Showing 84001 words to 87000 words out of 250912 words

Chapter 29 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1721

ya kira Islaha amma wayar bata tafiya gaba

ɗ

aya.

Mama ce tazo zata shi

ga

ɗ

akin, Sadik ya tsayar da ita ya ce, "Mama Islaha tana gida ne?."

Mama ta ce, "Islaha ai bata nan, zaka jima baka ganta ba." Kafin ya sake magana ta shiga

ɗ

aki ta barsa a tsaye cikin mamaki.

Sadik ya bi Mama da kallo cikin rashin fahimta, ya fita dag

a asibitin ya hau mota ya nufi gidansu Safeera.

Yana tsayawa a ƙofar gidan kiran Saheer yana shigowa wayarsa, bai

ɗ

auka ba dan ya san tatsuniyar gizo bata wuce ta ƙoƙi, ya san bazai wuce yace masa lambar Islaha bata shiga ba, in ya

ɗ

auka bashi da amsar d

a zai bashi.

Sai bayan wayar ta yanke ya kira Safeera tana

ɗ

auka ya ce, "Safeera kina gida ko wajan aiki?." Ya yi shiru alamun ana basa amsa, sai kuma ya fita daga motar ya hango ta ta fito daga gidansu.

Ya ƙarasa wajan sai ya ga motar Saleem ta tsaya, s

hima ya ƙaraso suka gaisa. Saleem ya kalle Safeera ta ce, "ya jikin ki?."

A sanyaye Safeera ta ce, "Da sauƙi."

Saleem ya ce, "Ana ganin ki an san baki da lafiya."

Sadik ya ce, "Sannu Safeera, ban san baki da lafiya ba da ban kira ki ba."

Safeera ta

ɗ

a

n murmusa ta ce, "ciwon kai ne kawai."

Sadik ya kalle ta ya ce, "Ƙawar ki fa? Na kira ta sau babu adadi bata

ɗ

auka, ga sarkin rashin haƙuri ya fara damuna da waya akan baya samunta."

Saleem ya ce, "A'a, Islaha ba tayi tafiya ba?."

Sadik da mamaki ya

ce, "Islahan ce tayi tafiya, to zuwa ina?."

Saleem ya ce, "nima ban sani ba, amma kowa na gidan tv ya san Islaha bata nan, har Safeera."

Sadik ya kalli Safeera ya ce, "Safeera Ina Islaha take?."

Safeera ta sauke numfashi ta ce, "Eh Islaha tayi tafiya

Hamma Sadik."

Sadik mamaki ya mamaye masa zuciya ya ce, "ina ta je? Ina ta tafi bamu sani ba?."

Safeera ta

ɗ

an yi ajiyar zuciya ya ce, "itace tace bata so ka sani kai da Saheer, shiyasa baku sani ba."

Da mamaki Sadik ya ce, "tafiya zuwa wani gari to?

Me ya kaita garin, kuma yaushe zata dawo?."

Safeera ta kalle sa ta ce, "Ƙasar ta bari gaba

ɗ

aya ai, ba wani garin ta tafi ba, Islaha bata Nigeria."

A tare suka ha

ɗ

a baki suka ce, "Kamar ya ta bar ƙasar!?." Safeera ta yi shiru bata ce komai ba, dan bata

san me zata ce musu su yarda ba.

Sadik a ƙagauce ya ce, "ki yi mana magana mana Safeera, kalli wayata, Saheer ne yake yi min magana ban san me zance masa ba. Wacce ƙasar Islaha ta tafi? Wacce ƙasar islaha ta tafi bamu sani ba?." Safeera ta sake yin shiru

bata ce komai ba, ita kanta gabanta fa

ɗ

uwa yake yi dan bata san me zata ce ba.

Sadik ya dafe kai ya ce, "Safeera ki bu

ɗ

e baki ki yi magana, kar ki saka jinina ya hau don Allah."

Safeera ta ce, "ta tafi ƙasar saudia, yanzu haka ma tana can. Dan tun safe

na ga voice note

ɗ

inta, ta ce min har ta sauka a masauki."

