Showing 171001 words to 174000 words out of 250912 words
da
ɗ
i a ranta. Bata ta
ɓ
a ganin wacce ta samu ciki ba ta hanyar aure ba ido da ido sai Labiba, shiyasa abin yake
ɗ
aure mata kai sosai.
A lokacin aka bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin, ta juya ta kalli wanda ya shigo dan a tunaninta su Labiba
ne, bata gane waye ba dan scrub ne a jikinsa irin na likitoci, sannan ga hular tiyata ga face mask.
Kafin Islaha ta yi magana an juya an fita daga
ɗ
akin an rufe
ɗ
akin, sai ta ta
ɓ
e baki ta koma ta yi kwanciyar ta, dan gaskiya bazata tashi ba sai Labiba ta
dawo.
Rehaan da ya yi mistake
ɗ
in
ɗ
aki ya tsaya bayan ya fita ya yi shiru, ya tafi tunani yana girgiza kai, yana sake tambayar kansa kamar yarinyar can ya gani, yarinyar da ya taimaka mata a train. Sai zuciyasa take fa
ɗ
a masa me ya same ta har haka? Ko c
iwon train
ɗ
in ne har yanzu bai bar ta ba?.
Ya shiga office yana cire hular kansa ya zauna yana tunanin da bai san dalili ba. Ya kalli landline yana tunanin ya tambayi reception amma yana tunanin ina ruwansa? In ma itace ina ruwansa da zai damu?.
Ya sauk
e numfashi, ya girgiza kai yana so ya kawar da ita daga ransa amma sai ya kasa, ya tallafi ha
ɓ
a yana tunani, sai kuma ya yi tsaki ya
ɗ
auki wayar ya kira reception.
Daman sun san daga inda kiran yake, suna
ɗ
auka ya ce, "what happened to the patient in roo
m 202 of the emergency ward?"
"Wait a minute."
Ya yi shuru yana ji ana danna computer sannan aka ce, "She had a miscarriage Sir, She was three weeks pregnant... and she took the wrong medication without knowing it was harmful to her condition."
Rehaan
ya ji wani irin dummm a tsskiyar kansa, ya runtse ya furzar da iska, ya ha
ɗɗ
iye yawu don son tabbatarwa ya ce, "Are you sure it's the patient in room 202 who had the miscarriage?."
"Yes Sir. There is no mistake, her name is Maddibo Mu....."
Rehaan kafi
n ta kai ƙarshe ya dakatar da ita ya ce, "is okay, thnak you."
Ya ajjiye wayar yana tuna sunan Islaha Muhammd Maddibo, ya shafa kansa yana ji kamar wutar tsanar ta ake hura masa a zuciyarsa.
Kenan condition
ɗ
in da ta shiga a train ciki ne? Ya
ɗ
aga kai
sama yana jin wani irin yanayi, kuma ya tuna abinda Ubaid ya tura masa.
A bayyane ya ce, "Oh Allah! Meyasa nake ha
ɗ
uwa da yarinyar nan ne? Meyasa ƙaddara take ha
ɗ
a mu da ita ko yaushe?" Ya fa
ɗ
a yana dukan table, yana ji ina ma bai ta
ɓ
a saninta a duniyars
a ba.
"Kuma cikin Ubaid ne!."
Ya rufe ido ya bu
ɗ
e, sai ya sauke numfashi ya ce, "bazan sake ganin ta ba daga yau, in sha Allah!" Ya fa
ɗ
a yana jan numfashi, sai kuma ya
ɗ
auki kayansa ya fita daga asibitin.
Labiba ta kasa yiwa Islaha magana itama bata ce
komai ba, sai dare sannan aka aka yi discharging
ɗ
insu Labiba da kanta ta biya duk wani bill.
A taxi suna tafiya Labiba ta kalli Islaha ta ce, "Don Allah kar ki fa
ɗ
awa kowa wannan maganar, tsautsayi ne, kuma baza a sake ba."
