Showing 216001 words to 219000 words out of 250912 words
yarinyar nan ta shiryawa."
Jazy ya yi dariya yana girgiza kai ya ce, "na fa
ɗ
a maka babu abinda take shiryawa, ta taimaki kakar ka akan titi, daga nan suka ha
ɗ
u ta kawo ta gida, daga lokacin kuma Daada ta fara wannan maganar."
Reh
aan ya ce, "Meyasa take shigowa rayuwata ko yaushe?."
Ya
ɗ
age kafa
ɗ
a ya ce, "oho, kaima kuma ka shiga rayuwarta ai."
Ya girgiza kai ya ce, "Wallahi ban yarda da yarinyar nan ba, akwai abinda take shiryawa a kaina."
Jafar ya yi dariya ya ce, "In za ka
saka a bincika sau dubu, amsar itace bata da wani mugun nufi a kanka. Wallahi bata san kai zata aura ba, ta san da maganar auren amma ba ta auren take yi a yanzu ba. Duk wanda zai fa
ɗ
a maka akasin abinda na fa
ɗ
a maka ƙarya ce, abinda na fa
ɗ
a maka a kanta s
hine gaskiya."
Rehaaan ya ce, "Ta ya zata dinga shogowa rayuwata ko yaushe? Da farko otel, hospital, guest house, jeddah sannan yanzu aure. Aure fa
Jazy!" Ya maimaita yana kallon Jafar.
Jazy ya ce, "ka san dai bazan yi maka ƙarya ba, ka san dai bazan fa
ɗ
i abinda yake ba gaskiya ba, ka san bazan ta
ɓ
a yin abinda zan cutar da kai ba, ka yarda yarinyar nan bata da nufi ko ka
ɗ
an a kan maganar nan, bata san da batun auren ka ba har yanzu."
"To ya aka yi ake zancen auren bayan bata sani ba?."
"ban sani ba, amm
a ita bata sani ba, amma wanda yake riƙonta ya sani."
Ya girgiza kai yana kallon Jazy ya ce, "Bazan aure ta ba Jazy, ban yarda da ita ba, bazan yarda da wannan auren ba."
"Ya kamata ka yarda."
"Bazan yarda ba, wallahi bazan yarda babu plan cikin a ha
ɗ
uw
ata da yarinyar nan ba, wani ne ya turo ta cikin rayuwata."
"Daman kwai plan
ɗ
in Allah mana, kuma daman Allah ne ya turo ta rayuwarka ba wani ba."
Ya girgiza kai ya ce, "haka bazai faru ba, akwai wani abun bayan nan. Meyasa sauran mata basu shiga rayuw
ata ba sai ita ka
ɗ
ai?."
"Ni dai ban ga wani plan ba, kuma na fa
ɗ
a maka na saka an bincika min maganar nan sosai."
Rehaan ya ce, "ta ya hakan zai faru lokaci
ɗ
aya? In ba plan bane wannan meye?."
Jazy ya ta
ɓ
e baki bai ce komai ba, dan ya gaji da maimaita
magana guda
ɗ
aya.
Rehaan ya bi sa da kallon tuhuma ya ce, "anya babu ha
ɗ
in bakinka a maganar nan? Na lura tun Jeddah kamar akwai abinda ku ke ha
ɗ
awa kai da ita."
Jazy ya
ɗ
aga hannu sama yana murmushi ya ce, "ban sani ba, Abba ne ya bani labari."
"Amma
meyasa ba ka fa
ɗ
a masa karuwa bace!?."
Jafar ya zaro ido waje ya ce, "ni Jafar na fa
ɗ
i abinda ban ta
ɓ
a gani ba? so ka ke Allah ya tsayar damu ya yi mana hisabi na yi bayani da larabci?. Ba da ni ba, na san illar da take cikin yiwa mutum ƙazafi akan abind
a ba ka da tabbas a kai."
