Showing 69001 words to 72000 words out of 250912 words
/>
a kai ya ce,
"na fa
ɗ
a miki baza ki bar ƙasar nan da aurena akan ki ba, anyi haka ko?."
Sai a sannan ta ji gabanta ya fa
ɗ
i matuƙa, ta
ɗ
ago ta kalle sa taga ita yake kallo sai ta kasa cewa komai.
Baba ya daure ya ce, "tunda kin za
ɓ
i tafiya a kan aurenki da ƴaƴanki da
ƴan uwanki baki
ɗ
aya, ki je Maimuna, ki je ki nemo duk abinda ki ke ganin zaki samo a aikin gidan larabawan saudia."
"In kin bar gida nan ki taho da duniya gaba
ɗ
aya, ƙarewar arzuƙin da ki ke hangen zaki samu a aikatau. Kin za
ɓ
i yin aikatau a wata ƙasa ak
an zama da yaranki…..”
Baba ta dakata yana gya
ɗ
a kai, ya
ɗ
ago ya sake kallon ta ya ce, “Kamar yadda na fa
ɗ
a miki, indai ki ka za
ɓ
i barin ƴaƴanki ki ka tafi neman ku
ɗ
i Saudia, ni kuma na rantse baza ki bar ƙasar da aurena kan ki ba. Ki tafi saudia, amma ki
sani, na sake ki Maimuna!."
Wata irin ƙara Safeera ta yi, tana
ɗ
ora hannu a kanta cikin gigicewa da tashin hankali.
Su Umma za a tafi aiki, sai mu ce Allah ya sa a dace.
😁😁
[6/30, 9:54 AM] KRBBK: RDB2P26
Nana Haleema.
Islaha haka take yin komai a san
yaye, ji take kamar ta cewa Mama ita ta fasa tafiyar, gaba
ɗ
aya tafiyar ta fita daga ranta, daman ba a ran nata tafiyar take ba lalla
ɓ
awa kawai take yi. Amma yanzu da tafiyar tazo sai raunin ya yi mata yawa, ta sake zama mai rauni sosai.
Tana ganin Labiba
sai hidima take yi tana shiga ta fita, harda su yin sabon kitso. Ita dai kallon ta kawai take yi, zuciyarta tana saƙa mata abubuwa da yawa, tana ji da tana da dama da iko zata fasa tafiyar da ta yi niya, dan Allah ya gani gaba
ɗ
aya tafiyar ta ta fita daga r
anta ko ka
ɗ
an. Ranar ko asibiti basu je ba, suna gida suna hidimar tafiya.
Islaha tunda ta dawo daga wajan aiki ta kasa yin komai, tana zaune sai dai ta kwanta ta tashi ko kayan ta kasa ha
ɗ
awa. Jikinta ya yi sanyi, ta rasa abinda yake yi mata da
ɗ
i, komai
ya tsaya mata cak, bata jin da
ɗ
in duniyar gaba
ɗ
aya.
Bu
ɗ
e ƙofar da aka yi hakan ya saka ta
ɗ
ago ido ta kalli Labiba da har wanka tayi, ta shirya cikin doguwar riga kuma tayi mata kyau sosai.
Ta bi Islaha da kallo ganin babu alamun shiri a tare da ita ta
ce, "ke bama ki shirya ba kenan, jirgi dai ha mota bace balle a jira ki. Gashi nan in ji Mama, ki saka mata a kayan ki" ta fa
ɗ
a tana cilla mata kayan ta fita ta barta.
Islaha ta sauke numfashi ta miƙe a sanyaye, ta bu
ɗ
e kayanta tana kallo ta kasa ta
ɓ
a kom
ai balle ta san abinda zata
ɗ
auka. Kamar mara jini haka ta dinga jawo kayan tana zubawa, ita kanta baza ta ce ga abinda take zubawa ba, kawai ta san ta saka dogayen riguna da hijjabai.
