Showing 159001 words to 162000 words out of 250912 words

Chapter 54 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1719



ɗ

in nan ba raina min hankali yake yi ba?."

Sai kuma ta kalli wayar ta

ɗ

an gya

ɗ

a kai ta ce, "kuma dai

ɗ

in ne, kenan da gaske shine Rehaan Yola? Wanda na fita tun asuba ina

nema, muka ha

ɗ

u ya zuba min tea" ta nuna wayar da yatsanta ta ce, "wai duk shine ashe?."

Ta girgiza kai ta ce, "Allah mai iko, Allah gwanin hikima. Ko ka

ɗ

an ban ta

ɓ

a hararowa shine Rehaan Yola ba, ko da na ga Jafar ban ji a raina shine Rehaan ba. Ashe wa

nnan solo

ɓ

iyon mai jikin matan shine Rehaan Yola, amma dai an yi ragon maza."

Ganin Hamma yana yi mata waya sai gabanta ya fa

ɗ

i, ta tuna da batun

ɗ

aurin aurensu gobe, sai ta kasa

ɗ

aga wayar tana kallo ta lumshe ido tana jin ƙirjinta yana bugawa sosai.

Y

a sake kiranta ta kasa

ɗ

auka, sai ma komawa da ta yu ta kwanta tana tunanin da gaske dai wancan shine Rehaan?. Rehaan Yola dai da yake yiwa mutane wahalar gani, shine ya zama kamar purewater a wajenta, shine ya zama kamar wani toy a wajen ta. Ta lumshe ido

tana tuna waye shi a Yola, ta girgiza kai tana ganin abin kamar a dream.

Jazy a tsaye ya samu Rehaan yana kallon wani waje daban kamar mai tunani, Jazy ya kalle sa ya ce, "ina fa

ɗ

a maka gobe zan tafi Madina kana share ni."

Ya juyo ya kalle shi, k

amar zai yi magana sai kuma ya yi masa banza. Jafar ya yi dariya bai ce komai ba ya wuce

ɗ

aki, dan in ya biye masa fa

ɗ

a zasu yi, mamaki ma yake bashi da yake wannan abun, kamar yau ya saba hira da mace bayan Riyya.

Haka suka zauna Rehaan yana jin haushin

Jafar ba tare da ya san me ya yi masa ba, ba su ha

ɗ

u ba har dare kowa yana

ɓ

angarensa.

Shigowar Jafar kenan ya siyo turare ya zauna yana bu

ɗ

ewa bai kula Rehaan ba, dan yadda ya share shi shima haka ya share sa.

Rehaan ya

ɗ

an kalle sa, kamar baya son maga

na ya ce, "meyasa baza ka jira mu je tare ba?."

Jazy ya yi masa banza kamar bai ji ba, dan sai ya rama wulaƙancin da ya dinga yi masa. Rehaan ya ce, "magana nake yi maka."

Ya yi masa shiru bai ce komai ba, bu

ɗ

e turarensa yake yi kamar bai san yana yi m

asa magana ba. Rehaan ransa ya sake

ɓ

aciya girgiza kai yana jan ƙwafa kafin ya cigaba da danna wayarsa. Yana ji Jafar yana waya da wanda suka sani a Madina, yana fa

ɗ

a masa hotel da room

ɗ

in da zai yi masa reserving kafin ya zo.

Sai a sannan Jafar ya kalle

sa ya ce, "Abba ya ce yana ta kira ka baka

ɗ

auka ba, in ka ga dama ka kira shi, in ba ka ga dama kar ka kira."

Rehaan ya kalle sa cikin ƙuluwa ya ce, "wai akan waccan yarinyar ka ke yi min magana haka?...."

Jazy ya

ɗ

ago ya kalle sa ya ce, "Rehaan me na

yi maka?."

"Me ba ka yi ba?."

"Sai ka fa

ɗ

a na ji ai."

