Showing 6001 words to 9000 words out of 250912 words
tunanin zata je ta kwana bata nan."
Saleem ya zaro ido ya ce, "ban gane ba, wacce Islaha kenan?."
Safeera ta ce, "Isl
ahata, Islahata ce ba a gani ba. Ina ta shiga?" Ta fa
ɗ
a cikin kuka mai tsanani tana kallonsa.
Saleem ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Ba a san inda take ba, kuma bata fa
ɗ
awa wani zata je wani waje ba?."
Sadik ya ce, "da zata je zata fa
ɗ
a mi
n, tunda yanzu ko yaushe muna tare."
Kira ya shigo wayar Sadik, ya duba ya ga Saheer ne, ya kalle su ya ce, "Ga Saheer yana waya, na tabbata ya neme ta bai same ta bane shiyasa ya kira ni."
Saheer ya
ɗ
auka ya saka a speaker, Saheer ya ce, "Sadik kuna ta
re da Islaha ne? Tun jiya nake kiranta bata shiga kwata-kwata. In kuna kusa ha
ɗ
a ni da ita don Allah."
Sadik ya sauke numfashi ya ce, "Ba ma tare, amma in mun ha
ɗ
u zan fa
ɗ
a mata sai ta kira ka."
"Yauwa kar ka manta don Allah. In ka je asibitin ka
ɗ
auko
min hoton Baffa ka turo min. Zuwa jibi zan dawo in sha Allah."
Sadik ya ce, "to, ina zuwa" ya fa
ɗ
a yana kashe wayar.
Sadik ya kalle su ya ce, "tabbacin wani abun ne ya samu Islaha, dan da akwai inda zata je da zata fa
ɗ
awa Saheer ko Safeera."
Saleem ya
riƙe ha
ɓ
a cikin tashin hankali ya ce, "abu kamar wasa, Islahan ce ba a gani ba?."
Safeera dai kuka take yi kamar ranta zai fita.
Sadik ya ce, "ba tsayawa zmau yi a nan ba, mu je mu bincika ko zamu same ta a wani waje, in ta kama mu bada cigiya."
Sale
em ya ce, "gaskiya ne kam, mu je mu duba."
Safeera ta ce, "nima zan je."
Saleem ya ce, "ki koma gida, duk abinda ake ciki zan fa
ɗ
a miki."
"A'a, ina so in je, don Allah mu tafi tare."
Suka nufi motar Sadik, Saleem ya bar tasa a wajan suka shiga suka t
afi, Hanan ta shiga gida.
Hanan ta shiga ta fa
ɗ
awa Mama abinda yake faruwa. Mama ta ce, "ban gane ba a ga Islaha ba, ina ta je?."
Hanan ta ce, "wallahi ba a sani ba. Duk inda ake tunanin zata je bata nan."
"Ikon Allah, har gidan marayun bata can? Akwa
i yayyenta da suka yi aure fa, duk zata iya zuwa gidansu."
"An kira iya wanda aka sani, amma bata nan."
Mama ta
ɗ
an yi shiru ta ce, "to ina yarinyar ta je? Gashi dai bata kwana a waje balle na ce harka ce ta yi kyau, duk tsiya da iskancin sai ta dawo. Ga
skiya akwai alamar tambaya a lamarin nan, akwai abinda ya faru."
Hanan ta
ɗ
an yi shiru, duk da basa shiri da islaha amma ta ji babu da
ɗ
i akace ba a ganta ba.
Su Saleem asibitin suka je, suka ƙarasa wajan ma'aikata suka yi musu bayani abinda ya faru
, suka nemi ganin cctv amma suka hana suka ce sai an zo da hukuma. Dole haka Sadik ya koma ya kai report wajan hukuma mafi kusa, aka basu
ɗ
an sanda
ɗ
aya suka taho sannan suka amince aka shiga camera room
ɗ
in.
