Showing 246001 words to 249000 words out of 250912 words
mahaukaci akan Saheer ba. Kawai dan mahaifinsa yana da ku
ɗ
i, kuma dan
ɗ
an uwan Rehaan Yola shikenan sai ta za
ɓ
i auresa ta bar Saherr? Yanzu in ya tashi me za a ce masa?."
Hanan ta ce, "a fa
ɗ
a masa gaskiya mana, ta za
ɓ
i
ɗ
a
n masu ku
ɗ
i mai ta
ɓ
in hankali a kansa. Daman duk wanda ya siyi rariya ya san zata zubar da ruwa, duk wanda ya kalli Islaha ai ya san zata aikata goman haka."
Safeear fusace ta ce, "ke da ki ke maganar ba dan Islahan ba da yanzu..."
Islaha ta katse ta ta
ce, "Safeera mu je gidan ku" ta fa
ɗ
a tana jan hannunta suka fita da ƙarfi suka fita daga falon.
Suna fita harabar gidan ta fashe ta kuka, ta nemi waje ta zauna ta dafe kanta tana kuka mai tsuma zuciya wanda yake fita da sauti mai ratsa kunne.
Safeera t
a tsaya a kanta ta ce, "ki bari a fa
ɗ
a mu su, ki bari su san kin sadaukar da rayuwar ki ne saboda Saheer, ki bari su san kin yi abinda su basu yi ba saboda shi, ki bari su san kanki ki ka
ɗ
auka ki ka kai wani waje saboda Saheer. Sai wani ƙananun mganganu s
uke yi, ai kowa ya san baza ki ta
ɓ
a za
ɓ
ar mai ku
ɗ
i ki bar Saheer ba. Ban ta
ɓ
a jin haushin Adda kamar yau ba, na
ɗ
auka zata yi shaidar ki, sai ga shi ta biyewa Mama. Ba dan ke ba da yanzu ai Saheer
ɗ
in bai dawo ba."
Islaha dai bata ce komai ba, kuka kawai
take yi tana jin ciwon auren da ta yi da ba Hamma ta aura ba. Tabbas kowa zai ce kwa
ɗ
ayi ta yi, musamman in aka san asalin wanda ta aura, kuma aka san ta bar Saheer ta aure sa, kowa ya san halaccin Saheer a gare ta, dole a fa
ɗ
a mata baƙaƙen maganganu a kai
.
Islaha kalli Safeera ta ce, "gaskiya ce maganar su, duk wanda ya ji asalin wanda na aura zai ce ku
ɗ
i na za
ɓ
a na bar halacci. Na yi danasanin ƙulla yarjejeniyar nan, na yi danasani wallahi. Safeera In wayata?."
Safira ta ce, "me za ki yi da ita?."
"Zan
kira Jafar ne."
"Ki ce masa me?."
"Ya ha
ɗ
a ni da Rehaan, zan yi canceling auren nan."
Ta yi mata kallon up and down ta ce, "ku
ɗ
in sa da ki ka kar
ɓ
a fa? Ko kin manta ya ba ki ku
ɗ
i dan ki zauna dashi har na wata biyar, ko kina da ku
ɗ
in da za ki dawo mas
a da ku
ɗ
inaa ne?."
Islaha ta dafe kai bata ce komai ba zuciyarta tana yi mata
ɗ
aci, tana suya, tana zafi da ra
ɗ
a
ɗ
i mai yawa. Sai a lokacin take danasanin aikata abinda ta aikata, sai a lokacin take tunanin ya Hamma zai ji, sai a lokacin take tunanin me mu
tane za su ce akan auren da ta yi?.
"Islaha lafiya ki ke kuka?."
Jin muryar Baffa duk sai suka juya a tare, Baffa ya ƙaraso ya ce, "me ya faru ki ke kuka?."
Islaha ta yi bata ce komai ba, amma ƙirjinta bugawa yake yi, jikinta rawa yake yi sosai.
Baf
fa ya ce, "Safeera me ya faru?."
