Showing 204001 words to 207000 words out of 250912 words
ce, "kuma an tabbatar masu garkuwan ne? Kar a sake maimaita abinda aka yi lokacin da na
ɓ
ata."
A sanyaye Sadik ya ce, "da gaske su ne Islaha."
Ta zauna a kan
kujera ta dafe kai tana kuka mai ta
ɓ
a zuciya, hannunta yana rawa saboda kuka ta rasa abinda zata ce.
Baffa ya ce, "mu je a sanar da ƴan sanda."
Sadik ya ce, "Baffa ka share batun hukuma kawai, a bari aji abinda zasu ce a biya ku
ɗ
i a kar
ɓ
o shi. Haka aka
yi da aka sace ƙanwar abokina, ba a iya kar
ɓ
ota ba sai da aka biya wannan ku
ɗ
in. Babu abinda hukuma suke yi a wannan ga
ɓ
ar, in dai sun fa
ɗ
i ku
ɗ
i sai an bayar."
Baffa ya ce, "Duk da haka Sadik, gwara hukuma ta shiga maganar nan."
Sadik ya ce, "ban ƙi b
a Baffa, amma abinda suka fa
ɗ
a shi ya kamata mu yi."
Mama da take kukan rashin Saheer ta ce, "kar a fa
ɗ
a musu don Allah, kar su kashe min Saheer."
Sai abin ya sake karyawa Islaha zuciya, ta yi kuka mai tsuma zuciya, tana ji kamar ta tashi ta yi tsuntusw
a ta ganta a gaban Hamma, ta kar
ɓ
osa ita ta bada kanta a kamata a
ɗ
aure.
Baffa ya yi dauriya ya ce, "ku daina wannan koke koken, ku je a cigaba da addu'a kawai. Allah ya shiga lamarin mu gaba
ɗ
aya." Sadik ne ka
ɗ
ai ya amsa da amin, su basa cikin nutsuwarsu
gaba
ɗ
aya..
Adda ta riƙe hannun Islaha suka koma falon Mama, dan yadda take jiri ita ka
ɗ
ai zata iya fa
ɗ
uwa.
Ita ka
ɗ
ai ta shiga
ɗ
aki ta zauna tana ta kuka babu ƙaƙƙautawa, abinda yake
ɗ
aga mata hankali bai wuce in ta tuna yadda suka rabu ba, in ta tuna h
akan sai hawaye ya sake sakko mata, cikin wani irin yanayin da bata ta
ɓ
a jin irinsa ba.
A lokacin Safeera ta shigo a gigice, Islaha ta miƙe tsaye ta rungume ta sake fashewa da kuka tana fa
ɗ
in, "Hamma..an kama Hamma Safeera....Zasu kashe min shi, zasu ka
she min Hamma!.." Ta fa
ɗ
a muryar ta tana rawa sosai.
Safeera cikin rauni ta ce, "yanzu Baffa ya yi sallama da Baba yana fa
ɗ
a masa, shine na zo wajen ki."
Islaha kuka kawai take yi a jikin Safeera, tana ganin abin kamar a mafarki, ganin abin take kamar w
asa wai an yi garkuwa da Hamma, garkuwa ba irin wacce aka yi da ita ba, garkuwa ta gaske wacce za a iya kashe shi.
Safeera ta ce, "ki yi haƙuri, addu'a yake buƙata ba kuka ba, don Allah ki kwantar da hankalin ki, Allah zai ku
ɓ
utar dashi. In ba ki daina ku
ka nan ba za ki samu attack, kuma kukan ba shine maganin damuwar mu ba." Ita dai bata daina kuka ba, Safeera ta zanar da ita tana rarrashi.
Islaha cikin kuka ta riƙe hannun Safeera ta ce, "In na tuna yadda muka rabu dashi sai na ji wani iri, sai na ji ban
kyauta masa ba."
"Haƙuri za ki yi, ki ta yi masa addu'a, ita yake da buƙata yanzu ba wannan kukan ba. Kar ki je ki samu attack a wannan koke-koken, ki yi haƙuri."
