Showing 150001 words to 153000 words out of 250912 words
ɗ
anki ne lamba
ɗ
aya,
ɗ
anki ne babban
ɗ
an iska tunda shine zai aure ta."
Mama ta kalli Baffa ta ce, "yanzu ban
da lalacewa yana ji an ce ta zama ƴar iskar larabawa sai ya
ɗ
auka ta ya kai gidansa a matsayin mata? Ya aure ta ya ce ya auri me? Gwangwani ko fanko?."
Baffa ya girgiza kai yana kallon ta ya ce, "ina guje miki ranar da za ki yi danasani akan harshenki, ra
nar da rashe zai juye da mujiya, ranar da kalaman bakinki zasu zamar miki izina akan Islaha. In kina da rabo, daga lokacin da fari zai koma baƙi, za ki yi hankali ki san me zaki dinga fa
ɗ
a a kan ƴaƴan wasu."
"ai babu wannan ranar kuwa, yarana na gari ne g
aba da baya. Kuma aure tsakanin Saheer da Islaha babu, indai ni na haife sa."
Baffa ya gya
ɗ
a kai, ya kalli Saheer ya ce, "Kai Saheer ba dai ginin gidan ka ya kammala ba?."
Cikin wani yanayi na damuwa ya ce, "saura ka
ɗ
an Baffa, an gama komai, kawai kayan
wuta za a saka."
Baffa ya kalle sa ya ce, "zan yi waya da Islahan, juma'ar jibi za a
ɗ
aura auren ka da ita in sha Allah, in ya so duk ranar da ta dawo nigeria sai ta tare."
Mama ta miƙe ta ce, "a
ɗ
aura aurensa da wa, Ragowar wasu mazan? Ai wallahi ind
ai ina da rai bai isa ya auri yarinyar nan ba, in ka ga na bari ya auri Islaha, to ka
ɗ
auka bana numfashi!."
Baffa ya murmusa, ya kalli Saheer ya ce, "Saheer kira min Islaha a waya."
Saheer ya ce, "Baffa ka kwantar da hankalin ka, ka ga ba wata lafiyar
kirki ka ke da ita ba, kuma ba a son abinda zai saka ka a damuwa, ka yi haƙuri."
Baffa ya ce, "ni ba a damuwa nake ba Saheer, ka kira min wayar Islaha kawai."
Saheer ya sauke numfashi ya kira lambar Islaha ta ƙasar Saudia amma bata
ɗ
auka ba, ya sake ki
ranta ta whatsapp amma bata
ɗ
auka ba. Saheer ya ce, "Bata
ɗ
auka ba Baffa."
Baffa ya ce, "sake kiran ta." Saheer bai musa ba ya kuma kira amma bata
ɗ
auka ba. Ya kalli Baffa ya ce, "bata
ɗ
auka ba Baffa."
Baffa ya ce, "daga nan zuwa ko yaushe indai ta
ɗ
auka
ka sanar dani, ni Mustapha Maddibo, na rantse da girman Allah, daga yanzu zuwa sallar azahar, indai har Islaha ta
ɗ
auki waya mun yi magana da ita, ba za a ƙara mintina goma ba sai ta zama matar Saheer. Daga lokacin da igiyoyin auren
ɗ
anki suka
ɗ
aure Islah
a, sai zubawa kan ki fetur ki ƙona kan ki da kanki. In kin ga hakan bai faru ba, ki
ɗ
auka kawai Islaha bata
ɗ
auki wayar nan ba, amma indai ta
ɗ
auka sai na nuna miki ni ne uban Saheer!...."
Baffa ya juyo a fusace ya kalli Saheer ya ce, "mu je" ya fa
ɗ
a yan
a kallonsa suka fita daga falon.
Mama ta da ki kujera ta ce, "in
ɗ
ana Saheer ya auri Islaha Allah ya tsine min albarka, wallahi sai dai duk abinda zai faru ya faru, amma bazan ta
ɓ
a bari Saheer ya auri Islaha ba!" Tana fa
ɗ
a ta shiga
ɗ
aki dan nemo mafita.