Saleem cikin firgici da tashin hankali ya ce, "Saudia Safeera! Umra ta tafi babu labari?."

Sadik yabi Safeera da kallo dan ya kasa magana, ya girgiza kai cikin mamaki ya ce, "wai me islaha ta

ɗ

auke mu ne? Me take

ɓ

oyewa wanda bata so mu san dashi?. Tunda aka sace ta na lura da akwai abinda ake

ɓ

oyewa wanda bata so mu sani. Yanzu waye ya kai Islaha saudia Safeera? Kin tabbatar ta bar ƙasar nan?."

Safeera ta ce, "Wallahi Islaha bata nigeria, kuma

ta tafi Saudia ta ƙarƙashin kamfanin su Mamansu Saheer. Ba ita ka

ɗ

ai ba, harda Labiba da...." Sai maganar ta maƙale saboda nauyi, ta sunkuyar da kai ta ce, "Da Ummana" ta fa

ɗ

a hawaye yana sakko mata ta yi sauri ta goge.

Sadik ya dafe kai da hannu biyu ya

ce, "aikatau

ɗ

in ta tafi kenan?."

Ta

ɗ

aga masa kai ta ce, "ta ce bata so ka san ta tafi, bata so ka san dalilinta sai ta bar ƙasar."

A fusace Sadik ya ce, "wanne dalili ne da ita da zai saka ta yanke wannan hukuncin?. Ni fa ban yarda da ita ba, zuciya

ta fa

ɗ

a min take yi yawon banza Islaha ta fara yi, shiyasa ta bar gida ta je ta kwana biyu da sunan an sace ta. Taje ta gama zaman ta a inda ta ga dama, sannan ta dawo da ku

ɗ

i masu uban yawa ta ƙi fa

ɗ

ar a inda ta samu, yanzu kuma ta bar ƙasar duk bamu sani

ba."

Safeera ta ce, "wallahi Islaha bata fara yawom banza ba, ka daina jifanta da wannan kalaman. Tafiyar ta aikin ma rashim mafita ne ya saka ta tayi ta, ba a son ranta ta tafi ba."

Sadik ya zuba mata ido dan ya kasa magana, hakan ya saka Saleem ya ce,

"Wacce mafita ce wannan da zata saka ta tsallake mu ta tafi wata ƙasar aiki a gidan larabawa?."

Safeera ta ce, "Kamar yadda ta fa

ɗ

a mana yadda aka sace ta, da gaske ta hakan aka sace ta. Ranar da zata dawo ta ga ku

ɗ

in a falon mutumin, shine kawai sai ta

ɗ

auko tana tunanin yanayin da ta bar Baffa a ciki, kar ta dawo ba a samu ku

ɗ

in aikin ba."

"Bayan aikin Baffa ya kammala kuma sai hankalinta ya tashi sosai, ta dinga mafarkai akan ku

ɗ

in. Shine ta same ni tana neman hanyar da zata samu ku

ɗ

in ta biya sa. Na

fa

ɗ

a mata samun ku

ɗ

i kamar wannan a ƙaramim lokaci bazai yu ba, nima ban sani ba, ashe har ta gama shirya komai an yi mata visa, sai tafiyar kawai ta fa

ɗ

a min."

Sadik ya bita da harara ya ce, "Safeera kar ki mayar damu ƙananun yara mana, kar ki mayar damu

shashashai wa

ɗ

anda basu san abinda suke yi ba, ki fa

ɗ

a maganar da kanmu zai

ɗ

auka, ki daina yi mana magana ta rainin hankali. Mu ba mahaukata bane da zamu yarda da wannan shirmen."

Saleem ya jinjina kai ya ce, "ya sace ta, ya ajjiye ta a gidansa bai yi

mata komai ba, kuma ya saka aka dawo da ita. Ita kuma saboda ƙarfin hali, tana hannun wanda ya sace ta bata ku

ɓ

uta ba, shine harda

ɗ

auko masa ku

ɗ

i?. Bayan ta dawo kuma ta

ɓ

oye mana, ta dinga

ɓ

oye-

ɓ

oye a kan case

ɗ

in. Yanzu kuma ta shirya tafiya ta bar ƙasa

r, duk babu wanda sani ba."

