Showing 30001 words to 33000 words out of 250912 words
ba, amma zan yi maganin ki. Zan sadaukar da komai dan ganin bayan ki" ta fa
ɗ
a tana sauke numfashi cikin wani irin yanayi.
Nana Haleema.
[6/19, 10:27 AM] KRBBK: RDB2P11
Nana Haleema.
A firgice ta bu
ɗ
e ido ƙirjinta ya
na bugawa, yadda ta bu
ɗ
e ido a firgice tana zare ido zai tabbatar da ba ƙaramin tsoro da firgici take ciki ba. Duk da ac da take falon amma zufa take yi, ƙirjinta sai sama da ƙasa yake yi saboda tsoro da tashin hankali.
Ta dafe ƙirji tana kallon falon tan
a tuna abinda ta gani a cikin mafarkin ta.
A hankali ta fara sauke ajiyar zuciya, tana tunawa ba gaskiya bane mafarki ta yi, ba a gaske ya faru ba mafarki ne. Taja numfashi mai ƙarfi tana lumshe idonta cikon wani yanayin fa
ɗ
uwar gaba mara misaltuwa.
Ma
farki tayi wai Baffa ya mutu, sannna taga Hammanta cikin wani irin yanayi mara da
ɗ
i, duk ya birkice yana ta kuka yana kiran sunanta. Ita kuma ga wani abu ya yi mata katanga dashi, tana so ta fito amma ta kasa.
Sai kawai ta fashe da kukan rashin mafita, t
a cusa kanta a ƙafafunta tana kuka mai sauti. Ta san ko bata yi mafarki ba Hammanta yana cikin wani irin yanayi, ta san Hamma yana cikin yanayin da dole hankalin sa zai tashi saboda rashin ta. Duk wanda zai damu da
ɓ
acewar ta a bayan Hamma yake, duk wanda
zai
ɗ
aga hankalinsa akan hakan a bayan Hamma yake.Tasan tabbas zai iya yin kukan rashinta, balle kuma basu san inda take ba balle a
ɗ
auki matakin nemo inda take.
Rauni ya sake mamaye mata zuciya, tana tuna yanayin da Hamma zai shiga, tana cigaba da kuka
cikin baƙin ciki da ƙunar zuciya. Haushin baturen da bata san sunansa ba, suna sake mamaye mata zuciya.
Sai da ta gaji ta
ɗ
ago a hankali tana cigaba da kallon falon, sai a lokacin ta kula ashe ba inda aka ajjiyeta take ba, a falon da tazo neman ya fitar d
a ita take a zaune akan carpert, a haka bacci ya
ɗ
auke ta.
Ta lumshe ido hawaye yana cigaba da zuba daga idanunta, ta kalli agogo taga dare ya yi sosai har asuba ta kusa. Ta fara kalle-kalle tana neman inda zata ga ban
ɗ
aki ta yi alwala ta kai wa Allah ku
kan ta akan halin da take ciki.
Ƙ
ofa biyu ka
ɗ
ai ta gani, sai stairs
ɗ
in da taga ya hau a daren jiya, ta miƙe ta nufi ƙofa
ɗ
aya ta bu
ɗ
e a hankali taga bedroom ne mai girma sosai, ta taka kamar bata so ta shiga inda take tunanin ban
ɗ
aki ne, ta shiga tayi al
wala ta fito ta dawo inda take zaune.
Kallon jikinta tayi ta
ɗ
an tsaki, ji take kamar kayan jikinta baza su yi sallah ba, duk da basu yi dau
ɗ
a sosai ba amma sai take ji kamar basa su yi sallah ba. Tunawa da babu yadda zata yi sai ta tayar da sallah har l
okacin asuba sallah take yi.
Footstep take jiyowa a hankali, ta juya ta gansa yana sakkowa kunnensa maƙale da airpot, yana motsa bakinsa alamun magana yake yi.
