Showing 12001 words to 15000 words out of 250912 words
going to perform this operation?."
"No Sir! But it's only you."
Ya
ɗ
an sauke numfashi ya miƙa masa hannu ya bashi file
ɗ
in.
Jikinsw yana rawa ya bashi, Rehaan ya fara bu
ɗ
e n
a donar
ɗ
in ya ga kaf gwaje gwajen da aka yi masa is parfect, ya dinga bi bit by bit yana karantawa cike da ƙwarewa da son gano kuskure.
Shi dai Dr addu'a yake Allah yasa bai yi wani kuskure a kan aikin, so yake kawai ya ga ya gama karantawa bai yi magan
a ba, ba ya so kuskure ya ha
ɗ
a shi da Rehaan ko ka
ɗ
an.
Rehaan ya rufe file
ɗ
in donar ya bu
ɗ
e na mara lafiya, ya dinga bi yana karantawa ya ga komai ya yi yadda ya kamata, babu kuskure har maganin da aka bashi ya yi daidai da ciwonsa.
Ya girgiza kai yana
miƙa masa file
ɗ
in ya ce, "Good job."
Ajiyar zuciya Dr ya yi tare da murmushi ya ce, "thank you Sir."
Rehaan ya jingina ya ce, "Remind me on Sunday night, before monday, in ban samu dama ba sai ka yiwa Dr...."
Bai ƙarasa ba sai Dr ya ce, "Dr Peter."
Ya gya
ɗ
a kai bai ce komai ba, ya yi masa alama da ya fita, ya yi godiya sannan ya fita.
Message ne ya shigo wayarsa ya duba sai ya ja tsaki ya
ɗ
auke kai ba tare da ya duba ba, ya dafe kai da hannayen sa duka biyun yana sauke numfashi a hankali.
Remote
ya
ɗ
auka ya kunna tv, ya jingina da kujera yana
ɗ
an juyawa a hankaki yana jira ta gama kamawa.
Tana gama kamawa ta fara fitar da sauti, hakan ya ja hankalinsa ya ji ana cewa, "Ana cigiyar matashin ƴar jarida mai suna Islaha Muhammad madibbo, ta bar waja
n aiki da yamma ta tafi asibitin Nadira hospital, ta fita daga asibitin Nadira hospital da yake babban titi. Ta
ɓ
ace a tsakanin karfe takwas na dare zuwa tara. Don Allah duk wanda ya ganta ga lambobin waya a tuntu
ɓ
i makusantnta."
Rehaan ya kalli hoton Is
laha da aka hasko, tana sanye cikin jalbab hijjab kalar fari tas, ta yi murmushi, tana zaune a office ta
ɗ
ora ƙafa kan
ɗ
aya.
Ɗ
auke kai ya yi daga kallon ta, ya sake kallon tv a lokacin an
ɗ
auke ta an shiga wani labaran daban.
Ya
ɗ
an ta
ɓ
e baki ya ce, "
mara kunya" abinda ya furta kenan, ya miƙe ya
ɗ
auki wayarsa ya fita daga office
ɗ
in ba tare da ya kashe tv ba.
Islaha ta fara daina gani saboda ciwon kai da yunwa, taurin kai ya saka ta yi watsi da abincin taƙi ci, ga yunwa tana ji amma ta yiwa kanta
mugunta, ta ƙi ci sai juyi take yi akan carpet.
A haka aka yi sallar azahar, daƙyar ta iya miƙewa ta yi alwala ta yi sallah a zaune, tana yi tana layi kamar ƴar maye saboda ciwon kai da gajiya.
Bayan ta idar ta kalli abincin da ta zubar tun asuba, ba s
hiri ta rarrafa kamar yarinya, ta fara cin wanda ta zubar tana ci tana kuka.
Hannunta har rawa yake yi saboda yunwa, ta
ɗ
aga flaks
ɗ
in tea ta zuba a kofin da bai fashe ba, ta zuba a bakinta. Ba shiri ta dawo dashi saboda zafi sai, ta kuma sha cikin gagga
wa dan yunwa tana neman hallaka ta.
