Showing 168001 words to 171000 words out of 250912 words

Chapter 57 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1689

ba, bai ma motsa ba balle ta fahimci ya ji har ya kashe

ɗ

in.

A daidai lokacin mararta ta m

ur

ɗ

a sosai, bata san ta riƙe hannunsa ta matse ta saka kuka mai ƙarfi ba.

Kukan ta duk sai ta jawo hankalin mutanen da suke zaune a train

ɗ

in, da sauri ma'aikatan suka ƙaraso wajan ta ana tambayar ta abinda yake damunta.

Shi dai takaici ya gama mamaye m

asa zuciya, gashi ta riƙe masa hannu ga mutane a kansu sai kallonsa ake yi kamar wani tv.

Ya ja siririn tsaki dan bai san me zai ce musu ba, gaba

ɗ

aya zaman jirgin ya ishe shi, ba ya son ganin fuskar yarinyar ko ka

ɗ

an. A lokacin wani ma'aiakcin train

ɗ

in

ya ƙaraso, ganin hannunta a cikin na Rehaan, sai ya kalli Rehaan sai ya ce, "Me yake damun ta?."

Rehaan ya

ɗ

ago ya kalle sa, ya harare sa ya yi masa banza bai ce komai ba, dan indai a kanta ne bazai yi magana ba, bai ga dalilin da zata shiga shiga rayuwa

rsa ko yaushe ba.

Train staff

ɗ

in ya ce, "she's your wife?."

Nan ma ya share sa yana ƙoƙarin zame hannunsa a hankali ba da ƙarfi ba, amma ta riƙe sosai ga zafin da hannunta ya yi yana ratsa fatar hannunsa.

Ta daina kukan sai hawaye kawai take yi, tana

jan numfashi kamar mai naƙuda, a hakan ma dauriya take yi, ita ka

ɗ

ai ta san adadin ciwon da yake nuƙurƙusar ta.

Ganin sun kafe shi da ido sai ya

ɗ

an kalle ta, muryarsa a hankali ya ce, "suna tambayar ki, ki fa

ɗ

a musu me yake damun ki."

Islaha idonta ya

na rufe, ta bu

ɗ

e ido ta kalle sa suka ha

ɗ

a ido dan ita yake kallo, yadda ya ga fuskar ta ta koma sai jikinsa ya

ɗ

an yi sanyi, ba sai ance maka bata da lafiya ba, kana kallon ta kasan babu lafiya.

Ta

ɗ

an miƙe zaune sosai sannan ta ce, "paracetamol za a ba

ni kawai."

Da gaggawa aka kawo mata aka bawa Rehaan dan ya bata. Kamar ba ya so haka ya kar

ɓ

a, ya miƙa mata yana kallon ta. Islaha hannunta yana rawa ta raba hannunta da nasa ta kar

ɓ

a ta sha, ta koma ta kwanta ta lumshe ido, sai kuma ta tattare ƙafarta,

ta ha

ɗ

e da ƙirninta ta saka kanta a ciki.

Wayarsa kawai yake dannawa kamar bai san abinda yake faruwa ba, sai daga baya ya kashe ac tana kwance a haka tana jin sauƙin ciwon a hankali sai ciwon kai da ya dame ta.

Dan ita bata san irin ta ba, bata son ac

a mota balle kuma a jirgi. Yanzu sai ac mota ta saka ta ciwon kai, ko za a saka tafi son a saka ka

ɗ

an, kar ta yi yawan da zata dame ta. Kafin su je Jeddah ta

ɗ

an ji sauƙi, train yana tsayawa ya fita bai sake waiwayenta ba, itama ta miƙe tana tafiya a hank

ali, larabawa suna ta yi mata sannu, sai dai ta

ɗ

aga kai tana fatan Allah ya sa bata yi staining wajan ba.

A haka ta fito, a lokacin rana ta bu

ɗ

e sosai, ta tsaya daga can gefe tana ji kamar jiri yana

ɗ

aukarta. Bata san inda zata bi ta hau mota ba, dan ba

a nan suka zo da Sunaira ba, nan arrived area ne, gaba

ɗ

aya bata gane wajen ba, ga ciwon da yake damunta.

