Showing 42001 words to 45000 words out of 250912 words
ɗ
aga kai da sauri babarta ta yi dariya ta ce, "daman ta ce kamar ki zata zama."
Islaha ta ce, "Ma sha Allah! Ajin ki nawa?."
Islam ta ce, "primary 1."
Ta y
i dariya tana shafa kanta ta ce, "Allah ya taimaka ƙawata." Suka kar
ɓ
i number juna, Saheer yana tsaye yana kallonsu cikin murmushi.
Bayan sun tafi suka nufi ciki tana
ɗ
auko facemask
ɗ
inta da ta yi guzurinsa, saboda sanyin reception
ɗ
in. Wajan su Mama su
ka wuce suka tarar da Kawu ya zo saboda aikin da za a yi gobe. Suna
ɗ
akin da Kawu yake zaune ana yi masa bayanin yadda ya kamata ya dakatar da cin abinci ko shan ruwa saboda tiyatar.
Dr Isma'il da yake tsaye akan Kawu yana fa
ɗ
a masa yadda tsarin yake, ga
nin Islaha ya saka ya yi murmushi ya ce, "Miss Islaha barka da fitowa, na ji da
ɗ
in ganinki sosai, Allah ya kiyaye gaba."
Ta yi murmushi ta ce, "Amin Dr, na gode sosai."
"Ban san kin
ɓ
ace ba sai daga baya, ni daman ina ta yi miki kallon sani ashe a gida
n tv da social media nake ganin ki."
Ta
ɗ
an yi murmushi tana kallon Saheer da ya yi ha
ɗ
e rai, ta san kuma kishi yake yi dan tana magana dashi. Ta yi murmushi bata ce komai ba sai ta fara gaisawa da matar Kawu.
Dr ya ce, "Gobe in Allah ya yarda za a yi
aikin, a yi addu'a Allah ya sa a yi a sa a. Ina farin cikin sanar da ku mai asibitin nan gaba
ɗ
aya ne da kansa zai yi masa aikin, sai mutane masu sa'a ne suke samun wannan damar. Dan haka ku kwantar da hankalin ku, babu komai a aikin nan sai alkhairi."
A
tare suka amsa kafin Sadik ya ce, "Mun gode sosai Dr, Allah ya taimaka."
"Amin ya rabbi, Allah ya ƙara lafiya. And miss Islaha..." ya fa
ɗ
a yana kallon ta.
Ta
ɗ
an juyo ta kalle sa ya ce, "in kin gama zan iya ganin ki a office?."
Ta kalle sa ta ce, "wan
i abun ne?."
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "eh."
Ta
ɗ
an gya
ɗ
a kai bata yarda ta kalli Saheer ba ta ce, "to in sha Allah." Ya yi murmushi ya fita har lokacin bata kalli Saheer ba.
Adda da take tsaye tana shirin tafiya ta yi dariya ta ce, "Da alama likitan nan dai
ya gani yana so, kuma bai san matar wani bace. Gashi nan ya ha
ɗ
e rai kamar bazawarar saniya."
Islaha ta yi dariya sa
ɓ
anin Mama da Labiba da suka ha
ɗ
e rai basu yi murmushi ba.
A lokacin Hanan ta shigo, suna ha
ɗ
a ido da Saheer sai ta
ɗ
an ji tsoro, amma s
ai ta dake ta ƙaraso ya bita da kallo ya ce, "daga ina ki ke?." Ta
ɗ
an kalli Mama sannan ta ce, "daga gidan su ƙawata, kuma Mama ma ta san zani."
Mama ta yi karaf ta ce, "na sani Saheer, ta fa
ɗ
a min kafin ta tafi."
Ya yi shiru bai ce komai ba, dan bai
ga amfanin yi musu fa
ɗ
a ba tunda suna da goyan baya. Kafin ka ce wani abu Mama zata tare ka ta kare su, shiyasa suke yin abinda suka ga dama, damar hakan suka samu shiyasa. Adda ta kalli Saheer ta ce, "Saheer zo na ganka, daga nan ni zan wuce" ta fa
ɗ
a tan
a fita ya bi bayanta.
