Showing 15001 words to 18000 words out of 250912 words
/>
"Eh, mun yi magana dashi ya ce na sanar dakai bai san kan abun b
a. Ga takardar da aka turo mana" ya fa
ɗ
a yana miƙa masa, ya kar
ɓ
a yana
ɗ
an nazarinta ka
ɗ
an.
Ya kalli wata baturiya ya ce, "and you."
Itama ta fa
ɗ
a masa abinda yake tafiya a
ɓ
angarenta. Sun jima suna tattaunawa a akan abinda ya shafi kasuwancinsa. Sai d
a aka samu matsala da maganin matsalar sannan suka yi masa sallama suka fita daga falon.
Ya
ɗ
an sauke ajiyar zuciya yana shafa kansa a lokacin aka yi kiran sallar i'sha.
Ya miƙe ya fita waje suka ha
ɗ
u da masu aikin gidan suka yi sallar i'sha, sananan ya
koma ciki bayan ya kira babban yaronsa a
ɓ
angaren tsaro. Ya amince da Shams
ɗ
ari bisa
ɗ
ari, ya kan bashi aikin sirri ba tare da kowa ya sani ba. Shams babban yaronsa ne, duk inda zai je suna tare dashi a mota, in dai kaga Shams kaga Rehaan.
Ya kalle sa y
a ce, "Shams where is she?."
"Sir tana middle part."
"Any update?."
"Sir, She is so funny, and she is also stubborn. Abincin da aka bata for lunch taƙi ci, haka aka kai mata dinner shima yana nan bata ci ba. But Sir, it seems like she is not feeling wel
l "
Ya
ɗ
ago ya kalle sa yana binsa da wani irin kallon ƙasa ya ce, "ya aka yi ka san haka? Ka kai mata ziyara ne?."
Shams ya girgiza ya ce, "A'a, na shiga kai mata abinci ne."
"Babu wanda zai bata abincin....."
Sai ya dakata da maganar yana kallonsa
tare da
ɗ
ora ƙafa kan
ɗ
aya ya ce, "sai kai?."
"Ni ka
ɗ
ai ka ce na dinga kula da ita, shiyasa nake shiga."
Ya
ɗ
an
ɗ
aga kai ka
ɗ
an bai ce komai ba. Shams ya ce, "chef ya zo Sir."
Bai ce komai ba ya yi masa alama da ya fita, ya fita shi kuma ya zubawa waj
e
ɗ
aya ido yana kallo ba tare da ya san tunanin me yake yi ba.
Ya jima a zaune yana tunannin da bai san dalilinsa ba, kawai ya zubawa waje
ɗ
aya ido yana kallo, bazai ce ga abinda yake tunawa ba.
A hankali ya miƙe kamar ba ya son tafiya ya nufi middle ap
artment
ɗ
in slowly.
Kamar mai jin tsoro haka ya yi unlocking ƙofar ya shiga, ya ji wani irin
ɗ
umi a falom, falon ya
ɗ
auki
ɗ
umi sosai kamar babu ac a ciki.
Da fasassun plates ya fara cin karo, a hankali ya kai idanunsa kan tray guda biyu na abinci har y
a sauke idonsa a kanta, tana zaune ta cure waje
ɗ
aya ta ha
ɗ
a kai da guiwa tana jan numfashi a hankali.
Mayar da ƙofar ya yi ya kulle, ya tsaya yana kallonta ba tare da ta san yana tsayen ba.
Ƙ
arar kulle ƙofar ya saka ta san an shigo, ba tare da ta
ɗ
ago
ba ta ce, "bana son cin komai, ku barni na mutu kawai."
Jin yadda maganarta take fita sai ya yarda da maganar Shams da ya ce bata da lafiya, ko baka santa ba in ka ji voice
ɗ
inta ka san bata jin da
ɗ
i, balle shi da yasan yadda maganar ta take kamar parrot
.
Bai ce komai ba, kuma bai motsa daga inda yake ba ita kuma bata
ɗ
ago ba dan bata san waye a tsaye ba.
A hankali ƙhamshinsa ya fara zuwa inda take, ƙhamshin da ta shaƙa ya mamaye ta lokaci
ɗ
aya, duk da hancinta ya
ɗ
an rufe saboda sanyi amma hakan bai h
ana ƙhamshin ratsa hancinta ya shiga ba.
Ta
ɗ
an
ɗ
ago a hankali tana tunanin a ina ta ta
ɓ
a jin ƙhamshin turaren nan, ta
ɗ
ago a hankali kai tsaye ta kalli inda yake, ta gan shi a tsaye yana ƙarewa falon kallo kamar mai neman wani abu.
