Showing 27001 words to 30000 words out of 250912 words

Chapter 10 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1723

yawu ya kasa magana.

Daga wayar aka ce, "Mun

a buƙatar ku

ɗ

in fansar ta naira miliyan ashirin, ko a bayar ko kuma mu kashe ta!."

"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!" Sadik ya fa

ɗ

a cikin firgici yana saurare su.

"Kai kawo ta su ji muryar ta, dan su tabbatar da ita

ɗ

in ce a hannun mu."

Sadik ya nut

su yana so ya ji maganar Islaha, sai kuwa ga muryar ta ta ce, "Sadik!."

Gabansu ya fa

ɗ

i sosai, tashin hankalin da bai ta

ɓ

a ji ba yana ratsa shi, kafin su yi magana ya ce, "In an shirya ku

ɗ

in zamu fa

ɗ

a muku yadda za a yi dashi. In ku ka saka hukuma a ciki

n maganar wallahi sai mun kashe ta!" Yana gama fa

ɗ

a ya kashe wayar........

[6/19, 10:26 AM] KRBBK: RDB2P10

NanaHaleema.

Sadik da Saleem baki a bu

ɗ

e suka bi wayar da kallo dukkansu cikin ru

ɗ

ani da tashin hankalin da basu ta

ɓ

a shiga irinsa ba. Ko a mafarki

basu ta

ɓ

a tunanin za a yi musu irin wannan wayar ba, sai gashi ta faru a lokacin da suke tsaka da tashin hankali.

Suka yi shiru na wani lokaci kafin Sadik ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Saleem kaji abinda suka ce fa."

Saleem ya sauke numfas

hi mai nauyi ya ce, "na rasa abinda zance ne Sadik, abin ya

ɗ

aure min kai. Muna jin irin wannan kalaman a wani waje, yau gashi yazo kan mu. Yanzu ya za a yi?."

"Mu je mu samu Dpo mu fa

ɗ

a masa, babu zancen kar mu saka hukuma a maganar, dole mu saka su sabo

da mafita mu ke nema."

"Amma sun ce in aka saka ƴan sanda zasu kashe ta, bai kamata mu saka hukuma a ciki ba."

"To Saleem muna da ku

ɗ

in da zamu basu ne? Da ku

ɗ

in fansar ta zamu ji ko da ku

ɗ

in aikin Baffa? Yanzu na fa

ɗ

a maka halin da ake ciki akan aikin,

gidana da nake ginawa, dana Saheer da yake yi zamu siyar a samu ayi abinda ya kamata akan lafiyar Baffa. Ban san taustsayin da ya kawo mu asibitin nan ba wallahi."

Saleem ya ce, "to mu je mu samu Dpo, Allah yasa bai tashi ba, dan dare ya yi."

Har Sadik

ya

ɗ

aga ƙafa zai fara tafiya ya ji wayar sa tana ƙara, yana dubawa ya ga Saheer ne, ya dafe kai ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Saheer ka yi haƙuri bazan iya

ɗ

auka ba" ya fa

ɗ

a yana kashe power wayar.

Ya kalli Saleem ya ce, "Saheer indai aka

n Islaha ne baya fahimtar komai, ba ya ji baya gani. In ya samu mummunan labarin nan yau bazai iya bacci ba, jininsa zai iya hawa wallahi."

Saleem ya ce, "mu daina

ɓ

ata lokaci, mu je mu samu Dpo." Bai musa ba suka fita aka shiga motar Saleem zuwa police s

tation.

A can suka same shi yana niyar tafiya gida, ganin su da yayanayinsu ya saka ya zauna, suka zauna Sadik ya ce, "Ranka ya da

ɗ

e an kira mu a waya

ɗ

azu, yanzu haka mun tabbatar da garkuwa aka yi da Islaha, dan sun kira mu suna neman ku

ɗ

in fansa."

Dp

o ya gya

ɗ

a kai ya ce, "mu ga lambar."

