Showing 153001 words to 156000 words out of 250912 words

Chapter 52 - RAGAYAR DUTSE BOOK2 COMPLETE

06 Oct 2026

1751

/>
llah ya yi miki albarka, ya cigaba da ba ki kariya a duk inda ki ke." Ta amsa da amin kafin su kashe wayar.

Baffa yana kashe wayar ya kalli Saheer da yake kusa dashi, ya yi murmushin jin da

ɗ

i ya ce, "Yarinya mai tarbiyya, ina ji a raina ina Islaha ƴata ce

, ina ma ni ne na haife ta."

Saheer ya murmusa yana ji kamar ya miƙe ya taka rawa saboda murna, ji yake kamar ya jawo jibi ta zo Islaha ta zama mallakinsa.

Baffa ya ce, "gobe zan aika ka a siyo goro da alewa na

ɗ

aurin aure, jibi babu abinda zai saka a d

akata daga

ɗ

aura muku aure in sha Allah."

Ya yi murmushin jin da

ɗ

i da farin ciki ya ce, "Allah ya kaimu Baffa."

Baffa ya ce, "Amin. Ka je ka sanar da wa

ɗ

anda zaka sanar, dan lokacin ya ƙure ba sai an yi gayya gagaruma ba, in bikin ya zo sai a yi taro."



Cikin zumu

ɗ

i ya miƙe, yana ji kamar ya rungume Baffa dan da

ɗ

i da farin ciki. Saheer yana fitowa suka ha

ɗ

u da Mama a tsaye da alama ta ji komai. Ya sunkuyar da kai ita kuma ta ce, "biyo ni."

Ƙ

irjinsa ya buga da ƙarfi, ya bita a sanyaye zuwa falon ta. Su

na shiga ta juyo ta kalle sa ta ce, "Ban amince da auren Islaha ba, ban amince ka aure ta ba Saheer. Ka je ka samu mahaifinka, ka fa

ɗ

a masa baza ka aure ta ba."

Ya bu

ɗ

e ba ki zai yi magana ta ce, "Wallahi in ka amince da auren nan sai na tsine maka, ka j

i na ce wallahi, babu abinda zai saka na dakata dafa tsine maka albarka Saheer, in kana ganin bazan iya ba ka aikata Saheer!."

Saheer ya zare ido yana kallon Mama jin abinda take fa

ɗ

a, ya ha

ɗɗ

iye yawu daƙyar, yana ji idanunsa suna cikowa da ruwa, ya bu

ɗ

e

baki zai yi magana ta ce, "kar ka ce min komai, ikon da nake dashi a kanka nake so na gani. In har kana jin tsoron bakin uwa kar ka amince, in kuma baka jin tsoro tsinuwata ka aure ta ka ji!" Tana gama fa

ɗ

ar hakan ta shiga

ɗ

aki.

Saheer ya bi ta da kallo,

yana ji zuciyarsa tana girgi

ɗ

i kamar zata fa

ɗ

o daga ƙirjinsa, ya sauke numfashi mai tsaho, yana ji kamar wuta ce a kusa dashi saboda tiririn sa yake ji, ya ja ƙafarsa daƙyar ya fita daga falon, yana ji kamar ya yi kuka.....

Ga ƙoshi, ga kwanan yunwa

😩🤭

🤣

[7/16, 12:11 PM] KRBBK: RDB2P59

Nana Haleema.

Saheer a sanyaye ya fita ƙofar gida, ya tarar da Sadik a zaune a mota yana jiransa, ya shiga motar yana jan numfashi mai tsaho. Sadik bai kula da yanayin da yake ciki ba ya ce, "An kawo kaya, zamu tura zuwa

inda ya kamata. Ka ga list

ɗ

in mutanen da...." Maganar Sadik ta maƙale ganin ko kallonsa ma ba ya yi.

Sadik ya ce, "Yane?."

"Akan maganar

ɗ

aurin auren nan ne."

"Ba ka son auren nata ne kuma ko meye?."