Yana juyowa suka ha
ɗ
a ido, duk da nauyin da kanta ya yi mata haka ta miƙe zunbur tana binsa da kallo, shi kuma kallo
ɗ
aya ya yi mata ya
ɗ
auke kai daga kanta, ya cigaba da nazarin ko ina a falon, dan bai yarda da ita ba ko ka
ɗ
an.
A hankali tako tazo gab dashi, ta bu
ɗ
e ido so
sai a kan fuskarsa tana ta tabbatarwa da kanta shi
ɗ
in ne ko wani ne daban.
Ta girgiza kai tana kallonsa, ta nuna sa da yatsa hannunta yana rawa, ta
ɗ
an dafe kanta da yake ciwo ta ce, "kaine ka saka aka kawo ni nan ko kaima
ɗ
aya daga cikin azzaluman da s
uka ajjiye ni a nan ne?."
Rehaan kamar bai jo ba, kallon ta yake yi kamar yadda yake yi mata in sun ha
ɗ
u.
Ganin bai motsa ba sai ta dafe kai, tunawa da baya jin hausa, duk da bata ta
ɓ
a ji ya yi magana ba, amma kana ganin sa ka san bai yi kama da wanda z
ai ji harshen hausa ba.
Ta bu
ɗ
e baki zata yi fulatanci sai ta kalle sa ta ga sam bai yi kama da fulani ba, kallo
ɗ
aya zaka yi masa ka hango kamanni na ƴan ƙasashen waje a tare dashi.
Ta
ɗ
an rike kanta da yake juyawa, ta canja harshe zuwa turanci ta ce,
"kaine ka saka a kawo ni nan?."
Bai yi magana ba sai kallonta da yake yi, yana so ya ga ƙarshen rashin kunyar yarinyar.
Ta sake kallon sa ta ce, "me nayi maka, Dan ka zuba min tea a jikina nayi magana? Ko dan ka fasa min waya na yi magana shine na canc
anci wannan zaluncin?. Ban sanka ba, ban san sunanka ba, ban san waye kai ba. Dan ka yi min ba daidai ba na fa
ɗ
a sai ya zama laifi?."
Ta ja numfashi ta sauke, ta kalle sa ta ce, "kana ji? Ka bar ni na tafi naje na ƙarasa abinda yake gabana, in na kammala
sai ka sake turawa a
ɗ
auko ni, zuwa lokacin na nutsu, amma yanzu ba a nutse nake ba."
_Wannan yarinyar bata da hankali._
Ya fa
ɗ
a a mind
ɗ
insa yana kallonta bai
ɗ
auke ido ba kuma bai ce komai ba.
Islaha ta ja numfashi mai tsaho, ta zauna akan kujera sa
boda jirin da yake
ɗ
aukarta tana sauke numfashi, dan ji take numfashinta yana sarƙewa, ga ciwon kai da ya saka mata jiri.
Ta ce, "kana jina, ko kai kurma ne?."
Kamar tana magana da rock haka Rehaan ya koma mata, yana tsaye cak bai motsa ba, babu inda y
ake motsawa a jikinsa ya ƙame a wajen kamar soja.
Sai kuwa ta hargitse ta firgice, cikin bala'i da masifar da take ranta ta koma hausa ta ce, "Ina fa
ɗ
a ka bar ni na tafi inda aka
ɗ
auko ni ka zuba min ido kana kallona kamar ina magana da dutse, kawai dan n
a yi magana a kan haƙƙina sai ka saka a
ɗ
auko maka ni kamar wata kayan miya?."
"Ina da iyaye, suna buƙatata a kusa dasu, ina da mara lafiya da yake buƙatar kasancewata a kusa dashi. Me nayi ka
ɗ
auko ni, Sata na yi maka ko fashi da makami? Ban yi maka koma
i ba ka kawo ni nan!."
Ta sake jan numfashi ta ce, "Me ka ke nema dani da ka kawo ni nan? Meye ribar ka na ajjiye ni a nan kamar wata kayan wanki?."
Sai kuma ta dafe kanta da yake harbawa, lokaci
ɗ
aya ta daina masifar ta sanyaya murya ta ce, "ka barni in
tafi, ina da mara lafiya, dashen ƙoda za a yi masa, ƴan gidanmu suna can suna nemana. Ka ƙyale ni, ni ban yi maka komai ba, laifi ka yi min, laifi ne dan na nuna hakan kenan? Laifi dan ka sa
ɓ
a min na nuna maka?."
Rehaan ya
ɗ
an sunkuyar da kai ya
ɗ
ago ya
kalle ta, ganin yadda take hawa da sauka abin ya tsorata shi. Yanzu tana masifa, yanzu ta canja ta sanyaya murya. Sai ya ga kamar tana da mental disorder. Bai saba da hayaniya ba, ita kuma ya ga yar hayaniya ce, hakan ya saka ya juya zai koma inda ya fito.