Tana ci tana kuka tana tuna yanayin da Baffa yake ciki, zuciyarta sai bugawa take yi, jikinta yana rawa, tashin hankali ya yi mata yawa. Sai da ta
ɗ
an ci ta koma tana jan numfashi, tana ji nutsuwarta tana dawowa a hanka
li, cikinta yana ƙullewa.
A hankali ta ji ciwon kan yana raguwa sai ka
ɗ
an, shima dan kuka take yi shiyasa bai bar ta ba. Ta ha
ɗ
a kai da guiwa ta cure waje
ɗ
aya tana jan numfashi daƙyar, tana goge hawayen da suka ƙi tsayawa. Ƙirjinta ya yi nauyi, ga zafin
da take ji in ta ja numfashi.
A hankali ta ji an bu
ɗ
e ƙofar falon an shigo, ta
ɗ
ago da sauri ta kalli ƙofar, ta ga wani mutum ƙato da baƙaƙen kaya hannunsa
ɗ
auke da tray
ɗ
in abinci.
Islaha ta miƙe tana kallonsa, shi kuma ya ha
ɗ
e rai ya ƙi kallonta, ya
ajjiye mata yana kallon wa
ɗ
anda ta fasa a wajan. Ganin ƙofa a bu
ɗ
e sai Islaha ta tattare rigarta zata gudu, taku
ɗ
aya ta yi ya cafko hannunta ya dawo da ita baya.
Ta fara kokawa dashi tana neman guduwa cikin fitar hayyaci, tana kuka tana so ta fita daga f
alon amma ya hanata.
Cikin dakakkiyar murya ya ce, "ke!."
Bata san ta tsaya cak ba saboda tsawar har tsakiyar kanta, bata ƙaunar tsawa ko ka
ɗ
an, bata so a yi mata maganar da zata ji ta har tsakiyar kanta.
Ya
ɗ
ora yatsansa akan bakinsa ya ce, "shiiii!.
"
Maimakon ta yi shirun sai ta girgiza kai ta ce, "Su waye ku, me na yi muku ku ka kawo ni nan?."
Bai ce mata komai ba ya juya zai fita, sai kuwa ta taka a hankali ta
ɗ
auki flaks
ɗ
in
ɗ
azu ta bi bayansa ta buga masa a kansa, irin yadda take ganin ana yi
wa mugaye a film.
Maimakon ta ga ya zube a wajan irin yadda take zato, irin yadda take gani a film, sai ta ga ya dafe wajan ya juyo yana kallon ta irin kallon nan na boss.
Ganin irin kallon da yake mata sai ta ji tsoro, duk da haka bata fasa jefa masa fl
aks
ɗ
in ba, ya cafe ya ajjiye a gefe, ya saka hannunsa a bayansa ya
ɗ
auko bindinga ya nuna mata.
Islaha gabanta ya fa
ɗ
i, tsoron ganin bingida muraran ba a film ba ya tsirga mata, amma sai ta duƙushe a wajan, ta zube guiwa biyu a ƙasa.
Cikin muryarta da
ta fara dashewa ta ce, "to kashe ni kawai, ka kashe ni na san bana duniyar, ya fi min wannan tashin hankalin da nake ciki. Don Allah ka kashe ni na rataya a wuyan ka, ka kashe ni haƙƙina ya rayata a wuyan ka. In baka kashe ni baka ƙaunar Allah, ka
ɗ
auki ra
ina ka binne ni a
ɗ
akin nan ƙarewa kashewa."
Shi wallahi sai ta ba shi dariya, bai ta
ɓ
a ganin yarinya ƴar fitina kamar wannan ba, tana cikin wannan hali amma tana yi masa rashin kunya? Amma bai yi dariya ba, ya sake tamke fuska yana nunata da bindiga ya c
e, "in ki ka sake yi min magana, sai na fasa miki kai."
"To daman ai so nake ka fasa min kan, akan me zan yi shiru? Mutuwa nake so na yi, kawai ka kashe ni. In ka kashe ni ka haƙa rami ka binne ni a wajen nan ƙarewar sacewa."
