Showing 222001 words to 225000 words out of 250912 words

Chapter 75 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1743

/>
auko ni?."

"Ki tambaye

shi."

"Wallahi baƙin ciki da haushinsa zai iya sakawa na shaƙe shi har sai ya daina numfashi. Bana

ɗ

aukar abinda kowa zai iya

ɗ

auka, zuciyata daban take da ta sauran mutane, abinda nake ji daban da na sauran mutane, bazan shiga lamarinka ba, kaima kar ka

shiga nawa."

Jafar da ya ga dai Rehaan

ɓ

ata mata lokaci zai yi sai ya ce, "ya

ɗ

auko ki ne akan maganar auren ku."

Ta

ɗ

an yi jim tana kallonsa kafin ta ce, "auren mu, ban gane ba."

Jafar ya ce, "eh auren ku, kin manta za ki yi aure ranar friday?."

"Ni

ban gane ba fa, kamar ya zan yi aure ranar friday?."

Jafar ya ce, "kin gane mana, ai na san kin san da auren da aka ce za a yi miki ko?."

Islaha sai ta tuna da maganar Baffa ta ce, "oh! Wai shine daman wanda ake so a liƙa min

ɗ

in nan?."

Jafar ya girg

iza kai yana dariya bai ce komai ba, yadda ta yi maganar ta bashi dariya sosai, wai wanda ake so a liƙa mata.

Ta ce, "yanzu na gane, sunan ya zo

ɗ

aya da sunan mahaifin wanda aka fa

ɗ

a min....."

Ta yi wani murmushin rainin hankali ta ce, "To ba a fa

ɗ

a masa

cewa na ce bana yi a kai kasuwa ba? Ko fa

ɗ

a masa aka yi na rasa masu sona ne da har za a yi min tallansa har cikin gida?."

Jafar ya

ɗ

age kafa

ɗ

a ya ce, "ask him Miss."

Ta kalle Rehaan da ba ita yake kallo ba ta ce, "babu wani aure a tsakanina da kai, ma

gana ta baki ma baza ta sake ha

ɗ

a ni da kai ba har abada balle aure. Ni ina da wanda zan aura, tallan aurenka da aka kai min kuna a kai kasuwa, ni a wajena bani da lokacin magana da kai balle auren ka....."

Ta dakata tana har

ɗ

e hannu a ƙirji ta ce, "Malam

zan ce maka ko Alhaji? Ka saka a mayar dani kamar yadda ka

ɗ

auko ni."

Sai a lokacin ya ce, "So go and tell your father to inform Abba about what you said, so the marriage can be called off."

Ta bisa da harara tana yi masa kallon up and down ta ce, "gani

ga ka ai, ba sai an fa

ɗ

awa kowa ba. Na ce maka bana yi, sai a haƙura ko?."

Rehaan ya lumshe ido yana jin

ɗ

an dama dama a ransa, jin ta ce bata so kuma baza a yi auren ba ya yi masa da

ɗ

i, ko haushin rashin kunyar ma ba ya ji, tunda bata so abin ya zo da

sauƙi.

Ya ce, "Kina da plan mai girma a kaina, kina shigowa rayuwata ta ko wanne

ɓ

angare. Yanzu kuma kin zo ta

ɓ

angarren aure...ina so na fa

ɗ

a miki, ni Rehaan na fi ƙarfin ki, ki canja tunani."

"Hey Mr man! In na shiga rayuwar ka na ce na shiga rayuwar

wa?...." Ta nuna sa da yatsa ta ce, "na ce na shiga rayuwar Rehaan Yola? To na samu ribar me?."

"Mr man ina so ka fa

ɗ

a min da ni da kai waye ya shiga rayuwa wani, sannan ka tuna har gida aka kai min katin gayyatar auren ka, ka ga ni nake da bakin da zance

nafi ƙarfin ka, tunda kai aka kawo min tallah, ba ni aka kai maka tallah ba....."

