Showing 21001 words to 24000 words out of 250912 words

Chapter 8 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1670

fuskar ka, in maganar nan

ta fito babu da

ɗ

i fa."

"Kai magana ta dama, ni bai dame ni ba."

"Ni dai na fa

ɗ

a maka wallahi zan fa

ɗ

awa Mamy. Kuma ka fa

ɗ

awa Alma kar ta sake zuwa gidan nan, ni ba irin ta bane, dukan tsiya zan yi mata wallahi."

Ɗ

an murmushi ya yi, ya rasa meyasa da ya

shigo nigeria yake mantawa da ita, amma in a can ne sai ya ji da gaske zai iya aurenta. Datse kiran ya yi ya miƙe ya fita cikin maids

ɗ

insa suka yi sallah sannan ya dawo.

Kai tsaye inda ya ajjiye Islaha ya nufa, yana bu

ɗ

e ƙofa ta juyo ta kalle sa ya maya

r da ƙofar ya rufe.

Gabanta ya yanke ya fa

ɗ

i a karo na farko da suka ha

ɗ

a ido, sai a lokacin take ƙare masa kallo, ganin wani irin kyau da kwarjinin da Allah ya basa, ga wani kwantaccen baƙin gashi a kwance a kansa kamar gashin mace.

Islaha ta

ɗ

auke ka

i daga kallonsa, ta sake kallonsa tana jin ƙirjinta yana bugawa dan ta tabbatar da baya jin hausa, yanayinsa bai yi kama da wanda zai ji yaren nigeria ba.

Kafin ya yi magana softly ta ce, "Bawan Allah, ka fitar dani daga wajan nan, iyayena da ƴan uwana da

kowa nawa suna can suna jirana. Ina da mara lafiyar da za a yiwa kidney transplat, in kana ganin ƙarya nake ka saka a bincika maka Nadira hospital and medical center, zaka tabbatar da gaske nake. Kome ka

ke ji dashi a kaina don Allah ka ajjiye sa, ka bari

na gama samarwa da Babana lafiya, in ya so ko meye ma sai ka yi."

Rehaan yana jinta, duk da wata kalmar da turanci yana yi mata nauyin fa

ɗ

a, amma yana ganin ƙoƙarinta yadda take magana da turanci cikin ƙwarewa haka.

Yana mamakin yadda bata san fuskarsa

ba, kuma har tana magana akan asibitinsa amma bata san shine a gabanta ba. Ya

ɗ

an ta

ɓ

e baki ka

ɗ

an yana kallon ta bai ce komai ba.

Islaha jin ya shiru sai bata sake cewa komai ba, ta sunkuyar da kai ƙasa cikin rashin sanin abinda zata yi.

Shi kuwa waya

r ta yake gani, haka kawai zuciyarsa take fa

ɗ

a masa akwai abinda take shiryawa, dan wayar a tsaye take a jikin kujera, an jinginar da ita kamar ana video.

Ya yi taku

ɗ

aya biyu, ya

ɗ

auki wayar yana kallon screen

ɗ

in.

Islaha ta miƙe a firgice zata kar

ɓ

i

wayar amma ya riga ya ga video da take yi masa, ya saka wayar a aljihunsa.

Sai kuwa ta fusata, cikin masifa ta ce, "wai meye haka ka ke yi? Ka saka an

ɗ

auko ni ba tare da na yi maka komai ba, yanzu kuma ka

ɗ

auke min wayata. Kaine ka siya min? Ko da ka fas

a min ita ka gyara ne?. Me ka ke nema a wajena ne? Me ka ke so na yi maka ka bar ni na tafi? Na gaji, ni ba baiwa bace, na san baka yi kama da masu garkuwa da mutane ba, kawai ka sace ni ne saboda wani dalili naka. Me na yi maka?."

Bai ce komai ba ya

ɗ

an

ja baya jin maganarta har tsakiyar kansa, yana jin yadda take masifa da yarenta ya yi kamar bai ji ba.

