Showing 237001 words to 240000 words out of 250912 words
/>
Ya kalli Safeera ya ce, "Da gaske shine ko AI ne?."
Ta
ɗ
an yi dariya ka
ɗ
an ta ce, "shine. Yadda ka shiga wannan firgicin haka nima na shiga, lokacin
da na ha
ɗ
a ido dashi sai da na ji kamar ba a duniyar nake ba. Mr Ray da muke gani a tv da magzine, shine na zauna a falonsa har na ha
ɗ
a ido dashi. Har ya yi mata magana da yaren da nake ji, ban
ɗ
auka ya iya wani yare in ba turanci ba, sai gashi na ji ya yi
har zan ba da shaidar ya iya ko ina. Rehaan shine wanda ya saka hannu Islaha ta saka hannu, shine ya tura ku
ɗ
in da aka turo maka."
Sadik ya kar
ɓ
i wayarsa a hannaun Safeera, ya duba bank name
ɗ
in wanda ya turo ku
ɗ
in, amma sai ya ga sunan kamfani ne kuma b
ai yi kama da sunan Ray ba.
Ya kalli Safeera ya ce, "Bank name
ɗ
in ba nasa bane."
Safeera ta ce, "Kaima kamar ba mai ilimi ba, ta ya zai turo maka ku
ɗ
i da kansa? Sai dai ya saka a tura."
Sadik kalli Islaha yana girgiza kai ya ce, "Abokina ya yi haƙuri
, ko da ya dawo daga hannun masu garkuwa Islaha kin fi ƙarfin....."
Islaha dakatar dashi a fusace ta ce, "kar ka ƙarasa!."
Ta nuna kanta da yatsa ta ce, "Har abada ni matar Hamma ce, babu wani namiji da zan kasance a ƙarƙashinsa a matsayin mijina sai Ha
mma. Auren wata biyar ne kawai, daga ya ƙare kowa zai kama gabansa kamar ba a zauna ba. Na auresa saboda Hamma, kuma zan zauna da shi saboda Hamma, zan dawo saboda Hamma. Zan dawo a
ɗ
aura mana aure da Hamma, mu zauna a matsayin ma'aurata kamar yadda muke m
afarkin halam, shi kuma ya je ya cigaba da rayuwarsa kamar yadda yake yi!" Ta fa
ɗ
a cikin fushi tana kallonsa.
"Amma Islaha ko da ace kun rabu za a ce ex wife
ɗ
in Ray ce, iya wannan matsayi da ki ka samu na ex
ɗ
insa babban mataki ne a duniyar nan. Kuma ta
ya zai sake ki? Ni bana hango rabuwa a zaman ku."
"Na fa
ɗ
a maka auren wata biyar ne kawai, ya san mahimmacin rules tunda a turawa yake rayuwa, ya san meye contract marriage tunda a cikin masu yi
ɗ
in yake zama ko yaushe. Bazai karya
ɗ
aya daga rules
ɗ
ina d
a na ba shi ba, zai yi komai base on yadda muka gina auren ni da shi, bazai ta
ɓ
a breaking ko guda
ɗ
aya ba, dan ya san illar yin hakan. Zan kiyaye rules
ɗ
insa, shima zai kiyaye nawa, lokaci yana yi komai zai ƙare."
Sadik ya girgiza kai ya ce, "Islaha ya k
amata ki tuna, bayan contract akwai aurensa a kan ki. Mu musulmai ne, ba a kan contract mu ke gina aure ba balle mu ce da an yi canceling shikenan auren ya ƙare. Dole sai ya sake ki ta hanyar furta miki ko ya rubuta miki."
Islaha ta ce, "Na san da wannan
, kuma zai yi
ɗ
in kamar yadda na fa
ɗ
a maka."
"Yanzu yau laraba, jibi kenan
ɗ
aurin auren ku dashi?." Ta masa
ɗ
aga kai alamun eh.