"Su Mama ne suka ce wai ta za
ɓ
i mai ku
ɗ
i ta bar halacci."
Baffa ya girgiza kai ya ce, "shine take kuka?."
Safeera ta ce, "eh Baffa. Suna ta fa
ɗ
ar magana mara da
ɗ
i, wai ta za
ɓ
i mai ku
ɗ
i ta bar Saheer, ta manta wahalar d
a ya yi da ita a rayuwa."
Baffa ya yi tsaki ya ce "ku zo mu je ciki."
Safeera ta riƙe hannun Islaha da ta fara jiri, suka bi bayansa har
ɓ
angaren sa.
Baffa ya zauna ya ce, "Islaha kar wata magana ta fatar baki ta dame ki, in ance kin za
ɓ
i ku
ɗ
i ki ce k
in za
ɓ
a
ɗ
in, waye yaƙi ku
ɗ
i?."
Ita dai bata ce komai ba kanta yana ƙasa tana goge ido, kanta yana ciwo, ƙirjinta yana harbawa, numfashinta yana sarƙewa.
Baffa ya ce, "ki kwantar da hankalin ki, ba ina sane na za
ɓ
a miki auren yaron nan ba. Na yi ne dan n
a tsara
ɓ
ar dake daga mahaifiyar Saheer, bana so ki sha wahala a rayuwar ki, shiyasa na aikata hakan. Kin fara shirin tarewar gobe?."
Gabanta ta fa
ɗ
i sosai, ta runtse ido tana girgiza kai alamun a'a.
Baffa ya ce, "ki fara shiryawa. Safira ki taimaka mata
, sannan ki fa
ɗ
awa Gwaggon ki Atika za a raka Islaha gidan nijinta gobe. Na san Sa'ida bazata ta fahimta ba itama, tana kishin
ɗ
an uwanta baza ta je ba. Iya ku kun isa ku yi mata rakiya, ba taro ake so ba, albarka ake nema."
Safeera ta ce, "To Baffa."
Y
a kalli Islaha ya ce, "kar ki wani damu, na san kina tunanin ba ki kyautawa Saheer ba, amma hakan shine daidai."
Baffa ya dinga rarrashinta ita dai jin sa kawai take yi, yana gamawa duk fita ta koma gidan su Safeera dan bazata iya komawa cikin gidan ba.
Haka ta zauna da zazazza
ɓ
i da ciwon kai, ta koma shiru bata magana, sai tunani da kuka, Safeera ce mai rarrashinta amma bata rarrasuwa. Safeera ta ba ta magani ta sha, daga nan ta share ta dan ita bata ga abin tayar da hankali akan abinda ba ka da mafita a
kai ba.
*Washe gari.*
Abba ne tare da Jazy, ya kira sa suna magana akan
ɗ
auko amaryar Rehaan. Abba ya ce, "Jafar kana jina, a je gidansu yarinyar nan a
ɗ
auko ta a kawo ta. Na baka ragamar komai, kuma da kan ka nake so ka
ɗ
auko ta a kawo ta gidan n
an. Kafin a kai maka taka amaryar, ka kawo ta
ɗ
an uwanka."
Jafar ya yi murmushi ya ce, "In sha Allah Abba, zan yi yadda ka ce."
"Yauwa Jafar, da kai ka
ɗ
ai na amince shiyasa na ba ka wannan damar. Don Allah ka kula, yarinyar nan ta shigo gidan nan lafiya
, kar a fara da matsala."
"In sha Allah."
"An gyara apartment
ɗ
in nasa ne?."
"A'a, ya ce shi baza a canja masa komai ba."
Abba ya girgiza kai yana murmushi ya ce, "ai ya yi ƙoƙari ma, yana da haƙuri sosai, shiyasa bana so na dinga ƙure shi, bana so na
dinga yi masa dole akan abinda ba ya so, shiyasa nake ƙyale shi duk abinda ya ce nake bi dan a yi masa yadda yake so. Ba ya son auren nan, ni na tilasta masa ya amince, shiyasa bana son na ƙure shi."
