Showing 219001 words to 222000 words out of 250912 words
san Abba yana kare mahaifiyarsa ne
kawai, amma duk dinga kowa ya san bata son Daada.
Abba ya ce, "Rehaan yadda Mamy ta isa da kai haka na Daada ta isa dani, tana da ikon yiwa kowa a cikin ku hukunci. Na tabbata ko me Mamy zata yiwa
ɗ
an da ka haifa baza ka ji komai a ranka ba."
So yake y
a fa
ɗ
awa Abba shi Mamy baza ta ta
ɓ
a yiwa
ɗ
ansa dole akan abinda ba ya so ba, amma sai ya kasa ya sunkuyar da kai kawai.
Abba ya ce, "nima ita ta haife ni, kana ji tana rantsuwa, zan karya mata rantsuwa ne?."
A hankali ya
ɗ
ago ya ce, "Amma Abba bana so,
meyasa sai ni?. Wallahi Abba ban ta
ɓ
a jin tsanar abu kamar auren nan ba."
Abba ya ce, "ina ba ka haƙuri a madadinta, ina ba ka haƙuri matsayina mahaifinka, dan na san bamu kyauta maka ba. Don Allah ka yi haƙuri ka kar
ɓ
a. " Rehaan ya
ɗ
aga kai a hankali ya
na ji kamar ya yi kuka.
Abba ya ce, "na fa
ɗ
a maka in ka aure ta kana da damar auren duk wacce ka ke so daga baya." Ya sauke nunfashi ba tare da ya yi magana ba.
Abba ya sake tausasa murya ya ce, "ka yi min alƙawari za ka bar auren nan ya yu, ka
ɗ
aukar m
in alƙawarin baza ka lalata auren ba, ka yi min alƙawari baza ka sake yin wata magana a kai ba."
Ya kalli Abba ya ga shi yake kallo, Abba ya
ɗ
aga ka alamun haka yake nufi. Ya yi shiru ya kasa amsawa, bai san ya zai yi da Abba ba.
Abba yace, "alfarma ta f
arko da na ta
ɓ
a nema a wajanka wannan ce Rehaan, na san ban kyauta maka ba, amma mahaifiyata nake yiwa biyayya. Ka yi min alƙawari akan hakan?."
Ji yake kamar ya yi kuka, Abba ya saka shi a tsaka mai wuya, Abba ya
ɗ
aure sa da jijiyoyin jikinsa. Tsakani da
Allah ta ya zai
ɗ
auki alƙawari akan abinda ba ya so, ta ya zai
ɗ
auki alƙawarin da ya san bazai iya cikawa ba?.
Abba ya ce, "ina jinka, za ka yi min Rehaan abinda na nema?."
A hankali ya
ɗ
aga kai alamun zai yi, Abba ya ce, "ka yi alƙawarin?." Ya jima a
haka bai motsa ba, sai kuma ya
ɗ
aga kai alamun ya yi.
Abba ya murmusa ya ce, "Na gode sosai, kar ka zama mai sa
ɓ
a alƙawari a wanann lokacin, a duk lokacin da ƙin auren ya taso maka a zuciyar ka, ina so ka tuna alƙwarin da ka yi min."
Shi dai bai motsa
ba yana zaune yana ji kamar an saka shi a cikin wuta sbaoda zafin da yake ji.
Abba ya ce, "Za ka yi taron biki ne?."
Ya
ɗ
ago kai ya ce, "Bana so, inda zai yu bana so kowa ya san za a yi auren nan Abba, in dai ba a cikin gidan nan ba, don Allah kar a s
ani. Ka yi min wannan alfarmar nima!."
Abba ya ce, "ta ya auren ka zai
ɓ
uya? Kaima ka san bazai yu ba."
"A saka ya yu, a rufe shi ya zama babu wanda ya sani. Ko a falon nan ne ku
ɗ
aura auren ba sai a masallaci ba."
Abba ya bisa da kallo ganin da gaske
yake maganar ya ce, "Meyasa ba ka so a sani."
"Saboda bana so."
"Ba ka yi haƙurin ba?."
"Na yi Abba, yin haƙurin ne ya saka na ce bana so a sani."
Abba ya ce, "shikenan Rehaan, tunda ba ka so a sani zan san abinda zan yi a kai in sha Allah."
Rehaan
ya ce, "ka san wacece yarinyar?."
Abba ya
ɗ
aga kai ya ce, "eh na sani, har na turawa Jafar adireshinta, sai ku je ku gaisa. Tana da kirki sosai, sai da na tabbatar da nagartarta sannan na amince ka aure ta.
Rehaan ya yi wani murmushin takaici jin ana y
abon yarinyar da ya san wacece ita, wai tana da nagarta. Ya bu
ɗ
e baki zai yi magana sai ya fasa, ya yi shiru yana jin Abba.