Baffa bayan sun fita ya kalli Saheer ya ce, "ba ka gama ha
ɗ
a lefen ba?."
Saheer ye ce, "an gama Baffa, daman ku
ɗ
in aikin ka ne ya tsayar da komai. Amma ka yi haƙuri kar ka yanke hukunci cikin fushi, ka kwnatar da hankalinka saboda lafiyar ka."
Baffa ya
kalle shi ya ce, "kana son Islaha ko babarka ta saka maka zargi ta?."
Ya girgiza kai ya ce, "Har abada bazan ta
ɓ
a zargin Islaha ba, na san halinta fiye da kowa."
"Kana sonta ko baka so?.
"Baffa kaima ka san amsa ta akan hakan."
"Ka shirya kar
ɓ
ar aure
nta a yau?."
"Ko yanzu ne a shirye nake?."
"Za ka iya jira har sai ta dawo da auren ka akanta ko baza ka iya ba?."
Ya sauke numfashi ya ce, "akwai yarda a tsakanina da ita, wallahi ko shekara dubu zata yi da aurena a kanta zan jira har ta dawo."
Baff
a ya murmusa ya ce, "da zarar ta kira ka ka sanar dani, zamu yi magana da ita, bana so na yanke hukunci ya zama kamar ban kyauta mata ba. Amma da yanzu yadda zan fita masallacin nan, wallahi bazan dawo ba sai igiyoyin auren ka uku sun hau kanta, daga nan s
ai babarka ta saka bindiga ta kashe kanta."
Saheer ya murmusa, wani irin da
ɗ
i yana mamamaye masa zuciya, Allah Allah yake ya fita ya sake kiran Islaha.
Baffa ya ce, "Jeka, in ka same ta kazo ka ha
ɗ
a mu."
Ya gya
ɗ
a kai ya fita yana sake kiran wayarta am
ma bata
ɗ
auka. Ji yake kamar ya shiga cikin wayar ya jawota ta
ɗ
auki wayar, gaba
ɗ
aya zumu
ɗ
i da shauƙin aura masa ita a ranar ya cika masa zuciya.
(Tofa, ana wata ga wata
🤣
)
•••••••
Islaha lokacin da Saheer yake yi mata waya suna kitchen ita da Sunaira,
ta bar wayar a
ɗ
aki bata san yana kira ba. Sallar la'asar ce ta shigar da ita ciki, kuma bata kalli wayar ba ta yi alwala ta yi sallah ta zauna tana azkhar. Har biyar na yamma tana zaune, Sunaira ta shigo ta yi mata tayin fita su je Mall su dawo, Islaha ta
amsa ta miƙe ta saka hijjab suka fita.
A ƙasa suke tafiya a hankali, ba hira suke yi ba dan ko wanne bai iya yareen wani ba, har gwara Islaha yanza ta
ɗ
an iya ƙananun abubuwa a kalmar larabci.
Islaha kallon estate
ɗ
in take yi sosai, ya tsaru iya tsaruw
a, kai ba sai an fa
ɗ
a maka gidan da suke wajan suna da tsada ba. Sai da suka yi nisa suka hau mota suka tafi. Sai da suka shiga mota ta tuna ta bar wayar ta a gidan, ta ji haushi sosai dan ta so ta
ɗ
an yi video ta samu na streaks.
Waye mai nasara? Daada c
e ko Baffa?.
Nana Haleema✍
🏻
❤
️
[7/15, 11:52 AM] KRBBK: RDB2P58
Nana Haleema.
Islaha basu dawo ba sai magrib, a ƙofar gidan Rehaan motar ta ajjiye su, ta harari gidan cikin jin haushin mai gidan da abokinsa, suka shiga ciki suna ajjiye komai a mazauninsa.
Sai da ta yi sallah sannan ta
ɗ
auki wayarta, ta wara ido ganin kiran Hamma babu adadi. Da hanzari ta kira sa, ta yi ringing bai
ɗ
auka ba har ta katse. A bayyane ta ce, "Allah ya sa ba laifi na yi masa ya ƙi
ɗ
auka ba."