Jafar ya
ɗ
an murmusa kawai amma bai ce komai ba. Yana
ayyana Abba bai san akan yarjejenuya ya
ɗ
ora auren ba, ba don Allah ya yarda har ransa ba.
Abba ya ce, "ka je kawai, duk abinda ya kamata aje ayi." Jafar ya amsa da girmamawa sannan yana miƙewa ya fita.
Gidansu Rehaan
ɗ
in shiru, duk baccin gajiyar dinn
er suke yi, shi kansa ba dan Abba ya kirasa ba bazai fito ba dan sai biyu na dare aka tashi daga event
ɗ
in jiya, kowa a gajiye yake yi.
Sanin Rehaan yana can yana baccinsa na ƙa'ida shiyasa bai shiga wajansa ba, ya fita daga gidan yana aiyyana yadda zai t
sokane sa in anjima.
Garin Allah yana wayewa Islaha bata jira kowa ba ta wuce asibiti, a can ta tarar da Sadik ne kawai a wajansa.
Tana shiga suka ha
ɗ
a ido, Saheer ya yi mata murmushin da gabanta ya fa
ɗ
i. Yana zaune ya idar da sallah, ya yi wanka ya can
ja kaya amma ya rame sosai, ya yi wani iri, kamar wanda ya jima yana kwance cikin ciwo, damuwa ta bayyana akan fuskarsa sosai. Islaha ta tsaya cak tana kallonsa kamar yadda yake kallon ta.
Cikin nutsuwa ya miƙe a hankali, ƙafarsa ciwo take yi masa sosai,
saboda
ɗ
aurin da ya sha a wajen mutanen, hannunsa ma kamar har lokacin a
ɗ
aure yake haka yake ji, amma saboda murnar ganin Islaha haka ya miƙe a kan ƙafarsa ya matso kusa da it ya ce, "Matar Hamma!."
Yadda ya fa
ɗ
i sunan, da yadda muryarsa ta fita, da yad
da yake kallon ta, da yadda yadda yanayinsa ya koma ya saka gabanta ya fa
ɗ
i, ta lumshe ido ta bu
ɗ
e hawaye suka taru a idonta.
Ganin tana hawaye sai ya miƙa hannunsa kan fuskarta ya goge mata ya ce, "ki amsa mana, ba ki ji na kira sunanki ba?."
Islaha ka
sa magana sai ta fashe da kuka mai sauti, zuciyarta gaba
ɗ
aya ta gama karyewa, jikinta ya yi sanyi, zuciyarta tana rawa kamar zata fa
ɗ
o ƙasa. Tana tunannin shikenan ta cuci kanta, ga Hamma ya dawo amma ita zata tafi, zata tafi gidan wani matsayin matarsa ba
Hamma ba, zata tafi wani wajen da zata zauna da wani namiji a matsayin mijinta ba Hamma.
Saheer ya riƙe hannunta duka biyun, cikin wani irin yanayi na rauni da gajiyar da take jikinsa ya ce, "Islaha zan tsallaka iyaka, i want to hug" Ya fa
ɗ
a yana a hanka
li yana kallon ta.
"Saheer me ka ke yi haka?" Sadik ya fa
ɗ
a da sauri dan ya dakatar dashi, dan shi ya san akwai auren wani a kanta, riƙe hannunta ma da ya yi sai dai Allah ya yafe, amma ba ƙaramin zunubi aka aikata ba.
Saheer ya juyo ya kalle sa ya ce, "
iya yau ne kawai, in ban jita a jikina ba zan iya mutuwa Sadik. Ina tsananin kewar ta, ni kaina bazan ce ga adadin kewar ta da nake ji ba.”
A lokacin Baffa ya shigo
ɗ
akin ya raba gardamar, da sauri Islaha ta ƙwace hannunta ta koma gefe tana cigaba da zuba
r da hawaye.
Baffa ya bita da kallon mamaki, dan shi bai san ta fito daga gida ba balle ta zo nan ya ce, "Islaha har kin ƙaraso?." Ta
ɗ
aga masa kai ta yi bata iya cewa komai ba.