Islaha tana tsaye ta yi ajiyar zuciya, ta lumshe ido tana har
ɗ
e hannunta a ƙirji tana tuna abinda ya faru a hannun wanda bata san sunansa ba. Sai kuma ta sauke numfashi tana tuna ku
ɗ
insa da ta
ɗ
auka, gabanta ya fa
ɗ
i tana ji kamar ta
yi kuka in ta tuna sata ta yi masa.
Dole ta san abinda zata yi ta biya sa ku
ɗ
in nan, ko meye zata aikata indai ku
ɗ
insa zasu dawo ta biya sa. Ko aiki zata nema a ƙarƙashinsa ta yi indai har zata sauke nauyin da ta
ɗ
orawa kanta. Ta sake yin ajiyar zuciya
cikin tunani mai yawa ha
ɗ
e da danasani mara amfani.
Ji tayi an
ɗ
an ta
ɓ
a ta ka
ɗ
an, tana juyawa ta ga Saheer ne yana yi mata alama da tunanin me take yi. Ta
ɗ
an girgiza alamun babu komai, ta fita daga
ɗ
akin bata ce masa komai ba, dan tana buƙatar ke
ɓ
e kanta
ta yi tunani akan abinda ya shafe ta.
Bata jima a zaune ba Saheer ya zo inda take, ya bita da kallon tuhuma ya ce, "Islaha!."
Ta
ɗ
aga kai ta kalle sa ya ce, "Tunanin me ki ke yi haka?."
Ta
ɗ
an girgiza kai ta ce, "Babu komai."
Ya zauna a gefenta ya
ce, "ban yarda dake ba. Kuma gobe bayan an yi aikin su Baffa zamu je wajan ƴan sanda akan case
ɗ
in ki, ban amince a rufe case
ɗ
in nan ba dole a yi bincike. Mun yi magana da officer, har Ummi da iyayenta zasu je."
Ta
ɗ
an kalle sa ta ce, "Hamma ni bana so.
..."
Ya
ɗ
aga mata hannu ya ce, "duk dalilin ki aka rufe case
ɗ
in nan bazan amince dashi ba, in ma tsorata ki suka yi akan kar ki fa
ɗ
a bincike zai nuna hakan. Sannan wa
ɗ
anda suka yi waya akan ku
ɗ
in fansa suma zasu ci ubansu, dan wallahi babu wanda zan
ɗ
a
gawa ƙafa a cikinsu."
"Hmma wanda ya kama ni fa kamar ya fi ƙarfin hukuma."
Saheer ya zuba mata idanunsa yana kallon ta, kallo na tuhuma da son gano wani abu kafin ya ce, "kin san shi ma kenan?."
Ta
ɗ
an girgiza kai ta ce, "a'a, kawai yanayin inda aka
ajjiye ni ne ya gwada hakan, kuma na fa
ɗ
a maka ba
ɗ
an ƙasar nan bane."
"In ma aljani ne sai na yi shari'a dashi, ban ga wanda zai saka na rufe case
ɗ
in nan ba."
Islaha ta yi shiru, ta san halin Hamma indai a kanta ne baya
ɗ
aga ƙafa ko ka
ɗ
an, ita ba wai
bata so a yi bincike akan wanda ya kamata bane, bata so ayi binciken a binciko ta
ɗ
auki ku
ɗ
insa, babban abin kunya ne a gare ta in aka ji maƙudan ku
ɗ
in da ta
ɗ
auko masa, shiyasa duk abinda zai faru bazata yarda a cigaba da case
ɗ
in nan ba, zata san yadda z
ata lalla
ɓ
a Hamma a rufe shi.