Rehaan kuwa kai tsaye inda ya bar motarsa ya je ya ba da pass

ɗ

in ajiyar aka bashi, yana zaune yana kallon ta. Kallon ta yake yi, ba sai an fa

ɗ

a ba,

kai da ka ganta ka san gaske bata jin da

ɗ

i, yana so ya taimake ta amma kuma ba ya son abinda zai ha

ɗ

asu a waje

ɗ

aya, shiyasa yake kaucewa, amma Allah ya sani yana so ya taimake ta musamman da take tsaye a kan titi kamar zata fa

ɗ

i.

A hankali ya ƙarasa da m

otar kusa da ita, ya sauke glass a hankali yana kallon ta. Islaha idanunta a rufe suke, amma tunda motar ta zo kusa da ita ta ji ƙhamshin turarensa, ta bu

ɗ

e ido suka ha

ɗ

a ido, ta sunkuyar da kai ƙasa tana ji kamar ta fa

ɗ

i.

Kamar ba ya son magana ya ce, "

mu je."

Bata da yadda zata yi, in a son ranta ne itama baza ta shiga motarsa ba, amma da yake neman taimako take yi sai ta motsa daga inda take, ta yi kamar zata fa

ɗ

i ta yi saurin dafa motar.

Rehaan ya ce, "ki shiga back seat" ya fa

ɗ

a ganin kamar kafin

ta ƙaraso front

ɗ

in zata iya fa

ɗ

uwa.

Islaha a hankali ta shiga bayan motar, ƙhamshin turarensa ya mamaye motar, ta jingina a hankali shi kuma ya ja motar suka tafi.

A hankali yake tafiya, babu sautin komai a motar, sai ƙarar wayarsa kuma baya amsawa. Ido

nta a rufe suke, tafiya kawai take ji ana yi, tafiyar mai laushi babu gargada, sai zaman ya yi mata da

ɗ

i sosai, dan ba a motsa ta balle ta ji wani abu.

A  har suka je unguwar ya tsayar motarda yana kallonta ta mirror, idanunta a rufe suke har lokacin, yan

ayinta gaba

ɗ

aya ya koma na marasa lafiya, yana so ya ji me yake damunta amma sai ya ga kamat bai shafe shi ba. A lokacin ta bu

ɗ

e ido suka ha

ɗ

a ido, ta sauke ido ƙasa ta kalli unguwar ta ga har sun zo.

Ta

ɗ

auki jakarta ta kalle sa ta ce, "Na gode." Bai ce

komai ba ta bu

ɗ

e ƙofar ta fita, shi kuma ya danna remote

ɗ

in gate

ɗ

insa ya bu

ɗ

e ya shiga, bai tsaya ya ga inda ta shiga ba.

Islaha tunda ta shiga ta kwanta a kan gado, Sunaira ta zo tana yi nata sannu da zuwa ganin bata da lafiya sai ta fita ta ƙyale ta.



Shi kuwa Rehaan yana ajjiye motar ya shiga cikin gidan, ya hau sama ya shiga wanka bayan ya fito ya yi sallar azahar ya kwanta bacci. Sai la'asar ya farka, ya sake yin wanka ya saka jallabiya ya sakko ya shiga masallaci ya yi sallah sannan ya fito. Yana

fitowa ya shiga coffee bar

ɗ

in da yake kusa da gidan su, ya zauna tana duba menu, kafin ya yi order aka kawo masa black coffee da brownie, sai kuma biryani rice.

"Hii Rehaan." Aka fa

ɗ

a ana zama a kusa dashi.

Ya

ɗ

ago kai suka ha

ɗ

a ido da Ubaid, sai ya b

asa hannu suka gaisa kafin ya ce, "Hii."

Ubaid ya ce, "kwana biyu ina ka je? Bana  ganin ka."

