Showing 213001 words to 216000 words out of 250912 words
gajiya ce da yunwa, tana buƙatar a saka mata ruwa."
"Mu je a fa
ɗ
awa Ar
ɗ
o."
Tare suka dawo wajen Ar
ɗ
o aka fa
ɗ
a masa, ya
ɗ
an
ɗ
aga kai ya ce, "Tunda bata mutu ba a ƙyaleta kawai, ina da ciwo a hannuna, me za a siyo a wanke min likita?."
Jiki
nsa ya yi sanyi tunawa da halin da matar take ciki, amma babu damar magana ya fa
ɗ
i abinda za a siyo. Ya
ɗ
auki waya ya kira, babu jimawa sai ga duk abinda ya fa
ɗ
a an kawo masa, harda ƙarin maganin ciwon kai da ƙananun abubuwa.
Ya wanke masa ciwon kamar yad
da ya ce, Ar
ɗ
o ya kalli magaji ya ce, "Kukan jaririn can ya cika min kunne, a kawo waya a kira mijinta, in bazai kawo ku
ɗ
i ba duk mu kashe su, kar su zamar mana kaya." Shi dai yana duƙe yana wanke masa ciwo, ƙirjinsa yana bugawa har ya gama.
Ar
ɗ
o ya ce, "
A kawo amaryar Black ya wanke mata ciwon ta."
Aka je aka
ɗ
auko Sudaisa da kanta yake a fashe, yana wanke mata tana kuka bayan ya gama ya ce, "Za a iya bata magani?."
Ar
ɗ
o ya ce, "ka bata komai, wannan ai ta gida ce." A cikin magungunan da aka kawo ya bu
ɗ
e ya bata na zazza
ɓ
i ta ce, "Ar
ɗ
o a duba Hammana, da wannan Hamma" ta fa
ɗ
a tana nuna Saheer.
Ar
ɗ
o ya ce, "Ayi yadda take so...." Ya juyo ya kalle ta yana murmushi ya ce, "Amarya kuma amanar Black." Alfarmar Sudaisa aka bawa Saheer maganin ciwon kai da za
zza
ɓ
i, aka bawa Sudais aka wanke masa ciwukan jikinsa.
Ar
ɗ
o ya bita da kallo ya ce, "Black ya yi min shigar sauri, kamata ya yi a ce ni na aure ki ba shi ba. Amma matar abokina matata ce, nima mijin ki ne, yau zamu yi daren amarcin mu" ya fa
ɗ
a yana binta
da shegen kallon da gabanta ya fa
ɗ
i.
"An samu labarin shigowar sojoji nan da mintina goma, kowa ya shirya!."
Abinda aka fa
ɗ
a ta over over hannun Ar
ɗ
o kenan, ya kalli su Magaji ya ce, "A kwashe min kadarorina a killace su waje
ɗ
aya, kar a bar wani abu ya
samu
ɗ
aya daga cikinsu, mu zamu ji da sojojin."
Magaji ya ce, "Ya za a yi da jaririn can? Kukan sa zai iya tona mana asiri."
Ya kalli Magaji ya ce, "A bashi ƙaramar gya
ɗ
a kawai, a aika shi inda zai huta daga wannan wahalar."
Magaji ya amsa ya bar wajen
, su dai sun ji ihunn matan wajen, sai tsawar da Magaji yake yi musu, ashe har ya mur
ɗ
e kan jaririn an cilla shi cikin rami. Wannan rashin imanin ya ja zuciyar mai jegon ta buga, itama ta bi
ɗ
anta.
Saheer sai da ya yi kuka, shi kuma Likita tuni an sallame
shi shida
ɗ
an uwansa sun tafi. Haka aka tattare su aka shiga dasu wani waje, Sudaisa da Sudais da Saheer a waje
ɗ
aya aka bar su, saboda baza a takura masu ba saboda Sudaisa. Duk an kwashe su an
ɓ
oye a cikin bukka saboda su
ɗ
in jari ne, ana jiran shigowar
sojojin da aka samu masaniyar zuwansu.