Daman shi ya yi mamakin yadda take magana a hankali da ya shigo, ashe plan ta ha

ɗ

a tana yi masa video dan ta samu evidence.

Ta kalle sa ta kalli ƙofa

, ganin yana gefe dai ta nufi ƙofae a guje amma ƙofa taƙi bu

ɗ

ewa, ta juyo ta kalle sa ta ce, "mugu, Allah ya isa tsakanina dakai, daga ganinka baka sallah, baka yi kama da musulmi ba ko ka

ɗ

an. Wallahi sai Allah ya saka min, kuma wallahi indai na fita sai n

a ya

ɗ

a maganar nan a ko ina, sai na nemo waye kai na fa

ɗ

awa duniya halayenka!" Ta fa

ɗ

a cikin yaren hausa dan ta san ba jin abinda take fa

ɗ

a yake yi ba.

Ya lumshe ido ya bu

ɗ

e, kalmar waye kai

ɗ

in nan tana tsaya masa a rai, yana mamakin daman har yanzu akw

ai sauran wa

ɗ

anda basu sansa ba ko iskanci ne?.

Sannan Allah ya isan da ta yi masa ya ji ta har ransa, ya girgiza kai zuciyarsa tana

ɗ

arsa masa wani abu daban wanda bai yi niya ba, tana fa

ɗ

a masa ya yi abinda tunaninsa bai zo kai ba, tana tunzura sa akan

ya nuna mata waye ko dan saboda gaba.

A hankali yake takawa zuwa inda take, idanunta suna gefe bata san yana zuwa inda take ba, sai da ya zo daf da ita ta farga. Ta bu

ɗ

e ido tana kallonsa da mamaki, ta ga gap

ɗ

in da ya rage tsakaninsu bashi da yawa, ko ya

ta yi motsi jikinta zai iya ta

ɓ

a nasa

Islaha ta bi shi da kallo, sai kuma ta

ɗ

an ja baya zata juya ta bar wajen ya riƙo hannunta....

[6/18, 10:04 AM] KRBBK: RDB2P08

Nana Haleema.

Ƙ

are mata kallo yake yi ganin yadda ta zuba masa ido tana kallonsa, yana s

o ya ga ƙarshen ƙurewar ta a rashin kunya, ya ga ina zata iya zuwa.

Sai kuma kallon idonsa ya yi mata nauyi, ta sauke ido ƙasa tana motsa baki fuskar ta cike da damuwa. Ya bu

ɗ

e baki zai yi magana sai ya fasa, ya

ɗ

an ja baya ka

ɗ

an zuciyarsa tana tunanin a

binda ya kamata ya yi mata, wanda zata ji a jikinta da zuciyarta, wanda ko nan gaba akace ta saka maimaita abinda tayi baza ta iya ba.

Ganin ya

ɗ

an ja baya sai ta tuna ashe fa jikinta babu komai, daga ita sai doguwar riga, ta

ɗ

an motsa ka

ɗ

an tana jin kant

a wani iri dan gani take kamar ƙare mata kallo yake yi. Gani take kamar yana iya ganin jikinta, tunda yadin abaya yana da kwanciya a jiki sosai, ka saka undies ma ake ganin su balle baka saka ba.

Ta

ɗ

ago iso ta kalle sa tana

ɗ

an

ɗ

arare jikinta, a sanyaye

ta kalle sa ta ce, "Ka mayar dani gida don Allah, ban san me nayi maka ba, don girman Allah ka taimaka min ka mayar dani gida. Ina da mara lafiya a asibiti, ana buƙata ta a gida gidanmu. Duk wani abu da ka ke ji dashi a raina ka ajjiye sa, ka bari in baban

a ya samu lafiya sai ka

ɗ

auko ni, a lokacin daidai nake da kai."