Sadik ya ce, "Baffa ya sani?."
"ya sani, amma bai san batun yarjejeniya ba. Don girman Allah ka yi min alƙawari babu wanda z
ai sani, daga kai sai Safeera ne ku ka san maganar nan, don Allah ka riƙe min amana. Ko Hamma ne zai dawo kar ka fa
ɗ
a masa, ni zan san abinda zan ƙirƙira na fa
ɗ
a masa amma ba aure ba. Kuma ko da wasa kar ka fa
ɗ
awa wani ka san Rehaan ya yi auren contract da
ni ko da wata, wallahi bana so a san da auren nan kamar yadda ba ya so."
Sadik ya ce, "Na yi miki alƙawari babu wanda zai sani in sha Allah."
Ta ce, "Sai batun wa
ɗ
anda za a kira domin ku
ɗ
in fansar Hamma, Baffa suke kira yanzu ba kai ba, ya za a yi yanzu
?."
Sadik ya ce, "ni suka fara kira kafin Baffa, zan kira su gobe, sannan zan je a ciro ku
ɗ
in a bank sai a kai musu. In Allah ya yarda Saheer zai fito lafiya."
Ta
ɗ
aga hannu sama ta ce, "In sha Allah." Sadik har lokacin bai fita daga shock ba, ya kalle
ta alamun yana son yin magana amma ya ga ta ha
ɗ
e rai alamun babu tambaya, dole ya yi shiru ya shiga mota yana tunani akan wannan lamari mai
ɗ
aure kai.
A gidansu Ray shagali bikin kawai ake yi, masu henna ma daga india suka zo aka yiwa amarya da ƙawayenta
ds iyayen amarya. A ranar suke yin indian night kamar yadda suka saka shi a cikin jerin event
ɗ
in da zasu gabatar.
Ango da amarya sun sha kwalliya a cikin kayan india, kowa ya kalli Riyya ya san jininsu ce, shima Jay da yake yana da haske da kyau sai ya z
ama kamar
ɗ
an india
ɗ
in. Kowa in ya kalle su sai ya sake kallo saboda kyau, ita kanta Mamy
ɗ
in shigar india ta yi, kowa na wajan shigar india ya yi dan kyauta aka raba kayan.
Mama da Umma ne suka ce baza su saka ba, sai suka saka lafaya kawai amma basu na
ɗ
a sari kamar sauran mutane ba. Rehaan ma kayan india ya saka, irin rigar nan tasu mai
ɗ
an tsaho har guiwa.
Yana zaune a kame a wajan, har ya fi amarya da angon farin jini dan shi ka
ɗ
ai ake haskawa. Cikin lokaci ka
ɗ
an hotuna da video suka zaga duniya, an
a ta yaba kyau da tsarin bikin dan ya ƙayatar sosai.
Umma da Mama sai ta
ɓ
e baki suke yi, suna ganin yadda ake
ɓ
arin ku
ɗ
i a wajan dan dukkansu da ku
ɗ
in india suke liƙi ba naira ba.
Lokacin da Riyya ta je ta riƙo hannun Yayanta ya shigo kan stage wajan ya
ɗ
auki ihu, iya Mamy ne dasu a kan stage
ɗ
in sai Jazy da ya zama
ɗ
an family Mmay shima.
Gently Mamy take taka rawar india, shi dai yana tsaye yana murmushi yana riƙe da hannun Banisha da take kusa dashi. Sai daga baya ya fara yiwa Mamy liƙi da ku
ɗ
in da b
ai san adadinsu ba, Mamy ta ruungume su aka yi musu hoto.
Daga nan aka kira mawaƙin daga gayyata tun daga ƙasar india har nigeria. Mawaƙin da india take ji dashi, mawaƙin da india suke mararinsa, mawaƙin da bollywood take ji dashi, mawaƙin da mu kan mu ƴa
n nigeria waƙoƙinsa suke burge, wato arijit sight. Aka chase aka raba abubuwa masu yawa, sai ƙarfe
ɗ
aya na dare aka tashi kowa ya tafi.