"Ka zauna da ita kuna hira harda dariya kama wata sister ka, ka manta yarinyar Ubaid ce, zama da ita a waje

ɗ

aya ma babban zunubi ne. Dan na yi maka magana ka ke jin haushina?."

Jafar ya ce, "sai m

e ye dan yarinyar Ubaid ce? Ni bai dame ni ba, kai ka ga hakan zai dama ka bani ba. Ko ganinta na yi da Ubaid ido da ido ba damuna zai yi ba, kaima kuma ban ga dalilin da zai dame ka ba. Kamar yadda ka ce ba sister na bace, kai ma ba sister ka bace. Ban ga

abin

ɗ

aga hankali dan tana yarinyar Ubaid ba, balle har ka ji haushi kana daina yi min magana."

"Kuma ni yarinyar nan tausayi ta bani, da na saka aka yi min bincike a kanta, sai na gane rayuwar ta gaba

ɗ

aya a maraici ta tashi. Kuma kai da ka san taimakon

da ta yi maka, da baka ce mata haka ba" ya fa

ɗ

a yana cigaba da abinda yake yi.

"Taimako! Ita wacece da zata taimake ni?."

"Ƴar adam ce kamar kai, zata iya taimaka maka a ko wanne hali. Ba maganar ku

ɗ

i ko iko ake a nan ba, maganar taimako ake yi."

"Kai k

a san duk duniya babu yarinyar da nake jin haushi kamar ta, dan baka da class, ka zauna da ita kana hira, bayan ga matar da zaka aura can a Yola."

"Kai wai dan zan auri Riyya shikenan bazan yi hira da ko wacce mace ba?."

"Ka yi hira da matan duniya ma Ja

zy, amma ban da wannan."

"ita meye laifinta? Kawai dan kana zarginta akan abinda baka da tabbaci a kai?."

Rehaan ya yi shiru bai ce komai ba, Jazy ya ce, "In ma kana da tabbacin yarinyar Ubaid

ɗ

in ce, abinda ka ke zargi ta aikata, sai me? Ina ruwan ka,

rayuwar ka ce ko rayuwar ta?."

Rehaan ya yi shiru bai ce komai ba, Jazy ya ta

ɓ

e baki ya ce, "Ni dai gobe zan wuce, kafin ka tashi daga wannan wahalallan baccin naka na hau train na wuce."

Ya

ɗ

an hararesa sannan ya ce, "In ka je a binne ka a can, kar ka d

awo da rai."

Jafar ya yi dariya ganin ya ƙular dashi, kuma shi dai bai ga abin jin haushi a lamarin nan ba, ya tayar da hankali kamar wata sister sa ce.

Ya ce, "Inyee, jinin indiyawa ya ji hausa. Na ji, dan an binne ni a can ai ba komai bane, garin d

a Annabi yake kwance ai abin so ne nima na kwanta. Kuma wallahi duk bala'in ka bazan

ɗ

aga tafiyata ba, in ka ga dama ka biyo bayana, in baka ga dama ba ka sha zaman ka" ya fa

ɗ

a yana ha

ɗ

a kayansa ya miƙe ya bar masa wajan. Ya bi sa da harara yana ji kamar y

a je ya yi msa dukan tsiya.

Washe gari Friday, tunda Islaha ta farka take cikin fargaba da bugawa ƙirji. Da safe sai kallo agogo take yi tana tunanin aurenta da Hamma saura awanni ka

ɗ

an. Haka take yin komai sukuku babu ƙarfi, a haka suka gama ha

ɗ

a b

reakfast suka fara shirin zuwa masallaci.

Sunaira ta ta takurawa Islaha akan su je sallah, babu yadda ta iya, ta saka sabuwar abayar da aka bata suka tafi da wuri dan su samu hu

ɗ

uba.

Lokacin da suka dawo a lokacin wayarta ta fara ringing, gabanta ya fa

ɗ

i ganin sunan Hamma yana yawo akan wayar.

Ta san lokacin sallar juma'a bai yi ba a Nigeria, amma haka kawai take jin fa

ɗ

uwar gaba mai tsanani.

