Showing 135001 words to 138000 words out of 250912 words
/>
ce ga abinda zai yi, ya zaka ji in ya ce bazai yi ba?."
Ya
ɗ
aga kai ya kalle shi, Jafar ya ce, "shine misalin laifin Abba da ka ke gani, na tabbatar in wuta Mamy ta ce
ɗ
anka ya fa
ɗ
a sai ka riƙe hannunsa ka kaisa har gaban wutar ka saka shi, saboda kana so
n Mamy, kuma ta isa da kowa naka. To haka Abba ma, mahaifiyarsa ce."
Rehaan ya yi shiru dan ya san gaskiya ya fa
ɗ
a, Jafar ya ce, "ka daina fa
ɗ
ar haka, zai dinga jin babu da
ɗ
i a ransa. Yadda ka ke son Mamy haka yake sonta, Mamy haifarka ta yi, shima Daada
haifarsa ta yi."
Nan ma ya share bai ce komai ba sai ka
ɗ
a ƙafa da yake yi.
Jay ya ce, "Meyasa baza ka nemi matar aure ba?."
Ya
ɗ
ago ya kalle sa clamly ya ce, "a ina zan nema?."
"Englaand, Jeddah, India, Nigeria. Babu inda zaka nemi aure ba a baka ba,
ko balarabiya ce ƙarshen tsada a aure kenan, za ka iya da ita."
Ya girgiza kai ya ce, "ka san baza ta bari na auri wani tribe in ba fulani ko hausa ba. Infact, bani da ra'ayin auren wa
ɗ
annan da ka lissafa. I'm tired of the same faces and the same beauty
I've always known. I want something different... something that makes my heart feel new again."
"Ka nema a yola, akwai masu duhun fata irin wanda ka ke so. Black beauties, duk akwai a Yola da wajen Yola. Ƴaƴan masu ku
ɗ
i, ƴaƴan masu sarauta, duk wanda ka
ke so a akwai."
"See you, ni akwai wani ku
ɗ
i da zai bu
ɗ
e min ido ne?."
"Na san babu, amma kuma nasan baza ka auri low class ba ko? Dole zaka samo daidai kai, ko wacce ta fi ka. Ai zamanin auren ƴaƴan talakawa ya wuce, ƙwarya ta bi ƙwarya."
Ya ta
ɓ
e baki
bai ce komai ba ya cigaba da abinda yake yi a waya.
Jafar ya yi masa shiru shima, suka yi shiru dukkansu kusan minitina goma, kafin Rehaan ya yi breaking slince
ɗ
in ya ce, "Jazy samun wacce zata aure ni saboda Allah zai yi wahala, shiyasa na bawa Mamy za
ɓ
i, duk wacce ta ji a ranta tana so zan kar
ɓ
a."
"Ka san wacece za
ɓ
in Mamy?."
"Ikram. Kuma na fa
ɗ
a mata ni bazan iya auren ƙanwata ba."
Jafar ya yi murmushi ya ce, "Mamy ta kira ni akan hakan, ta ce na saka ka amince da auren Ikram."
Ya wani kalle shi
sannan ya ce, "a matsayin ka na wa kenan?...." Kafin Jafar ya basa amsa ya ce, "wai ka saka na amince, Mamy tana da abin dariya. A duniya akwai wanda zai saka na yi abinda bana so ne in ba ita ba? Kaine zaka saka na amince? Oh god!" Ya fa
ɗ
a tana kallon Ja
far da yake dariya.
"Kaine ka raina mahimmacina, su kuma ƴan gida gani suke yi sai abinda nace maka ka ke yi, basu san taurin kan tsiya ne da kai."
"Yes, ka sake maimaitawa, baka isa ka saka ni ba wallahi. Ka fa
ɗ
awa Mamy, babu aure tsakanina da Ikram har
abada, kamar yadda babu aure a tsakanina da Riyya, Banisha da Janan. Ni ba irin ka bane da zan je na auri ƙanwata. Ta ya zan iya auren ƙanwata?. I want my married life to be filled with love deep, endless love. A life full of romance, laughter, and unforg
ettable moments...."