•••••••
Mamy tunda aka yi kiran sallar asuba take kallonsa Rehaan, ta kasa tashinsa ya yi sallah saboda ta san bai jima da yin bacci ba.
A hankali ya bu
ɗ
e ido, sai ta kunna hasken
ɗ
akin tana kallonsa ta ce, "Good
morning Rehaan, lokacin Sallah ya yi."
Ya
ɗ
an miƙe zaune daƙyar yana saule numfashi a hankali, sai ya
ɗ
an nutsu sannan ya kalle ta ya ce, "Morning Mamy."
Mamy ta ce, "Ya ciwon cikin?."
Ya girgiza kai ya ce, "da sauƙi."
"to tashi ka yi alwala kar a
tayar da sallah, an yi kira."
Ya miƙe a hankali ya sauka daga kan gadon, Mamy ta zuba masa ido tana kallo har ya miƙe tsaye sosai yana runtse idonsa. Bai kalle ta ba ya shjga bathroom
ɗ
in ita kuma ta fita daga
ɗ
akin.
A falo ya same ta bayan ya fito ya
ƙ
arasa inda take ita kuma tana kallonsa ta ce, "za ka iya zuwa masallaci?."
Ya girgiza kai alamun bazai iya zuwa ba, shinfi
ɗ
a masa sallaya ta ce, "To ka bi jam'i daga nan." Bai musa ba ya hau kai ya tsaya ya tayar da ra'akatal fijir. Yana idarwa aka taya
r da sallah suka yi sallah tare da masallaci.
Bayan ya idar ya jingina da kujera idanunsa a lumshe, ya jima a haka kafin ya bu
ɗ
e ido ya kalle ta ya ce, "Good Morning Mamy."
Ta
ɗ
ora hsnnunta a gashinsa ta shafa ta ce, "Ya jikin ka?."
Ya yi murmushi ya
ce, "na ji sauƙi."
Ta yi murmuahi ta ce, "za ka sha tea ko?."
Ya
ɗ
an rausayar da kai ya ce, "Kar ki wahalar da kan ki."
Bata ce komai b ta miƙe ta sauka ta shiga kitchen ta kawo masa black tea mai zafi, dan ta san ba ya shan madara.
A kan kujera ta
same shi, iyama zauna ta ce, "ka yi azkhar?."
Ya
ɗ
aga kai alamun ya yi, ya miƙa masa tea
ɗ
in ta ce, "ka sha sai ka koma bacci."
A lokacin Abba ya shigo falon da sallama, duk suka
ɗ
aga kai suna kallonsa har ya ƙaraso. Ya zauna gefensa, ya zama sun saka
shi a tsakiya sannan ya ce, "ni ai ban san ya dawo ba, sai yanzu Riyya take fa
ɗ
a min......" Ya kalli Rehaan
ɗ
in ya ce, "Sannu Rehaan, ya ciwon cikin?."
A sanyaye ya ce, "Na ji sauƙi Abba. Lokacin da na dawo je zan gaishe aka ce baka nan, shine na shigo n
an."
Ya kalle shi cikin tsananin tausayi ya ce, "wannan ciwon ciki yana wahalar da kai, kalli yadda ka rame lokaci
ɗ
aya. Na rasa wanne irin ciwo ne wannan, an yi duban duniya ba a ga komai ba."
Rehaan ya
ɗ
an sauke numfashi bai ce komai ba yana sipping
tea a hankali. Sai kuma ya ce, "Ina kwana Abba."
"Lafiya lau. Yanzu ya daina yi maka ciwon?."
"Ba ya yi sosai, sai ka
ɗ
an."
"Allah ya ƙara lafiya."
"Amin Abba."
"Ka kwanta in ka gama shan tea
ɗ
in, in ka sake yin bacci za ka ji da
ɗ
i sosai."
Abba ya ka
lli Mamy da take gefensa a zaune ya ce, "Nadira mu bar shi ya huta, mu je ko?" Ya fa
ɗ
a yana miƙewa, babu yadda Mamy zata iya haka ta miƙe ta fita ba dan ta so ba, in a son ranta ne yadda suka kwana tare a haka zasu yini.