Ya

ɗ

an girgiza kai ya ce, "Safeera hankali bazai

ɗ

auki maganar nan taki mai kama da wasan yara ba, nima ban yarda ba balle Sadik, balle kuma aje kan uwa uba Saheer. Kuna

ɓ

oye mana wani abun ke da ƙawar ki."

Kamar Sadik jira ya

ke yi ya fara bala'i ya ce, "mu zata mayar shashashai ƴan iska? Mu za a tsaya ana tsarawa ƙarairayi kamar wasu marasa hankali?."

Safeera ta ce, "wallahil azim ban

ɓ

oye muku komai ba, wallahi Allah abinda ya faru kenan. Islaha ta tafi dan ta nemi ku

ɗ

in da

zata biya wancan bashin sa da taci, ko nace ta je neman ku

ɗ

in da zata mayar masa a inda ta

ɗ

auke. Wallahi duk wani tunani mara kyau da kuke yi ba haka ba, Islaha bata canja ba, tana nan yadda take. Don Allah ku daina zarginta da mummunan abu, Islaha mace

ce ta gari"

Sadik ya ce, "Naji mace ce ta gari. Yanzu in taje ta samo ku

ɗ

in ta dawo, a ina zata samu mutumin ta ba sa ku

ɗ

i? Ko daman ta san shi daman tun farko?

"Wallahi bata san shi ba, ta ce min zata neme sa."

"Ƙarya ne, wannan ƙarya ne wallahi!. Ta

tafi yin wani abinda daban a ƙasar waje kawai, amma ba wannan tatsuniyar ba."

"Wallahi ba tatsuniya bace, gaskiya ce maganar nan ba ƙarya ba. Wannan dalilin da na fa

ɗ

a muku shine ya saka ta tafiya."

Saleem ya ce, "Shikenan munji haka ne, ta ya zata biy

a shi in bata san shi ba?."

Safeera ta ce, "wallahi bata san shi ba."

Sadik ya

ɗ

aga mata hannu ya ce, "Ki daina yin rantsuwa Safeera, rantsuwa akan ƙarya bata kamace ki ba. Abu ne guda biyu, ko ke da ƙawar ki kuna raina mana hankali, ko kuma ƙawar ki t

a ha

ɗ

a har ke ta rainawa hankali. Wannan maganar ƙarya ce wallahi, babu ta yadda za a yi mu amince da wannan wasan kwaikwayon. Sau nawa Mama tana yiwa Islaha tayin aikin tana avoiding, tafi kowa tsanar tafiya aikatau

ɗ

in nan. Kwanaki har progeam ta fara ak

an hakan, ko Saleem?."

Saleem ya ce, "shine abinda ya

ɗ

aure min kai, nida ita muka fara wayar da kai akan tafiyar nan a kafofin sada labarai, meyasa ita ta yi bayan itace mai so ta yaƙi abin?

"Ni ban yarda da wannan shirmen ba, akwai abinda aka

ɓ

oye wand

a ba a so mu sani."

Safeera ta ce, "Hamma Sadik ba a

ɓ

oye mu ku komai ba, gaskiyar kenan."

Sadik ya ce, "to kema ta

ɓ

oye miki, kema bata fa

ɗ

a miki gaskiyar abinda yake faruwa ba, ta ha

ɗ

a damu dake ta raina mana hankali tana so ta

ɓ

oye laifinta. Bazan ta

ɓ

a yarda da wannan ƙaryar ba Safeera, Islaha ta

ɓ

oye miki gaskiyar lamarin nan, dan na tabbatar akwai wani abun bayan hakan."

Safeera zata yi magana aka kira wayar Sadik, ya kalli wayar ya kalle su ya ce, "Saheer ne, yanzu me zance masa don Allah?. Wanna

n tatsuniyar da Safeera ta fa

ɗ

a mana zan fa

ɗ

a masa, ko wani abun daban?!."

Nana Haleema✍

🏻

❤

️

[7/2, 10:40 AM] KRBBK: RDB2P32

Nana Haleema..