Sadik ya ba shi lambar ya saka a wayarsa, sannan ya yi danne-danne ya saka a kunne ya ce, "Na turo maka wannan lamba, a bibiye ta yanzu nan" ya fa

ɗ

a yana kashe wayar. Ya kalli Sadik ya ce, "ya ku ka yi dasu?."

Sale

em ya ce, "sun tabbatar mana da tana hannunsu, dan har maganar ta mun ji, sannan sun ce in mu ka saka ku a ciki sai sun kashe ta."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "na san zasu ce muku haka daman, zasu fa

ɗ

a muku abinda zaku ji taoro lokaci

ɗ

aya. Nawa suka nema?."

Sad

ik ya ce, "miliyan ashirin."

Cikin mamaki Dpo ya ce, "miliyan ashirin!?."

Sadik ya

ɗ

aga kai ya ce, "eh, miliyan ashirin. Sun ce zasu kira su fa

ɗ

i inda za a kai ku

ɗ

in."

"Sun ta

ɓ

a kiranka ne kafin yau?."

"Basu ta

ɓ

a ba."

"Kuma kai tsaye suka nemi miliy

an ashirin?."

"Haka ne."

Ya

ɗ

an yi shiru yana tunani kafin ya ce, "sun kira ka a yau kiran farko, kuma har sun fa

ɗ

i ku

ɗ

in da suke so, naira miliyan ashirin bayan sun saka maka muryar Islaha. Sannan ya ce zai kira ya fa

ɗ

i inda za a kai ku

ɗ

in, duk a yau..

." ya fa

ɗ

a cikin nazarin abun daki-daki.

Sai ya

ɗ

an daki table ya ce, "ƴan garkuwa da mutane basa ta

ɓ

a neman ku

ɗ

i ƙasa da naira miliyan

ɗ

ari, kai tsaye suna iya cewa suna neman naira miliyan

ɗ

ari biyu ko

ɗ

ari hu

ɗ

u. Kuma basa fara fa

ɗ

ar ku

ɗ

in kai tsaye a k

iran farko, suna kira su tabbatar maka mutum yana hannunsu, sannan daga baya su kira su fa

ɗ

i adadin ku

ɗ

i....."

"Amma wa

ɗ

annan kai tsaye sun neme naira miliyan ashiri kacal! A kiran farko, ba tare da

ɓ

ata lokaci ba."

Ya

ɗ

an kwanta akan kujera yana tunani

kafin ya ce, "ba ƴan garkuwa da mutane ne suka

ɗ

auke ta ba, tabbas an yi garkuwa da Islaha, amma ba garkuwa irin wacce aka saba ba a Nigeria ba. Wannan shirya ta aka yi, tsarawa aka yi kuma ba a yi tsarin yadda ya kamata ba."

Sadik ya ce, "amma ranka ya d

a

ɗ

e sune da kansu suka kira ni."

"Na sani Sadik, na fa

ɗ

a maka an yi garkuwa da ita, amma ba ƴan garkuwa da mutane bane. Tsarawa aka yi, ana sane aka sace ta. In ka tuna ta yadda aka sace ta zaka tabbatar da wannan plan ne."

Saleem cikin damuwa ya ce, "y

anzu ranka ya da

ɗ

e me ake ciki?."

"In sun kuma kira ku cigaba da magana dasu, da zarar sun kira ku

ɗ

aya ya kira ni a waya a tura min lambar, ni kuma a lokacin zan bibiyi kiran dan na tabbatar da abinda nake zargi. Tabbas in ba yarinyar Ummi ce ta saka ak

a sace ta ba, akwai wasu a gefe da suka sace Islaha. Ko kuma wasu sun amfani sace ta

ɗ

in da aka ce an yi, suka kira ku suna neman ku

ɗ

i. Tunda maganar sace ta ta ya

ɗ

u, tsaf wasu zasu yi amfani da wannan dama su cika aljihunsu."

Sadik ya ce, "amma ranka ya

da

ɗ

e naji muryar ta fa."