Ɗ
aki ne babba,
ɗ
aki ne mai
ɗ
auke da tv guda b
iyar, ko wacce da inda take haskawa. Ɗakin kamar
ɗ
akin camera turawa, komai ana gani a tv.
Wanda yake aiki a wajan ya ce, "ina ku ke sm gani?."
Sadik ya ce, "Jiya da daddare, misalin ƙarfe takwas na dare. Wajan asibitin nan mu ke so."
Bai musa ba ya d
anna ya dawo da lokacin, suka fara ganin abinda yake faruwa. Sai ga fitowar Islaha daga asibitin ta miƙe hanya tana tafiya.
Ɗ
an sandan ya ce, "camera ta gaba."
Ya saka ta gaba inda ta
ɗ
an tsaya cikin tsoro kafin ta cigaba da tafiya. Tana shiga wajan duh
un ya kalle su ya ce, "daga iya nan cameras
ɗ
in mu suka daina aiki."
Sadik ya ce, "wayyo Allah, don Allah babu wata ma'aikata ko bank a nan kusa da zasu iya
ɗ
aukar mana abinda faru?."
Ya girgiza kai ya ce, "gaskiya babu. Asibitin nan ne kawai a wajen n
an."
Kowa ya yi shiru cikin tunani, basu da yadda suka iya dole suka fito daga
ɗ
akin. Suna fitowa wayar Saleem ta yi ƙara, ya duba ya ga Muslim ne sai ya
ɗ
auka.
Muslim ya ce, "Saleem ba ka shigo bane? Chairman yana ta fa
ɗ
a kai da Islaha ba ku zo ba."
Saleem a raunane ya ce, "Muslim wallahi Islaha ce ba a gani ba, yanzu haka muna kan neman inda take."
Muslim da mamaki ya ce, "kamar ya ba a ga islaha ba kamar wata tumatur? Ban gane ba."
"Abinda ka ji shi na fa
ɗ
a, an nemi Islaha an rasa."
"Innalillah
i wa'inna ilaihir raji'un!. A ina hakan ya faru?."
"Ganin ta na ƙarshe a nan Nadira Hospital ne, ta fito ta hau kan hanya mara haske, daga nan ba a sake ganinta ba har yanzu."
Mulsim ya cw, "subahanallahi! Wannan ai ba maganar da za a yi shiru ba ce. Bar
a a samu hotonta a ya
ɗ
a ko wani ya ganta."
Saleem ya ce, "wannan shawara ce mai kyau, mu ma mun je wajan yan sanda mun yi report."
Muslim ya katse wayar da hanzari shi kuma Saleem ya sauke ajiyar zuciya dan bai san me zai yi ba.
Sadik ya ce, "yanzu me
ye abin yi?."
"Cigiya zamu bayar kawai, baza mu yi sake ba, gwara mu bayar da wuri ko za a saamu wanda ya ganta."
Sadik ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Allah ka nuna mana wannan baiwa ta ka, Allah ka bayyanata cikin aminci."
Saleem ne kaw
ai ya amsa, ita kam Safeera kuka take yi kamar ranta zai fita, hawayenta yaƙi tsayawa, da ta motsa sai hawaye sharr.
A haka Adda Sa'id da ta gansu ta zo wajan, itama tana jin lamarin ta fashe da kuka cikin ru
ɗ
ani da tashin hankalin da basu ta
ɓ
a shiga iri
nsa ba.
****
Muslim yana kashe wayarsa ya shiga office wajan Ummi, ya same tana bacci akan table, ya
ɗ
an buga table
ɗ
in ya ce, "ke tashi!."
Ta
ɗ
an bu
ɗ
e ido ta ce, "me zan yi? Ina baccina ka tashe ni."
"Dallah ki tashi ki ji."
Ta miƙe zaune tana
yamutsa fuska ta ce, "meye?."
"Islaha aka nema aka rasa, tun jiya ake nemanta ba a same ta ba."
Ummi baccin da yake kanta ya wartsake ta ce, "kamar ya ba a ganta ba?."
"Wallahi ba a ganta ba, an nemi inda take a rasa."