Islaha ta wani kalle ta ta
ce, "ina ruwana Labiba? Lokacin da ki ka yi na sani, In ba dan neman taimakona da ki ka yi a lokacin ba kin ta
ɓ
a nema ne?. Nima saboda zuciyar musulunci ya saka na kalle ki, kuma ina kallon ki a matsayin ƙanwar Hamma.
Labiba bata ce komai ba, itama ta sha
re ta suna zuwa ta fita daga motar bata sake kallon ta ba.
Haka Islaha ta kwana da wannan tunanin, da ta motaa abin take tunawa tana ganinsa kamar a mafarki. Da safe bayan sun gama komai ta nufi gidan Rehaan dan yin aiki, da kuma sake yi masa godiya akan
abinda ya yi mata.
Tana shiga ta ji falon shiru babu kowa, lokacin sallar azahar ne ta tabbatar bacci yake yi. Ta dafa tea ta ajjiye, tana zaune ita ka
ɗ
ai har aka yi sallar la'asar.
Da yake ba sallar zata yi ba bata tashi, tana zaune a kitchen tana dann
a waya ta ji an shigo falon. Ta
ɗ
ago kai, sai kuma miƙe a sanyaye ta fito tana fitowa falon suka ha
ɗ
a ido.
Ta
ɗ
an yi murmushi, da son nuna masa ta gode akan taimakonsa, ba dan haka ba shi ya isa ta kulasa. Islaha ta ce, "ina yini" ta fa
ɗ
a da hausa tana k
allonsa.
Ya yi shiru bai ce komai ba, yana kallon fuskar ta sau
ɗ
aya ya
ɗ
auke kai, domin yanayinta da komai na ta ya yi kama da wacce ta samu miscarrige
ɗ
in.
Islaha ta ce, "na gode da taimakona da ka yi."
Ya juyo ya kalle ta, sai kuma ya dawo da baya
ya zo kusa da ita yana kallon ta ya ce, "I don't ever want to see your face again. Stay away from this house. Your face is the first face I've ever hated seeing in my life......"
Ya dakata yana kallon ta kamar yadda take kallonsa, ya girgiza kai ya ce, "
Bana so na sake ganin ki, daga yau!."
Islaha ta bi sa da kallo tana mamakin kalamansa, daman yana da guts
ɗ
in cewa ya tsane ta? Ta yi tunanin itace zata ce ta tsane sa ba shi zai fa
ɗ
a ba.
Sai ta ga ya ja bayac ya ajjiye ku
ɗ
ina inda ya ta
ɓ
a ajjiye mata ya
ce, "ki
ɗ
auka, ki je ki cigaba da abinda ki ka saba. But I don't want my name dragged because of you."
Da mamaki take kallonsa ta ce, "Dragged your name? Akan wanne dalili kenan."
Bashi da lokacin bata amsa, ya wuce ta sai ta ga kamar in ta bari ya ta
fi bata tanka ba ya gama ci mata fuska.
Ta ce, "Ji mana! Dan na zo gidan ka ina aiki ba haka yana nufin kana da ikon fa
ɗ
a min abinda ka ga dama ba. In kana so kace na daina zuwa gidan nan ka fa
ɗ
a kai tsaye, ba sai ka yi ƙoƙarin ci min mutunci ba. Ka ke z
ancen ka tsane ni, kai ka
ɗ
auka nima sonka nake yi? Wallahi nima babu wanda nake jin haushi kamar ka, in ba ka sani ba yau ka san da hakan. Ina zuwa gidan nan saboda wani dalili, kuma na samu mafitarsa, dan na daina zuwa kai zaka ragu da rashin zuwana, ba
ni ba."
Ya waiwayo ya kalle ta yana mamakin ƙarfin hali da rashin kunyar yarinyar nan.
Ya record
ɗ
in miscarrige
ɗ
inta ya zo har office
ɗ
insa, amma ta dinga fa
ɗ
a masa wannan maganar banzar?.