Suna fita ya ajjiye tea
ɗ
in hannun
sa ya kwanta kan kujerar ya lumshe idonsa.
Bacci ya yi sosai har bayan sallar azahar yana bacci, sai ƙarfe biyu na rana sannan ya farka, kuma sai ya ji da
ɗ
in baccin dan babu sauran ciwon kamar
ɗ
azu. A haka ya tashi ya yi wanka ya shirya cikin ƙananun kaya
ya zauna a falon.
A lokacin Mamy ta shigo ita da Riyya da Banishs da kuma Jafar. Ya
ɗ
aga kai yana kallonsu kamar yadda suke kallonsa.
Mamy ta yi murmushi ta ce, "Lallai jiki ya yi kyau."
Ya yi murmushi ya ce, "na ji sauƙi Mamy. Ina yini."
"Lafiya l
au, ka tabbatar ka ji sauƙi?." Ya
ɗ
aga kai yana kallon Banisha da take kallonsa.
Ya miƙa mata hannunsa ya riƙota ta zauna a kusa dashi, ta kallesa ta ce, "ya daina yi maka ciwon?." Ya
ɗ
aga mata kai yana murmishi.
Ya kalli Riyya da take riƙe da tray a ts
aye, ganin yana kallonta sai ta ajjiye ta riƙe hannunsa ta ce, "Ya jiki?."
"Na ji sauƙi Riyya."
Ta ce, "Ga lunch na kawo maka."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "Na gode."
Ta ta yi serving
ɗ
insa white rice da vegetable sauce wacce aka yi ta da chicken breast. Mai
makon ya kar
ɓ
a ya ci sai Mamy ta kar
ɓ
a, ita ta dinga bashi abincin har sai da ya ci da
ɗ
an yawa sannan ya ce ya isa.
Jafar dai yana tsaye yana kallonsu cikin burgewa, gaba
ɗ
aya ahlin Mamy abin sha'awa ne, suna son junansu sosai, suna ƙaunar farin cikin jun
a, suna son kowa ya rayu lafiya ba tare da wata lalura ba. Babu kamar Rehaan, kamar duk sun fi son Rehaan akan kansu, in Rehaan babu lafiya su kan iya kasa bacci, su saka shi a gaba suna kuka har gari ya waye.
Jafar ya ce, "Mamy ki ƙyale sa ya ci da kansa
, sai wahalar mana dake yake yi."
Ta yi murmushi ta ce, "kaima zo ka zauna na ba ka da kaina."
Ya yi dariya dan shi wallahi Mamy burge shi take yi matuƙa, bata wani siriki dashi kamar Rehaan take kallonsa. Tsaf in ya zauna zata bashi abinci a baki kama
r yadda ta bawa Rehaan, sai dai shi ya ji kunya ba dai ita ba. Yana ganin banbanci sosai tsakanin iyayensu da suka kasance jinin fulani, da kuma Mamy da take yar wata ƙasar, yana ganin yadda ake jan yaro a jiki ana nuna masa soyayya a zahiri, ba kamar ful
ani da suke yin fulako ba. Mamy bata jure rashin lafiyar Rehaan ko ka
ɗ
an, ko a gaban waye tana nuna Rehaan
ɗ
anta ne, sai dai ka ce duk abinda zaka ce.
Ya zauna yana murmushi sannan ya ce, "na ƙoshi Mamy."
Rehaan ya kar
ɓ
i tea
ɗ
in hannun Mamy ya ce, "zan
sha da kaina Mamy." Ya cigaba da shan tea
ɗ
in suka yi shiru suna kallonsa.
Jin an yi sallama ya saka duk suka juya suna kallon Abba da ya shigo. Abba ya ƙaraso ya ce, "lallai Rehaan jiki ya warware, na yi tunanin bacci ka ke yi, na leƙo
ɗ
azu na ga kana t
a bacci."
