Showing 201001 words to 204000 words out of 250912 words
sa ma zai ragu, kuma ko
da ya tafi ya barta muna nan tare da ita, balle ma wani abun in ya aikata za ki tsawatar masa."
Daada ta yi murmushin jin da
ɗ
i ta ce, "wato a kaf gidan nan babu mai hankali kamar ki Saddiƙa, babu mai hangen nesa da sanin ya kamata sai ke
ɗ
in kawai. Ai ko
ni kin fini zurfin tunani."
Ta yi dariya ta ce, "Wane ni Daada?."
Daada ta yi dariyar jin da
ɗ
i ta ce, "na ji da
ɗ
in wannan shawarar ta ki, kuma da ita za a yi amafani. In na bari ya tafi da ita wani waje ai sai ya dinga cin zalinta, nan kuwa ko baya n
an muna nan babu abinda zai same ta."
"Abinda na gani kenan, kuma hankali kwance babu tunani mara kyau. Shiyasa na ce bara na zo na same ki, zuwa nan gaba in komai ya warware sai ya tare a inda yake so."
Daada ta ce, "wannan shawara ta yi
ɗ
ari bisa
ɗ
ari
. Haka za a yi ma babu makawa."
Mama ta yi murmushi ta ce, "Bara na je Daada, sai anjima."
"Babu damuwa, in da wata shawarar ina nan ina jiran ki." Ta amsa tana murmushi ta tafi.
****
Islaha haka ta je ta samu Safeera ta dinga yi mata mita skan abind
a Saheer ya yi mata Safeera ta yi dariya ta ce, "to ni da ki ke ta yi min mita ni ce Saheer
ɗ
in?."
Islaha cike da jin haushi ta ce, "Wallahi Hamma bai ta
ɓ
a bani haushi kamar yau ba, wai bazai kar
ɓ
i abinda bai san da ku
ɗ
in da aka siya ba. Ni yake fa
ɗ
awa w
annan maganar kai tsaye, yana nufin yana zargin a hanyar banza na samu ku
ɗ
in."
"Na fa
ɗ
a miki dole ya shiga ru
ɗ
ani saboda abubuwan da suka faru."
Ta ja tsaki ta ce, "Shi ya sani. Bazan sake saurarensa ba wallahi, in ya ga dama ya zarge ni
ɗ
in sai me."
Safeera bata ce mata komai ba ta yi dariya kawai, dan ta san zasu shirya ne. Kuma ita bata ga laifinsa ba, dole ya zargi wani abun a ransa, saboda abinda ta fa
ɗ
a ita kanta sai da ta kai zucoya nesa sannan ta amince.
••••••••
Motar su tana cikin tafiya a
cikin daji da duhuwa, masu bacci suna bacci, masu chating suna yi, masu jin waƙa suna yi. Ƙarar babura da ihuun mutane ya saka kowa ya firgita ya miƙe, kafin wani lokaci babura sun kewaye motar.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Masu garkuwa da mutan
e ne!."
Jin kalaman driver sai kowa ya
ɗ
auki salati, wasu suka fashe da kuka saboda tsananin tashin hankali. Saheer yana zaune gabansa yana fa
ɗ
uwa, ya kalli mutanen ya ga a ƙalla baburan zasu kai goma, kuma ko wanne mutum biyu ne a kai. Ya dinga salati a
zuciyarsa, hankalinsa ya tashi sosai.
Duk suka sauka daga kan baburan, dukkansu da ƙatuwar bindiga a hannunsu, sun yi carko carko a gaban motar suna kallonsu.
Ɗ
aya daga cikinsu ne ya bu
ɗ
e ƙofar driver, cikin muryar fulani amma da yaren hausa ya ce, "Mal
am Driver sakko."
Driver jikinsa yana karkarwa ya sakko daga motar, suka bu
ɗ
e bayan motar suka ce kowa ya sakko daga ciki.
Duk sauka sakko suka kwanta, suka dinga binsu
ɗ
aya bayan
ɗ
aya suna kallo. Ɗaya daga cikin su ya ce, "Yellow a kar
ɓ
i waya da ku
ɗ
i."