Mama da Umma suna zaune basu tashi ba, duk da sun gaji amma sun ƙi tafiya, amma saboda gulma suna zaune sai sun ga
ƙ
arshen abin.
Mama ta ce, "Abu babu tsari, wai indian night. An cuci ahlimu da aka
ɗ
auko mana wannan."
Umma ta ce, "ni ba wannan ba, wai ina matar Rehaan
ɗ
in ne? Ita meyasa ba a yi bikin da ita ba?."
Mama ta ce, "ƙyale jinin matsafa, kin san da yake b
a son auren yake yi ba, bazai bari ayi biki dashi ba. Ni kuma wallahi sai na tabbatar da auren nan saboda cikar burina."
Umma ta ce, "Haushin yaron nan nake ji, da ace mutuwa a hannuna take da yanzu na kashe shi kowa ya huta. Komai ace Rehaan, komai shi?
Yaran mu sun zama koma baya, ba a yin komai dasu sai shi?. In ki ka
ɗ
auki waya ki ka duba kafafen ya
ɗ
a labarai, gaba
ɗ
aya akansa ake magana yau. Shirme!" Ta fa
ɗ
a tana miƙewa ta fita.
Mama ta bita da kallo tana murmushi ta girgiza kai ta ce, "duk yadda zan
yi na mallake yarinyar nan ta zama yar
ɗ
akina sai na yi, ba a banza na tsaya kai da fata a aurota ba, ina da shiri na musamaman akan hakan. Zan riƙe ta da kyau, zan jawo ta a jiki, zan nuna mata ƙauna, yadda duk abinda na ce tayi akan Rehaan zata yi, duk
wani sirrinsa zai zama yana tafin hannuna."
Ta sake yin dariya ta ce, "Mu je zuwa, yanzu ne za a fara kafcen, da ba a yi komai ba."
Washe gari.
Saheer tunda ya ji labarin za a kawo ku
ɗ
in fansarsa sai jikinsa ya yi sanyi, duk sai ya damu yana tunanin in
ya tafi wa zai bar wa amanar sa Sudais ya bar masa? Kuma Allah ya sani ba ya so su Black su yi nasara akanta, ba ya so wani abu ya shiga tsakaninta da mai garkuwa da mutane da sunan mijinta. Duk da mijinta ne na aure, an
ɗ
aura aure da sadaki da shaidu, am
ma rashin mafita ce ta saka aka amince dashi.
Kwana biyu ta
ɗ
an sa ki jiki, duk bata magana har lokacin amma in suka bashi abinci suka ya bata tana ci ka
ɗ
an, kuma shi ka
ɗ
ai ne yake yi mata magana ta ji. Gaba
ɗ
aya sai ya ji ya damu, ba dan ba ya son komawa
gida ba, sai dan bai san ya rayuwarta zata kasance a wajen ba.
Ƙ
arar machine
ɗ
in Ar
ɗ
o da ya ji ya saka shi ya
ɗ
ago ya kalli Ar
ɗ
o da ya sauka daga kan machine
ɗ
in, ya zauna a inda ya saba zama yana kallon su
ɗ
aya bayan
ɗ
aya ya ce, "Ban kawo ku nan na ajji
ye ku ba, ban kawo ku nan dan mata su dinga dafa mu ku abinci kuna ci ba. Duk wanda ƴan uwansu baza su kawo ku
ɗ
i ba za mu daina ganin ku, ƴan uwanku kamar ba sa son ku."
Kowa ya yi shiru babu wanda yake magana, ya kalli Saheer ya ce, "Kai yau mu ka yi zas
u kawo ku
ɗ
in ka, ga shi akwai inda zan je na dawo. Sai dai in sun kawo su tafi, ka bi bayansu daga baya."