Tana gama zubawa ta zauna a kan gado ta yi tagumi, ta rufe idanunta t
a rasa abinda yake yi mata da
ɗ
i a lokacin. Tana zaune Mama ta shigo tana fa
ɗ
in, "Yauwa Islaha kizo kuci abinci, motar tafiya Abuja tana jiran mu, gaba
ɗ
aya zamu tafi sai kun tashi sai mu dawo."
Mama ganin yanayin Islahan sai ta bita da kallo mamaki ta ce,
"ke jirgi ne fa ba adadaita sahu ba ne, akwai tafiya miƙaƙƙiya a gaban mu, daga nan Abuja zamu wuce ba jimeta ba. Ki tashi ki shirya, dan wallahi in ki ka rasa jirgi kamfani bai san asara ba, sai kin biya abinda aka kashe miki." Islaha ta
ɗ
aga kawai bata c
e komai ba Mama ta fita ta barta.
Bata an shigo ba, kawai ji ta yi an fa
ɗ
o kanta ana kuka, a firgice Islaha ta kalli Safeera da ta rungume ta tana kuka mai tsuma zuciya.
Islaha cikin tashin hankali da tsoro ta ce, "lafiya Safeeraa, me ya faru ki ke kuka
haka?."
Safeera bata yi magana ba sai kuka da take yi mai sauti, Islaha ta yi shiru ta bar ta tana kuka, dan itama haka kawai take ji tana da buƙatar zubar da hawaye. Taso ace tana da iyayen da zasu hanata abinda take niya, taso ace tana da uwa ko uba d
a zasu yi rantsuwa su ce baza ta je ba kamar yadda Baba ya hana Safeera zuwa. Amma ita bata da kowa, ita ka
ɗ
ai take yanke hukuncin da ya yi mata a zuciyar ta, ita ka
ɗ
ai take saƙawa kuma take warwarewa.
Safeera sai da ta gaji da kukan sannan ta koma jan nu
mfashi, islaha ta bata ruwan da yake kusa da ita ta ce, "ki sha." Bata ƙi ba ta kar
ɓ
a ta sha tana sauke numfashi.
Islaha ta ce, "me ya faru?."
Safeera ta ce, "Islaha Umma da Baba."
"Me ya faru?."
"Ashe da Umma zaku yi tafiyar nan?."
"Na sani Safeera,
ban fa
ɗ
a miki bane dan babu amfanin na
ɓ
ata miki rai. Amma na san da Umma za a yi tafiyar tun ba yau ba."
Safeera ta goge hawaye ta ce, "Islaha ni ka
ɗ
ai na san abinda nake ji a raina. Baba ya hana Umma tafiyar nan, har Yayanta na Katsina ya kira har gid
a ya zo ya hanata. Amma ga Umma can ta ha
ɗ
a kaya zata taho gidan nan. Islaha...." Sai ta kasa magana tana jan nunfashi cikin ƙunar rai da
ɓ
aci mai yawa.
Islaha cikin rauni ta ce, "Ki yi haƙuri Safeera."
"Islaha Baba ya saki Umma!."
Gaban Islaha ya yank
e ya fa
ɗ
i, ta dafe ƙirji cikin ki
ɗ
ima da tashin hankali ta ce, "Saki Safeera!."
Ta
ɗ
aga kai ta ce, "Daman ya ce mata indai zata bar ƙasar nan to babu aurensa a kanta, a gaban idanuna Baba ya cewa Umma ya sake ta. Islaha ji nake kamar ana gasa zuciyata wa
llahi, me Umma ta nema ta rasa a duniyar nan, me zai kai Umma wata ƙasar aiki don Allah!?."
Islaha ta shafa bayanta ta ce, "ki yi haƙuri, babu amfanin
ɓ
acin ran tunda ta riga ta aikata. Ki kwantar da hankalin ki, kar damuwar ta saka miki ciwo."
Safeera
ta ce, "ni ka
ɗ
ai na san me nake ji Islaha. Yanzu in Umma ta tafi ya zanyi?. Bakyan nan itama bata nan, ina zan saka raina naji da
ɗ
i? Wajen wa zan dinga kai damuwata? Babu ke babu ita, ina zan saka raina....." ta kasa ƙarasawa saboda kuka, muryar ta tana ra
wa ta cigaba da cewa,
"Waye zai dinga yiwa Baba abinci, waye zai dinga kula da Baba in na tafi wajan aiki?."
