Showing 114001 words to 117000 words out of 250912 words
magana ba. Ta maimaita gyara masa
ɗ
aki a ranta, ta bi sa da kallon up and down har
ya
ɗ
ago ido suka ha
ɗ
a ido, ya sake
ɗ
auke kansa daga kallon ta.
Islaha ta ce, "ba fa baiwa bace ba ni, girki aka ce zan dinga yi ba aikin gyara
ɗ
aki ba."
Bai kalle ta ba balle ta saka a ranta ya ji me ta ce, ko ka
ɗ
an bai nuna mata alamun ya ji ba, shiyasa
bata yi tunanin ya ji
ɗ
in ba. Islaha ta ce, "ban san ƙaddarar da ta sake ha
ɗ
a mu yanzu ba, na so sai wani lokacin ba wannan ba. Na so sai lokacin da zan nuna maka kuskuren ka muka ha
ɗ
u, na so sai lokacin da zaka yi danasani sannan zamu ha
ɗ
u da kai. Amma y
anzu ma bata
ɓ
aci ba, zaka san wacece Islaha."
Rehaan tsaf ya gano wacece, yana kuma jin duk abinda take fa
ɗ
a, yana murmushi a ransa dan shi baya yi mata kallon mai hankali. Daman shi tun a Yola ya lura kamar bata da hankali, yanzu da ya ganta a Jedda ya
tabbatar da babu hankalin ko ka
ɗ
an, dan gashi nan sai magana take yi ita ka
ɗ
ai babu mai ta ya ta. Bai damu da tunanin abinda ya kawo ta Jeddah ba, ko ka
ɗ
an bai ji yana wannan tunanin ba, dan ko a jikinsa rayuwarta ce ba ta sa ba.
Maimakon ya kalle ta sai
ta ji yana waya ya ce, "Mamy i'm so tired, i need rest."
Yadda ya yi maganar ya bawa Islaha mamaki, ta bisa da kallo jin yadda yake shagwa
ɓ
a kamar yaro ƙarami. Kai ko ƙaramin yaro baya irin wannan shagwa
ɓ
ar, sai wani narke fuska yake kamar mai. Babban ab
in haushin ma wai ya gaji, ko me ya yi da ya gaji oho masa.
"Mamy I've been in a meeting with a guests for 30 minutes."
Islaha bata san ta bu
ɗ
e baki ba ta ce, "ji wai minti talatin, ai daga ganin rariya ka san zata zubar da ruwa. Kallon farko da nayi ma
sa nasan wannna maza ya rako duniya. Gashi nan kamar ruwa, sai aukin kwanciya. Wannan in waje
ɗ
aya muke wata ran sai na yi masa dukan tsiya, bazan iya
ɗ
aukar wannan abubuwan ba" ta fa
ɗ
a tana kallonsa.
Rehaan ya tsaya da wayar ya kalle ta, shi fa ta fara b
ashi tsoro, dan ya fara tunanin mahaukaciya ce. In ba mahaukaci ba waye zai dinga magana shi ka
ɗ
ai? Har yana fa
ɗ
a yana nuni da hannu.
Suna ha
ɗ
a ido ita ya ce, "what are you waiting for?."
Ƙ
asa-ƙasa ta ce, "takaici nake ji in ina kallon ka, nan ba Yola b
ane balle ka hanani fita" ta fa
ɗ
a tana wuce sa ta hau sama. Ya kalli inda ta bari ya
ɗ
auke, kai kafin ya fita daga falon gaba
ɗ
aya.
Islaha tunda ta shiga meeting room
ɗ
in take ta mita, "Aikin banza, wai ya gaji. Gaskiya na jima ban ga ragon maza kamar wann
an ba. To daman wannan me zai tsinana? Abu kamar fulawa saboda laushi. Mtsw! Haushin namiji mai yanayin mata nake ji, shiyasa na tsani wannan mutumin da ko sunansa ban sani ba."