Rehaan yana murmushi ya ce, "na ji sauƙi Abba."
"Na ga alama kam, gashi nan ka yi kyau abin ka." Rehaan ya yi murmushi yana kallon tea
ɗ
in hannunsa kamar mai ganin wani abun a ciki.
Mamy ta ce, "zamu fita ni da Riyya, zamu je mu taro baƙi."
Abba ya yi murmushi ya ce, "mutanen India sun fara sauka kenan."
Ta
ɗ
an gya
ɗ
a kai tana murmushi ta ce, "Eh sun fara, zan kai su guest house su zauna."
Da mamaki Abba ya ce, "baza su zo nan ba?."
Ta
ɗ
an girgiza kai ta ce, "gwara su zauna a guest hous
e
ɗ
in." Bai ce komai ba ta miƙe ita suka fita dasu Banisha da Riyya.
Abba ya kalli Rehaan ya ce, "ka dawo bikin Jafar ko bikin Riyya?." Shi dai murmushi yake yi amma bai ce komai ba.
Abba ya sauke numfashi ya ce, "Rehaan maganar auren ka ta tabbata, da
gaske dakai za a ha
ɗ
a aurenku ranar juma'a in sha Allah. In Allah ya kaimu jibi saura sati
ɗ
aya."
Nana Haleema.
[7/27, 11:49 AM] KRBBK: RDB2P86
Nana Haleema.
Rehaan ya
ɗ
ago ya kalli Abba sai kuma ya sauke kai ƙasa bai ce komai ba. Abba ya tausasa murya y
a ce, "Ka yi haƙuri Rehaan, na san za ka ji ba a kyauta maka ba, amma ka yi haƙuri baka san me Allah ya
ɓ
oye ba."
Calmly ya ce, "Abba amma ban san yarinyar ba, kawai sai na aure ta? A jira ni na kawo matar da kaina mana, duk daren da
ɗ
ewa ai zan yi auren."
Abba ya ce, "haka ne Rehaan, amma ka yi haƙuri kamar yadda na ce, ka kar
ɓ
a da zuciya
ɗ
aya, kar ka kalle sa da wani abun daban. Na san za ka ce meyasa sai kai ka
ɗ
ai, kaf ƴan uwanka babu wanda aka yiwa haka sai kai. Ina so na tuna maka tabbacin kai
ɗ
in na
daban ne kenan,
ɗ
aukakar da Allah ya yi maka ce ta kawo haka. Babu yadda zan yi, mahaifiyata nake yiwa biyayya, kaima ka yi min biyayya ka amince."
Ya
ɗ
an sauke nunfashi bai ce komai ba dan bai san me zai ce ba, wanne irin aure ne wannan kamar na wasan y
ara.
Abba ya kalli jafar ya ce, "ga Jafar nan, ya yi bincike mai yawa akan yarinyar, kuma ya tabbatar tana da ilimin addini dana zamani. Ƴar jarida ce cikakkiya, kuma tana da tarbiyya da kamewa, in Allah ya amince baza ka yi danasani ba."
Rehaan ya
ɗ
aga
kai ya ce, "To."
Abba ya ce, "yauwa Rehaan, Allah ya yi albarka, yadda ka ta ya ni yiwa mahaifiyata biyayya Allah ya sa ka ga amfanin yi min biyayya."
Jafar ne ka
ɗ
ai ya amsa da amin Abba ya ce, "Sannan in sha Allah duk macen da ka gani ka ce kana so ka
aura zan shige maka gaba har sai ka mallake ta. Baturiya ko ƴan india jinin babar ka, kai ko wanne yare, ko wanne ƙabila, indai ka kawo bazan ba da goyan bayan a juya maka baya ba. Kai ko ba musulma bace, indai ta yi maka za ka aure ta, tunda addini bai ha
na ba zan ba ka goyan baya koda kowa zai ƙi goya ma ka baya a kai. Sai na tabbatar ka samu abinda ka ke so."
Rehaan ya ce, "To Abba" ya sake fa
ɗ
a a taƙaice dan bai san me zai ce ba.
