Showing 63001 words to 66000 words out of 250912 words
ina cikin hankali da nutsuwa, abinda nake fa
ɗ
a miki shine asalin gaskiya ta. Har nayi international passport na bawa Mama,
ɗ
azu da safe Mama take sanar dani da har an yi min visa."
"Innallilahi wa'inna ilaihir raji'un, Islah
a!" Sai ta kasa fa
ɗ
a ta zubawa Islaha ido bata ce komai ba.
Islaha ta ce, "babu yadda zan yi Safeera, ina da buƙatar sauke nauyin da yake kaina shiyasa na yanke hukunci ban fa
ɗ
a miki ba. Wallahil azim ni ka
ɗ
ai na san nauyin da ƙirjina yake yi min, ni na
ka
ɗ
ai na san zafin da nake ji akan abinda na aikata. Ke kin san wacece ni, kin kowa sanin halina, ban ta
ɓ
a
ɗ
aukar zaren wani ba balle naira biyar. Dole hankalina ya tashi, dole na rasa nutsuwata. Mafarkai nake yi marasa kyau, har mafarki nayi na mutu ku
ɗ
in
sun hana ni kwanciya a kabarina."
Safeera ta ce, "Akan wannan zaki dakusar da rayuwar ki, akan wannan zaki kashe kanki ki lalata tarbiyyar ki Islaha?. Meyasa baza ki bi wata hanyar ba, meyasa baza mu neme sa mu ba sa haƙuri akan hakan ba?."
Islaha ta g
oge hawayen idanunta ta ce, "Yanzun nan kika fa
ɗ
a min hanyoyin da suke kawo ku
ɗ
i, a cikin wanda ki ka fa
ɗ
a wanne zan
ɗ
auka?."
"To meyasa baza ki sauke tsiwa da girman kai mu je a basa haƙuri? Meye a cikin ido ban da ruwa? In ka san ka yi laifi baka
ɗ
aga k
anka sama kace kai baza ka ƙasƙantar da kai ba. Wacece ke da ki ka
ɗ
orawa ranki girman kai? Meye a cikin kalmar haƙuri Islaha?."
Islaha ta yi shiru bata ce komai, Safeera ta ce, "rashin ba da haƙurin nan, da wannan maganar, sun saka na ji kamar komai da y
a faru ke ki ka tsara."
Ta
ɗ
an murmusa ta ce, "Safeera kamar baki sanni ba?."
"Meyasa za ki yanke wannan hukuncin ba tare da na sani ba?."
Islaha ta ce, "Na san zaki hanani ne, shiyasa na je na yi duk abinda ya kamata ban fa
ɗ
a miki ba."
Safeera ta daf
ata ta ce, "ni da ke muke so mu yaƙi yawan fitar da yara da ake yi ƙasar waje da sunan aiki, yara nawa muka tattauna dasu wa
ɗ
anda aka fita dasu? Mata nawa ne suka bamu labarin yadda rayuwarsu take juyewa sama ta dawo ƙasa saboda hakan?. Kin manta ina zaki
je ne? Kin manta irin abubuwan da aka fa
ɗ
a mana suna faruwa a can Islaha?."
Islaha ta yi shiru bata ce komai ba, Safeera ta ce, "wannan ba tarbiyyar ki ba ce, tafiya ki bar ƙasa ba daidai yake da tarbiyyar ki ba. Ni da ke muka zauna a kan case
ɗ
in Umma,
mu ka yi magana dake akan zamu je Katsina wajen iyayenta don a hanata zuwa. Meyasa ki ke son tafiya bayan wannan ƙaramar matsala ce?."
"Safeera dole ce ta saka, kuma wannan matsalar ba ƙarama bace Safeera."
"Ƙaramar matsala ce mana, in mu ka neme mutumin
nan muka bashi haƙuri komai wucewa zai yi. A yadda ki ke ba da labarinsa na tabbatar yafi ƙarfin naira miliyan goma sha bakwai, yadda ki ke fa
ɗ
arsa dan ya ce ya bar miki abu ne mai sauƙi a wajansa. Meyasa baza mu bi hakan ba, sai ta hanyar tafiya wata ƙas
a aiki?."