A haka ta kwaso cups
ɗ
in ta ajjiye a falo, ta shiga tunanin ina ne kuma bedro
om
ɗ
in nasa da ya ce ta shiga.
Ta ja tsaki ta bi hanyar corrior ta bu
ɗ
e ƙofar farko ta shiga. Ƙhamshi mai sanyi ya shiga hancinta, ta dinga takawa a hankali kamar mai jin tsoro dan ta
ɗ
auka wani falon ne saboda girman
ɗ
akin.
"ma sha Allah!" ta furta ta
na kallon
ɗ
akin cikin yanayi na burgewa.
"Wow!"
Ta furta lokacin da ta juya bayanta ta ga lafiyayyen ocean kana hangonsa ta glass.
Ta taka a hankali tana kallon wajan ganin mutane suna ta harkokinsu a waja, ga ruwan mai da
ɗ
in kallo.
Islaha ta ce, "g
askiya ya yi kyau sosai wajan nan, ya burge ni."
Sai ta bar wajan tana kallon
ɗ
akin, ita bata ga me za a gyara ba, duk da komai na
ɗ
akin fari ne amma babu alamun dau
ɗ
a, komai neat. Ta ƙarasa ta
ɗ
auki cups guda biyu, sai kuma ta ha
ɗ
e rai ta ce, "
ɗ
auke cup
ɗ
in ma bazai iya
ɗ
auka ba, mtsw! Me ake da ragon namiji don Allah."
A haka ta sakko tana ta masifa akan abinda bai shafe ta ba, ta shiga da cups
ɗ
in ta wanke su ta goge sannan ta mayar dasu wajansu.
Ta fito daga kitchen
ɗ
in ya sake shigowa falon still
waya yake yi.
Bata kalle sa ba, zata wuce ta fita kenan ta ji ya murza yatsunsa sun bada sauti alamun yana yi nata magana.
Islaha saboda ƙarfin hali sai ta yi banza kamar bata san da ita yake ba, gab da zata ƙarasa wajan ƙofar ya ajjiye wayar ya ce, "k
i dawo, ki ha
ɗ
a min loaded fries irin na jiya."
"Kan bala'i! Wai wannan mutumin me ya mayar dani ne?" Ta fa
ɗ
a a hankali tana juyowa a fusace.
Karaf suka ha
ɗ
a ido, sai ta ji gabanta ya fa
ɗ
i dan gaba
ɗ
aya ya zaro idonsa a kanta yana kallon ta. Duk da fa
ɗ
uw
ar gaban da ta ji tsiwar tana nan bata saduda ba, zata yi magana ya miƙa mata ku
ɗ
i ya ce, "take it."
Ta harari ku
ɗ
in kamar baza ta je ba, shi kuma ya zuba mata ido yana so ya ga ƙarshen gudun ruwan yarinyar nan. Ya
ɗ
an kalle ta ta ƙadan ido, ya ga ta ja
ta tsaya tana hararar gefe. Sai ta bashi dariya, ya
ɗ
an murmusa dan da gaske baya yi mata kallon mai hankali, so yake ya ga zata kar
ɓ
i ku
ɗ
in ko baza ta kar
ɓ
a ba.
Nana Haleema.
[7/7, 10:22 AM] KRBBK: RDB2P42
Nana Haleema.
_Masoyan Ragayar Dutse marubuciya
rku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments
ɗ
in ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link
ɗ
in ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode
ɗ
in baya, shima ku
yi like da comment saboda Allah._ https://youtu.be/S0HoWfmkTOI?si=vJKdn7h8rPpmDhS5
•••••••••••••
Islaha ta juyo ta kalle sa, suka ha
ɗ
a ido ta
ɗ
auke ido, ta
ɗ
an yi ajiyar zuciya sai kuma ta tuna aiki nake yi saboda ki biyasa ku
ɗ
insa, ta rarrashi zuciyar t
a ta ƙarasa ta kar
ɓ
a. Ya wani kalle ta ganin ta kar
ɓ
a, ya yi tunanin rashin jin ta ya kai ta ƙi kar
ɓ
a.
