Showing 180001 words to 183000 words out of 250912 words
/>
Ta
ɗ
an yi dariya ka
ɗ
an bata amsa ba, sai ya ce, "ni ban san me zan ba ki ba Riyya, amma ki tura min abinda ki ke
so."
Ta ce, "ka san me nake so?."
Ya yi shiru bai amsa ba, Riyya ta san jiran ƙarshen maganar yake yi sai ta ce, "ni kawai ka zo bikin, shine kyautar da zaka yi min."
"Riyya abun babu sauƙi, ina da aikin da zan yi, zuwana zai zama under probability."
Cikin shgwa
ɓ
a ta ce, "Ni dai don Allah ka zo, bazan ji da
ɗ
in ace bikina baka nan ba."
Ya
ɗ
an sauke numfashi ya ce, "Okay. Ina Kiddo?."
"Tana wajan Mamy."
"ke kina ina?."
"Ina tare da Ikram da Janan."
Ya
ɗ
an yi shiru kamar bazai yi magana ba sanna
n ya ce, "suna ji babu wanda zai yi min magana?."
Janan ta ce, "ni fushi nake da kai, na kira ka har sau hu
ɗ
u baka kira ni ba."
"Sorry Jan, amma kin san bana so a tara min kira."
"Zan kiyaye."
"Good gal."
Ikram ta ce, "Yaya Rehaan."
A hankali ya
ce, "Ikram."
Ta ce, "Uhum, ya aiki?."
"Alhamdu lillah, ki gashe da Mummy." Yana gama fa
ɗ
ar ya kashe wayar gaba
ɗ
aya.
Janan ta ce, "wai kuwa yana da budurwa?.•
Riyya ta ce, "bashi da kowa, Hamma Jazy ya fa
ɗ
a min bashi da wata budurwa har yanzu. Sai da
i wannan aure da Daada take so ta ƙaƙaba masa."
Janan ta kalli Ikram da ta ƙi cewa komai, ta ta
ɓ
a ta ta ce, "Sis kin yi shiru."
Ikram ta
ɗ
an yi murmushi ta ce, "Kawai ina tunanin wacce lucky gal ce zata
ɗ
auki Ya Rehaan a matsayin miji."
Riyya ta yi y
ar dariya ta ce, "gaskiya kam sai dai lucky
ɗ
in. Amma kuma ga shi nan zai yi auren, duk da ba ya so amma dai matarsa ce."
Janan ta kalli Ikram ta ce, "Iky ni wallahi na jima ina ji ina ma ya aure ki, tunda Hamma Jazy ya
ɗ
auki Riyya, na san shima zai iya a
uren ki, nikam ina so ya aure ki sosai."
Ikram ta
ɗ
an yi murmushi ta ce, "rufa min asiri, ina ni ina shi?."
Ta harare ta ta ce, "ka ji wata magana, Akwai aibu da kin aure sa ne?."
Ta girgiza kai ta ce, "Babu, kawai na san ba abu ne da zai yu ba."
R
iyya ta ce, "zai iya yuwa mana, ki ka san me Allah ya rufe?. Mu zamu so ki aure sa
ɗ
in, saboda
kowa ya san wacece ke balle azo ana wata magana, ko bakya so?."
Ta kalli Riyya ta ce, "Riyya kenan, Wacce mace ce zata ce bata son Hamma ne? Sai dai in ta san
bazata samu ba."
Janan ta ce, "ke kam za ki samu, daman na lura kamar you have stong feelling for him."
Ikramta
ɗ
an yi murmushi kawai bata ce komai ba, she wish abinda suka fa
ɗ
a ya zama gaskiya, da sai ta yi azumi guda goma na godiya ga Allah.
•
••••••••
Islaha tana ta shirye shiryen dawowa gida, har an siya mata ticket, har ticket
ɗ
in jirgin da zata hau zuwa Adamawa ta siya.