A hankali ta

ɗ

auka ta saka a kunne, daga can

ɓ

angaren ya ce, "Ya dai Matar Hamma? Saura lokaci ka

ɗ

an ko?."

Ta

ɗ

an yi dariya ka

ɗ

an ta ce, "ina yini Hamma."

"Lafiya lau Matar Hamma, kin ganni ina shirya kaina cikin farar shadda, saboda yau za a bani auren Islahata."

Ta

ɗ

an murmusa, cikin son kawar da abinda yake ranta ta ce, "ai gwara ka shirya da kyau, dan

ma bana kusa ne."

Ya yi dariya ya ce, "ai ni ko bakya nan

ɗ

in, indai za a ce Islaha matar Saheer ce Allah ya yi min komai. Zan zauna na jira ki, duk lokacin da ki ka dawo a yi biki, a kai min ke mu fara shimfi

ɗ

a rayuwar aure mai tsafta. Ke ba sai an yi bi

kin ba ma, a bani ke haka."

Ta sake yin murmushi ta ce, "Yanzu dai yau za a

ɗ

aura?."

"In sha Allah, saura lokaci ka

ɗ

an."

Ta yi shiru bata ce komai ba, Saheer bai damu ba ya ce, "zan je wajan Baffa, ana

ɗ

aurawa zan yi miki message, ki kasance active." T

a amsa da to a sanyaye, ya kashe wayar cikin shauƙi da zumu

ɗ

i..

Daga can

ɓ

angaren yana kashe wayar ya nufi wajan Baffa, da ya shiga falon Baffa ba ya nan sai Mama ka

ɗ

ai a tsaye. Tunda ya shiga yake binsa da kallo, ganin sabuwar farar shadda ya saka sai



ɗ

aukar ido take yi, kai da ka gansa ka ga ango ko wanda yake shirin angwancewa, bai ta

ɓ

a yi mata kyau kamar ranar ba, bai ta

ɓ

a yi mata haske da annuri kamar na wannan lokacin ba.

Suna ha

ɗ

a ido gabansa ya fa

ɗ

i sosai, ya daure cikin dakiya da dauriya ya c

e, "Mama Baffa yana ciki?."

Mama ta girgiza kai tana ƙwafa ta ce, "Saheer yanzy kenan ka za

ɓ

i tsinuwata akan ka rabu da Islaha? Ka amince na tsine maka ka bi duniya akan ka rabu da ita ko?." Saheer ya sunkuyar da kai bai ce komai ba, amma ƙirjinsa har

ɗ

ag

awa yake yi saboda tashin hankali, ya rasa me zai yi.

Mama a fusace ta ce, "ina magana ka sunkuyar da kai kamar wani mutumin kirki, ka za

ɓ

i na tsine maka akan a fasa auren nan ko!?."

"Ya za

ɓ

i yiwa mahaifinsa biyayya ne, dan kin tsine masa babu abin

da Allah zai yi masa, dan ba wani abun mara kyau ya aikata ba!" Baffa ya fa

ɗ

a yana shigowa yana kallon ta.

Mama ta sake fusata matuƙa ta ce, "Bazan amince da auren nan ba wallahi, bazai yu na haifawa wata banzar yarinya

ɗ

ana ba. Tun yanzu yana rawar ƙafa

da rawar kai a kant, ina ga an yi auren?. Wallahi Allah, In Saheer ya auri yarinyar nan sai na tsine masa alabrka!."

Baba Yayan Baffa da yake tsaye, sun shigo tare

ɗ

aukar goro da alewaya ce, "Subahanallahi! Me ya yi zafi haka?."

Baffa ya ce, "ni kuma s

ai na aura masa Islaha a yau, in kin tashi tsinuwar ki ha

ɗ

a har ni ki tsine, amma babu abinda zai dakatar dani daga bawa Islaha auren Saheer a yau."

Mama ta girgiza kai ta ce, "Mu zuba mu gani" ta fa

ɗ

a tana fita cikin takaici da

ɓ

acin rai.