Saheer dai ba shi da bakin magana, wannan kashe kashe da yake yi kamar suna kashe sauro bazai bar ka ka yi magana ba. A take ya saka aka fito da maza
n ciki, suka yi musu dukan tsiya aka yi video aka turawa ƴan uwa, shi kuma ya tashi ya fita.
Kamar yadda Sadik ya shirya haka shirya ku
ɗ
i ya ta fi dajin da kwantance da suka dinga yi masa, su da kansu suka fa
ɗ
a masa inda zai tsaya, ya je wajen ya tsaya, s
uka ce masa zai ga mai jar riga kawai ya bi bayansa, haka aka yi yana ganin mai jar riga ya bi sa, daga nan aka hau machine aka tafi sansaninsu.
Islaha da Safeera ne ka
ɗ
ai suka san an tafi kai ku
ɗ
i, ko su Baffa basu san me yake faruwa ba, ba a so su sani
saboda kar su tambayi a ina aka samo ku
ɗ
in.
Islaha tunda Sadik ya tafi gaba
ɗ
aya bata da nutsuwa, duk ta ru
ɗ
e saboda tashin hankali har rama ta yi, tunda Sadik ya tafi bata iya zama ba kai kawo take yi. In ta gaji ta huta ta kuma miƙewa tana cigaba da tuna
ni.
A ranar gidan su Rehaan a ranar aka ha
ɗ
awa Riyya grand kamu, babu yadda Jafar bai yi da Rehaan ba amma ya ƙi zuwa.
An shirya kamu a babban
ɗ
akin taron da ake ji dashi a garin Yola, an kashe ku
ɗ
i masu nauyi, anyi harkar gold, social media ta san ana
bikin ƙanwar Rehaan Yola. Amarya ta yi kyau, ta samu gift ma su yawa marasa adadi.
Gidan su Rehaan suna can suna shagali, islaha kuma tana tunani, har dare babu Sadik babu labarinsa. Hankalinta ya tashi, ko abinci ranar bata ci ba, gani take kamar Sadik
ɗ
in bazai dawo ba.
Nana Haleema.
[7/30, 11:15 AM] KRBBK: RDB2P96
Nana Haleema.
Sai sha
ɗ
aya na dare sannan ta ga Sadik yana yi mata waya, ai ko hijjab bata tsaya sakawa ba ta fita a guje ta gansa a harabar gidan a tsaye.
Ta tsaya tana kallonsa ganinsa s
hi ka
ɗ
ai, shima ya gaji kuma wahala ta bayyana a tare dashi sosai. Ta ƙaraso ta ce, "Hamma Sadik ya ake ciki, Ina Hamman nawa?."
Sadik ya kalle ta kamar yadda take kallonsa, ita kuma gani ta yi duk ya firgice, ru
ɗ
ewa da tsoro sun bayyana ƙarara akan fusk
arsa. Sadik Ya ce, "sun ce sai gobe ko jibi za su sako shi."
"Kamar ya? Daman in aka ba da ku
ɗ
i ba ranar mutum yake dawowa ba?."
"Ban sani ba Islaha, ban ta
ɓ
a zuwa inda suke ba sai yanzu. Daji ne Islaha, ban ta
ɓ
a shiga daji ba sai yau, wajen kamar ba a d
uniya yake ba."
"Ka ga Hamma Saheer?."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "na gan shi."
Hawaye ya sakko daga idonta, ta saka hannu ta rufe bakinta ta ce, "basu kashe sa ba?."
Ya
ɗ
aga mata kai yana murmushi ya ce, "yana nan da rai, kuma zai zo ya ganki. Wai shugaban
nasu ne ba ya nan, shiyasa baza a ba da shi ba. Duk yawan ku
ɗ
in nan sai da na irgasu, a haka ma ban gama ba kawai na ce musu na gama ne."