Ranar da zata bar ƙasar tun bayan sallar i'sha ta shirya, da taimakon Sunaira da Maleek ta yi komai yadda ya kamata. A l
okacim ta fita zuwa wajan Labiba, dan ta ji ko akwai saƙon da zata kai wa Mama.
Falon gidan babu kowa shiru, Islaha ta
ɗ
an zauna tana jira ko za a fito amma ba a fito ba.
A lokacin Aysha ta shigo falon ta ga Islaha a zaune, Islaha ta kalle ta ta ce, "Do
n Allah ina Labiba?."
Aysha ta ce, "in ki ka shiga ciki,
ɗ
aki na biyu" ta fa
ɗ
a tana
ɗ
aukar wayarta ta fita. Islaha ta miƙe ta shiga ciki kamar yadda ta ce mata.
Islaha a hankali take takawa a nutse, gidan ya yi mata kyau sosai, tana ta mamakin su haka g
idanjensu yake manya ga kyau.
A hankali ta tuea ƙofar ta shiga da sallama tana kiran sunan Labiba.
Gaban ta ya yanke ya fa
ɗ
i, ta yi saurin ja baya, tana jin kamar wata ta ja tasaboda shock
ɗ
in da ta ji ya ratsa ta, ta fara zare ido tana so ta tuna abin
da ta gani, amma bata so ta gasgata abinda ta gani ba gaskiya ne, ta fi so ta bar shi a hasashe ko mafarki.
Ta jima a haka cikin rashin nutsuwa, kafin ta firgita ta dawo hanlalin ta, ta kalli
ɗ
akin sai kuma ta zabura ta bar wajan a guje cikin kuka.
A wa
nnan yanayi ta koma, ta fa
ɗ
a kan gado tan kuka kamar ranta zai fita, ita kanta bata san kukan me take yi ba, kawai dai ta ji tana kuka ne wanda yake zuwa daga zuciyarta.
Abinda ta gani bata ta
ɓ
a gani ba ko a film balle a zahiri, mace da namiji a tare sun
a aikata wani abu mara kyau bata ta
ɓ
a gani ba ko da wasa.
Ganin da ta yi ya saka zuciyarta ta tsinke, jikinta yana rawa, zuciyarta tana rawa, cikin wani irin yanayi mara da
ɗ
i wanda bata ta
ɓ
a jin kanta a ciki ba. Ita dai bata san adadin lokacin da ta
ɗ
auk
a a wajan ba, sai ji ta yi an bu
ɗ
e ƙofar an shigo.
Tunda ta shigo ta zuba mata ido kawai tana kallon ta, ganin ta normal da ita kamar ba ita ta gani ita da namiji a
ɗ
aki ba.
Labiba ta dake ta ƙarasowa inda take ta ce, "Kin je nemana, lafiya?."
Wani ir
in abu Islaha ta ji yana taso mata daga cikin kanta yana mamaye duk jikinta, ji take kamar ta tashi ta shaƙe Labiba har sai ta mutu.
Labiba ta ce, "Sai wani kallona ki ke, meye baƙo a abinda ki ka gani
ɗ
in? Kin saba yi fa, ina jin farar fatarsa ce ta ru
ɗ
a ki. Amma wannan a wajan ki ai....." Islaha bata san hannunta ya sauka a akan fuskar Labiba ba, sai ganin kanta ta yi a tsaye a kusa da ita tana nuna mata yatsa ta rasa abinda zata ce.
"Kai! Ni ki ka mara?" Ta fa
ɗ
a tana kai mata mari amma Islaha ta riƙe
hannun, ta sauke hannunta tana jin ƙyanƙyamin Labiba yana shiga zuciyarta.
Kasa ce mata komai ta yi, kawai ta shiga bathroom tana jin fitar Labiba.
Ruwa ta dinga zubawa kanta kamar itace ta aikata, haka ta jiƙe gashinta jagab, a sanyaye ta sake shirya
ta fito falon tana zare idanunta. Sama sama suka yi sallama da mutanen gidan, duk ta kar
ɓ
i lambobinsu dan zasu dinga gaisawa a whatsapp, aka kai ta har airpot.
