ita kuma da yake ga shugabar masu shirme, da ta tashi dawowa sai ta
ɗ
auko masa ku
ɗ
i masu yawan da ta biya ku
ɗ
in aikin Baffa. Magana ake ta miliyan sha ba ƙananun
ku
ɗ
i bane, don Allah da wanne ido zan kalli maganar nan? Da wanne kunne zan ji wannan dramar ta gamsar dani?."
Adda ta
ɗ
an yi jim kafin ta kalle sa ta ce, "kana zargin Islaha ta aikata wani abu ne ta samo wannan ku
ɗ
in?."
Ya girgizs kai ya ce, "ko ka
ɗ
an b
an ta
ɓ
a zarginta ba, itace take neman saka min zargin ta a zuciyata Adda. Ta tafi da sunan an sace ta, ta dawo da ku
ɗ
i masu yawa, taƙi fa
ɗ
ar wanda ya
ɗ
auke ta, ta ƙi fa
ɗ
ar dalilinta, sannan ta ce a rufe maganar. Yanzu ta bar ƙasar da niyar wai zata biya ba
shin da ta
ɗ
auko. Don Allah ko Ihsan
ɗ
in ki aka fa
ɗ
awa wannna maganar zata amince?."
Adda ta ce, "ni abinda nake so na ji, me ta yiwa wanda ya
ɗ
auke ta har ya saka aka sato masa ita? Sannan da ya sace ta kawai ajjiye ta ya yi yana bata abinci?."
"Hmmmm!
Kema dai kya tambaya, ajjiye ta kawai ya yi yana bata abinci tana bacci, da ta tashi dawowa kuma sai ga ku
ɗ
i."
"Ka fa
ɗ
a min, me ya ha
ɗ
a su?."
"Ta ce wai fa
ɗ
a suka yi, rashin kunya ta yi masa a hotel, lokacin da ta je neman Mr Rehaan Yola, sai kuma a asi
biti. Na rasa wanne irim tunani ma ya kamata ace na yi."
Adda ta sauke numfashi ta ce, "indai da gaske baka zarginta kamar yadda kace to ya kamata ka amince da abinda ta ce, kaine mutum na farko da zaka fara b da shaidar ta, in da Islaha ƴar iska ce zuwa
yanzu kowa ya sani, kai kanka ko zuwa yanzu in baka zama
ɗ
an iskan ba to ka rabu da ita. Ni a jikina ina ji maganar ta gaskiya ce, duk abinda ta yi ta yi ne saboda mahaifinka. Na san halin islaha da gaggawa, wani lokacin sai bayan ta aikata abu take zuwa
ta yi nadamar hakan. In zuciyar ta tana son abu kawai tana aikatawa ne nan take, kar ka yanke mata hukunci cikin rashin sani, islaha bazata yi wani abu mara kyau ba."
Ya kalle ta ya ce, "kawai rashin kunya sai ya saka a sace mutum?."
"Eh mana, ai baka sa
n wanda ta ta
ɓ
o ba. Kuma ka san halin kayar ka, ba kunya ce da ita ba ko ka
ɗ
an. Tana da tsiwa mai yawa, zata aikata abinda ya fi haka ma. Kuma wani saboda haka zai iya sace ta, ba lallai sai ya yi mata komai in ya
ɗ
auke ta ba. Ai ba ko wanne namiji ne yake
ɗ
aukar mace dan ya yi amfani da ita ba, wataƙila shi ya
ɗ
auke ta dan kawai ya yi mata garga
ɗ
i."
"Kuma sai ta satowa mutum ku
ɗ
i?."
Adda ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Saheer zuciyar ka ta daina rawa akan Islaha, ni wallahi na amince da ita. Ka fi kowa san
in yadda bata ƙaunar aikin nan, ba tun yau ake yi mata talla tana ƙi ba, ƙaramin dalili bazai saka ta cilla kanta a cikin wannan yanayin ba. Ka tsaya ka saurare ta."
Saheer ya ta
ɓ
e baki yana ajiyar zuciya ya ce, "ni na yi blocking
ɗ
inta, bani da lokacin y
in magana da ita a yanzu."
Adda ta ce, "kar ka yi haka, ka yi haƙuri ka tausaya mata don Allah."
"To ni an yi min adalci kenan? Ta bar ƙasa ban san lokacin da zata dawo ba. Me take yi a can, a hannun wa take, wacce irin rayuwa take yi duk ban sani ba. A
uren ta zan yi fa, itace nake mafarkin ta zama mahaifiyar yaran da zan haifa a duniyar nan, meyasa zata yi min haka?."
Adda ta tausasa murya ta ce, "bata kyauta ba, amma ka yi haƙuri."
"In na yi haƙurin yaushe zata dawo? Ina da ku
ɗ
in da zan je na
ɗ
auko
ta ne Adda?."
Adda ta kalle sa jin muryarsa ta yi sanyi, sai ya bata tausayi, dan ta san Saheer yana son Islaha sosai. Ta
ɗ
aga masa kai ta ce, "komai warware in sha Allah, ka yi magana da ita don Allah, na tabbatar tana tare da damuwar rashin kula ta
ɗ
in
da baka yi."
Ya kalli gefensa sannan ya ce, "na ce mata me? Na fa
ɗ
a mata tsarabar da zata siyo min, ko na ce mata a ina take aiki, ko na ce mata aikin me take yi?."
Adda ta ce, "Haba Saheer, ban sanka da mita ba, ka bar maganar nan, ka je ka yi magana
da ita ka ji?."
Ya kalle ta ya ce, "kin san mahaifin Safeera ya saki babarsu saboda tafiyar nan?."
Adda ta zaro iso ta ce, "ban gane saki ba, wanne irin saki?."
Ya