Ta yi dariyar rainin hankali ta ce, "Ai ban san arhar ta ka ta kai haka ba, ban san rashin class da ƙaryar iyayin naka a nan ya tsaya ba. Tunda aka

ɗ

auko tallan auren ka, a

ka zo har gida aka samu mahaifina, ana neman na amince na taimaka na aure ka, ka dawo zero percent a idanuna..."

"Ka jira lokacin da aka kai maka tallan Islaha, daga lokacin ne ka ke da bakin cewa ta canja tunani, amma daga lokacin da aka je aka zauna da

mahaifinta, aka ce an gani ana so na amince nace ina yi, na fi ƙarfin wa

ɗ

annan kalaman na kan harshen ka. Ba ni da lokacin

ɓ

atawa, ka bar maganar, dan bazai yu ba har abada!."

Shiru ya yi bai ce komai ba, zata sake magana ya bu

ɗ

e idanunsa cikin nata ya ce

, "shut up! Bana buƙatar ki yi magana...."

Ya nuna ta da yatsa ya ce, " Kin yi nasarar shiga rayuwata, kin yi nasarar da ki ka saka iyayena suka amince dake, kuma kin yi nasara ina yia iyayena biyayya akan duk abinda suka ce na yi."

Zata sake magana ya

katse ta ya ce, "I will marry you for five months as a contract, because of my father's command."

Banzan kallo ta yi masa sannan ta ce, "bana buƙata, bani da ra'ayi balle har na aure ka na zauna da kai a ƙarƙashin contract. Ka je ka samu wata amma ba Isl

aha ba, ita tace bata yi ka haƙura ko ka yi danassani. She's not your type, and she's not your class. An kawo min talla na ce kuma bazan siya, a kai wani gidan zasu iya tayawa!."

Ta kalli Jafar da yake kallon ikon Allah, duk da ba

ɗ

aga murya take yi in ta

na maganar ba, amma ya san maganar tana shigar Rehaan. Shi dai yana so ya ga an yi auren nan dan ya ga ya abin zai kasance, amma ya san abu ne mai wahala matuƙa wajan yuwar auren.

Islaha ta kalli Jafar ta ce, "please ka saka a mayar dani, bana son tsayuw

a a nan ko ka

ɗ

an."

Jafar ya miƙe yana murmushi ya kalli Rehaan da kamar bai san abinda aka yi ba.

Ya bu

ɗ

ewa Islaha ƙofa ya ce, "ki je mota, zasu mayar dake Miss."

"Na gode....."

Ta

ɗ

an waiwayo tana kallo Jazy, ta nuna masa Rehaan da hannu sannan ta c

e, "Ka fa

ɗ

a masa kar ya sake gangancin sace ni, ni ba toy ba ce da zai

ɗ

auko duk lokacin da ya ga dama, ni ba sa'arsa ba ce, ya sace wasu ya zauna lafiya, amma ban dani. Maganar aure kuma a kai tallah social media, a rabawa bloggers details

ɗ

insa wataƙila

a dace, baza a rasa masu buƙata ba. Wannan Islahan ta Saheer ce, ya je ya dage ya cigaba da advert, zai iya dacewa wata ƴar wahalar ta gani ta ya, amma ba da nan" ta fa

ɗ

a tana nuna kanta sannan ta juya ta fita da sauri.

Wai ta ya auren nan zai yu ne? Reha

an ya

ɓ

ullo da auren yarjejeniya, ya abin zai kassance ne?

💃🏻🤣

[7/28, 12:20 PM] KRBBK: RDB2P89

Nana Haleema.

Jafar ya kalle shi bayan ta fita ya ce, "Rehaan wanne irin auren yarjeniya kamar a america? Meye hakan?."

Bai kalle sa ba sai shiru da ya yi y

a zubawa waje

ɗ

aya ido, yana tuna kalamanta yana jin zafi a ransa, kuma ba kowa ya jawo masa wannan rainin ba sai Abba.