Ta miƙe da sauri ta ƙaraso inda yake, ta tsaya a gabansa ta ce, "baka jina ne? Kai kurman banza, baka jin me nake fa
ɗ
a ne?."
Ya
ɗ
an kalle ta ya watsar da ita, ya sake motsawa zai wuce ta. Islaha ta lumshe ido tana jin jiri yana
ɗ
aukarta ta ce, "ina da
mara lafiya, aikin ƙoda za a yi masa, ka bari in je a gama komai, in ya so sai ka saka a kawo ni....."
Muryar ta tana sarƙewa ta ce, "A lokacin daidai nake dakai, daidai nake da duk wani rashin kirkin ka. Duk abinda ka ke ji dashi wallahi na fika, ƙarƙari
ka kashe ni ko? To na shirya...."
Ta
ɗ
an lumshe ido cikin jirin da yake
ɗ
aukar ta, hakan bai hana ta fasa magana ba, ta ce, "A yanzu kam bana cikin nutsuwata ko ka
ɗ
an!" Ya
ɗ
an yi baya ka
ɗ
an bai kalle ta ba, sai yaga ta yi baya luuu zata kifa a ƙasa....
[
6/17, 11:58 AM] KRBBK: RDB2P06
NanaHaleema.
Rehaan daman ya yi expecting zata iya fa
ɗ
uwa, yana kula da yadda take jiri daga tsaye, kuma yanayinta ya nuna zata iya collapsing. Ganin zata fa
ɗ
i a ƙasa ya saka ya tako ya riƙo ta, ta fa
ɗ
o jikinsa a sume. Ya ka
lli fuskar ta da idanunta suke a rufe, ya
ɗ
auke kai daga kallon ta yana miƙar da ita tsaye a jikinsa. Gently ya riƙo ta ya kwantar a kan kujera, ya
ɗ
an ta
ɓ
a skin wuyanta ya ji zafi sosai.
Ya
ɗ
an shafa kansa ka
ɗ
an yana kallonta na wani lokaci, ya san stre
ss da yunwa ne suka saka ta a haka, Shams yace bata cin abinci, kuma shima ya gani, ga kukan da take yi dole ta samu zazza
ɓ
i. Sai kuma ya ja tsaki ya fita daga falon dan ya yi waya, dan ya saka an kashe duk service
ɗ
in da yake wajan dole sai ya fita zai sa
mu.
Kamar ya kira asibiti ya ce a turo masa nurse sai ya fasa, ya yi order duk abinda zai taimaka mata a wayarsa, ba jimawa rider ya kawo, ya saka aka kawo masa inda yakr ya kar
ɓ
a ya koma inda take.
Ya
ɗ
an kalle ta ya
ɗ
auke kai, ya
ɗ
an yi baya ka
ɗ
an ya
ɗ
auko ruwa ya shafa mata a fuskar ta, ganin ta fara farfa
ɗ
owa sai ya ajjiye ruwan, ya riƙe hannunta zai yi mata allurar da zata saukar da zazza
ɓ
in. Da zata yi
bacci, ta ci abinci, ta daina kuka da kansa zai sauka, to ya san ba zata daina ba, gwara ya yi
mata kafin ta gama nutsuwa ta fara yi masa shirme.
Throw the vein ya yi mata pcm ya ha
ɗ
a mata da allurar bacci, ya miƙe yana kallon ta yana ta
ɓ
e baki. Shi ba dan ta suma ya
ɗ
auko ta ba, ya
ɗ
auko ta saboda dalilinsa amma ba dan ta yi rashin lafiya, wannan
dalilin shine ya saka ya tsaya ya taimaka mata, kar ta mutu a hannunsa.
Ya
ɗ
an ja tsaki yana kallonta, yana tuna abinda ta fa
ɗ
a masa sai kawai ya fita daga falon bai ce komai ba.
Wayar sa ya
ɗ
auka ya shiga camera record
ɗ
in gidan yana kallon yadda aka
shiga da ita falon, tun lokacin da suka ajjiye ta da haukan da ta dinga yi. Da lokacin da ta tashi sallah, ta shiga ciki ta yi alwala ta fito ta yi sallah ta dawo.
Yana ganin fa
ɗ
an su da Shams da duk abinda ta ce, ya yi murmushi yana girmama girman taur
in kai da rigima irin ta yarinyar.
Ya sake dawo da inda take yiwa Shams Allah ya isa, ya sake yin murmushi yana shafa kansa ya girgiza kai ya ce, "Za ki ba da labarin waye Rehaan, daga wannan lokacin baza ki sake cewa waye ni ba. Babu inda zaki je sai na
ga dama, kuma babu wanda zai san kina nan. If i like, zan bar ki ki shekara a nan, babu abinda aka isa ayi min" ya fa
ɗ
a yana fita daga record
ɗ
in, sai kiran Jazy ya shogo wayarsa.