Hannayen sa duka biyun suna kansa yana tattare gashin kansa ya
ɗ
aura band, sannan ya saka hul
ar jallabiyar da take bayansa. Baƙar jallabiya ce a jikinsa mai dogon hannu, waccs ta yi masa kyau sosai ta haska fatar da take jikinsa. Tun kafin ya ƙaraso turarensa ya rigasa zuwa wajanta, ƙhamshinsa ya dabaibaiye falon cikin ƙaramin lokaci.
Yana juyow
a suka ha
ɗ
a ido da ita, haka kawai ta ji gabanta ya fa
ɗ
i sosai, sai take so ta tuna inda ta ta
ɓ
a ganin fuskarsa ko da sau
ɗ
aya ne. Tunani take yi a ina ta ta
ɓ
a ganinsa, kamar ba a hotel ta fara ganinsa, zuciyar ta tana fa
ɗ
a mata ta san shi a wani waje, kaw
ai bata san a inda ta ganshi
ɗ
in bane, kuma gashi ta kasa tunawa.
A lokacin taji ya ce, "Alright."
Fa
ɗ
ar hakan da ya yi sai ta dawo hankalinta, ta kawar da tunanin inda ta san shi ta cigaba da kallonsa tana so ta ga ko zai yi mata magana.
Bai kalle ta b
a, ta taka a hankali ya nufi ƙofa ya bu
ɗ
e ya saka thumb print
ɗ
insa, ƙofar ta bada sauti ka
ɗ
an samnan ta bu
ɗ
e, ya fita daga falon bai sake kallon inda take ba balle ta saka ran zai yi mata magana.
A sanyaye ta daina kallon sa, ta kalli gabas ta tayar da
sallah tana hawaye, tana idaarwa ko addu'a bata yi ba ta ƙarasa wajan ƙofar tana ja ko zata bu
ɗ
e amma bata bu
ɗ
e ba.
Ta ƙarasa wajan window amma ta kasa
ɗ
aga labulen wajan dan ba normal labule bane da ta saba gani, ta koma
ɗ
aya tagar nan ma ta kasa dan duk
iri
ɗ
aya ne bata san ta ake amfani dasu ba, bata ta
ɓ
a ganin irinsu ba. Ta glass
ɗ
in window take hangosa tsaye da yaransa, sai murmushi suke yi shi kuma bata ganin fuskar sa.
Sai kuma taga ya juyo takowa zuwa falon, ta lumshe ido tana ji kamar da zuciyar
ta yake tahowa, duk taku
ɗ
aya da zai yi bugun zuciyar ta ƙaruwa yake yi, kamar wacce ta aikata masa laifi take jin tsoron zai kamata. A daidai lokacin ta ji an bu
ɗ
e ƙofar an shigo, ta juyo tana kallo sa ganin ko kallon falon bai yi ba yana niyar wucewa sa
ma.
Da sauri ta ƙarasa inda yake, muryar ta tana rawa ta ce, "ban san sunan ka ba..." Sai ta kasa ƙarasawa saboda hawayen da take riƙewa suka sakko daga idanunta.
Ta ja numfashi mai tsaho ta ce, "Babana yana asibiti........" tana fa
ɗ
a ta fashe da kuka
tana zubewa akan guiwar ta tana kuka sosai.
Kamar an dakatar dashi ya tsaya bai hau saman ba, ya juyo ya ga yadda take kuka kamar wacce aka yiwa rasuwa a lokacin. Ko maganar ta bata fita yadda ya kamata, kuka take yi sosai tana ha
ɗ
e hannunta waje
ɗ
aya.
Islaha ta ce, "Ban san me na yi maka ka kawo ni nan ba, ban san me na aikata ka saka aka kawo ni ba. Da nace bazan ba ka haƙuri ba, tunda ban yi maka laifin komai ba, kaine ka yi min laifi bani ce nayi ba. Amma na haƙura, saboda rayuwar Baffa zan sauke kai
ƙasa, saboda rayuwar Baffa zan yi abinda ban ta
ɓ
a yi ba. Baffa ya cancanci fiye sa haka a gare ni, ya cancani nayi komai saboda shi."