"Mutuwa ki ke so ko?."
"Eh
, ita nake so" ta fa
ɗ
a tana kallon sa amma hawaye take yi.
Ya girgiza kai yana jan bindigar ya ce, "sai ki fa
ɗ
i kalmar ki ta ƙarshe kafin bullet ya fasa miki kai" ya fa
ɗ
a yana nuna mata bindigar a goshinta.
Sai ta fashe da kuka mai sauti, tana tuna yadd
a Hamma zai ji in ta mutu, tana tuna yadda Safeera zata ji in ta mutu, tana tuna su Zainab dasu Hafsa.
Ta ja numfashi da ƙarfi ta ce, "La'ilaha illahu Muhammadu rasullah, SAW."
"Kuma Allah ya isa ban yafe mu ku ba, zan tafi inda zak zo, kafin ku taho ay
i mana hisabi" ta fa
ɗ
a hawaye yana sakko, mata tana rufe idonta cikin wani irin yanayi.
Ya yi dariya ya jinjina girman taurin kan yarinyar, kawai sai ya juya ya fita yana kulle ta.
Duhu ta gani alamun an rufe ƙofa, ta ƙarasa bu
ɗ
e ido, ta ga baya nan ta
koma ta zauna tana kuka harda ihuuuu.
*******
"Ranka ya da
ɗ
e na rantse da Allah bani da hannu a
ɓ
atan Islaha, wallahi ni ban
ɗ
auke ta ba" Ummi ta fa
ɗ
a cikin tashin hankali.
Dpo ya kalli Safeera ya ce, "ki maimaita abinda ki ka fa
ɗ
a."
Safeera
ta ce, "ni shaida ce, a kan idona Ummi ta cewa Islaha wallahi sai ta ga bayanta, har tana cewa ta rubuta ta ajjiye. A lokacin har ni da Saleem mu ke cewa Islaha wannan ba kalmar wasa bace, ya kamata hukuma ta shiga cikin maganar, dan baka san me za a aika
ta maka ba. Sai ta yi dariya ta ce babu abinda zata iya yi mata, barazana ce kawai. Akwai cctv, ta
ɗ
auki komai."
Saleem ya ce, "gaskiya ne anyi haka ranka ya da
ɗ
e, ni da kaina na yiwa Islaha fa
ɗ
a akan ta saka hukuma a maganar nan."
Ummi ta zaro ido t ce
, "na rantse da Allah barazana ce kawai, wallahi Allah ni ban fa
ɗ
a dan zan yi mata komai ba."
Dpo ya kalle ta ya ce, "kin yarda kin fa
ɗ
a kenan ko?."
"Eh na fa
ɗ
a, amma wallahi ba da wata manufa na fa
ɗ
a ba. Tsabar kishi ne ya saka na fa
ɗ
a."
"Kin fa
ɗ
a dan
za ki aikata, ko kin fa
ɗ
a dan barazana wannan duk bai tashi ba. Kin furta sai kin ga bayan Islaha, yau ba a yi sati biyu ba an nemi Islaha ta rasa. Ko kece ko bake bace ba kece, in kin ga kin bar case
ɗ
in nan tabbaas anga Islaha, in ba a ganta ba, kotu zat
a yanke miki hukunci daidai da abinda ki ka aikata."
Ummi ta
ɗ
ora hannu a kai ta ce, "Kotu kuma yalla
ɓ
ai?."
"Eh kotu, zamu cike muku FR mu tura ku kotu ranar monday in sha Allah. Kafin ranar zamu riƙe ki a nan."
Ummi ta fashe da kuka ta ce, "na rantse
da girman Allah bani da hannu a case
ɗ
in nan ranka ya da
ɗ
e, wallahi ban aikata komai ba."
Dpo ya ce, "babu mai fitar dake sai Allah. Ke da kan ki kin amsa kin furta sai kinga bayanta, dan haka kina cikin case
ɗ
in nan tsamo-tsamo."