"Masu garkuwa da mutane fa Safeera, ƴan bindiga ne suka
ɗ
auke Hamma."
"Na sani, ki yi ha
ƙ
uri."
Safeera ta dinga rarrashinta har ta samu ta
ɗ
an haƙura, bata koma gida ba ta zauna a tare da ita tana kwantar mata da hankali.
Islaha ta kalli Safeera cikin muryarta da ta dashe saboda kuka ta ce, "Ashe haka ku ka ji lokacin da na
ɓ
ace? Ashe haka
ku ka ji lokacin da aka sace ni?. Haka wancan banzan ya dasawa mu ku ciwo, kuma ya saka ku kuka?. Me zai saka na so wannan mutumin, har abada wallahi." Safeera dai bata ce mata komai ba, ta dinga rarrashinta har ta nutsu sannan ta tafi.
Ranar gidan haka
ya rayu shiru, kowa ya nutsu ya koma ga Allah ana zaman jiran tsammani, gaba
ɗ
aya kowa hankalinsa baya jikinsa, ana tunanin ta inda lamari zai sake
ɓ
ullowa.
Islaha bata iya baccin kirki ba, da ta yi zata farka ta yi kuka ta koma bacci. Ƙarfe uku ta tashi
tana sallah tana roƙon Allah akan ya bayyana mata Hammanta, ta ku
ɓ
utar dashi faga hannunsu, ya kare shi daga zaluncinsu.
Da safe da ta tashi haka ta tashi da fuska a kumbure saboda kuka, ko shirin zuwa aiki bata yi ba, saboda bata da wannan nutsuwar a lok
acin.
Ta shiga wajan Baffa dan su gaisa, ta same shi shida Sadik da Kawu da Baba a zaune ana ta tattaunawa akan batun.
Ta ƙarasa ta gaishe su, kafin su amsa ta ce, "har yanzu shiru?."
Baffa ya kalle ta cikin tausayin yanayinta ya ce, "har yanzu shiru
Islaha, muna ta addu'a a kai."
Ta sauke numfashi ta ce, "Allah ya bayyana mana shi." Suka amsa da amin.
Baffa ya ce, "akwai maganar da nake so zamu yi dake, shigowar wannan lamari ne ya saka ni na manta jiya, amma in kin dawo daga wajen aiki ki zo ki
same ni."
"Ai bazan je aiki ba Baffa, bazan iya ba" tana fa
ɗ
a hawaye yana sakko mata.
Ya
ɗ
aga kai ya ce, "shikenan, ki je ki zauna zamu yi maganar in anjima. Ki daina kuka, Allah yana sane da komai, shi ya ƙaddara mana, kuma shi zai ba mu mafita." Ta
ɗ
a
ga kai ta miƙe ta fita ta bar suna cigaba da tattaunawa.
A harabar gidan ta zauna a inda suka saba zama ita da Hamma. Sadik yana fitowa ta miƙe tsaye tana kallonsa har ya ƙaraso sannan ta ce, "Hamma Sadik da gaske sace shi aka yi?."
Ya bita da kallo ga
nin duk ta firgice, sai ya tausasa murya ya ce, "da gaske ne Islaha."
"Kuma zasu sake shi?."
"Za su sake shi in sun fa
ɗ
i ku
ɗ
i an biya in sha Allah."
"Yaushe zasu fa
ɗ
a?."
Ya sauke numfashi ya ce, "ko yaushe zasu iya yin waya."
Ta
ɗ
aga kai ta ce, "an
yi magana da ƴan sandan?."
Ya
ɗ
aga mata kai ya ce, "An yi Islaha."
Ta ce, "shikenan Hamma Sadik, amma don Allah kome yake faruwa ka fa
ɗ
a min, ka ji?."
Sadik ya bita da kallo cikin tausayin yanayinta, magana take yi masa amma kuka take yi, gaba
ɗ
aya ta
canja daga jiya zuwa yau, ta firgice lokaci
ɗ
aya kamar ba ita ba. Tunda ta bar ƙasar yake jin haushinta, amma yanzu sai ta bashi tausayi saboda yadda ta koma wani iri, har rama ta yi akan daga daren jiya zuwa safiya, har ta so ta fi Mama shiga damuwa akan
lamarin, dan tunda ya zo gidan ko Mama bai gani ba balle a tambayesa ya ake ciki.