"Madina" ya bashi masa a nutse yana cigaba da cin abincinsa.

Ubaid ya ce, "Nima na je, mun je tare da Babyna, na rigata dawowa ne kawai."

Rehaan ya kalle s

a yana mamaki, ya rasa meyasa Ubaid ya raina sa, ba ya iya

ɓ

oye yana neman mata, har fa

ɗ

a yake yi ya je da wacce ba matarsa ba Madina suna aikaita sa

ɓ

on Allah, ko kunya ba ya ji fa

ɗ

a yake yi kamar ba babban abu ya aikata ba. Sai kuma ya tuna shi ƙasar ce,

ba wani abu bane a wajansa.

Ubaid ya ce, "wallahi ina son ƴan matan ƙasar ku, Allah ya yi musu wata baiwa ta musamman, wacce sai ka shiga za ka gane. Rehaan black sun ha

ɗ

u sosai, akwai albarka a tare dasu. Irin abinda za ka samu a tare dasu bazai misaltu

ba wallahi."

Rehaan ya ji kamar ya shaƙe masa wuya, ba ya son wannan maganar ko ka

ɗ

an,

ɓ

ata masa rai take yi ta fusata shi lokaci

ɗ

aya. Ya daure ya share bai ce komai ba, haka kawai ya ji abincin ya fita daga ransa, ya kalle sa ya ce, "na fa

ɗ

a maka ka dai

na bani labari ko?."

"Ina so kaima ka

ɗ

an

ɗ

ana ne shiyasa. In kana so zan turo maka ita ta kwana biyu a wajan ka, na yi maka alƙawarin za ka so hakan."

"No need"

Rehaan ya fa

ɗ

a yana harararsa Ubaid shi kuma yana dariya, dan wani lokacin da gangan yake t

sokanarsa, dan ya san ba ya so. Rehaan ya miƙe ya biya ku

ɗ

i ya fita yana jin haushi.

Yana shiga gida ya ji wayarsa ta yi ƙara alamun shigowar saƙo, da ya ga Ubaid ne sai ya yi tsaki ya jawo laptop ya fara abinda yake gabansa dan gobe yana da morning duty.



Waya yake yi ta ko ina, maganar harkar kasuwancinsa yake yi, gaba

ɗ

aya ya takura saboda amsa waya, wannan ya kira sa wannan ya kira sa. Ya jima a haka, sai dai ya tashi ya yi sallah ya dawo, har aka yi sallar i'sha yana a haka.

Maganar Ubaid ce ta fa

ɗ

o

masa a rai, sai ya tuna da saƙonsa ya

ɗ

auki wayar ya ga ƙaramin video ne, kuma viewonce ya tura masa.

Kamar ya share kar ya bu

ɗ

e sai kuma ya bu

ɗ

e, video yana loading shi kuma yana kallon laptop

ɗ

insa.

Wani irin yarr ya ji a jikinsa lokacin da ji abinda

yake fitowa daga video, ya kalli wayar sai ya yi saurin

ɗ

auke kai ya kashe video, ya dafe kansa ya yi shiru cikin takaicin Ubaid wanda bai ta

ɓ

a ji ba.

Ƙ

aramin video ne, babu fuskarsu amma akwai muryarsu cikin fitar hayyaci wanda ya ke nuni da dukka basa h

ankalinsu.

Wani irin dum dum dum haka ya ji zuciyarsa tana yi, ya runtse ido ya saki wayar ta fa

ɗ

i a ƙasa, jin muryoyin yake yi yi har tsakiyar kansa, ya sauke numfashi yana jin haushi da tsanar Islaha tana mamaye masa ko wanne

ɓ

angare na jikinsa.

Bai

ta

ɓ

a jin tsana mai muni lokaci

ɗ

aya kamar tsanar ta ba, danasanin taiamka mata ya mamaye masa rai. Sai yanzu ya ke tunawa ashe ma tare suka je Madina da Ubaid

ɗ

in, tunda ga shi ya ganta ita ka

ɗ

ai babu shi.