Ya

ɗ

an yi shiru ya ce, "kaima kamar ba

ɗ

an zamani ba? Ake ha

ɗ

a hotununan mutane su yi motsi balle kuma murya?. Ko da yake, koma meye zamu binciko shi. Yanzu ku je gida, a daren nan zan samo matsaya akan case

ɗ

in nan."

Saleem ya

ce, "kuma har yanzu ba a samu wayar ta ta shiga ba?."

"Wayar ta tana inda babu services, sannan an yi ƙoƙarin lalata duk wata hanya da zamu same ta. Wataƙila wayar bata tare da ita, garin a

ɗ

auke ta wayar ta fa

ɗ

i. In kuma wayar tana tare da ita ba ƙarami

n expact ne ya

ɗ

auke ta ba, dan sai mai ilimi da nazari ne zai yi ƙoƙarin kashe hanyoyin sadawar wayar ta."

Sadik ya sauke numfashi a sanyaye ya ce, "shikenan ranka ya da

ɗ

e, sai mun ji ka." Suka gaisa daga nan suka fita suka shiga motaa.

Saleem ya ce, "w

ato ban san haka ƴan sanda suke da saurin fahimta ba sai yau. Sadik wannan

ɗ

an sanda kansa yana tafiya, kansa yana ja matuƙa, ya san aikinsa sosai. Sai da ya fa

ɗ

a sannan nayi noticing, sace islaha bai yi kama da satar masu garkuwa da mutane ba, tabbas tsar

awa aka yi, kuma Ummi nake zargi."

Sadik ya ce, "wallahi nima na raina aikin ƴan sanda, saboda sai naga kamar ba wani abin kirki suke yi ba, ashe su

ɗ

in mutane ne na musamman. Tabbas ku

ɗ

i ake so a kar

ɓ

a a hannunmu, Islaha tana hannunsu amma ba wajan ƴan g

arkuwa da mutane ba, tabbas akwai abinda aka tsara kuma aka shirya ake son gabatar dashi."

Saheer ya sake kiran wayar Sadik, Sadik ya dafe kansa bai

ɗ

auka ba. Saleem ya yi dariya ya ce, "ka

ɗ

auka mana, in baka

ɗ

auka ba hankalin sa bazai kwanta ba."

Ya l

alle sa ya ce, "baka san Saheer ba ne, damuwar sa ka

ɗ

ai yawa ce da ita, musamman in akace abu ya shafi Islaha ai ba zaman lafiya" ya fa

ɗ

a yana

ɗ

aukar wayar ya saka a speaker.

Saheer ya ce, "Tun

ɗ

azu ina yi maka waya ka ƙi ka

ɗ

auka, ka san a yanayin da nak

e ciki zaka dinga share calls

ɗ

ina kamar wani yaron ka?."

Sadik ya ce, "ina gaban dpo ne shiyasa ban

ɗ

auka ba, ya aka yi?."

"Kai zan tambaya, ya batun Islaha?."

"Ka fara tambayar batun ku

ɗ

in aikin Baffa kafin ka tambaye ta ko?."

"Baffa ko yau za a iya

samun ku

ɗ

in aikinsa, ita kuwa fa? Malam ka fa

ɗ

a min halin da ake ciki akan maganar matata. In ba dan ƙasar nan ta kulle dani ba ka isa na tsaya ina sauraren ka? Ai da yanzu na dawo ina nemanta da jikina da aljihuna. Har ma na dinga kiran ka ƙi

ɗ

auka?."

S

adik ya

ɗ

an murmusa ya ce, "babu wani cigaba a maganar ta. Amma

ɗ

azu wasu sun kira mu suna neman ku

ɗ

in fansa, kuma sun saka mana muryar Islaha mun ji. Sun ce mana suna buƙatar naira miliyan ashirin, in ba a bayar ba zasu kashe ta."

Saheer cikin wani yanay

i ya ce, "kafin a kashe ta, ni ka ke so ka kashe Sadik, meyasa baza ka aiko da mutane su harbe ni a nan kawai na huta ba?...." Ya cigaba da magana ya ce, "Yanzu ka san da irin wannan maganar ka yi min shiru? Ka san hakan ya faru ka ƙi

ɗ

aukar wayata? A ina

ka ke so na saka raina, ka san a yanayin da nake zaune a ƙasar nan kuwa?."