Wanda aka kira da Yellow
ɗ
in ya ci sunan nasa yellow, dan yana da haske sosai, gashi
ɗ
an siriri mai jikin fulani, ya fara binsu ya ce, "Kawo waya da ku
ɗ
i." Hannun su yana rawa suke basu, har aka zo kan Saheer ya bayar.
Yellow ya ce, "Magaji wannan matar
ciki gare ta" ya fa
ɗ
a tana nuna masa wata mata da bindiga, tana zaune tana kuka sa
ɓ
aninsu da suke kwance.
Magaji ya ƙaraso yana kallon yadda take kuka, ga cikinta nan ya fito sosai alamun ta kusa haihuwa. Ya kalle ta ya ce, "Ya sunan ki?."
Muryarta tana
rawa ta ce, "Magajiya."
Duk sai suka saka dariya suna sowa. ya kalle ta ya ce, "ki ce sunan mu iri
ɗ
aya ne. Kin ci albarkacin sunan ki, baza mu tafi dake ba, kuma baza mu kashe ki ba, zamu bar ki tafi. Tashi ki tafi."
Jikinta rawa yake yi ta kasa miƙewa,
ya ce, "ki tashi babu abinda za a yi miki." Ta miƙe tsaye, ya nuna mata hanya ya cr, "ki bi nan, ki ta gudu kar ki tsaya." Bata iya magana ba ta tafi da gudu
ɗ
in kamar yadda ya ce, tana kuka sosai.
A take aka
ɗ
aure hannayensu Hamma ta baya, aka miƙar da
kowa a cikinsu suna binsu da kallo. Yellow ya kalli wata babbar mace, a shekaru ta girma kuma tana da jiki sosai. Ya ce, "Magaji wannan fa kaya ce."
Magaji ya kalle ta ya ga tabbas kaya ce, in aka ce za a yi tafiya mai nisa da ita wahala za a sha. Ya kall
i Yellow ya ce, "Ka san yadda zaka yi da ita kawai."
Yellow ya saita bindiga a kanta, ta
ɗ
aga hannu sama ta zube guiwa a ƙasa ta ce, "Don Allah kar ka kashe ni, ina da ƴaƴan da suke tsananin buƙaata ta." Kafin ta sake magana bullet ya fasa kanta, a take t
a zube a wajen matacciya.
Matan da suke cikin su Hamma suka ƙwalla ihuu, cikin ki
ɗ
ima da tashin hankali mai tsanani.
_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.
🙏🏻😭
Nana
Haleema.
[7/23, 12:11 PM] KRBBK: RDB2P80
Nana Haleema.
_Don girman Allah ku shiga Youtube kunyi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.
🙏🏻😭
_
••••••••••
Tsawa suka yi musu duk suka shiga hankalinsu suna kall
onsu cikin tashin hankali.
Yellow ya ce, "In ba ku yi shiru ba, kuma makomar ku kenan." Kowa ya yi tsitt gabansa yana fa
ɗ
uwa, aka ka
ɗ
a su daji aka fara tafiya.
Tun dare suke tafiya har gari ya yi haske, babu waya babu agogo balle su san ƙarfe nawa, haka
suke tafiya cikin wani irin yanayi.
Duk sun gaji, sun jigata amma tsoron fa
ɗ
uwa suke yi saboda kar a kashe su. A haka suka iso sansanin su, zuwa lokacin gari ya fara haske sosai, aka nuna musu inda zasu zauna kowa ya zauna cike da gajiya. Saheer ya ding
a kallon wajen, ganin mutane da yawa a zaune a filin Allah, sai wata bukka guda biyu daga gefe, sai au da suke da yawa a wajen kowa da bindiga.
Ɗ
aya daga cikin matan da aka kamo ta ce, "fitsari na ke ji."
Wanda suka taho tare ya ce, "ki yi a nan." Ta sun
kuyar da kanta ƙasa, ta yi ftsarin kamar yadda suka ce.