Kafin ya kira ta sai ga kiran Umma
, Islaha ta
ɗ
auka da sallama ta ce, "Umma ina yini."
Umma a sanyaye ta ce, "Lafiya Lau Islaha, ya zaman Jeddah?."
"Lafiya lau Umma."
"Ya ƙawar ki? Kuna waya kuwa?."
"Eh muna gaisawa, bata kira ki ba?."
"tunda na zo sau biyu kawai muka yi waya. Islaha
zaman ƙasar nan gaba
ɗ
aya ya ishe ni, ina so na samu hanyar da zan koma gida, amma abin ya ci tura."
Islaha ta sauke nunfashi ta ce, "Ina so nazo na gan ki Umma, na yiwa Safeera alƙawarin an ba ki kulawa daidai ƙarfina. Ina so na zo ban san yaushe ba, kum
a ban san a inda ki ke ba."
Umma ta ji da
ɗ
i ya mamaye ta, ta ji kamar an ce Islahan ta zo, ta ce, "Allah ya kawo ki Islaha, sunan unguwar wai Khadiyya, in ki ka shigo sai ki kira ni, an koya min yadda ake tura location ta whatsapp."
Jin yadda Umman tak
e murna daga cewa zata zo sai zuciyar Islaha ta karye, ta ji ranta dole ma ta je Madina ganin Umma. Ta ce, "zan zo in sha Allah Umma."
Umma ta ce, "na gode Safeer....su Islaha, sai na ganki." Daga nan suka yi sallama ta kashe wayar.
Tana kashewa kiram S
aheer ya shigo, tana
ɗ
auka ya ce, "ina ki ka shiga ne? Tun
ɗ
azu nake yi miki waya bakya
ɗ
auka."
"Ban ga kiran ba sai yanzu, dan yanzu na dawo daga mall, sallah kawai na yi."
"Baffa ne yake son magana dake tun
ɗ
azu."
"Wallahi ban gani ba, yana ina yanzu?
Ka ha
ɗ
a ni dashi."
"lokacin sallar magriba ya taho, kin san da huri yake shiga masallaci."
"amma ban ji da
ɗ
i ba."
"kin san meyasa yake neman ki?."
Kamar tana gabansa ta girgiza kai alamun a'a ta ce, "ban sani ba."
Ya ce, "bara na kira ki video call
."
Bai jira me zata ce ba ya yanke wayar, ya kira ta ajjiye wayar tana kallonsa, ta
ɗ
an yi murmushi ta ce, "Hamma kullum ƙara kyau ka ke yi, meye sirrin?."
Ya yi murmushin da yake ƙara masa kyau, ya
ɗ
an girgiza kai yana kallon ta da fararen idanunsa ya
ce, "ni ba ta wannan tsokanar ta ki bake yi ba, Kin san meyasa Baffa yake neman ki?."
"sai ka fa
ɗ
a Hamma."
Ya yi murmushi yana shafa kansa yana kallon ta cikin shauƙi mai yawa, iya fa
ɗ
a mata maganar da zai yi ma shauƙi yake ji, ina ga an
ɗ
aura kuma?. Is
laha ta shagwa
ɓ
e fuska jin ya ƙi fa
ɗ
a mata, ta ce, "ka fa
ɗ
a min mana."
Ya ce, "Da ace
ɗ
azu kin
ɗ
auki wayar, daman tambayar ki zai yi, in za ki amince a
ɗ
azun za a
ɗ
aura aurenmu dake bayan sallar azahar. Shiyasa na dinga jera miki kira amma amma ban same
ki ba, wallahi ji na yi kamar na zo na
ɗ
auko ki."
Haka kawai ta ji gabanta ya fa
ɗ
i matuƙa ta bu
ɗ
e ido waje tana dafe ƙirji ta ce, "Aure Hamma!."
Shima ya bu
ɗ
e ido kamar yadda ta yiya ce, "Eh mana."