Kamar bazai kula ta ba, sai kuma ya
ɗ
an
ɗ
aga kai ya ce, "Than
k God you've found your solution. Now leave! I don't want to see you again. Go and continue your filthy prostitution."
Islaha ta wani zaro ido, cike da tsiwa da rashin kunya, da tafasar zuciya ta ce, "Kar mu zo nan, kar ka kuskura ka kira ni da kalmar kar
uwa!" Ta fa
ɗ
a da hausa tana kallonsa.
Ya
ɗ
an bu
ɗ
e ido, wani irin haushinta yake ji ba ka
ɗ
an ba, sai ya ya jingina da staircase yana yi mata kallon ƙasƙanci ya ce, "Let me say it again, you're a prostitute and a thief. Za ki dake ni?.."
"Bazan dake ba, a
mma harshena zai dake ka. Ni ba karuwa bace, kar ka sake kirana da wannan sunan. Sannan ni ba
ɓ
arauniya bace, sau
ɗ
aya na ta
ɓ
a
ɗ
aukar abinda ba nawa ba, kuma saboda shi nake a ƙasar nan. Ba ka isa ka fa
ɗ
a min magana wacce bata yi min ba na ƙyale ka. Kar ka
yi tunanin saboda kai ne Rehaan Yola zan saurara maka, wallahi bai dame ni ba, ko kai waye a duniyar nan ba ka isa ka
ɗ
aga min murya na ƙyale ka ba."
Sai ya ga kamar yana zubar da ajinsa in ya tsaya yana magana da ita. Ya
ɗ
auke kai ya ja tsaki ya fara ha
wa sama, sai kuma ya tsaya ya kalle ta kamar zai yi magana sai kuma ya fasa ya hau sama bai sake waiwayonta ba, dan Allah ya sani ba ƙaramin haushinta yake ji ba.
Ta kalli ku
ɗ
in da ya ajjiye, ta kalle sa tana ganin a lokacin zai shiga bedroom, ta zubar da
ku
ɗ
in a ƙasa ta ce, "bani da buƙatar ku
ɗ
inka, kuma Allah sai ya saka min ƙazafin da ka yi min...bazan yafe wannan kalma ba, sai Allah ya tsayar damu a ranar hisabi, ka yi bayanin sunan da ka kira ni dashi."
"Kuma ka jira Rehaan Yola, wallahi sace ni
ɗ
in
da ka yi bazai tafi a banza ba, sai na nuna maka waccece Islaha!."
Yana jin duk abinda take fa
ɗ
a, ya shiga
ɗ
aki ya rufe ƙofa, ta tsaya tana kallonsa cikin wani irin baƙin cikin da bata ta
ɓ
a jin irinsa a rayuwar ta ba.
Ta kasa tafiya saboda takaici, bata
san ta fara hawaye ba, sai
ɗ
uminsu ta ji akanfuskarta. Ta goge ido, ta sake kallonsa sai ta fashe da kuka, tana tunanin wacce halitta ce a jikinta da ake yi mata kallon karuwa?. A haka ta ja ƙafar ta ta fita daga gidan, tana ji a ranta ta fita kenan har A
llah ya tashi duniya baza ta dawo ba.
Rehaan fan's yaneee
🤣🤣🤣
Nana Haleema.
[7/20, 10:26 AM] KRBBK: RDB2P67
Nana Haleema.
Islaha ko da ta koma gida Maleek sai kawai ta sake fashe da kuka, kuka ta yi sosai, kuka mai mai tsuma zuciya da baƙin cikin da
bata san na meye ba.
An da
ɗ
e ana kiran ta da karuwa, ba yau aka saba kiran ta da sunan ba, sunan ba baƙo ne a gare ta ba. Bata san dalilin mutane na fa
ɗ
a mata ba, amma bata ta
ɓ
a jin zafi da haushin kalmar kamar yau ba.