Islaaha ta yi shiru bata ce komai ba, Safeera ta ja tsaki cikin takaicin taurin kan Islaha ta ce, "baza ki iya ba sa haƙuri ba ko?."
Islaha ta ce, "kema kin san bazai yu ba."
"Wallahi Islaha ji nake kamar na tsinke ki da mari, wannan girman
kan da ki ka
ɗ
orawa kan ki babu inda zai kai ki sai danasani. Yanzu kin za
ɓ
i ki bar ƙasar ki ki tafi wata ƙasar aiki a gidajen fararen fata ko?. Kin yarda ki watsar da tarbiyyar ki akan titi akan ki furta kalmar haƙuri a wajan wanda ki ka yiwa laifi?."
"T
o ina zan gan shi balle na ba sa haƙurin?."
"In ki ka nemo ku
ɗ
in a ina zaki gan shi ki ba shi?."
"Neman sa zan yi duk inda zan gan shi."
"Wannan ma sai ki neme sa ki basa haƙuri, ai ba aljani bane balle ace ya
ɓ
ace daga duniyar da muke ciki."
"Safeer
a ni ya yi laifi fa, kuma bayan ya yi min laifin ya sace ni. Kuma haka ki ke so na basa haƙuri?."
Safeera ta ja tsaki ta miƙe tsaye, Islaha ma ta miƙe ta riƙe ta ta ce, "Safeera kema kin san bazan iya ba, shiyasa na nemo mafita a gare ni da rayuwata. Ki y
i haƙuri, na san kece mutum na biyu da baza ki ji da
ɗ
in hukuncina ba, bazan iya
ɓ
oye miki ba shiyasa na fa
ɗ
a miki, amma tafiya babu fashi. Na yi miki alƙwararin bazan watsar da kaina ba, na yi miki alƙwarain iya albashina kawai zan kar
ɓ
a bazan kar
ɓ
i ku
ɗ
i t
a wata hanya mara kyau ba. Ko a wata
ɗ
aya na tara ku
ɗ
in zaki ganni na dawo, bazan
ɓ
ata lokaci a can ba. Ba neman ku
ɗ
i naje yi ba, neman ku
ɗ
in da zan biya bashi zan je nayi."
Safeera ta kalle ta ganin da gaske take magana, ga rauni ya bayyana a tare da ita
.
Safeera hawaye suka sakko daga idanunta ta ce, "Islaha ta ya zaki tara wannan ku
ɗ
i a wata
ɗ
aya da iya albashi? Kuma in ki ka tafi baza ki dawo ba sai kin gama biyan su Mama ku
ɗ
in da suka kashe suka kai ki, sai kin biya kamfani kafin ki fara morar ku
ɗ
in
. Kina ganin duk zaki iya hakan a ƙaramin lokaci?."
Islaha ma kuka take yi a hankali ta ce, "in sha Allah zan iya, zan nemi halak ba haram ba. Ki yarda dani, bazan yi komai da zai lalata tarbiyyata ba."
Safeer ta goge idonta ta ce, "na yarda dake besti
e, ni na san wacece ke. Amma ina so ki sani daga ranar da ki ka tafi duk mai yi miki kallon mai mutunci zai daina, an riga an yiwa tafiyar nan ku
ɗ
in goro, ko da iya halak
ɗ
inki ki ke nema a can, an lalata hakan a idanun mutanenmu na nan. Shaida mai kyau da
ga bakin kuma mutune rahama ce, bana so a fara yi miki wani zargi mara da
ɗ
i."
"Duk wanda ya zarge ni shi da Allah, duk wanda ya yi min ƙazafi akwai ranar tsayuwa Safeera."