Ku
ɗ
insa da ta
ɗ
auko kuma duk inda zata nemo zata shiga ta nemo, ko meye zata aikata indai zata samu ku
ɗ
in, dan zuciyarta tana fa
ɗ
a mata kawai ta shiga harkar film, in ta samu adadin ku
ɗ
in ta biya sa sai ta daina, dan dole ta
nemo ku
ɗ
i ta biya sa ko ta wanne hali, bazata iya zama da bashi a kanta ba, dole ta saukewa kanta nauyi mai girma da ta
ɗ
aukowa kanta.
Ko a ina Islaha zata samu miliyan sha bakwai ta biya Reehaan?.......
[6/23, 11:47 AM] KRBBK: RDB2P16
NanaHaleema.
Jik
inta har rawa yake yi saboda
ɓ
acin rai da mamaki, ta miƙe tsaye tana sake kallon wayarta cikin mamaki da al'ajabi. Ta fita daga abinda take gani, ta kira wata lamba amma wayar a kashe, ta sake kira aka sake tabbatar da hakan.
Ta fita ta kira
ɗ
ayan aka yi
sa a ya
ɗ
auka, yana
ɗ
auka cikin fa
ɗ
a da tashin hankali ta ce, "ban gane abinda yake faruwa ba, islaha nake gani ance ta bayyana. Waye ya saka ku sake ta?."
Daga cikin wayar cikin ko in kula ya ce, "daman mu bamu kamata ba, amfani mu kayi da
ɓ
atan da muk
a ji ta yi muka
ɗ
an san na katin waya a hannun ki. Amma kafin mu kai ga aikatawa wasu suka riga mu. Mun yi amfani da hakan ne muka samu na kashewa, amma mu bamu
ɗ
auke Islaha ba."
Mama ta bu
ɗ
e baki cike da mamaki da firgicin kalamansa ta ce, "ban gane ba,
me ka ke nufi da abinda ka fa
ɗ
a? Daman yaudara ta ku ke yi kenan?."
"Ba yaudara ba ce aiki ne, daman ai sace ta ki ke so ayi kuma wasu suka riga mu, ba shikenan sun hutar damu ba?. Daman burin ki a
ɗ
auke ta, kafin mu kai ga
ɗ
auke ta
ɗ
in wasu suka riga mu
, ba shikenan duk mun huta ba?."
Ta dafe kai cikin takaici da baƙin ciki ta ce, "yanzu duk ku
ɗ
in da na dinga tura muku daman baku ne ku ka sace yarinyar nan ba?. Ni zaku yaudara, ni zaku yiwa wulaƙanci da tozarci ko?."
"Ai na fa
ɗ
a miki gaskiya ban rufe k
i ba, amfani muka yi da
ɓ
atanta muka ce miki mun sace ta. Amma mu ko ganinta ma bamu yi ba. Ni ban ma santa ba wallahi, a tv ka
ɗ
ai nake ganinta."
"Tab
ɗ
ijam! Ni zaku yaudara? Ni za ku saka na dinga tura mu ku ku
ɗ
i a banza ba tare da kun yi min aikin komai
ba?. Kun san wacece ni, kun san me kunka
ɗ
aukowa kan ku?."
"Kawai ki yi haƙuri ki basar, ku
ɗ
i kam sun zo kenan. Ko sama da ƙasa zata ha
ɗ
e baza mu dawo dasu ba wallahi, gwara ma ki rufawa kan ki asiri a bar maganar."
"Wallahi baku isa ba, dole ku dawo mi
n da ku
ɗ
ina, tunda baku yi aikin da na saka ku ba. Baku isa ku ci min ku
ɗ
ina a banza da wofi ba."
"Batun dawowar ku
ɗ
in ki babu, sai dai a tara wani lokacin amma ba yanzu ba. Dan wallahi baza mu bada ku
ɗ
in nan ba, in kuma ki ka matsa akan sai mun bayar za
a yi ta
ɓ
are."
