Showing 9001 words to 12000 words out of 250912 words

Chapter 4 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1665

falo daga ciki, sai wasu ƙofofin da suke wajan a kulle.

Ta taka a hankali ta bu

ɗ

e ƙofar farko, ta yi karo da babban bedroom mai kyau da girma, ta kunna haskensa dan ta san baza'a rasa ban

ɗ

aki a ciki ba.

Ta ƙa

rasa ta bu

ɗ

e bathroom tana kallonsa, bata tsaya ƙare masa kallo ba dan ba abinda yake gabanta ba kenan, ta shiga ta yi abinda zata yi ta fito ta dawo babban falon.

Jin sanyin ya yi mata yawa sai ta

ɗ

auki wayarta ta koma falon da ta baro, da application

ɗ

in wayarta ta ga alƙibila sannan ta tayar da sallah.

Sallah take yi tana kuka, bata san adadin sallolin da ta yi ba, ta dai san ta yi sallah da yawa tana fa

ɗ

awa Allah damuwarta da neman ya fitar daga inda bata san waye ya kawo ta ba.

A haka ta ji wayart

a tana kiran sallar asuba, ta idar da sallar ta yi shiru ko zata ji kiran sallah amma

ɗ

uf babu alamun kiran sallah a unguwar, ta miƙe ta tayar da sallah tana jin jiri yana

ɗ

aukarta saboda ciwon kai da yunwa.

Bayan ta idar ta jingina da kujera tana sauke n

umfashi cikin ciwon kai da yunwa.Tunaninta ya tsaya cak, tunaninta da hankalinta ya tsaya waje

ɗ

aya ta rasa abinda ya kamata ace ta yi.

Ta sake duba wayarta ta ga no service, ta sake fashewa da kukan takaici tana ji kamar ta samu wuƙa ta sokawa kanta ta

mutu kowa ya huta.

Bata san adadin lokacin da ta

ɗ

auka a wajan ba, ta san tana jingine da kujera idanunta a tufe tana karanta azkhar.

Ɗ

an ta

ɓ

a ƙofar ta ji anyi, ta zabura ta fito tana fitowa ana kulle ƙofar main falon. Ta saki ƙara ta ƙarasa tana jan ƙ

ofar amma an riga an kulle har an fita.

Ta bu

ɗ

e window tana cewa, "Don Allah ku bu

ɗ

e ni, ban yi mu ku komai ba meyasa za ku kawo ni nan ku ajjiye kamar kayan wanki? Don Allah ku taimaka min ku bu

ɗ

e min, Babana bashi da lafiya yana asibiti. Don Allah ku t

aimaka ku bu

ɗ

e min!" Ta fa

ɗ

a da ƙarfi tana kuka sosai.

Tsit wajan kamar babu kowa, ta juyo tana kallon falon taga ƙaton tray a ajjiye, da mini tea flaks, sai kayan tea da plates a rufe. Sai slice bread mai girma ajjiye.

Ta

ɗ

ora hannu a kai ta fashe da k

uka, a. bayyane ta ce, "kenan ana sane dani, har abinci aka kawo min. Na shiga uku!" Ta fa

ɗ

a cikin tsananin tashin hankali.

Ta cire rolling

ɗ

in kanta ta cillar da mayafin, ta zube guiwa a wajan tana kuka mai tsuma zuciya. Idanunta suka yi mata nauyi, ga

yunwa ga ciwon kai ga taurin kai, dan baza ta ci abincin ba sai dai ta mutu ta yunwa.

A fusace ta miƙe, ta yi fatali da tray

ɗ

in ya fa

ɗ

i a ƙasa komai na kai ya zube, kayan tea

ɗ

in ne da suke gwangwani, sai flaks

ɗ

in tea

ɗ

in sune ba su yi komai ba, amma a

binda yake cikin plate

ɗ

in ta zubar.

Cikin ihu ta ce, "bana ci, bana son cin komai. Ku bar ni yunwa ta kashe ni, bazan ci ba!" Ta fa

ɗ

a tana hakki dan numfashinta ya

ɗ

an riƙe, ga ciwon kai.