Saheer salati ka
ɗ
ai yake yi a zuciyar, ambaton Allah ya yi cikin neman mafita yana kallon mutanen. Dukkansu fuskarsu a rufe ta ke, sun rawani irin na
ɗ
in buzaye sun rufe har fuskarsu.
Ɗ
aya ya dafa S
aheer ya ce, "Kai bafulatani ne?."
Saheer ya
ɗ
aga kai ya ce, "Eh."
"A wanne gari ka ke?."
"Yola."
Sai ya
ɗ
ago ya kalli yan uwansa ya ce, "Wannan bafulatani ne, yana jin yaren da muke magana dashi.
Saheer dai kallonsu yake yi, ganinsu da manyan bindigu
, ga over over a hannun ko wannensu, ga kayan harbe-harbe koda za a kawo musu hari ta sama.
Ƙ
arar machine ya cika wajen gaba
ɗ
aya, duk ya ga sun miƙe sun nutsu cikin girmamawa. Su biyu ne akan machine
ɗ
in, suka sauka daga machine suka saka musu kujera suka
zauna. Ɗaya dinga binsu
ɗ
aya bayan
ɗ
aya da kallo, kafin ya kalle su ya ce, "Ka kawo tsohuwar ajiya."
Ya kalli Magaji ya ce, "Mutum nawa aka samo jiya?."
Magaji cikin girmamawa ya ce, "Su ashirin ne Ar
ɗ
o." (Ar
ɗ
o shugaba).
Ya girgiza kai yana kallon kowa
a cikinsu, ya ce, "kar a ta
ɓ
a matan nan, kar yi musu komai, duk wanda na kama da akasin haka zai tauna gya
ɗ
a."
Duk sun fahimci me yake nufi da gya
ɗ
a, a yaren masu garkuwa da mutane na wani
ɓ
angare in suka ce gya
ɗ
a suna nufin bullet kenan, yana nufin duk
wanda ya lalata mace
ɗ
aya a cikin matan sai ya harbe su.
A lokacin aka kawo mace da namiji aka gurfanar a gabansa, ya kalle su ya kalli Ar
ɗ
o ya ce, "kwance shi." Ya kwance namijin, ya kalle su yana girgiza kai ya ce, "Ku ƙi ku ba da lambar wayar ƴan uwan
ku ko? Kun so ku mutu ne?."
A hankali namijin ya
ɗ
ago ya kalle sa, wanda yake zaune a kusa dashi ya ce, "Wannan yaro ne ma sosai."
Ar
ɗ
o ya ce, "Sai taurin kai, kwanan su biyu amma sun ƙi ba da lambar waya, wai babar su bata da waya balle su bayar."
"Wan
nan macen ƴar uwarsa ce."
"Ƙanwarsa ce."
Abokin Ar
ɗ
o da suke kira da Black ya ce, "Ƴan mata ya sunan ki?."
A hankali ta
ɗ
ago kai ta kalle su, a lokacin Saheer ya kalle ta yana jin tausayinta, ganinta yarinya ƙarama dan bata wuce shekara sha shida ba.
Black ya ce, "Ar
ɗ
o wannan ai kyakykyawa ce sosai, a bani ita mana."
Ar
ɗ
o ya yi dariya ya ce, "Babu hakan a shugabancina, kai k fi kowa sanin haka."
"A bani auren ta, zan riƙe ta hannu biyu."
Ar
ɗ
o ya kalli
ɗ
anuwanta ya ce, "Kai ka ji, Black yana son aur
en ƴar uwarka. Ya sunan ka ma?."
Muryarsa tana rawa sosai ya ce, "Sudais."
Black ya ce, "ita fa?."
"Sudaisa."
"Ku ƴan biyu ne?."
Sudais ya
ɗ
aga kai yana hawaye sosai, Black ya ce, "Ina son Sudaisa, za ka bani auren ta?."