Baffa ya ƙarasa wajan Saheer ya ce, "barka da fitowa Saheer, Allah ya ciga
ba da kiyaye mu."
Saheer cikin jin da
ɗ
in ganin mahaifinsa ya ce, "Amin Baffa. Ina Mama?."
Baffa ya ce, "suna hanya, yanzu zasu ƙaraso."
Saheer ya
ɗ
aga kai yana kallon Islaha da take kuka, ya kalli Baffa ya ce, "Baffa ka ce ta daina kuka don Allah."
Baffa ya kalli Islaha, ya juya ya kalli Safeera da ta shigo lokacin ta ke tsaye daga bakin ƙofa ya ce, "Safeera ki rarrashe ta." Safeera ta ƙarasa inda Islaha take ta dafata kawai dan ta san baza ta daina kuka ba.
Saheer kam idanunsa yana kanta, duk inda
ta motsa ita yake kallo. Ya kasa samun nutsuwa, ji yake kamar ya riƙo ta jikinsa ya rarrashe ta daina kuka. Duk da abubuwan da yake tunawa wanda suka faru a can, bai saka sun danne kewar Islaha da yake ji ba.
A lokacin Mama suka ƙaraso, suka riƙe Saheer s
una kuka, shi kansa sai da ya yi kukan na kewar ƴanuwansa da iyayensa.
Likita ya sallame su, bayan ya ba shi magani, ya kuma ce ya dinga yawan shan ruwa, sannan ya dinga cin abinci mai gina jiki. A lokacin da suka tafi, rana ta yi sosai dan har an yi sa
llar azahar.
Ita dai Islaha kasa komawa gidan ta yi, tana gidansu Safeera tana kukan da ya ƙi tsayawa. Sai da Baffa ya kira ta a waya ya ce ta dawo gida sannan ta koma.
Baffa ka
ɗ
ai ta samu a zaune ta ƙarasa ta zauna, Baffa ya ce, "Ƙarfe hu
ɗ
u zasu zo t
afiya da ke Islaha. Ki yi haƙuri, ki bar wannan koke-koken. Za ki ta fi gidan mijin ki in sha Allah.
Nana Haleema.
[7/31, 11:42 AM] KRBBK: RDB2P100
Nana Haleema.
Islaha ta
ɗ
ago ta kalle sa cikin rauni, murya tana cracking ta ce, "Baffa, Hamma!."
"Zan yi
masa bayani da kaina."
Tana girgiza kaita ce, "Don Allah kar ka fa
ɗ
a masa, kar ya sani don Allah Baffa!."
Ya yi murmushi ya ce, "ai kuwa dole ya sani, ba abinda za a
ɓ
oye masa bane."
Ta cigaba da kukan da ya zamar mata
ɗ
an uwa Baffa ya ce, "kina da
matsalar sarƙewar numfashi, ki dakata da wannan kukan, ki tashi ki je."
Islaha ta kasa tashi saboda kuka, Baffa ya ce, "Islaha ya isa, ki bar wannan kukan kar ki jawowa kan ki matsala. Ba ke ki ka halicci kan ki ba, Allah ne ya yi ki, kuma tun ka fi ki z
o duniya ki ka rubuta ƙaddarar ki, kuma ba ki isa ki tsallake abinda ki ka rubuta da hannun ki ba. Babu Saheer a cikin rayuwar ki, halaccin da ki ke tunanin ya yi miki don Allah ya yi ba don ki aure shi ba, ba ki isa ki yi abinda Allah bai nufa ba. Dan hak
a ki daina kuka, ki tashi ki je ki shirya."
Duk da Baffa wa'azi yake yi mata amma ba ji take yi ba, Hamma ka
ɗ
ai take hangowa a idanunta. Ta miƙe ta fita daga falon, tana fitowa ta ha
ɗ
a ido da Hamma da Sadik a ƙofar
ɗ
akinsa, Sadik yana riƙe dashi saboda ba
shi da ƙwari sosai, yana miƙa ledar maganinsa.