Riyar dubu bakwai ta gani a hannunta, daga zaman ta a ƙasar zuwa lokacin tana fahimtar ku
ɗ
in ƙasar sosai, farin ciki ya mamaye zuciyarta, ganin ta fara
tara ku
ɗ
in da ta zo nema. Dan ku
ɗ
in da ya bata masu yawa ne sosai, a ku
ɗ
in nigeria sun tafi miliyan biyu da wani abun, amma a ƙasar kamar dubu bakwai suke, duk da ku
ɗ
i ne masu daraja ko a can
ɗ
in, dan zaka yi siyayya mai matuƙar yawa.
Lokaci
ɗ
aya fuskarta
ta washe, farin jinin zaya sauke nauyin bashi ya mamaye mata zuciya, ta
ɗ
an ja baya daga wajan ta ce, "na kusa biyan bashin da na
ɗ
auko in sha Allah, da na tara na biya sa zan kama gabana ka koma gida, nima na gaji."
Bayan ta gama bayaninta sai kuma kall
e sa ta ce, "Thanks."
Hannunsa ya
ɗ
aga mata kawai bai ce komai ba, ta harare sa ta ce, "
ɗ
an wulaƙanci, zan rama ne."
Ta wuce ciki ya bita da kallo bayan ya
ɗ
an tafi tunani, indai ba tana da matsala ba to gaskiya daman mahaukaciya ce. Bai amince da lafi
yar ta ba, dan mutum mai lafiya bazai dinga magana sakaka haka ba.
Ita kuwa farin cikin fara samun ku
ɗ
i ya mamaye mata zuciya, ta fara converting saudi riyal to naira tana lissafa riyal dubu bakwai.
Ƙ
aramar ƙara ta yi ganin ku
ɗ
in da ya bata a ku
ɗ
in nige
ria, da
ɗ
i ya mamaye mata zuciya tana ji kamar ta taka rawa.
Ta rufe baki da hannunta ta ce, "anya ya san ku
ɗ
in da ya bani? Ya san dubu bakwai ce kuwa?."
Ta yi dariya ta ce, "ni da zai kar
ɓ
a ma dana bashi wallahi, da na fara rage masa bashinsa da na ci,
a hankali sai na ƙarasa bashi."
A wannan yanayin ta yi abinda ya ce
ɗ
in, ba tayi kuskure ba saboda murna. Lokacin da ta fito aiki yake a laptop, sai yatsine fuska yake yi shi a lallai ya gaji.
Islaha ji take kamar ta tsinka masa mari, dan bata son ta ga
namiji mai saurin nuna gajiyarsa akan komai kamar sa. A ganinta mata ne ya kamata su nuna sun gaji ba namiji ba, maza jarumai ne, kuma da juriya aka san su.
Ta ajjiye masa a kusa dashi, bai motsa ba kamar bai gan ta ajjiye ba, ita kuma bata ce komai ba t
a juya a hankali ta fita daga falon.
Tana fita ya kira Jazy yana
ɗ
auka ya ce, "Jafar wata housemaid Ubaid ya aiko min, kamar mai ta
ɓ
in hankali fa, sai ka ga tana magana ita ka
ɗ
ai."
Jafar ya yi dariya ya ce, "ina ruwan ka da maganar ta, kai dai ba tana y
i maka abinda ka ke so ba? Shugaban masu son jiki da shagwa
ɓ
a na africa."
Rehaan ya ce, "uhum ba laifi, tana da
ɗ
an ƙoƙari."
"Shikenan sai ka haƙura. Zuwa next week zan shigo in sha Allah."
"Zaka shiga Yola before ka zo nan?."
"i think so."
"Okay, i
n ka shiga ka taho da Kiddo, na yi mata alƙawarin zuwa amma bana so ta zauna ita ka
ɗ
ai."
"Ga housemaid
ɗ
in ka nan, ba sai su zauna tare ba?."