"Kana nufin masu garkuwa da mutan
e ne suka kamata?."
"Waye ya sani? Yanzu Saleem yake tabbatar min da an neme ta a rasa, wayarta kuma bata shiga. Kuma bata ta
ɓ
a aikata hakan ba."
Ummi ta ji wani irin da
ɗ
i ya mamaye mata zuciya, ta kalle sa ta ce, "kuma ba aikin ka bane?."
Ya girgizs k
ai ya ce, "ko
ɗ
aya, ni ai na fa
ɗ
a miki target
ɗ
ina. To a jiyan dai na aika, kuma wanda na tura a gabnasa aka ja islaha aka saka ta a van. Abinda ya saka ban fa
ɗ
a ba na
ɗ
auka ceton ta suka yi daga hannun mu, ashe suma da tasu manufar."
Ummi ta kasa
ɓ
oye mu
rnarta ta ce, "kana nufin a gaban wanda ka tura ya watsa mata acid aka
ɗ
auke ta?."
"Wallahi kam. Ni tun jiyan na sani, so nake na ji ta inda maganar zata
ɓ
ullo."
Ummi ta miƙe tsaye cikin tsananin murna tar tana taka rawa, ta rufe fuskarta da hannunta ta
ce, "wayyo Allah! Da
ɗ
i zai kashe ni Muslim. Islaha ta tafi, ta tafi kenan in Allah ya yarda."
Muslim ya ce, "dallah ki yi a hankali, yanzu ni ake jira zan fa
ɗ
awa Chairman za a ya
ɗ
a hotonta ko wani ya ganta."
"Baza a yi hakan ba, kar ka ya
ɗ
a hotunanta d
on Allah. Ka ƙyaleta ta je can ta ƙarashe rayuwarta a inda take. Bana fatan Islaha ta dawo garin nan balle ta dawo gidan nan, bana ƙaunar ta dawo, dan haka babu wani nemanta da zaka yi."
Muslim ya ce, "hakan ya zama dole Ummi, in bamu yi ba za a zarge mu
. Dole mu nuna bamu ji da
ɗ
in
ɓ
acewarta ba, in ba haka ba za a ga kamar muna farin ciki da hakan ne."
Ta dafe kai cikin takaici ta ce, "gaskiya ni ban so hakan ba wallahi, a barta ta je ta can ta ƙarata har Allah ya
ɗ
auki ranta gaba
ɗ
aya mu huta da annabo.
"
Muslim ya ce, "in so samu ne nima haka nake so, amma bazai yu ba dole hakan ya faru, dole mu nuna mun damu da
ɓ
acewar ta."
Ta harare sa ta ce, "ka je ka fa
ɗ
a masa. In kuwa ta bayyana, baza mu rusa plan
ɗ
in mu ba gaskiya." Ya gya
ɗ
a kai ya ce, "watsa mat
a acid baza mu fasa ba, sai mun lalata fuskar nan, ina zuwa"ya miƙe ya fita zuwa office
ɗ
in Chairman.
Cikin lokaci ka
ɗ
an kowa ya san ba a ga Islaha ba, hankalin ma'aikata abokan aikinta ya tashi, dan Islaha ta kowa ce bata da matsala ko ka
ɗ
an. Bar ta da r
ashin kunya da tsiwa, shima sai ka shiga sabgar ta, in ba haka ba zaku zauna lafiya lau.
Hankalin kowa ya tashi, aka tambayi kalar kayan da ta fita dasu, aka nemi Safeera ta bada hoton Islaha guda
ɗ
aya, nan da nan aka ya
ɗ
a hotonta a kafafen ya
ɗ
a labarai.
Da ka shiga duniyar yanar gizo hoton Islaha zaka fara gani, ana cigiyarta da daidai lokacin da ta
ɓ
ace. Da lambobin wayar da za a kira in an ganta...
