Showing 66001 words to 69000 words out of 250912 words

Chapter 23 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1678

hospital Abuja nasan ba haka ake yi ba, amma wann

an gashi an yi. Kuma duk tsadarsa tunda an samu biyan buƙata ai mun gode Allah. Ga Baffa ya tashi kamar ba shi ba, ga Kawu ma ya miƙe kamar ba wani abun aka rage daga jikinsa ba. Ban ta

ɓ

a ganin wanda aka yiwa dashen ƙoda ya miƙe ba, sai Baffa.”

Ya yi murm

ushi ya ce, “haka ne kam, hausawa sun ce a wajan biyan buƙata rai ba a bakin komai yake ba. Kuma tunda an samu biyan buƙata baza a ji fitar ku

ɗ

in ba, mun gode Allah da ya bamu ikon yin komai ba tare da wani ya cutu ba.”

Islaha ta murmusa ta ce, “Gaskiya n

e Hamma.”

“Amma fa an ƙarar da ƙaramin arzuƙin mijin ki kaf, abinda ya rage min bai wuce gidan da nake ginawa ba. Shima dan Allah ya taimaka mana Sadik ya yi ƙoƙari an samu ku

ɗ

in aikin ne, da yanzu an siyar dashi mun koma bamu da komai. Akwai wani fili da

muka siya ni da shi da jimawa, ya ce min shi aka siyar aka ƙarasa biyan ku

ɗ

in.”

Ta yi murmushi ta ce, “ku

ɗ

in da suka ƙare a hidimar iyaye Allah zai ninka su sau babu adadi.”

Ya yi murmushi yana shafa kansa cikin jin da

ɗ

in maganar ta ya ce, “Gaskiya ne

Matar Hamma. Amma da a ina zamu zauna?.”

Ta juya ta kalli

ɗ

akinsa ta ce, “Ga

ɗ

aki can.”

Ya yi dariya ya ce, “Haba dai! Sabuwar amaryar zan ajjiye a wannan tsohon

ɗ

akin? Lallai ya kamata naci tarar ki, kin ƙasƙantar min da mata, kin sakko da ita daga high

level zuwa low levwl.”

Islaha ta yi dariya mai sauti, ta kalle sa tana murmushi amma bata ce komai ba. Sai dai tana jin da

ɗ

i ya sake ya daina fushi da ita.

“Har zan tafi baki fa

ɗ

a min komai ba akan maganar case ba.”

Islaha ta yi shiru bata amsa, ya

ɗ

an

murmusa ya ce, “Na sake baki lokaci ko?.” Ta

ɗ

aga kai alamun eh, ya girgizaa kai ya yi kafin ya ce,

“Ki je ki huta kanki yana ciwo, in sha Allah da asuba zan tafi. Na fa

ɗ

awa Sadik kar wani abu ya sake faruwa a

ɓ

oye min, in hakan ya faru bazan yafe ba.”

Ƙ

irjinta ya buga da ƙarfi, amma ta daure ta ce, “in Allah ya yarda babu abinda zai faru.”

“Allah ya sa, nima haka nake fata matar hamma. Ki je ki huta.”

Ta

ɗ

aga ido tana kallon kyakykyawar fuskarsa mai cike da haske da kyayawan idanu ta ce, “To Hamma,

da asuban zan fito mu sake yin sallama.”

Ya bita da kallo ya ce, “To matar Hamma.Ina ƙaunar ki.”

Ta sauke ido dago kallonsa ta ce, “ina ƙaunar ka Hamma.”

Murmushi ya yi yana ji kamar ya rungume ta, sai yake jin wata irin kewar ta mai yawa tana ratsa

jikinsa, sai yake ji kamar rabuwar su ta ƙarshe kenan a duniya.

Ya kalle ta ya ce, “ina jin kewar ki a raina wacce ban ta

ɓ

a ji ba, ina ji zuciyata tana bugawa fiye da duk lokacin da zan yi tafiya.”