Ya ce, "Zan fa
ɗ
a miki in sha Allah, ki je ki ci abinci."
"Bazan iya cin komai ba."
"In Hamma ya ji bazai ji da
ɗ
i ba."
Fa
ɗ
ar hakan da ya yi sai hawayenta ya ƙaru ta ce,
"ni bazan ci komai ba sai ya dawo."
Ya murmusa bai ce komai ba, dan bazai iya da rigimarta ba, shi yana da saurin hawa yanzu sai ya rufeta da fa
ɗ
a, Saheer
ɗ
in ne daidai ita.
Ya fita daga gidan ta bishi da kallo, ta koma ta zauna a wajan cikin tunanin d
a bata san adadin lokacin da ta
ɗ
auka a wajan a zaune ba, yana wajan har sai da rana ta fito sannan ta koma ciki.
•••••••
Su Saheer haka suka bu
ɗ
e ido a filin Allah, gwara matan ya ga an tattare su an saka su a wata ƙaramar bukka, amma su a wajen suka kw
ana bayan an
ɗ
aure musu hannu da ƙafa saboda kar su gudu. Suna jere shi da Sudais, dan yaron tausayi yake bashi sosai, bashi da wata magana sai ta ƙanwarsa, hirarsa akan ƙanwarsa ce, indai zai bu
ɗ
e baki ya yiwa Saheer magana akan ƙanwarsa ne.
Gaba
ɗ
aya war
i Sudais yake yi, dan babu batun zuwa yin fitsari sai dai ka yi a wajen, kashi ne in sun ga dama za su kwance ka a kara ka da bindiga ka je ka yi ka dawo.
Suna zane a wannan yanayi na rashin sanin me anjima zata haifar musu. A lokacin Magaji ya zo yana kw
ance musu hannaye saboda zasu ci abinci. Sudaisa ta kawo abinci a ganye ta ajjiye a gabansu, fuskar ta duk ta tashi, ga cizon sauro da ƙananun ƙwaruka. Saheer ya kalle ta ya ga hawaye kawai take yi, tana ajjiye musu abincin ta koma.
Bayan sun bar wajen Su
dais ya ce, "Sune suke dafa abinci, ba ka ji jiya Ar
ɗ
o ya ce a kai su su nemo zogale ba?."
"Na ji."
"To ba a tsaurarawa mata tsaro sosai, an fi tsaurarawa maza saboda kar su gudu."
Magaji ya dawo ya kalle su ya ce, "Akwai wanda zai shiga ban
ɗ
aki? In lok
acin shiga ban
ɗ
aki ya wuce babu wanda zamu sake kaiwa."
Kowa ya
ɗ
aga hannu a wajen,
ɗ
aya bayan
ɗ
aya aka dinga raka su da bindiga ana tsayawa su gama abinda zasu yi a dawo dasu. Saheer ya kalli abincin ya ga shinkafa ce fata tas, gaba
ɗ
aya bata fi spoon uku
ba, babu komai a kanta.
Bai ƙi ci ba, dan in bai ci ba bai san zai ci ba nan gaba, aka basu ruwa suka sha. A wajen suka yi taimama suka yi salla kafin a sake ƙulle musu hannu.
Ihuu suka ji daga wajen matan, take Sudais ya zabura yana kallon Saheer cikin
tashin hankali, dan ya san ihun ƴar uwarsa ne. Suna kallon su sun nufi wajen suna tambayar lafiya. Ita kuwa Sudaisa ta fito tana tsalle tana kiran maciji.
Wani daga cikinsu saboda takaici bai san ya maka mata kan bindiga ba, goshinta ya fashe, jiri ya kw
ashe ta ta fa
ɗ
i a wajen.
Babu zato babu tsammani suka ji sautin harsashi kawai, take wanda ya buga mata bindiga ya fa
ɗ
i a wajen a mace. Sudaisa saboda gigicewa ta yi baya ta suma.
