Showing 231001 words to 234000 words out of 250912 words

Chapter 78 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1686



ɗ

an yi tsaki ta ce,

"Mr Jafar na zo nan dan na saka hannu a takardar yarjejeniyar auren wata biyar."

Jazy ya nuna mata Ray da yake kwance ya ce, "gashi nan ai, dashi ku ka fara kuma dashi za ku gama. Ray ka tashi, your wife is here." Ya yi masa banza kamar bai ji ba, nan ku

wa yana jin duk abinda suke fa

ɗ

a.

Jazy ya ce, "na san kana jina fa, dallah malam ka tashi." Kamar bazai tashi ba, sai kuma ya miƙe ba tare da ya cire book

ɗ

in fuskarsa ba. Ya sauke ƙafafunsa a ƙasa, ya cire littafin a hankali ya kalli Jafar.

Jazy ya ce,

"ita za ka kalla ba ni ba." Ray ya

ɗ

an juya ya kalle su sai ya

ɗ

auke kai kamar bai gane su ba.

Nana Haleema.

[7/28, 5:31 PM] KRBBK: RDB2P92

Nana Haleema.

Lokacin da ya kalle su Safeera sai ta ji kamar an jona shocking a jikinta, ta bu

ɗ

e ido sosai tana sa

ke tabbatar da ba fa gizo yake yi mata ba, shi

ɗ

in ne dai a zaune a gabanta.

Tsabar mamaki da ru

ɗ

ewa bata san ta bu

ɗ

e baki ta ce, "Mr Rehaan!." Ta gefen ido ya kalle ta ya share bai ce komai ba shima Jazy bai ce komai ba.

Islaha ta

ɗ

an ta

ɓ

a Safeera gani

n zata zubar mata da class ta ce, "Ka yi magana akan auren yarjejeniya ko? To gani na zo zan saka hannu a kai."

Bai ce komai ba sai kallon falon da yake yi kamar mai neman wani abu, can ya hango takardun a  kan tav stand.

Ya kalli Safeera suka ha

ɗ

a ido

, ya nuna mata takardar ya yi mata alama da ta

ɗ

auko masa.

Safeera kwarjini ya yi mata, bata san lokacin da ta yi nufin miƙewa ta

ɗ

auko ba, Islaha ta zaunar da ita ta ce, "ai ba aikin da ki ka zo yi ba kenan, ba ke za ki

ɗ

auko ba, in shi bazai tashi ya

ɗ

auko ba ni zan

ɗ

auko. Abinda ya shafe shi ne ba ke ba, baza ki yi masa aiki a banza ba." Ta fa

ɗ

a tana miƙewa ta

ɗ

auko ta dangwarar a gabansa.

Ya shafa kansa yana mamakin wannan yarinya mai ta

ɓ

in hankali, ya jingina da kujera yana rufe ido yana ji a ransa

in aka bar shi da yarinyar nan wata ran tsaf zai iya shaƙe ta ta daina numfashi, ya lura tana da rawar kai, amma zai gyara mata zama a wata biyar kacal. 

Jafar dai ya yi shiru yana danna waya kamar bai san dasu ba, hankalinsa baya kansu yana kan abokans

a da suka zo daga wata ƙasar yana ba da inda za a kaisu.

Ya bu

ɗ

e ido ya

ɗ

auki takardar ya miƙa mata ba tare da ya kalle ta ba. Islaha ta kar

ɓ

a bata kalle sa ba, ta kalli takardar tana karanta abinda yake ciki. Five months contract marriage, shine abinda t

a gani da manyan baƙi a rubuce a sama. Sai rules

ɗ

insa da ya rubuta mata wanda dole sai ta bi su indai ta yarda da auren.