Ya kalle sa ya ce, "a duniya akwai mai son auren

Islaha in ba ni ba?."

Sadik ya ce, "to meye na damuwa akan hakan?."

Ya sauke numfashi ya ce, "Islaha ta amince auren....."

Sadik ya tari numfashinsa, bai bari ya ƙarasa ba ya ce, "daman ya za a yi ta ƙi amincewa? Ai dole ma ta amince da auren, tunda

ta gama...."

Cikin tsawa ya ce, "ya ishe ka malam!."

Sadik ya murmusa ya ce, "to na yi shiru, ina ji."

Ya yi masa banza ya ƙi magana, Sadik ya yi dariya ya ce, "ina da abin yi, in baza ka fa

ɗ

a ba na kama gabana."

Saheer ya sauke numfashi ya ce, "Ba

ffa ya ce jibi za a

ɗ

aura aurena da ita, Mama kuma ta ce indai aka

ɗ

aura auren sai ta tsine min."

Sadik ya zaro ido cikin ki

ɗ

ima da mamaki ya ce, "kai! Abin har ya kai ga haka?."

Saheer bai ce komai ba sai lumshe ido da ya yi ya bu

ɗ

e sannan ya ce, "ban

sani ba, ban san me zan yi ba yanzu."

Sadik ya ce, "Haƙura za a yi zuwa lokacin da zata janye kalamanta, ai ba a yi auren ka Islaha tana wannan fushin ba, ga furucin da ta yi a kan ka, dole sai mun jira ta janye sai a san abinda ya kamata ayi."

Saheer y

a

ɗ

an

ɗ

aga kai ya ce, "Sai abinda Baffa ya ce, ni wallahi kam kaina ya kulle."

Sadik ya ce, "Dole kan ka ya kulle, kana son Islaha, ga damar aurenta ka samu, amma Mama ta hana. Sai haƙuri, ka cigaba da addu'a kawai."

Saheer ya yi shiru yana kallon ƙasa,

ya rufe ido ya bu

ɗ

e zuciyarsa tana bugawa da sauri sauri. Ya kalli Sadik ya ce, "Ina son Islaha Sadik, rasata daidai yake da rasa rayuwata gaba

ɗ

aya."

Sadik ya ce, "Haka zalika Mama mahaifiyarka ce, tsinuwar ta daidai yake da tarwatsewar rayuwar ka."

"Na

sani, ba ina nufin na za

ɓ

i Islaha akan Mama ba, kawai dai ina fa

ɗ

a maka yadda nake sonta, in na rasata ban san wanne hali zan shiga ba."

Sadik ya ta

ɓ

e baki, dan shi gaba

ɗ

aya Islaha ta sire masa, da abokinsa zai yarda ma da ya ce masa ya nemi wata wallahi

. Bai yarda da ita ba, akwai abubuwan da take

ɓ

oyewa, kuma tana da

ɓ

oyayyiyar

ɗ

abi'a wacce bata so a san da ita.

Saheer bai kuma cewa komai ba ya fita, Sadik ya yi murmushi ya

ɗ

auki waya yana dannawa yana jin da

ɗ

i, a bayyane ya ce, "Auren babu lallai ya y

u, ni daman na fi son haka wallahi, dan zaman sa da Islaha ƴar ƙaramar matsala" yana gama fa

ɗ

ar hakan ya ajjiye wayarsa ya ja mota ya tafi.

                •••••••

Islaha tunda Baffa ya kashe wayar take jingine da gado cikin sanyin jiki, a kasa motsawa

saboda rashin ƙarfin jikinta. Ta kasa yarda jibi juma'a za a

ɗ

aura mata aure, ta kasa amincewa igiyar auren Hamma har guda uku zasu hau kanta nan da wasu awanni masu zuwa. Bawai bata son Hamma bane, tana sonsa so na tsakani da Allah, kawai bata shirya aure

nsa a lokacin bane, ta fi so sai ta gama abubuwan da suke gabanta, sai auren ya biyo baya.