Jafar ya

ɗ

auki takardar da ya ajjiye ya ga takardar contract

ɗ

in ce, har ya tsara rules da komai, an yi printing, ga inda zata saka han

nu ga inda zai saka hannu.

Jafar ya kalle shi cikin fusata ya ce, "wani lokacin in ka yi wani abun kamar a rufe ka da duka wallahi, yanzu meye wannan don Allah? Kana musulmi gaba da baya za ka wani ƙirƙiri auren yarjejeniya?."

Ya

ɗ

ago ya kalle shi ya ce,

"Na yiwa Abba alƙawari, Abba bai ta

ɓ

a neman abu a wajena ba sai wannan lokacin, kuma na ce zan yi. Ka fi kowa sanin bana son auren nan, kuma bazan so ba, bana son yarinyar, kuma bazan so ta ba. Gwara a gina auren a ƙarƙashin contract, in na san auren yana

tafiya akan lokacinsa zai fi min sauƙi."

Ya girgiza kai ya ce, "hakan bai kamace ka ba ko ka

ɗ

an, bai kamata ka gina auren a ƙarƙashin yarjejniya ba. Kuma in na yarjejeniyar ne, ina laifin na shekara

ɗ

aya, sai ka saka wata biyar?."

Ya

ɗ

ago ya kalle sa y

a ce, "kwana na yi ina tunanin maganar nan, ban ta

ɓ

a tunanin wani abu a rayuwata kamar wannan ba. Wata biyar

ɗ

in ma ya yi min yawa, in kwanakin basu yi ƙasa ba bazai yi sama ba."

Jafar ya ce, "to ga shi nan ai ta ƙi yarda."

Ya

ɗ

an girgiza kai ya ce, "da

man saboda Abba nake yi, kuma ya ce baya so ya ji wata matsala daga side

ɗ

ina, in daga

ɓ

angarenta ne wannan bai dame ni ba daman ba so nake yi ba. Me zan yi da wannan abar?."

Jafar ya murmusa ya ce, "Ikon Allah, ni dai zan ga ta wannan abin nan zai yu."

"Shiyasa nake ji kamar na je na matse tsohuwar can na zuba mata poison ta ha

ɗɗ

iye ta mutu. Allah ban ta

ɓ

a jin haushinta kamar wannan lokaci ba."

Ya yi dariya ya ce, "gaskiya dai, haka kawai ta

ɗ

auko maka aure."

"Auren ma da wannan yarinyar, wacce ta ga

ma...." Jafar ya yi dakatar dashi ya ce, "za ka yi bayani da larabci a gaban Allah, babu ruwana."

Ya girgiza kai Jafar ya cigaba da karata rules

ɗ

in takardar, ya kalle shi ya ce, "auren ka bazai zama na sirri ba fa, dole za a sani."

Ya girgiza kai bai

ce komai ba Jafar da yake kallon abinda yake cikin takardar ta ce, "wannan aure dai za ku gina shi akan abinda ku ka ga dama ne, babu ruwan wani da wani kenan?."

Rehaan bai ce masa komai ba, Jafar ta gama karanta takardar kafin ya ajjiye masa ya miƙe ya

shiga ciki. Shi kuma Rehaan fita ya yi daga gidan yana so ya je inda dangin Mamy suka sauka.

Islaha tana fitowa ta ga baƙar motar tana jiranta, ta kalli mutumin da ya tare ta a daren jiya yana cewa ta shiga motarsa. Ba dan bata san hanya ba wallahi ba

bu abinda zai saka ta shiga motar, ta yi ƙwafa ta shiga suka tafi.

A ƙofar gidan suka ajjiye ta, tana sauka daga motar suks ha

ɗ

a ido da Sadik shi da Safeera sun fito daga gidan.

Ta ƙaraso wajan duk kallonta suke yi Safeera ta ce, "Daga ina haka?."