Rule na farko akan ba ya so kowa ya san shine mijinta, auren sirri ne. Na biyu kar ta fa

ɗ

i sunansa a ko ina a matsayin matarsa, ko me

zai faru kar ta ce fa

ɗ

i sunansa. Na uku kar ta saka masa baki akan komai nasa, duk abinda ya ga dama zai yi mana babu ruwanta. Na hu

ɗ

u dole ta yi duk abinda ya ce mata babu sa

ɓ

awa, dole ta bi umarninsa a duk lokacin da ya ga hakan ya kamata, dole ta yi pr

etending

ɗ

in matarsa a wajan wa

ɗ

anda suka dace. Babu ruwanta da maganar gidansu, komai zai faru kar ta saka baki.

Ta gama karantawa ta kalle sa tana hararesa, ta sake kallon takardar ta ga ƙaramin rubutu inda ya ce zai aure ta saboda mahaifinsa ya ce, sa

boda ya yi alƙawari akan hakan. Sai wajan da zata saka hannu da inda zai saka hannu.

Islaha ta kalle sa ta ce, "na karanta shara

ɗ

an ka."

Bai kalle ta ba ya ce, "ki saka hannu."

Ta yi dariya ta ce, "ji mana, ni ma ba ka ji nawa rules

ɗ

in ba ai ko?" Ta

fa

ɗ

a tana bu

ɗ

e handbag ta

ɗ

auko takarda ta miƙa masa. 

Ya bita da kallo yana mamaki, tunanin har wasu conditions ne da ita akan aurensa?. Ya yi kamar bazai kar

ɓ

a ba, sai kuma ya kar

ɓ

a yana dubawa.

_Na amince zan yi auren yarjejeniya da Rehaan Yola, amm

a in ya amince zai bani ku

ɗ

in fansar wanda zan aura naira miliyan hamsin._

Rehaan yana gama karanta wajen ya

ɗ

ago ya kalle ta ya ce, "Are you a thief? Fifty million for your marriage?"

A lokacin Jafar ya kalle su jin zancen miliyan hamsin, ya kalli Isla

ha da take kallon Rehaan, ya kalli Rehaan da yake kallon ta, ya girgiza kai yana tunanin wannan lamari nasu kamar a wasan kwaikwayo, ko a film bai saba ganin mutane kamar Rehaan da Islaha ba. Kuma shi da

ɗ

i ya ke ji da ya kasance Islaha tana da wayo da maga

na, in ba dan haka ba da Rehaan ya gama da ita. Amma yanzu da yake fa

ɗ

a tana mayarwa, tana nuna masa itama tana da rules

ɗ

in da zata ba shi, Rehaan

ɗ

in zai san ba dan wani abu na sa zata aure shi ba.

Islaha ta kalle sa cikin ko in kula ta ce, "za ka aure

ni saboda mahaifinka, wannan shine reason

ɗ

inka. Ni kuma zan aure ka saboda fifty millions, ku

ɗ

in fansar wanda zan aura in contract ya ƙare. In za ka bani ku

ɗ

in da zan kar

ɓ

o sa daga wajan kidnappers fine, if not daman ban saka hannu ba."

Ya zuba mata ido

kawai yana kallon ta, sai kuma ya kalli Jafar, Jafar dai murmushi yake yi bai ce komai ba, sai kuma Jazy ya

ɗ

auke kansa dan babu ruwansa, ya cigaba da danna wayarsa yana dariyar wannan lamari.

Rehaan ya ce, "Ke ƴar fashi ce?."

Islaha ta

ɗ

aga hannu tana

ɗ

age kafa

ɗ

a ta ce, "babu dole a maganar nan, in baza ka iya ba a fasa daman ba a yi ba. Saboda shi ka

ɗ

ai zan saka rayuwata a cikin rayuwarka, shima rashin mafita da son ceto rayuwarsa ne ya saka zan zauna inuwa

ɗ

aya da kai, bayan wannan da babu wani abu da

zai sake ha

ɗ

a ni da kai har abada.