Rehaan dai kallonta yake yi cikin mamaki, jin wai in babanta ya samu lafiya sai ya aika a

ɗ

auko ta, a lokacin daidai take dashi. Yana jiniina girman taurin kanta, amma zai yi maganin ta nan

kusa. Kuma ta ƙi cewa ya yi haƙuri, taurin kai da shegen iyayi irin nata ta ƙi basa haƙuri.

Ya

ɗ

an bu

ɗ

e baki zai yi magana sai ya fasa, ya sake bu

ɗ

e baki zai yi magana sai ya kuma fasawa a karo na biyu.

Ganin da zai yi magana sai ya fasa sai Islaha ta c

e, "ka yi magana, ka mayar dani gidan mu ni ban yi maka komai ba, ban yi maka sata ba, ban yi maka fashi da makami ba. Dan haka ka mayar dani inda ka

ɗ

auko ni, in ba haka ba wallahi in na fita sai na yi reporting

ɗ

inka a wajan ƴan sanda. Kar ka manta ni ƴa

r jarida ce, na rantse da Allah sai ya ya

ɗ

a maganar nan a ko ina. Kar ka ga ban san sunan ka ba, sai na san duk inda na nemo sunan kana ya

ɗ

a maganar ko ina. Daga ranar, baza ka sake marmarin

ɗ

auke ƴar mutane ba."

Da baya yake tafiya yana kallon ta, shi ma

maki take ba sa wallahi, wai shi zata yi reporting a wajan hukuma. Ya

ɗ

an ta

ɓ

e baki ya kai hannunsa gashinsa ya shafa a hankali, ya ƙarasa ya shiga wata ƙofa ta bi bayansa da sauri, amma kafin ta je har ya fita daga wajan.

Islaha ta jijjiga ƙofar amma ta

ƙ

i bu

ɗ

ewa, ta koma ta zauna ta dafe kanta cikin yanayi mara da

ɗ

i.

Rehaan koda ya koma tsayawa ya yi a falo cike da mamaki take basa, ta kasa cewa ya yi haƙuri akan abinda ta yi masa, har fa

ɗ

a masa take yi ya bari babanta ya samu lafiya sannan sai ya sake

ɗ

auko ta, a lokacin daidai take dashi.

Ya yi murmushi, dan shi ya ga alama yarinyar kamar tana da mentel issue, dan in ba mai mentel issue ba babu mai aikata irin abinda take yi. Taruin kai take ji dashi, shi kuma ko me zai faru bazai ƙyale ta ba, sai ya

tabbatar ta san waye shi, sai ta yi laushi yadda ya kamata.

Waje ya samu ya zauna, ya jawo laptop

ɗ

insa dan yana da meeting da zai yi da mutanen London.

Islaha haka ta zauna falom ta rasa me yake yi mata da

ɗ

i, ga jikinta duk babu da

ɗ

i saboda bata s

aba zama babu komai a jikinta ba. Ta

ɗ

an sauke numfashi a lokacin aka bu

ɗ

e ƙofar aka shigo mata da abinci, ana ajjiye abincin a inda suka saba ajjiye mata, ta kalli abincin ta kalli wanda yake shigowa ta ce, "Don Allah ina ogan ku?."

Da mamaki yake kallo

n ta jin tana tambayar ogansu, kuma yau magana take cikin sanyi babu hayaniyar da ta saba ya ce, "waye?."

"Wanda ya fita yanzu, wani fari haka" ta fa

ɗ

a tana kallonsa.

Ya bita da kallo yana mamaki, yana tunanin wa take tambaya, ba dai Mr Rehaan ba?. In sh

ine mai zai kawo shi inda take? Shi fa bai gane kan Ogan nasa ba, mace ta farko da aka ta

ɓ

a kawo masa gidan. Ko Chef namiji ne, house maids

ɗ

insa kaf maza ne, indai ba abokan kasuwancinsa ba, mata basa zuwa inda yake. Amma ga wata ƙaramar ƴar jarida, ya sa

ka an

ɗ

auko ta ya ajjiye har yana zuwa inda take. Tana fa

ɗ

a kuma sai ya ji ƙhamshin turarensa, ya

ɗ

an

ɗ

aga kai yana mamaki, bai nuna mata ba.