Takaici ya saka ta rasa me zata yi, ta gaji da yin kukan, ji take

kamar ta dinga dukan kanta har sai ta fitarwasa kanta jini.

Ta koma ta yi lamo tana jin zuciyarta tana bugawa sosai, tana kwance a kan carpet tana jan numfashin da ya tsaya mata a ƙirji saboda yadda numfashin nata ya tsaya.

Ta juya ta yi rigingine tan

a kallon sama idanunta a rufe cikin rashin sanin abinda zata yi, waye zai ku

ɓ

utar da ita daga halin da take ciki?.

******

Sadik tunda ya ga kiran wayar Saheer gabansa ya fa

ɗ

i, ya kalli Saleem da suke zaune ya ce, "Saheer ne yake yi min waya, har bana so

na

ɗ

auka wallahi."

Saleem ya ce, "

ɗ

auki, rashin

ɗ

aukar bashi da amfani."

"Na tabbatar sanarwar neman Islaha ya gani, shiyasa yake waya" ya fa

ɗ

a yana

ɗ

aukar wayar ya saka a speaker.

Cikin fusata Saheer ya ce, "Kai Sadik me nake gani haka? Wacce Islaha c

e ba a gani ba?."

Sadik ya yi shiru bai ce komai ba. Saheer ya ce, "ina magana ka yi min banza, wacce Islaha ce ba a gani ba?. Me ya kawo hoton Islaha duniya ana ya

ɗ

awa ana cewa ana nemanta?."

Sadik ya ce, "Saheer gaskiya ne abinda ka gani, tun daren ji

ya ba a ga Islaha ba, kuma...."

Cikin

ɗ

aga murya da tashin hankali ya katse sa ya ce, "kuma me! Ka san da hakan shine ka yi min shiru baka fa

ɗ

a min? Jiya me ka ce min, cewa ka yi bakwa tare ashe daman tun lokacin hakan ya faru ka

ɓ

oye min?."

"Bana so na

tayar maka da hankali ne shiyasa ban fa

ɗ

a maka ba."

"Shirun da ka yi min yanzu kwantar min da hankali ya yi? Kamar Islaha ace tun jiya ba a ganta ba ka kasa fa

ɗ

a min? Meye amfanina da bazan sani ba?."

"Ka yi haƙuri."

"Ina ta je? A ina aka sace ta?. Nag

a ana cewa ta fito daga asibiti, an duba cameras

ɗ

in da yake wajan?."

Sadik ya ce, "duk mun yi fa, amma babu wani labari wallahi. Iya fitowarta daga asibitin kawai mu ka gani."

Saheer ya ce, "innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Sadik amanar da na bar m

aka kenan, ta ya za ka bar Islaha ta fito ita ka

ɗ

ai cikin dare?."

"Ka san ina ta cikun cikun neman ku

ɗ

in aikin Baffa, lokacin da ta je asibitin bana nan

"Ya Subahanallahi! Yanzu ya ake ciki? Har yanzu babu wani wanda ya samu labarinta?."

"Babu."

Sahee

r ya

ɗ

an yi shiru, muryarsa tana cracking cikin damuwa ya ce, "Anya ba ƴan kidnappers ne suka

ɗ

auke ta ba?."

Sadik jin rauni a muryar abokin nasa sai ya basa tausayi, ya tausasa murya ya ce, "bama fatan hakan in sha Allah. Kai ba ka da wani waje da ka ke

tunanin zata iya zuwa?."

"Babu Sadik, duk wajen wanda zata je na tabbatar yanzu kuna tare. Ya Allah! Ina Islaha ta ke? Allah ka sa duk inda take tana cikin amininci."

"Amin."

"Sadik ana sanyi a nan ko?."

"Uhum ana yi."

"Islaha bata son sanyi da iska

mai ƙarfi, kasan tana da asthma. Yanzu in tana wani wajen da ciwon ta zai tashi fa, waye zai kula da ita har ya bata taimako?" Ya fa

ɗ

a cikin rauni.