Is

laha ta kalle su ta ce, "wani waje."

Safeera ta ce, "ina ne wajan?."

Ta kalle ta sannan ta kalli Sadik ta ce, "in na fa

ɗ

a mu ku ba yarda za kuyi ba, za ku ce ƙarya nake yi. Gwara na yi shiru da maganar."

Safeeta ta ce, "baza mu ƙaryata ki ba, ki fa

ɗ

a

kawai."

Ta

ɗ

an shiru kamar mai tunani sannan ta ce, "ina zuwa, bara na yi sallar la'asar" ta fa

ɗ

a tana shiga gidan suka bita da kallo.

A zauneta same su a harabar gidan cikin inuwa, ta ƙaraso ta zauna ta ce, "Hamma Sadik ya batun mutanen nan? Sun sake

yin wayar ne?."

Ya girgiza kai ya ce, "basu yi ba, har yanzu shiru."

"Batun ku

ɗ

in fa."

"To an dai saka gidan nan a kasuwa, har yanzu ba a samu masu siya ba wallahi. Gona dai an taya, muna jira mu ji ko zasu siya."

Islaha ta ta yi shiru bata ce komai

ba. Safeera ta ce, "muna jin ki."

Ta

ɗ

ago ta ce, "Ban san me yasa ba, amma ina ji a raina akwai wani abun ba daidai ba."

Safeera ta ce, "na me kenan?."

"Akan Baffa nake magana, washe garin ranar da aka rasa Hamma ya kira ni wai wasu sun zo neman aure

na kuma ya amince musu, dan kar ya bada ni ne naga kamar bai kyauta min ba, amma da yanzu ya ce ya basu ni."

Sadik ya ce, "Nima ya fa

ɗ

a min maganar."

Ta

ɗ

an kalle sa ta ce, "ashe ka sani ma. Ban san meyasa Baffa ya yi haka ba, kamar ya manta da Hamma? K

amar ba shine yake cewa zai aurawa Hamma ni na kusa ba."

Safeera ta ce, "wai Baffa da kansa ne ya ce haka?."

"Shine."

"to ya batun auren ki da Hamma?."

"Nima ban san meyasa ya ce haka ba, ban san meyasa Baffa ya canja ra'ayinsa akan aurena da Hamma b

a. Abinda na sani ko waye bazan amince ba, auren Hamma ya fi min auren kowa a duniyar nan. Duk ku

ɗ

in mutum ba ya gabana, indai Hamma yana da rai ni mallakinsa ce."

Sadik ya numfasa ya ce, "abin ne da

ɗ

aure kai, ba a satin nan Baffa ya ce zai

ɗ

aura auren k

u ba?."

Islaha ta ce, "juma'a mai zuwa ya ce, amma yanzu an canja ya koma wani daban ba shi ba."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "Kuma na tabbatar Saheer

ɗ

in bai sani ba, kuma wannan maganar cutar dashi zata yi ba ka

ɗ

an ba."

Islaha ta ce, "shine abinda nake ji, t

sakani da Allah ta ya za a ce haka?."

Safeera ta ce, "Wai waye wanda za ki aura

ɗ

in? Su waye suka zo neman auren ki?."

Ta

ɗ

an kalle su sai kuma ta ja tsaki ta ce, "Lokacin da ya fa

ɗ

a min bai fa

ɗ

a min sunan waye ba, ya dai fa

ɗ

a min sunan mahaifinsa mutumi

n. Ɗan gidan Alhaji AbdulAziz Yola ne."

A tare suka zaro ido waje cikin mamakin sunan wanda ta fa

ɗ

a Sadik ya ce, "kai! Wai shi ne da kansa ya aiko nemawa

ɗ

ansa auren ki?."

Islaha ta ce, "abin kamar plan ko? Ni kaina ina ganin abin kamar tsarawa aka yi.

"

Sadik ya ce, "Gaskiya akwai ayar tambaya a kan maganar nan."