Ya cize bakinsa cikin takaici, baƙin cikin taimak

a mata yana yi masa dirar mikiya, ji yake kamar ya dawo da wajen baya, ya jawota ya zabga mata mari sannan ya cilla ta kan titi mota ta take ta. Da ana dawo da abinda ya wuce, da ya dawo dashi ya goge taimaka mata da ya yi a ranar.

A bayyane ya ce, "Allah

ka yi maganin matan da suke zuwa ƙasar waje suna lalata mana sunan matan ƙasar mu, Allah ya shiga tsakanin mu dasu, ka yi mana tsari dasu gaba da baya."

Duk yadda ya so yakice takaicin Islaha daga idanunsa amma sai ya kasa. Shi mutum ne da yi rayuwa a ci

kin turawa, lokacin da yana makaranta suna sha ganin mace da namiji suna abinda suke so, ya gani sau babu adadi musamman a school, amma bai ta

ɓ

a jin takaici akan hakan ba, bai ta

ɓ

a jin ya tsani wanda ya aikata ba, bai ta

ɓ

a jin haushi ko zafin abin ba.

Am

ma yanzu kam ya ji takaici da baƙin ciki wanda bai ta

ɓ

a ji ba tunda ya zo duniya. Shi kansa tunani yake yi, meyasa ya damu da ita har haka? Amsar itace; bai sani ba, amma yana tunanin dan ta kasance bafulata kamar sa ne, shiyasa yake jin haka.

    Islaha

kuwa ta

ɗ

an ji sauƙi babu laifi, a haka ta yi bacci sanin ba sallah zata yi ba ta sa ki jiki ta yi baccinta, dan Sunaira da ta ga bata da lafiya bata takuta mata ba kuma daman masu gidan basa nan.

Cikin bacci ta ji ana kiran sunanta, ta bu

ɗ

e ido a hankal

i tana kallon inda ta ji maganar, da hanzari ta miƙe ganin Labiba a durƙushe a gabanta.

Da mamaki mai yawa Islaha take bin Labiba da kallo ta ce, "Labiba!."

Labiba ta kifa kanta a kan gado, cikin ciwo da tsananin azaba ta ce, "Islaha, ki taimaka min mu

je asibiti, taimaka min ki raka ni don Allah. Zan mutu, zan mutu Islaha!."

Hankalin Islaha ya tashi, tsoro da firgici suka shige ta, ta riƙe Labiba ta ce, "meyasa same ki? Me ki ke ji?."

"Marata! Ki taimaka min zan mutu."

Ta diro daga kan gadon, ta sh

iga ba

ɗ

aki ta wanke baki a gaggauce ta fito ta saka hijjab.

Ta kalli Labiba ta ce, "za ki iya tashi?." Labiba ta

ɗ

aga mata kai kawai, dan ita ka

ɗ

ai ta san azabar da take ji.

A haka suka fita Islaha ta tsayar taxi ta ce a kai su asibiti ma fi kusa. Labib

a tana jikin Islaha tana ta yi mata sannu, sai shafa fuskarta take yi ganin yadda take gumi kamar wacce zata haihu.

Nana Haleema✍

🏻

❤

️

[7/19, 10:59 AM] KRBBK: RDB2P66

Nana Haleema.

Islaha jin abu mai

ɗ

umi yana ta

ɓ

a ƙafarta ya saka ta kalli ƙafarta, ganin

jini ya saka gabanta ya fa

ɗ

i, sai take tunanin wanne irin jini ne wannan a jikinta? Ita ba mai haihuwa ba mai zai saka ta ga wannan jinin?."

A lokacin suka iso asibitin, da hanzari aka zo aka shiga da Labiba ganin yadda jini yake zuba a jikinta duk ya

ɓ

a

ta Islaha.

Sai bayan an shiga da Labiba, a lokacin Islaha ta bi jikin Labiba da kallo, ta duba jikinta ta ga ba daga jikinta jinin ya zo ba, daga jikin Labiba ne. Ta kalli kayanta duk hijjab

ɗ

in ya

ɓ

aci, ta biya mai taxi ta shiga ciki da sauri.

