Showing 234001 words to 237000 words out of 250912 words

Chapter 79 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1662

yi zai canja rayuwata, kuma duniya zata ce na aure kafin na auri Hamma, za a dinga cewa bazawara Hamma ya aura. Innallahi, wallahi bana son hakan ko ka

ɗ

an."

Safeera ta girgiza kai tana binta

da kallon daga baya kenan sannan ta ce, "Islaha kenan, sai da na fa

ɗ

a miki, na ce ki tsaya ki yi tunani, amma ki ka ƙi."

"Ni ba danasani nake yi ba, kawai bana so a dinga jifana da kalman da zasu yiwa Hamma ciwo. Ina yin auren nan zan koma bazawara a ida

nun mutane, ba kowa ne ya san ya zaman auren zai ya kasance ba. Amma tunda zai bani ku

ɗ

in a kar

ɓ

o Hamma duk abinda mutane zasu ce ba komai bane."

Safeera ta ce, "Amma kina ganin zai ba da ku

ɗ

in nan kuwa?."

Ta gya

ɗ

a kai ta ce, "zai bayar, sanin zai bayar



ɗ

in ne ya saka na amince. Zai amince saboda Babansa, ni kuma na amince saboda Hammana."

"To wai shi wanne irin ku

ɗ

i ne dashi haka? Miliyan hamsin fa da yawa."

"Shi ya sani, ni dai ya tura min ku

ɗ

in na bayar a yi fansar Hamma."

"To me za ki cewa Baffa

in aka bada ku

ɗ

in?."

Ta

ɗ

an yi shiru sannan ta ce, "zan fa

ɗ

awa Sadik ya fa

ɗ

a masa kawai sun sako shi ba tare da an bada komai ba, a rufe maganar kar ya sani.....Ke ni fa da akwai yadda zan yi, da na yi dan na tabbatar Hamma bai san da maganar nan ba, da

na fa

ɗ

a masa wani abu a madadin na ce masa na yi auren yarjejeniya."

Safeera ta ce, "Gaskiya za a yi daru dashi akan auren nan, yadda yake kishin nan na ki in ya ji kin auri wani kafin shi, sai ya ha

ɗɗ

iye zuciya ya mutu."

"Wannan shine tashin hankalina

Safeera, shine ka

ɗ

ai abinda nake jin tsoro wallahi. Amma in sha Allah zai fahimce ni."

Safeera ta ce, "Allah ya sa."

Ta amsa da amin ta ce, "zo ki raka ni wajan Baffa na fa

ɗ

a masa na amince da auren."

Safeera ta ce, "amma bakya so."

"Wallahi Allah b

ana so, Allah ya sani bana ƙaunar auren nan."

"Sai haƙuri, dan dai ki ki kar

ɓ

i ku

ɗ

in nan shikenan komai ya fara." Ta yi shiru bata ce komai ba suka tafi wajen Baffa.

A zaune suka same shi dan tunda aka samu damuwar nan ta sace Saheer ya daina fita, ko

ya fita da wuri yake dawowa saboda ana neman maganin damuwar da suke ciki.

Islaha ta zauna ta ce, "Baffa ina yini."

Baffa maimakon ya amsa sai ya ce, "yau ban gan ki ba."

"Eh Baffa, na

ɗ

an fita ne."

Baffa ya ce, "Na san da kina gidan nan da yanzu mu

na tare akan maganar Saheer."

Islaha ta ce, "Baffa akan maganar auren nan ne." 

Baffa ya ce, "ina jin ki."

Ta ha

ɗɗ

iye yawun takaici da baƙin cikin kalaman da zasu fito daga bakinta ta ce, "Ka yi haƙuri da abinda na ce maka a akan auren."

"Babu komai

Islaha, kar ki damuwa, ai ba matsala bane."

Ta yi shiru bata ce komai ba tana kallon ƙasa, Baffa da yake kallon ta ya ce, "Fa

ɗ

i abinda yake ranki, ina jin ki."

Islaha a sanyaye ta ce, "Daman...." Sai ta kasa magana ta kuma yin shiru.