Ta ja numfashi tana goge hawayenta ta ce, "ka yi haƙuri....." Ta fa
ɗ
a tana lumshe ido hawaye yana cigaba da zuba a idont
a. Hawayen baƙin ciki da takaicin sauke kai ƙasa da tayi, amma bata da mafita dole ta saka ta bashi haƙuri.
Ɗ
an murmushi ya yi, ya
ɗ
an girgiza kai ya ce, "finally."
Islaha ta kalle sa ta ce, "Don Allah ka bar ni na tafi, ka ƙyale ni naje na cigaba da ab
inda yake gabana. Tunda na baka haƙuri, komai ya ƙare daga wajen nan."
A lokacin ya juyo a hankali ya kalle ta, bai yi magana ba sai
ɗ
aga kai da ya yi kawai, ya hau sama bai sake kallonta ba.
"Mugu kawai, Allah ya isa tsakanina da kai, kar ka bari na taf
i
ɗ
in, in ka ga dama ka bari sai naman jikina ya koma ƙashi sai ka bawa karnuka. Saboda Baffa ka
ɗ
ai na baka haƙuri, wallahi da baka isa na sauke kai ƙasa ba. Bana bada haƙuri akan haƙƙina, in ka ga na bada haƙuri nasan laifi. Zamu sake ha
ɗ
uwa wani lokaci,
a lokacin zaka tabbatar da bana sauke kai ƙasa wallahi."
Rehaan yana jin ta, ya yi murmushi dan shi kallon mai ta
ɓ
in hankali yake yi mata, yanzu zata yi maganar hankali in anjima ta yi maganar shirme.
islaha tun tana kukan da ƙarfinta har ta gaji, ta ko
ma sauke nunfashi idanunta biyu har gari yayi haske. Shiru gidan babu motsin kowa, ko ina tsitt kamar babu mutane a cikinsa.
Motsi ta dinga ji, ta zubawa wajan ido sai ta ga an fito daga wata ƙofa an shigo inda take da sallama, ta kalli wanda ya shigo ga
nin Chef ne bature,
ɗ
aure da apron a ƙugunsa, ya ƙaraso ya ajjiye mata tray bai ce komai ba ya koma ƙofar da take tunanin kitchen ne.
Ta kalli abincin ta ga gaba
ɗ
aya english breakfast ne, sai wani munafukin kofin shayi kamar na yara. Ta yi tsaki ta
ɗ
auke
kai ta cigaba da zama har bacci ya
ɗ
auke ta.
Shi kam Rehaan tunda ya hau sama ya manta da wata Islaha, bai tashi daga bacci ba sai sha biyu na rana. Ya shiga ya yi wanka ya shirya zai fita, tunawa sun yi da Mamy zai je su yi lunch a gida.
Tsaf ya s
hirya cikin ƙananun kaya, riga red colour, sai saka black
ɗ
in jeans, ya kawo jacket black ya saka. Ya
ɗ
auki comb ya gyara gashin kansa da gashin fuskarsa, ya zubawa kansa ido, har zai na
ɗ
e gashin sai ya fasa ya bar gashin sa ya sauka har wuyansa. Ya kawo f
ace cap ya saka, yana gyara ta yana kallon kansa.
A hankali yake sakkowa ƙhamshin turarensa ya mamaye ko ina. Islaha ta
ɗ
ago kai ta kalle sa dan tashin ta daga bacci kenan. Basu ha
ɗ
a ido ba dan hankalinsa yana kan waya yana dannawa, sai da ya ƙaraso falon
sannan ya ganta ya yi kamar bai ganta ba.
Ya
ɗ
an yi tsaki dan ya manta da ita, yaso yace su mayar da ita tun asuba sai ya yi bacci, daga nan bai sake tunawa da ita ba.
Ganin ta zuba masa ido tana kallonsa sai ya kira kira Shams, ya ƙarasa ya bu
ɗ
e ƙofa
r Shams ya shigo yana gaishe sa cikin girmamawa, da kai ya nuna masa ita yayi alamun a fita da ita.
Shams ya ce, "Okay Sir."