Ta zame ta kwanta a wajan tana tunani, tana so ta fa

ɗ

awa Safeera amma sai ta ji baza ta iya ba, ta yi shiru cikin tunanin da bata san dalilinsa ba. Ta yi tunanin Sa

heer zai kira ta, amma sai ta ji shiru, hakan ya yi mata da

ɗ

i sai ta ji bata so ma ya kira wayar ta

Sai dare mutanen gidan suka dawo, aka kira ta suka bata tsarabar doguwar riga baƙa mai kyau irin ta larabawa. Ta je ta ajjiye a

ɗ

aki tana tunanin halin da

Zainab take ciki, da kuma auren da Baffa zai

ɗ

aura mata.

Washe gari bayan ta gama komai ta yi nufin zuwa gidan Rehaan, duk da bata so amma tana son samun ku

ɗ

i, tana ji a jikinta dole ta je ko dan ku

ɗ

in da take so ta ha

ɗ

a ta bashi ta bar ƙasar da wuri. Ko

dan saboda Zainab dole ta dage da neman ku

ɗ

i, dan hankalinta ya yi kan ta koma fa je ta ga halin da take ciki.

Tana typing code

ɗ

in ƙofar ta bu

ɗ

e, ta shiga a hankali da sallama. Babu kowa a a falon hakan ya saka ta wuce kitchen.

Sai da ta tsorata ganin

Jazy a tsaye ya

ɗ

ora mai akan wuta zai soya irish.

Ya juyo suka ha

ɗ

a ido ya ce, "Miss Islaha, ƙaraso mana."

Ta shigo a hankali ta kalle sa, kamar bazata yi magana ba sai ta ce, "ina yini."

Ya juyo ya kalle ta ya ce, "jiya sai ki ka ƙi zuwa, ina ta j

iran zuwan ki."

Bata ce komai ba, ya miƙa serving spoon

ɗ

in da yake juya dankalin dankalin ya ce, "za ki iya taimaka min?."

Ta gya

ɗ

a kai ta kar

ɓ

a, shi kuma ya

ɗ

an matsa gefe ya ce, "na gode" ya fa

ɗ

a ana fita daga kitchen

ɗ

in.

Ta bi sa da kallo dan ga

ba

ɗ

aya ƙhamahinsa ya mamaye kitchen

ɗ

in. A bayyane ta ce, "Ka rasa turaren dubu nawa suke siya, turare ya maƙale ko ina kamar yanzu aka saka" ta fa

ɗ

a tana zuba dankalin a mai.

Man ya yi zafi sosai, hakan ya saka ya taso sama, ya yi hayaƙin da ya shiga han

cinta kai tsaye ya sarƙe ta. Ta

ɗ

an ja baya da sauri ta fara tari, ta

ɗ

auka abin ka

ɗ

an ne tunda hayaƙin bai kai ya sarƙe ta haka ba, sai ta ji numfashinta yana neman tsayawa, ta miƙa hannu ta kashe wutar stove

ɗ

in, ta fito ta zauna a falon tana jan numfash

i da ƙarfi.

Ta sama Jazy ya hango ta ta fitoc ganin yadda numfashinta yake sauka sai ya sakko da sauri, ya

ɗ

auki ruwa ya ƙarasa inda ta ke ya ce, "Sannu, ki nutsu."

A hankali take jan numfashin yana sauka a hankali, a hankali nunfashinta ya dawo daidai

, ta saka hannu ta kwance roll

ɗ

in kanta ta bar mayafin a kanta bai cire gaba

ɗ

aya ba.

Ya bata ruwa ya ce, "kar

ɓ

i ki sha." Ta kar

ɓ

a a hankali ta sha, ta jingina da bango kujera tana lumshe ido cikin wani irin yanayi mara da

ɗ

i.

Sai da ya ga ta nutsu sosai

sannan ya ce, "kina da asthma ne?."