Safeera ta ce, "na ji. Ya zaki yi da Saheer? Na san ko za a sake yaƙin duniya baz
ai ta
ɓ
a amincewa da tafiyar nan ba. Ya zaki yi dashi? Ya zaki yi da su Zainab da abinda ki ke bincike a gidan? Kina so ki ce min ƙudurin ki ya danne na gidan marayu? Tafiyar ki ta fi bincike akan zargin lalata yaran da ake yi mahimmaci?....."
See you on m
onday guys
😍
[6/29, 11:53 AM] KRBBK: RDB2P24
Nana Haleema
Islaha ta ja numfashi mai tsaho ta sauke, ta
ɗ
an yi shiru kafin ta lumshe ido ta bu
ɗ
e ta kalli Safeera ta ce, “Na san Hamma bazan ta
ɓ
a
ɗ
aukar maganar nan ba, shiyasa nake fatan Allah yasa tafiyar t
a kai jibi, kin ga gobe ya ce min zai koma Niger, in dai ya tafi shikenan.”
Safeera ta bita da kallon tausayi ta ce, “nufin ki ko ya dawo bazai sani ba?.”
“Dole zai sani, da kaina zan fa
ɗ
a masa amma sai na tabbatar bana nan. Indai har na tafi damuwar ba
mai yawa bace, kafin na tafi ne wallahi bazai ta
ɓ
a bari ba. Fa
ɗ
a zai ta yi, ya kuma takura min sai na fa
ɗ
a masa dalilina na tafiyar.”
Safeera ta ce, “yanzu ya za a yi kenan?.”
“Sadik zan yiwa waya, zance masa ina so mu ha
ɗ
u, sai na fa
ɗ
a masa komai da ko
mai. Na san da wahala ya fahimce ni, amma zan roƙesa sosai, zance don Allah kar ya fa
ɗ
a masa har sai na tafi.”
“A shawara ta kar a fa
ɗ
awa Sadik, babu lallai ya iya riƙe maganar bai fa
ɗ
awa Saheer ba. Ki bari in kin je sai su ji labari, duk da na san zasu
zo su tutsiye ni akan maganar, ni kuma zan fa
ɗ
a musu abinda yake faruwa kawai.”
Islaha ta
ɗ
an yi shiru alamum tunani kafin ta ce, “To mu gwada hakan mu gani, amma ina jin tsoron
ɓ
acin ran Hamma.”
Safeera ta ce, “dole ransa ya
ɓ
aci, shi da yake so ayi bi
kinku nan da wasu kwanakin masu zuwa, amma a wayi gari kin bar ƙasar, ai dole ransa ya
ɓ
aci.”
Ta ja numfashi mai tsaho ta ce, “babu yadda zan yi ne, ni kaina dole ce ta saka ni zan yi. Har istikhara nayi akan tafiyar, shiyasa na saka a raina in har Allah
ya nufa naje to akwai alkhairi a zuwana, in kuma ban je ba babu alkhairi a zuwan, tunda na nemi za
ɓ
in Allah kuma na san zai za
ɓ
a min.”
“Babbar matsalar ki a rayuwa shine gaggawa, duk da in mutum yana cikin yanayi na neman mafita yana aikata duk abinda ya
zo ransa ne. Amma ke tun asali haka ki ke, kawai da zuciyar ki ta
ɗ
arsa miki abu sai ki hau kai ki zauna, ki kasa fahimtar kuskuren abun har sai kin aikata. In ba dan haka ba, meye ya kai ki
ɗ
auko ku
ɗ
i don Allah? Sannan me ya kai ki yanke hukuncin tafiya
saudia? Dan kina ganin baki da iyayen da zasu hana ki ko?.”
“Ina da Hamma, na san shima in ya ji bazai bari ba. Kamar iyayena yake, duk abinda yace na bari ina bari.”
“Dole ki rage gaggawa, duk inda gaggawa take daga shai
ɗ
an take.”
“Ga sakamakonta ina g
ani Safeera, da ban yi ba da ina nan hankalina a kwance. Yanzu kuwa mafarkai nake yi marasa kyau, har mafarki nayi na kasa tsallake sira
ɗ
i. Shiyasa hankalina ya tashi, nake nemawa kaina mafita.”