Ya

ɗ

an bu

ɗ

e ido ya ce, "fifty millions for you? Oh God!" Ya fa

ɗ

a yana

ɗ

an kulle ido.

Inda wata ce ba ita ba ku

ɗ

in ba komai bane, amma gani yake in ya bata ku

ɗ

in ta yi nasara kuma ta samu riba akansa, ga aurenta ga kum

a ku

ɗ

in da zai bata. Kamar ma shine ya nemo ta ya ce zai aura, tunda daga aljihunsa zai fitar da ku

ɗ

in ya bayar, kamar shi ya ke son auren.

Bai ce komai ba ya cigaba da kallon takardar yana karanta rules

ɗ

inta bit by bit. Dan ya san shara

ɗ

in irin wanna au

ren, indai ka saka hannu dole ka bi duk abinda mutum ya ce.

Abu na farko da ta rubuta zan cigaba da aikina, ko ƙasar waje aikinna zai ta babu ruwanka. Ina da wanda nake so kuma zan aura, zan cigaba da magana dashi kuma na ha

ɗ

u dashi a duk lokacin da na ga

dama, babu wanda zai yi min iyaka da ganinsa. Zan yi duk abinda nake so, baza a takura min ace sai na bi umarni ba, dan ba auren gaske na yi ba balle na yi biyayya. Ni ba ƴar aiki bace, bazan yi share-share da girki ba. Baza a hana ni fita duk inda na ga

dama ba, in kwana ya kama na yi a waje zan yi babu ruwan mutum da ni.

Rehaan ya gama karantawa dan kaf cikin rules

ɗ

in bai ga wani rule na kirki a ciki banan ba.

Rule na ƙarshe ya kalla, ya ga shi da capital letter ma aka rubuta shi saboda girmansa, an

rubuta NO INTIMACY RELETIONSHIP!.

Rehaan ya

ɗ

an

ɗ

ago ido ya kalle ta, shi wallahi ya manta da wani intimacy saboda ba ya gabansa a aurenta, ko ka

ɗ

an bai kawo hakana a ransa ba balle ya yi tunanin saka shi a cikin rules

ɗ

insa. Amma ita da yake abin yana

zuciyarta gashi har ta rubuta, ko intimacy

ɗ

in me zai yi da ita oho mata.

Ya

ɗ

an yi ƙaramin tsaki ya ce, "it's that all your rules?." Ta

ɗ

aga kai alamun eh.

Ya

ɗ

an yi shiru yana tuna alƙawarin da ya yiwa Abba sannan ya kalli Jafar ya ce, "Jazy pen."

Jazy ya ya miƙe masa shi kuma ya yi signing takardar da ta ba shi, sannan ya yi signing akan wata a kusa dashi. Ya sake yin signing akan guda hu

ɗ

u ya cillar da biro akan table

ɗ

in.

Itama ta

ɗ

auki biron ta saka hannu zuciyar ta ko

ɗ

ar babu kamar yadda ya y

i. 

Ta

ɗ

auki

ɗ

aya wacce ya rubuta rules

ɗ

insa, dan ko wacce copy biyu ce, da wacce zata riƙe da wacce zai riƙe, ta saka a handbag.

Da

ɗ

i ya cika mata rai dan iya saka hannun sa ya yi ya bata tabbacin zai ba da ku

ɗ

in, sai ta ke gani kamar Hamma ya fito y

a gama, ta zama silar fitar Hamma daga cikin uƙuba.

Jazy ya

ɗ

an yi tafi yana kallonsu ya ce, "Finally, mr and mrs Rehaan."

Islaha ta ce, "ku zama shaida a gaban idanunku aka yi komai, Mr Jafar ka karanta don Allah" ta fa

ɗ

a tana nuna masa takardar.

Ya

girgiza kai ya ce, "No need Miss, kar ki damu. Rehaan bazai yi breaking ko wanne rule

ɗ

in ki ba, ya san duk abinda yake yi."