Ya bisa da harara yana kallonsa amma bai ce komai ba, dan ya san yana nufin ƙazafi ya yi mata kenan. Ya ja tsaki yana ji an gama raina masa hankali a duniya, mutum kamar sa da iliminsa da komai a ace wai mata za a za
ɓ
a masa kamar
yaro ƙarami.
Ya ja tsaki mai tsaho ya ce, "Bazan amince da auren nan ba, dole a fasa shi!" Ya fa
ɗ
a yana miƙewa tsaye. Sai kuma ya tsaya cak jin cikinsa ya motsa, ya
ɗ
an runtse ido yana dafe cikinsa.
Sai kuma ya fara tafiya, Jazy ya miƙe tsaye ce, "ina z
a ka je?."
"Zan je na fa
ɗ
awa Mamy, bazan iya auren yarinyar nan ba, bazan iya auren karuwan da ta zubar da ciki ba, sannan
ɓ
arauniyar da take yiwa ƴan siyasa sata ba."
Jafar ya ce, "Yanzu ka yiwa Abba alƙawarin za ka aure ta."
"Ni ban yi alƙawari ba!."
"Amma ka amince tunda ka ce to, kuma ka ce ka masa za ka ta ya sa yiwa mahaifiyarsa biyayya."
Ya
ɗ
an dafe kai jin jiyoyin kansa suna harbawa, zuciyarsa tana bugawa, tsanar Islaha tana sake tasowa daga ƙasan zuciyarsa tana mamaye ko ina na jikinta.
Ya
hargitsa gashin kansa ya kalli Jazy, calmly ya ce, "Jazy na tsane ta, wallahi na tsane ta bana so na ganta. Ka ji na ce wallahi ko? I mean my words."
Jafar ya ce, "To ya za ka yi? Biyayya za ka yiwa Abba."
Ya
ɗ
ago yana kallonsa, Jafar ya bishi da kallo
ganin har idonsa ya canja kala zuwa jajeye, ya san ba komai ne yake canja yanayin Rehaan har haka ba, ba komai ne yake ta
ɓ
a shi har ya
ɓ
ata masa rai ba. Ya yi mamaki da ya ga ransa ya
ɓ
aci haka, ya yi mamaki da ya ga har mood
ɗ
insa ya canja, hakan da ya ga
ni ya tabbatar masa da gaske ya tsani yarinyar.
Jafar a hankali ya ce, "meye na
ɓ
ata ranka haka? Ni na jima ban ga ranka ya
ɓ
aci kamar haka ba, ka sassauta wannan
ɓ
acin ran please."
Ray ya kalle sa ya lumshe ido ya bu
ɗ
e ya ce, "na tsane ta, bana son gani
nta ko ka
ɗ
an a cikin rayuwata. Ta ya za a ce zata zama matata?."
Jafar ya ce, "ni abinda nake so da kai, ka daina fa
ɗ
ar abinda ba ka sani ba, ka daina fa
ɗ
ar kalmar da ba ka tabbatar ba a kanta."
"Zan sake maimaitawa ,she is a prostitute….Kuma zan je na
fa
ɗ
awa Mamy, ni bazan aure ta."
"Kar ka fa
ɗ
a mata."
Ya juyo ya kalle sa alamun meyasa ya ce, "hakan bai kamata ba, kuma za ka iya yin danasani nan gaba." Ya wani kalle sa yana harararsa, ya kasa cewa komai yana kallonsa jin wai zai iya yin danasani, ko
danasanin me zai yi oho.
Jafar ya ce, "Just obey your father's command, ka aure ta kawai, ba ka san me hakan zai kawo ba. Wataƙila ka ga ya zama alkhairi, haƙurin da za ka yi sai ka ga ya zama riba a nan gaba."
Ganin ya yi shiru bai ce komai ba ya san m
amaki yake yi akan ya ce zai yi danasani.