Nana Haleema.
[7/24, 9:52 AM] KRBBK: RDB2P82
Nana Haleema.
A take suka yi
cincirindo akansa, aka kalli wanda ya yi harbi suka yi kansa da fa
ɗ
a da bala'i kamar zasu harbe shi. Ya nusa Sudaisa ya ce, "Itace wacce black zai aura, kuma ya fa
ɗ
a min duk wanda ya ta
ɓ
a ta na ga bayansa."
Hayaniya ta kaure a tsakaninsu ana shirin fara
harbe-harbe tsakaninsu. A lokacin Ar
ɗ
o ya ƙaraso ya ce, "Fa
ɗ
an me ake yi?."
Aka nunawa Ar
ɗ
o abinda ya faru, ya kalli sa ya kalli Sudaisa ya ce, "Amanar Black ce, amanar Black amanata ce, babu wanda zai ta
ɓ
ata ya kwana lafiya. Ku
ɗ
auke maji da
ɗ
i ku binne,
sai mun taho." A
ɗ
auke maji da
ɗ
i aka tafi da gawarsa daga wajen.
Ar
ɗ
o ya ce, "Magaji a farfa
ɗ
o da yarinyar nan."
Magaji ya ce, "An gama Ar
ɗ
o."
A lokacin aka kawo wata mace da take a cikinsu, Ar
ɗ
o ya kalle ta ya ce, "Wannan fa?."
"Ar
ɗ
o ta yi yunƙurin g
uduwa daga nan."
Ya kalle ta ya ce, "a hukunta ta."
Ya damƙi gashin kanta yana janta a cikin dutsu, ya kai ta gaban bishiya ya
ɗ
aure ta da igiya mai ƙarfi, suka cire mata riga, suna zuba mata ruwan sanyi suna yi mata duka da bilalai kala-kala. A haka suk
a kashe ta, suka jawo gawar ta aka cillar a gaban Ar
ɗ
o.
Ar
ɗ
o ya kalli gawar ya ce, "Ban ce kashe ta ba, meyasa za ku kashe ta? Kun san asarar nawa ku ka yi min?."
Duk suka yi shiru ya yi tsaki ya ce, "Kar wanda ya sake irin wanann shirmen, neman ku
ɗ
i nak
e yi, ba zaman banza nake yi ba, ita da ku ka kashe kamar jarina ce. Duk wanda yake wajenan jarina ne, zan iya kashe ku su na bar su da rai.”
Suka ha
ɗ
a baki suka ce, "Tuba mu ke." Ya ba da umarnin a
ɗ
auke ta suka saka ta a ramin da suke cilla gawa.
Sudai
sa kuwa ta farfa
ɗ
o, amma zazaa
ɓ
i ya rufe ta gaba
ɗ
aya ga jini duk ya
ɓ
ata mata jikinta. Babu wanda ya damu da jinin jikinta ko rashin lafiyarta, harkokinsu kawai suke yi, motsi ka
ɗ
an harbi kawai suke yi, har gwara mata suna raga musu, amma baza ta
ɓ
a
ɗ
agawa
maza ƙafa.
A lokacin Black ya dawo dajin, har lokacin Sudaisa tana inda take a ajjiye, tunda ta farfa
ɗ
o ba a takura mata sai ta tashi daga wajen ba.
Black ya kalli Ar
ɗ
o da ya nanna
ɗ
e dubu
ɗ
aya, ya kunna mata wuta yana sha kamar taba. Ya ce, "a
ɗ
aura aure
n nan na
ɗ
auke ta, zamu fanshe. Zan aiko maka da wata gu
ɗ
a
ɗ
aya, sai a yi canje ka bani ita na baka ita."
Ar
ɗ
o ya kalle sa ya ce, “Ni bana son canje nan, kar ka kawo min wacce iyayenta basa sonta, su kasa ba da ku
ɗ
i su kar
ɓ
e ta.”
“Zan samo maka mai ƙwari
, bazan ba ka kunya ba. Yarinyar nan ta shiga raina, ina buƙatar ta zama matata yau
ɗ
in nan.”