Safeera ta ce, “Zainab da Hafsa fa? Case
ɗ
in da ki ke ta bib
iya fa? Kina nufin zaki tsallake ki tafi ki bar yara a cikin garari?.”
Ta yi ajiyar zuciya ta ce, “Zan bar maganar a hannun Barr Suraj, na san zai yi komai kamar ina nan. Kuma kema kin nan, zan dinga saka ki kiyi magana dasu.”
“Amma kin san ba kamar ke b
a ko? In dai ki ka bar ƙasar nan an ajjiye batun case
ɗ
in Islaha.”
“Allah zai kawo min yadda zanyi.”
Safeera ta ce, “Allah ya kyauta. Aikin ki fa?.”
“Zan yi droping
ɗ
insa, in na dawo zan cigaba in sha Allah.”
“Kafin shekara
ɗ
aya za a manta da fuskar k
i, kina kan matakin
ɗ
aukaka a yanzu, in ki ka yi ƙaura aka daina ganin zaki dakusar da kan ki.
“To ya zan yi?.”
“A ganina ki yi creating content a can, ko da video flowers ne ki dinga
ɗ
auka ana yawan ganin fuskar ki a media. Tunda kina da followers, hak
an zai saka baza a manta dake da sauri ba.”
Islaha ta
ɗ
aga kai ta ce, “Allah ya bani iko.”
Safeera ta amsa da amin a lokacin aka bu
ɗ
e ƙofar aka shigo da sallama.
Suka amsa suna kallon Mama da ta shigo da babbar trolly bag ta ce, “islaha ga jakar zuba k
aya nan, in anjima za a siyi ticket
ɗ
in ku, jirgin jibi da daddare zaku hau. Ki zuba duk abinda ki ke da buƙata, ki zuba kaya masu kyau kar ki tafi da marasa kyau. Sannan zaki iya yin siyayya in kin je Jedda ki siyar ki riƙe ku
ɗ
in ki. Ana siyan goro, doya,
fara, man shafawa, da sauransu. Goro dai ya fi kawo ku
ɗ
i, amma wucewa dashi tun daga nan Nigeria yana da wahala, amma da kin wuce in Allah ya taimake ki a Jedda ma ya wuce zaki yi murna.”
Islaha cikin yaƙe ta ce, “Na gode Mama, ba sai na siyi komai ba.”
Mama ta ce, “shikenan, ni zan ba da sautun da za a siyar min ki saka a jakar ki, in aka siyar ki mayar da ku
ɗ
in naira ki turo min ku
ɗ
ina. Sannan akwai yaji, saboda abincin larabawa babu
ɗ
an
ɗ
ano, ina dashi na siyarwa in za ki siya.”
A sanyaye islaha ta
ce, “To Mama. Hamma yana nan?.”
Mama ta ce, “ke kar ki damu da Saheer babu abinda ya isa ya yi, ba haifar ki ya yi ba, kuma ba auren ki yake yi ba. Bai isa ya hanaki abinda ki ke so ba.”
Ta langwa
ɓ
ar da kai ta ce, “Don Allah Mama bana so ya sani, tunda
gobe zai koma Niger don Allah kar ki fa
ɗ
a masa.”
Mama ta
ɗ
aga kai ta ce, “naji……”
Mama ta juyo ta kalli Safeera ta ce, “Ke Safeera ana ta tafiya ke baza ki je ba? Ga ƙawarki nan zata tafi ta bar ki a nan, ko da yake da babar ki za a yi tafiyar” ta fa
ɗ
a
tana juyawa ta fita.
Safeera ta bi bayanta da harara ta ce, “babu inda Umma zata je in Allah ya yarda. Matar nan makira ce, wato dan zaki je ki samo mata ku
ɗ
i shine harda sakar miki fuska. Ki ji kayan takaici, wai in kina son yaji ina da na siyarwa.”
It
a dai Islaha bata ce komai ba dan bata so Safeera ta ji da Umma za a yi tafiyar a bakinta.