Ta

ɗ

an sauke nunafshi tana

ɗ

aga kai alamun tana da ita, ya ce, "ban sani ba, da ban baki aikin da zai saka ki sanu attack ba."

Ta

ɗ

an sauke numfashi ta ce, "ina yin aiki sosai, yau an samu incidence ne kawai."

"San

nu. Ina inhaler

ɗ

in ki? Meyasa bakya yawo dashi?."

"Na manta shi."

"Meyasa?."

"Ba a tabbtaar da akwai asthma

ɗ

in ba sai few days back, a nigeria an ce babu, amma a nan ance akwai itama babu yawa, tana first stage. Ban saba da yawo dashi ba, shiyasa ban

ɗ

auko ba."

Ya

ɗ

an girgiza kai yana kallon ta, ita kuma ta miƙe ta ce, "zan ƙarasa."

Ya dakatar da ita ya ce, "A'a ki bar shi, na gode." Bata zauna ba tana tsaye, ya kalle ta ya ce, "Dawo ki zauna." Ta zauna a hankali tana sunkuyar da kanta.

Ya sauke nu

mfashi ya ce, "zan iya tambayar ki?."

Ta

ɗ

aga kai alamun eh za iya, Jazy ya ce, "kuma za ki fa

ɗ

a min gaskiya?."

Nan ma ta

ɗ

aga kai alamun eh. Ya

ɗ

an girgiza kai yana kallon ta kafin ya ce, "Wanne irin aiki ne ya kawo ki ƙasar nan?."

Ta

ɗ

ago suka ha

ɗ

a

ido sannan ta ce, "ga shi nazo gidan nan ina yi."

"Dalilin zuwan naki nake so na ji. Na bibiyi contents

ɗ

inki daga shekaran jiya zuwa yau, na bibiyi na dah dana yanzu, kuma na ga har tattaunawa kin ta

ɓ

a yi akan disadvantges na aiko yara aiki wata ƙasa.

Yanayin kalaman ki yana nuni da bai kamata a dinga tura yaran ba aiki irin wannan ba, hakan sai ya tabbatar min da ba ƙaramin dalili ne ya kawo ki nan ba. Miss Islaha Ina so na san dalilin ki na fara aiki a nan."

Ta

ɗ

aga kai ta kalle sa tana gyara mayafin

ta da yake son zamewa, ta

ɗ

an sauke numfashi ta ce, "ni dai na san ban zo saboda bibiyar abokin ka ba, dan ban san zan ha

ɗ

u dashi a nan ba, na zo da niyar na samu ku

ɗ

i kawai, ban san yana zuwa Jeddah ba balle na san gidan nan."

Ya gya

ɗ

a kai ya ce, "na san

ba ki san shi ba, na ji kin ce silar zuwan ki yana da alaƙa dashi ne, shiyasa nake so na sani."

Ta sauke numfashi ta ce, "in na fa

ɗ

a maka babu lallai ka yarda."

Ya

ɗ

an yi murmushi ya ce, "Na yi bincike a kan ki, na san komai na ki Islaha. Halayen ki, d

a wanda za ki aura, ƙawar ki, wajen aikin ki, inda ki ka taso, da komai na sani. Zan yarda da duk abinda za ki fa

ɗ

a min, in bazan yarda dake ba bazan ce ki fa

ɗ

a ba."

"Meyasa baka bincika ka san dalilin zuwana nan

ɗ

in ba? Yadda ka san komai a kaina shima y

a kamata ka nemo ka sani, Mr Jafar."

"Ina so na ji daga bakin ki, ki fa

ɗ

a min Miss Islaha."

Ta

ɗ

an yi shiru kamar bazata ce komai ba, sai kuma ta ce, "Na fa

ɗ

a maka ya sace ni daman, a lokacin da ya sace ni ni kuma mahaifina yana Nadira hospital da yake Y

ola, za a yi nasa dashen ƙoda, ana neman ku

ɗ

in har miliyan goma sha biyu, ban da ƙananun abubuwa da aka kashe a asibitin. Ana tsaka da neman ku

ɗ

in aikin Baffa sai ya sace ni, ya kaini aka ajjiye ni a wani gida, sai dai a bu

ɗ

e ni a bani abinci a rufe. Da n

a ga ji sai na nemi ganinsa, muka ha

ɗ

u na nemi ya ƙyale ni sai yake nuna kamar sai na basa haƙuri."