Abba ya ce, "ka kwantar da hankalin ka, nima da ace yarinyar bata dace dakai ba bazan amince ba. Ku
ɗ
i ne kawai bata kai ka ba, amm
a komai nata da na ha
ɗ
a shi da naka iri
ɗ
aya."
Ya kawar da kai yana mamakin ya aka yi halinta na banza ya
ɓ
uya ne?.
Abba ya ce, "tashi ka je, Allah ya yi albarka. Ina so ka tuna da alƙawari kaya ne." Ya amsa da amin ya tashi ya fita,
ɓ
angarensa ya koma
sai kuma ya sakko ya shiga mota aka ja shi ya fita.
••••••
Islaha tana gidansu Safeera a kwance kamar mai zazza
ɓ
i, gaba
ɗ
aya jikinta babu ƙarfi sai kwanciya take yi a duk inda ta samu dama.
Safeera ce take ta rarrashinta, ita dai sai dai ta
ɗ
aga kai am
ma Allah ka
ɗ
ai yasan yadda ta damuwa
ɓ
atan masoyinta.
Sai da ta yi sallar magrib sannan ta fito, a hankali suke tafiya babu wanda yake yiwa wani magana dan bata da nutsuwa balle ta ce wani abun.
A lokacin wata baƙar motar ta wuce su ta yi parking gab da
ƙofar gidansu Saheer, basu kula da ita ba suka cigaba da tafiya a nutse har suka zo inda motar take.
Suna zuwa wajan aka bu
ɗ
e motar murfin motar ta tare musu hanta, suka kalli motar a tare suka
ɗ
auke kai.
Wani mutum sanye da baƙaƙen kaya ya fito ya ce
, "Barka Islaha."
Ta
ɗ
an tsaya ta kalle sa, ganin bata san shi ba sai ta sake
ɗ
aure fuska a daƙile ta ce, "barka" ta fa
ɗ
a tana niyar barin wajan.
"In ba za ki damu ba ina so zan yi wata ƙaramar magana dake."
Ta
ɗ
an juyo ta ce, "gaskiya zan damu, na go
de."
Ya yi murmushi jin amsar da ta bashi ya ce, "magana ce akan
ɓ
atan Saheer."
Cak ta tsaya tare da waiwayowa ta kalle shi ta ce, "me ya faru?."
Ya kalli Safeera ya sake kallon Islaha ya ce, "Ina so ki shiga motar nan, akwai inda nake so mu je, in s
ha Allah za ki samu mafita akan matsalar ki."
Islaha ta kalli Safeera da take kallon mutumin ta ce, "kamar ya ta shiga mota?."
Ya kalli Safeera ya ce, "yi haƙuri Safeera, ba cutar sa ita zan yi ba."
Safeera ta bu
ɗ
e ido jin ya kira sunanta, sai ya yi m
urmushi ya ce, "Babu abinda zan yi mata na cutarwa, kawai ina so ta shiga motar ne, ni kuma zan kai ta inda zata samu maganin damuwarta in sha Allah."
Islaha ta kalle sa a kaikaice ta ce, "sai aka ce maka ina buƙatar taimakon ka ne?."
Ya
ɗ
an murmusa dan
kafin ya zo an karanta masa halayenta ya ce, "ko ba ki ce ba kina da buƙata, ki shiga kawai."
Ta harare sa, hararar up and down ta ce, "Bazan shiga ba, da kai da maganin damuwar ta ka ku je bana buƙata."
Ta juya zata bar wajan ya ce, "in ba ki shiga b
a za ki yi danasani Islaha, zai fi miki ki zo ki shiga mu je."
"Sai maimaitawa ka ke yi kana cewa baza ka cuce ni ba, yadda ka ke fa
ɗ
a ya tabbatar min da kai
ɗ
in macuci ne. Bazan shiga ba, in ka ga za ka
ɗ
auke ni ka saka a motar sai ka yi. Aikin banza kaw
ai, baka san me yake damun mutum ba ka zo ka ishe sa da surutan banzada wofi!" Ta fa
ɗ
a a fusace tana kallonsa.
Maimakon ya ji haushi sai ya yi murmushi ya ce, "ki yi haƙuri, ban fa
ɗ
a dan na
ɓ
ata miki rai ba. Amma don Allah ki shiga motar nan mu je." Ta ja
wani dogon tsaki ta yi gaba abinta.
Safeera ta kalle shi ta ce, "to kai akan me ka takura sai ta shiga motar ka ne? Ka ƙyaleta mana, ko ana dole?."
Ya
ɗ
an yi murmushi ya ce, "Ba a dole, amma ana buƙatar ta shiga
ɗ
in." Safeera itama ta yi tsaki ta bi b
ayan Islaha da ta shige gida abinta.