Ar
ɗ
o ya bada damar a matso da Sudaisa aka matso da ita jikinta yana rawa sosai, ga ciwo ga fargaba da tsoro. Ya zaune a kusa da su Sudais, a nan yake zaka kujera
ya zauna in ya zo dajin. Ya kalli Sudais ya ce, "Nawa za a baka sadakinta?."
Sudais kuka kawai yake yi bai ce komai ba, dan bai san abinda zai ce ba. Black ya
ɗ
auko dubu ashirin ya bawa Ar
ɗ
o ya ce, "Ga sadaki nan, a
ɗ
aura a bani matata" ya fa
ɗ
a yana murm
ushi yana kallon Sudaisa.
Ar
ɗ
o ya girgiza kai ya ce, “Lallai ka shirya, ya kamata a yi gayya, auren ka ya kasance kowa ya sani.”
Black ya ce, “A gayyato mazaje.”
“Dole.”
Ar
ɗ
o ya
ɗ
auki over over irin ta ƴan sanda ya kunna ya ce, "Kuna ina mazaje, ku ƙa
raso Black zai angwance."
Cikin lokaci ka
ɗ
an ƙarar machina ta cika wajen, suna ihuu aka
ɗ
aura auren Sudaisa da Black, aka bawa Sudais sadakin ta ya kar
ɓ
a dan babu damar musu.
Black ya bita da kallo yana wani murmushi ya ce, "in anjima zan dawo na tafi da
ita, a daina takura mata...."
Sai ya juya ya kalli Magaji ya ce, "Babu sani babu sabo, duk wanda ya ta
ɓ
a min mata sai ya baƙunci lahira, wallahi babu wanda zan
ɗ
agawa ƙafa." Suka amsa dukkansu, ya kai hannunsa ya shafi kumatunta, suka sake yin ihu suna
harba bindinga sama, ya hau machine ya tafi.
Ar
ɗ
o ya kalle ta yana murmushi, dan shi fuskarsa a bu
ɗ
e take ko yaushe ya ce, "Yanzu kin zama sirikar mu kuma amaryar mu, za a kawo miki abinci mai kyau ki ci, har ki ragewa yayan ki." Ita dai bata ce komai ba
kanta yana ƙasa ta gaji da yin kuka.
Bayan Ar
ɗ
o ya tashi ba a takurawa Sudaisa sai ta bar wajen ba, dan tana da babban matsayi babu mai takura mata. Sudais ya ce, "Yanzu baza su dinga takura miki ba, in kin samu dama ki gudu kafin wancan ya dawo ya tafi d
ake, kar ki yarda a tafi dake wani waje, ki gudu."
Ita dai bata ce komai ba, tana zaune wajen kawai, dsn baza ta iya guduwa ta bar shi ba, sai a kashe su gaba
ɗ
aya. Ganin basu hanata zama a cikinsu Sudais ba sai ta yi zamanta a cikin mazan, tana kusa da Su
dais da Saheer da har lokacin bata san sunansa ba.
Ta kalle sa ta ce, "Ya sunan ka?."
Ya
ɗ
an lumshe ido saboda ciwon kai ya ce, "Saheer."
Ta
ɗ
an murmusa bata ce komai ba, a loakcin aka kawo mata gurasa da nama da ruwan roba.
Yellow ya miƙo mata ya ce
, “Ga shi.”
Ta miƙa hannu ta kar
ɓ
a, bai takura sai ta bar wajen da take zaune ba ya juya ya tafi.
Sudaisa ta bu
ɗ
e ta kalli su Saheer ta ce, "Hamma Saheer ku ci." Ya girgiza kai kawai bai ce komai ba ta fara ci.
Sudais ya kalli Saheer ya ce, "Hamma Sahe
er ko da zasu kashe ni ka kula min da ita, na baka amanar ta." Sudaisa sai ta fara kuka, sai Sudais ya yi mata shiru kawai bai ce komai ba.
Wani wanda yake kusa da Saheer ya ce, “Haka yaron nan yake, duk wanda ya zauna a kusa dashi yana bashi amanar ƙanwa
rsa, sai ya ce ko da zai mutu ka