Baba

ɗ

an uwan

Baffa ya kalli Baffa ya ce, "Hakan bai kamata ba Mustpaha, kar a yi abinda za a zo ana danasani. Tunda har ta yi wannan furucin akansa, ka yi haƙuri a bari zuwa gaba, kar a yi abinda zai lalata rayuwar Saheer. Uwa ce, ko ya ta yi nasa bakin sai ya bi shi,

in aka bari ta furta, duk ƙanƙantar abinda ta furta sai ya ta

ɓ

a rayuwarsa."

Ran Baffa a

ɓ

ace ya ce, "saboda ita sai na fasa abinda na yi niya kenan?."

"Ba saboda ita zaka fasa ba, saboda shi zaka fasa. In aka yi auren ta tsine masa wa gari ya waya? Kwat

a kwata baza a ga albarkar auren ba, tunda akwai tsinuwar uwa a cikinsa. A bi komai a hankali, islaha matarsa ce in sha Allah, amma a bari a daidaita komai sai ayi auren."

Baffa ya sauke numfashi ya ce, "Itace zata juya ni kenan?."

Baba ya dafa Baffa ga

nin ya fusata da yawa, daga ganin yadda ya fusata ya san an kai shi bango, dan Baffa ba mutum ne mai saurin

ɗ

aukar zafi ba, tunda ya ga ya fusata sosai ya san abin ya ta

ɓ

a ransa.

Ya ce, "ba juya ka ta yi ba, hankali da nutsuwa ka fita. In aka yi auren na

n rayuwar Saheer a gaba za ka duba, tsinuwar uwa ai ba abin wasa bane. Kai ka fita hankali, bai kamata ka biyewa zuciya shai

ɗ

an ya zuga ka ba. A yi haƙuri, abar maganar

ɗ

aurin auren nan a yau, in Allah ya kaimu lokaci sai a yi, amma yanzu a dakatar dashi."

Baffa ya ce, "Baza a fasa auren Saheer da Islaha ba, bata isa ta saka na fasa abinda na yi niya ba, akan Zulaiha bazan fasa aurawa Saheer Islaha ba. Akan auren Saheer da Islaha, zan iya sakin Zulaiha!."

Nana Haleema.

[7/17, 11:50 AM] KRBBK: RDB2P62

Nana

Haleema.

Saheer ya kalli Baffa da sauri jin abinda ya ce, Baba ya kalli Saheer sannan ya kalli Baffa ya ce, "Haba Mustapha, wannan wacce irin magana ce mara kan gado?. Zulaihan za ka saki??."

Baffa ya ce, "A kanta aka fara?."

"Ba a kanta aka fara ba, k

uma ba a kanta za a gama ba. Shi kansa Saheer

ɗ

in ya kalle sa ka gani, ai bazai so ace ta silar aurensa auren mahaifiyarsa ya ƙare ba. Shai

ɗ

an ne yake zuga ka, ka kwantar da hankalinka, Allah zai nuna mana gaba." Baffa ya shiga

ɗ

aki bai ce komai ba.

Baba

ya riƙe hannun Saheer suka fita daga falon, dan ya ga yadda Baffa ya fusata sosai bazai yi magana a gabansa ba.

Baba ya kalle Saheer ya ce, "ka yi haƙuri ka bar maganar, zuwa gaba sai ayi auren ai ba gagawa ake yi ba. Na san baza ka so auren babar ka ya

lalace saboda auren ka ba."

Ya

ɗ

an

ɗ

aga kai ya ce, "haka ne Baba, Allah ya kaimu lokacin."

"Amin. Ka cigaba da yi mata biyayya, ka cigaba da tausarta har ta amince da auren. Kar ka yi abinda bata so, kar ka yi abinda zata yi maka baki a kai, dan baza ka

ji da

ɗ

insa ba. Ka cigaba da addu'a, in alkhairi ce Allah ya za

ɓ

a maka, sannan ita ya saka mahaifiyar ka ta amince, in ba alkhairi bace Allah ya canja maka da mafi alkhairi." Ya amsa da amin suka nufi masallaci don yin sallar juma'a.