“nima haka haka nake ji Hamma” ta fa

ɗ

a a sanyaye tana

ji kamar ta kwantar a jikinsa, tabbas da zata samu zarrar jawo sa jikinta babu abinda zai hana bata ware hannayenta ta rungume sa ba. Amma kai tsaye bazata iya ba, da ace shi zai yi mata zata so hakan sosai a lokacin.

Ya

ɗ

an matso kusa da ita yana kallon

idanunta da bakinta da yake

ɗ

aukarsa ya ce, “ina ji kamar na rungume ki matar Hamma, kin bani dama in yi?.”

Ta sauke iso ƙasa tana sauke numfashi a hankali zuciyar ta tana bugawa da ƙarfi. Da zata iya magana da ce masa eh, da ta fa

ɗ

a masa ta bashi dama d

an ita kanta tana so, amma baza ta iya furtawa ba.

Bata iya cewa komai ba tana tsaye ƙyam bata motsa daga inda take ba. Yana jin sirritaccen ƙhamshin da yake fita a hankali daga jikinta, kasancewar ta mai yawan samun attack bata cika amfani da turare mai

ƙ

arfi ba, sai ka zo kusa da ita zaka ji tashinsa a hanlkali yana shiga hancin ka.

Jin shai

ɗ

an yana neman tsirga masa wani abu sai ya yi sauri ya ja baya, amma sai ya riƙo hannunta duka biyun ya ce, “na sake yin haƙuri, sai kin zama mallakina, amma ko hmm

” ya fa

ɗ

a yana murmushi ita dai kunya duk ta cika ta.

Ya

ɗ

an shafa fuskarta ya ce, “ki je ki kwanta.”

Ta

ɗ

aga kai ta ce, “sai da safe.”

Ya saki hannunta a hankali sannan ya ce, “sai da safe.” Ta juya tana hankali ta koma tana jin wata irin kewarsa tan

a ratsa zuciyarta. Tana ji kamar bazasu sake ha

ɗ

uwa ba, kamar daga lokacin baza su sake furtawa junansu suna ƙaunar juna ba, kamar bazasu sake tsayuwa a matsayin masoya ba. A haka ta kwanta cikin tunani da buguwar zuciya, kewa da tunani kala kala a ranta.

Nana Haleema

09030398006.

[6/29, 11:53 AM] KRBBK: RDB2P025

Nana Haleema.

Da asuba basu ha

ɗ

u ba, sai text ya yi mata ya ce ya tafi, ta ji haushin rashin ha

ɗ

uwarsu sosai sai take ji kamar baza su sake ha

ɗ

uwa ba.

Bayan ta fito ta ga Mama da iyalanta suna

karyawa, ta gaishe da Mama ta amsa tana kallon ta ta ce, “ki fa shirya kayan ki, tafiyar ku gobe ce.”

Gabanta ya fa

ɗ

i ta ce, “To Mama.”

Labiba ta ce, “ashe maganar duk ta ƙarya ce, da an yi magana ta ce ita bazata je ba, sai gashi zata tafi ba tare da

Hamma ya sani ba.”

Hanan ta ce, “bar munafuka, ita wai ga ta gari. Mtsw kamar bamu san dawar garin ba.”

Islaha dai bata ce musu komai ba dan bata cikin yanayin magana. Ta juya ta koma

ɗ

aki ta zauna tana tunani, taƙi bawa zuciyar ta damar tunanin abind

a take niyar yi ba daidai bane, bata so ta zauna ta yi nazari a akai har ta gani kuskure zata aikata. Gudun hakan sai ta miƙe da hanzari ta shiga ban

ɗ

aki ta yi wanka ta fito ta shirya ta wuce wajan aiki.

A can ma bata da walwala, kowa ya lura da ita Safee

ra ce ka

ɗ

ai ta san halin da ake ciki.

Tare suka je wajan chairman suka same sa a zaune Islaha ta ce, “Chairman barka da aiki.”

Da murmushi ya ce, “barka dai ƴar jarida mai ƙwazo.”

Ta murmusa ta ce, “daman wata magana nazo da ita.”