Ganin ya tsayar da idanunsa a kanta sai ta ƙarasa wajen da suke har ta je yana kallon taya ce, "me yake damun ki haka? Wannan koke-koken da ki ke yi na meye?. Ba gani na dawo ba, gani a gaban ki a tsaye ina y
i miki magana, meyasa ba ki nuna farin cikin ganina ba ki ke kuka?."
Ta goge idanunta ta ce, "Ka yi haƙuri Hamma, don Allah ka yi haƙuri!." Abinda ta iya fa
ɗ
a kenan, ta juya a guje ta bar wajan tana kuka.
Hankalinsa ya tashi sosai ya kalli Sadik cikin mu
ryarsa da bata fita sosai ya ce, "me ya same ta, me ya faru ta ke bani haƙuri?."
Sadik ya ce, "ban sani ba, ka jira ta nutsu sai ka tambaye ta."
Saheer cikin damuwa ya ce, "na lura tana da damuwa sosai, akwai abinda ya faru da bana nan?.
"Ka sha magan
i ka ka huta, likita ya ce ka samu bacci mai tsaho, sai ka yi bacci jinin ka zai sauka. Ko wacce magana ce zata biyo baya, amma ba a yanzu ba. Ka tabbatar ka sha maganin nan, dan ya kashe maka ƙananun cuttukkan da suka shige ka."
Saheer ya yi shiru, Sadik
ya raka shi
ɗ
aki, ya ba shi abincin da Mama ta aiko dashi ya
ɗ
an ci ka
ɗ
an, ya ba shi magani sannan ya kwanta.
Sadik ya bi shi da kallon tausayi sannan ya fito, ya rufe masa ƙofar cikim rauni ya ce, "Allah Sarki Saheer, sai dai ka yi haƙuri, amma Islaha
yanzu ba ta ka bace, bazata ta
ɓ
a zama ta ka ba har abada. Dan ni na san babu yadda za a yi Islaha ta dawo, ta tafi kenan."
Islaha da kuka ta koma gidansu Safeera, Safeera ta runtse ido dan ita har ta gaji da wannan koke-koken da Islaha take yi.
Ta yi ts
aki cikin fusata ta ce, "in kin san za ki damu har haka meyasa ki ka amince? Da kanki ki ka
ɗ
auki ƙafa ki ka je ki ka saka hannu, ba wani ne ya yi miki dole ba. Kukan me ki ke yi bayan ke ki ka kai kan ki?."
Bata ce komai ba sai kuka, itama Safeera ta yi
mata banza bata sake ce mata komai ba, dan wallahi haushi take bata. Sai da suka jima a haka, sai daga baya Safeera ta ce, "Ki cigaba har ki samu attack."
Zazza
ɓ
i ya rufe Islaha, kanta ya yi nauyi yana ciwo sosai. Cikin rauni da sanyin jiki da ciwo ta ce
, "Wai ƙarfe hu
ɗ
u za a zo a tafi dani, ni dai bana son tafiya ko ina Safeera, ina son zama tare da Hamma."
Safeera ta ce, "me ki ke so na ce miki yanzu?." Islaha bata ce komai ta cigaba da goge hawaye.
Safeera ta ce, "tunda ki ka yi aure zancen zama da
Saheer ya ƙare, haka za ki yi haƙuri zuwa lokacin da komai zai yi daidai."
Ta goge ido ta ce, "da wacce fuska zai fahimce ni?."
"Zai fahimta, amma za a sha wahala."
Islaha ta ce, "daman ni marainiya ce, amma ban yi tunanin haka aurena zai zama na mara
sa gata kamar wannan ba."
"Oh da gaske auren ki ka yi kenan?."
Ta girgiza kai ta ce, "Ba haka nake nufi ba, kawai abin ne babu da
ɗ
i."
Safeera bata ce komai ba ta cigaba da danna wayarta dan bata san me zata ce mata ba kuma, ta gaji da rarrashinta. Sun
jima a haka a zaune, har aka yi sallar la'asar, Baffa da