Islaha ta zube a wajan ta yi sujjud shukur tana farin ciki da murnar Hamma yana da rai, sai ta miƙe ta ce, "Yanzu sai
gobe ko jibi?."
Ya
ɗ
aga kai ta dafe kai ta ce, "meyasa basu ƙyalesa yau ba? Kar su kar
ɓ
i ku
ɗ
i su hana mu shi."
"Za su bayar in sha Allah."
"Ya Hamma yake, Ya rame ko?."
Sadik ya yi murmushi yana kallonta ya ce, "Samun mace mai ƙaunar mutum tsakani d
a Allah kamar ki za a jima, ƙarnin irin ku ya jima da ƙarewa, wa
ɗ
anda suke saka rayuwarsu a hatsari saboda wan
ɗ
anda suke so ya jima da shu
ɗ
ewa. Har abada Saheer bazai samu wacce take sonsa kamar ki ba, har abada Saheer bazai samu masoyiya kamar ki ba, har
abada Saheer bazai samu mai ƙaunarsa da zuciya
ɗ
aya kamar ke ba. Na jinjina miki sosai, kin sadaukar da farin cikin ki da rayuwarki gaba
ɗ
aya saboda shi, Allah ya bar ƙaunaa."
Ta yi murmushi tana goge hawaye ta ce, "Hamma ya wuce komai a wajena, Hamma ya
yi min abinda babu wanda ya yi min shi a duniyata. Ya
ɗ
auko ni kuma ya riƙe ni, ya taimake ni ya kaini matakin da ban yi tunanin zuwa ba. Duk ahinda zan yi masa ban fa
ɗ
i ba, kuma ban saka masa ba."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "Gaskiya ne wannan. Ina so na fa
ɗ
awa
Baffa saboda kar ya yi asarar da kadararsa ya siyar, amma ban san me zan ce ba."
Islaha ta ce, "Ka samu dabarar da zai daina cewa zai siyar
ɗ
in."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "zan san abinda zan yi in Allah yarda, Baffa yana nan?."
"Yana ciki."
"bara na je na
same sa, shi da Maman." Islaha bata ce komai ba, ya wuce ya shiga ciki itama ta bi bayansa.
A nan ya samu Mama a zaune suna tattaunawa akan batun siyar da kadarorin da aka saka a kasuwa. Kamar dare bai yi ba, dukkansu idanunsu biyu ana lissafa abubuwan da
ya kamata a siyar.
Bayan sun gaisa Baffa ya ce, "Sadik tun
ɗ
azu nake yi maka waya."
Sadik ya ce, "ina can wajan ƴan sanda ana maganar yadda za a fito da Saheer ba tare da ko sisi ba, kuma da alamun nasara in sha Allah."
Mama ta ce, "Sadik ni ban yard
a da wanann maganar ba, kawai a samu ku
ɗ
in nan a basu."
Baffa ya kalle ta ya ce, "kina dasu ne?."
Sai ta yi shiru bata ce komai ba, Baffa ya kalle sa ya ce, "Kana ganin hakan zai yu?."
Sadik ya ce, "In Allah ya amince, a cigaba da addu'a kawai. In sh
a Allah Saheer zai dawo gida ba tare da ko sisi ba."
Baffa ya yi masa addu'a sannan Sadik ya tafi, da a gajiye yake sosai, yana so ya je ya huta.
A take Baffa ya kira Islaha ya bata labari mai da
ɗ
i, bata nuna masa ta sani ba, sai ta nuna ta ji da
ɗ
in maga
nar yadda zai yi tunanin da gaske take, a haka kowa ya kwanta, duk mutanen gidan babu wanda yake cikin walwala da jin da
ɗ
i.
Washe gari
Friday.
Jazy yana ta shirin
ɗ
aurin aure, ya saka lafiyayyar luxury shadda fara mai kyau da
ɗ
aukar ido, yana tsaye a gab
an mirror yana
ɗ
aura agogon hannunsa, sannan ya
ɗ
auki hula