Hawaye ya sakko daga idanun Islaha, cikin raunin murya ta ce, "shiyasa nake cewa ki yi haƙuri, in ki ka cigaba da damuwa ke zaki samu matsala."
"Sai da ta ga lokaci ya ƙure, babu damar na fa
ɗ
awa danginta, dan tasan kafin su zo ta tafi. Na kira Abban Katsinan na fa
ɗ
a masa, amma na san wallahi Umma bazata saurare sa ba. Mama Atika ƙawarta ce take zugata, duk abinda take yi wallahi itace take saka t
a. Kuma da ba haks Msma Atika take ba, tana da kirki, ban ssn me ya canjata haka ba.”
Islaha dai bata ce komai ba, Safeera ta riƙe hannunta ta ce, "zan zama marainiya ta ƙarfi ta yaji, babu Umma, kema babu ke, babu inda zan saka raina na ji da
ɗ
i....." haw
aye ya sakko mata ta ce, "da na san haka zai faru dana amince na rarrashi Baba ya amince nima naje, da Umma tana gida, sai tafi nida ke."
Islaha ta share mata hawaye ta ce, "ki yi haƙuri, nima kin san ba a son raina zan je ba, kin fi kowa sanin dalilina
na tafiya."
"Islaha ga Ummata nan, na bar amanar ta a hannunki...."sai ta kasa magana sai kuka.
Islaha ma ta
ɗ
ora kanta a bayan Safeera tana kuka mai ta
ɓ
a zuciya. Cikin kuka Safeera ta ce, "Don Allah ki kula da ita, in kin ga zata kauce hanya ki dawo da
ita madaidaiciya. Ki ba wa Umma kulawa don Allah, ki dinga bata shawara kina nuna mata abinda ya kamata. Kin san dai ya ake fa
ɗ
ar aikin nan, don Allah ki kula min da uwata, kar ki bari ta aikata wani abun da zai zamar mana tabo har ƙarshen rayuwarmu!."
I
slaha gya
ɗ
a kai kawai take yi tana kuka ta ce, "zan yi Safeera, zan yi iya abinda zan yi. Ki daina kuka, ki taya mu da addu'a Allah ya sa mu fa
ɗ
a hannu na gari."
Safeera taja numfashi irin na wacce ta yi kuka ta ce, "bani da kowa yanzu, kin tafi, Umma ma
ta tafi, zan zama marainiya. Allah ya kiyaye ku, Allag ya nisanta ku da haram, ya kusanta ku da halal."
"Amin Safeera. Zan dawo, zan dawo mu cigaba da rayuwa kamar yadda muka fara. Ki ta yi mana addu'a kawai, zamu cigaba da magana a waya. Sannan zan bar
amanar su Zainab a hannunki, na bar miki amanar su, don Allah ki kula da su, musamman Zainab. Tana cikin matsala, tana buƙatar mai bata shawara, tana buƙatar mai rarrashinta. Kema kin san akwai case a kanta, ki bibiyi case
ɗ
in, duk abinda ya faru ki dinga
fa
ɗ
a min. Akwai abinda nake tunani kuma nake hange a kai, ki tabbatar da komai ya tafi yadda ya kamata, kar ki bar tabiyyar Zainab ta lalace kamar yadda Hafsa ta lalace. Don Allah ki kula min da ita, ina son Zainab kamar ƙanwata ta jini."
"Zan yi Islaha,
in kina ganin zai yu zan iya yiwa Baba mu
ɗ
auko ta kawai ta dawo gidanmu da zama, in sha Allah bazan bari ta yi kukan maraicin ki ba. Sannan duk abinda zai faru zan bibiya kamar kina nan, duk abinda na samu zan dinga sanar miki in sha Allah."
Islaha ta go
ge hawayenta ta riƙe hannunta ta ce, "Na gode. Zan yi magana da Barr Suraj in na je, komai zai tafi kamar ina nan in sha Allah. In kina fa kayan bayarwa, ki ha
ɗ
awa Zainab
ɗ
in ki bata.”