Jafar ya ce, "kana ji, ni ba wai aurenta nake so ka yi ba, ba goyan bayanta nake yi ba, ina fa
ɗ
a maka ka daina yi mata zato akan abinda ba ka da tabbas a kai, sannan ka yarda babu wani plan a lamarin yarinyar nan
, sannan ka amince ka yi abinda Abba ya ke so. Bayan nan babu wani abu a raina, babu wani dalilin da zai saka na ce ka amince saboda ra'ayin kaina. Kuma na ba ka shawara ka daina kiranta da karuwa, kuma kar ka fa
ɗ
awa kowa wannan maganar, bai kamata a jita
a bakin ka ba. Ba class
ɗ
in ka bane, in aka ji maganar karuwa a bakin ka za ka zubar da class
ɗ
in ka."
Ya sauke numfashi ya ce, "a ko yaushe ra'ayinmu
ɗ
aya da kai, meyasa yanzu ka canja?."
"Ban canja ba Ray, ina fa
ɗ
a maka abinda ya kamata ka yi ne kodan
saboda mahaifinka. Ka daina kiran yarinyar nan da karuwa, ko da karuwar ce bai kamata ka dinga fa
ɗ
a ba, tunda ba gani ka yi ba, hasashe ne."
"sai ka ce na daina cewa haka, ka san abinda na gani da idona meyasa ka ke ce min haka? Irin wannan yarinyar ka k
e cewa na aura?. Rehaan Yola ne, ko ka manta ne?."
"Ban manta ba mana."
"Abba bai yi bincike a kanta ba, bai ga halayen ta ba?."
"Ya ce shi bai ji wani hali mara kyau a kanta ba, in ka fa
ɗ
a masa a yanzu zai ga kana yi mata sharri ne dan ka gudu daga au
ren."
Ya dafe kai cikin takaici ya ce, "wai na gudu! Oh my god."
Jafar ya yi masa bai ce komai ba. Rehan ya dinga sauke numfashi kamar wanda ya yi gudu, ya rufe ido yana ji kamar ya kurma ihu saboda takaici da
ɓ
acin rai. Da wata daban ce ba Islaha ba s
ai ya yarda da auren, amma tunda aka ce Islaha ce sai ya ji bazai iya ba.
Jafar ya ce, "yanzu sai mu je gidansu ku tattauna ko? In ka yi mata ta ga zata iya auren ka sai ta taimaka maka ta aure ka, in ba ka yi mata ba a kai kasuwa" ya fa
ɗ
a yana gimtse dar
iya dan so yake ya sake tsokano sa.
Sai kuma ya kalle sa, saboda takaici ma bai ce komai ba sai numfashi da ya sauke yana cize lips
ɗ
insa kamar zai fasa shi da haƙora.
Jafar ya yi dariya ya ce, "Ango! Ango!!." Yana fa
ɗ
a yana dariya, sai wayarsa ta yi ƙ
ara, yana dubawa ya ga Abba ne yake yi masa waya, ya
ɗ
auka ya saka a kunne ya yi magana sannan ya kashe.
Jazy ya kalli Rehaan ya ce, "Abba ya ce ka same shi a
ɓ
angaren Daaada, ni dai zan wuce gida, Ba kasafai na cika gaisawa da kakar nan ta ku ba, in ka
fito ka same ni sai mu tafi gidansu budurwarta ka, in ba ka same ni ba...."
Kallon da ya
ɗ
ago yana yi masa ya hana Jafar ƙarasawa, ya yi dariya sosai harda tafa hannu ya fita, ya bar Rehaan da kayan takaici..........
Nana Haleema.
[7/27, 11:49 AM] KRBBK
: RDB2P87
Nana Haleema.
Walking slowly ya shiga falon kansa a ƙasa,
ɓ
acin ran da yake ciki bazai barsa ya
ɗ
aga kai ya kalli mutanen falon ba, ya nemi waje ya zauna bai kalli kowa ba.
A hankali ya ce, "Ina yini."
Daada ta bisa da kallo ganin ya
ɗ
an ra
me, ta ji labarin ya yi ciwon ciki kuma gashi nan ta gani a kan fuskarsa.