Ita dai a sanyaye take yin komai, Sunaira ce mai taimaka mata tana nuna mata abinda bata sani
ba, a haka har ta gama komai ta yi boarding.
Sai da ta shiga boarding room sannan ta samu ta sha tea, ta yi tagumi tana tuna abinda ta gani da abinda kunnenta ya ji mata.
Gaba
ɗ
aya ta ru
ɗ
e ta fita daga hankalinta, ita dai ta san tana zaune kawai sai gan
i ta yi an fara shiga jirgi. Ta miƙe a sanyaye ta shiga itama ta zauna tana kallon window.
Sai ta fara tunanin ko tana da rabon dawowa ƙasar ko babu Allah ne ya sani. Ga shi ta shigo ta fita bata je ta ga ka'aba ba, babban abinda yake yi mata da
ɗ
i ta shig
a madina har ta kwana biyu. A haka jirgi ya
ɗ
aga zuwa ƙasa nigeria.
A jirgi suka yi sallar asuba, ƙarfe tara na safe jirginsu ya dira a Abuja. Bayan ta gama komai ta
ɗ
auki kayanta kuma ta zauna jiran jirgin da zai kai ta Adamawa state.
Sai ƙarfe s
ha biyu sannan komai ya zama ready, mota ta
ɗ
auke su zuwa inda stairs
ɗ
in jirgin yake. Awan su uku a sama sannan suka sauka, tun a airport ta canja wasu ku
ɗ
in zuwa naira, ta yo drop
ɗ
in taxi zuwa gida zuciyarta tana bugawa, dan bata san abinda zata tarar a
wajan Mama ba, bata san yadda zasu kwashe da Hamma ba, wacce irin amsa zata bashi in ya tambaye ta? Ta bashi labarin Rehaan Yola ko kuma ta yi shiru?. Da wannan tunanin aka cigaba da tafiya, tana kallon Yola cikin yanayin kewa.
Ya ku ke ganin Hamma zai
kar
ɓ
i maganar Rehaan? Mama zata bari ta zauna a gidan ta? Ana ta shirin auren Rehaan, ya abin zai kasance?
Drama don start
🔥
❤
️
❤
️
Nana Haleema✍
🏻
❤
️
[7/21, 12:04 PM] KRBBK: RDB2P71
Nana Haleema.
_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin
KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.
🙏🏻😭
_
Islaha a ƙofar gidansu Safeera aka sauke ta, daman ta yi canjin riyal zuwa naira tun a airport, ta biya ku
ɗ
in mota aka sauke mata kayanta aka shiga dasu gidan su Safeera.
Da sallama
Islaha ta shiga cikin gidan, Safeera da Kausar da Rukayya suna zauna a tsakar gidan suka ji sallama sai kuma ga kaya an shigo dasu.
Safeera ta yi wani ihuu ta miƙe cikin gigicewa, a guje ta ƙarasa ta ƙanƙame Islaha tana ihun murna.
Islaha tta ce, "Dal
lah za ki cillar dani" ta fa
ɗ
a tana murmushi.
Safeera ta riƙe hannun Islaha tana kallon ta cikin wani irin yanayin murna da
ɗ
imaucewa ta ce, "Islaha ke ce?." Ta harare ta bata ce komai ba ganin Mama ta fito daga
ɗ
aki.
Islaha ta ƙarasa kusa da Mama ta ce
, "Mama ina yini."
Mama ta bita da murmushi ta ce, "Ai dole Safeera ta yi ihu, ina ciki na jiyo ihunta, ashe kece a tafe. Sannu da zuwa Islaha."
Islaha ta murmusa ta ce, "yauwa Mama."
Kausar ta ce, "Kin ga yadda ki ka yi kyau? Kin sake zama kalar mad
ara."
Ta yi dariya bata ce komai ba Rukayya ta ce, "Adda Islaha ina Umman mu? Tare ku ka dawo?."