"A'a Mr Jafar, bana so a samu matsala nan gaba, dan gaskiya bazan jure ba."

"Baza a samu ba Islaha, tunda kuna ganin auren contra

ct shine daidai da ku shikenan."

Rehaan dai kallon ta kawai yake yi yana mamakin ƙarfin hali irin nata, wai mutum kamar shi take fa

ɗ

awa irin wannan maganar dan bata da hankali, har tana cewa wai bata so a samu matsala saboda baza ta jure ba.

In ba dan al

ƙ

awarin da ya yiwa Abba ba ita ta isa ya zauna yana fa

ɗ

a tana ja? Ta isa ta sake ganinsa balle har ta samu damar yi masa shirme?.

Ya yi tsaki mai sauti ya miƙe tsaye ya ce, "ki turawa Jazy account details

ɗ

in" ya fa

ɗ

a yana barin wajan ko takarda

ɗ

aya bai

ɗ

auka ba.....

Nana Haleema.

[7/29, 12:06 PM] KRBBK: RDB2P93

Nana Haleema.

Islaha ta bi shi da kallo cikin takaici da

ɓ

acin rai, kafin ta yi tsaki ta kalli Jafar da yake kallon ta ta ce, "shiyasa na ce ka kasance a nan, saboda ina so ku zama shaida da kai

da ƙawata. Bana so a samu matsala nan gaba, duk ƙanƙantar matsala bazan jure mata ba. Na saka hannu na amince da auren nan saboda Hamma, zan rayu tsahon wata biyar saboda shi, in ba dan haka ba da ba mu sake ha

ɗ

uwa ba."

Jafar ya ce, "saboda wanda za ki

aura ki ka amince za ki auri Rehaan?."

Ta

ɗ

an yo murmushi ta ce, "ba iya auren yarjejeniya ba, zan iya sadaukar da komai saboda shi."

Ya girgiza kai ya ce, "Wow! Ban ta

ɓ

a ganin irin wannan sadaukarwa ba. Yanzu fifty millions suka nema kuma za ku basu?."



Ta

ɗ

an yi ajiyar zuciya ta ce, "haka suka ce, da farko sun ce one hundrend millions, amma daga baya sun rage ya dawo haka."

"Ƴan sanda fa, kun yi magana dasu?. Haka kawai za ku

ɗ

auki ku

ɗ

i a bawa wasu mutane a cikin daji, meyasa baza ku basu dama su yi

aikin su ba?."

Islaha ta ce, "an yi komai Mr Jafar, abin ne kamar bazai yi aiki ba. Ni kuma ganin na samu dama sai na ce bara na gwada, in ya yi aiki shikenan, in bai yi ba sai mu nemi wata hanyar."

Jafar ya ce, "shikenan, za a tura miki ku

ɗ

in."

Islah

a ta ce, "Thank you." A lokacin Rehaan ya dawo falon ya

ɗ

auki wayarsa.

Jafar ya kalle sa sannan ya kalle ta ya ce, "Thanks him."

Islaha ta kalli Rehaan sannan ta ce, "Da na godewa wannan ai gwara na kwana babu ci babu sha."

Jafar ya yi dariya mai sau

ti, ya kalli Rehaan da ya

ɗ

auki wayarsa ya koma ko kallonsu bai sake yi ba, kamar ma bai san dasu a wajen ba.

Islaha ta miƙe tsaye tana jinta wani iri, sai take ji kamar zuwa ta yi ta roƙosa ku

ɗ

i ya bata, sai ta ke jin kamar ta zubar da ajinta a wajensa.

Sai kuma ta tuna zama dashi zata yi na wata biyar, shi kuma ya ba ta ku

ɗ

i.

Ta kalli Jafar ta ce, "na gode." Bai ce komai ba ya

ɗ

aga mata kai, ta kalli Safeera da ta maƙale a waje

ɗ

aya ko motsin kirki ba ta yi ta ce, "Safeera mu je." Safeera ta miƙe suka f

ita daga falon.