Sudais ku ka kawai yake yi,
ya girgiza kai ya ce, "Ni bazan ba da auren....." kafin ya gama fa
ɗ
a an buga masa kan bindiga, a take ya fa
ɗ
i a wajen a sume.
Black ya yi kam Magaji da masifa ya ce, "Gashi nan ka sumar dashi, aurena za a
ɗ
aura yanzu fa."
Magaji ya ce, "Tuba nake Black,
na ji yana yi maka taurin kai."
"Ka saka ya farfa
ɗ
o yanzu a
ɗ
aura auren nan."
Ar
ɗ
o ya ce, "Ga wani a zaune, tun
ɗ
azu yake kallon mu, ya baka auren ta mana" ya fa
ɗ
a yana nuna Saheer da idanunsa yake wajen.
Sudaisa kuka ta yi sosai, Black ya tsuguna a ga
banta ya ce, "In na aure ki zan
ɗ
auke ki daga nan, zan je na ba ki rayuwa mai kyau, za ki daina wannan wahalar da ki ke ciki."
Ita dai kuka take yi sosai, ta
ɗ
ago ta kalli Saheer suka ha
ɗ
a ido, sai ya
ɗ
an zuba mata ido yana ganin kamar ya santa, amma sai
ya
ɗ
auke kansa daga kallon ta yana jin tausayinta sosai.
Ar
ɗ
o ya ce, "Black ka bari ya farfa
ɗ
o za a
ɗ
aura auren, amma kafin nan sai an bani haƙƙina, dan bazan yi asarar mutane har biyu ba."
Ya kalli Sudaisa ya ce, "Kafin
ɗ
an uwan ki ya farfa
ɗ
o, ki zama m
atar black, za ki ba da lambar wayar ko ba za ki bayar ba?" Ya fa
ɗ
a yana sakawa ana saita kanta da bindiga.
Sudaisa muryar ta tana rawa ta ce, "Ba mu da kowa, Maman mu kuma bata da waya."
Ar
ɗ
o ya ha
ɗ
e rai ya ce, "in na kuma tambayar ki ki ka maimaita abi
nda ki ka fa
ɗ
a sai na kashe ki."
Ita dai kuka take yi, a lokacin aka farfa
ɗ
o da Sudais ya ce, "za ku ba da lambar ko......"
Over over jikin Ar
ɗ
o ta fara ƙara alamun ana magana, ya
ɗ
auka yana magana, sai kuma ya miƙe da hanzari suka hau machine suka bar d
ajin.
Saheer kallon yaran yake yi cikin tsananin tausayi, ya ji Sudais yana cewa, "gwara su kashe mu kawai, bamu da wanda zamu ba da lamba balle a kirasa, gwara mu mutu."
Kuka take yi sosai ta ce, "Ni ban son auren Hamma, kar ka bari a yi auren."
Ya juy
a ya kalli Saheer da yake kusa dasu ya ce, "Sannu."
Saheer ya
ɗ
aga musu kai, Sudais ya ce, "yau ku ka zo wajen nan, ba ku san me yake faruwa ba, mu kwanann mu uku. Sun takurawa ƙanwata, ba dan an hana su yi mata komai ba da yanzu sun yi mata fya
ɗ
e. Ka ta
ya ni kula da ita don Allah."
Kuka suke yi dukkansu, Saheer tausayinsu ya kama su sosai, ya lumshe ido kawai bai ce komai ba. A lokacin aka
ɗ
auke sunaka mayar dasu inda suke, aka bar su Saheer ko ruwa ba a basu ba, yana kallon mutum biyu sun mutu saboda r
ashin ruwa, an
ɗ
auke su an cilla a wani ƙaton ramin da suke cilla gawa.
A kansu rana ta bu
ɗ
e ƙwal, babu wanda ya yi ƙoƙarin
ɗ
auke su, a lokacin Ar
ɗ
o ya dawo, yana sauka daga machine ya ce, "ana bawa ajiyata abinci kuwa?."
Ɗ
aya daga ciki ya ce, "Ar
ɗ
o baka
ce a bayar ba."