Rehaan ya fita Shams ya ƙarasa ya
ɗ
auki tarkacen kayansa da suke ajjiye, waya ce guda
ɗ
aya, zai laptop. Ita dai bata motsa ba h
ar suka fita tana kallon su. A haka Shams ya dawo yana kallon ta da fara'a ya ce, "ƴar jarida kin yi free, mu je a mayar dake gida."
Ta miƙe a zabure ta ce, "da gaske ka ke ko wasa?."
"Da gaske nake, ƴar jarida Islaha."
Ta gya
ɗ
a kai cikin tabbatarwa t
a ce, "Wallahi sai nayi repoting
ɗ
inku a wajan ƴan sanda."
Da mamaki yake kallon ta yana
ɗ
an murmushi ya ce, "Lahh, lallai yarinyar nan kina tsaurin ido, shikenan sai kin dawo" ya fa
ɗ
a yana dariya sosai, dan shi kam tana bashi dariya.
Ya ce, "ina jiran
ki" ya fa
ɗ
a yana fita ya bar ta a falon dan ta
ɗ
an kimtsa yadda ya kamata.
Islaha duk ta ru
ɗ
e saboda murna, ta gyara hular kanta ta gyara zaman mayafin kanta, har zata wuce sai ta dawo da baya ganin rafar dalolin nan suna wajan har lokacin.
_Islaha mond
ay ta kusa, kuma lokacin aikin Baffa ne. Na tabbatar har yanzu Sadik bai samu ku
ɗ
in aikin Baffa ba, kuma in ba mu biya ku
ɗ
in nan ba daidai yake da mun rasa Baffa._
Magana take da zuciyarta tana kallon ku
ɗ
in gabanta yana fa
ɗ
uwa matuƙa a karo na farko a ra
yuwar ta.
_Ba fa sata zaki yi ba Islaha, ku
ɗ
in wahalar dake da yayi zaki
ɗ
auka, ko banza kin fashe zaman da ya saka ki ka yi ba tare da kin yi masa laifin komai ba. Ki
ɗ
auka kawai, ai bai san kin
ɗ
auka ba, Allah ya san ba sata ki ka yi masa ba._
Da wanna
n shawarar zuciyar ta ta miƙa hannunta wajen ku
ɗ
in, hannun yana rawa ta
ɗ
auki rafa
ɗ
aya tana juya ta a hannunta. Bata ta
ɓ
a riƙe dala ba balle rafar ta, sai dai ta ganta a waya ko a wani abun, amma bata san ya take a zahiri ba.
Tsoro ya mamaye ta, ta mayar
ta ajjiye tana tunanin abinda ya kamata ace ta yi.
_Islaha in baki
ɗ
auka ba a ina za ki sake samu wannan damar? Ki ara kawai, in yaso sai ki biya shi wani lokacin. Ba sata zaki yi ba, aro zaki yi kawai. Bashi ki ka ci, kuma gwamnati ma tana cin bashi, k
ema dan kin
ɗ
auki bashinsa ai ba wani abun bane. Haka kawai ya kawo ki ya ajjiye ki a gidansa, da ya bar ki ai da yanzu kin nemo ku
ɗ
in. Dan haka ki
ɗ
auka kawai, Allah ya san baki da mafita ne._
Da wannan tunanin ta sake saka hannu ta
ɗ
auki guda
ɗ
aya cikin
wani irin yanayi na bugun zuciya.
Ta sake mayarwa ta ajjiye tana furzar da iska, ta dafe kai tana tuna yanayin da ta ga Baffa a mafarki, kuma ta san tashin hankalin
ɓ
atanta bazai bari su nemi ku
ɗ
in aikin Baffa ba. Kuma ga ku
ɗ
i tana gani, in ta
ɗ
auka ma
ba sata ta yi ba, ku
ɗ
in wahalar da ita da ya yi ne.
Islaha ta sake miƙa hannu ta sake
ɗ
aukar ku
ɗ
in, tana kallonsu a hannunta jikinta da zuciyarta suna rawa.