Wani
ɗ
an sanda ne ya s
higo ya ƙame kafin ya ce, "Sir ga wani Muslim yazo tare da wata shaida akan
ɓ
atan Islaha."
Dpo ya ce, "su shigo."
A lokacin mahaifin Ummi da yake zaunse ya ce, "Dpo ayi mana alfarma a bamu belinta, duk abinda ya faru da kaina zan kawo ta."
Dpo kafin y
a yi magana Muslim ya shigo shida mai napep
ɗ
in da ya so zuba mata acid.
Suka samu waje suka zauna Muslim ya ce, "Sunana Muslim, nima abokin aikin Islaha ne. Wannan bawan Allah ya zo gidan tv ya same ni ya ce ya ga lokacin da aka
ɗ
auke Islaha."
Dpo ya
kalli mutumin ya ce, "Bawan Allah ya sunanka."
Mutumin ya ce, "sunana Muddasir ranka ya da
ɗ
e."
"Kana ina daidai inda abin ya faru?."
"ina kan titin da abin ya faru a cikin adaidaita sahu. Da farko ni ta fara tsayarwa zata shiga, sai na fa
ɗ
a mata ku
ɗ
i
ta ce ya yi tsada baza ta iya biya ba. Ta nemi nayi ragi sai naƙi yi. Muna wannan maganar sai ga wata baƙar mota mai zubin motar asibiti, tun kafin su ƙaraso wajan suka bu
ɗ
e ƙofar motar, suna zuwa inda take aka ja ta ciki da ƙarfin gaske. Kafin na fito dag
a napep
ɗ
in sun yi nisa sosai saboda gudu suke yi."
Ya girgiza kai ya ce, "Meye kalar motar ka ce?."
"Baƙa ce, mai zubin motar asibiti."
"Ka ga wa
ɗ
anda suke a ciki?."
"Ban gani ba, ban farga ba kawai naga an ja ta ciki sa ƙarfi."
"Ka kula da lambar mo
tar?."
"Gaskiya ban kula ba ranka ya da
ɗ
e, saboda ru
ɗ
ewar da nayi da lamarin, ban tsaya na kula ba."
Ya girgiza kai ya ce, "amma me ya hanaka kai repost a ofishin ƴan sanda mafi kusa ba? Yadda abin ya faru a gaban ka ya kamata ka kai rahoto wajen hukuma.
Meyasa baka yi ba?" Ya fa
ɗ
a yana karantar yanayinsa.
[6/16, 10 AM] KRBBK: RDB2P05
Nana Haleema
Muddasir ya
ɗ
an yi ajiyyar zuciya ya ce, "ban yi wannan tunanin ba gaskiya, ranka ya da
ɗ
e."
Ya sauke numfashi ya ce, "hakan yana nufin da gaske sace Islaha a
ka yi..."
ya
ɗ
aga ido ya kalli Ummi da fuskarta ta yi gaje-gaje da hawaye ya ce, "Za ki iya fa
ɗ
a mana wa
ɗ
anda ki ka saka suka
ɗ
auke ta, bana so maganar nan ta bar wajan nan, in ba haka ba za ki sha wahala."
Ummi ta rushe da kuka ta ce, "wallahi bani bac
e, ban aikata komai ba wallahi."
Sadik ya ce, "ai koda Islaha ta bayyana, wallahi matuƙar tana da hannu sai kotu ta raba mu. Sai an yi mata hukunci daidai da abinda ta aikata, baza mu bar maganar nan ta tafi a banza ba."
Dpo ya ce, "kwantar da hankalin
ka, a gaban hukuma ku ke, in sha Allah za a fitarwa da kowa haƙƙinsa."
Ya kalli Mudassir ya ce, "kai jeka. Ka bada sunan ka da lambar wayar ka a kan kanta, in amfanin hakan ya taso za a neme ka." Ya amsa da to ya miƙe a nutse ya fita.
Dpo ya kalli mahai
fin Ummi ya ce, "kamar yadda na fa
ɗ
a Alhaji, zamu riƙe Ummi a nan har sai ranar litinin mun aika maganar kotu."