Jazy ya wani kalle sa, suka ha
ɗ
a ido sannan ya ce, "soft nights, sweet words, and a home that feels like heaven. I want it to be beautiful, joyful, and a little bit lavish... the kind of love people only dream about. Kuma duk wannan
tsarin da nake so na
ɗ
ora rayuwata a kai, sai na auri ƙanwata? Abin kunya, God forbid."
Jafar ya
ɗ
an yi murmushi bai ce komai ba, sai ya miƙe tsaye ya sauka zuwa ƙasa dan da gaske yunwa yake ji.
Kitchen ya shiga ya ga babu komai, ya yi tsaki ya fito daga
kitchen
ɗ
in za fita daga falo kenan Islaha ta bu
ɗ
e ƙofar zata shigo, ya
ɗ
an ja baya ya bata hanya ta wuce, ita kuma ta
ɗ
aga ido ta kalli fuskar sa suka ha
ɗ
a ido....
Nana Haleema.
[7/10, 6:47 PM] KRBBK: RDB2P51
Nana Haleema.
Islaha ta zuba masa ido dan t
saf fuskarsa ta zo ƙwaƙwalwarta, ta gane shi sosai, ta
ɗ
an
ɗ
auke kai ta shiga falon shi kuma ya tsaya yana jira ta wuce.
Sai da shiga falon sannan ta ce, "good evening."
A kaikaice ya kalle ta bai amsa ba, yana binta da kallon up and down ya ce, "ke ce
housemaaid
ɗ
in?."
Islaha ta
ɗ
an
ɗ
aga kai alamun eh, ya wani kalle ta ya ce, "sai yanzu ake zuwa aikin?."
Ta
ɗ
an kalle sa, zata yi magana ta ga yana yi mata wani kallo irin yaro da mai gidansa, sai ta fasa cewa komai. Shima bai sake bi ta kanta ba ya
fita.
Yana fita ta shiga kitchen
ɗ
in slowly, sai da ta shiga sannan ta tsaya cike da mamaki ta ce, "Wannan ai Mr Jafar ne, wanda mu ka ha
ɗ
u a diamon hotel...." Ta sake kallon bayanta sannan ta ce, "Me ya kawo sa nan? Shima ya san mai gidan kenan ko meye?.
"
Sai kuma ta yi tsaki ta ce, "
ɗ
an wulaƙanci, irin bai sanni
ɗ
in nan ba, sai wani shan ƙhamshi yake yi. Amma a diamond hotel ba haka ya yi min ba, ya kar
ɓ
i hannu biyu, suka gaisa da wasa da dariya. Amma yanzu kalle sa, sai wani jin kai yake y."
Ta ta
ɓ
e b
aki ta fara dafa tea, sai ta harari shayim ta ce, "sai son shayi kamar wani buzu."
A sanyaye ta dafa tea
ɗ
in ta ajjiye. Sai ta tafi tunanin abinda ya kamata ace ta dafa kuma, dan ta ga kamar mai gidan yana nan, ta rasa me zata yi duk basirar girkin nata
ta ƙare. Ta so ma ta yi joining online classes saboda iyayin mutumin nan, amma sai ta fasa ta ga saboda shi baza ta yi asarar ku
ɗ
i ba.
Tana nan tsaye Jafar ya shigo yana amsa waya, da fulfulde yana magana hakan ya saka take jin duk abinda yake fa
ɗ
a. AirPo
d ne a kunnensa, wayar tana aljihu har ya gama ya yi shiru yana abinda ya kawo sa.
Bai ce mata komai ba ya
ɗ
auki plate ya juye abincin da ya shigo dashi, sai kuma ta ga ya
ɗ
auko waya yana danne-danne sannan ya ce, "za ka ci abinci ne?."