Sai da suka yi sallah suka fito, a harabar gidan suka ha
ɗ
u da Saheer da Sadik a tsaye suna tattaunawa akan jikin Baffa da ya warware kamar ba shi ba.
Suka ƙarasa
inda suke tsaye suka gaisa, Saheer ya kalli Islaha da kana kallon ta ka san tana cikin yanayin damuwa mai yaws. Ya
ɗ
auke kai daga kallon ta, amma sai ya kasa daurewa ya juyo ya ce, “Ya dai?.”
Ta kalle sa ta ce, “babu komai, kaina ne yake ciwo.”
Ya zuba
mata ido ya ce, “me ya kawo ciwon kan? Kwana biyu kina yawan cewa kan ki yana ciwo, me yake kawo shi?.”
“Gajiya ce,
ɗ
azu na je
ɗ
aukar labarai ne, kuma ka ga yau anyi rana kamar ba lokacin sanyi ba.”
Ya
ɗ
an sauke nunfashi ya ce, “kin sha magani?.”
Ta
ɗ
aga masa kai alamun eh ta ce, “zan raka Safeera na dawo.”
“Ki dawo mu yi sallama, gobe da asuba zan wuce in sha Allah.”
Ta
ɗ
an gya
ɗ
a kai ta raka safeera ƙofar gida, ta dawo ta tarar suna tsaye har lokacin suna magana. Bata tsaya ba ta wuce su zuwa ciki
n gida Saheer ya bita da kallo har ta
ɓ
ace daga idanunsa.
Ya juyo yana kallon Sadik ya ce, “ban amince da yanayin Islaha na kwanakin nan ba, tabbas ta canja ta koma kamar ba ita ba. Zuciyata tana fa
ɗ
a min akwai abinda aka yi mata a lokacin da aka sace ta,
a can ta samo wannan damuwar da take
ɓ
oyewa.”
Sadik bai ce komai ba, amma shi kansa har lokacin yana tunanin ku
ɗ
in da ta kawo masa aka biya ku
ɗ
in aikin Baffa, har lokacin zuciyarsa rawa take yi akan Islaha, tunaninsa a ina ta samu ku
ɗ
in ita da aka ce an
sace ta?. (Waye y sani Malam Sadik?
🤣
)
Islaha sai ta ƙagu dare ya yi Saheer ya zo su yi sallama ta huta, so take kawai ya bar ƙasar ya tafi Niger ko zata fi mayar da hankali akan abinda yake gabanta.
Ta gama shirin bacci kenan ya kira wayarta ya ce ta z
o harabar gidan su yi sallama. Ta saka hijjab a sanyaye ta fito, a daidai lokacin Hanan ta shigo da manyan ledoji tana wani takun isa da taƙama ta wuce su ta shiga ciki. Ya ja tsaki ya ce, “gaba
ɗ
aya Mama ta lalata yaran nan.”
Islaha bata ce komai ba, ya
kalle ta ya ce, “na kira ki mu yi sallama, bana so na takura miki ki fito da asuba saboda sanyi. Zan tafi, amma bazan jima ba zan dawo saboda jikin Baffa.
Islaha a sanyaye tankalle shi ta ce, “Allah ya kai ka lafiya, Allah ya baka abinda ka je nema.
Ya
sauke numfashi ya ce, “Amin matar Hamma. Kin san nawa bill
ɗ
in asibitin da Baffa yake?.”
Ta girgiza kai tana kallonsa gabanta yana fa
ɗ
uwa ya ce, “ku
ɗ
i ne masu yawa fa, a haka ma wai dan an biya ku
ɗ
in aikin. Asibitin yana da kyau da tsari, amma akwai kash
e ku
ɗ
i sosai.”
A sanyaye ta ce, “an ce mai asibitin kamar bature yake, shiyasa tsarin asibitin ya zama na turawa. In ban da shi ban ta
ɓ
a ganin asibitin da nurses ne sukw jinyar mara lafiya ba, ko national