Baffa ya ce, "ki

nutsu, ina jin ki. Fa

ɗ

i abinda yake zuciyarki, kar ki saka tsoro ko fargaba."

Islaha ta ce, "Daman cewa zan yi na amince da auren Baffa."

Baffa ya yi murmushin jin da

ɗ

i ya ce, "da gaske ki ke?."

Islaha ta ce, "Da gaske nake."

Baffa ya ce, "Allah ya y

i miki albarka. Duk da ba ki san waye mijin ba ki ka amince da abinda na ce miki, ki ka yarda da maganata ki ka amince da kalamana. Islaha ba ƙin ki nake yi da Saheer ba, akwai abinda nake dubawa akan auren ki dashi shiyasa na soke shi da kaina."

"Islaha

In sha Allah wanann auren da za ki yi baza ki yi danasani ba. Kuma daman na fa

ɗ

a miki ni tuni na fa

ɗ

a musu kin amince, amma tunda yanzu kin amince da kan ki kin ga fa

ɗ

uwa ta zo daidai da zama. Allah ya yi miki albarka, Allah ya taimaka miki, Allah ya shiga

lamarin ki, Allah ya sa auren nan ya zama silar farin ciki a rayuwar ki."

Islaha tana so ta amsa da amin, amma kuma addua'ar ƙarshe ce bata so ta tabbata, sai kawai ta yi shiru bata amsa ba.

Baffa ya ce, "tashi ki je, Allah ya yi miki albarka." Ta miƙe

a sanyaye suka fito suka shiga wajan Mama.

Nana Haleema.

[7/29, 12:06 PM] KRBBK: RDB2P94

Nana Haleema.

Islaha suna shiga wajen Mama suka bita da kallon raini da ƙasƙanci, sai suka yi dariya ita da Hanan har suna tafawa. Irin dariyar nan ta rainin hankal

i, mai saka ciwo da ra

ɗ

a

ɗ

i a zuciyar wanda aka yi dariya dan shi.

Mama ta ce, "Ka ga matar mahaukaci, yanzu duk wannan iyayin a auren mahaukaci za a ƙare."

Islaha bata ce komai ba ta waiwayo ta kalli Safeera da take tsaye bata ce komai ba.

Hanan ta ce

, "Yayanmu dai ya fi ƙarfin wata, sai dai mahaukacin wallahi."

"To in ba mahaukacin ba ya za a yi mata tayin auren

ɗ

an AbdulAziz Yola? Sai dai mai ta

ɓ

in hankalin, shine daidai da ita, shine bazai banbance budurwa da ragowar wasu ba. Hanan ance sunansa Sa

lman ko?."

"Eh Mama, ance haka sunansa yake, kuma in ya kashe ta ya kashe banza wallahi. Ita ba uba ba balle ya shige gaba a ƙwaci haƙƙin ranta, kuma waye yake shari'a da mahaukaci?."

Suka yi dariya suka sake tafawa kamar ba uwa da ƴa ba. Mama ta ce, "Ga

idanu ga hanci, ga gashi har baya ga iyayi, ga farin jini da zaƙin murya, amma duk mallakin mahaukaci ne."

Islaha ta ja Safira suka shiga cikin

ɗ

aki, ta tsaya ta jingina da bango bata ce komai ba. A fusace Safeera ta ce, "Matar nan bata da kirki wallahi,

wato mahaukaci ne zai aure ki ko? Basu san....."

Islaha ta dakatar da ta ce, "Don Allah kar ki fa

ɗ

a, ki barsu a je a hakan, sai me?."

Sai ta

ɗ

auki waya ta kira Sadik yana

ɗ

auka ta ce, "Hamma Sadik zan iya samun account details

ɗ

in ka?."

"Me za a yi da

shi?."

"Ku

ɗ

in fansar Hamma za a saka, account

ɗ

in ka zai cire wannan ku

ɗ

in lokaci

ɗ

aya?."