Amma duk da haka sai ta ce, "Gaisuwar tawa ce ko ta iyayenka?."
Ya yi shiru baice komai ba, kuma ya ƙi ya
ɗ
aga kai ya kalli kowa dan duk haushi suke bashi.
Daada ta ce, "na yi m
aka uzurin raahin lafiya. Ka ji maganar auren ka ai ko?."
Bai motsa ba balle ya amsa mata, bata damu ba ta ce, "Ranar juma'a mai zuwa za a
ɗ
aura aurenka Muhammad, sai ka fara shirye shirye, in za ka yi shagali ka yi, in baza ka ba dai kai ka sani."
Nan
ma bai ce komai ba sai Mama da ta ce, "Shagali kai Daada, bikin Rehaan guda in ba a yi shagali ba a bikin wa za a yi?."
Daada ta kalle ta ta ce, "kin san halin nunƙufurcinsa, bazai bar shi ya yi abinda ya kamata ba. Da ya yi shagali, da kar ya yi duk
ɗ
ay
a ne, aure ne wallahi sai an yi."
Ta sake kallonsa ganin ko kallon ta bai yi ba ta ce, "batun gidan da za ka zauna, umarni ne ba wai shawarar wani nake nema a nan ba. Ban ce kowa ya ce min komai ba, ban ce kowa ya kawo min shawararsa akan hukuncina ba...
." Ta fa
ɗ
a tana kallon kowa.
Kowa ya yi shiru yana jira ya ji me zata ce, har shi Rehaan
ɗ
in so yake ya ji abinda zata fa
ɗ
a.
Daada ta ce, "Ban amince Rehaan ya fita daga gidan nan zuwa wani gida daban ba, ban damu da gidajen da yake dasu a garin nan da w
ajen garin nan ba, ban damu da yana da gidaje masu yawa ba, umarni ne ba shawara ba, a cikin gidan nan nake so ya zauna. Ɓangarensa ya ishe sa ya zauna da matarsa, dan haka a nan zai zauna ban amince ya fita ba."
A lokacin ya
ɗ
aga ido yana kallonta, suka
ha
ɗ
a ido ta ga yadda fuskarsa da idanunsa suka canja, ya
ɗ
an lumshe ido ya bu
ɗ
e a kanta.
Ta ce, "ka ke kallona da wasu idanun ka masu kama da na maguna, ka ji abinda na ce ai ko?."
Ya
ɗ
an
ɗ
aga kai yana kallon ta, muryarsa a sanyaye ya ce, "meyasa bakya
sona ne Daada? Duk abinda zan yi farin ciki a duniya sai kin hana shi, duk abinda zai saka min walwala sai kin hana. Abinda zai saka ni baƙin ciki a ko yaushe shine burinki, abinda zai
ɓ
ata min rai ya hanani walwala shine burin ki. San....."
Abba ya dak
atar dashi ya ce, "Rehaan!."
Ya kalli Abba ya ce, "Abba ka bar ni na fa
ɗ
a mata, ta ce aure zata yi min da wata yarinya, duk wa
ɗ
anda suka yi aure a gidan nan kowa an bashi dama ya auri za
ɓ
insa, amma ni da yake ba a sona an ce ban isa ba, sai dai na auri w
acce aka za
ɓ
a min. Ka ce na yi haƙuri kuma na yi, ka ce na yi haƙuri na kar
ɓ
i auren na haƙura na kar
ɓ
a, yanzu kuma kana ji tana cewa na zauna a nan..." ya ƙarasa fa
ɗ
a cikin
ɓ
acin rai, amma maganarsa a hankali take fita, kuma a kakkatse.
Mama ta ce, "Rehaa
n ba ka da kunya ashe? Daada da mahaifinka ka ke fa
ɗ
awa haka?. Daadan ba ita ta haifi mahaifinka ba, bata isa da kai ba kenan?."