Sadik ya ce, "in sha Allah tana waje na gari."

"An sanar da ƴan sanda?."

"Duk mun yi Saheer."

"Shikenan,

nima zuwa gobe zan taho nigeria."

"Amma ka fa

ɗ

a min akwai abinda zai riƙe ka a can, ka fa

ɗ

a min mahimmacin aikin ko?."

"Ta ya zan iya zama babu Islaha Sadik? Ta ya hankalina zai kwanta har na yi aiki ban san inda take ba?. Gwara na rasa komai na dawo mu

nemo ta tare."

"Dawowar ka ba ita zata bayyana Islaha ba, ka zauna ka cigaba da neman ku

ɗ

in aikin Baffa, ka dinga ta ya mu da addu'a, itace abinda take so faga gare ka." Saheer bai ce komai ba ya kashe wayar cikin ƙunar rai.

Saleem ya girgiza kai yana j

injina ƙarfin son da Saheer yake yiwa Islaha ya ce, "gaskiya Saheer yana son Islaha, ban ta

ɓ

a jin rauni a muryarsa haka ba."

Sadik ya murmusa ya ce, "A dai wannan zamanin, ni dai na jima ban ga masoyi kamar Saheer ba, itama kuma na jima ban ga mace mai r

iƙo da halicci da soyayya kamar ta ba."

Saleem ya ce, "Allah ya bayyana mana ita."

"Amin ya rabbi."

Kiran Saherr ne ya sake shigowa, Sadik ya

ɗ

auka Saheer ya ce, "kuna tare da Safeera ne?."

"Eh yanzu ta bar nan, muna tare har Saleem."

"yauwa, akwai

wata ma'aikaciyarsu Ummi, kwanakin baya ta yiwa Islaha barazanar sai ta ga bayanta. Ka tambayi Safeera a gabanta aka yi, aje a kamata ta fito da Islaha. A jikina nake jin itace ta

ɗ

auke ta."

Sadik ya ce, "anya zata aikata haka?."

Cikin masifa ya ce, "i

n ba ita bace to waye? Ka je a kamata ta fito min da matata, in ba haka ba wallahi sai na saka an yi mata abinda bazata ta

ɓ

a mantawa dashi ba. Ka tambayi Saleem da Safeera, su sun san case

ɗ

in. Ranar da aka bata katin gayyatar Ray ranar abin ya faru."

Sal

eem ya ce, "Saheer tabbas an yi haka, ta shigo wajan Safeera tana fa

ɗ

a mata, nima kuma ina wajan."

"Yauwa, kaima shaida ne. Don Allah aje a san abinda za a yi a kamata, ta fa

ɗ

a mana inda ta kai Islaha, in ba haka ba mu tafi kotu."

Saleem ya ce, "in sha

Allah za a yi hakan yanzu kuwa."

Saheer ya ce, "na gode" ya fa

ɗ

a yana kashe wayar.

Sadik ya ce, "Haba Saleem, ya za ka biye masa?."

Saleem ya ce, "in abinka ya ta

ɓ

a har a bakin allura nemansa za ka yi. Dole Ummi ta shigo ciki case

ɗ

in nan saboda furuc

inta, dan haka ka tashi mu je kawai. Wannan babban case ne, kuma Ummi zata iya aikata komai dan ganin bayan Islaha."

Sadik ya ce,  "a kan me?."

"Saboda ta fita

ɗ

aukaka a wajan aiki mana. Tashi mu je."

Sadik ya miƙe ya ce, "Amma baza a kar

ɓ

i shaidar Sa

feera ba, saboda ƙawar Islaha ce."

"Ba za a rasa cctv ta

ɗ

auka ba, mu je dai kawai."

Aka kira Safeera dan a tafi police station a kai report akan Ummi.