Bata ga

inda suka shiga da Labiba ba, ta zauna a reception ta dafe kai tana tunanin abinda yake damun Labiba har haka. Ta sake kallon jinin, ta ga yadda ya

ɓ

ata, ta yi tsaki ta rasa me zata yi.

Sai ta miƙe ta ƙarasa reception ta tambayi inda zata ga Labiba aka fa

ɗ

a mata tana emergency. Aka tambayi details

ɗ

inta a wajan Islaha ta fa

ɗ

a sannam ta wuce can.

A tsaye ta tsaya tana kai kawo cikin rashin sanin abinda yake faruwa, sai da likita ya fito ta ƙarasa wajan sa ta ce, "me yake damunta Dr?."

Zuwa lokacin har a

n turawa Dr details

ɗ

in Labiba, dan haka ya kalle ta ya ce, "Labiba?."

Ta

ɗ

aga kai alamun eh, Dr ya ce, "she had miscarrige!."

Wani irin bugawa ƙirjin Islaha ta yi, ta maimaita kalmar miscarriage a ranta, tana tunanin meye ma take nufi, dan kanta ya man

ta meye ma kalmar misscarrige take nufi.

Dr ya ce,  "ta samu bacci yanzu, za ki iya zuwa wajan ta" ya fa

ɗ

a yana nuna nata

ɗ

akin.

Har ya

ɓ

ace Islaha ta kasa motsin kirki, sai daga baya ta shiga a sanyaye tana ji kamar ta yi kuka saboda yadda take ji zuci

yarta tana bugawa.

Ta tsaya tana kallon Labiba tana tuna kalmar

ɓ

arin ciki da aka fa

ɗ

a mata, har an canja mata kaya zuwa uniform na asibitin, tana kwance tana bacci an saka mata ruwa.

Islaha ta zauna a gefenta tana kallon ta cikin wani irin yanayi na bu

gawar zuciya. Sai maimaita kalmar take a ranta, ta rasa wanne irin tunani ya kamata ace ta yi.

Sai bayan azahar Labiba ta farka, suka ha

ɗ

a ido da Islaha da take zaune ta yi tagumi tana kallonta, amma ta cire hijjab

ɗ

in ta ajjiye a gefe.

Islaha ta ce, "S

annu."

Labiba ta

ɗ

aga kai ta ce, "me ya same ni?."

Islaha kai tsaye ta ce, "kin samu miscarrige ne."

Labiba ta kasa

ɗ

auke ido daga kan Islaha jin abinda ta ce, sai kuma ta sunkuyar da kai tana jin kunya ina ma bata kira Islaha

ɗ

in ba, ina ma ita ka

ɗ

a

i ta zo da Islaha bata san sirrinta ba.

A lokacin nurse ta shigo, aka tafi da Labiba

ɗ

akin scanning, Islaha dai tana zaune a

ɗ

akin bata je ko ina ba.

Gajiya ta yi da zaman, ta miƙe tana kallon abayar jikinta, sai ta shiga ban

ɗ

aki ta wanke inda jinin ya

ɓ

ata, tana yi tana mita ta ce, "Aikin banza, ni ba yin ciki ba ni da wanke jinin shege. Allah ka kiyaye mu, ka cigaba ba mu kariya gaba da baya."

A haka ta

ɗ

an wanke, sai kuma ta ga rigar ta jiƙe da yawa, kawai sai ta

ɗ

auki uniform na asibitin ta saka, ta

shanya rigar a kan ƙofar ban

ɗ

akin, ta fito ta hau kan gadon da niyar in Labiba ta dawo zata tashi.

Tunani take akan lamarin Labiba, tana mamakin ciki, kuma a ƙasar Saudia aka same shi, kuma yadda Labiban ta sunkuyar da kai ya bata tabbacin ta san da cik

in, ta girgiza kai tana jin babu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login