Sadik bai ce komai ba ya yi masa shiru, Saheer ya yi shiru yana salati, muryarsa ta yi sanyi sosai kafin ya ce, "yanzu ya ake ciki?."

Sadik jin muryar Saheer

ɗ

in ta yi ƙasa kamar

mai kuka sai ya ce, "kuka ka ke yi?."

"Ban cancanci na yi kukan bane? Sadik mahaifina yana kwace babu lafiya, ga matata an sace ta, gashi ana batun ku

ɗ

in fansa alamun garkuwa aka yi da ita. Ni kuma ina nan wata ƙasa a kulle an hana shiga da fita, wallahi

Sadik ji nake kamar zuciyata zata buga saboda tashin hankali, ni ka

ɗ

ai na san irin abinda nake ji a raina. Baza ka ta

ɓ

a hasashen yanayina ba tunda ba kai ne a cikinsa ba. Gani a raye amma na zama bani da amfani, gani da lafiya amma babu amfanin da zata yi

min. Matata tana wani wajen da ban san ina ne ba, ni ina nan a kulle babu shiga babu fita."

Ya sauke numfashi, cikin rauni ya ce, "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!. Sadik a daji suke ajjiye mutane, Islaha tana da asthma, a wanne yanayi zata kasance?

A cikin bishiya suke ajjiye su, ga iska, ga ƙura, ga sanyi, a wanne hali take ciki yanzu?."

Sadik da Saleem suka kalli juna jin yadda yake magana cikin rauni, sai ya basu tausayi matuƙa, ko waye a yanayin da yake ciki dole ya shiga wani hali.

Sadik ya t

ausasa murya ya ce, "ka yi haƙuri, ka cigaba da addu'a, in sha Allah komai zai wuce. Mun yi magana da dpo ya tabbatar mana da za a nemo mafita a cikin daren nan, dan shi bai amince ƴan garkuwa da mutane ne suka

ɗ

auke ta ba, abin ya fi kama da plan aka ha

ɗ

a

mata."

Saheer ya yi shiru kafin ya ce, "za a iya, ana jin haushinta sosai musamman akan case

ɗ

in wasu yara da ta dinga yayatawa, ni kaina sai da na yi mata magana amma ta ce aikinta yake yi. Allah ka fito min da Islaha cikin ƙoshin lafiya."

Suka amsa

da amin Sadik ya ce, "duk abinda ake ciki zan fa

ɗ

a maka" Daga haka suka kashe wayar dukkansu jikinsu a sanyaye yake.

Saleem ya ce, "Allah ya bayyana Islaha cikin aminci, Allah ya sa Islaha tana hannu na gari." Sadik ya amsa da amin suka ja motar suka bar

wajan.

****

Zainab damuwa ta yi mata yawa, ta nemi Islaha sau babu adadi ta rasa, gashi akwai maganganu a bakin ta wanda take son sanar da ita, amma bata samu dama ba.

Tana zaune ta yi shiru ita ka

ɗ

ai aka turo tazo in ji Mama. Bata ce komai ta m

iƙe ta nufi office, ta tarar da Mama a zaune ita da wata baƙuwa. Zainab ta zauna ta ce, "Mama gani."

Mama ta bita da kallo ta ce, "ke yanzu bakya yiwa kan ki fa

ɗ

a Zainab? Bakya so rayuwar ki ta inganta kamar ta sauran mutanen gidan nan?."

Zainab ta yi s

hiru bata ce komai ba, Mama ta sauke numfashi ta nuna mata wacce take zaune ta ce, "Za ki bita gidanta, za ku dawo nan da kwana biyu."

Zainab ta

ɗ

aga kai ta kalli yadda matar ta zuba mata ido, ta

ɗ

auke kai ta kalli Mama ta ce, "Mama me zanyi a can har kw

ana biyu? Kitso za a yi mata?."