Ya ce, "ban gane wa ki ke nufi ba."

"Mai gidan ku mana, wanda ya saka ku ka sato ni ku ka kawo ni nan."

Shams

ya

ɗ

an yi murmushi ka

ɗ

an yana girgiza kai ya ce, "baki san sunansa ba?."

"In na sani zan tambaya ne?" Ta tambaya a fusace tana kallonsa.

Ya yi ƴar dariya ya ce, "ni ban san wa ki ke nufi ba."

Ta lumshe ido kawai bata ce komai ba, har zai fita sai ta t

una Baffa, ta ga in bata kwantar da kai ba baza ta samu ta bar gidan ba, in bata yi laushi ba baza a bari ta koma su cigaba da fafutukar neman ku

ɗ

in aikin Baffa ba.

Ta

ɗ

an sanyaya murya, tana jin haushin sauke kai ƙasa da zata yi, ta ce, "Don Allah yana i

na? Ka fa

ɗ

a min inda yake naje na same shi, wallahi Allah ina da mara lafiya a asibiti, babana za a yiwa dashen ƙoda, ana buƙatata a wajen, ina da mahimmaci a wajen aikin. Ku bar ni na tafi, ban san me na yi muku ba."

Ya dakata ya juyo ya kalle ta, dan sh

ine ya yi bincike a kanta, kuma ya tabbatar da abinda ta fa

ɗ

a gaskiya ne. Shams ya ce, "babu inda za ki iya zuwa daga gidan nan, kina wajan nan da aka ajjiye ki."

"Na sani, nima ba guduwa zan yi ba, magana nake so na yi dashi, ka taimaka min na ganshi do

n Allah."

Ya

ɗ

an yi shiru yana kallon ta, sai kuma ya gya

ɗ

a kai ya ce, "lokacin hutunsa ne yanzu, amma zuwa anjima na yi miki alƙawari da kaina zan same shi na fa

ɗ

a masa, in ya amince zan zo na kai ki."

Hawaye ya sakko mata ta ce, "na gode." Ya bu

ɗ

e ƙo

far ya fita, ta yi tagumi tana kallon ƙatuwar tv da take ajjiye.

Shams bayan ya fita kiran wayar Jazy ya shigo wayarsa, yana

ɗ

auka Jaafar ya ce, "yarinyar nan tana nan har yanzu?."

Shams ya ce, "tana nan Sir."

Jafar ya yi tsaki ya ce, "ba nace ku sall

ame ta ba?."

"Ka fa

ɗ

a Sir, amma bai bamu umarnin hakan ba, ka yi haƙuri."

"Yana ina yanzu?."

"Yana ciki yana hutawa."

"Zan yi magana dashi, zuwa anjima ko bai baka umarni ba ka sake ta ta tafi gida, babu abinda zai faru."

Shams ya gya

ɗ

a kai ya ce, "T

o sir." Daga haka ya kashe wayar Shams ya bi wayar da kallo yana mamaki ya ce, "maganar wa zan

ɗ

auka wa zan bari?" Ya fa

ɗ

a yana zama cikin tunani.

Bayan ya idar da sallar isha yana zaune a falo yana shan ice macha, Shams ya yi kocking ƙofar kamar bazai am

sa ba, sai daga baya ya ce, "Yeah."

Ya shigo da sallama, Rehaan ya amsa Shams ya ajjiye masa abinda ya aike shi ya kawo masa, ya koma daga gefe ya ce, "Sir."

Ya

ɗ

an juyo amma bai ce komai ba, alamun amsawa ce hakan. Shams ya ce, "yarinyar nan...."

Ɗ

ag

o kan da ya yi ya kalle shi sai Shams ya nutsu sosai, kar ya yi tunanin wani abu ya ce, "Ɗazu da na kai mata lunch, ta ce min tana so ta yi magana da kai."