Kamar Jafar yana ganinsa ya wani ya wara ido ya ce, "god forbid, ta ya zan bar kiddo da wannan yarinyar mai ta
ɓ
in hankali? Infact ni fa manage nake yi, in na tuna abinda suke aikatawa da Ubaid sai na ji kamar bazan iya cin abincinta ba."
"Rehaan ka shiga uku, kai a ina ka ga suna aikata wani abun? Ka kiyaye harshen ka fa, kar wata ran ka yi danasani mara amfani."
Rehaan ya ce, "babu yadda za a yi Ubaid ya ajjiye housemaid ƴar Nigeria irin wannan bai yi mata komai ba, na san waye Ubaid. So zan iya rantse maka itana irinsa ce, dan da ku
ɗ
i yake siye matan Nigeria, duk abinda yake so suna yi. So bazan iya barin ta ta
re da Kiddo ba."
Jazy ya ce, "rayuwarta ce, babu abinda ya shafe ka da abinda take aikatawa. Ka iya harshen ka akan irin wannan maganar, in ma tana yi
ɗ
in ina ruwan ka? Babu ruwanka da abinda take yi, ita ta ga zata iya."
Ray lokaci
ɗ
aya ya ji ransa ya
ɓ
aci, loaded fries
ɗ
in maya ji bazai iya ci ba.
Ya ture sa daga gabansa ya ce, "na tsani
ɗ
auko mata daga Nigeria a kawo nan suna wannan shirmen, bana so Jazy, kuma yana jin haushin hakan sosai."
"Ka ji mai kishin ƙasa. Kai fa ba
ɗ
an nigeria bane, haifaf
fen ƙasar Uk ne ne kai, Mamy haifaffaiyar ƙasar india ce. So meye na damuwa akan ƙasar da ƙafar ka
ɗ
aya ce a ciki?."
"I was born in England, but I'm Nigerian by blood...... Jini ba wasa bane malam, na fi ka kishin ƙasar tanka" ya fa
ɗ
a da hausa sa
ɓ
anin da
da yake magana da turanci.
Jazy ya yi dariya ya ce, "An gaishe da mai kishin ƙasa. Ka fara gyara ƙasar taka tukunna, ka mayar da hankali ka samarwa da kowa aikin da zai ishesa ya riƙe kansa iyalansa. In ka yi haka ka tabbatar kowa ya samu, sai ka ji haus
hi in sun je wata ƙasar nema."
"Ni ba shugaban ƙasa bane."
"Dan haka sai ka yi kamar baka gani ba, tunda ka san baza ka iya canjawa ba meyasa zaka damu kan ka?. Wallahi basu da laifi, in basu bar ƙasar su sun nema ba mutuwa ka ke so su yi ne Ray? Kai ka
san yadda ake cikin talauci a Nigeria kuwa?."
Ray ya yi masa banza bai tanka ba, Jazy ya ce, "ya maganar auren ka? Ance an kusa ko?." Jin yana yi masa dariya sai ya kashe wayar.
Ya bi bowl
ɗ
in da kallo, haka kawai ƙyanƙyaminta ya mamaye masa zuciya, ya
ɗ
auka ya kai dusbin ya zubar ya ha
ɗ
a har bowl
ɗ
in, ya hau sama yana jin haushin kasancewar ta a gidan Ubaid kamar wata ƙanwarsa.
Islaha lokacin da ta koma tana shiga kiran Hajiya Shafa ya shigo. Ta zauna a gefen gado ta
ɗ
auka ta ji Umma ta yi sallama.
Islaha ta amsa ta ce, "Umma ina yini, Islaha ce. Ina ta kiran wayar ki bana samu."
Umma ta ce, "Lafiya lau Islaha. Da yake ban siyi layin ƙasar nan ba."
"Ai ya kamata ki siya Umma saboda kiran gida."
"Ina samu ina kiran su ta whatsapp in na samu hutu
. Ƙawarki ce dai har yanzu taƙi bani dama na yi magana da ita."