Cike da mamaki ya ce, "Islaha a ina ki ka samu wannan ku

ɗ

in masu yawa haka?."

Ta ce, "zan yi maka bayani. Amma yanzu ka turo min kawai" ta fa

ɗ

a tana yanke wayar

, ta ga Safeera tana kallon ta.

Ta kalli Safeera ta ce, "meye ki ke kallona kamar na ci bashin ki?."

Safeera ta ce, "kina da sa'a wallahi." Ta yi tsaki ta shiga ban

ɗ

aki ta bar mata wajan.....

Bata jima da shiga ba ta fito, ta ga Safeera riƙe da takard

ar yarjejeniya tana karantawa. Safeera ta kalli Islaha da take tsaye a wajen kayanta tana bincika kayan ta ce, "ni ban ga wani rules na

ɗ

aga hankali a rules

ɗ

insa ba. Ya ce ba ya so mutane su san ya aure ki kema bakya so, ya ce babu ruwansa dake kema kin f

a

ɗ

a...."

Islaha ta yi tsaki bata ce komai ba, Safeera ta ce, "Amma Islaha rule

ɗ

in nan na ki na ƙarshe anya zai yu kuwa?."

Islaha ba tare da ta juyo ba ta ce, "wanne kenan?."

"Da ki ka saka no intimacy, kina ganin zai ba ki wa

ɗ

nanan ku

ɗ

in ba tare da wan

i abu ba?. Kuma in ki ka duba a cikin na sa rules

ɗ

in bai saka haka ba, ni sai nake ganin kamar bazai yu ba."

Islaha ta waiwayo a fusace ta harare ta ta ce, "Ita yarjerjeniya ko

ɗ

aya bai saka rules ba indai

ɗ

aya ya saka kuma ka saka hannu ciniki ya fa

ɗ

a.

Ba gwara ya hana ni aikina da fita daga gidan akan abinda ki ke fa

ɗ

a ba? Na yi miki kama da wacce zata saurari wancan banza?. Na rantse da Allah Safeera kina da abin haushi, har kin

ɓ

ata min rai."

Safeera ta

ɗ

an yi dariya sannan ta ce, "Ba banza bane, tun

da aurensa za ki yi."

"Auren contract ba. A cikin wata biyar

ɗ

in nan ko hannuna ya riƙe ya karya mana rules, kuma in ya sake ya yi wannan gangancin daga ranar bazan sake zama dashi ba. Daman saboda me na yarda da auren? Saboda Hamma ne, kuma na san zuwa l

okacin ya dawo, bazan tsaya ina

ɓ

ata lokacina a gidansa ba. Da gangan zan yi abinda zai karya

ɗ

aga daga cikin rules

ɗ

ina ko da ba ya so, daga nan zan yi terminating contract

ɗ

in kowa ya kama gabansa."

Safeera ta yi dariya ta ce, "mugunta kawai ki ka shiry

awa bawan Allah. Da dai kawai ya saka hannu ne, amma ajjiye macen da ka san matar ka ce ta aure, addini da al'ada sun baka ko wacce irin dama a kanta, ka ajjiye ta har tsahon wata biyar kana kallon ta ba tare da wata alaƙa ba akwai wahala, a wannan zamanin

dai kafin a samu wanda zai yi wannan jan halin za a jima."

Islaha ta ji kamar ta tsinkawa Safeera mari ta ce, "Yana rayuwa a cikin turawa, ya san girman karya rules

ɗ

in da ka yi signing akan amincewar ka a kai. Ni mallakin Hamma ce, babu wani banza da ba

wa kaina matuƙar Hamma yana da rai."

"Hmmm Islaha kenan!. To kina nufin za ki cigaba da son Hamma bayan wannan yarjejeniyar?."

"Ban gane ba, da sai na ajjiye son nasa kenan?."

"eh mana, na ga matar aure ce ke, son wani ta fuskar soyayyar babban zunubi n

e."

"Da yake zuciyar tawa whatsapp ce, da zan kunna data na hau lokacin da nake so na sauka lokacin da na ga dama ko?. Kuma da ki ke zancen aure, ki dinga ha

ɗ

awa da contract."