Bata ji amsar ba
ta ga ya cigaba da abinda yake yi, ita dai tana tsaye tana kallonsa tana mamakin wannan rainin hankalin nasu. Shi wancan ya nuna bai gane ta ba, shima wannan ya nuna bai gane ta ba. Fridge ya bu
ɗ
e ya ga babu apple, sai ta ga ya bu
ɗ
e wata ƙofa da bata ta
ɓ
a
bu
ɗ
ewa ba.
Bu
ɗ
e iso ta yi ganin lafiyayyen garden mai
ɗ
auke da bishiyoyi masu kyau da ƙhamshi. Ya shiga ciki bai jima ba ya dawo da basket na fresh apples green and red. Ya juye mata a sink gaba
ɗ
aya, ya kalle ta ya ga ba shi take kallo ba, ya nuna
ɗ
an ta
ɓ
a sink
ɗ
in ya yi ƙara, ta kalle sa ya nuna mata apples
ɗ
in alamun ta wanke.
Ya
ɗ
auki abincin har zai fita sai ya tsaya ya ce, "cups of tea" yana gama fa
ɗ
a ya fita ya hau sama.
Ta yi tsaki ta ce, "aikin banza, ni ba ƴar aiki bace ba wallahi, wata damuw
a ce ta kawo ni nan, da ba ka isa ka yi min wannan wulaƙancin ba."
Maimakon ta fara kai musu tea
ɗ
in sai ta ƙi, ta fara wanke apple
ɗ
in ta zuba a fridge ta
ɗ
auki
ɗ
aya tana ci. Sai da ta gama ci sanann ta
ɗ
auki tea
ɗ
in ta nufi saman.
Jafar lokacin da ya
hau yana zama ya ce, "wannan ce housemaid
ɗ
in ta ka?."
Rehaan ya kalle sa ya ce, "Housemaid
ɗ
in Ubaid ce, ba tawa ba."
Jafar ya fara cin abincinsa ya ce, "tunda dai kaima tana yi maka aiki housemaid
ɗ
in ka ce." Bai ce masa komai ba ya cigaba da danna w
ayarsa, shi kuma yana cin abincinsa.
Sallama ta yi a sanyaye tana takowa a hankali zuwa cikin falon, hijjab
ɗ
inta har ƙasa, ta ajjiye tray
ɗ
in tea
ɗ
in babu wanda ya ce mata komai.
Babu wanda ya yi magana hakan ya saka ta juya, ta sauka bata sake waiwayo
nsu ba.
Jafar ya kalli Rehaan da ya fara cin abincin kamar ba ya so, ya ce, "ita wannan housemaid
ɗ
in haka take? Bata zuwa da wuri, kuma haka ake aiki ba tare da gaisawa ba?."
"Hakan ya fi min" ya fa
ɗ
a yana cin abincinsa normal bai damu da abinda Jazy y
a ce ba.
Jafar bai ce komai ba shima ya cigaba da cin abinsa. Sai da suka gama gaba
ɗ
aya sannan Rehaan ya ce, "yaushe zaka shiga Madina?."
Jafar ya ce, "nan da four days in sha Allah."
"zan je."
Jafar ya kalle sa ya ce, "za ka je umrah kenan?."
Ya g
irgiza kai ya ce, "A'a, iya madina zan shiga na dawo."
Jafar da mamaki ya ce, "meyasa? Ai ya kamata ka yi umrah ko dan matsalolin da suke gabanka."
Ya
ɗ
ago iso ya ce, "wanne matsaloli kenan?."
"Kai matsalolin ka har irguwa zasu yi? Ai suna da yawa sosai
. Yana da kyau ka shiga ka yi addu'a ko dan ka sake firgita da maƙiyanka."
Ya
ɗ
an sauke numfashi ya ce, "zan je, amma ba yanzu ba. Iya madina zan je na dawo. Ina samun peace of mind in na shiga garin, hankalina yana kwanciya, duk wata damuwa tana gushewa
."
"Na sani, amma yana da kyau ka yi umrah."
"Bazan shiga makka ba Jazy. In zan yi Umrah sai na cire gashin nan, ni kuma bana so."