Ya gyara zama ya

ce, “Allah ya sa labarin da zamu fara fitarwa ne. Kin san ya kamata ki koma

ɓ

angaren da ki ka baro,

ɓ

angaren wasanni ana ta tambayar ki.”

“Ba akan aiki bane Chairman.”

“To meye?.”

Ta kalli Safeera sannan ta ce, “zan

ɗ

an yi tafiya na wani lokaci, zan y

i dropping aikina in na dawo zan cigaba. Ba barin aikin zan yi ba, zan tafi za a daina biyana, in na dawo zan

ɗ

ora daga inda na tsaya.”

Mamaki ya saka Chairman miƙewa zaune ya ce, “ban gane ba, kina nufin zaki daina aiki damu?.”

Islaha ta ce, “aikin ga

ba

ɗ

aya zan bari na wani lokaci, kuma ba gidan wata jaridar zan koma ba, zan yi ƙaramar tafiya ne zuwa wani waje. Da zarar na dawo zan

ɗ

ora in sha Allah.”

Chairman ya ce, “Islaha ina zaki je haka? Ina zaki tafi ki bar

ɗ

aukakar ki?. Kin san labaran da ki ka

yi jiya adadin mabiya da masoya da mu ka tara? Islaha kece ƙwarin mu, saboda fuskar ki da muryar ki mutane suke bibiyar mu. Yau in aka ce bakya nan ina zamu saka ran mu?.”

Islaha ta kalle sa a sanyaye ta ce, “Chairman tafiyar ta zamar min dole, ni kaina

wallahi ba a son raina zan yi ba, kawai dan babu yadda zan yi ne. Amma na yi maka alƙwarin zan dawo.”

Chairman ya ce, “in kika tafi kika canja wajan aiki fa?.”

“Babu inda zan canja, ina nan bakin rai bakin fama in Allah ya yarda. Tafiyar ta zama dole ne

, nima da bazan tsallake aikina na tafi ba.”

Ya yi shiru yana sauke numfashi cikin damuwa ya ce, “Shikenan Islaha, Allah ya kiyaye, ya baki abinda ki ka je nema.”

Ta yi murmushi ta ce, “amin, na gode.”

“Yaushe ne tafiyar?.”

“Gobe in sha Allah.”

“Yan

zu labaran goben ma baza su samu ba?.”

Ta

ɗ

an yi dariya ta ce, “in sha Allah zan shigo, nima ina so na yi na bankwana kafin na dawo.”

Ya yi dariya ya ce, “shikenan Islaha. In kuma Mr Rehaan ya amsa gayyata bakya nan fa?.”

Haka kawai ta ji gabanta ya

fa

ɗ

i ba tare da ta san dalili ba, bata nuna ba ta

ɗ

an murmusa ta ce, “sai a samu madadina.”

Ya yi dariya ya ce, “duk wahalar da ki ka sha ta tashi a banza? Zan yi fatan Allh yasa ya jinkirta amsawa har sai ki dawo.”

Ita dai bata ce komai ba ta miƙe suk

a fito ita da Safeera. Da Ummi da Muslim suka ha

ɗ

u, suka gaisa da Muslmin Ummi kuwa bata ce komai ba suka wuce.

••••••

Yadda fuskarsa take a

ɗ

aure ya saka Alma shiga hankalin ta, a rayuwarta tana tsoron baƙin mutum kuma

ɗ

an nigeria, musmaman irin wa

ɗ

anda

deal irin nan ya ha

ɗ

a su.

Cike da

ɓ

acin rai ya ce, “meye amfanin saka ki aikin da na yi, ace har yanzu an kasa samun ƙaramin videon Rehaan ko ya ya yake, har yanzu kin kasa yin komai game da hakan?.”

Alma ta ce, “Im sorry sir, Rehaan ya bar Uk kuma bai

dawo ba. Ina yawan zuwa apartment

ɗ

insa amma sai na tarar brother

ɗ

insa ne kawai shi baya nan. Ni kaina na damu da raahin dawowarsa, kuma tunda ya tafi yaƙi picking call

ɗ

ina. But na duba location

ɗ

insa a snapchat na ga yana Jeddah.”