Waya ya
ɗ
auko yana dannawa kafin ya saka a kunne, cikin ladabi da gimamawa ya ce, "ta ƙi shiga motar Sir."
Ya yi shiru alamun ana bashi amsa kafin ya ce, "Okay Sir" ya fa
ɗ
a yana kashe wayar ya shiga mota ya bar ungu
war.
Nana Haleema.
[7/27, 11:49 AM] KRBBK: RDB2P88
Nana Haleema.
Washe gari har aka yi sallar azahar bata fito ba, tana
ɗ
aki a kwance ko breakfast ta kasa yi. Tana ji ana zancen za a siyar da gidan da ake ciki a kar
ɓ
o Saheer bata iya fitowa ba, sai daga
baya ta miƙe ta yi wanka ta shirya ta fito daga gidan. Gidan radio ta yi nufin zuwa dan ta kai koken ta ko Allah zai saka mutane su ji su taimaka mata, bata so ta je gidan radion da take aiki, shiyasa kawai ta hau napep ta tafi ko Safeera bata fa
ɗ
awa ba.
Kallon window napep
ɗ
in take yana tafiya a hankali, a haka ya
ɗ
auki passenger maza guda biyi ita dai tana zaune bata ce komai ba, dan inda sabo an saba ha
ɗ
a mata da maza a napep guda
ɗ
aya.
Islaga sai ta ga ya canja hana, gaba
ɗ
aya bai
ɗ
auki hanyar da ta ce
masa zata je ba.
Kasancewar bata da duhun kai sai ta ce, "A'a, Malam ina za ka je ne? Ni ba nan na yi ba."
Ya yi shiru bai ce mata komai ba sai cigaba da tafiya da ya yi bai motsa ba.
Islaha ta ce, "magana nake yi maka fa, ina za ka kai ni?..."
Nan m
a ya yi shiru bai ce komai ba, ta fusata ta ce, "Wallahi zan yi....."
Ɗ
iff maganar ta tsaya, yi jin wani abu kamar bindinga daga gefenta.
Ta bu
ɗ
e ido ta kalli wajen a hankali, ta ga bindinga ce wanda yake zaune a gefenta ya saka mata alamun ta yi shir
u.
Ta kalli fuskarsa ta ganta a bu
ɗ
e bai rufe ba, amma ba ita yake kallo ba titi yake kallo. Ta yi
ɗ
if, duk rashin kunya da tsiwar sai ta yi shiru gabanta yana fa
ɗ
uwa.
Islaha ta fara tunane-tunane, tana tunanin ta fa
ɗ
a ta gefe kawai, dan gwara ta fa
ɗ
a
ta window tunda bata san inda zasu kai ta ba. Ta dinga kallon gefenta tana so ta fa
ɗ
a amma tana jin tsoro, dan motoci suna ta kai kawo a wajen.
Tana wannan tunanin suka shiga estate
ɗ
in da babu yawan mutane a cikinsa sai manyan gidaje kamar su yi magana
da bakinsu.
Abin mamaki wani bababn gida ta ga an yi horn an bu
ɗ
e sun shiga da napep, har lokacin bindigar tana gefenta bai cire ba kuma bai yi magana ba.
Suna tsayawa duk suka fita,
ɗ
aya ya kalle ya ce, "fito."
Duk da tsoron da take ji hakan bai han
ata ta ce, "bazan fito ba, ina ne nan?."
Ya
ɗ
an yi murmushi dan an zana musu halayenta tsaf, duk sun san zata yi taurin kai. Ya ce, "za ki fito ko sai na fasa kan ki?."
Ta runtse ido ganin yana nuna ta da bindiga, fito daga napep
ɗ
in ba dan komai ba,
sai dan bata so ta mutu bata sake ganin fuskar Hamma ba.
Ya nuna mata wata ƙofa ya ce, "ki je ki shiga wannan ƙofar yanzun nan." Bata ce komai ba ta bi wajen da ya nuna mata, dan sai take ji kamar umarni kawai yake bata.
A hankali ta shiga falon da yake
da haske ko ina, ta tsaya a falon tana kallo dan bata san me zata yi ba. Gashi dai bai yi kama da sato ta da aka yi a wancan lokacin ba, amma wannan
ɗ
in ma sata ce tunda ba a son ranta aka
ɗ
auko ta ba.
A wannan lokacin Jafar ya fito daga kitchen yana ams
a waya, jin maganar mutum sai ta kalli wajan suka ha
ɗ
a ido.
Jafar ya
ɗ
an zaro ido waje cikin mamakin ganinta, ya katse wayar ya kalle ta ya ce, "Miss Islaha."
Fuskar ta babu walwala ta ce, "Mr Jafar me na yi maka ka saka aka kawo ni nan?."