Islaha ta ce, "da gaske ka ke?."
"Na ta
ɓ
a yi miki
wannan wasan?."
"Baka ta
ɓ
a ba, abin ne na ji sa har jinina, wallahi gabana sai fa
ɗ
uwa yake yi."
Ya harare ta ya ce, "Meye na fa
ɗ
uwar gaban? Bakya son auren nawa ne?."
Ta girgiza kai ta ce, "Abin ne yazo min coincidences, ban ta
ɓ
a tunanin hakan ba shi
yasa. Kuma da gaske Baffa yake?."
"Wallahi da
ɗ
azu da kin
ɗ
auki wayar da na yi miki, kin kuma amince, da yanzu kin zama matar Saheer" ya fa
ɗ
a yana zuba mata ido.
Sai kallon ya yi mata nauyi sosai, ta sauke ido ƙasa tana wasa da abin hannun da ya bata.
Saheer ya bita da kallon mamaki ya ce, "Hmm! Da ace Baffan ma ya yi magana dake cewa za ki yi ba ki amince ba ko?."
Ta
ɗ
ago ta kalle sa tana zaro idanu ta ce, "Ni haka na ce?."
"Gashin nan kin zama wani iri daga ba ki labari."
"Kawai jikina ne ya yi sa
nyi, amma da a guje zan amince."
"Meye na sanyin jikin? Aure fa kawai za a
ɗ
aura, kina nan Jeddah ina Nigeria. Sai kin dawo sannan za a yi biki."
Ta sauke kai ƙasa ta ce, "Hamma duk inda aka ce za a
ɗ
aura aure, ai dole jiki mace ya yi sanyi."
"yanzu i
n ya tambaye ki me za ki ce? Kin amince a
ɗ
aura yanzu ko sai kin dawo?."
Yadda ya zuba mata ido ya saka ta kasa cewa komai, in dai a ra'ayinta ne baza ta yarda a
ɗ
aura mata aure yanzu ba gaskiya, ta fi so sai ta gama komai da yake gabanta, dan ta san hal
in Hamma da kishi, in aurensa ya hau kanta wani abun bazai bar ta ta yi ba, musamman
ɓ
angaren da Barr zai shigo ciki. Amma baza ta iya ƙin amincewa ba, zata amince ko dan saboda Hamman yana so, daga jin yadda yake bata labari cikin zumu
ɗ
i ta san ya ji da
ɗ
i
n maganar sosai.
"Beddo am!."
Ta kalle sa ya ce, "Tunani ki ke yi akan za ki amince ko baza ki amince ba?."
Ta yi murmushin dole ta ce, "A'a, kawai ina tunanin yadda zan fara rayuwa da auren ka a kaina a ƙasar nan ne, dan ni na hango har an
ɗ
aura auren
."
Sai kuwa fuskarsa ta washe, annuri da farin ciki suka bayyana akan fuskarsa sosai. Ya gyara zama ya ce, "Ni kaina ina lissafin yadda zan ji kewar matata a kusa dani, har na siyi bankin da zan fara tara ku
ɗ
in da zan zo Saudia wajan matata."
Ta yi dari
ya sosai, shima dariyar ya yi ya ce, "Ni dai kar ki kwafsa min, in Baffa ya tambaye ki ki tausaya min ki amince don Allah. Ha
ɗ
uwa ta gaba ina so ya kasance da aurena a kan ki, yadda zan nuna miki adadin kewar ki da na yi ba tare da kin ce, Hamma babu kyau
fa" ya ƙarasa fa
ɗ
a yana kwaikwayon muryarta.
Dariya ta yi sosai tana rufe fuska da hannunta, ya yi murmushi yana kallon kyawawan hannayenta marasa kauri dogaye.
Cikin sanyin murya ya ce, "ƙarya na yi, ba haka ki ke fa
ɗ
a ba?."
Ta cire hannunta tana su
nkuyar da kai tana murmushi ta ce, "Amma meyasa Baffa ya ke son a
ɗ
aura aurenmu a yau?."