Ta dakata tana turo baki tana kallon Jazy ta ce, "Haka kawai ban yi masa laifi ba haƙurin me zan ba shi?."

Ya

ɗ

an girgiza kai bai ce komai ba yana kallo

n ta. Ta ce, "Ni kuma na ƙi ba da haƙuri, daga ƙarshe da na dinga mafarkin Baffa ya mutu na haƙura na bashi haƙuri, amma ba akan laifin da ya yi min ba, sai dan dalilin Baffa. Rana tsaka ya aiko wanda yake bani abinci ya ce za a kai ni gida. Ni kuma a loka

cin ina falon sa, ina ta tunanin ku

ɗ

in aikin Baffa da nake mafarki har Baffa ya mutu saboda rashin ku

ɗ

in. Kawai sai na ga ku

ɗ

i akan sofa a ajjiye, ku

ɗ

i ne masu yawa har rafar dala guda biyu....."

Sai ta dakata bata cigaba ba dan bata san ya zai

ɗ

auki maga

nar ba. Jazy yadda take naganar dariya take bashi sosai, a nutse take maganar amma cikin shagwa

ɓ

a da nuna zallar gaskiya akan maganar.

Ganin ta yi shiru sai ya ce, "ina jin ki."

"Ni kuma a lokacin ban san me ya shiga kaina ba, rashin mafita ya ja ni, t

unanin halin da Baffa yake ciki ya rufe min ido, na kasa tunanin abinda zan yi ba daidai bane, kawai na

ɗ

auki rafa

ɗ

aya...."

Jazy ya wani ya zaro ido, sai ta yi sauri girgiza hannu ta ce, "wallahi ba sata na yi ba, bashi na

ɗ

auka, kuma na ce zan biya sa

."

Jazy ya murmusa ganin yadda ta ru

ɗ

e wai ba sata ta yi ba, Islaha ta ce, "har camera falon na kalla na fa

ɗ

a masa ni ban saci ku

ɗ

insa ba, rashin mafita ne ya saka na

ɗ

auka saboda na biya ku

ɗ

in aikin Babana. A lokacin ban san me ya shiga kaina ba, amma wa

llahi ban ta

ɓ

a

ɗ

aukar abin wani ba, shima ban san meyasa na yi ba a wannan lokacin. Tunda na

ɗ

auki ku

ɗ

insa na je aka biya ku

ɗ

in aikin sai na kasa nutsuwa, da ina da burin na kai ƙarar sa gaban hukuma, saboda a bi min haƙƙina na sace ni da ya yi ban yi masa

komai ba, amma saboda ku

ɗ

insa ya saka na fasa" ta ƙarasa fa

ɗ

a tana wani karyar da murya.

"Ina ji"

Jazy ya fa

ɗ

a yana murmushi dan shi wallahi dariya take bashi.

Islaha ta ce, "tun daga ranar sai na fara mafarki akan ku

ɗ

insa, ko yaushe in na kwanta sai

na ga yana cewa na biya sa ku

ɗ

insa. Ƙawata ta ce min sata na yi ba bashi bane, hankalina sai ya tashi, na fara neman hanyar da zan biya bashin. Na yi tunanin shiga film ta hana ni, sai kawai na yanke shawarar zuwa nan, dan kawai na tara ku

ɗ

i na biya sa bas

hin da na

ɗ

auko. Bayan wannan ni babu wani abu a raina wallahi, ko sunansa ban sani ba."

Ya sauke numfashi yana wani irin murmushi ya ce, "Miss Islaha."

Ta

ɗ

aga kai ta kalle sa suka ha

ɗ

a ido, ya

ɗ

an girgiza kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login