Islaha ya girgiza kai ta ce, "Ni ka
ɗ
ai ce, Umma tana can, amma tana gaishe ku, akwai saƙo ta bani na kawo miki."
Sai jikinsu ya yi sanyi ta ce, "ita meya
sa bata dawo ba?." Islaha bata iya bata amsa ba, dan bata san me zata ce musu ba, gwara ta yi shiru ya fi zama alkhairi.
Mama ta ce, "Ku bar ta ta huta, shiga ciki Islaha." Islaha ta shiga
ɗ
akin Safeera, tana shiga ta cire mayafin kanta, ta cire ribbon
ɗ
i
n kanta tana barbaza gashinta dan zafi take ji a cikin gashin.
Safeera ta shigo mata da kayan da aka shigo dasu ta ce, "Kin dawo ƙasar mu mai zafi, gashi nan har kin fara cire ribbon."
Islaha ta kalli Safeera ta ce, "bacci nake ji, taimaka min za ki yi
da ruwan zafi na yi wanka na yi sallah na kwanta."
Safeera cikin murnar ganinta ta ce, "An gama mutanen Jeddah." Babu jimawa ta kawo mata Islaha ta yi wanka ha
ɗ
e da alwala.
Tana fitowa Safeera ta shigo mata da abinci, Safeera ta bita da kallo tana zama
kusa da ita ta ce, "ke kin ga yadda ki ke wani shining na kyau? Kin ga yadda skin
ɗ
inki ta yi kyau?."
Ta harare ta ta ce, "ki bar abincin nan Bestie, sai na tashi daga bacci."
Safeera ta bita da kallo ta ce, "Wallahi na kasa gasgatawa ke ce
ɗ
in, gani
nake kamar mafarki nake yi."
"Ki cigaba da mafarkin."
Safeera ta yi dariya sosai ta ce, "kawai sai na gan ki, ba labarin za ki dawo."
Islaha ta ce, "daman na ce babu wanda zan fa
ɗ
awa sai na dawo, har Hamma ban fa
ɗ
awa ba."
Ta girgiza kai tana murmushi
ta ce, "To ki sauri ki kwanta ki tashi, ki bani labari." Gaba
ɗ
aya zumu
ɗ
i ganin Islaha ya cika mata zuciya, ji take kamar kar ta bar ta ta yi bacci.
Islaha ta yi dariya ta tayar da sallah, bayan ta idar da sallah kwanciya ta yi bacci ya
ɗ
auke ta.
Har aka
yi magrib bacci take yi, sai bayan sallar i'sha ta tashi. Kai tsaye ban
ɗ
aki ta shiga ta yi alwala ta fito ta yi sallah.
Safeera ta shigo tana fa
ɗ
in, "kin sha bacci, tun
ɗ
azu nake shigowa sai in ga ba ki tashi ba."
Islaha ta ce, "na gaji ne Safeera. Da
ga Jeddah na zo Abuja, ban wani huta sosai ba na taho Yola."
"Na kawo miki abincin ko za ki fito falo?."
Islaha ta ce, "kawo min nan. Baba ya dawo?."
"eh ya dawo."
"mu je na gaishe sa sai na dawo." Ta saka hijjab ya fito har
ɗ
akin Baba.
Baba yana g
anin ta ya murmushi ya ce, "Islaha saukar yaushe?."
Ta yi murmushi suka gaisa sannan ta ce, "saukar
ɗ
azu Baba."
"Sannu da zuwa."
"Yauwa Baba. Ina yini?."
"Lafiya lau Islaha, ya hanya?."
"Alhamdu lillah."
"Ma sha Allah.."
Khadija autarsu Safeera ta
ce, "Adda Islaha Umma bata dawo ba, yaushe zata dawo?."
Islaha ta kalle ta ta ce, "ta kusa dawowa, ki kwantar da hankali ki."
Sai kawai ta fara kuka ta ce, "ina so na ga Umma, ki kaini wajanta." Islaha ta riƙe hannunta ta ce, "kar ki kuka, ki bari in
zan koma zan tafi dake wajanta, kina so?."