A gidansu Safee

ra ƴan uwan Baba mata suna nan, dan ranar za a

ɗ

aura auren Baba kuma ranar zata tare. Suna gidan sun zo kar

ɓ

ar amarya, dan ba ƙaramar murna suke yi da auren ba. Ita kanta Safeera tana murna da auren, dan tana son kwanciyar hankalin mahaifinta sosai.

Daga

cikin falon Umma suke zaune, Gwaggo Yayar Baba ta ce, "ni na ji da

ɗ

in ha

ɗ

in nan wallahi, ko babu komai Maimuna zata san ta tafka kuskure, inda ta bari saboda abin duniya aminiyarta ta shigo."

Ɗ

aya daga ciki ta ce, "Maimuna bata da matsala fa Gwaggo, mats

alar ta

ɗ

aya, shine za

ɓ

ar abin duniya akan yaranta da mijinta da ta yi, itace matsalar da aka samu da ita. Amma bayan wannan tana da kirki kowa ma ya shaida."

Ɗ

aya ta ce, "Kuma na ji labarin an ce wahala take sha a can ƙasar, duk ga rame ta damu ta dawo."



Gwaggo ta cs, "To ko haƙƙin mai gidan nan zai barta ne? Barin auren ta yi ta tafi wata ƙasa aiki, ai ko wuƙanata aure da ta yi sai Allah ya hukunta ta. Yanzu ga amarya zata shigo, Kowa yana yabon halin Atika na kirki da dadtaku. Na ji da

ɗ

i wallahi, Alla

h ya sa

ɓ

a halaye." Suka amsa da amin suna cigaba da tattauawa.

Safeera tana

ɗ

aki duk tana jinsu, bata ji rashin jin da

ɗ

i ba ka

ɗ

an, dan ta san gaskiya suka fa

ɗ

a ba ƙarya ba, da Umman bata aikata ba da hakan bai faru ba. Sai da ta ji dawowar Baba, su gwaggo

suna ta yi masa Allah ya sanya alkhairi da addu'a sannan Safeera ta yi murmushi, ta

ɗ

auki waya ta kira Islaha.

Islaha tana kwance akan gado, lokacin la'asar ya kusa a Saudi, tana jiran kiran Saheer amma shiru. Jin kiran Safeera sai ta tsorata, ta miƙa h

annu a sanyaye ta

ɗ

auko wayar daga gefenta ganin Safeera ce sai ta

ɗ

auka.

Islaha tana saka wayar a kunne Safeera ta ce, "Islaha an

ɗ

aura auren."

Ƙ

irjin Islaha ya buga dummm, ta ji wani irin abu zuuu yana yawo a jininta, ta ji wani shock kamar jan wutar

lantarki, wani irin

ɗ

umi mai kama da zazza

ɓ

i yana lullu

ɓ

e ta, zuciyarta ta tafi tunanin yanzu kenan ta zama matar Hamma? Ta zama mallakin Hamma halak malak, ta zama matarsa ta sunnah, ko yanzu akace babu shi sai ta yi masa takaba?. Sai ta kasa magana, bak

inta ya yi nauyi sosai, ta riƙe waya a kunne tana jin sautin bugun zuciyarta a kunnenta. Bawai auren Hamma ne bata so ba, gaggawar da aka yi a

ɗ

aura auren ne bata so.

Safeera da zumu

ɗ

i ta ce, "Yanzu Baba ya dawo, an

ɗ

aura aure yau."

Islaha ta ja numfash

i mai ƙarfi bata ce komai ba, Safeera ta ce, "Ya dai?."

Islaha ta ce, "Nima ban sani ba Safeera, haka kawai nake jin bana murna da auren."

Da mamaki Safeera ta ce, "meyasa bakya murna?."

"Wallahi ban sani ba, ni kaina bazan ce ga dalili ba. Gaba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login