"Wallahi sai kun bayar, in ba haka ba zan nuna muku bani da mutumci, nima ƴar tasha ce. Abu mai sauƙi ne a wajena na saka ƴan sanda su kama ku."
Ya yi dariyar shaƙiyanci ya ce, "to ki saka a kamu mu
ɗ
in mana, in aka kama mu sai muga damu da
ke su waye zasu fi shan wahala a wajen ƴan sanda, tsakanin mu dake wa za a tura gidan yari. Aikin sace yarinya ki ka saka mu, kin ga kece babbar mai laifi ba mu ba. Kuma ke kin san ba ki isa mu rufa miki asiri ba, sai kowa ya san aikin sace yarinya ki ka s
aka samu."
Ta yi shiru ta rasa abinda zata ce, ta rasa abinda zata furta wanda zai yi daidai da abinda suka fa
ɗ
a mata, dan sun
ɗ
aure mata baki.
Ya ce, "kawai ki basar a cigaba da harka, zamu cafke a wani lokacin. Amma wannan dai sun zo kenan, kawai ki b
ar zancen." Kafin ta yi magana ya kashe wayar, tabi wayar da kallo cikin wani irin yanayi na damuwa da tashin hankali.
Ta ajjiye wayar ta kama ƙugu ta ce, "Dani suka baga wasa ba tare sa na sani ba? Meyasa ban nemi ganin Islaha ba tun farko? Yanzu gashi s
un ci ku
ɗ
ina a banza a wofi, ina nan na saki jiki tana hannun mu ashe haukan banza nake yi."
Sai ta dafe kai cikin ƙunar rai, dan an kwance mata lissafi ya farko, an dawo da ita farko, sun warware mata tufkar da ta jima tana yi. Ganin wanda yake yi mata w
aya ya sakata dafe kanta gabanta yana fa
ɗ
uwa, a bayyane ta ce, "me zan fa
ɗ
a masa ne? Me zan ce masa?."
Kiran ya katse bata
ɗ
auka ba, wani ya sake shigowa, ta haƙura ta
ɗ
auka kafin ta yi magana ya ce, "ya haka? Yarinyar nan nake gani fa, ya muka yi dake?.
Sai da nace ki bar komai a hannuna ki ka ce zaki iya, gashi kin kasa yin komai."
Cikin damuwa da sanyin murya ta ce, "Wallahi Allah yaudara ta yaran na suka yi, ashe basu ne suka
ɗ
auke Islaha ba."
"Waye ya
ɗ
auke ta kenan?."
"Wallahi ban sani ba, kawai
amfani suka yi da sace
ɗ
in da aka yi suka ce min sune suka sace ta. Suka dinga kar
ɓ
ar ku
ɗ
i a hannuna, suka dinga sakawa ina basu ku
ɗ
i ace ƙarya suke yi."
"Amma ya aka yi hakan ta faru? Waye ya sace ta
ɗ
in?."
"Wallahi ban sani ba, hakan ya nuna min akwai
wasu a ƙasa bayan mu."'
"Yanzu meye abin yi?."
"Zan san duk abinda zan yi in Allah ya yarda."
"Ki tabbbatar kin yi abinda ya kamata, kin san halin yarinyar nan, in baza ki iya ba ki fa
ɗ
a min ni nayi maganinta. Wallahi Allah in na
ɗ
aura
ɗ
ammarar yaƙi da
yarinyar nan bazata kwana da rai ba."
"In sha Allah zan yi ƙoƙari ranka ya da
ɗ
e" bai ce komai ba ya kashe wayar. Ta cillar da wayar a kan kujera ta ce, "kai Islaha! Kina bani ciwon kai wallahi, ko wanne tsautsayi ne ya saka aka kar
ɓ
e ki a gidan nan oho.
Ya Allah ka kawo min mafita, ka fitar dani daga ru
ɗ
anin da nake ciki."