Abba ya ce, "Jafar zai raka ka kaje ka ga yarinyar, daga nan sai ka daw
o a
ɗ
an yi shirye shirye a kai mata da lefe da komai na al'ada, In kuma ku
ɗ
i za ka bata a matsayin kayan lefen sai a bayar a yi."
To kawai ya sake cewa kawai bai ce komai ba.
Abba ya ce, "ka tuna kwana tara auren ya rage, aje ayi abinda za a yi kafin lo
kaci ya ƙure."
Rehaan ya ce, "To Abba."
Abba ya shafa kansa ya ce, "ka cigaba da haƙuri,
ɗ
aukakar kenan, hausawa sun ce
ɗ
aukaka abar gudu ce kuma abar nema."
Ya kalli Jafar ya ce, "sai ka
ɗ
ora daga inda na tsaya." Jafar ya amsa sannan Abba ya miƙe ya
fita.
Jafar ya kalle sa cikin tsokana ya ce, "Ango." Bai kula ba sai shan tea
ɗ
insa da yake yi kamar baya so.
Jafar ya ce, "
ɗ
an gata Abba da Daada, aure kawai za a yi maka cikin kwana tara, gaskiya kana lokacin ka." Nan ma ya yi masa banza bai ce komai.
Jafar ya ce, "ka dai yiwa Abba biyayya kawai malam."
Sai a lokacin ya kalle sa ya ce, "wai aure, sai ka ce wani toy, ni Rehaan za a yiwa haka."
"Babu mita Rehaan, kawai ka amince."
"Kamar a film, ko sanin yarinyar ban yi ba. Kamar sadakata aka bata
fa."
"Na fa
ɗ
a maka wacece?."
"Kai ka santa ne?."
"kaima ka santa."
Ya
ɗ
an zuba masa ido kafin ya
ɗ
auke kai bai ce komai ba.
Jafar ya ce, "Yarinyar nan da sace, yarinyar nan da ku ka ha
ɗ
u a Jedda, itace dai matar ka."
Rehaan ya juyo yana kallonsa a
lamun ban gane ba, Jafar ya yi dariya yana
ɗ
ora ƙafa kan
ɗ
aya ya ce, "da gaske nake maka, wallahi itace, ka san dai bazan ce wallahi akan ƙarya ba. Abba yana fa
ɗ
a min sunanta na gane ta, na saka a yi bincike a kanta a kan hakan."
Ya ajjiyd mug
ɗ
in hannuns
a ya ce, "Jaazy ka daina yi min wasa."
Jazy ya ce, "ba wasa nake maka ba, wallahi da gaske nake. Itace wacce Daada take so ta ha
ɗ
a auren ku."
Ya
ɗ
an yi shiru yana kallon waje Jazy, har Jazy ya ce, "ka zuba min ido kana kallona."
"Jazy akwai plan
ɗ
in d
a yarinyar nan take ha
ɗ
awa a kaina, jikina yana bani turo ta aka yi."
Jafar ya girgiza kai cikin tabbatarwa ya ce, "Wallahi babu wanda ya turo ta, infact har yanzu bata san da batun auren ka ba, ita ta neman saurayinta da aka yi garkuwa dashi take, ta aj
jiye ka a gefe kamar bata ta
ɓ
a saninka a Jeddah ba."
Ya zuba masa ido ya kasa magana, yana ganin abin kamar rainin hankali. Ta ya za a ce itace matar? In ba shirya wannan abin aka yi ba ta ya hakan sai faru?.
Jafar ya ce, "ni ka daina zuba min ido, ka y
i magana kawai."
Rehaan ya ce, "Kawai ina tuna irin abubuwan da suka faru ne, kai tsaye ka san plan ne wannan. Ta ya rayuwarta zata dinga ha
ɗ
uwa da ta wa? Daga hotel sai asibiti, daga asibiti sai guest house, daga guest house sai Jeddah, daga Jeddah sai a
ure?. Jazy akwai abinda