Ta
ɗ
aga kai sama taga cctv tana
ɗ
aukar ta, ta sake ajjiye ku
ɗ
in gabanta yana fa
ɗ
uwa matuƙa, abin
ka da baka saba gani ka
ɗ
auka ba, duk ta ru
ɗ
e ta firgice.
Sai ta kuma
ɗ
auka ku
ɗ
in tana kallon camerar, ta nunawa camerar ku
ɗ
in ta ce, "Aron ku
ɗ
in nayi, ba satar maka ku
ɗ
i nayi ba, zan dawo dasu in na samu. Ni ba
ɓ
arauniya ba ce, ban ta
ɓ
a sata ba. Wannan
ma aro nayi, zan dawo maka dasu duk daren da
ɗ
ewa..... in ma ban dawo dasu ba, fansar wahalar da ka bani ce."
Sai kuma dafe kai ta ce, "To kuma ai baya jin hausa" ta fa
ɗ
a still tana kallon camerar.
Shams ya leƙo ya katse mata tunani ta ce, "Yar jarida ke
nake jira."
Ta zubura tana neman inda zata boye ku
ɗ
in hannunta, shi kuma bai kawo komai ba dan ya san ka
ɗ
an daga cikin aikin Rahaan ya bata kyautar ku
ɗ
in.
A sanyaye ta
ɓ
oye ku
ɗ
in a rigarta tana takawa a hankali, sai kuma ta tsaya tana tunanin ta mayar
da ku
ɗ
in, tana sake tunawa sata ce ba bashi ba, zuciyarta tana sake zugata akan ta tafi da ku
ɗ
in kawai ai ku
ɗ
in fansar sace ta da ya yi ne. A haka ta saka ƙafa ta fita daga falon.
Ta ganshi a tsaye a jikin range rover baƙa, ya bu
ɗ
e mata gaban motar shiga,
ya zagaya ya shiga suka bar gidan gabanta yana fa
ɗ
uwa sosai, ta waiwayo tana kallon gidan tunawa da ta bar undies
ɗ
inta a ciki.
_Hmm rashin mafita da neman mafita, ya kan ja mutum ya aikata abinda zai yi danasani. Kamar dai Islaha
🥺
_
Nana Haleema
0903
0398006.
[6/19, 5:37 PM] KRBBK: RDB2P12
Nana Haleema.
Tunda suka tafi take kallon hanyar, bata ta
ɓ
a shiga mota irin wacce take ciki ba, ji take kamar ba tafiya suke yi ba saboda da
ɗ
in motar. Abin mamaki sai taji wayar jikinta tana ta ƙara alamun shigowar
saƙo. Tana dubawa taga services
ɗ
in wayar ya dawo, abin ya bata mamaki, tana tunanin da gangan aka kashe mata services
ɗ
in wayar kenan. Ta girgiza kai tana jinjina girman makircin mutumin, ta tabbata ba ƙaramin mutum bane tunda ya saka aka kashe mata serv
ices.
Tana shiga camerar wayar sai taga ta daina nuna mata blank ta dawo aiki, ta riƙe ha
ɓ
a cikin mamaki da
ɗ
aure kaita ce, "kai!."
Shamas ya juya ya kalle ta, ta girgiza kai tana kallon inda suke shiga suna fita, wani babban estate ne da dole ya rikita
ka in baka san kansa ba, kusan gidajen duk iri
ɗ
aya ne, layikan ma duk iri
ɗ
aya.
"Ina zan kai ki?."
Ta wani kalle sa, irin kallon ban sani
ɗ
in nan ba ta ce, "inda ku ka
ɗ
auko ni."
Ya yi dariya ya ce, "Ƴar Jarida, kina bani dariya sosai."
Ta girgiz
a kai ta cs, "na baka dariya a yanzu, da na koma gida kuma zan baka kuka, dan kaine mutum na farko da zan fara kai ƙara, in yaso sai kazo ka fa
ɗ
i sunan ogan naku a kama shi shima."
Ya yi dariya yana ta mamakin rashin