A lokacin Mama ta shigo ta bi su da kallo ta ce, "To a taso zamu tafi,
ki
ɗ
auko wannan takardar gwajin da nace ki yi. Ke Safeera zaki raka babar ki Abujan ne?."
Safeera dai bata ce komai ba, ta goge ido tana riƙe da hannun Islaha kamar yadda take riƙe da nata cikin kewar juna. A sanyaye Islaha ta miƙe ta wanke fuskarta, ta
bu
ɗ
e handbang
ɗ
inta ta
ɗ
auki sabon facemask ta saka, ta yi rolling kanta da mayafin abayar da ta saka. Safeera ta miƙe ta jawo mata jakarta, kanta yana sarawa saboda kukan da ta yi a haka suka fito falon.
Da Umma suka ha
ɗ
a ido, Safeera ta bi Umma da kall
o kamar yarda take kallonta. Umman ta zama wani iri, jikinta a sanyaye yake matuƙa, ta zubawa Safeera ido tana kallonta cikin wani irin yanayi mai wahala fassarawa.
Safeera ta
ɗ
auke kai daga kallon Umma, ta riƙe hannun Islaha, itama Islahan kallon Umma t
ake yi da take a zaune cikin shirin barin ƙasa.
Mama da take ta shige da fice ta kalli Safeera ta ce, "dake za a yi rakiya zuwa Abuja
ɗ
in ne?."
Safeera ta girgiza kai, ta kalli Islaha muryar ta a shaƙe ta ce, "Islaha zan tafi."
Tare suka fara takawa
zuwa harabar gidan, Islaha ta riƙe hannun Safeera cikin rarrashi ta ce, "baki yi sallama da Umma ba."
Safeera ta goge hawaye ta ce, "babu amfanin sallama da ita Islaha, ta za
ɓ
i duniya sama da mu, ta za
ɓ
i aiki akan mijinta, ta za
ɓ
i ta bar mu taje inda bat
a sani ba. Ta je kawai, ba sai mun yi sallama ba."
"Amma hakan ba daidai bane, ko meye ya fari kar ki manta uwace ita, ya kamata ki tuna hakan."
Safeera ta sauke numfashi ta ce, "Islaha itama bata da buƙatar magana dani, da zata yi magana dani da...."
"Safeera!."
Umma ta kira ta tana daga bayan su, hakan ya dakatar da Safeera daga maganar da take yi.
Safeera ta runtse ido hawaye ya sake wanke mata fuska, ta juya ta kalli Umma da take tsaye, Umma ta ƙaraso ta ce, "zan tafi Safeera, ki kula da kanki
da ƙannen ki."
Safeera kasa magana tayi bata ce komai ba, Umma ta shafa fuskarta ta ce, "duk abinda zan yi zan yi shi ne saboda ke, zan yi ne saboda rayuwar ku keda ƙannenki. Na fi kowa sonku a duk duniya, duk wanda zai so ku a bayana yake. Zan dawo nan
ba da jimawa ba, ki kula da kanki" daga haka ta juya a sanyaye ta koma.
Safeera ta yi murmushin takaici bayan Umma ta
ɓ
ace ta ce, "ki ji wai saboda mu take yi, mu mun sakata, mun ce muna buƙata ne?."
Islaha bata ce komai ba, dan ta lura in ta tanka zata
iya jawowa Safeera ta fa
ɗ
i wata magana wacce bata dace ba akan Umma ba, ita kuma ba haka take da buƙata ba.
A hankali suka ƙarasa bakin gate, Islaha ta rungume Safeera ta ce, "Zan yi kewar ki Bestie."
"Nima zan yi kewar ki Islaha. Allah ya kare ki a d
uk inda ki ke, ya yi miki abinda ki ke so. Allah ya sa tafiyar nan ta zama alkhairi a gare ki."
"Amin Ƙawata, na gode."
Safeera ta raba kanta da ita ta ce, "Allah ya sake ha
ɗ
a fuskokin mu cikin alkhairi."