Yadda ta y
i maganar cikin sanyi ya saka ya ce, "ki zauna miss, amma bani na saka aka kawo ki ba."
Islaha bata zauna ba, ta kalle sa ta ce, "To waye?."
Kafin ya bata amsa aka bu
ɗ
e wata ƙofa, ta kai kallonta wajan ta gan shi ya fito cikin jallabiyya brown mai kyau
da
ɗ
aukar ido.
Kwata-kwata ba inda take tsaye yake kallo ba, ita kuma shi take kallo cikin mamaki da a'aljabi ha
ɗ
i da takaicin sake arba da fuskarsa a duniya. Lokaci
ɗ
aya ƙwaƙwalwarta take fa
ɗ
a mata kenan dai shine ya sake sato ta a karo na biyu, tunda g
a shi ya saka an nuna mata bindiga an kawo ta inda bata yi niya ba.
Jafar tunda ya fito yake kallonsa, sai ya yi murmushi ya kalli Islaha ganin ta zuba masa ido tana binsa da kallon mamaki da wata irin fuska ta marasa mutunci.
Ya gyara tsayuwa dan yana
so ya ga yadda za a kwashe tsakanin mai girman kai da mai rashin kunya.
Kafin ya gama tunanin yadda abin zai kasance Islaha ta ce, "Wannan abin ne ya saka a
ɗ
auko ni kenan...." sai ta kalli Jafar ta ce, "akan wanne dalili zai
ɗ
auko ni? Sata ko kisan kai?
."
Jafar ya yi dariya ya ce, "ban sani ba, nima na gan ki ne kawai"
"To ya saka a mayar dani inda aka
ɗ
auko ni, ina da abubuwan yi da yawa ba zaman banza nake yi ba. Meye ha
ɗ
ina dashi da zai saka a kawo ni nan? Ko an fa
ɗ
a masa yanzu dah da zai sace ni y
a kwana lafiya?."
Jafar murmushi yake yi ya ce "ask him."
Ta juya ta kalle shi, ta ga ya zauna akan kujara kamar ma bai san dashi take magana ba. Wani irin takaici ya mamaye mata zuciya, ita ko magana dashi ma bata so balle har ta tambaye shi dalili, tu
nda ya ce mata ƴar iska karuwa take jin bata ta
ɓ
a jin tsanar kowa kamar yadda take jin tsanarsa ba.
Ta kasa magana, ta yi shiru ba dan ta kasa ba,
sai dan takaicin da yake gangaro daga zuciyarta.
Falon ya yi shiru babu wanda yake magana a cikinsu, kowa y
a yi shiru ba kamar Rehaan da ya yi banza da ita.
Islaha ta katse shirun ta ce, "Ina da wani personal agender da kai da za ka saka a kawo ni nan?."
A lokacin ya
ɗ
ago ya kalle ta suka ha
ɗ
a ido, ta ƙi
ɗ
auke idonta daga cikin nasa ta ce, "Tun muna shaida
juna da kai, ka saka a mayar dani inda ka
ɗ
auko ni, ni ba ƴar tsana bace da za ka sace a duk lokacin da ka ga dama."
Ya
ɗ
auke kai daga kanta ya yi mata banza, takaicinta da haushi da tsana ya hana shi magana, bai san haka yake ji a kanta ba sai yanzu da
take tsaye a gabansa, sai ya ji a baya ba komai yake ji ba kamar abinda yake ji yanzu.
Takaici ya kusa kai Islaha lahira, ga shi bata da wani ƙarfi yadda ya kamata balle ta yi masa hauka, raunin zuciyarta ya ta
ɓ
a mata gangar jikinta, ta yi sanyi sosai, b
a dan haka ba da sai ta
ɗ
auki wani abun ta fasa masa kai.
Jafar dai yana zaune yana so ya ga ta inda Rehaan zai fara, haka kawai ya
ɗ
auko ƴar mutane shi ya fi ƙarfin ya je gidansu.
Rehaan kamar zai yi magana sai ya fasa, ya
ɗ
ago ya sake kallon Islaha ya
na maimaita kalmar future wife
ɗ
insa ce a tsaye a gabansa, ya
ɗ
auke kai ya gyara zama bai ce mata komai ba.
Islaha ta kalli Jafar ta ce, "don Allah ka saka a mayar dani gida, ina da abinda zan yi da yawa. Bani da lokacin wannan shirmen, bani da lokacin
ɗ
aga murya a yanzu, ko wanne second na lokacina yana da mahimmaci a gare ni."
Jafar ya yi murmushi yana jan kujerar dining ya zauna ya ce, "Bani na
ɗ
auko ki ba Islaha, shine ya saka aka
ɗ
auko ki."
"To me zai yi min da zai saka a
ɗ