Saleem ya bi Sadik da kallo ya ce, "ka

ɗ

auki wayar ka fa

ɗ

a masa gaskiya, wannan ba maganar sace ta bace balle ace a

bari kar a fa

ɗ

a masa daga baya. Magana ake na ta bata ƙasar gaba

ɗ

aya, dawowar ta yanzu bazai yu ba."

Sadik ya dafe kai cikin wani irin takaici da

ɓ

acin rai ya ce, "Islaha tana bani wuta wallahi, komai ni take sakawa a ciki."

Kiran da ya sake shigowa w

ayarsa ne ya saka ya

ɗ

auka, ya saka wayar a speaker, Saheer daga can

ɓ

angaren ya ce, "ina ta kiran ka baka

ɗ

auka. Kuna tare da Islaha ko tana wajan aiki? Tunda na tafi sau

ɗ

aya muka yi magana da ita, yanzu ina kiranta amma bana samunta. Kuna tare ko na kir

a Safeera?."

Sadik ya sauke ajiyar zuciya ya ce, "muna tare da Safeera da Saleem, amma babu Islaha."

Saheer ya ce, "tana ina ita? Ko ta tafi wajen aiki ko taje orphanage?."

Sadik ya ce, "kana ina yanzu?."

Saheer ya ce, "ina gida, ka bani amsa."

"In

a tsaye ka ke ka samu waje ka zauna Saheer."

"Meyasa kenan? Wani abun ne ya sake faruwa?."

"Eh wani abu mai girma ya faru, shiyasa na ce ka samu waje ka zauna."

"Sadik me ya faru, wani abun ne ya sake samun Islaha? Ka yi mana, ka fa

ɗ

a min abinda ya sam

e ta bana son

ɓ

oye

ɓ

oye, ka fa

ɗ

a min!."

Sadik ya ce, "Islaha dai bata ƙasar nan."

Saheer muryarsa har rawa take yi ya ce, "ban gane ba, tana wacce ƙasar?."

Sadik ya ce, "sun

ɓ

oye mana komai ita da ƙawar ta, sai yanzu muke jin labari a bakin Safeera. I

slaha tana ƙasar Saudia, ta biyewa Mama ta tafi aikatau."

"Ka ga Malam ka yi maganar da zan fahimta, kamar ya ta tafi aiki? Aikin jaridar ne ya kai ta saudia ko wani abun ne, ni ban gane ba?."

Sadik ya bashi labari irin wanda Safeera ta fa

ɗ

a musu, sann

an ya ce, "a lokacin da aka sace ta daman ni ban yarda da ita ba wallahi, dan a lokacin ta saka na

ɓ

oye maka itace ta biya ku

ɗ

in aikin Baffa. Tana dawowa daga wajen wanda ya

ɗ

auke ta muka je asibiti, a lokacin na ga rafar dala

ɗ

ari a hannunta. Dana tambaye

ta sai ta ƙi fa

ɗ

a min, ta wuce wajen biyan ku

ɗ

i ta biya ku

ɗ

in aikin Baffa. Da nayi converting dala zuwa naira, a lokacin da ku

ɗ

in hannunta naira miliyan sha bakwai kenan. Nayi nayi ta fa

ɗ

a min inda ta samo ku

ɗ

in nan amma Islaha taƙi fa

ɗ

a, daga ƙarshe sai

ta ce min don Allah kar na fa

ɗ

a maka, wallahi ba ta hanyar banza ta same su ba, ta dinga ha

ɗ

a ni da Allah har na amince bazan fa

ɗ

a maka ba. Yanzu kuma dan ta raina mana hankali, ta

ɓ

ullo da wannan maganar mai kama da wasan yara."

Saheer ya yi shiru ya kas

a magana, kansa ya kulle ya rasa abinda zai ce. Bakinsa ya yi nauyi, bakinsa ya

ɗ

aure matuƙa ya rasa abinda zai ce.

Daƙyar ya bu

ɗ

e baki ya ce, "da gaske ka ke Islaha ta bar ƙasar nan?."

"Wallahi da gaske bata ƙasar nan Saheer."