Safeera zata yi magana ta ce, "Dallah malama ki yi min shiru, kina

ɓ

ata min

rai."

Islaha ta

ɗ

auki wayarta ta ga Sadik ya turo acc details

ɗ

in. Ta

ɗ

an dafe kai tana tunanin anya abinda ta yi daidai ne kuwa? Sai yanzu abin yake damunta take ganin kamar ba daidai ta yi ba, sai yanzu take gani kamar ta dakusar da rayuwarta ta lalata

carrier ta.

Ta bi account number da kallo tana tunanin turawa Jafar, ta zauna a kan gado ta ce, "Safeera ina cikin damuwa, kamar ban aikata abinda ya kamata ba. Contract marrige na yi, wayyo Allah!."

Safeera ta ce, "Ai na fa

ɗ

a miki ki ƙa ji, yanzu da mu

ka dawo ma na sake maimaita miki. Kin yi gaggawar yanke hukunci babu dogon nazari gaskiya, amma tunda kin bawa Allah za

ɓ

i wataƙila shine alkhairin ki."

Ta

ɗ

ago a fusace tana hararar ta ta ce, "Ta ya wannan auren zai zama alkhairi a gare ni?."

"ki daina f

a

ɗ

a, ba ka yankewa kan ka hukunci akan abinda ba kai za ka yiwa kanka ba. Kawai ki cigaba da addu'a Allah ya shiga cikin lamarin."

Islaha ta yi shiru, ta yi forwading acc detaila

ɗ

in zuwa ga lambar Jafar da ko saving ma bata yi ba.

Ta jima a zaune a waj

an daga ita har Safeera babu mai cewa komai, sai daga baya Safeeta ta ce, "Su wai ƴan gidan nan

ɗ

auka suke yi

ɗ

ansa da akace yana da ta

ɓ

in hankali za ki aura? Da yake ga ki ƙarshen mara gata, sai kawai Baffa ya

ɗ

auke ki ya aurawa mahaukaci."

"don Allah Sa

feera mu bar maganar nan haka, kin yi min alƙawarin babu wanda za ka fa

ɗ

awa."

Safeera ta yi ziping bakinta ta ce, "shikenan, bara na koma gida."

Tana miƙewa wayar Islaha ta fara ƙara, Islaha ta ga kiran Sadik ne sai ta

ɗ

auka ta saka a kunne. Daga can

ɓ

angaren ya ce, "Islaha an saka min ku

ɗ

i fa, an saka ku

ɗ

i har naira miliyan hamsin. Fito ina waje."

Ta kalli Safeera da take tsaye ta ce, "An saka ku

ɗ

in, mu je waje mu same sa" ta fa

ɗ

a tana miƙewa ta yafa mayafi.

Suna fita basu tarar da babu kowa a falon

suka fita zuwa ƙofar gida. A jikin motarsa suka sake shi a tsaye, suka ƙarasa dan wajan da ya tsaya rana sosai.

Tana zuwa wajen Sadik ya ce, "Islaha ku

ɗ

in waye wannan?."

Islaha ta ce, "ku

ɗ

in fansar Hamma ne, ya za a yi a mayar dasu cash, ka yi musu way

a kace musu an ha

ɗ

a ku

ɗ

in? Amma bana son Baffa ya san ku

ɗ

in aka samu."

Sadik ya dakatar da ita ya ce, "in na yi magana sai ki ce ina yi miki wani kallo na daban, yanzu meye wannan?. Wancan lokacin na gan ki da rafar daloli, yau kuma ga ki da naira miliyan

hamsin. Islaha kina so kaina ya tarwatse ne?."

"Ai na fa

ɗ

a maka abinda zan yi ko? Ban

ɓ

oye maka ba na fa

ɗ

a maka saboda gudun zargi. To shi na aikata, ga ku

ɗ

i nan sun zo ni kuma na ƙulla yarjejeniya."

"Na shiga uku ni Sadik!...." ya fa

ɗ

a yana dafe kansa

tare da juya musu baya.