Da mamaki ya ce, "Kai yanzu saboda wannan tsinannen gashin sai ka fasa yin Umrah? Gashin banza da wofi.....mtsw! Daman ga
shin nan ya yi yawa, gashi kamar na mata, don Allah ka rage, ya yi yawa."
"In anjima zan je na rage."
"Amma ya kamata mu je mu yi tare. In muka shiga da madina da makka five days zamu yi, ba jimawa zamu yi ba."
Ya
ɗ
an sauke numfashi ya ce, "kai zan yi
yanzu ba, ai ba dole bace ba ko?."
Jafar ya ce, "kar ka yi." Ya
ɗ
an yi murmushi bai ce komai ba. Jafar ya miƙe bai ce komai ba ya shiga
ɗ
aki.
Islaha ce ta dawo saman saboda ta
ɗ
auke kayan, ta same sa shi ka
ɗ
ai a zaune yana cigaba da danna wayarsa hankal
i a kwance.
Ta yi sallama ya amsa ba tare da ta ji ba, ta ƙarasa tana kallon
ɗ
an abincin da ya ci tana ta
ɓ
e baki. Ƙasa ƙasa ta ce, "iyayin banza, ji wani cin abinci, shi lallai
ɗ
an gayu."
Ta ƙasan ido ya kalle ta, bai ce komai ba ta kwashe kayan, ya
ɗ
a
n kalle ta ganin ta hijjab har ƙasa, ya ta
ɓ
e baki yana tunanin abinda Ubaid ya fa
ɗ
a masa akanta. Sai ya ja tsaki har ta kalle sa, bata ce komai ba ta sauka.
Tana sauka ya bi bayanta da kallo ya ce, "a haka kamar ta kirki, ji hijjab har ƙasa. Mtsw!" Ya fa
ɗ
a yana tashi ya shiga
ɗ
akinsa.
Islaha lokacin da ta koma matar Maleek ta dawo ranar, suna zaune ta same su a falo ta jingina da jikinsa yana wasa da gashin kanta, sai yaro guda
ɗ
aya wanda bai fi three years ba yana ta tsalle daga gefe.
Tana shiga matar
ta kalle ta, Maleek ya ce, "Meet Islaha, our new housemaid."
Ta
ɗ
an gya
ɗ
a tana kallon Islaha sannan ta ce, "sannu Islaha."
Islaha ta yi murmushi ta ce, "Yauwa."
Maleek ya ce, "Islaha she's my wife, Maryam, and my son Muhammad." Ta
ɗ
an yi murmushi tan
a kallonsu cikin burgewa. Ta wuce ciki tana waiwayonsu dan sun burge ta sosai ma kuwa.
Sai yamma sannan Maryam ta kira Islaha, ta fito daidai lolacin da take fesa airfreshner spary.
Islaha tana fitowa ƙhamshin da iskar spar
ɗ
in ya shiga hancinta, gas
ɗ
in ya dake ta sosai, sai ta ja numfashi, ta yi baya da sauri tana nemawa kanta mafita, dan lokaci
ɗ
aya numfashin ya sarƙe ta.
Cikin lokaci ka
ɗ
an ta gigice, numfashinta ya fara fita sama sama yaƙi sauka, hawaye ya fara sauka daga idanunta, idanaunta su ka
yi ja sosai saboda rashin fitar numfashi.
Maryam ta ru
ɗ
e, hankalinta ya tashi ta sa ki spray
ɗ
in ta riƙe Islaha cikin gigicewa. Islaha tuni ta kai ƙasa saboda rashin numfashi, Maryam ta fara ƙwalawa mijinta kira ba shiri ya fito.
Yana ƙarasoqa cikin ku
ka ta ce, "ka ga abinda ta ke yi, ban san me ya same ta ba."
Ya ƙaraso wajan yana ganin yadda numfashin Islaha yake yi kamar zai bar jikinta.
Maryam ta ce, "tana da Asthma ne?."
"Yes tana da ita. Ɗauko standfan." Da sauri ta juya ta
ɗ
auko aka kunna ku
sa da Islaha daga baya dan a samu turaren ya wuce.