"innalillahi wa'inna ila

ihir raji'un! Meyasa ka

ɓ

oye min maganar ku

ɗ

in da ta zo dasu tun farko?."

"itace ta dinga roƙona akan don Allah kar ka sani, shiyasa na yi shiru ban fa

ɗ

a maka ba."

"An sace ta, sannan ta dawo da bandle na dala

ɗ

ari har ta biya ku

ɗ

in aiki. Taƙi fa

ɗ

ar wand

a ya sace ta, ta dage akan sai an rufe case

ɗ

in sace ta da aka yi, ta koma zama cikin yanayin damuwa, ko walwala bata yi. Kenan daman saboda wannan ku

ɗ

in ne ya saka take so a kulle case

ɗ

in?."

Sadik ya ce, "ko kuma saboda ba sace ta

ɗ

in aka yi ba, ni fa z

uciyata tana fa

ɗ

a min tana sane duk abinda ya faru tsarinta ne. Haka kawai mutum zai sace ta ya ajjiye ta bai yi mata komai ba, kuma saboda ƙarfin hali irin nata da ta tashi dawowa har ta samu guts

ɗ

in sato masa ku

ɗ

i?....Babu ta inda hankali zai

ɗ

auki wann

an maganar, babu ta inda za a fa

ɗ

i maganar nan ace tayi kama da gaskiya. Ni na fi zargin kawai a wajansa ta samo ku

ɗ

in, ta damu da rashi lafiyar Baffa ne shiyasa ta tafi, amma ba sace ta aka yi ba."

"Me ka ke nufi?."

"ina nufin ta yadda mata suke samun

ku

ɗ

i mana, su bayar a basu."

"Kana nufin ƴar iska ta koma?."

"Ga amsa a bayyane."

"Kar ka sake jifan Islaha da wannan kalma mara da

ɗ

i, tun muna shaida juna da kai ka iya harahenka akanta!."

Sai ya kuma cewa, "Duk abinda ya faru ba laifin ka bane? Da ka

kula da amanar da na bar maka ai da hakan bai faru ba."

Sadik cikin takaici da haushin Islaha ya ce, "duk ƙoƙarin da nake yi a kanta baka gani ba kenan?."

Saheer ya

ɗ

an sauke numfashi cikin yanayin damuwa ya ce, "Safeera meyasa za a ha

ɗ

a kai dake a yi

min haka? Meyasa zaki

ɓ

oye min wannan magana mai girma, meyasa zaki bata goyan bayan wannan

ɗ

anyen aikin?."

Safeera ta ce, "Hamma Saheer ni kaina ban sani ba sai da ta gama yin komai sannan ta fa

ɗ

a min, ta san in na sani zan dinga kushe abin har ya fita d

aga ranta, shiyasa ta yi min shiru ban sani ba har sai da aka gama yin komai."

Saheer cikin rauni da sanyin murya mai cike da damuwa ya ce, "ƙawar ki bata kyauta min ba Safeera, ƙawar ki ta bani mamaki mai yawa, ta karya min zuciya, ta yi abinda ban yi tu

nani ba. Islaha bata kyauta min ba, isla....." sai ya kasa maganar ya kashe wayar.

Sadik ya ja tsaki ya ce, "bayan duk abinda ta aikata, wai har yanzu ya yarda da ita, har yanzu akwai sauran yarda a tsakaninsu. Mtsww! Wallahi Islaha ta fita daga raina gab

a

ɗ

aya, duk wani girma da ƙimarta da nake gani ya riga ya zube ya bi rariya, ta bani mamaki mai matuƙar yawa."

Safeera ta fito da waya tana kallon number Islaha ta bu

ɗ

e voice note

ɗ

in. Duk suka ji muryar Islaha tana magana a sanyaye.

Safeera ta kalli Sad

ik ta ce, "Ka daina zarginta, ni na yarda da ita, na san bazata ta

ɓ

a aikata wani abun mara kyau ba. Tana da ilimi, ta san duk abinda take yi, wallahi baza ta yi abinda zai lalata tarbiyyar ta ba."

Sadik ya ja tsaki ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login