Sai kuma ya waiwayo ya ce, "Islaha ba mafarki bane ba wannan, rayuwa ce ta zahiri wacce take faruwa a gaske ba a mafarki ba. Ki

ɗ

ago kai ki kalle ni da kyau, a gabanki nake a tsaye ba a cikin mafarki nake ba..... Ki daina raina min

hankali, ki fa

ɗ

i abinda zai yu don Allah. Wanne irin mutum ne zai

ɗ

auki wannan ku

ɗ

in ya ba ki saboda auren contract."

Islaha ta ce, "Na dai fa

ɗ

a maka gaskiya, ka daina yi min tambayoyi akan wannan abun da ya riga ya zama tarihi, abinda na sani shi nake f

a

ɗ

a maka. In ba ka yarda ba ga Safeera nan, a gaban idanunta aka yi komai, wataƙila in ita ta fa

ɗ

a maka baza ka ƙaryata ba."

Safeera ta ce, "Hamma Sadik a gabana aka yi komai, har takardar yarjejeniyar na karanta. Ta ƙulla aure na wata biyar saboda ku

ɗ

in

fansar Hamma."

"in aka je yarjejeniya ana nufin yarjewa akan abinda kowa yake da ra'ayinsa. Na ji ita akan Hamma ta yi, shi kuma akan me ya bata ku

ɗ

in dan ya aure ta?."

"Mahaifinsa. Zai aure ta saboda mahaifinsa" Safeera ta ta bashi amsa tana kallonsa.

Ya kalli Safeera ya ce, "wai waye wannan mutumin ne? Waye wanann da akan mahaifisa sai yi aure ta harda wannan ku

ɗ

in matsayin na yarjejeniya?."

Islaha ranta ya fara

ɓ

aci ta ce, "bazan tsaya na tsara maka ƙarya ba, in ma abinda ka ke tunani na je na aik

ata babu wanda zai bani wa

ɗ

nanan ku

ɗ

in a lokaci

ɗ

aya saboda na bashi kaina. Abinda nake so da kai kawai ka amince, a je a yi abinda ya kamata."

Ya kalle ta ya ce, "Ba ki amsa min ba, waye shi?."

Islaha ta ce, "In na fa

ɗ

a amfani me hakan zai yi?."

Sadi

k ya ce, "Ki fa

ɗ

a min."

Islaha ta

ɗ

an yi jim tana tunanin ta fa

ɗ

a ko kar ta fa

ɗ

a, ta kalle shi ta ga ita yake kallo alamun yana jiran amsa, ta sake tafiya dogon tunani kafin ta ce, "Rehaan AbdulAziz Yola, wanda ka fi sani da Ray!.

Nana Haleema.

[7/29, 1

2:06 PM] KRBBK: RDB2P95

Nana Haleema.

Sadik sai da wayar hannusa ta kubce ta fa

ɗ

i ƙasa saboda yadda sunan ya ratsa kunnensa ya shiga har ƙwaƙwalwa. Safeera ce ta duƙa ta

ɗ

auko masa wayar, tana murmushi tana aiyana inda shine ya gansa ido da ido da bata sa

n ya zai firgice ba.

Sadik ya zuba mata ido yana kallon ta cikin rashin sanin abinda zai ce mata. Sunan Ray kawai yake maimaita a ransa, da Raay ta ƙulla auren contract take nufi ko me? Da Ray zata zauna a matsayin miji da mata ko kuma dai wasa take yi m

asa?

Ya kasa magana sai tunani yake yi, duk da ta fa

ɗ

a masa sunan mahaifin wanda za a yi auren amma ko kusa bai kawo Rehaan bane. Ya

ɗ

auka sauran yaransa ne tunda ance yana da yara da yawa, bai yi tunanin babbar giwar ne da kansa ba.

Sadik ya kalle ta y

a ce, "Ray fa ki ka ce?."

Islaha ta nuna masa Safeera ta ce, "ka tambaye ta, a gabanta aka yi komai."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login