Ita dai daƙyar take sauke numfashi cikin wahala, Sunaira ta kawo mata ruwa mara sanyi. Sai a lokacin ya kalli Sunaira ya ce, "tana da inhaler?."
"Ban sani ba" ta fa
ɗ
a a sanyaye cikin tausayin Islaha.
D
aƙyar aka samu numfashinta ya
ɗ
an dawo daidai, fuskarta ta yi kaca-kaca da hawaye, ido ya yi ja sosai.
Maryam ganin tana sauke numfahsi ta bata ruwa ta ce, "ki sha." Da kanta ta
ɗ
an bata ruwan ta sha.
Ta saka tissue ta goge mata hawayen idanunta. Maleek
da yake tsaye ya ce, "sannu Islaha."
Ta
ɗ
aga kai a hankali tana jan numfashi a hankali. Ga ja hular kanta da aka cire mata ta mayar ta rufe gashinta.
Maleek ya ce, "kina amfani da inhaler ne?."
Ta girgiza kai ya ce, "meyasa?."
Bata iya magana ba m
atarsa ta ce, "a kaita asibiti kawai, ku je asibiti a duba ta."
Bai yi dogon nazari ba ya kira wayar Rehaan bai
ɗ
auka ba, sai ya kira Ubaid, yana
ɗ
auka ya ce, "kana asibiti? Ina da mara lafiyar da zan kawo maka..."
Maleek ya
ɗ
an yi shiru alamun ana bash
i amsa, sannan ya ce, "Okay i'm coming" ya fa
ɗ
a yana kashe wayar ya kalli Islaha ya ce, "zamu je asibiti a duba ki, tashi mu je da sauri."
Nana Haleema.
[7/10, 6:47 PM] KRBBK: RDB2P52
Nana Haleema.
Sunaira ce ta
ɗ
auko mata mayafi ta yafa akan hular kanta
, ga sabon kitson da ta yiwa kanta ya sauka ta gaba, har ta cikin mayafin ana hangowa.
Har bakin mota Maryam ta raka su sannan ta juya ta koma dan ta tsorata da yanayin Islaha.
Rashin facemask ya saka ta toshe hanci da mayafinta, ya
ɗ
an kalle ta ya ce,
"seat belt."
Sai a lokacin ta tuna ashe fa ba Nigeria ba ce, ta jaqo a sanyaye ta saka sannan ya ja motar. Ta yi shiru, shi kuma kallon gefen ido yake yi mata, musamman gashinta da yake a na
ɗ
e ya sauka har ƙasa.
Ya
ɗ
an juyo ya ce, "akwai abinda ki ke s
o?." Ta girgiza kai dan har lokacin bata dawo nutsuwar ta ba.
Kallon titin Jeddah take yi yadda komai yake tafoya cikin tsari, ko kai ka
ɗ
ai akan titin im street danger ta tsayar da kai sai ka tsaya saboda bin doka, babu wrong drivring, babu guje guje na
wuce ƙa'ida.
Rage ac ya yi ganin kamar tana damunta, a haka sauke tafiya har suka iso asibitin. Kallon asibitim yake yi ganin yanayin tsarinsa da kyau da yake dashi, ta
ɗ
an gya
ɗ
a kai tana bin ko ina da kallo, kai ba sai ance maka ba a Nigeria ka ke ba.
Yana tsayar da motar ya ce, "let's go." Ta bu
ɗ
e a hankali ta fito, shima ya fito suka shiga ciki.
Sai da ya yiwa Ubaid waya ya fa
ɗ
a mada abinda zai yi, ya ƙarasa reception, aka shiga da ita wani
ɗ
aki aka duba yanayi jikin marasa lafiya, aka saka mata neb
ulizer domin daidaitar numfashinta, aka duba lafiyarta sannan suka wuce office
ɗ
in.
Sai da suka zauna, already daga inda aka yi mata checkup an tura sunanta zuwa office
ɗ
in likita, suna zuwa suka