Nana Haleema
09030398006.✍
🏻
[6/15, 3:57 PM] KRBBK: RDB02P3
Arewapen@nanahaleema11
Rehaan yana zaune ya
jingina da kujera ya lumshe idanunsa, waya ake yi masa amma bashi da lokacin kallon wayar balle ya
ɗ
auka. Tunani ne kala-kala a ransa, ya rasa wanda zai kama ya yi nazari a kai.
Mamy ce ta shigo falon nasa da sallama, hakan ya saka ya bu
ɗ
e ido yana kallon
ta har ta ƙaraso ta zauna a gefensa. Tana zama ya zame ya kwanta, ya kwantar da kansa a kan cinyarta yana lumshe idanunsa, ta
ɗ
ora hannunta a gashin kansa tana shaafawa a hanakali.
A sanyaye ya ce, "Mamy wani abu yana damuna."
Mamy ta ce, "meye shi?."
Ya
ɗ
ago ya kalli idanunta ya ce, "Mamy Salman..."
sai kuma ya miƙe zaune ya ce, "jiya dashi na kwana a raina, ina so in tafi dashi Jedda a nema masa lafiya."
Mamy ta sauke numfashi ta ce, "Abba ya fa
ɗ
a min duk abinda ya faru, duk abinda ya faru a f
alon Daada ya sanar dani...."
Ta riƙe hannunsa duka biyun ta ce, "bazan ta
ɓ
a hanaka yiwa ƴan uwanka alkhairi ba, kome zaka yi musu ka yi, zumunci ka yiwa. Amma tunda uwarsa tace bata so sai ka ƙyale su ai babu dole ko?."
Ya
ɗ
an rausayar da kai ya ce, "A
mma Mamy...."
Ta dakatar dashi ta ce, "Allah ya ga zuciyar ka, Allah ya baka ladan niya. Yaushe zaka tafi Jedda?" Ta fa
ɗ
a dan ta kawar da waccan maganar.
Ya
ɗ
an sauke numfashi ya ce, "na kusa."
"Nima ina so na je gida amma mahaifin ka ya hana, kai ina
so ka je. Na samu labarin an samu inda Sofia take."
Ya
ɗ
aga ido ya kalle ta ya ce, "Mamy har yanzu ba ku fitar da rai da samunta ba?."
"Ta ya zamu fitar da rai? Har yanzu a jikina ina jin za a ga Sofia. Ka je gidanmu, ina so na san asalin abinda yake f
aruwa.
Ya rausayar da kai ya ce, "Mamy ni bana son zuwa ƙasar nan taku fa."
Ta harare sa cikin harshen hausa ta ce, "sai ka je,
ɗ
an rainin hankali kawai.
Ya yi dariya ya rungume ta ya ce, "Mamy har yanzu hausar ki bata zauna ba, kowa ya ji ya san koya
ki ka yi ba da ita aka haife ki ba."
"Kaima haka taka take, gwara ni akan ka."
"Well, in na samu lokacin zan je."
Ya kalli agogon hannunsa sannan ya ce, "ina da baƙi a guest house, zan je can mu tattauna. Zan iya yin kwana biyu a can."
"Kawai kana s
o ka gudu ne, ba wasu baƙi."
"Allah ina da baƙi Mamy."
Ta
ɗ
aga kai ta ce, "shikenan. Ka ci abinci?."
"Mun ci tare da Riyya."
Ta shafa fuskarta tana pecking
ɗ
insa a kumatu ta ce, "Allah ya cigaba da baka nasara, Allah ya cigaba da kare ka daga sharrin
duk mai sharri. Ya baka
ɗ
aukaka da zuciyar taimakon wanda ya cuce ka."
Shima ya yi pecking
ɗ
inta ya ce, "Amin Mamy. Ki cigaba da yi min addu'a, daƙyar nake yi zaman
ɗ
akin nan, sai na ji kamar ana bin bayana."
Ta shafa kansa ta ce, "tsananin addu'ar ce
ta kawo ka haka, kar ka damu. Kai mai nasara ne a ko yaushe. Shiyasa na so na saka maka sunan mai nasara, amma Kakar ka ta hana."