••••••
Da wuri suka je asibiti saboda aikin Baffa, suna tsaye aka shiga da Baffa da Kawu theater room, su kuma suna tsaye suna yi musu fatan fitowa lafiy. Islaha ta zauna
akan kujera tare da yin shiru abubuwa da yawa suna nuƙurƙusar zuciyarta. Mafarkin da tayi a daren jiya ne yake dawowa cikin kanta, ta lumshe ido ta tallafe ha
ɓ
a ta yi shiru tana tunani kala-kala.
Saheer da Sadik duk suna lura da canjinta, suna kula da ya
dda take ke
ɓ
e kanta ta yi shiru tayi tagumi. Ko ka je kana yi mata magana bata ji ba saboda tayi nisa a cikin tunani.
Adda ta zauna kusa da ita ta ce, "Islaha lafiya dai ko?." Ta kalli Adda tana ƙaƙalo murmushi ta ce, "Lafiya lau Adda."
"Amma ki ke tunan
i?."
"Ina tuna a inda na kasance kwanakin da suka wuce."
"Allah ya isan ki, Allah ya shiga tsakanin ki da wa
ɗ
annan mutane." Ta amsa da amin ta yi shiru bata cewa komai.
Tana
ɗ
aga ido suka ha
ɗ
a ido da Saheer, sai ta
ɗ
auke kai ta miƙe a sanyaye ta bar waj
an tana tafiya a hankali dan bata so ya takura mata da tambaya.
Saheer ya kalli Sadik bayan ta
ɓ
ace daga wajen ya ce, "bata fa
ɗ
a maka komai akan
ɓ
atan nan nata ba? Ni zuciyata tana fa
ɗ
a min akwai wani abun da ba daidai ba, kamar akwai abinda take
ɓ
oye ma
na bata so mu san dashi."
Sadik ya kalle sa yama
ɗ
an ta
ɓ
e baki ya ce, "kamar me ka ke gani?."
Saheer ya kalli inda ta bi, ya kalli Sadik sannan ya ce, "meyasa bata so a cigaba da case
ɗ
in nan? Meyasa ta ƙi bada wata alama da za a gane masu hannu a sace
ta?. Na san halin Islaha, tana da wayo da saurin riƙe abu komai ƙanƙantarsa, amma ace ta kasa riƙe wani abu ko yaya ne da zai zamar mana shaida akansu?. Sannan meyasa jikinta yake a sanyaye kamar wacce aka yiwa wani abun?. Kana kallo tunda ta zauna take tu
nani, meye ya faru a can da bata so mu sani?."
Sadik ya ce, "kai ma baka sani ba, ni ta ya zan sani Saheer? Wannan amsar ai tana wajan ka."
Saheer ya yi shiru kafin ya ce, "akwai abinda yake ba daidai ba, akwai abinda take
ɓ
oye mana bata so mu san dashi
."
Sadik bai ce komai ba, a ransa yana ayyana dan ma baka ga maƙudan ku
ɗ
in da ta dawo dasu bane, na tabbata da kaima zaka
ɗ
arsa wani abun a ran ka.
Tabbas yana zargin Islaha akan ku
ɗ
in nan, dan ya san bata da hanyar da zata samu dala
ɗ
ari balle rafar da
la, ya yi shiru da maganar ne saboda ta roƙesa akan kar ya fa
ɗ
a, amma da sai ta fa
ɗ
a masa inda ta samu. Kuma roƙon nasa da ta yi akan kar ya fa
ɗ
a ya sake saka masa zargi, dan gaskiya shi zargi yake ta bada kanta a bata wannan ku
ɗ
in. Amma kuma sai ya tuna w
anne
ɗ
an wahala ne zai bata wannan ku
ɗ
in dan ta bashi kanta? A lokaci
ɗ
aya dai bazata samu ba, sai an
ɗ
an saba.
Islaha tana barin wajen elevator ta hau ta yi nisa da floor
ɗ
in theater da suke, yana bu
ɗ
ewa