“To me ki ke jira ba

ki bisa Jeedah ba?.”

“Sir Saudia baza su bani damar zama tare dashi ba tunda ni ba matarsa bace.”

“A apartment

ɗ

in ma’aikata yake?.”

“Aa, a gidansa na Jeddah yake.

“To ina ruwan Saudia da zaman ki? Ki ha

ɗ

a kayan ki kawai tafi can ku zauna tare. Bana so

n kuskure Alma, wannan lokacin ki tabbatar da kin samu Rehaan, ki tabbatar da kin turo min video.”

Alma cike da ƙarfin guwa ta ce, “okay sir, i will try my best.”

Ya yi tsaki ya tashi ya futa ya barta a wajan. Ta sauke numfashi tana ha

ɗ

a plan

ɗ

in tafiya

Jeddah, dan ko babu wannan aikin itama ta yi missing

ɗ

insa sosai, tana da buƙatar ta je ta gan shi a duk inda take.

•••••••

Tun bayan tafiyar Yaya daga wajan Umma bata sake nuna wani abu ba, ta nuna kamar ta bar tafiyar, nan kuwa shirin tafita take yi h

ankali kwance babu wanda ya sani sai ƙawar ta.

Ranar da zasu tafi da safe take ta shiryawa tana kallon ƴaƴanta da suke shirin tafiya makaranta. Sai take jin tausayinsu, dan ta san kafin su dawo ta tafi, kuma gashi bata san ranar da zata dawo ba, bata san

ranar da zata sake ha

ɗ

a ido dasu ba. A haka suka gama shiryawa, suka yi mata sallama suka tafi, Safeera ce ta tashi bata jin da

ɗ

i tace baza ta fita ba.

Ƙ

arfe goma na safe, jirginsu kuma zai tashi ƙarfe sha

ɗ

aya na dare, ya rage saura awa sha uku zuwa sha

ha

ɗ

u jirginsu ya tashi, Umma ta shiga wajan Baba ta same sa a zaune yana duba wayarsa.

Ta zauna a kusa dashi ta ce, “magana nake so mu yi.”

Baba ya kalle ta ya ce, “ina jinki.”

Umma ta sauke numfashi ta bu

ɗ

e wayarta ta shiga whatsapp ta bu

ɗ

e wani ho

ton ta haska masa ta ce, “wa

ɗ

anda suka ri gasuka yi min visa da komai sun ri ga da sun siyi ticket

ɗ

in tafiya, sun ce dole sai naje bazan saka su asarar ku

ɗ

i ba. Maganar da nake maka nan da awa sha uku zuwa hu

ɗ

u jirgi zai tashi. Ana jirana zamu tafi Abuja,

da mun je zamu wuce airport mu hau jirgin saudia.”

Baba ya zuba nata ido yana kallon ta cikin firgincin maganar ta, ya

ɗ

an

ɗ

aga kai ya ce, “ina jin ki.”

Umma ta ce, “tafiya ta zamar min dole, babu yadda zan yi dole sai naje. Kaima shaida ne tunda Yaya

ya yi min fa

ɗ

a na ajjiye batun zuwan, amma yanzu dole na tafi saboda bazasu yi asarar ku

ɗ

insu ba.”

Baba ya katse ta ya ce, “bata zama dole ba, babu wanda zai yi miki dole tunda kin ce bakya so. Nawa suka kashe, ba sai a biya su ba?.”

Ta wani kalle sa ta

ce, “ka san nawa ce visar? Ko iya ticket yafi miliyan balle a ha

ɗ

a da visa. Bamu da ku

ɗ

in da zamu iya biyansu.”

Baba ya ce, “ba dai matar Alhaji Mustapha bace Hajiyan ta ku ba? Nawa ne ku

ɗ

in.”

Umma ta ƙufule ta ce, “biya fa bai tashi ba, kawai tunda hak

a ya riga ya faru zanje na dawo kawai, kamar yau zaka ga naje na dawo.