Ya zauna yana ka
ɗ
a ƙafa ya ce, "Na ce yanzu, a saka mata su shiga daji a samo zolage su dafa a ci. A kawo mana waya."
Wasu suka
ɗ
auki mata uku a cikin matan da suke wajen, dan su ba a
ɗ
aure su aka nufi daji dasu dan su nemo zogale. Wani
kuma ya bashi waya ya kalli su Saheer ya ce, "Ban
ɗ
auko ku dan na ajjiye ku ba, ku jarina ne, dole na killace ku yadda ya kamata. Ko wannen ku zai bani lambar wayar gidansu, bazan
ɗ
auki lokaci na bar ku a nan ina baku abinci ba, ƴan uwanku su kawo ku
ɗ
i su
ɗ
auke ku."
Ɗ
aya bayan
ɗ
aya aka dinga ba da lamba ana kiran wayar yan uwa, Saheer kallonsu yake yi yana mamakin wannan lamari. Wai ƴan ta'adda ne suke da wayoyi da makamai haka, kuma wai a ce an kasa kama su.
Ya kalli Saheer ya ce, "Bafulatani bani lamba
r ƴan gidanku."
Saheer ya ba shi lambar Sadik, dan bazai ba da lambar Baba aka kira wayar Sadik.
•••••••••
Washe gari da safe da wuri Baffa ya fita basu ha
ɗ
u da Islaha ba. Ta fito daga gida kenan ta ga Sadik, suka gaisa ya ce, "kun yi waya da Saheer kuw
a?."
Ta girgiza kai alamun a'a ta ce, "ni ban san ya yi tafiyar bama sai da na dawo daga aiki, ba mu yi magana ba gaskiya."
Ya sauke nungashi ya ce, "gaba
ɗ
aya ba a samunsa a waya wallahi, kuma ba haka ya saba in ya yi tafiya ba."
Ta ta
ɓ
e baki cikin k
o in kula, dan haushinsa take ji sosai ta ce, "zai kira ka
ɗ
in ne, sauri nake zan tafi aiki" ta fa
ɗ
a tana barin wajan ya bita da kallo cike da mamaki, ganin ana maganar ba a samun Saheer a waya tana nuna ko a jikinta.
Bata tashi dawowa daga aiki ba sai da
re, tana shiga ta tarar da mutanen gidan an yi cirko cirko, ga Baffa, ga Sadik a tsaye, kana kallonsu za ka ga tashin hankali a kwance a fuskarsu.
Islaha gabanta ya fa
ɗ
i sosai, ta bi su da kallo kafin ta ce, "Hamma Sadik lafiya?."
Baffa ya sauke numfas
hi cikin wani irin yanayi ya ce, "masu garkuwa da mutane ne suka kama Saheer a hanyarsa ta tafiya Niger!....
_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.
🙏🏻😭
_
Nana Haleema.
[7/24, 9:52 AM] KRBBK: RDB2P81
Nana Haleema.
_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.
🙏🏻😭
_
Islaha ta ji kamar an soka mata kibiya a ƙirjinta, ta tsaya cak ta kasa ƙar
asawa tana kallonsu cikin tashin hankali. Sai kuma ta zabura ta shiga ciki ta ce, "Ban gane an yi garkuwa dashi ba, waye ya yi garkuwa dashi
ɗ
in?."
Adda ta riƙo hannunta ta ce, "Ki nutsu Islaha."
Ta kalli Adda ta ce, "waye ya yi garkuwa dashi?."
Ba
ffa ya ce, "Islaha ki nutsu, za a fa
ɗ
a miki duk abinda ya faru."
Ta ce, "Baffa ka fa
ɗ
a min, don Allah."
Baffa ya ce, "
ɗ
azu suka kira Sadik akan Saheer yana hannunsu, zasu sake kira a jira su."
Islaha ta ja numfashi mai tsaho ta ce, "innallillahi wa'in
na ilaihir raji'un!" Ta fa
ɗ
a hawaye ya sakkowa daga idonta.
Sai kuma ta juya ta kalli Sadik ta