"Amin Safeera. Sai mun yi waya."
"Ki saka kat
i sosai, an ce ana jan ku
ɗ
in kiran waya."
"Zan yi."
Ta gya
ɗ
a kai ta saki hannun Islaha ta fita daga gidan a sanyaye.
A haka Islaha ta koma ciki a sanyaye, ta tarar duk sun miƙe tsaye ana niyar fitowa, tana shiga Hajiya Karima ta ce, "ki
ɗ
auko kayanki d
a hanzari, daga nan fa Abuja muka y, tafiya cs miƙaƙƙiya a gaban mu."
Islaha ji take kamar ta ce musu ita fasa, amma in ta tuna bashin da yake kanta sai ta daure ta kawar da komai daga ranta.
A sanyaye ta
ɗ
auko handbag
ɗ
inta, ta jawo trolly bag
ɗ
in ta f
ito da ita, ta samu duk suna ƙofar gidan gida, ga wata mota mai
ɗ
an girma wacce zata kwashe su gaba
ɗ
aya.
Aka saka jakar Islaha a booth, Islaha ta kalli ƙofar gidansu Safeera ta ganta a tsaye, ta
ɗ
aga mata hannu itama ta
ɗ
aga mata, hawaye ya sakkowa Islah
a, ta share hawayen ta bu
ɗ
e motar ta shiga aka ja motar suka bar unguwar.
Nana Haleema.
[6/30, 9:54 AM] KRBBK: RDB2P27
Nana Haleema.
Ikram kwance a bedroom ta zubawa hotonsa ido tana kallo cikin shauƙi da soyayya. Hoton ya yi matuƙar kyau, yana sanye cik
in manyan kaya, ya saka hula, kwantaccen gashinsa ya sauka a bayan wuyansa. Ya
ɗ
ora hannunsa
ɗ
aya akan hannun kujera, ya yi murmushi mai ƙayatarwa.
Duk wanda ya kalle sa sai ya so ya sake kallo, dan iya ganin hotonsa ka
ɗ
ai ma wata dama ce da ba kowa ne y
ake samu ba.
A bayyane Ikram ta ce, "yana da kyau, ilimi, kirki, wayewa. Ban damu da ku
ɗ
in da yake dashi ba, amma ni dai ina sonsa. Ina ƙaunar Hamma Rehaan, ina mafarkin ya zama mijina, ina so na rayu dashi har ƙarshen rayuwata.”
"Wa ki ke so?."
A baz
ata ta ji tambayar, hakan ya saka ta firgita ta juyo da sauri tana kallon Mummy da ta zuba mata ido tana kallon ta cikin tuhuma, Ikram ta sunkuyar da kai tana miƙewa zaune.
Mummy ta ƙaraso ta zauna kusa da ita, ta saka hannu ta zare wayar hannunta tana k
allon fuskar wayar dan ganin wanda take kallo tana cewa tana so har haka. Ganin hoton wanda take kallo ya saka ta kalle ta, cike da mamaki da
ɗ
aure kai, a sanyaye ta ce, "Rehaan ki ke so Ikram?."
Ikram ta shagwa
ɓ
e fuska tama
ɗ
aga kai ta ce, "eh Mummy."
"Tun yaushe?."
"Nima ban sani ba."
Mummy tayi ajiyar zuciya cikin damuwa ta ce, "to meye na ajjiye maganar a ranki, meyasa baki fa
ɗ
a min ba?." Ikram ta yi shiru bata ce komai ba.
Mummy ta sauke numfashi ta dafata ta ce, "Ikram Rehaan yayan ki ne, dan
kin so shi ba laifi bane. Amma soyayyar da ki ke yi masa kamar bata kamace ki ba, kin san Rehaan ba wannan soyayyar yake yi miki ba, yana sonki soyayyar ƴan uwantaka ba ta aure ba. Saka irin wannan soyayyar a ranki zai iya cutar dake, kin san bazai kalle k
i a wannan matsayin ba.”
Hawaye ya sakko mata, ta
ɗ
ago ta