Ta yi murmushi tana
ɗ
aga kai, Islaha ta ce, "Yauwa, to daina kuka." Ta daina kuka Islaha tana murmushi ta koma
ɗ
aki.
Mama har
ɗ
akin ta shiga ta kaiwa Islaha abinci sannan ta bar su ita da Safeera suna hira.
I
slaha bata ce komai ba ta bu
ɗ
e abincin ta ga shinkafa da miyar kifi, ta yi ajiyar zuciya ta ce, "kai amma na ji da
ɗ
in abincin nan, saura shinkafa da wake da mai da yaji" ta fa
ɗ
a tana ci a hankali har ta ci rabi.
Safeerata kawo mata ruwa ta sha ta sauke nu
mfashi alamun ta ƙoshi.
Islaha ta ce, "Na ƙoshi wallahi, miyar nan ta yi da
ɗ
i sosai."
Safeera ta ce, "sai na gan ki ƙwatsam, ni ki bani labarin ya aka yi ki ka dawo."
Islaha ta kalle ta ta ce, "Kai bestie, kin cika gulma wallahi, lallai sai na ba ki la
bari? Ki jira na gama hutawa mana, ko gidansu Hamma ban shiga ba fa."
Ta yi dariya ta ce, "Ai tunda na gan ki a nan na san ba ki shiga ba."
"wallahi matsalar Mama ce bana so, shiyasa na zo nan na huta, in Baffa ya dawo sai mu gaisa, na fi jin da
ɗ
in gidan
in Baffa yana nan."
Safeera ta harare ta ta ce, "wai baza ki fa
ɗ
a min ba, sai ja min aji ki ke yi."
Islaha ta yi dariya ta ce, "zan fa
ɗ
a miki, abin ne kamar tatsuniya wallahi, kar ki ce na raina miki hankali."
Safeera ta ce, "Ke wallahi harshen ki ya
fara komawa na larabawa, har wani la la ki cewa."
Suka yi dariya gaba
ɗ
aya Islaha ta ce, "Wallahi ban san ya shiga bakina ba, kuma zama da Sunaira ne, amma dan ta Maleek larabci bazai zauna a bakina ba, saboda da turanci mu ke magana."
"Ina jin ki, bani
labari."
"Kar na fa
ɗ
a miki ki ce drama ce."
"Kema in dramar ce ai kin sani."
Islaha ta yi murmushi tana
ɗ
aukar wayarta tana dubawa ganin chaji ya kusa ƙarewa. Ta kalli Safeera ta ce, "na gama abinda ya kai ni, shiyasa na dawo."
Safeera da mamaki ta ce
, "kin gama kamar ya kenan, Har kin samo ku
ɗ
in?."
Ta
ɗ
aga mata kai alamun eh, da mamaki Safeera take binta da kalko kafin ta ce, "ta ya kenan? Ko duk wata miliyan biyar ake ba ki, bai ci ki ha
ɗ
a wannan ku
ɗ
in ba, dan ba ki yi wata uku ba har yanzu."
Ta
furzar da iska ta ce, "Ba na fa
ɗ
a miki akwai gidan da nake shiga na yi aiki bayan wanda nake ciki ba?." Ta
ɗ
aga kai alamun ta sani.
Islaha ta
ɗ
an yi shiru dan bata san ta ina zata fara ba, kar ta ga kamar ta raina mata hankali tana
ɓ
oye mata wani abun.
Safeera ta ce, "ina jin ki."
Islaha ta ce, "A gidan da nake zuwa na samu ku
ɗ
in da na biya bashin, kuma na dawo gida."
"ban gane ba, a gidan da ki ke zuwa ki ka samu wannan ku
ɗ
in?."
"Ke ba wani ku
ɗ
in na kuma
ɗ
aukowa ba, na ga kina yi min kallon tuhuma."
"Ai dole na yi miki, abin da mamaki ai. A cikin wata biyu