*******

Maman Orpanage tana zaune tana kallon abinda yake faruwa, tana ganin yadda duniya

ta hargitse akan neman Islaha, ana ta reposting hotonta. Hotunanta sai yawo suke yi a duniya ana cigiyar inda take.

Ta yi murmushi tana ka

ɗ

a kai ta ce, "aiki ya yi kyau" ta fa

ɗ

a tana

ɗ

agowa ta kalli wanda yake kallon ta.

Ya yi murmushi ya ce, "duk abin

da ki ka ce shi nake yi ranki ya da

ɗ

e."

Ta yi dariya ta ce, "Aiki ya yi kyau sosai. Ka yi komai ta yadda babu wanda zai fahimta. Ka yi komai akan lokaci, a daidai lokacin da ake buƙatarsa. Zan ƙara maka naira dubu

ɗ

ari akan abinda mu ka yi za a baka."

Y

a yi dariyar nasara da jin da

ɗ

i ya ce, "Godiya nake uwar

ɗ

akina, Allah ya ja da rai."

Ta kalle sa a nutse ta ce, "bana so a samu matsala, yadda aka yi wannan babu matsala ina so aikin gaba ma ya zama mara matsala. A

ɗ

auke wayar ta, a tabbatar an goge koma

i na kan wayar ta, ko da hotonta ne a goge ta yadda babu abinda zai dawo kai."

"Sannan kar a barta ta dawo nan kusa, ayi nisa da zamaninta kamar shekara

ɗ

aya zuwa biyu nan gaba. Ta cigaba da rayuwarta a nan, kar ku bari ta ga fuskar ku, ko ta ji wani abu

daga gare ku. Tana da wayo, tana da kaifin basira, ƴar jarida ce, tsaf zata iya yin abin da baku yi tunani ba. Ku

ɗ

auke wayarta gaba

ɗ

aya, kar ku barta da waya, in ba haka ba da gidan da ku kan ku zata iya yiwa video."

Ya

ɗ

aga kai ya ce, "an gama ranki ya

da

ɗ

e."

"Ba zancen an gama ba, Islaha ta wuce tunanaka, tana da wayo, tana da fikira tsaf zata yi abinda ba ku yi tunani ba."

"Ai ranki ya da

ɗ

e tunda ta shiga hannu zancen ya ƙare wallahi."

Ta girgiza kai ta ce, "haka nake so naji, haka nake so naji, da

n na tabbatar da komai zai tafi yadda nake so. Zata iya tafiya, zaka ji alert."

"an gama ranki ya da

ɗ

e, amma in aka samu akasi ko ta yi taurin kai za ki ji wani labarin da ba wannan ba."

"Duk yadda ku ka yi, ku tabbatar kawai bata ganku ko ta ji sunana b

a."

"An gama" ya fa

ɗ

a yana bu

ɗ

e ƙofa ya fita.

Ta sauke numfashi ta ce, "matsala ta ƙare!."

*****

Ƴ

ar sanda mace, da maza biyu ne suka nufi ma'aikatar su Islaha, ana zuwa aka nemi ganin Ummi aka nuna musu offfice

ɗ

insu.

Aka yi knocking suka shi

ga akace ai tana office

ɗ

in Chairman. Suka wuce can, ya basu izinin shiga, suka shiga suka gaisa.

Officer ya ce, "Muna neman Ummi Mubarak ne."

Ummi ta bi su da kallon mamaki ta ce, "gani."

Ya kalle ta ya ce, "muna nemanki a office, za ki amsa wasu tam

bayoyi."

Ummi gabanta ya fa

ɗ

i, ta zaro ido waje ta ce, "me na yi kuma?."

Macen ta ce, "an shigar da ƙarar ki, akan ana zargin da saka hannunki a

ɓ

atan Islaha Muhammad Maddibo."

Ummi ta bu

ɗ

e ido waje ta ce, "wallahi ban san komai ba, ban san waye ya

ɗ

a

uke ta ba."

Ɗ

an sandan ya ce, "yanzu zamu je mu dawo, ba jimawa za ki yi ba, in har mun tabbatar da baki da laifi."