Mahaifin Ummi ya ce, "ayi haƙuri ranka ya da
ɗ
e a bamu belin ta, in sha Allah duk abinda ya faru da kaina zan kawo ta. Baza a samu matsala ba,
zan san duk abinda za a yi."
Dpo ya
ɗ
aga kai ya ce, "Alhaji Ummi ta shiga cikin case
ɗ
in nan gaba da baya, ta ko wanne
ɓ
angare sai an nemo ta."
"Na yi alƙawarin bazan bari ta gudu ba, zan tsaya wajan ganin case
ɗ
in ya zo ƙarshe in sha Allah."
Ajiyar z
uciya Dpo ya yi, aka tsayar da magana aka ba da belin Ummi suka fito.
Sadik suna fitowa ya kira Sheer ya da ya addabe sa da yawa, ya fa
ɗ
a masa duk yadda aka yi har wanda ya zo ya bada shaida ya fa
ɗ
a masa.
Saheer ya ja tsaki ya ce, "akan me za a bada bel
ita? Akan wanne dalili za a bada belin wacce ake zargi?."
"Don Allah ka kwamtar da hankalin ka,ko da an ga Islaha na fa
ɗ
a musu baza mu bar case
ɗ
in nan ba, zamu tsaya wajan ganin an yi musu tsakani da Ummi."
"Yanzu ya ake ciki?."
"Babu komai a ƙasa, zam
u jira mu gani zuwa wani lokaci, yanzu dai babu komai a ƙasa, amma in sha Allah zata bayyana."
"Shi wanda ya ce ya ga lokacin da aka ja ta motar, waye shi?."
"Mai napep ne kawai, sanarwa ya gani ya je ma'aikatarsu ya fa
ɗ
a."
"Ni fa ban yarda ba, akwai wa
ni abun a ƙasa wallahi."
"Kar ka damu, komai zai daidaita in sha Allah."
Saheer ya ce, "ya batun aikin Baffa?."
Sadik ya ce, "shima a nan ana ƙoƙari in Allah ya yarda, kar ka damu."
Saheer ya ce, "Babana bashi da lafiya, an sace min matata amma ka di
nga cewa in kwantar da hankalina. In ban ganni a nigeria ba hankalima bazai ta
ɓ
a kwanciya ba wallahi. Haka kawai an kulle ƙasar nan, ji nake kamar na haura na gudu wallahi."
"Sai haƙuri, zasu bu
ɗ
e shigowa nan
ɗ
in, matsala ce ta tsaro."
Saheer ya yi tsak
i ya kashe wayar cikin wani irin yanayi na bugawar zuciya da tashin hankali.
******
A hankali Mansur yake tuƙa motar da Rehaan yake ciki, cikin salon tafiyar kwantar da hankali, babu ta hayaniya da wuce ƙa'ida.
Gab da zasu shiga gidan ya danna horn, m
ai gadi da yake yasan da zuwansu ya bu
ɗ
e suka shiga da motar cikin gidan.
A hankali Rehaan ya fito, mai gadin ya ƙaraso yana duƙawa ya ce, "barka da zuwa ranka ya da
ɗ
e."
Ya
ɗ
an kalle sa ya ce, "ya aiki?."
"Alhamdu lillah. Ranka ya da
ɗ
e na ga saƙo, Al
lah ya saka da gidan aljanna."
"Amin. Baƙi sun zo?."
"eh ranka ya da
ɗ
e, suna ciki suna jiran ka."
Bai ce komai ba ya wuce cikin gidan Shams yana bayansa yana takawa a nutse.
Wani part ya bu
ɗ
e ya shiga falon, mutanen da suke ciki ba su wuce biyar ba, s
una ganin shogowarsa duk suka miƙe ya ƙarasa ya basu hannu duk suka gaisa, sannan ya zauna ya ce, "ku zauna." Ba musu suka zauna.
Ya kalli Bilal ya ce, "
ɓ
angaren ka kun yi magana da Jazy?."