Ya

ɗ

auke kai daga kallonsa ya cigaba da abinda yake yi kamar bazai yi magana ba, sai da aka yi mint

i biyu a haka sannan ya ce, "what next?."

Shams ya ce, "as you said Sir."

Ya

ɗ

an ka

ɗ

a ƙafarsa da take ajjiye akan table ya

ɗ

ago ya kalle sa ya ce, "meyasa ka fa

ɗ

awa Jazy maganar ta?."

Gabansa ya fa

ɗ

i matuƙa, ya

ɗ

an sunkuyar da kai ya ce, "Sir...."

K

afin ya basa amsa ya ce, "Sir what?."

Shams ya yi shiru dan ya san baya so ka yi kuskure ka ce masa sorry.

Rehaan ya gya

ɗ

a kai ya ce, "meyasa ka fa

ɗ

a masa?."

"Saboda komai ina fa

ɗ

a masa, kuma baka ta

ɓ

a complain akai ba."

Rehaan ya yi shiru bai ce kom

ai ba dan ya san gaskiya ya fa

ɗ

a, ko kisan kai ya yi dole Jafar zai sani balle kuma

ɗ

auko wata yarinya.

Rehaan ya yi masa banza kamar bazai yi magana ba, sai daga baya ya ce, "ta zo."

"Thank you sir" ya fa

ɗ

a da hanzari yana fita kar ya sake kunno masa r

uwa.

Yana fita wayar Rehaan ta yi ƙara ya duba ya ga Mamy ce, ya gyara zama ganin video call ne ya

ɗ

auka ya ce, "Mamy."

Mamy tana kallonsa ta ce, "Rehaan me ka ke yi a nan ne?."

"Aiki Mamy."

"Aikin me? Me ka ke yi har yau baka gama ba? Kasan bana son

zaman ka kai ka

ɗ

ai a waje ko?."

"Mamy har yanzu ban gama ba, yanzu m meeting nake yi."

"bayan Jafaar ya fa

ɗ

a min babu wani aiki da ka ke yi. Rehaan in ka san babu abinda ka ke yi ka dawo gida please."

Rehaan ya ce, "ina aiki, ƙarya yake yi."

Ta

ɗ

an yi

shiru ta ce, "Okay Allah ya taimaka. Amma gobe kazo gida, ka zo mu yi lunch, ina so na ganka."

Rehaan ya gya

ɗ

a kai ya ce, "Mamy gashi kina ganina, ai ba sai na zo ba" ya fa

ɗ

a cikin shagwa

ɓ

a yana kallon ta. Dan baya son komawa gidansu, ya fi jin da

ɗ

in zam

a nesa da gida.

Mamy ta yi murmushi ta ce, "Mamies Boy, ina so in yi hugging

ɗ

inka Baby, ka dawo ka ji?."

"In sha Allah."

"Take care."

Ya yi murmushi bai ce komai ba ta yanke wayar.

Tana kashewa Jafar ya kira shi, ya bi kiran da kallo kamar bazai

ɗ

au

ka ba, ya yi tsaki sannan ya

ɗ

auka ya ce, "Sai me?."

Jafar ya ce, "inyee lallai, hausa ta fara fita yadda ya kamata a harshen ka."

Rehaan ya yi tsaki ya ce, "ina da abinda zan yi, ka fa

ɗ

i damuwar ka ko na kashe wayata."

Jafar ya ce, "baka ƙyale yariny

ar nan ba ko? Wai meyasa ka ke da taurin kai ne?."

"Wait! Wai sister ka ce?."

"Not at all..."

"So why are you bothering yourself about it?."

"Saboda kai ne malam, meye na ajjiye mace a gidan ka for god sake?."

"Na fa

ɗ

a maka ina so ta san waye ni, har

yanzu bata sanni ba, ina so ta sani. Duk lokacin da ta sani zan ƙyale ta, ni ban

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login