Islaha ta ce, "Kuma tana tambayata ina ki ke, sai na ce mata ai ba tare muke ba."
"Don Allah ki ce mata ko sau
ɗ
aya ta kar
ɓ
a mu gaisa, ina so na ji muryarta."
Islaha ta
ɗ
aga kai ta ce, "To
Umma, zan fa
ɗ
a mata in sha Allah. A wacce unguwa ki ke a madinan?."
Umma ta cr, "wallahi ban sani ba, ban ta
ɓ
a fita ba tunda na zo, aiki ne nake yinsa kamar inji."
Islaha ta ce, "To Umma ki tambayi mai wayar sai ta fa
ɗ
a miki sunan Unguwar, ina so na z
o na ganki."
A sanyaye Umma ta tambayi Hajiya Shafa, ta fa
ɗ
a mata itama ta fa
ɗ
awa Islaha.
Islaha ta ce, "In Allah ya yarda zan zo na ganki, duk da nima bana fita amma zan san yadda zan yi na zo."
Umma ta ce, "to Islaha, amma ki cewa ƙawar ki ta daure
ta yi magana dani kin ji?." Islaha ta amsa sannan suka kashe wayar.
Bayan sun gama wayar Hajiya Shafa ta bi Umma da kallo ta ce, "ya naga kin rame haka?."
Umma ta ce, "kullum a cikin fargaba nake kwana a gidan nan, kwana biyu hankalina ya kwanta saboda
mai gidan baya nan, amma yanzu gaba
ɗ
aya a ru
ɗ
e nake saboda ya dawo yau."
Hajiya Shafa ta yi tsaki ta ce, "ke baki san yadda za ki kare kan ki daga wajan ba? In baki kame kan ki ba, kin nuna masa ke ba irinsa nace wallahi bazai ƙyale ki ba wallahi."
Umm
a ta ce, "to ya zan yi?."
"Sai ki san abinda zaki yi. Kuma ki tashi na raka ki kije ki yi layin waya saboda ƴan uwan ki, bazai yu na dinga zarwa a kan ki saboda waya ba."
Umma ta ce, "ai bani da ku
ɗ
i."
"Mu je na ranta miki, in aka baki albashin ki sai
ki biya ni." Babu yadda Umma ta iya haka ta tashi suka fita.
Tunda ta zo sai ranar ta fita, Umma sa kallon unguwar take yi cikin burgewa, ko ina shiru sai larabawa ka
ɗ
an-ka
ɗ
an kafin ta ce, "Hajiya a ina masallacin annabi yake?."
Ta kalli Umma ta ce, "d
a tafiya, sai kin hau mota."
Umma ta ce, "Allah ya bani iko wata ran na je na gano kabarin Annabi."
"Kina saka ran zaki je kenan?."
"Eh mana Hajiya, na zo har garin ace ban je ba, ai na yi asara babba."
"Ai ba ziyara ce ta kawo ki ba, aiki ne ya kawo
ki."
"Duka biyun ne suka kawo ni wallahi."
"Ki cire ran zuwa wallahi, dan fitowa daga gidan nan ma babu lallai ki sake yi."
Umma ta yi shiru tana tunani, kenan burinta na zuwa masallacin bazai cika ba, gata a Madina amma ace kar ta saka ran zuwa ta y
i ziyara? To meye amfanin zuwan ta ƙasar in bata je ta ga masallacin ba? Ita da buri biyu tazo ƙasar, ta tara ku
ɗ
i kuma ta yi ziyara, gashi duka biyun basu yu ba. Bata ce komai ba suka je aka yi mata layin waya suka dawo gida ita kuma ta wuce.
Umma jin gi
dan shiru sai ta kwanta da niyar hutawa, bacci yana
ɗ
auke ta ta ji ana tashin ta, ta bu
ɗ
e ta ga matar gidan a tsaye tana yi mata nuni da tashi.
Umma ta miƙe tsaye ta biyo bayanta zuwa