"Ni dai taimako bai yi min rana ba, haka kawai na tsinci wata tsohuwa a hanya na taimaka mata, ashe wai itace babar AbdulAziz Yola

ɗ

in."

Safeera ta ce, "Gaskiya dai lamarin nan kamar plan, k

awai dan kin taimaka mata sai a aura miki jikanta?."

Sadik ya ce, "Wanne

ɗ

an nasa a cikin yaran? An ce yaransa kaf suna da aure, wanne daga ciki ne zai ƙara aure a cikinsu?."

Ta

ɗ

an yi jimm tana tunanin ta fa

ɗ

a musu ko ta yi shiru, ta kalle su ta ga du

k ita suke kallo alamun suna jiran amsa.

Sai ta

ɗ

an ja tsaki ta ce, "ku share kawai, sanin waye ba shi da mahimmaci a halin da mu ke ciki. Yanzu ma da ku ka ga an sauke ni a mota shi mutumin ne ya saka aka kai ni can...."

Sai ta kalli Safeera ta ce, "J

iya da wani yake bina yana cewa na zo na shiga mota?” Ta fa

ɗ

a da sigar tambaya.

Safeera ta ce, "eh."

"Ashe shine ya aiko shi wajena. Har yana fa

ɗ

a min mahaifinsa ne yake son auren ba shi ba, shi bazai aure ni dan yana so ba, dan haka zai aure ni saboda m

ahaifinsa ya ce ya aure ni. Mtsw! Sai ka ce an fa

ɗ

a masa nima aurensa zan yi, ko maza sun ƙare a duniya ba gwara na mutu babu aure ba, balle ina da Hammana."

Sadik ya ce, "Ba ki fa

ɗ

a mana waye ba."

Ta

ɗ

an sake yin shiru kafin ta ce, "ba shi da wani mahi

mmaci, ku manta kawai. Mu caigaba da neman ku

ɗ

in fansar Hamma." Suka cigaba da tattaunawa akan yadda za a yi.

Islaha abu ka

ɗ

an sai ta yi tsaki saboda takaicin Rehaan, a haka suka gama zaman basu samo mafita ba, ta shiga gida Safeera ta tafi shima ya tafi

gida.

Rehaan tunda ya shiga gidan da dangin babarsa suke yake jin kansa cikin ƴanci da walwala. Dukkansu indiyawa ne, gaba

ɗ

aya basa jin wani yare in ba hindi ba sai english. Har gwara Yayar Mamy tana iya yin hausa ka

ɗ

an-ka

ɗ

an.

Suna ta hira gaba

ɗ

aya, su

n hanashi motsi kowa yana bashi labari ana bashi tsarabar da aka kawo masa. Shi dai tana kusa da Mamy a zaune, sai Yayar Mamy a zaune a gefensa sun saka shi a tsakiya.

Yana murmuahi ya ce, "Fateema bata zo ba?."

Mamy ta ce, "Tana wajan aiki, ta ce aiki

ya yi mata yawa, amma ta ce zata zo."

Ya

ɗ

an gya

ɗ

a kai bai ce komai ba yana kallon su gaba

ɗ

ayansu. Yayar Mamy mai suna Sanah ta ce, "ga mu gaba

ɗ

aya mun ha

ɗ

u, amma babu Sofia, ko tana da rai, ko bata da rai Allah ne ya sani."

Rehaan ya ce, "Mama wai meye

silar barinta cikin ku? Ya aka yi ta

ɓ

ata har aka neme ta aka rasa?."

Wacce ya kira da Mama ta ce, "Tunda mahaifiyarka ta auri

ɗ

an Nigeira kuma bafutalani take sha'awar auren irinsu. Gaba

ɗ

aya sai aka ƙi bata goyan baya kamar yadda aka bawa Mamy goyan bay

an auren mahaifin ku...."

Ta

ɗ

an sauke nunfashi ka

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login