Tana fita Jafar ya

ɗ

auki takardun yana karantawa, rules

ɗ

in ya dinga bi yana karantawa, dan gaba

ɗ

aya shi bai wani nessecery abu a ciki ba, daga nata rules

ɗ

in har nasan. Ya

ɗ

an yi murmushi ya ajjiye musu, ya miƙe tsaye a lokacin Rehaan ya

dawo.

Rehaan ya kalli Jazy ya ce, "amma wannan yarinyar nan bata da wani plan a ƙasa? Daga zancen contract sai ta kawo maganar ku

ɗ

i?."

Jafar ya ce, "Da gaske an yi kidnapping

ɗ

in wanda take so kuma zata aura, a gidanau take rayuwa, shine ya

ɗ

auki duk w

ani responsibilities

ɗ

inta. Zata iya

ɗ

aukar komai saboda dashi, dan ta yarda ta zauna da kai na wata biyar saboda shi a wajenta ba komai bane."

Rehaan ya girgiza kai cikin ko in kula ya ce, "dole ta yi komai saboda shi, abokin

ɗ

an iska shima

ɗ

an iska ne."

Jafar ya kalle sa ya ce, "auren ta da dai za ka yi, bai kamata a dinga jin wa

ɗ

anan kalaman a bakin ka ba."

Ya ce, "Ikon Allah, shi kuma ita yake so, ya rasa abinda zai so sai wannan."

Jazy ya ce, "ni na tafi, ina da abinda zan yi. In ta turo min det

ails

ɗ

in zan tura maka, ni ba

ɗ

an aikin ka bane" ya fa

ɗ

a yana fita daga falon.

Islaha yadda aka

ɗ

auko su haka aka mayar dasu, Safeera duk ta gigice ta kasa cewa komai sai da suka sauka daga motar, suna shiga gidan su Saheer ta riƙe hannun Islaha ta ce, "

Islaha daman da gaske ki ke? Wayyo Allah, ban ta

ɓ

a tunanin zan ga Rehaan ido da ido ba sai yau. Ashe haka yake da kyau? Ashe a zahiri ya fi kyau Islaha. Wow! Gaskiya kina da sa'a ƙawata, ke me sa'a ce."

Islaha ta kalle ta cike da takaici ta ce, "ji don Al

lah, akan wancan banzan duk kin wani rikice, ni ki sakar min hannu" ta fa

ɗ

a tana ƙwace hannunta.

Sai kuma ta ce, "Don Allah ki bar wannan shirmen, ni bana so kowa ya ji maganar nan, ki riƙe wannan amanar don girman Allah. Bani da buƙatar a san na yi aure

balle a san wanda na aura, ki rufe maganar nan, ko Saleem kar ki fa

ɗ

awa, na yarda dake shiyasa na je har can da ke."

Safeerq ta ce, "Meyasa bakya so a sani?."

"Kin ga yanayin da auren ya zo, ba aure ne da zai dawwama ba, ba aure ne kamar ko wanne ba. Na

rantse da Allah bana son ganin fuskarsa, ko sunansa bana so a kira, ni ka

ɗ

ai na san wulaƙancin da ya yi min, ni ka

ɗ

ai na san irin

ɗ

acin da dasa min a zuciyata...."

Ta dakata da maganar tana tuna yadda ya dinga jifanta da kalaman banza sannan ta ce, "amma

na amince saboda Hamma kawai, zan je na zauna dashi saboda Hamma, zan dawo saboda Hamma."

"In sha Allah bazan fa

ɗ

a ba, za ki same ni da riƙe miki amana in sha Allah, kar ki damu."

Sai kuma ta dafe kai ta ce, "Ni wallahi danasani nake yi, sai nake ji kam

ar na cutar da rayuwata, kamar ban yi daidai ba, kamar abinda na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login