Ko dan Rehaan Yola ne ya fa
ɗ
a mat
a bata sani ba, amma yadda kalmar ta yi mata zafi a ranta ko kalaman Mama basu ta
ɓ
a yi mata zafi haka ba. Tunanin ta
ɗ
aya ko yaushe, wacce halitta ce a jikinta da ya saka ake yi mata kallon karuwa? Aikinta ne ya jawo ko kuma ina ta tashi? Haka ake yiwa wa
ɗ
anda suka tashi a gidan marayu kallon karuwai ko kuma ita ka
ɗ
ai ta fita zakka?....
Ta yi kuka ta gode Allah, kalmar
ɓ
arauniya tana sake tsaya mata a zuciyata. Ta lumshe ido tana goge idanunta, tana jin zafi da
ɗ
aci yana mamaye mata ko ina na jikinta da ji
nin jikinta. Ashe da ƙaryar haushin sa da take yawan fa
ɗ
a take yi, sai yanzu ta san meye asalin jin haushi, bata ta
ɓ
a jin ta tsani abu kamar yadda take jin ta tsani Rehaan ba, yanzu ta san meye tsana da jin haushi, da bata san komai ba.
Ta goge idonta ta
kanta a hankali tana ji hawaye yana sake sakkowa.
Bata san lokacin ta kwashe a haka ba, tana ji wayar ta tana ƙara amma bata iya
ɗ
auka ba saboda yadda jikinta yake a sanyaye, haushi da baƙin ciki ya gama mamaye mata zuciyarta. Gaba
ɗ
aya zaman ƙasar ya fita
daga ranta, komawa gisa take da buƙatar yi cikin gaggawa, bata son zaman ko ka
ɗ
an.
Ta jawo waya ta ga wanda ya kira ta, bata bi kiran ba ta kira Alhaji Musa. Bata jima tana ringing ba ya
ɗ
auka, suka gaisa sannan ta ce, "Don Allah zan iya ganin ka zuwa g
obe?."
Alhaji Musa ya ce, "wani abun ne ya faru?."
Islahs ta ce, "eh, ina so na ganka don Allah."
"Zan shigo zuwa dare, ina garin Jeddah, amma ina airport, zuwa anjima zan zo."
Ta amsa ta kashe wayar ta koma ta kwanta, sai kuma ta miƙe
ɗ
auko ku
ɗ
in d
a suke hannunta gaba
ɗ
aya. Wanda ya bata a ƙarshe suna nan bata ta
ɓ
a su ba, ta bi ku
ɗ
in da kallo, da tana da dama da iko da ta ƙona su ko ta yi sadaka dasu, dan bata buƙatar amfani da abin hannunsa, amma tana buƙatarsu dole zasu yi mata amfani.
Riyal dubu
sha bakwai ta irga, sune gaba
ɗ
aya ku
ɗ
in har albashinta. Ta
ɗ
auki waya ta yi converting ku
ɗ
in zuwa naira, ta ga ku
ɗ
in suna da yawa sosai, ya ishe ta ta biya su Mama ta koma gida da duk abinda zata yi. Ta sauke numfashi tana kallon ku
ɗ
in, a haka gasu ƴan ka
ɗ
an, amma a ku
ɗ
in nigeria ku
ɗ
i ne masu yawan gaske.
_Ƙarfin ku
ɗ
in nan dai shine ya ba ki, a cikin sha bakwai shine ya ba ki sha hu
ɗ
u. Kin ga kenan da ku
ɗ
insa za ki kashe wutar gabanki. Ku
ɗ
in mara mutunci, wanda ya ce miki karuwa. Kawai ki watsar!._
Abin
da zuciyarta take fa
ɗ
a mata kenan, ta rutse ido tana ji kamar ta yi hauka saboda takaici da
ɓ
acin rai, tabbas ku
ɗ
insa ne, ba dan ta ha
ɗ
u dashi ba da bata samu ku
ɗ
i masu yawan wa
ɗ
annan ba. Daƙyar ta rarrashi zuciyarta bata watsar dasu ba, ta ha
ɗ
e su ta ajji
ye ta yi tagumi tana tuna Labiba ta zubar da ciki.