Chairman ya miƙe ya ce, "Officer Ummi bata da laifi a kan hakan."

Ya kalle sa ya ce, "duk wata magana zamu yi ta a can, a nan babu abin

da zamu yarda dashi."

Ummi ta ce, "na rantse da girman Allah bani da hannu a ciki, ku yarda dani."

"gaskiyarki zata fitar dake, mu je."

Ummi ta firgita matuƙa, ta

ɗ

ora hannu a akanta ta ce, "Wallahi Allah bani bace. Ban ta

ɓ

a shiga police station ba, d

on Allah ku yi haƙuri."

"Malama Ummi, ki amince mu tafi cikin salama da mutaunta juna, kar ki kawo mana hargitsi cikin lamarin nan."

Muslim da yazo wajen ya ce, "shikenan Officer, ku bani dama na taho da ita a motata, ku yi min wannan alfarmar."

Basu

ƙ

i hakan ba suka wuce suka tafi, Ummi tana hawaye ƙirjinta yana bugawa da ƙarfi, zuciyarta tana barazanar tarwatsewa saboda tashin hankali da tsoro mai yawa

Wai Islaha a hannunwa take ne? Abin ya

ɗ

aure min kai fa

🤔🤣🤣

1k on telegram

09030398006

Nana Hal

eema.

[6/16, 9:59 AM] KRBBK: RDB02P04

Arewapen@nanahaleema11

Rehaan asibiti ya fara zuwa, tunda aka san ya shigo kowa ya shiga hankalinsa, aka mayar da hankali akan aiki sosai, dan kowa ya san halinsa, ba ya kar

ɓ

ar kuskure."

Tare suke da mutane a bayansa

, yana tafiya ana binsa a baya, aka bu

ɗ

e masa office ya shiga yana kallon wajan secretary

ɗ

insa ya ga bata nan, ya juyo ya kalli Dr Abdul ya ce, "where is she?."

Dr Abdul da girmamawa ya ce, "Sir kwana biyu bata zuwa gaskiya."

Da ido ya yi masa alamun

meye dalili, Dr Abdul ya ce, "ta yi aure, tana hutu." Bai ce komai ba, aka bu

ɗ

e masa glass door

ɗ

in office

ɗ

insa ya shiga yana bin ko ina da kallo.

Babban Office ne mai kyau da

ɗ

aukar hankali, komai na cikinsa baƙi da gold ne. Ga hotonsa babba a kafe a of

fice

ɗ

in, ga awards a ajjiye akan cabinet da aka yi ta dan su.

Ga gadon duba marasa lafiya, ga kujeru masu kyau da aka tanada dan ganin mara lafiya. Komai na office

ɗ

in perfect and luxury, babu tarkace komai decent irin na ƴan gayu.

Rehaan ya nemi waje

ya zauna yana kallon mutanen

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.

Sai kuma ya janye ido yana kallon wani waje daban ba tare da ya ce musu komai ba. Ƙaramin kuskure yake dubawa, so yake ya ga ƙaramin abu da zai yi magana a kai amma bai ga komai ba. Ya kalle su ya yi musu ala

mun su tafi, suka yi godiya suka tafi.

Sallamar Dr Isma'il ya saka ya

ɗ

ago kai ya kalle shi yana amsawa. Dr ya ce, "Good Day Sir." 

Rehaan kallonsa yake yi bai ce komai ba, Dr Isma'il ya ce, "Sir, we have a kidney transplant surgery, and a donor is avai

lable."

Rehaan ya bu

ɗ

e baki ya ce, "what next?."

"We are waiting for your signature on this document, sir."

Ya kalle sa ya ce, "haka nace maka nazo nan ne dan na yi aiki?."

Dr ya ce, "sorry sir. But it's necessary."

Ya

ɗ

an ta

ɓ

e baki ya

ɗ

ora ƙafa ka

n

ɗ

aya yana ha

ɗ

e hannu waje

ɗ

aya ya ce, "So, am I the only surgeon here who is

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login