"Mama ce wallahi, itace ta tunzura shi har ya yanke hukunci.....Islaha ana kiran sallah, in an idar zan kira na ha
ɗ
a ki da Baffan." Ta amsa da to ya kashe wayar.
Ta
jingina da gado tana tunanin wannan sabuwar chakwakiyar da ta kawo mata kai, Allah ya sani bata ra'ayin wedding fatiha before ceremony. Kuma ana
ɗ
aura auren nan takura ta Hamma zai yi, duk da bashi da matsala da aikin ta amma akwai mutanen da zai iya hana
ta magana dasu, kuma dole ta hanu tunda matarsa ce. Kuma yadda yake nuna shauƙinta a kwanakin nan bazai iya barinta har sai an yi biki bai yi mata komai ba, ita kuma bata son hakan Allah ya sani. Tana wannan tunanin aka yi sallar i'sha.
Ta san daman baza
i kira ta ba sai bayan sallar i'sha ta nigeria, saboda Baffa ba ya dawowa daga masallaci sai ya yi sallar i'sha.
Ko ya wayarta ta yi ƙara sai gabanta ya fa
ɗ
i, gaba
ɗ
aya bata so kiran Saheer ya shigo kwata kwata, dan bata son ya ha
ɗ
a ta waya da Baffa. A ha
ka ta miƙe ta je suka ci abinci dan har lokacin matar gidan basu dawo ba.
Ƙ
arfe sha
ɗ
aya na Saudia, wanda ya yi daidai da tara na Nigeria. kiran Saherr ya shigo, tana kalla gabanta ya fa
ɗ
i ta ji kamar kar ta
ɗ
auka, ta runtse ido ta bu
ɗ
e, ta
ɗ
auki wayar a
sanyaye ta sama a kunne.
Tana sakawa a kunne Baffa ya ce, "Islaha."
Ƙ
irjinta ya buga da ƙarfi, ta
ɗ
an runtse ido sannan ta ce, "Baffa barka da dare."
"Barka dai Islaha, ya aiki?."
"Alhamdu lillah, ya ƙarfin jiki?."
"Jiki ya warware Islaha."
"Allah
ya ƙara lafiya."
"Amin Islaha, yaushe ne dawowar ta ki?."
Islaha ta ce, "na kusa in sha Allah."
Baffa ya murmusa ya ce, "Allah ya dawo dake lafiya."
Ta amsa da amin sannan ya ce, "Islaha wani hukunci nake so na yanke a kan ki da Hamman ki, shine na k
ira na ji ra'ayin ki a kai."
Islaha ta ce, "Baffa kana da dama da ikon yanke ko wanne hukunci a kaina, ba sai ka tambaye ni ba, kawai ka yanke min hukunci a matsayin ka na uba a gare ni."
"Na sani Islaha, na san na isa dake gaba da baya. Amma hakan baza
i saka na tauye ki ba, dan kina yi min biyayya hakan bazai saka na cutar da rayuwar ki ba. Ki fa
ɗ
a min ra'ayin ki, kina so a
ɗ
aura auren yanzu ko sai kin dawo?."
"Baffa wallahi na ba ka za
ɓ
i, ka za
ɓ
a min abinda ka ga ya yi daidai dani."
Baffa ya yi murm
ushi mai sauti, ya ce, "baza ki za
ɓ
a
ɗ
in ba ko?."
Islaha kamar tana kusa dashi, ta sake sunkuyar kai ta ce, "Baffa ka za
ɓ
a min kawai, na san baza ka yi min abinda zai cutar dani ba."
Baffa ya yi murmushi cikin jin da
ɗ
i da farin ciki ta ce, "Shikenan Is
laha. In Allah ya nuna mana jibi juma'a, bayan sallar juma'a za a
ɗ
aura auren ki da Saheer. Hakan ya yi miki?."
Gabanta ya fa
ɗ
i, ta runtse ido ta ce, "Ya yi Baffa. Allah ya nuna mana, Allah ya ƙara maka lafiya da tsahon rai mai amfani."
"Amin Islaha. A