Zuwa dare ya yi mata waya ya ce gashi ya zo, ta fita zuwa ƙofar gidan suka shigo compound
ɗ
in tare.
Ya kalle ta ya ce, "Ya dai?."
Ta ssuke numfashi ta ce, "yanzu misali, in zan biya ku
ɗ
in da ku ka kas
he ku ka kawo ni nan,
nawa zan bayar?."
Ya kalle ta ya ce, "a cure wai?."
Ga
ɗ
aga kai ya ce, "Miliyan uku ne da wani abun, a nan kuma zai kama riyal dubu takwas kenan."
Ta
ɗ
an yi shiru kafin ta ce, "in na bayar shikenan na biya gaba
ɗ
aya?."
Shi dai
kallon ta yake yi ya ce, "eh."
Ta gya
ɗ
a kai ta ce, "ina zuwa" ta fa
ɗ
a tana komawa ciki.
Ba jimawa ta dawo ta bashi ku
ɗ
in, ya kalli ku
ɗ
in ya kalle ta ya ce, "Wai kin biya gaba
ɗ
aya kenan?."
Ta
ɗ
aga kai ta ce, "gasu ina ba ka."
Ya miƙa hannu zai kar
ɓ
a
sai ta fasa bashi, ta ce, "shaida nake so ka bani, wacce in na bayar kowa zai san na biya ka, bazan ba da ku
ɗ
in nan ba tare da shaida ba."
Ya murmusa ya ce, "bu
ɗ
e idon ki da kyau yarinya, na fi ƙarfin na cuce ki, na wuce na damfare ki na kar
ɓ
i wannan ku
ɗ
in. In ki ka je makka ki sha shiga kasuwar mai zogale, ki ka ce Alhaji Musa ki ke nema, babu wanda bazai nuna miki ni ba. Nawa riyal dubu takwas take a wajena da har zan cuce ki?."
"Nima ban ce zaka cuce ni ba, abu ne na shaida, ka saka hannu nima na saka
hannu. Ina zuwa" ta fa
ɗ
a tana sake komawa shi dai ya bita da kallo.
A bayyane ya ce, "da wannan yarinyar zata zauna zuwa wani lokaci da ba ƙaramin ku
ɗ
i zata ha
ɗ
a ba, kalli yadda take ba da riyal dubu takwas ba tare da ta ji komai ba. Lallai an jiƙata, t
a zama shalelen mutanen jeedah. Ko wata uku basu cika ba ace har ta samu wa
ɗ
anann uban ku
ɗ
in?."
A lokacin ya hango ta tana tahowa, ta ƙaraso da takarda ta bashi ya saka hannu ta saka hannu, sannan ta yiwa takardar hoto sannan ta bashi ku
ɗ
in.
Ya lissafa
ya ga sun cika cif, ya bita da kallo ya ce, "na tambaye ki?."
"Ina ji."
"A ina ki ka samu wa
ɗ
anan ku
ɗ
in? A ku
ɗ
in albashi dai bai kai ki tara wannan ku
ɗ
in ba, kuma ba ki yi kama da mai bin maza ba, amma wa
ɗ
anann ku
ɗ
in da na gani a hannunki sun bani mamaki
. Ba ku cika wata uku a ƙasar nan ba har yanzu, amma kin tara wannan ku
ɗ
in mai uban yawa."
Ta
ɗ
aure fuska ta ce, "tunda na biya ai shikenan. Mun rabu lafiya, ni zan koma nigeria a cikin kwanakin nan."
Ya bita da kllo ya ce, "ke kuwa kina samun wannan ku
ɗ
in me za ki koma nigeria ki yi?."
Bata ce komai ba, yana ta jinjina ku
ɗ
in sai ta kalle sa ta ce, "don Allah nawa zan samu ticket