Mama zata yi magana matar ta

ɗ

aga mata hannu, ta miƙe tsaye ta ce, "kar ki damu, ku gama magana gaba

ɗ

aya sai komai ya biyo baya."

Mama ta

ɗ

aga mata kai ta ce, "shikenan sai mun yi waya."

Matar ta fita Kama ta kalli Zain

ab ta ce, "ke ko sha'awar rayuwar Hafsa bakya yi? Hafsa an canja mata makaranta ta koma makarantar ku

ɗ

i, sana'ar ƙunshin da take yi yanzu tafi ƙarfinta. Wayar hannun Hafsa itace wayar da ake yayi yanzu, ke kuwa kina nan kina fama da wayar da ko dubu hamsin

bata kai ba. Meyasa baza ki yiwa kanki fa

ɗ

a ba?."

Zainab ta

ɗ

ago kai ta ce, "Mama ni ban gane me ki ke nufi ba."

"Da kin bita na kwana biyun zaki gane mai nake nufi, baza ki dawo gidan nan ba sai da manyan ku

ɗ

a

ɗ

e masu matuƙar yawa. Ni na rasa irin ki wa

llahi."

A lokacin aka bu

ɗ

e ƙofar aka shigo, ganin Fadwa ce sai Mama bata dakata da maganar ba ta kalli Zainab ta ce, "yanzu haka ki ke so a tsaya Zainab?."

Zainab ta yi ajiyar zuciya bata ce komai ba. Fadwa ta ce, "Zainab jeki

ɗ

aki." Zainab ta miƙe ta

fita dan so ta ke ta bar wajan.

Tana fita Mama ta daki table ta ce, "Yarinyar nan tana neman tarwatsa min tunani, tana neman neman yi min asarar da ban ta

ɓ

a yin irinta ba. Ina zainab ta samo taurin kai ne?."

Fadwa ta yi tsaki ta ce, "rainon Islaha ce fa

, kin manta Hafsa da Zainab su ne ƙannen da tafi ji dasu a gidan nan?."

Mama ta girgiza kai ta ce, "dole na samu nasara akan Zainab, ban ga dalilin da zai saka ta yi min asara ina ji ina gani ba."

Fadwa ta ce, "Wallahi in ki ka zuba ido itama irin Islah

a zata zama, muna ji muna gani komai zai dinga tsallake mu yana zuwa wajan wasu."

Mama ta girgiza kai ta ce, "bata isa ba wallahi, in kin ga hakan ya faru to ki rubuta a zuciyar ki bani da rai, matuƙar ina da rai hakan bazai ta

ɓ

a faruwa ba wallahi. Ko hau

kata Islaaha zan iya yi, indai zan yi nasara a kanta."

Fadwa ta ce, "Daman na zo na fa

ɗ

a miki zan je na dawo." Hannu kawai ta

ɗ

aga mata dan Zainab ta chaja mata kao matuƙa.

Tana fita aka kira wayar Mama, ta

ɗ

auka ta saka a kunne ta ce, "meye kuma?."

Da

ga can

ɓ

angaren ya ce, "Hajiya naira duba

ɗ

ari biyu zaki ƙara mana, ku

ɗ

in hannunmu ya ƙare."

Da mamaki ta ce, "kai dakata! Wai me kuke yi da ku

ɗ

i har haka?."

"Ciyar da ita mu ke yi."

"Islahan wacece da take cin wannan ku

ɗ

in a cikin kwana biyu kawai? Ka

wai akan abinci ta ake kashe wa

ɗ

annan ku

ɗ

a

ɗ

en?."

"Muna yi mata kiwo mai kyau ne shiyasa."

"Bazan ba da wannan ku

ɗ

in ba, zan tura muku dubu hamsin, daga shi bazan sake ƙara muku komai ba wallahi."

"Shikenan ki turo" ta yi tsaki ta ajjiye wayar ta ce, "Is

laha har yanzu baki fita daga rayuwata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login