Murmushi ya yi ka
ɗ
an, ya kwantar da kansa a ƙirjinta yana jin ƙaunarta tana sake shiga ransa. In ba wajen ta babu inda yake
samun nutsuwa, daga ita sai Jazy, sai kuma Abba da yake yawan fahimtar sa. Amma Mamy daban take, ko ransa a
ɓ
ace yake da ya kwanta a jikinta sai ya manta, tunda shi bashi da riƙo, kana yi masa ya wuce.
Ta shafa kansa ta ce, "aure zaka yi Rehaan, ya kamata
ka rage wannan son jikin nan. Har yanzy baka girma da kwanciya a jikina ba. In kuwa ka yi aure sai ka kwanta a jikin matar ka."
Ta
ɗ
an yi murmushi ta ce, "matar ka zata sha wahala, kafin ta saba da wannan shagwa
ɓ
ar ta ka, kamar wani last born."
Ya sake
narkewa a jikinta ya ce, "ni babu wani aure da zan yi."
Ta yi dariya tana shafa bayansa ta ce, "tunda Kakar ka ta fa
ɗ
a sai an yi, ka yi haƙuri kawai."
Ya miƙe daga jikinta, hular da take bayan rigarsa ya ja ya rufe kansa ya ce, "zan tafi Mamy."
Ta m
iƙe tsaye ta ce, "ka yi parking kayan ka ne?."
"No need."
"okay my billionaire, Allah ya raya min kai, na ga ƴaƴanka."
Jin sunan da ta fa
ɗ
a ya basa dariya, ya sake rungume ta sannan ya
ɗ
auki wayarsa ya bar falon, ta bi sa da kallo tana jin alfahari a z
uciyarta mai matuƙar yawa.
Islaha alarm
ɗ
in wayarta ne ya tashe ta, ta miƙe a firgice tana sake jin sanyi yana sake dabaibaiye jikinta.
Ta bu
ɗ
e ido a hankali ta ganta a kwance a inda bata saba ganin kanta ba, a firgice ta miƙe tana jin sautin agog
o, tik tik tik da yake aiki a falon.
Ta
ɗ
aga kai ta kalli agogon, ta ga ƙarfe uku da rabi na dare, ta sake kallon ƙofar falon tana tuna a inda take, sai ta zabura da hanzari ta nufi ƙofar tana jijjigawa amma ƙofar ko motsi bata yi.
Ta koma wajan window
ta bu
ɗ
e tana kallo, gidan yana nan da hasken sa tar amma babu kowa a wajen.
Hawaye suka sake gangaro mata, daman ga ciwon kan da ta kwanta dashi, ta dafe jijiyoyin kan ta zame a wajan tana kuka sosai. Bata san a in a inda take ba, bata san waye ya kawo t
a ba, bata san a ina take ba.
Ta numfashinta sai ta ji yana sarƙewa, ta
ɗ
an ja sa da ƙarfi, ƙirjinta ya yi nauyi numfashin baya sauka yadda ya kamata.
A hankali ta miƙe tsaye, ta ƙarasa wajan ac falon tana kallon a.c, sai ta bi wayar da kallo har ta ga
inda switcg
ɗ
in yake, ta kashe tana numfashi da daƙyar.
Ta sake zamewa a wajan tana kuka sosai, sai da ta gaji dan kanta sannan ta miƙe zuciyarta tana bata umarni ta miƙe ta yi alwala ta yi sallah kawai.
Ta inda Allah ya taimake ta ta gama preiod, da
ace tana kai ne da bata san halin da zata kasance a inda bata san ina ne ba.
Wata ƙofa ta gani a falon, ta nufi wajan a sanyaye cike da tsoro ta mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar. Duhu ta gani babu haske ko ka
ɗ
an, ta
ɗ
an ta
ɓ
a gefe kawai ta ji ta kunna wutar wajan, t
a bi wajan da kallo.
Dogon corridor ne sai