Kamar bazai
ɗ
auka ba sai kuma ya
ɗ
auka, Jazy ya ce, "Ray wacce yarinya ce
a guest house?."
Ray ya
ɗ
an yi tsaki ya ce, "ni bani da pravicy ne? Komai sai ka sani?."
Jafar ya ce, "ka bani amsa kawai, wacce yarinya ka sace?."
"Bai shafe ka ba."
"Ya shafe ni malam, ka fa
ɗ
a min ko in kira Mamy na fa
ɗ
a mata ka fara kawo mata gida
n ka."
Ya
ɗ
an yi tsaki ya ce, "ina ruwanka da sanin wacece?."
Jazy ya ce, "ya zama dole na sani, ina so na san yaushe ka samu gut
ɗ
in kawo mata gidan ma? Yaushe ka samu courage na fara aikata wannan shirmen?. Infact me ka
ɗ
auko ta ka yi da ita?."
"Ciki
, ko ban kai nayi bane?."
Jazy ya yi dariya jin amsar da ya basa, duk da ya san Rehaan ba mutum ne mai dirty talks ba, tunda ya fa
ɗ
a ya san yana da dalilin sa. Jazy ya ce, "ka kai ka yi ciki, kana da lafiyar da a rana zaka iya yiwa mata goma ciki. Dan ka
kawo ta dan ka yi mata ciki tsaf zaka iya."
Ray ya yi banza bai amsa ba, Jazy ya ce, "i'm not joking Ray. Wacece yarinyar da ka saka a ka
ɗ
auko maka?."
"Wata ce."
"me zaka yi mata?."
"ba ka ce na fara iskanci ba? Ciki zan yi mata."
"Ray ba wasa nake
yi ba, ka fa
ɗ
a min."
"Nima ba wasa nake yi ba."
"Please."
"Kana magana kamar wani Yayana, ka yi magana a tausashe mana, ka daina
ɗ
aga min murya."
"Okay my bad. Wacece?."
"She is the girl from that hotel, she is the one I told you to find for me."
Ja
zy ya ce, "Okay ina jin ka, itace wacce ka ke nema. Meye na
ɗ
auko ta? Me zaka yi mata?."
Rehaan ya ce, "I brought her here so she would know who I am. She always keeps asking who I am. I want her to know who Rehaan is."
"is that all? Shikenan dalilin na
ka?."
Ya yi masa banza bai amsa ba, Jazy ya ce, "wannan shine dalilin da zai saka ka
ɗ
auko yarinya daga gaban iyayen ta? Ka san halin da iyayenta zasu shiga saboda raahinta?."
"Ina ruwana da iyayenta? Ni abinda yake gabana kawai na sani. Ina so na tabba
tar mata da ni waye, ina so ta san ina da ikon da zan yi mata duk abinda naga dama babu wanda ya isa ya hana ni."
Ya
ɗ
an dafe kai yana lumshe idanunsa ya ce, "Ina so ta san zan iya barinta over a year a nan babu abinda zai faru, ina so ta san in na kashe
ta na kashe banza!....." ya ƙarasa fa
ɗ
a cikin sanyi.
Kafin Jazy ya ce wani abu Rehaan ya ce, "Yadda take a gidan nan, in na so a ciki zan yi nata kabarinta babu wanda zai san tana ciki. Who is she? Ta san waye ni? Ni take kallo tana fa
ɗ
awa maganganu maras
a da
ɗ
i, kuma sai na zuba mata ido ina kallonta?!" Ya fa
ɗ
a cikin fusata, amma da yake muryar ƴan gayu ce dashi in ba sanin halinsa ka yi ba baza ka ta
ɓ
a cewa fa
ɗ
a yake yi ba.
Jazy jin yadda yake fa
ɗ
a ya san ransa ya
ɓ
aci akan abinda yarinyar ta yi masa, k
uma tunda har ya
ɗ
auki mataki abin ya ta
ɓ
a ransa sosai.
Ya san shi mutum ne wanda zaka zage sa a gaban idonsa ma ya
ɗ
auke kai kamar bai ji ba, bai cika mayar da ƙarami abu babba a wajansa ba. Yana da haƙuri da kawar da kai, duk abinda zaka yi masa sai ya
ga dama zai
ɗ
aga kai ya kalle ka, kawai baya so ka shiga rayuwarsa, yadda bai shiga taka ba, kaima ka ka shiga tasa.
Tunda ya ji ya fusata har ya yi hukunci ya san ta ta
ɓ
a masa rai, kuma ya yi mamaki sosai. Dan karo na farko kenan da wani abu ya ta
ɓ
a ha
ɗ
a
sa da wata mace har ya yi mata irin wannan hukucin. Ray ba shi da saurin fushi ko ka
ɗ
an,