Ya kalli Mama zai yi magana Abba ya ce, "Ya isa haka Rehaan, kar ka ce komai."
Ya
ɗ
aga kai ya mayar da kansa ƙasa, muryarsa
a sanyaye ya ce, "a yaushe haka ka ke cewa kar na ce komai, na yi shiru Abba."
Daada ta saki baki tana kallonsa, sai kuma ta gya
ɗ
a tana girgiza kai tana kallonsa ta ce, "lallai jinin indiyawa wuyan ka ya isa yanka....."
Ta sake kallonsa ta ce, "Na isa
ɗ
in ne, shiyasa nake yanke duk abinda na ga dama a kan ka. Kuma wallahi sai anyi auren nan, ko za ka sha fiya-fiya ka kashe kan ka sai an
ɗ
aura auren nan da gawar ka. Kuma billahillazi in ka ƙure ni ka
ɓ
ata min rai, a yanzu zan kira iyayen ka a
ɗ
aura auren
kowa ya huta!. In kana musu ka nuna min ban isa nayi hakan ba."
Yana jin yadda Abba yake kallonsa shiyasa bai ce komai ba, ya sunkuyar da kai yana ji kamar ya tashi ya fita amma ba ya son yi saboda Abba, kuma ya san ƙarshe zagin a kan Mamy zai ƙare duk d
a bata wajan.
Mama ta girgiza kai ta ce, "ai sai ya nuna miki shi ba jinin fulani ne gaba
ɗ
ayansa ba, sai ya nuna miki akwai baragurbi a cikin jininsa."
Abba ya ce, "Saddiƙa ya isa...." Ya fa
ɗ
a yana kallon ta.
Abba ya kalli Daada ya ce, "Daada ki cigaba
da yanke hukuncin da ki ka ga dama, dole kowa ya bi."
Daada ta ce, "daman abinda zan fa
ɗ
a kenan, kuma dole ayi wallahi, in kuma ban isa ba zan gani."
Abba ya ce, "kin isa, tunda ki ka fa
ɗ
a hakan za a yi." Kafin a sake yin magana Rehaan ya miƙe ya fita
daga falon.
Yana fita ya ji wayar ta yi ƙara ya
ɗ
auko ya duba, ganin Abba ya kiransa kuma ta katse duk a lokaci
ɗ
aya, sai ya fahimci saƙo ne dan ya dakatar dashi daga barin gidan, ya koma da baya ya tafo
ɓ
angaren Abban ransa a
ɓ
ace sosai.
Bai jima da z
ama ba Abban ya shigo ya ga ya jingin da kujera ya lumshe idonsa.
Abba ya ƙarasa ya zauna akan kujera yana kallonsa, cikin sanyin murya ya ce, "Rehaan da mahaifiyata ka ke sa'in sa?."
Ya
ɗ
ago a hankali ya kalli Abba ya ce, "bata yi min adalci ne Abba,
bata sona."
Yadda ya yi maganar sai dai Abba ya ji tausayinsa, ya san Rehaan ya wuce irin wannan auren, ko a ƙauye an daina irin wannan aure balle a cikin birni, a cikin birnin ma namiji mai kyau da aji da ku
ɗ
i kamar Rehaan. Shi da in ya tashi aure zai i
ya
ɗ
auko ko wacce mace a fa
ɗ
in duniya ya aura, saboda abinda Allah ya mallaka masa, amma ace shine zai yi irin wannnan auren da ko matar ma bai sani ba.
Abba ya tausasa harshe ya ce, "tana sonka mana Rehaan, ya za a yi ta ƙi ka bayan kaima jikan ta ne?."
A hankali ya ce, "saboda ni jinin Mamy ne, kuma bata son Mamy."
Abba ya
ɗ
an dafe kai cikin rashin jin da
ɗ
i ya ce, "ka daina fa
ɗ
ar haka Rehaan, babu wanda Daada bata so a gidan nan." Ya yi shiru bai ce komai ba, dan ya