Baba ya murmusa yana kallon ta ya ce, “zaki je ina?.”

“Saudia

ɗ

in mana.”

Ya bita da kallon baki da hankali bai ce komai ba ya yi shiru. Umma ta miƙe ta fita a lokacin kiran Mama ya

shigo wayarta tana shaida mata da ta ha

ɗ

o kayanta ta taho gidanta zasu tafi Abuja gaba

ɗ

aya.

Sai a lokacin gaban Umma ya fa

ɗ

i, tsoro ya mamaye mata zuciya, tausayin ƴaƴanta ya

ɗ

arsu a ranta, ta shiga tunanin ya zasu ji in suka bu

ɗ

e ido bata nan?. Amma bab

u yadda zata yi, duk abinda take yi ma dansu take yi, saboda gobensu.

Safeera ce ta shiga wajanta neman maganin ciwon kai, ta ga Umma tana rufe jaka gata da hijjab tana sakawa alamun fita zata yi. Safeera da mamaki take kallon ta ta ce, “Umma ina za ki je

da safiyar nan?.”

Umma ta kalle ta tana harararta ce, “aikin da ki ƙi zuwa ni zan je. Islaha da ta dinga zuga ki akan kar ki je, to yau da ita zamu tafi.”

Kan Safeeera ya sara, daman gashi yana yi mata ciwo, ta dafe kai ta ce, “Umma ban gane ba, kina n

ufin tare da Islaha da Labiba zaku tafi yau?.”

Umma ta ce, “ga zahiri kina gani, daga nan sai Madina in Allah ya yarda. Ki kula da ƙannenki kafin na dawo, in buƙatar ku

ɗ

i ta tashi zan dinga tura miki, daman nemansu zan tafi.”

Safeera ta ƙarasa ta riƙe m

ahaifiyar ta tana kuka ta ce, “Don Allah Umma ki ce wasa ki ke yi, ki ce wasa ki ke yi min ba tafiya zaki yi ba.”

Umma ta ce, “tafiya zan yi Safeera, zan je na nemo ku

ɗ

in da zan aurar dake da ƙanneki. Ki kula da kanki da ƙannenki kafin na dawo.”

Safeera

ta duƙushe ta riƙe ƙafarta ta ce, "Don Allah Umma kar ki yi mana haka, mun fi buƙatar ki sama da komai a rayuwar nan. Ni na yarda zanje, na amince zan je ba sai kin je ba."

Umma ta kalle ta tana hararar ta ta ce, "lokacin da nake lalla

ɓ

a ki ai iskanci ki

ke yi min, dan haka ki sakar min ƙafa na wuce."

Baba ya

ɗ

aga labulen ya shigo yana kallon ta da mamaki da

ɗ

aure kai ya ce, "Maimuna da gaske tafiya za kiyi?."

Ta kalli Baba duk da fa

ɗ

uwar gaban da take ji, amma hakan ta daure ta ce, "yanzu na gama yi

maka bayani fa."

"Duk abinda Yayanki ya fa

ɗ

a miki daman baki ji ba?."

"Ni fa ta dole zan tafi, ba dan son raina zan je ba."

"Yanzu dai sai kin je

ɗ

in?."

"Jirana ma suke yi zamu tafi Abuja, ta can zamu hau jirgin saudia mu tafi Madina.”

Baba ya girgiza

kai ya ce, "Maimuna kin za

ɓ

i ki watsar da ƴaƴanki mata ki tafi wata ƙasar aikin gidan larabawa, kin za

ɓ

i ki barsu a nan ki je inda baki da kowa saboda neman duniya?. Ki bar naki yaran, ki je ki yi bautar yaran wasu?."

Umma ta ce, "ga Safeera nan, meye ba

za ta yi musu ba? Ai ba lallai sai ni ba."

Baba ya bita da kallo dan bai ga alamun zata fasa ba, bai ga alamun tana jin tausayin ƴaƴan ba balle shi ta ji tausayinsa a matsayin mijinta. Zuciyarta ta bushe, ku

ɗ

i kawai take kallo.

Baba ya gya

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login